Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da halin da juwarriya ke cikin , kuma yana kara mamakin yanda akayi har juwarriya ta fadi batareda da wani kwakwaran dalili ba.

Mummy ma da sauran Yan uwa duk suna zazzaune hankalinsu a tashe matuka ,

Fitowa likitan yayi daga emergency room din da Sauri suka nufo gurinshi dan Sanin halin da juwarriya ke ciki.

Kallan likitan daddy yayi yace," likita fadamun meke faruwa da ita ? Me yasa meta a wani hali take ciki yanzu .

Cire siririn gilashin dake manne a fuskarshi yayi yana share karamun gumin dake fitomishi da dan karamin handkachief .

Nan ya kara maida kallanshi zuwa Alhaji yace," biyoni office , yana fadin haka ya juya ya nufi office , da sauri daddy ya bishi a baya .

Doctor Na Shiga daddy ma ya shiga ya zauna yace," doctor inaji meke faruwa ? Me ya sami juwairriya ?.

Dago kai daddy yayi ya kara kallanshi yace," Amm Alhaji ba wani Abu bane , so kar ka daga hankalinka , tadan samu kaduwa da firgici ne da faduwar gaba ne na lokaci kadan , ina tunain taji wani Abu Mara dadi ko kuma taji abun farinciki , Wanda yasanyata jin jiri har tafadi ta suma .

Cikeda mamaki daddy yace," kai likita duk yanda akayi farin cikin da take cikin ne yasanyata suma , amma likita dama farin ciki ia iya haddasa haka ?dan ni nasan farin cikin ne yasa juwarriya ta fadi .

gyara murya Doctor yayi yace," hakanef arin cikin na iya jawo hakan , wani lokutan ma in murna tayi yawa takan janyo shanyewar Barin jiki ma wato paralys , duk ana iyasamun irin wanan matsalolin , jiki a sanyaye daddy yace," to Doctor ta yanzu ya jikin juwarriyan ? Zamu iya ganinta? Amsa doctor ya bashi yace," eh to gaskiya kudan bamu lokaci nan da Awa daya zaku iya ganinta , karkadamu , godiya daddy yayi mishi sossai daga bisani yatashi jiki a sanyaye yafita .

Yana fita ya fara yi musu bayanin duk abun da doctor yace game da faduwar da juwarriya tayi , mamaki sossai sukayi , daga bisani suka bita da Addu,ar Allah ya bata lafiya .


A bangaren Khalil kuwa hankalinshi yayi mautukar tashi sossai , domin yakira wayar juwarriya sau ba Addadi amma Sam ba,a dauka ba, hakan yasa yafara tunanin ko ba lafiya ba .

Da sauri ya dauki kayn motarahi ya fita , Tara da hajiyanshi yayi tana falo tana kallo .

Kallanshi yayi cikeda tuhuma tace," Yaro? Yaya dai ? Lafiya kuwa ? Ko kasan karfe nawa yanzu !yakamata ka hakura da fitannan yanzu gaskiya duk da ban San Inda zaka je ba .

Sosa keya yayi yace," uhm Hajiya kiyi hakuri yanzunnan zan dawo bazan dade ba , minti kadan zakibani ganin a matse yake da fitan yasa badan ranta yaso ba ta Amince tace," to Adawo lafiya , Allah tsare ya amsa da Ameen .

Dasauri yafita ya Shiga motarshi yaja ya nufi gidansu juwarriya kai tsaye .

Yana zuwa yakara trying numberta amma shuru bata dauka ba , hankalinshi yakara tashi matuka .

Fitowa yayi a cikin motar yana tunanin ya Shiga ne ko kar yashiga , ganin zuciyarshi bazaya iya jure rashin sanin halin da juwarriyanshi take ciki ba yasahi yayi Saurin zuwa gun katafaren gate din kofar gidansu .

Knocking yafara yi bugu biyu mai gadin gidan ya bude yana wuri wuri da ido , yayi saurin dauko fitalar hanunshi ya haska khalil , cikin rashin sani yace," bawan Allah daga ina kake a darenan? , cikin rashin nutsuwa khalil yace," gurin juwarriya nazo tana ciki ??

Kallo ya kara wurgamishi yace" to kai din waye? kuma meyasa kake neman ita zuwairan? Ni saurayinta ne ina ta kiran layinta baya shiga to shine hankalina ya tashi na kasa samun nutsuwa to shine nazo dan jin lafiyarta.

Girgiza ka baba mai gadi yayi yace," Asha Allah sarki Yaro , zuwaira na Asibiti batada da lafiya tana kwance.

Wani irin faduwar gaba Khalil yaji yace" subhanallah , me yasa meta ? Meke damunta yaushe kuma a wani Asibiti take , Khalil yajero ma baba mai gadi wa inan tambayoyin lokaci daya cikin matukar tashin hankali, nan baba gadi yace," to yaro ta ina zan fara baka amsar wa inan Jerin tambayoyinka , abun da dai zan iya cemaka shine , zuwaira dai bata da lafiya an dauketa anyi Asibiti da ita cikin kidima Khalil yace," baba wani Asibiti? nan baba mai gadi yafadama Khalil sunan Asibitin , yana fada Khalil yayi saurin juyawa yatafi cikeda da damuwa , mota ya shiga yana tunanin inda zai nufa , wata zuciyar na bashi yaje asibiti wata kuma tana bashi kar yaje asibitin , nan ya yanke shawarar zuwa Asibitin komawa gida yayi dan canja kayan jikin shi yasa manyan kaya , haka kuwa yayi yana ko mawa ya yi wanka ya canza shigarshi zuwa manyan kasancewa da kananan kayan ya fita a jikin shi .

Kwance juwarriya take idonta a rufe numfashinta na fita sama zama , gaba daya wa Inda suka zo Asibitin suka tsatsaya akanta suna jiran farfadowarta ,domin a halin yanzu har ta dan gota lokacin da likita ya bayar na farfadowanta , hakan yasa hankalin kowa ya tashi musaman daddy da duk ya rasa nutsuwarshi .


Bayan mintuna biyar , hannun juwarriya yafara motsi a hankali a hankali , nan kafarta ma tafa motsawa a hankali tana kokarin bude idonta taji yayi mata wani , nauyi kanta Na wani irin ciwo , a hankali ta fara bude idon , da Sauri kowa ya nufo kanta dan gann halin da take ciki, hannayenta Biyu ta daura a kanta jin yanda kanta yayi Mata wani nauyi kamar dutse,dusu dusu tadan fara gani, kallan mutanen dake kanta tayi tana jin wani irin jiri , mutanen na jujjuya mata , ruko hanunta daddy yayi yace," juwariya bude idonkida kyau ki ganmu mune fa ,nine Abbanki ki kalleni da kyau , kallan mahaifiyarta yayi yace," kiyi maza ki Kira likitan kice mishi ta darfado , da to ta amsa tayi saurin fita a cikin dakin.

A hankali juwarriya tafara idonta ya fara budewa a hankali ganin ta fara gane Mutanen dake kanta tace," daddy , da Sauri daddy ya kara rike hanunta yana murmushi yaxece," Na,am jujun daddy nine , jawo haidar yayi kusa dashi yace," kinga ga haidar ma .

Jin ya ambaci haidar yasa gabanta yayi mummunar faduwa tasa ihu domun kuwa ta tuna da abun da ya wakana har yasata suma cikin kuka da daga murya take fadin," A,a !! Daddy karkamun haka dan Allah daddy wallahi banasanshi banasan yaya haidar bantaba sanshi ba ko na minti daya ne daddu kadubi Allah daddy kar ka hadani aure da YAYA haidar , cikin kuka take magana muryarta har tana Neman dasewa tsabar kukan da takeyi da Kallan mamaki kowa yabi juwarriya domin abun ya matukar dauremusu kai , magana sossai juwarriya tacigaba dayi kamar Me sambatu akan ita fur batasan haidar , kowa ya Shiga tashin hankali matuka

Parking motar Khalil tayi a harabar katafaren Asibitin , nan yafito jikinshi a sanyaye , nan yashiga tambayar mutane har aka nuna mishi dakin juwairriya.

Tsayawa tayi a bakin dakin yana tunanin Shiga dakin, domin kuwa hankalinshi a tashe yake , haka kawai ya ke jin faduwar gaba , nan yashiga tunanin tsakanin yashiga ko kuma ya koma ...

Sossai juwarriya take kuka tana fadin," daddy wallahi banasan YAYA haidar munyi Alkawari dawani karkamun haka , A,a daddy ba YAYA haidar nakeso ba , cikin lallami daddy yace," juwarriya wa kikeso to , daidai lokacin da ta bude baki zatayi magana khalil ya bude kofar dakin ya shigo , kallanshi tayi tasaki wani murmishi tace," daddy daddy shine daddy shi nakeso daddy ka aura munshi bazanyi aure ba in ba shi ba , daddy nafasa karatu aure zanyi aure zanyi , da Sauri dukkaninsu suka juya suna kallan Inda hanun juwarriya ke nunawa , kowa ya sauke idonshi a kan Khalil, cikeda da rashin fahimta Khalil ke kallan juwarriya cikeda faduwar gaba, jikin a sanyaye har ya karaso kowa Na kallanshi ...... ✍️


*muje zuwa my fans gaskiya ba laifi kuna comment haka nakeso a cigaba da suburbodo comment in cigaba da typing*


*COMMENT & SHARE*

*STORY & WRITTEN, BY MUM FU,AD*✍️✍️✍️✍️

💐💐💐💐💐💐💐

*A SANADIN KUSKURE NA*💐💐💐💐💐

*MALLAKIN*👉 *ZAYNERB MUHAMMAD KABEER (MUM FU,AD)*

*SEARCH ME ON WATTPAD AT ZAYNERB MUHAMMAD KABEER*

*EMAIL ADREES AT ZAYNERBMUHAMMAD KABEER 1122@GMAIL.COM*

*FACEBOOK ZAYNERBMUHAMMADKABEER*

*MARUBUCIYAR LITTAFIN*👇
*MAHAUKACIN KISHI*🌺🌺🌺🌺
*HATSABIBIYAR MACE*🧛🏿‍♀️🧛🏿‍♀️🧛🏿‍♀️🧛🏿‍♀️
*AND NOW*👇
💐💐💐💐💐 *A SANADIN KUSKURENA*💐💐💐💐💐

_*INAYIMA DUKANIN DAUKACIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN ANYI SALLAH LAFIYA ALLAH KUMA YA MAIMAITAMANA AMEEN*_.

*_banyarda a canzamum labari ta wani siga ba batareda da izinina ba_*.

*_Kamar yanda kukasani duk littattafaina true life ne ba kageggen labari bane, to wannan ma haka_*

*_HAR YANZU LITTAFIN HATSABIBIYAR MACE NANAN A NAIRA DARI BIYU KACAL , LITTAFIN DA YAKE KUNSHE DA DARUSSA IRI_IRI DA BAN DABAN HUMM KU DAI MAZA KU HANZARTA KU MALLAKI NAKU A NAIRA DARI BIYI KACAL , KUNUNAMUN KAUNA TA HANYAR SIYAN LITTAFINA A NAIRA DARI BIYU, SAI NA JIKU_*.

_*SADAUKARWA GA MY LOVELY MUM HAJIYA SAFIYYA MUHAMMAD*_
*_INA MATUKAR KAUNARKI HADE DA ALFAHARI MAMANA_*


*(A TRUE LIFE STORY)*

*_ASHA KARATU LAFIYA_*

*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*PAGE 30 & 31*

*****************

Gaba daya hankalin kowa a tashe yake.

Cikin kankanin lokaci suka iso Asibiti da ita , cikin Sauri likitoci suka karbeta suka nufi da ita emergency .

Kokarin binsu dakin daddy yayi , wani likita yayi saurin dakatar dashi yace," Alhaji am sorry to say but you are not Allowed to enter , am sorry ,just few minute everything will be Alright , yana fadin haka ya juya ya shige dakin .

Badan Daddy yaso ba haka ya dawo jiki a sanyaye yana Addu,a cikin Ranshi Allah ya farfado da jujun shi .

mamamki sossai daddy yayi domin yana tunanin. Yanda ta fadi lokaci guda batareda wani matsalan ba , tambayar kanshi yafara yi , to ko juwarriya batasan wannan hadin ne ?? Can kuma wani sashi na zuciyar Na raya mai cewa kai ina juwarriya bazata ki Amincewa da zabin sa ba kodan son da yake yi mata dole zata Amince da zabinsa , sanyi yaji a ranshi , cikin zuciyar na damuwa da halin da juwarriya ke cikin , kuma yana kara mamakin yanda akayi har juwarriya ta fadi batareda da wani kwakwaran dalili ba.

Mummy ma da sauran Yan uwa duk suna zazzaune hankalinsu a tashe matuka ,

Fitowa likitan yayi daga emergency room din da Sauri suka nufo gurinshi dan Sanin halin da juwarriya ke ciki.

Kallan likitan daddy yayi yace," likita fadamun meke faruwa da ita ? Me yasa meta a wani hali take ciki yanzu .

Cire siririn gilashin dake manne a fuskarshi yayi yana share karamun gumin dake fitomishi da dan karamin handkachief .

Nan ya kara maida kallanshi zuwa Alhaji yace," biyoni office , yana fadin haka ya juya ya nufi office , da sauri daddy ya bishi a baya .

Doctor Na Shiga daddy ma ya shiga ya zauna yace," doctor inaji meke faruwa ? Me ya sami juwairriya ?.

Dago kai daddy yayi ya kara kallanshi yace," Amm Alhaji ba wani Abu bane , so kar ka daga hankalinka , tadan samu kaduwa da firgici ne da faduwar gaba ne na lokaci kadan , ina tunain taji wani Abu Mara dadi ko kuma taji abun farinciki , Wanda yasanyata jin jiri har tafadi ta suma .

Cikeda mamaki daddy yace," kai likita duk yanda akayi farin cikin da take cikin ne yasanyata suma , amma likita dama farin ciki ia iya haddasa haka ?dan ni nasan farin cikin ne yasa juwarriya ta fadi .

gyara murya Doctor yayi yace," hakanef arin cikin na iya jawo hakan , wani lokutan ma in murna tayi yawa takan janyo shanyewar Barin jiki ma wato paralys , duk ana iyasamun irin wanan matsalolin , jiki a sanyaye daddy yace," to Doctor ta yanzu ya jikin juwarriyan ? Zamu iya ganinta? Amsa doctor ya bashi yace," eh to gaskiya kudan bamu lokaci nan da Awa daya zaku iya ganinta , karkadamu , godiya daddy yayi mishi sossai daga bisani yatashi jiki a sanyaye yafita .

Yana fita ya fara yi musu bayanin duk abun da doctor yace game da faduwar da juwarriya tayi , mamaki sossai sukayi , daga bisani suka bita da Addu,ar Allah ya bata lafiya .


A bangaren Khalil kuwa hankalinshi yayi mautukar tashi sossai , domin yakira wayar juwarriya sau ba Addadi amma Sam ba,a dauka ba, hakan yasa yafara tunanin ko ba lafiya ba .

Da sauri ya dauki kayn motarahi ya fita , Tara da hajiyanshi yayi tana falo tana kallo .

Kallanshi yayi cikeda tuhuma tace," Yaro? Yaya dai ? Lafiya kuwa ? Ko kasan karfe nawa yanzu !yakamata ka hakura da fitannan yanzu gaskiya duk da ban San Inda zaka je ba .

Sosa keya yayi yace," uhm Hajiya kiyi hakuri yanzunnan zan dawo bazan dade ba , minti kadan zakibani ganin a matse yake da fitan yasa badan ranta yaso ba ta Amince tace," to Adawo lafiya , Allah tsare ya amsa da Ameen .

Dasauri yafita ya Shiga motarshi yaja ya nufi gidansu juwarriya kai tsaye .

Yana zuwa yakara trying numberta amma shuru bata dauka ba , hankalinshi yakara tashi matuka .

Fitowa yayi a cikin motar yana tunanin ya Shiga ne ko kar yashiga , ganin zuciyarshi bazaya iya jure rashin sanin halin da juwarriyanshi take ciki ba yasahi yayi Saurin zuwa gun katafaren gate din kofar gidansu .

Knocking yafara yi bugu biyu mai gadin gidan ya bude yana wuri wuri da ido , yayi saurin dauko fitalar hanunshi ya haska khalil , cikin rashin sani yace," bawan Allah daga ina kake a darenan? , cikin rashin nutsuwa khalil yace," gurin juwarriya nazo tana ciki ??

Kallo ya kara wurgamishi yace" to kai din waye? kuma meyasa kake neman ita zuwairan? Ni saurayinta ne ina ta kiran layinta baya shiga to shine hankalina ya tashi na kasa samun nutsuwa to shine nazo dan jin lafiyarta.

Girgiza ka baba mai gadi yayi yace," Asha Allah sarki Yaro , zuwaira na Asibiti batada da lafiya tana kwance.

Wani irin faduwar gaba Khalil yaji yace" subhanallah , me yasa meta ? Meke damunta yaushe kuma a wani Asibiti take , Khalil yajero ma baba mai gadi wa inan tambayoyin lokaci daya cikin matukar tashin hankali, nan baba gadi yace," to yaro ta ina zan fara baka amsar wa inan Jerin tambayoyinka , abun da dai zan iya cemaka shine , zuwaira dai bata da lafiya an dauketa anyi Asibiti da ita cikin kidima Khalil yace," baba wani Asibiti? nan baba mai gadi yafadama Khalil sunan Asibitin , yana fada Khalil yayi saurin juyawa yatafi cikeda da damuwa , mota ya shiga yana tunanin inda zai nufa , wata zuciyar na bashi yaje asibiti wata kuma tana bashi kar yaje asibitin , nan ya yanke shawarar zuwa Asibitin komawa gida yayi dan canja kayan jikin shi yasa manyan kaya , haka kuwa yayi yana ko mawa ya yi wanka ya canza shigarshi zuwa manyan kasancewa da kananan kayan ya fita a jikin shi .

Kwance juwarriya take idonta a rufe numfashinta na fita sama zama , gaba daya wa Inda suka zo Asibitin suka tsatsaya akanta suna jiran farfadowarta ,domin a halin yanzu har ta dan gota lokacin da likita ya bayar na farfadowanta , hakan yasa hankalin kowa ya tashi musaman daddy da duk ya rasa nutsuwarshi .


Bayan mintuna biyar , hannun juwarriya yafara motsi a hankali a hankali , nan kafarta ma tafa motsawa a hankali tana kokarin bude idonta taji yayi mata wani , nauyi kanta Na wani irin ciwo , a hankali ta fara bude idon , da Sauri kowa ya nufo kanta dan gann halin da take ciki, hannayenta Biyu ta daura a kanta jin yanda kanta yayi Mata wani nauyi kamar dutse,dusu dusu tadan fara gani, kallan mutanen dake kanta tayi tana jin wani irin jiri , mutanen na jujjuya mata , ruko hanunta daddy yayi yace," juwariya bude idonkida kyau ki ganmu mune fa ,nine Abbanki ki kalleni da kyau , kallan mahaifiyarta yayi yace," kiyi maza ki Kira likitan kice mishi ta darfado , da to ta amsa tayi saurin fita a cikin dakin.

A hankali juwarriya tafara idonta ya fara budewa a hankali ganin ta fara gane Mutanen dake kanta tace," daddy , da Sauri daddy ya kara rike hanunta yana murmushi yaxece," Na,am jujun daddy nine , jawo haidar yayi kusa dashi yace," kinga ga haidar ma .

Jin ya ambaci haidar yasa gabanta yayi mummunar faduwa tasa ihu domun kuwa ta tuna da abun da ya wakana har yasata suma cikin kuka da daga murya take fadin," A,a !! Daddy karkamun haka dan Allah daddy wallahi banasanshi banasan yaya haidar bantaba sanshi ba ko na minti daya ne daddu kadubi Allah daddy kar ka hadani aure da YAYA haidar , cikin kuka take magana muryarta har tana Neman dasewa tsabar kukan da takeyi da Kallan mamaki kowa yabi juwarriya domin abun ya matukar dauremusu kai , magana sossai juwarriya tacigaba dayi kamar Me sambatu akan ita fur batasan haidar , kowa ya Shiga tashin hankali matuka

Parking motar Khalil tayi a harabar katafaren Asibitin , nan yafito jikinshi a sanyaye , nan yashiga tambayar mutane har aka nuna mishi dakin juwairriya.

Tsayawa tayi a bakin dakin yana tunanin Shiga dakin, domin kuwa hankalinshi a tashe yake , haka kawai ya ke jin faduwar gaba , nan yashiga tunanin tsakanin yashiga ko kuma ya koma ...

Sossai juwarriya take kuka tana fadin," daddy wallahi banasan YAYA haidar munyi Alkawari dawani karkamun haka , A,a daddy ba YAYA haidar nakeso ba , cikin lallami daddy yace," juwarriya wa kikeso to , daidai lokacin da ta bude baki zatayi magana khalil ya bude kofar dakin ya shigo , kallanshi tayi tasaki wani murmishi tace," daddy daddy shine daddy shi nakeso daddy ka aura munshi bazanyi aure ba in ba shi ba , daddy nafasa karatu aure zanyi aure zanyi , da Sauri dukkaninsu suka juya suna kallan Inda hanun juwarriya ke nunawa , kowa ya sauke idonshi a kan Khalil, cikeda da rashin fahimta Khalil ke kallan juwarriya cikeda faduwar gaba, jikin a sanyaye har ya karaso kowa Na kallanshi ...... ✍️


*muje zuwa my fans gaskiya ba laifi kuna comment haka nakeso a cigaba da suburbodo comment in cigaba da typing*


*COMMENT & SHARE*

*STORY & WRITTEN, BY MUM FU,AD*✍️✍️✍️✍️


💐💐💐💐💐💐💐

*A SANADIN KUSKURE NA*💐💐💐💐💐

*MALLAKIN*👉 *ZAYNERB MUHAMMAD KABEER (MUM FU,AD)*

*SEARCH ME ON WATTPAD AT ZAYNERB MUHAMMAD KABEER*

*EMAIL ADREES AT ZAYNERBMUHAMMAD KABEER 1122@GMAIL.COM*

*FACEBOOK ZAYNERBMUHAMMADKABEER*

*MARUBUCIYAR LITTAFIN*👇
*MAHAUKACIN KISHI*🌺🌺🌺🌺
*HATSABIBIYAR MACE*🧛🏿‍♀️🧛🏿‍♀️🧛🏿‍♀️🧛🏿‍♀️
*AND NOW*👇
💐💐💐💐💐 *A SANADIN KUSKURENA*💐💐💐💐💐

_*INAYIMA DUKANIN DAUKACIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN ANYI SALLAH LAFIYA ALLAH KUMA YA MAIMAITAMANA AMEEN*_.

*_banyarda a canzamum labari ta wani siga ba batareda da izinina ba_*.

*_Kamar yanda kukasani duk littattafaina true life ne ba kageggen labari bane, to wannan ma haka_*

*_HAR YANZU LITTAFIN HATSABIBIYAR MACE NANAN A NAIRA DARI BIYU KACAL , LITTAFIN DA YAKE KUNSHE DA DARUSSA IRI_IRI DA BAN DABAN HUMM KU DAI MAZA KU HANZARTA KU MALLAKI NAKU A NAIRA DARI BIYI KACAL , KUNUNAMUN KAUNA TA HANYAR SIYAN LITTAFINA A NAIRA DARI BIYU, SAI NA JIKU_*.

_*SADAUKARWA GA MY LOVELY MUM HAJIYA SAFIYYA MUHAMMAD*_
*_INA MATUKAR KAUNARKI HADE DA ALFAHARI MAMANA_*


*(A TRUE LIFE STORY)*

*_ASHA KARATU LAFIYA_*

*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*PAGE 32 & 33*

*Kuyi hakiri rashin jina kwana biyu a dan shiga busy ne wlhy am sorry*

*Dan girman Allah duk Wanda yakeda A sanadin kuskurena from one to in da na tsaya dan Allah ta turomin pls , wacce ta turomin paid book dina zan barmata free inshallahu*

*******************

Jiki a sanyaye khalil ya karaso .

Wani kallo daddy ya wurgamishi yace," kai waye Kai daga ina kake? Sanan me ya kawoka ?.
cikin ladabi da tsoro khalil ya tsugunna yace,"sannuku ina wuninku, ya mai jiki ? da kallo kowa ya bishi batareda wani ya iya bashi amsar gaisuwarshi ba.

Mikewa juwarriya tayi daga kan gado tace," Khalil ka gani ko daddy na na shirin rabani da kai wai yaya haidar zau auramun nikuma kai nakeso kai zan aura dan Allah ka fadamishi cewa kana so na kaji ka fada mishi .

Kunya tsoro fargaba tashin hankali duk sun mamaye khalil a lokaci guda , domin bai iya dago ido ya Kalli juwariya ba .

Cikin zuciyar Yaya haidar kuwa ji yake kamar yaje ya shako Khalil dan kishi da takaici.

Dakyar khalil ya iya tattaro nutsuwarshi yace"eh daddy gaskiya ina son juwarriya sossai kuma ina fatan na aureta , amma ban San cewa akwai alkawarin auran wani a kanta ba .

Wani ihu tasa tace," wallahi ba alkawari akaina khalil ka yarda dani nafada ni kai nakeso kuma abba na bazai mun dole dan ba , dan Allah karkamun haka.

Wata razananniyar tsawa daddy ya dakama juwarriya yace," juwarriya!! Miye haka kikeyi ne kin haukace ne , kallon likita daddy yayi da yake tsaye ta gefe hana kallon ikon Alllah dan kuwa tunda suka shigo da mommy suka tsaya basu ma karaso , Kallan likitan yayi yace," doctor ka rubuta mana sallama yanzu a Daren nan ba wani ciwon dayake damunta ka rubuta mana yanzn Ku tafi .

Karasowa doctor yayi yace," amma Alhaji ai kamar jikin nata bai gama wararewa ba da kadan kara hakuri ko zuwa gobe ne saimuga abun da hali yayi .

cikin Bacin rai daddy yace," doctor wallahi yau zamu tafi gida a dare nan ko kabamu sallama ko baka bamu ba yau dinnan zamutafi .

Ba shiri likita yafita ya yaje rubuto takardar sallama , dakin kuwa tsit yayi banda shashekar kukan juwarriya , nan daddy ya kalli mommy yace,"kufita mu taffi, nan ya maida kallanshi zuwa Khalil yace," zaka iya tafiya amma ina so gobe kazo mun da iyayenka , da to Kahlil ya amsa cikin girma mawa yacwe" nagode yana fadin haka ya Kalli juwarriya ya juya yanufi hangar Fita yana fifa bai zarce ko ina ba ya shiga motarshi ya tayar yajata da gudu ya bar harabar Asibitin .

Gaba dayansu jiki a sanyaye kowa yafito, mommy ta rike juwarriya ta taimka mata suka shiga moto nan suka tarar da likita na doso su ya kawo musu takardar sallama..

Daga nan shiga mota sukayi suka nufi gida kowa jiki yayi la,,asar.


A bangaren Khalil kuwa ya Shiga tashin hankali matuka , yana Shiga gidda kai tsae ya nufi dakinshi , kasancewar hajiyanshi na barci .

Gado ya hau yadafe kanshi da hannunshi yace," kai kai I can't do without her I love her more, juwarriya you are my heart choice , I loves , her , magana yakeyi kamar zautacce .

Daukko wayarshi yayi yafaa kokarin dailing numbernta tunawa da maganganun juwarriya da yayi a Asibi yafarayi , nan ya buga wayar a kan gado ranshi a matukar bace.


Ko da suka koma gida babu Wanda yakara cewa

Please Login or Register in order to submit comment