Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

KAUNA TA HANYAR SIYAN LITTAFINA A NAIRA DARI BIYU, SAI NA JIKU_*.

_*SADAUKARWA GA MY LOVELY MUM HAJIYA SAFIYYA MUHAMMAD*_
*_INA MATUKAR KAUNARKI HADE DA ALFAHARI MAMANA_*


*(A TRUE LIFE STORY)*

*_ASHA KARATU LAFIYA_*

*_____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*PAGE 46 & 47*

Kuka sosai takeyi tun tanayi har ta daina sakamakon numshinta ke neman daukewa , takasa motsa koda dan yatsanta ne .

Misalin karfe hudu lokacin an fara kiran Assalatu , bayan hankalin Khalil ya dawo jikinshi ne ya farga da halin da juwarriya take ciki , saurin mikewa yayi yana haki , ganin bata numfashi yashi saurin shiga bandaki ya debo ruwa , a hankali ya fara yaiyyafamata yana shashafamata a fuska .

Wata Nannauyar ajiyara zuciya ta sauke , a hankali ta fara bude idonta , kallanshi ta farayi hawaye na gangarowa ta gefen idonta .

Wani karamin kara ta sa jin wani Azababben zafi da takeji ta Kasan ta ,runtse ido tayi tana jin rad'ad'i Kamar ansaka mata borkono a gurin .

Kuka Takara fashewa dashi , kukanta ne yasa Khalil ya kara rikicewa yana fadin," sorry baby am very sorry, da zafi ko, baby I can't control my self that why , am very very sorry kinji baby na .

Wata harara ta wurgamishi ba tareda tace mishi 'kala ba .

Yanda tayi dariya taso bashi, dagota yayi ya dauketa ya nufi bayan gida kai tsaye da ita ,ruwan zafi yasa a katon bahun ya sanyata a ciki .

A zubure ta fito ta mike tana ihu jin azaban da takeji ya kara 'karuwa .

Mai da ta yayi ciki ya kara dannata a ciki .

Ihu take sossai amma Sam bai bari ta fita a cikin ruwan ba , sai da yaga ta daina ihun Alamar ya d'an rage yimata zafin, kafin ya d'agata ya taimaka mata tayi wanka , tayi Alwala .

Taimaka mata yayi ta fito ,ya tayata sa kaya, ya shinfida mata darduma ta zauna akan dadarduman tana jin Azaban har zuwaa yanzu , sannu yake tayi mata batareda ta kulashi ba domin kuwa a halin yanzu haushinshi takeji .

Bed sheet din ya cire ya kai ya ajiye ya canza wani .

Bayan ya gama ya koma bayan gidan yayi wanka shima yayi Alwala daga bisani ya nufi masallaci .

Daidai lokacin da aka shiga sallah , itama tafara kokarin mikewa dan yin sallar,ganin bazata ta iya yin sallar a tsaye bane yasa ta yin sallar A zauna , tanayi tana cije labe .

Bayan ta iddar tayi Addu,oin da zatayi ta cire hijabinta ta dan lallaba da kyar ta iya kwanciya a gadon ,kafin ya shigo har barcin wahala yayi awon gaba da ita .

Da sallama ya shigo, a tunaninshi zai sameta a zaune a kan darduman , ganinta yayi a kwance , dan kuwa ko ba,a fad'a ba yasan barcin wahala ne ya dibeta , karemata kallo yayi yaga fuskarta na ta sheki tana barci a nutse , tayi rigingine , murmishi yayi ganinta a haka , nan yakara jin sonta a cikin zuciyarshi hade da wata 'yar sha,awaa da ta motsa mishi musamman da ya tuna dadin zumar juwairriya da yaji .

Rigar jikinshi ya cire , ya nemi gefenta ya kwanta , ya juyo yana karema Surar jikinta kallo , yana shafa fuskarta a hankali , ya fara gangarowa kan nononta yana d'an tabawa amma yana tsoron kar ya tasheta , kasa hakuri yayi ya fara shafasu a hankali, cikin salo da kwarewa .

Firgit juwairriya ta farka , bude ido tayi , ta kura mai kallo kafin ta fashe da kukan sangarta.
Cikin muryar shagwaba tace," haba dan Allah , kai wani irin mutum ne , Ashe baka tausayina , duk tausayinna da kake cewa kana ji ashe ba haka bane , ko dan Baka jin irin azabar da nakeji , fashewa tayi da marayan kuka ta kwanta a jikinshi tayi luf tana 'kara kuka, cikin sigar shagwaba .

Hannu yasa a bayanta yana rarrashinta yana shafa bayanta a hankali, murya kasa_ kasa yace," haba my honey wallahi ba rashin tausayi bane , nakasa jurewa ne , hakika na dad'e ban d'and'ani dad'in mace irin yanda na d'andani naki ba .

Firgit tayi ta tashi a jikinshi cikin rashin fahimtar inda maganar shi ta dosa tace," wani irin magana ne wanan ? Kana nufin kace ba nice mace ta farko daka fara Sani ba kenan?.

Inda_inda yafarayi yace," A,a ba haka nake nufi ba ina nufin na d'and'ani dadinki ke macece mai matukar dad'i kuma ni 'ima ta wadaceki ko ta ina ,kuma ina miki godiya da kika kawomin budurcin ki har cikin daki na , Allah ya miki Albarka baby na.

Murmishi tayi cikeda da gamsuwa ta kara komawa jikinshi ta kwanta tana sha'kar dadd'an turarenshi dayasa hankalinta ya kara kwanciya matuka .

Hannun yasa yana shafa bayanta a hankali , cikin ranshi yana fadin," ni wani irin mutum ne ya akayi maganar zuci ta fito fili , bansan yanda akayi har na furta haka ba , ganin ta yarda dashi batareda ya sha wani wahala ba yasa hankalinshi yayi matukar kwanciya .

Barcin ne yasake dauketa a jikinshi , jin Alamar tayi barci ne yasa ya janyeta daga jikinshi ya kwantar da ita , a hankali , badan taso ba haka ya hakura da biyan bukatarshi gudun karya takuramata, dan kuwa tabbas yasan tana jin zafi , shima barcin yayi bayan ya rungumeta a jikinshi shi .


Misalin karfe Tara na safe , ringing din wayar Khalil ce ta farkar dashi daga barcin da yakeyi , sa'banin juwairriya da taketa sharar barcin wahala .

Tsaki yaja , cikin bacin rai yana fadin," waye zai kirani da wanan lokaci bayan yasan ni sabon ango ne .

Ganin sunan da ya baiyyana akan screen din wayar yasashi zaro ido , gabanshi yayi mummunar faduwa yana me tsoro hade da fargabar dagawa.....✍️✍️✍️


*HMMM ,MUJE ZUWA MY FANS, KO WA YA KIRA ANGO KHALIL A DAIDAI LOKACINAN OHO?? KUDAI KUBIYONI A NEXT PAGE DAN JIN KO WAYE YAYI KIRAN!!!!!*

*COMMENTS & SHARE*

*BY MUM FU'AD*


πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*A SANADIN KUSKURE NA*πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*MALLAKIN*πŸ‘‰ *ZAYNERB MUHAMMAD KABEER (MUM FU,AD)*

*SEARCH ME ON WATTPAD AT ZAYNERB MUHAMMAD KABEER*

*EMAIL ADREES AT ZAYNERBMUHAMMAD KABEER 1122@GMAIL.COM*

*FACEBOOK ZAYNERBMUHAMMADKABEER*

*MARUBUCIYAR LITTAFIN*πŸ‘‡
*MAHAUKACIN KISHI*🌺🌺🌺🌺
*HATSABIBIYAR MACE*πŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈ
*AND NOW*πŸ‘‡
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *A SANADIN KUSKURENA*πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

_*INAYIMA DUKANIN DAUKACIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN ANYI SALLAH LAFIYA ALLAH KUMA YA MAIMAITAMANA AMEEN*_.

*_banyarda a canzamum labari ta wani siga ba batareda da izinina ba_*.

*_Kamar yanda kukasani duk littattafaina true life ne ba kageggen labari bane, to wannan ma haka_*

*_HAR YANZU LITTAFIN HATSABIBIYAR MACE NANAN A NAIRA DARI BIYU KACAL , LITTAFIN DA YAKE KUNSHE DA DARUSSA IRI_IRI DA BAN DABAN HUMM KU DAI MAZA KU HANZARTA KU MALLAKI NAKU A NAIRA DARI BIYI KACAL , KUNUNAMUN KAUNA TA HANYAR SIYAN LITTAFINA A NAIRA DARI BIYU, SAI NA JIKU_*.

_*SADAUKARWA GA MY LOVELY MUM HAJIYA SAFIYYA MUHAMMAD*_
*_INA MATUKAR KAUNARKI HADE DA ALFAHARI MAMANA_*


*(A TRUE LIFE STORY)*

*_ASHA KARATU LAFIYA_*

*_____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*PAGE 48 & 49*

Cike da fargaba yake kallan wayar yana me tsoron dagawa .
Katsewa wayar tayi , take a ka kara kiran wayar .

Tashi yayi ya lalla'ba ya fita ya koma falo,
Daukan wayan yayi murya na rawa yake fadin," hello heavy baby .

Wata razananniyar tsawa ta daka mishi tace,"sannu munafiki algungumi wallahi kasanni sarai na fika iya bariki da iskanci ni zakama iskanci ni zaka yaudara ni zaka ci amana kasanni sarai bani da mutunci ba ni da kyau bani da mutunci shikanshi rashin mutuncin ma tsorona yakeji to wallahi tun wuri kasan dacewa bana yafiya bakuma na mantuwa sabida haka kajira zuwana a ko wani lokaci wallahi zaka ga abun bura uba ganin idonka Khalil! Takara fada da kakkausar muryar , ni zaka ci Amana kayi aure batareda da Sanina ba , bayan kasan alkawarin dake tsakaninmu to kajira zuwana , wallahi tallahi zuwana bazai taba maka dadi ba daga kai gar ballagazar matarkan da ka aura , kajira isowata tana fadin haka ta kashe wayar diff...

Tunda heavy baby ta fara magana Khalil ya gaza samun nutsuwashi banda zufa ba abun dake fita a jikinshi duk da sanyin essyn falon dake kadawa hakan bai hanashi jin zafi da gumi ba .

Jin takashe wayar yasa hankalinshi ya kara tashi cikin ranshi yake fadin," kai ya Allah mai heavy baby takeda niyyar ai katawa ne ? Tabbas nasan halinta bata da mutunci to yanzu miye abunyi yashiga tambayar Kansu .

Cikin tashin hankali ya mike ,yana zagaye falon , can yayi wani tunani , ajiyar zuciya ya sauke ganin yasamu mafita yasa hankalinshi yad'an kwanta .

Kitchen ya nufa yafara kokarin hadamusu breakfast , gudun kar juwairriya ta tashi taji yunwa .


A bangaren su daddy kuwa , tunda aka akai juwairriya daddy ya rasa nutsuwarshi yana kara jin bacin rai cikin zuciyarshi, hade da tsananin kewar yar gatan yar tashi .

Mommy ma sossai take kewar yar rigimar yar ta ta .

Gaba daya gidan jikinsu a sanyaye , rashin juwairriya ya matukar sanyayamusu jiki .

Washe gari da safe , sauran yan uwa suka fara shirin komawa gida , ciki kuwa harda mahaifiyar haidar .

Gaba daya suka fito Suna shiri tafiya .

Rike yake da katon akwatinshi ya shirya cikin kanana kaya yayi kyau sossai .

Cikeda da mamaki daddy ke kallanshi cikin rashin fahimta daddy yace," haidar! Miye haka ? Kuma Ina zakaje na ganka da katon akwati ?.

Cikin ladabi haidar yace,"daddy kayi hakuri karka hanani tafiya , tafiyata ita kadai ce zatasa in iya mantawa da juwairriya , wallahi bazan iya cigaba da zama a nan ba , kamun hakuri intafi , in an kwana biyu zan dawo .

Jikin daddy a sanyaye yaja dogon numfashi yace," hakane haidar , bazan iya hanaka tafiya ba ,kaje to Allah ya yayi maka albarka ko yaron kirki gaskiya nasan kayimun biyaiyya , ina maka fatan Alkhairi .

Shikenan haidar tunda ka zabi tafiya bazamu hanaka ba , dan nasan zakaji badadi cikin ranka , Allah ya kikaye hanya.

Rakasu sukayi suka hau mota suna ma juna sallana jiki duk a sanyaye cikeda kewa da mararin juna .


A bangaren juwairriya kuwa, misallin karfe shadaya ta farka .

A hankali ta fara bude idonta , wani nauyi jikinta da idonta sukayi mata tana jin ciwo a jikinta tana kuma jin zafi a kasanta cizo labe tayi ta runtse idonta .

Gefenta ta duba , batareda da taga Khalil a gurin.
Ba batareda da ta damu ba ta dan tae baki tace ," uhmm.

A hankali ta fara kokarin mikewa tana ciza lebe , kasancewar tsamin da jikinta yayi mata , da kyar ta iya mikewa , ta saukko a kan gado tana d'ingisawa a hankali tana cize le'be kamar zatayi kuka .

Da kyar ta iya lallabawa ta karaso falon, a hanklai take tafiya .

Zaune yake yana kallo yana shan tea cikeda da Annashuwa tamkar ba shine yashiga matsanan cin tashin hankali dazu ba .

Jin motsinta yasa ya farga ya juya da sauri ya karasa gurinta yana fadin," Ahhh baby har kin tashi?, meyasa bakijira nazo na daukeki ba , nasan bakya jin dadin jikinki fa .

Langwabe fuska tayi kamar me shirin yin kuma tace," to ba Kaine ka tafi ka barni ba , kabarni ni kadai a daki .

Riketa yayi ya zaunar da ita a kan kujera , yana shafa bayanta yace," sorry , am yanzun muje toilet in tayaki kiyi wanka , sai inzo in daukko miki breakfast dinki sai kici ko ?

Kada kai tayi Alamar ehh,..

Tashi yayi shima ya dagata a hankali suka nufi toilet , brush tayi daga bisani tadan lagwabe fuska tace," uhnm A,a nikam kabarni kawai zanyi wankan fa .

Dariya yayi , yace kibari na tayaki mana kedq baki da lafiya .

Langwabar da baki tayi tace," to nidai saidai in bazanyi wanka ba in dai sai ka tayani , kai lokacin da kayi baka ina ina ? Ai bansani ba nima kabarni nayi nawa pls.

shikenan tunda kince bakyaso , ni barin je nafara hada miki brake fast kafin ki fito yafada ya kokarin tafiya, to tace,.

Fitowa yayi yafara hadamata komai ya ajiye akan dinning table , daga bisani yadawo falo ya zauna yana jiran isowar jujunshi ...

Bayan tayi wanka ta fito daga wanka, daki ta Shiga , ta shafa body lotion dinta , wata doguwar riga ta daukko ta atamfa , amanta dinki a shape, ta zauna a jikinta ta , ta kara fito da coca cola shape din jikinta .

Powder kawai Tashafa a fuskarta tasa lipstick , ta jake kanta tasa ribon, ta murza daurin ture kaga tsiya , ta feshe jikinta da turare kafin ta fito .

A hankali take tahowa kasancewar zafin da takeji a kasanta .

A hankali ta ke tafiya ta nufi gurinshi.

kamshin turarenta ne yasa har ya gane cewar jujunshi ta iso .

Juyawa yayi yana karemata kallo yana fadin," wow! Jujuna kinyi kyau sossai Amaryata , murmshi tayi ta karaso ta zauna kusa dashi ta kure mishi ido ta dan shagwaba fuska tace, " baby ! yes baby , cikin sigar shgwaba ta shafa cikinta tace" yunwa nakeji , zumbur ya mike ya ce baby na nagama miki komai gashinan a kan dining tashi muje nabaki a baki kinji ?

Tashi tayi ya riketa , suka nufi dining hannushi na makale da jikinta.
zaunar da ita yayi a hankali , tadan runtse idonta sakamakon zafin da taji lokacin da ta zauna .

Zuba mata chips din ya fara , yasa kwai , ya fara kokarin hada Mata tea .

Bayan ya gama , yafara bata a baki tana ci , duk da cewar daa taki yarda ya bata a bakin.

A hankali yake bata sai da ya tabbatar data koshi sossai kafin daga bisani yadaina bata .

Kwanukan ya kwashe yakai kitchen, bayan ya gama yadawo ya dagata ya riketa suka koma falon suna kallo , kanta na kan cinyarshi yana shafata a hankali , yana shafa gashin kanta , da haka har wani barci yakara daukata ......✍️✍️

*Muje zuwa*

*Sorry for the late update , kwana uku Baku jini ba , banajin dadi ne wallahi*

*Comments & share*

*by mum fu'ad*


πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*A SANADIN KUSKURE NA*πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*MALLAKIN*πŸ‘‰ *ZAYNERB MUHAMMAD KABEER (MUM FU,AD)*

*SEARCH ME ON WATTPAD AT ZAYNERB MUHAMMAD KABEER*

*EMAIL ADREES AT ZAYNERBMUHAMMAD KABEER 1122@GMAIL.COM*

*FACEBOOK ZAYNERBMUHAMMADKABEER*

*MARUBUCIYAR LITTAFIN*πŸ‘‡
*MAHAUKACIN KISHI*🌺🌺🌺🌺
*HATSABIBIYAR MACE*πŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈπŸ§›πŸΏβ€β™€οΈ
*AND NOW*πŸ‘‡
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *A SANADIN KUSKURENA*πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

_*INAYIMA DUKANIN DAUKACIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN ANYI SALLAH LAFIYA ALLAH KUMA YA MAIMAITAMANA AMEEN*_.

*_banyarda a canzamum labari ta wani siga ba batareda da izinina ba_*.

*_Kamar yanda kukasani duk littattafaina true life ne ba kageggen labari bane, to wannan ma haka_*

*_HAR YANZU LITTAFIN HATSABIBIYAR MACE NANAN A NAIRA DARI BIYU KACAL , LITTAFIN DA YAKE KUNSHE DA DARUSSA IRI_IRI DA BAN DABAN HUMM KU DAI MAZA KU HANZARTA KU MALLAKI NAKU A NAIRA DARI BIYI KACAL , KUNUNAMUN KAUNA TA HANYAR SIYAN LITTAFINA A NAIRA DARI BIYU, SAI NA JIKU_*.

_*SADAUKARWA GA MY LOVELY MUM HAJIYA SAFIYYA MUHAMMAD*_
*_INA MATUKAR KAUNARKI HADE DA ALFAHARI MAMANA_*


*(A TRUE LIFE STORY)*

*_ASHA KARATU LAFIYA_*

*_____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebok m/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*PAGE 50 & 51*

A bangaren gidansu juwairriya kuwa ....

Mommy ce zaune tana kishingide a falo tana kallon TV a zahiri dai kalon takeyi amma a bad'ili a cikin zuciyarta ba a kallan ta maida hankali ba tunani kawai takeyi .

Cikin ranta tana tunanin halin da yarta take ciki a gidan mijinta .

Mikewa tayi ta tashi ta nufi falon daddy.

Zaune yake yana duba system din gabanshi .
Salllamar matar tashi ce ta fargar dashi daga abun da yakeyi .

Maida hankalinshi yayi gareta, yadago idonshi ya sauke a. Kanta.

Murmsih tayi tace," sannu Alhaji , shima murmishi yayi ,ya amsa da yauwa sannu ko .

Gefenshi tasamu ta zauna , tana kalllan system din , shikuma yana cigaba da aikin shi .
Ammm Alhaji dama ina so mudanyi wata yar magana ne dakai dan Allah in ba damuwa , Hajiya tafada cikin sakin fuska cikeda da ladabi.

System din ya rufe ya cire siririn gilashin. dake manne a fuskarshi ya maida hankalinshi gareta , yace," okay ina jinki .

Cikin tsoro tace," amm dama Alhaji Nazo na fada maka ne , dan Allah kabamu izini mudan kira juwairriya muji lafiyarta ko ? Tunda aka kaita kaga bamu kira munji lafiyarta ba , shine nace dan Allah ko zamu iyaa kiranta?

Cikin bacin rai yake kallanta , kafin daga bisani yace," amma nasan baki manta yarjejeniyar da mukayi da ita ba? Ai a gabanki akayi hakan , kuma bazan taba canza magana ba,duk san da kike mata bai kai yani ba kuma ni ban nemi kiranta ba sai ke , kin fi kowa San in ko ni waye ni ba karamin mutum bane, na riga na gama magana , babu ni babu juwairriya Kuma na fada miki ko da wasa in kika sake kika kira juwairriya ranki zaiyyi matukar baci na fada miki , shuru yayi , kafin ya Kara fadin ," kai daga yanzu ma banyarda a kara ambata yarinyar nan a gidanan nan ba na fada miki , cikin tsantsar bacin rai ya dauki holar shi da gilashinshi yasa yana shirin fita .

Saurin shan gabanshi mommy tayi tace," Haba Alhaji hannunka baya ru'bewa fa ka yanke kayar , Allah ya riga ya nufa da cewa haidar ba mijin ta bane Khalil shine mijinta , to meyasa bazamu dauki kaddara ba , meyasa bazamuyi hakuri ba mubarwa Allah komai , mutuna fa cewa haka Allah ya nufa, duk sanmu da abun in Allah bai nufa ba babu yanda zamuyi , sabida haka ina mai baka hakuri dan Allah kayi hakuri badan ita ba kodan soyaiyyar da kake yi mata .

Tunda mommy ta fara magana daddy ke kallanta , bayan tagama , ya karkata kai yana karemata kallo yace," kingama? ,shuru tayi batareda da ta bashi amsa ba ..

Wata Uwar harara ya galla mata yaja tsaki ya fice cikeda bacin rai da Takaici.

Yana fita momy ta tsugunna a gurin ta fashe da kuka , tana fadin," Alhaji karkamun haka karka mum haka taya zaka rabani da'yata, kuka take sossai abun tausayi , tana kara jin San yar tata cikin ranta .


A bangaren juwairriya kuwa , barci tayi sossai a cinyar Khalil , bayan ya tabbatar da barcin nata yayi nisa ne ya dagata a hankali ya gyarata ya kwantar da ita a kan kujera .

Daki ya nufi yasa kananan kaya sunyi masa kyau matuka .

Fita yayi ya jawo mata kofar dakin .

Musalin kafe biyu juwairriya ta farka , a hankali ta tashi , tana dudduba ko ina , ko zataga khalil amma bata ganshi ba .

Wayarta ta daukko tafara kokarin kiranshi , bugu biyu ya dauka .

Cikeda da Annashuwa yace," hello! Baby na kin tashi ne?
Cikin muryar shwagaba tace eh mana na tashi ina kaje?

Wallahi na dan fita ne amma bazan dade ba zandawo kinji , to tace," kafin daga bisani ta kashe wayar .

Zama tayi, tayi shuru , wani hawaye masu zafi suka zubo mata a fuskarta , a hankali ta share , tana me tunanin iyayenta da yan uwanta , cikin ranta take fadin," da gaske daddy na ya rabu dani tunda har yanzu babu Wanda ya kirani ko ya nemi ni .

Hannunta na rawa ta dauki wayarta ta lalubo lambar mummyn ta tana shirin kira , cikin tsoro ta fara kira , nan da nan ta fara ringing amma ba,a dauka ba , Sau biyar tana kira taji shuru ba,a dauka ba , hakan ya kara tabbatar mata da cewa lallai da gaske fa fushin suke da ita ,tunda mommy takin daukan wayarta goge hawayen fuskarta tayi da suka zubo mata tace," shi kenan tunda sun rabu dani badamuwa tunda dai Khalil na tare dani .

Knocking din gate din gidan aka farayi , tsorone duk ya kamata tana tunani ko waye ?
Cikin ranta take aiyyana cewa ina ma ace husnan tace , hmm karma ta yaudari kanta tasan ba Ita bace ma .

A hankali tadan lallaba dakyar ta fita ta je ta bude gate din , cikin muryar tsoro tace," waye?

Mace ce ta amsa tace," nice ! Ke wa? Juwairriya ta tambaya , amsawa tayi tace," Hajiyan Khalil ce ta aikoni , jin an ambaci hajiyan Khalil yasa hankalin juwairriya yadan kwanta, a hankali ta nufi kofar ta bude...


A bangaren Khalil kuwa bayan ya fita, numbern heavy baby yafara kokarin kira , yana kira take danna mishi line busy , cikin tashin hankali yake fadin," kai wai me wannan yarinyar take nufi dani ne? Ya Allah yafada yana dafa kanshi .

Kai tsaye sahara hotel ya nufa kasancewar a nan ne takeda zama .

Yana shiga yayi magana da receptions din ya shiga , dakinta ya dosa ya fara kokarin knocking yaga bata nan , cikin matsananci tashin hankali ya fita ya nufi mota.

Text yayi mata yace," _dan Allah kiyi hakuri kidauki wayata kifadamun a Inda kike yanzu zanzo nasameki._

Shuru yaji batareda da replying message din ba.

Tana moto taji karar shogowan text message , dariya ta bushe dashi tace", hmm is too late, ai karyar iskanci kakeyi

Wayan ya kara gwadawa , yayi sa,a wanan karan bata danna mishi line busy ba , dauka tayi , batareda da yayi magana ba .

Da Sauri yace," yauwa kina ina ? Ganinan zuwa Inda kike , dariya ta bushe dashi tace," hmmmm is too late shawarar da zan baka shine in kaga dama kazo gidanka in kuma kaki shikenan, tana fadin haka takashe wayar gabaki daya.

Juya motar yayi yasa gudu yanufi gida .


A bangaren juwairriya kuwa tana bude kofar , budurwa tagani sanye take da matsatsun riga da wando kanta yasha gashin doki , ta 'kauma gilashi baki a fuskarta ,tana taunar cinguna , kafarta sanye da wani takalmi mai tudu, tana girgiza, da ka ganta kaga yar bariki.
Cikeda mamaki juwarriya take kallanta , karfin hali tayi tace," baiwar Allah wacece ke?

Wata dariya ta bushe da shi tace," kya dai bari in Shiga kafin kimun irin wannan tambayar ko, kin wani tsaya kerere kina tambaya ta dallah bani guri in Shiga ?

Cikin tsawa juwairriya ke fadin," kamar ya ki shiga ?ya za,ayi kishi ganmun gida ,bayan ban sanki ba bansan daga ina kike ba kuma kina mun abu cikin gadara .
Wata dariyar shakiyanci ta sa tana kare mata kallo sama da kasa tana taunar cingum kafin daga bisani ta tufar da yahu , tace," kai! wallahi ,ko me munafukin nan ma ya gani a jikinki oho ? dubeki fa babu fasali tir dai wallahi .

Dariyar karfin hali juwairriya tayi tace," au haba , dama ballagazar mace irinki ai bazata gani ba , tunda Ku kungama wulakantar da naku a titi ai mu mun killace namu to ina dama zakigani shi wanda yagani ai yagani ba kamarki karuwa ba , dan ko tantama babu daganinki ko tantama

Please Login or Register in order to submit comment