Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏπŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*A SANADIN KUSKURE NA*πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*MALLAKIN*πŸ‘‰ *ZAYNERB MUHAMMAD KABEER (MUM FU,AD)*

*MARUBUCIYAR LITTAFIN*πŸ‘‡

*MAHAUKACIN KISHI*🌺🌺🌺🌺🌺
*HATSABIBIYAR MACE*πŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈ
*AND NOW*πŸ‘‡

πŸ’πŸ’πŸ’ *A SANADIN KUSKURE NA*πŸ’πŸ’πŸ’

_*INAYIMA DUKANIN DAUKACIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN ANYI SALLAH LAFIYA ALLAH KUMA YA MAIMAITAMANA AMEEN*_.

*_banyarda a canzamum labari ta wani siga ba batareda da izinina ba_*.

*_Kamar yanda kukasani duk littattafaina true life ne ba kageggen labari bane, to wannan ma haka_*

*_HAR YANZU LITTAFIN HATSABIBIYAR MACE NANAN A NAIRA DARI BIYU KACAL , LITTAFIN DA YAKE KUNSHE DA DARUSSA IRI_IRI DA BAN DABAN HUMM KU DAI MAZA KU HANZARTA KU MALLAKI NAKU A NAIRA DARI BIYI KACAL , KUNUNAMUN KAUNA TA HANYAR SIYAN LITTAFINA A NAIRA DARI BIYU, SAI NA JIKU_*.09066386347

_*SADAUKARWA GA MY LOVELY MUM HAJIYA SAFIYYA MUHAMMAD*_
*_INA MATUKAR KAUNARKI HADE DA ALFAHARI MAMANA_*


*(A TRUE LIFE STORY)*

*_ASHA KARATU LAFIYA_*

*_____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*
*PAGE 1 & 2*

Zaune suke cikin katafaran fallansu me daukeda da had'add'un kayan daki , kamshi ne ke tashi ko ta ina .

Can na hango Hajiya luba zaune da katan cikinta da ya matukar yi mata kyau , sanye take cikin wata lafiyaiyar shadda, tasha daurin ture kaga tsiya .

Alhaji mansur dayake zaune kusa da ita yace," Hajiya , ta amsa cikin sanyin murya tace ," na,am gameda mai da idanshi kanta .

Cikin murmishi yake fadin," gaskiya a duniya bani da burin da yawuce ace in ga Allah ya rabaki da cikinki lafiya , ina matukar San ganinin kin haifamun yarinya ko Yaro kyakyawa mai kama dake.

Dariya tayi hade da sunkuyar dakai daga bisani ta dago tace,"kai Abban suhail wallahi maganganunka suna bani dariya , kai dai kawai miyi Addu,a Allah ya saukeni lafiya , inshallahu zaki haihu lafiya yayi saurin fada, dariya tasa tace, " humm Allah yasa ya amsa da Ameen .

Suhail ne ya shigo da gudu , yana fadin ,"mommy",mommy"saurin Amsawa tayi tace,"na,am suhail ya akayi??,dan shagwaba fuskarshi yayi yace," mommy ki fada Fahat ya daina tabamun a buna yaje ya batarmun da moto na, yafada hade da cuno baki .

Cikin Bacin rai tace," kiramun fahat din , da to ya amsa ya juya dan kiranashi.

Tare suka taho da fahat din , mahaifin nasu yayi saurin cewa ,"fahat meyasa bakajin magana ne , ba mun hanaka daukan mishi abun shi ba ba bakajin magana koh??.

Shuru yayi yadanyi kasa da kanshi yace," I,am sorry .
Harara ta galla mishi tace," Ku bace Ku bani guri , kai kuma suhail inshallahu gobe daddyn Ku zai siyo maka wani , maza kuje Ku shirya lokacin madarasah yakusa , kuma kuje kufadawa baba driver ya je ya daukko husna a school lokaci ya kusa , da toh suka amsa daga bisani suka fita .


Family gidan Alhaji mansur Suleiman mai tala kenan haifaffen garin gombe ,babban dan kasuwane, , ba laifi yanada kudi , suna zaune da matarshi da 'Yan yanshi cikin kwanciyar hankali.

Sulaiman shine babba Inda suke mishi lakabi da suhail ,kasancewar yaci sunan mahaifin Alhaji mansur , yanada shekaru goma a duniya sai Al_amin mai shekara bakwai , inda shi yaci sunan mahaifin Hajiya luba , suna yi mishi lakabi da fahat , sai kuma Asma,u husna tanada shekaru 5 a duniya ,inda itakuma taci sunan mahaifiyarta Hajiya luba .

Tunda Hajiya luba ta haifi Asma,u tsawan shekaru Biyar haihuwa ya tsayamata , sai kuma yanzu datake daukeda da tsohon cikin watanni tara, Alhaji mansur ya dauki San duniya ya daura ma cikin domin kuwa ji yake tamkar a kan cikin za,a fara haifa mishi yara .

Familyn Alhaji mansur kenan .


Bayan kwanaki goma Hajiya luba ta haifi santaleliyar 'yarta mai kama da ita, murna a gurin Alhaji mansur ba,a magana , ranar suna anci ansha , yarinya taci sunan mahaifiyarshi , zuwaira , amma zasu dinga yi mata lakabi da juwairriya ,da haka har taro ya watse kowa ya kama gabanshi .

Kulawa sossai baby juwairriya take samu a gurin Alhaji mansur da Hajiya luba .

Wasa wasa kimanin watanni shida kenan.

Juwairriya tayi waiyyo sossai kullum kara kyau takeyi domin kuwa duk tafi sauran yayunta kyau , soyaiyyar da Alhaji mansur ke nuna ma juwairriya a kullum mamaki take ba mutane domin kuwa duk yafi kaunarta cikin yaranshi .

Duk Inda zaije matukar yana gida to fa baby juwairriya na makale a jikin mahaifinta .

Hakan yasa husna tadan fara kishi , tana fadin_" dady yaa daina Santa sai dai juwairriya , watarana yayi dariya watarana ya bata hakuri yace yana santa itama .

Su suhail da fahat kam ba,a magana dan tun suna jin haushi har sun daina .

Wani lokaci Hajiya luba takan yi kokari ta fadawa Alhaji muktar cewa," yadaina nuna fifiko akan sauran yaran ,kullum cikin yimishi magana take , amma Sam bai canja ba , hakan yasa tayi shuru ta hakura ta zuba mishi ido ta daina mishi magana a kan San da yake ma baby juwairriya .

Shi kanshi yarasa dalilin da yasa yake matukar San juwairriya , amma a cewarshi dan dai sunan mamanshi ne da ita , wannan tunanin ne yayi rinjaye a cikin zuciyarshi .

Bayan shekaru uku .......✍️✍️✍️✍️

*Muje zuwa*


*Toh masu karatu ,ayimun hakuri nayi short page , amma inshallahu gobe zaki jini a long page , naso in yi typing yafi haka amma busy wlhy fatan zaku mun uziriπŸ‘πŸ‘πŸ‘*.

*Kubiyoni dan jin wainar da za,a toya a gidan Alhaji mansur hummm muje zuwa*.

*I NEED MORE COMMENTS*😎

*PLS SHARE*πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘


*BY MUM FU'AD*

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*A SANADIN KUSKURE NA*πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*MALLAKIN*πŸ‘‰ *ZAYNERB MUHAMMAD KABEER (MUM FU,AD)*

*MARUBUCIYAR LITTAFIN*πŸ‘‡

*MAHAUKACIN KISHI*🌺🌺🌺🌺🌺
*HATSABIBIYAR MACE*πŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈ
*AND NOW*πŸ‘‡

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *A SANADIN KUSKURENA*πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

_*INAYIMA DUKANIN DAUKACIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN ANYI SALLAH LAFIYA ALLAH KUMA YA MAIMAITAMANA AMEEN*_.

*_banyarda a canzamum labari ta wani siga ba batareda da izinina ba_*.

*_Kamar yanda kukasani duk littattafaina true life ne ba kageggen labari bane, to wannan ma haka_*

*_HAR YANZU LITTAFIN HATSABIBIYAR MACE NANAN A NAIRA DARI BIYU KACAL , LITTAFIN DA YAKE KUNSHE DA DARUSSA IRI_IRI DA BAN DABAN HUMM KU DAI MAZA KU HANZARTA KU MALLAKI NAKU A NAIRA DARI BIYI KACAL , KUNUNAMUN KAUNA TA HANYAR SIYAN LITTAFINA A NAIRA DARI BIYU, SAI NA JIKU_*.

_*SADAUKARWA GA MY LOVELY MUM HAJIYA SAFIYYA MUHAMMAD*_
*_INA MATUKAR KAUNARKI HADE DA ALFAHARI MAMANA_*


*(A TRUE LIFE STORY)*

*_ASHA KARATU LAFIYA_*
*_____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*Page 3&4*


Bayan shekaru uku baby Juwairriya tayi wayyo sossai, ta kara kyau, soyyaiyyar da mahaifin ta ke nuna mata kullum kara yawa take , hakan yasa yarinyar ta sangarce , dan yariga ya shagwa'bata , baya bari mahifaiyarta tayimata koda tsawace bale yakai ga duka.

Juwairriya ta raina kowa ciki kuwa harda mahaifiyarta , duk abun da zatayi sai dai a zuba mata ido, dan matukar kayi wani abu da zai bata ran juwairriya to fa Alhaji mansur yayita fada kenan , dan da ran juwairriya ya baci gara nashi ya baci.

Hakan yasa Hajiya luba tayi shuru da bakinta , duk abun da Juwairriya zatayi matukar a gabanshi ne to fa sai dai ta zubamata ido .

Matukar Hajiya luba nayima Juwairriya fada , kullum shima sai ya mata fada a cewarshi wai ta tsaneta , ganin hakan na yawan hadasu fada , ta daina mata fada bare duka .


Shekarunta hudu a duniya mahaifin ta yasata school, badan yaso ba, sai dan matsawa da Hajiya luba tayi akan hakan , a cewarshi batayi girman da za,a sata a school ba , dan bayasan abun da zai takura mata , dakyar Hajiya luba ta shawo kanshi.

Tunda juwairriya ta shiga school ta addabi kowa ta raina duk mallamansu dan kuwa matukar malami yayi Mata fada ko yayi kuskuren dukanta to fa tabbas sai ya je makaranta yayita masifa .

Yasha canjama baby Juwairriya makarantu .

Ganin bata karatu sossai yasa dakyar Hajiya luba ta lallabeshi ya barta a makaranta d'aya, badan yaso ba haka ya hakura , amma bisa sharadin cewa ba duka ba zagi .


Kullum soyaiyyar juwairriya kara yawaita take a zuciyar Alhaji mansur , abun dai ba,a cewa komai .



Kwana a tashi ba wuya a gurin Allah , zuwa yanzu Juwairriya nada shekaru goma sha Biyar a duniya , Inda suhail Nada shekara Ashirin da biyar, sai fahada Nada shekaru Ashirin da biyu ,sai husna tanada shekaru goma sha tara a duniya .

Juwairriya ta zama budurwa ba laifi , sai tsantsar rashin kunya da rawar kai , kasancewar mahaifin ta ya take mata .

Kullum fadan da mahaifiyarta take mata shine ta daina rigima da rashin kunya da rawar Kai , amma Sam juwairriya bataji .

Husna ma kullum cikin yi mata fada take amma Sam bataji.

Suhail da fahat kam ma basa Shiga harkarta dan gudun rashin kunyarta .


Zuwa yanzu tana S.S two a school , makaranta kuwa tana Aji hudu .

Tun a wanan lokacin samari sukayi mata caaa mai Santa da aure da kuma akasin haka , amma Sam samari ba sa gabanta , dan kuwa duk Wanda yazo gurinta da sunan soyaiyya to sai ta mishi rashin muntunci , dan ta tsani taji ance ana sallama da ita.


Juwairriya kyakyawa ce Ajin farko fara ce sol tana da dan kiba kadan , baza,a cemata doguwa ba ba kuma za,ace siririya ba , baza,ace mai kiba ba , Shiyasa tun yanzu da take da shekaru goma sha bakwai samari sukayi ca akanta .

A kullum burin babbanta shine tayi zurfin karatu dan yasha Alwashin bazai yi mata aure a karancin shekaru ba , sai ta zama cikakkiyar mace , kuma itama Juwairriyan tayi na,am da hukuncin da mahaifin ta ya Yanke sabanin mahaifiyarta , dan ita mahaifiyarta a san samun ta tayi ma juwairriya aure dan kuwa rawar kanta yayi yawa , kar tazo ta ja musu abun kunya , amma ganin mahaifinta bai goyi baya ba yasata yin shuru ta bar zancan a cikinta .

Husna da Juwairriya Sam basa shiri , dan matukar husna zata fadawa Juwairriya gaskiya to sai sunyi fada .


Kwance take a daki tana danne _dannen waya kasancewar anyi hutun school da madarasah .

Anisa ce ta shigo , da sallama , wani ihu tasa tace," shegiyar kaya daga Ina??.
Dariya Anisa tasa tace," hummm wallahi daga gida mana kinsan har na kwanta barci mutumin ki ya kirani wai dan Allah in zo gidanku yanasan jin muryarki wai kwana biyu da bakya zuwa makaranta baya ganinki ya missing dinki , kuma yasan da zaizo gidanku ba zaki fito ba .

A zabure ta tashi tace," kinsan bana San rashin mutunci , dan kin rainamun hankali shine zaki wani zo kice zai kira yaji muryata , nifa tun wuri ki fadamishi wallahi bana sanshi yaje ya nemi wata amma ba juju ba ehee, ni juju nafi karfinshi ehe garama tun wuri kisameshi ki fada mishi , tafada hade da galla wata uban harara hade da murguda baki .

Murmishi Anisa tasa tace," humm lallali juju , kina hauka ne ?, ace mutum kamar wanan yazo yace yana sanki amma ki watsa mishi kasa a ido ki 'ki yarda wallahi da ana canjan soyaiyya to ina me tabbatar miki da na canje ki a gurinshi , ina ma ace ni yace yana so ke bakya ganin inda'Yan mata suke sanshi suke rubibi akanshi amma ke kice bakyasansh.... saurin dakatawa tayi da zancanta tayi saurin fadin," wai ma wa kikeso?? da har kika kasa bashi dama , waye Wanda ya kanainaye zuciyarki kika kasa ba Wanda yake matukar kaunarki dama??.

Wata Uwar harara Juju ta wurgama Anisa tace," ke tunda Mike dake kintaba ganin na Amince da soyaiyyar wani ?? Kuma kin taba gani wani yazo gurina da sunan hira ??

Toh wai ke miye nufinki , daman duk samarin da kike hulda da su kawancene kawai ba soyaiyya ba ?? nufinki bazaki kula kowa ba kenan ?? Anisa ta fada cikeda mamaki .

Cikin fad' a juju tace," wai ke Anee miye damuwarku dudu nawa nake , just fa kawai girman jiki ne I am only seventeen years , shine duk zaki daga mun hankali da maganar wasu samari , ni wallahi duk wa inda kike gani muna tare dasu duk basa gabana Sam adaiyi sha,ani kawai amma wallahi ba soyaiyya Mike ba .

Shigowar husna ne ya katse musu zancan su ...

Kallan juwairriya tayi rai a bace tace," wai ke Juwairriya meke damunki ?? meyasa bakida kirki ne , kullum sai a dinga miki magana ba kyaji , in kin ga dama ki tashi kije wa inda kika gaiyyata gashi sinzo suna nemanki sai ki tashi kije ki sallamesu ai Koh, Tana fadin haka ta fita Rai a bace.

Cuno baki juwairriya tayi tace," sai kiyi , ta gala uban harara .

Kallan Anisa tayi tace," tashi ki rakani .

Tashi tayi batareda tace komai , ta dauki gyalenta itama juwairiyan ta dauki nata gyelen suka fita a tare.

zaune ta samu mahaifiyarsu a falo kallanta tayi tace, " juwairiya meyasa bakyaji ne , Ke kullum kidinga kwaso Mana tarikice kofar gida , naga ke kikace ba aurena a gabanki ,to miye dalilin ki na gaiyyatar Samari kofar gidanan, in auren kikeso ki fada sai a miki , amma kar ki Kara kawo saurayi kofa gidanan matukar ba auren ne a gabanki ba , ke ko Kadan bakya koyi da halin 'yar uwarki husna, kin dauki bazanzar rayuwa da rashin kamun Kai , ke haka kika ga yafi Miki?? ko dan kina ganin mahaifinki ya daure miki gindi Shi ya baki damar yin duk wani abu da Kika ga dan'ma , to tun wuri ki farga kinji na fada miki in ba haka ba kuwa wallahi Zan Bala,in Bata Miki rai kuma lallai zamusa kafar wando daya dake a cikin gidanan kinji na fada Miki .

Tunda mahaifiyar juwairiya ta fara magana , juwairiya ke kallanta , tana gamawa kuwa taja hannun Anee suka fita batareda da tace komai ba .

Mamaki sossai Abun Yaba mahaifiyarsu , cikin ranta take fadin wani irin tarbiyya Juwairiya ta dauka tayi mata fada ma amma Batasan ta Bata hakuri ba eh lallali akwai aiki a gabanta , shuru tayi tana ta tunani cikin ranta.

Dafa kafadarta husna Tayi tace," mommy miye na damuwa , Akan lamarin Banasan kina tunani you don't have to worry your self , daddy ne ya riga ya batata , addu,a kawaii zaki dinga mata Allah ya shiryeta , dadin Abun ma duk abun da zatayi a kofar gida takeyi batayi a waje , Kinga kuwa ai da sauuki Kuma nayi Imani juwairiya bazata taba ai kata wani mummuma Abu ba , iyakarta dai tara Maza a kofar gida bayan haka Bata aikata wani mummuma abu, Addu,arki ce kadai zata cigaba da tsareta .

Jiki a sanyaye mahaifiyarsu tace," to Amma husna bakya ganini gaba gaba zasu iya hure mata kunne tazo tafara aikata abun da bashine ba ?.

Murmishi husna tayi tace," Haba mama inshallahu babu Abun da zaifaru Addu,arki dai kawaii takeda bukata kinji.

maganganu husna ta dinga fadawa mahaifiyarsu na kwantar da hankali Akan hallaiyar juwairiya , har sai da ta ga hankali ta ya dan kwanta ta barta.

ko da juwairiya tafita gurin shashashun Abokanta ta tafi , sukadinga Hhra hade da shewa , batareda da damuwar komai ba .


Danni hancin Motarshi suhail yayi bakin layin, ganinta da Maza a waje ranshi yayi matukar bacci, kokarin fita yayi dan yimata magana , tunowa da irin rashin kunyar da ta Saba mishi yasashi komawa Cikin motarshi , ya barta yayi Cikin gidan.

Ganin motarshi Bai sa tajk tsoro ba domin kuwa batawani tsoranshi , dan tadanfi tsoron fahad fiyeda suhail .

Cikin bacin rai suhail yashiga gida ......✍️✍️✍️

*HUMMM MUJE ZUWA* 😎


*CHAKWAKIYAR FA TANA GABA KU DAI KUBIYONI SANNU A HANKALI DAN JIN CIGABAN WANNAN DADADAN LITTAFIN*.


*HAR YANZU LITTAFIN HATSABIBIYAR MACE NANAN AKAN NAIRA DARI BIYU KACAL ,HUMM LITTAFIN DAKE KUNSHE DA DARUSA IRI- IRI MAZA KU HANZARTA KU MALLAKI NAKI A NAIRA DARI BIYU KACAL KAR KU BARI A BAKU LABARI*.

*DAN SIYAN LITTAFIN ZAKI IYA TUNTUBATA AKAN LAMBAR WAYA KAMAR HAKA ,09066386347*


*COMMENTS*

*&*

*SHARE*


*BY MUM FU'AD*


πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*A SANADIN KUSKURE NA*πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*MALLAKIN*πŸ‘‰ *ZAYNERB MUHAMMAD KABEER (MUM FU,AD)*

*MARUBUCIYAR LITTAFIN*πŸ‘‡

*MAHAUKACIN KISHI*🌺🌺🌺🌺🌺
*HATSABIBIYAR MACE*πŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈ
*AND NOW*πŸ‘‡

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *A SANADIN KUSKURENA*πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

_*INAYIMA DUKANIN DAUKACIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN ANYI SALLAH LAFIYA ALLAH KUMA YA MAIMAITAMANA AMEEN*_.

*_banyarda a canzamum labari ta wani siga ba batareda da izinina ba_*.

*_Kamar yanda kukasani duk littattafaina true life ne ba kageggen labari bane, to wannan ma haka_*

*_HAR YANZU LITTAFIN HATSABIBIYAR MACE NANAN A NAIRA DARI BIYU KACAL , LITTAFIN DA YAKE KUNSHE DA DARUSSA IRI_IRI DA BAN DABAN HUMM KU DAI MAZA KU HANZARTA KU MALLAKI NAKU A NAIRA DARI BIYI KACAL , KUNUNAMUN KAUNA TA HANYAR SIYAN LITTAFINA A NAIRA DARI BIYU, SAI NA JIKU_*.

_*SADAUKARWA GA MY LOVELY MUM HAJIYA SAFIYYA MUHAMMAD*_
*_INA MATUKAR KAUNARKI HADE DA ALFAHARI MAMANA_*


*(A TRUE LIFE STORY)*

*_ASHA KARATU LAFIYA_*

*_____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*

*Page 5&6*

Cikin bacin rai suhail ya shiga gida , yana shiga yatarar husna da mahaifiyarsu suna hira .

Cikin tsantsar Bacin rai yace," mommy",mommy yanzu haka zamu zuba ma yarinyar nan ido tayi ta abun da taga dama baza,a dauki mataki ba kodan daddy ya daure mata gindi to wallahi zan mata dukan tsiys in yaso koma mai zai faru ya fa...... Saurin katseshi mahaifinshi yayi da fadin," karma ka kuskura kar soma me yarinya taimaka da zakazo kana daga murya , har kana mummunan furuci , wai zaka daketa , to kasani duk randa ka daketa , nima kashiryama dukan nafada maka.

Haba daddy baka ganin yarinyar nan abun da takeyi yayi yawa ?,, kai kaga da yaran da take tsaye dasu a waje kuwa?? , suhail yafada cikin tsantsan bacin rai.

Eh ai yanzu da zan shigo na ganta kuma ta ce classmate dinta ne ai babu laifi hakan , ko kai lokacin kana kamarta baka zuwa gurin classmates dinka?? Daddy yafada da Alamar tuhuma.

Ba tareda suhail yace komai ba ya girgiza kai ya wuce rai bace .

Cikin bacin rai mahaifiyarsu tace," kai Alhaji gaskiya wannan abun da kakeyi yayi yawa , ta yaya zaka dinga daurewa yarinyar nan gindi ,kai a tunanin ka abun da take aikatawa daidai ne ?? to tun wuri ka farg..... Saurin katseta yayi ta hangar fadin," dan Allah dakata ,ya kike nema ki takura ma rayuwar yarinyar nan ne ?? meyasa kike Abu kamar ba ke kika haifeta ba , kin takurama yarinyar nan me ta tsaremiki .

Saurin mikewa tayi tace," Haba Alhaji miye abun takura anan Kaine kake kokarin kaga ka lalata tarbiyar yarinyar nan , gaskiya abun da kake baka kayuatawa , so kake kasa tafi karfinmu ? gaskiya kazauna kayi tunani wannan hanyar daka daukko ba mai billewa bace nafada maka...a zuciye ta tashi ta bar fallan.

Shima tsaki yaja ya fita rai a bace.

Da farin ciki ta shigo gidan , babu Alamar tsoro ko damuwa cikin ranta, kai tsaye dakinta ta nufa .

Fahad ne yashigo cikin gidan , ko da ya shigo kai tsaye dakin mahaifiyarsu yashiga .

Samunta yayi ta rafka uban tagumi .

Cikin damuwa yace," mommy lafiya ? meke damunki ?

Dogon numfashi taja tace," fahad wallahi matsalar juwairriya ce ke damuna fahad, bansan me Juwairriya takesan zama ba , mahaifinku duk yabi ya lalatata , ina tsoro ace gaba tazo tafi karfinku abun bazaiyyi kyau ba, amma bama fatan haka .

Shuru yayi , kafin daga bisani yadago kanshi yafurzar da wata iska a bakinshi yace," gaskiya ne mommy Juwairriya bataji , dazu da zan shigo gida yaya suhail yake fadamun abun da tayi yau , gaskiya ni kaina banajin dadin hakan , amma bari yanzu inje in mata magana yana fadin haka yafita a zuciye .

Kwance take hankali kwance tana danna waya, ganinshi ya shigo a zuciye cikin fada yasata saurin mikewa a tsorace, cikin saurin magana tace," uhmm lafiya yaya fahad , da zaka shigomjn daki cikin wanann yanayin ?.

Wani wawan mari ya tsinketa dashi yace," dan ubanki miye nufinki ? mekikeso ki miyar da mutane sa,anninki ko me? kin raina kowa a gidanan, ko dan kinga daddy na take miki akan duk abun

Please Login or Register in order to submit comment