Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta bishi da gudu a dole sai ta rama, aiko taci sa'a itama ta watsa mashi ruwan, haka sukai ta wasansu sai da suka gaji sanan suka shiga toilet sukayi wanka suka fito Sadiq ya daga Nana bai sauke ta ba ko ina ba sai bisa gado nan Sadiq ya fara aiki yana cewa yau sai bata ajiya, Asuba ta gari Sadiq da Nana Jawaheer...




*ALHMDULILLAH RABBIL ALAMIN*


*Anan na kawo karshen wannan littafi wana mai suna Nana Jawaheer, kuskuren dake ciki Allah ka yafemin,abinda na rubuta daidai kuma Allah kabani ladan,nagode nice taku har kullum jameelah jameey .*


semun hadu cikin sabon book dina me suna *GIMBIYA HAKIMA*👇👇👇👇👇


"Ranki ya daɗ'e Gimbiya Hakima, Fulani tayi aike, tace tana son magana dake,"..


"Lantana aje ace mata yau bani san yin magana da kowa"....


"Maryamu, yau Gimbiya Hakima tace bata son yin magana da kowa"..


"wai Allah kice yau an tabo jaraba a cikin gidan nan? "Aiko dai"...


"Lantana! Lantana!! Lantana!! "..



"Na bani Maryamu, Gimbiya na kirana, ni yau na shiga ukku, yau buguna ne Kawai baza tayi ba"...


"Allah ya kara maki lafiya, rainki yadaɗ'e uwar marayu uwargijiyata, ina neman sausaci rain Gimbiya ya dade"...



"Lantana, mai kika tsaya yi waje ina ta kiranki kin gyaleni?"..


"Ina neman a fuwarki ya uwargijiyata'..


"Yi man shiru ba wanann na tambaye ki ba, "nace uban me kika tsaya yi a waje?"...


"Eh naje nakai sakonki ne, "wani sako? "Na baki san yin magana da kowa yau".


"Shine kika yi ma mutane wannan uwar tsayuwar, ke Bilkisu"...


"Naam Allah ya ja da rain uwar marayu Allah yaja da tsawancin kwana Gambiya Hakima"..


"wuce maza ki kiran man Sarkin bulala, yanzun nan"..



"Ton Allah ya taimakeki"

Nan Bilkisu ta tafi kiran sarkin bulala cikin rawar jiki tana tausayin Lantana dan bata san wani kallar hukunci Gimbiya Hakima zata yi ma Lantana ba..

"Dan Allah Gimbiya ki man rai, ki duba tsufa na, kiyi hakuri, kuskurene nayi ina neman afuwa"..



Tas! Tas!! Tas!!!



Gimbiya Hakima ta wanke Lantana da Mari tana cewa..



"Yi man shiru tsohuwar banza, tsohuwar wofi, ke har wani tsufa ne dake da za'a kalla aji tausayinki, to ni *GIMBIYA HAKIMA,* bani tausan Yaro balle tsoho"..



Suna cikin wannan yanayi sai ga Sarkin bulala yazo..



"Ran Gimbiya ya dade, gani na ansa kiranki, yake uwar Marayun masarautar kano"...



"Sarkin bulala, ina son yanzun kayi ma Lantana bulala hamsin, indan ta sosa ta zube, ko kuma tayi kuka, itama ta zube, bayan ka gama, ka kai ta gida Maza, tayi sati biyu, ana yi mata horo mai tsanani"...



"Angama uwargijiyata, Yanzun ko zani zartar da hukuncin da kika bani"..



nan Sarkin bulala ya fara zane Lantana, ko dogon tausayi babu a idonshi, sai da yayi ma Lantana tsinanan bugu, sannan aka dauke ta zuwa gidan Maza...


*Wannann kenan ƙadan daga cikin GIMBIYA HAKIMA Amman in kin san baki yin comment karki fara karantaman novel dan saboda masoyana nike TYPING 😘kuma nasan masoyana zakuyi man comment dan farin cikina💃🏼*



*Sakon godiya gareku, dan ba zan manta da kuba har abada..*


Mazan kwarai
Binta abbale
Fatima Abu Bello
Amina Abu Bello
Namtary Ummin Abba (Allah ya jikanki ya kai rahama a kabarinki, kin bani gudunmuwa a farko fara litaffin Nana Jawaheer ammn Allah yasa baki numfashi a kasan zan gama typing din wanna litaffin Allah ya jikanki da rahama😢)
80k
Amina umar Darmq
Sabira Mani Ahmed
Asma'u Bishir Darma
Asiya Lawal bature
Bilkisu Abdullahi Abukur
Bilkisu Abdulrazak(kanwa)
Ramlatu Mustapha haiba
Aminatu dan Halilu
Zainab masari
Hafsiya dankara
Sakina sabi'u fago(Momy)
Meenat(hunaixa)
Teemarh wali
Khadija Auwal
Khadija Lawal ango
Naja'atu musa
Naja'atu Ahmed.
Fatima Abdullahi sani
Teemarh belloh

```Da sauran duk wasu masoyana da Wanda nasani da wanda ban sani ba, da ba dan ina ganin comments dinku ba da ban ida novel din NANA JAWAHEER ba, Ilove you all my fans```

Jinjina gareku

Hausa novel masu tashe
Class of 2k17 @GG Sandamu
Jameey hausa novel fans 1&2
Nana Jawaheer fans
80k hausa novel
Manazarta writes
Dala hausa novel
Leadies only
Sis najar'art fans
MJ comment group
Team Mumunar makoma




Wai! Wallahi baku faduwa baki dayan ku sai dai nace Allah ya bar kauna😍...

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment