Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wajen Khadija..

Haka kowa da kowa sai da suka hadu a hospital din..

Nana tayi kuka sosai, haka suka zauna hospital sune basu bar hospital din ba sai da mangarib, dan har suka tafi gida Khadija bata farka ba..




_By jameelah jameey ๐Ÿ–‹_



Share and comment pls




๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•
*NANA JAWAHEER*
๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•

*STORY And WRITING* *By*
*Jameelah A Belloh*
*(Jameey)*



*๐ŸŒŽMANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* ๐Ÿ“š๐Ÿ–Š๏ธ

*M. W. A*


```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta. ๐Ÿค™๐Ÿป
```

__________________________________



*BISSIILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM*




Page_5๏ธโƒฃ5๏ธโƒฃโž–6๏ธโƒฃ0๏ธโƒฃ





Washe gari Momy ta dafa abinci suka tafi asibiti, lokacin Khadija ta farfado amman bata gane mai shiga balle mai fita..


Haka su Nana suka shiga suka yi mata sannu amman bata gane ko su waye suka zo wajenta ba..


Nan Nana ta fara kuka, Sadiq yazo ya tafi da ita office dinshi ya cigaba da bata hakuri..


"Myluv dan Allah kiyi hakuri, cuta ba mutuwa bace kuma haka kaddara rayuwar Khadija take kinga ba yanda zamuyi da kaddarar ubangijinmu sai dai mu ansheta hannu biyu"..


"Myluv jinayi ance wai Khadija HIV ga gareta ga ciwon hanta, kaga yanda muke sa hand glove da facemask in zamu shiga wajenta kenan shima ciwon hanta ana daukarshi kenan?"..


"Eh mana! Ai shi ciwon hanta da HIV banbancinshi dan kadan ne, sannan wani bangaren suna kamanceniya da covid_19, amman heppataics banda HIV''..


"Maiyasa kace haka Myluv? Naga shi covid_19 ko gaisawa an hana yi da mutane sannan ba'a shiga cunkoson mutune sosai"..


"Eh Myluv, kinga shi ciwon hanta ta hanyar numfashi ake kwasarshi ko kuma ta jini misali indan jinina ya diga a fatar hannunki ko baki da rauni sai ki kamu dashi ko kuma zufa itama zufa indan ta zubarki a jiki sai kin kamu shiyasa ki kaga kuma kunsa facemask da hand glove'' ..


"Kinga kenan banbancin shi da covid_19 bai wuce daya ko biyu ba, saboda da kawai shi covid_19 ko taba dan-uwanka kayi ka shafa, ba iyakar numfashi kawai suka tsaya ba''..


"Ai shi diseases ya kasu kashi biyu sune suka hada da COMMUNICABLE DISEASES da NON-COMMUNICABLE DISEASES..



"To shi communicable disease shima ya kasu gida biyu AIR -BORN DISEASES da NON-AIR BORN DISEASES..

"Kafin nan bari na gaya maki full meaning din communicable disease.

*COMMUNICABLE DISEASES :-* are diseases that can transfer from one person to another..

"Kinga shi heppataics yana cikin AIR BORN DISEASES AND NON-AIR BORN DISEASES kuma shi heppataics ya kasu kashi uku da heppataics A da heppataics B da heppataics C..


"Mutane da dama suna rayuwa da heppataics A, har ayi cudanya dasu lafiyalau, amman ba'a cika hundanya da mai heppataics B and C ba, gwara mai heppataics B shima ba'ason ana shige mashi sosai, amman maganar gaskiya mai heppataics C shi abun sai dai kawai addu'a dan abun ya wuce misali, shiyasa kika ga kunsa facemask& hand gloves saboda Khadija tana dauke da heppataics C"..


"Ita kuma covid_19 tana duka bangaren air born disease da non-air born disease, saboda ya kowace hanya ana kwasarta ajikin dan adam"..


"Su kuma su malaria suna cikin NON-COMMUNICABLE DISEASES, shi non-communicable disease ba'a cika kwasarshi ba bari kiji meaning din non-commincable diseases"..

*NON-COMMUNICABLE* *DISEASES:-* are diseases that can not transfer from one person to another..

"To Myluv kinji banbancinsu"..

"Eh naji Amman Myluv ina iya kamuwa da cutar heppataics ta hanyar ZINA?"..


"Sosai ma Myluv, ai yanzun 99%masu cutar ta hanyar zina suke kwasarta, tunda ana samunta ta hanyar jini, zufa, da kuma numfashi, kuma a fadin duniya heppataics (ciwon hanta) itace babbar cuta da duniya kullun take kara haske wajen neman maganinta"..


"Fidda man covid_19 gefe tunda ita annobace, daga baya ta fito shiyasa sai tafi heppataics suna a yanzun shiyasa"..

"Tom Allah yasa mu dace, Allah ya rabamu daga sharin *ZINA* .

"Amin Myluv, yanzun tashi mu tafi na kara buda ita khadijar, "to mu tafi"..

Nan Sadiq ya sake yi ma Khadija treatment sosai, cikin wani dan lokaci Khadija ta dawo cikin haiyacinta..


"Inna! Baba! Nana! Dan Allah ku ya feman, tabbas Baba bandace da akirani da sunan diyarka ta cikanka ba"..


''Nana dan Allah kema ki yafeman duk abunda nayi maki ni nasan tawa ta kare ina neman yafiyar ku"..

"Inna kema dan Allah ki ya feman, nasaki hawaye da bikinciki"..

''Kaico na ni Khadija na biyema rudin zuciya gashi na haifama ma kaina ษ—an da bai da ido, gashi ina da na sani a rayuwa ta..

"Khadija bakomai mun ya fema ki baki dayanmu kinji ko? "Eh Baba nagode sosai"..


"Tabbas Khadija ni tuni da dade da yafemaki muma Allah ya yafemana baki daya,"Amin Nana nagode sosai"..


"Allah yayi maki albarka Khadija nima na yafemaki, nima dan Allah ki yafeman nice sillar fadawarki cikin wannan mumunar rayuwa, sakamakon nuna maki soyayya ban nuna maki daina ba belle girmama na gaba da ke, "Inna na yafemaki".


Nan Malan yake kiran Sabi'u yace ya dawo gida hakanan tunda ya gama karatun kuma Khadija ta dawo gida bata lafiya haka Sabi'u ya ajiye kasuwanci ya zo gida.

"Khadija! "Naam Sabi'u dan Allah ka yafeman Sabi'u".

"Khadija na yafemaki, Allah ya baki lafiya, "Amin nagode Sabi'u"..

Nan Sabi'u, ya nemi yafiyar Nana akan abunda yayi mata..

Itama Nana ta ya femashi..

Yau jikin Khadija ya tashi sosai dan da sauri aka maida ta emagerncy room, likitoci suna cikin ganin sun ceto rayuwarta Allah ya anshi rain Khadija *INNALILLAHI WA'INNA'ALAIHIRAJUN* haka suka dector Sadiq ya fito daga emagerncy room jiki a sake nan Dady ya tambayar..

"ya jikin naga kunyi saurin fitowa Son?"..

"Dady sai dai muyi hakuri, Allah yayi ma Khadija rasuwa"..


"Allahu Akabar! Allah ya jikinki Khadija Allah ya yafaimaki laifikanki, suka ji Baba yana fadi ashe yana bayansu yana jin komai suke cewa..


Rayuwa kenan, haka aka dauki gawar Khadija aka tafi da ita gida aka yi mata wankan gawa sannan aka kaita gidanta na gaskiya๐Ÿ˜ข..


Allah yasa muyi kyaukyawa karshe, Allah yasa aljana fiddausi ce makomarmu bakin dayan Muslimi Amin..


Bayan rasuwar Khadija da wata daya aka fara shirya-Shiryen bikin Nana Jawaheer da Abubakar Sadiq..


"Myluv ki shirya mu tafi HAMADA STORE ki hada kayan da zaki sa a dinner da bridal shower ko?".

"To yanzun nike san tashi da man my luv, haka Nana ta tashi suka tafi hamada store ta sawo gown din da zata sa a event din bikin su..


Yau su Momy suka je jere gidan da su Nana zasu zauna a unguwar DUTSEN SAFE LOCOST nan zasu zauna...


Bayan an jere sun dawo daga jere aka sa Amarya laile, da man tuni Hajiya take yi mata dalka su halawa..


yau ce ranar bridal, "Nana gaskiya kinyi kyau sosai, ai wannan sai Sadiq ya kasa ganeki, ina san kalar wannan color din"..


Gown din Nana maroon color ce sai head dinta milk Color ne haka ma post dinta milk color ne, sai su kuma Kawayenta sunyi anko din atamfa suma maroon color ce, makeup din ba karamin kyau yayi ma Nana Jawaheer ba..

Haka suka yi bridal shower Masha Allah, dan ba karamin kyau Amarya da Kawayenta suka yi ba..


Washe gari suka yi shirin dinner, yau Nana shigar red and yellow tayi, shima kuma sadiq white and red yayi..

Bayan sun gama shirya amarya, aka zo aka tafi da kawayen Amarya, sai daga baya Man yazo ya dauki Amarya da Ango, bayan an shigar da Nana cikin mota Sadiq ya fara yin magana yana cewa.


"Gaskiya Myluv kinyi kyau ji nike da ma yau ne gobe kinga da yanzun sai kawai akai man ke gida, kinga sai kwaliya ta biya kudin sabuli", ya fada yana dage mata gira daya..

"Wow wanann kamshin turaren yayi man dadi Myluv", nan Sadiq ya hau sinsina wuyan Nana yana shakar kamshin jikinta, tun Nana na tureshi har tayi hakuri ta gyaleshi, Sadiq bai bar shinshinar jikin Nana ba har sai da suka iso wajen dinner din, wajen ya sha decoration yanda anyi decoration red and blue, wani purple din carpet ne dogo aka shinfida an rubuta happy marriage life Sadiq and Jawaheer ta sama suka wuce har inda aka tanada domin zaman amarya da ango, gefen amarya Zee ce zaune dai gefen Ango Khalid ne zaune dan shine yayi abokin ango maimakon Lukman, bayan an zauna MC ya nema kawar amarya ta fito ta bada tarihin amarya, haka Zee ta fito ta ba summary tahirihin Nana, shima Khalid ya fito ya bada tahirihin Sadiq..


Nan aka kira Amarya da Ango suka dan taka rawa, sannan suka yanka cake, Nana ta ba Sadiq cake cikin soyayya shiko Sadiq wajen ya ba Nana cake ya yanko wanda yafi karfin bakin Nana, wajen ya sa mata cake din ya bata mata baki, MC na cewa a basu tissue ai kafin akawo tissue Sadiq yasa baki ya lashe duka cake din da ya bata ma Nana baki, ya kama bakin Nana sai sha yake sai da MC yayi gyaren murya sannan Sadiq ya saki bakin Nana..


Itako Nana sai da taji kunya duk ta ka mata kamar ta nitsa dan kunya..

Haka aka gama dinner suka dawo gida..


Washe gari dunban Jama'a suka shida daurin auren *ABUBAKAR SADIQ* *MUSA* da Amaryarshi *NANA* *JAWAHEER ADAM SABI'U* akan sadaki naira dubu dari, bayan angama daurin auren su Alhaji Sulaiman suka wuce reception shi da abokansu suka ci suka sha..


Karfe hudu na rana akayi ma Amarya fada aka dauke suka nufin dakin mijinta da ita..


A parking space motocin daukar Amarya suka yi parking a farfejan filin park motoci na gidan Nana, gidane mai dauke da part uku a cikin gida, part din dama suka nufa da Nana wanda yake shine mallakinta wato part dinta, Momy ke rike da Nana, itako ba abunda take sai aikin kuka..


Kofa ce mai glass sai da suka dan na wani jan abun sannan suka je tana cewa welcome home tana bude masu Momy tasa Nana tayi addu'a sannan ta shiga da kafar dama cikin parlour din, aljarnar duniya wani kalar parlour ne Masha Allah wanda yasha ado da wasu irin royal blue manya manya daga hannunka na dama wata farfejiyar plasma ce da aka manna jikin bako, hannunka nahagu kuwa wani babban dining table ne wanda kujeren wajen ma abu kallon ne, tana nan kake shiga kitchen, kitchen din ya tsaru iyakar tsaruwa, dan sai kayi tunani wani dakine na badan, inka fito daga gun dining wani kofane nan suka shiga da Nana, woow nan ma wani parlour ne da yasha wasu royal na alfarma brown da kabi hannu dama zaka shiga wani daki wanda yasha wani makeken gado Masha Allah nan ne bedroom din Nana, indan ka fito kuma akwai wani room empty na daban wanda shima an cika shi da gado wannan shine dakin Sadiq indan yana bukatar zama part din Nana..


Bayan su Momy sun kara yi ma Nana wa'azi suka tafi su ka bar Zee da Salma, bayan tafiyar su Momy su Salma suka kara gyara gida suka kunna turaren kamshi, sanan suka sa Nana ta shiga wanka wani magani Momy ta basu tace su sa Nana cikin ruwan wanka tayi wanka da shi kafin su tafi, bayan Nana ta fito wanka suka bata wata atamfa dakin buba tasanya..


Nan su Salma suka fita suka kara ganin gida, nan fa sai ga Sadiq su Khalid sun rakoshi, dan daga Lukman sai Khalid suka rako Sadiq suna gama abunda zasuyi Lukman ya dauki Salma suka wuce gida shi kuma Khalid ya dauki Zee ya kaita gida..



Bayan su Lukman sun tafi, Sadiq yayi addu'a ya kulle gida, nan yace ma Nana ta tashi tayi wakan tace tayi, nan shi ya shiga wanka suka yi sallah suka godema Allah, bayan sun gama sallah yayi ma tamboyi sanann ya dauko kaji ya zuba masu a tray suci fir Nana tace ita ta koshi bata jin yunwa da wayau da dubara Sadiq ya samu Nana taci wannan kaza bayan sun gamacin kazar Nana ta shiga toilet tayi brush, tana fitowa shima Sadiq ya shiga toilet zaiyi brush, kafin ya fito Nana ta samu tayi sauri ta chanza night wear wasu riga da wando ne masu saukin gani, dan duk cikin kayan sune taga da dama dama, wando da kyal ya kawo bisa cinya, ita ko rigar iyakarta iya cibi, dan haka tana gama sa kayan ta zulbila karuwar hijab saman kayan sanan ta hau gado tayi addu'ar kwanciya bacci ta kwanta, tana jin fitowarshi ta kara yin lamo kamar tayi nisa cikin bacci, bai ce da ita komai ba sai da ya gama duk abunda yake sanann ya hau gado yana leka fuskarta, nan yaga tana fikifiki da idanu ya gane ba bacci take ba yace..


"Myluv shine zaki kwanta bacci baki jirani ba ko?"..


"To wallahi sai kin tashi"..



Nan Sadiq ya fara yi ma Nana cakulkuli yana cewa tashi yau baki bacci sai kin bani labari, tun Nana na daurewa har sai da ta fara dariya nan wasa ya farke tsakanin Nana da Sadiq bisa gado wai itama sai ta rama cakulkulin da yayi mata tana bacci ya tada ta, suna cikin haka Sadiq cikin dibara ya cire ma Nana hijab din dake jikin nan fa wasa ya chanza salo, Nana bata farkaba har sai da Sadiq ya fara fita haiyacinshi sanann ta fara tureshi amman ina ai Nana ta makaro dan wani kallar riko Sadiq yayi ma Nana, Nana tana ji tana gani sadiq ya anshi hakinshi cikin daren nan tun tana kuka tana bashi hakuri har kukan ta daina fita, Sadiq bai dawo haiyacinshi ba har sai da ya sauke duk wani nauyi dake tare dashi a jikin Nana sanann ya fara dawowa dai-dai..


"Myluv Allah yayi maki albarka, bani da bakin da zani yi maki godiya Nana Jawaheer Allah ya faranta maki kamar yanda kika faranta mani"..


Haka Sadiq ya ka mata maganganu ita dai Nana tana jinshi, amman ita ta kanta take dan ita kadai tasan abunda take ji, sai da Sadiq yaji karfinshi ya dawo jikinshi sannan ya tashi ya shiga toilet ya yayi wanka ya hada ma Nana ruwan wanka yazo ya dauke tsaf bai direta ko ina ba sai cikin ruwan zafi tana kuka tana bashi hakuri amman bai kyaleta har sai da ya tabbata daya gasa mata jikinta sosai sannan ya barta tayi wankan tsarki shi kuma ya chanza wani bedsheet din tana fitowa ya shiga da bedsheet din toilet ya sashi a engine machine, sanna yazo ya kwanta , ya janyo Nana jikinshi ya lailashi, yana sa mata albarka a haka bacci ya kwashe su..



_By jameelah jameey โœ๐Ÿป_



Share and comment pls



๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•
*NANA JAWAHEER*
๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•๐Ÿง•

*STORY And WRITING* *By*
*Jameelah A Belloh*
*(Jameey)*



*๐ŸŒŽMANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* ๐Ÿ“š๐Ÿ–Š๏ธ

*M. W. A*


```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta. ๐Ÿค™๐Ÿป
```

__________________________________



*BISSIILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM*

*Wannan page ษ—in na masoyan NANA JAWAHEER ne baki ษ—aya wanda nasani da wanda ban sani ba๐Ÿ’ž๐Ÿ’œ*




```TEEMARH BELLO๐Ÿ–ค๐Ÿ–ค, naji daษ—in comment ษ—inki sosai dan comment ษ—inki sai da ya sani rawa sosai bcox naji dadi sosai dan haka Sadiq ya baki kyautar mota harda Hajji da Umara ma๐Ÿ˜Ž```



```Ni kuma na baki wannnan๐Ÿ‘‰๐Ÿ’ต๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’Œ, much love Teemarh belloh```


Page_6๏ธโƒฃ1๏ธโƒฃโž–7๏ธโƒฃ0๏ธโƒฃ





Su Sadiq sune basu tashi ba sai da asuba tayi,Sadiq ya fara tashi yaya alwala sannan ya tadda Nana shi kuma ya wuce massalaci....


Bayan Nana ta samu tashi ta tashiga toilet ta kara gasa jikinta sosai sannan tayi wanka da alwalla tayi sallah ,bayan ta gama sallah tayi azakar sannna ta samu ta kwanta bacci..


Sadiq shine bai dawo gida ba sai da gari ya fara haske sannan ya dawo gida,yana dawo jallabiya kawai ya cire shima ya kwanta ya rumgume Nana sosai a haka bacci ya kwasheshi..


Suna cikin bacci ,Nana ta samu ta janye jikinta daga rikon da Sadiq ya yi mata ta shiga wanka bayan ta fito daga wanka ta shirya cikin wasu english wears riga da siket ,siket din iyakarshi gwiwa sannan ta kama gashinta ta daureshi da white ribort ta maida kashin baya..


Sannan ta fita ta gyara parlour da inda ya dace ,tana cikin gyaran parlour Momy ta aiko masu da breakfast,bayan ta gama jera breakfast din bisa dinning ta koma daki ta shiga toilet ta hadama Sadiq ruwan wanka,sannan taje ta tadashi ya shiga wanka ta fiddo mashi three quater da white singlet ,bayan ya fito ta taimaka mai ya shirya suka fito sarke da hannu juna,nan suka yi breakfast..


Bayan sun gama cin abinci suka zauna a parlour suka kunna kallo, suna cikin kallon Sadiq ya takema Nana ฦ™afa yana sane ya san sai tace zata rama, aiko yana ta kewa ta mike tace ita sai ta rama, nan sukai ta zagaye parlour suna guje guje, sai da Sadiq ya tabbatarta da Nana ta gaji sosai sannan ya dan tsaya tana rama ya dauketa tsan bai ajeta ko ina ba sai a kan gado nan fa wasa ya chanza salo, ai bansan sanann da na hado kafafuna na ba naji waje nabar Nana da Sadiq su sha kauna๐Ÿƒ๐Ÿƒ๐Ÿ™ˆ..


Bayan sun fito daga wanka Sadiq ya fara ce ma Nana "Myluv kinga kin bataman wanka ko?"..

"Kai Myluv ni bance ka bataman wanka ba sai kai, daga wasa sai abunka ya wuce misali nida ma ko warkewa banyi ba"..


"To anjima zan duba wajen naka ga ko ya ya koma".

"Ba wani nan nidai ai wayau kake so kayi mani"..


Haka suka wuni suna soyayyar su da rana Momy ta kawo masu Lunch da dare kuma ta kawo masu diner, bayan sun gama dinner suka wuce dakin suka kwanta basu kwanta ba sai da suka yi dan guje-gujensu bisa gado, wai ita Nana dole wajen da Sadiq ya kwanta nan zata kwanta shi kuma yace bai yarda ba sai da suka gama wasan su sanann suka kwanta..


"Haba Myluv dan Allah kabarni nayi bacci mana"..


"To ni Myluv duba wajen kawai zani naga ya fara warke wa..


"Nidai gaskiya Myluv ka faya wayau"..


"duba kawai zani, sai kuma a bani wannan na sha dan nafi san ina shansu ina bacci..


"Wayyo wallahi zafi suke yi man tun jiya dakayi man shocking dinsu sosai har yanzun kai bai bar yi man zafi ba"..


"to kawo nayi masu addu'a Myluv...

A haka Sadiq sai da ya gama wasa da jikin Nana san ranshi sannan ya barta tayi bacci, shima ya bacci amman breast dinta yana cikin bakinshi a haka yayi bacci..


Sune basu tashi daga bacci ba sai da asuba, nan Sadiq ya wuce massalaci ita kuma Nana tayi sallah bayan ta gama tayi azakar ta kwanta, bayan Sadiq ya dawo shima ya kwanta bayan ta yana rungume da ita bacci yayi gaba da shi..


Yau tare suka tashi bacci bayan sunyi aikin gida suka gama yin komai suka shiga wanka tare, sai da suka gama soyayyarsu a cikin toilet sannan suka yi wanka suka fito..


Sadiq ya shirya cikin three quarter ita kuma Nana ta sa best da undie saboda zafin da akeyi shiya, nan ma sai da Sadiq ya sake marzar Nana san ranshi sannan suka sake wani sabon wanka...



Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, soyayya ake mai karfi tsakanin Nana da Sadiq yanzun sunyi wata biyu da yin aure..


Yau aka sa baikon Zee da Khalid, Nana tayi farin ciki sosai nan suka fara shirin yanda zasuyi hidimar bikin duk da ita Salma tana fama da tsohon ciki haihuwa ko yau ko gobe..



"Myluv dan Allah kaje gida ka anso man tuwo dan ni yau gaskiya tuwon Inna Talatu nike san ci, ko kuma ka barni naje naci sai na dawo".


"Aa bari dai naje na anso maki, wannan Babyn namu ya cika ciye -ciye gaskiya Myluv"..

"Tom nidai akawo man ko yau mutun yake samun damar gaisawa da Babyn ba"..


"Rufan asiri bari na tashi yanzun ma, nan Sadiq yaje ya anso ma Nana tuwo sanan ya dawo ya kawo mata tana gama cin tuwon tace ita dole sai ya sawo mata awara haka Sadiq ya tashi yaje ya sawo ma Nana awara sannan ta shafa mashi lafiya, amman fa itama daji jiki da dare dan sai da ya fanshi wahalar da ta bashi a jikin ta sannan ya kyaleta tayi bacci..


Yau bayan sun gama aiki suna cikin yin breakfast Lukman ya kira Sadiq ya gaya mashi Salma ta haihu ta samu namiji nan su Nana sukai ta murna..


Bayan sun gama yin komai suka tafi ganin d'a, masha Allah Salma ta haiho santalelen yaronta mai kyau tubarakalla masha Allah, bayan sun gama ganin yaro suka wuce gidansu Momy sai dare suka dawo gida, haka Nana ta kama yi kullun sai taje gidan Salma har ranar suna yaro yace suna YUSUF..

Bakin Zee da Khalid yau saura sati shiyasa yanzun Nana bata zaune gida saboda bata dutsin safe bata kofar kwaya, haka tai tayi har ranar biki ba abunda ba'a yi ba a bikin Zee da Khalid...


Ranar juma'a aka daura Auren *KHALID ADBULRAHAMAD* da Amaryarshi *ZAINAB KABIR MUSA* akan sadaki naira dubu dari, bayan anci ansha, kowa ya kama gabanshi yana yi masu fatan alkhari...


Karfe hudu na rana aka dauki amarya aka kai ta gidan mijinta dake nan layout da yake Khalid shi ya ce bai zama ko wani gida gun Fulani zai zauna shiyasa aka sa mashi Amaryarshi a part din shi..


Bayan kowa ya watsa Khalid ya shigo dakin Amaryarshi, bayan sun gama sallah sun godema Allah, sannan suka ci kaji, bayan sun gama suka yi shirin kwanciya bacci to mudai sai dai muce Allah ya kawo daudar daki๐Ÿƒ๐Ÿ˜..


Washe gari bayan su Khalid sun tashi daga bacci Fulani ta kawo masu breakfast da rana ta kawo masu lunch da dare kuma dinner haka tai tayi har sukayi sati..


A kwana a tashi yau cikin Nana ya kai wata tara haihuwar ko yau ko gobe, shiyasa Hajiya ta dawo da zama gidan su Nana har sai ta haihu, tayi arba'in zata koma gida...


Yau Allah ya sauki Nana lafiya ta samu santaleliyar yarinyar ta kyaukyawa da ita, murna wajen su Sadiq abun ba'a magana, dan idan nace zan tsaya gaya maku murnanr da kudin da Sadiq ya kashe sai litaffina ya cika baki daya shi..


Ranar Suna yarinya yaci sunan KHADIJA suna ce mata UNMITA, bayan suna Dady ya bude ma Sadiq hospital mai suna *FASKN SPECIAL* *HOSPITAL* , bayan an bude hospital din Sadiq ya dauki Nana aiki a hospital din..


Haka rayuwa ta cigaba da tafiya yanzun Nana ta gama wanka suna zauna cikin aminci da kaunar juna wanda ba su san suga wani cikin damuwa.


Zeee itama ta haihu ta haifi Mace ranar Suna yarinya yaci suna AISHA(sunan Fulani)itama yarinya suna kiranta da FILLO...



Sabi'u shima ya dawo gida yayi aure, ya aure wata Bilkisu bayan bikin suka koma Logos da zama da man can yake business dinshi..



Bayan shekara goma




"Wallahi Ummita karki yarda na kamaki sai kinyi kuka"..

"Abala wallahi to kiyi ma Boy magana karya sake jana"..


"Yaushe ya jaki? Kedai baki san zaman lafiya, kuma shi Boy ba kaninki bane?"..

"Kai kuma Boy daga yau karka sake kana jinta ?"..

"Eh Abila, ba zan sake ba, "to ku tashi kuje ku kwanta dare yayi kuma kuyi alwalla da addu'a kafin ku kwanta"...

"To Abila gud ngt, "ok Byee"....


Bayan sun Unmita sun tafi sun kwanta, Nana ta shi ta shiga wanka kafin Sadiq ya dawo daga gidan su Momy..


Bayan ta fito daga wanka ta shirya cikin wasu night wear Ash color sunyi ma Nana Jawaheer kyau sosai, sanan ta gyara gashinta ta fashe jikinta da turaruka masu dadin kamshi, bayan ta gama shiryawa Sadiq ya dawo..


Nan shima yayi wanka ya shirya sannan ya fito sukayi dinner bayan sun gama dinner Sadiq ya watsama Nana Jawaheer ruwan sanyi mai sanyi nan ta tashi

Please Login or Register in order to submit comment