Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace,
" common my sister ai bangankiba"
Yafada tareda waremata hannunsa,
Badai tasoba haka ta taso tazo kusadashi ta Dan Rana jikinsa kadan,
Khadija data gaji da kneel down dinta tuni tayi zamanta akasan tace,
"Kai yayana shine no bazaka rungumeniba sai ita,to inhakanema ai itace tayi laifin tunda itacefa tadafawa yaya zayyad din kwan"
Murmushi kawai yaya al'ameen yayi batareda yatanka khadijaba,
Duk wannan suruyun dasuke zayyad bata fahimtarsu saboda yadda yadauku cikin duniyarsa ta feelings sosai yakejin hajiyarsa nadamunsa gakuma yadda yakejin kamar ya rungumo khadijar jikinsa shidai yarasa meyasa jikinsa yakeson kasancewar da yarinyar,
Amma kuma duk irin yadda Dr zayyad yake acikin wannan yanayin bazaka taba fahimtaba musamman yadda wayarsa take ahannunsa yana latsawa,
Saidaifa azahirin gsky shi kansa baimasan meyakeyida wayarba,
Hajiya CE tafito tasaka mayafinta dashirin sutafi,
Shekeke takalli khadijar taredacewa,
"Wai no Hadiza me kika dauki mutanene"
Itama khadijar ahekeke takalli hajjaju jin sunanda takirata,
"Hajiya waini banida wuyar laifi yanzu kuma menayi"
Afusace hajiya tace,
"Babu"
Tareda kallon yaya al'ameen daketa gaisheta amma taabar fada bata maji tace,
"Kai aminu da allah muje ka kaimu asibitin kekuma wllhy yau zan rufe idona nabakki da zaidun kiga yadda zaiyi dake"
"Kekuma Amina muje aminu yakaimu"
Yaya al'ameen ne yayi gaba yana dariya abinsa itama hajiya bin bayansa tayi amma aminatu takasa tafiya tana tsaye,
Juyowwa hajiya tayi taga aminatu atsaye kafin tace,
"Ikon allah ke Amina tsayuwar me kikene,bayan ke kinajin magana kibari adaka marar ji wuce ke muje"
Badan ran aminatu yasoba haka tabi su hajjaju sukayi gaba amma taso ace tare zasu tafi da Dr zayyad,
Khadija naganin zaau fita afalon ta wuntsila tamike tareda kokarin rufamusu baya,
Afusace Dr zayyad yafincikota ta fado jikinsa,
Bude baki tayi zata kwalla ihu yahada bakinsu guru daya19


kiciniyar kwacewa khadija tafarayi amma INA,
Tuni Dr zayyad yafarayin nisa gabaki daya arude yake kawai burinshi yajishi yawadatu da ni'imar jikin khadijar,
Sosai yake tsotsar bakinnata kamar Wanda yasami wani daddadan sweet,
Cikin kwarewa da tsabar iya romantic yafara yawo da harshensa cikin bakinta gabaki daya lungu da sakon bakin khadija zayyad yakebi da harshensa yana gogawa,
Cikin kwarewa yadaga harshennasa saman bakinta tareda yimata wata fitinanniyar Susa asaman muffin harshennata,
Wani yarrrrrr khadija taji Har cikin kwakwalwar kanta tareda Dan matse kafafunta saboda wani irin abu dataji mai kamada fitsari dayake Neman zubomata,
Aibatasan lokacinda ta kankameshiba tareda turomasa harshenta sosai,
Tuni Yakama zallar harshennata yafara tsotsa,
Wani masifaffwn dadi yafara ratsata,
Sosai Dr zayyad yake shasshafa gabaki dayan sassan jikin khadijar tareda mammatsamata jiki kamar mai yimata massages watam tausa,
Ahankali cikin dabara yaciremata rolling din kanta,wani daddadan kamahine yadaki hancinsa bashiri kuwa ya lumshe idanunsa tareda fara laluba yatsunsa cikin fatar,
Sosai yanayin dasuke ciki yakeyiwa Dr zayyad dadi kasancewar dama abinda yafi bukata kenan,
Hannuwansa yasauke daga kanta yafara yo kasa dasu ahankali yakeshafa wuyanta da sinsinarshi da hancinsa,
Wani irin numfashi yakemata Wanda jinsa kadai zai iya sawa mai karamar jaraba yazubadda ruwan ni'ima,
Jin zaiyo kan nononta yasaka acikin kasala tayi karfin halin dago kanta ahankali tadora idanuwanta akansa,
Ido hudu sukayi hakan yasa tayi saurin janye idon tareda yin kokarin hada kalamai dakyar tace,
"Yaya zayyad pls Dan allah kabari"
Shima amugin kasala yadago idanunsa dasuka kankance suka sauya kala yazubasu akanta,
Kamar kuma natsikareshi yayi azamar saka hannuwansa duka biyu yadamki ni'imtattun nashanunta wayanda sukeda yalwar cika dakuma laushi,
Sosai yafara yamutsasu kafin daga bisani yayi nasarar zuge zip din dake kan kafadar rigar tata,
Acikin dabara yasamu yayi nasarar zare rigar daga kafadarta,
Breziyarta CE ta bayyana saikuma shatin nonuwanta inda breziyar bata rufeba,
Hannunsa yasa yashafo asalin fatar jikin nonon,
Ahhhhhhhhhhh yasaki wani ingarman nishi tareda tusa hannunsa ta bayan rigar yaballe breziyar ta fado,
Tsayayyun nonuwan khadija suka bayyana luntsun luntsun,
Kasancewar ta fara yasa fatar nononta ma farace kal saikuma bakin zagayayyen shatin da kan nonon yake Viki Wanda yakasance baki sosai,
Sosai idaninsa suke tsaye kyam akan nonuwan khadijar,
Ahankali kamar mai jin tsoro yakai hannuwansa duka biyun Yakama kowanne mono dayake atsaye kamar an girka tasa,
Lumshe idanunsa yayi tareda Dan ciza lips dinsa na kasa kafin yafara acikin mammatse mata nonuwan acikin salo dakuma kwarewa,
Kasancewar khadija bata sababa yasa tafarjin zafi sabanin dadin datafaraji dazu,
Tuni idanunta sun fara kawo kwalla,
Baima kulada me takeyiba yadage sai acikin matsa nono yakeyi,
Zamo da ita yayi tareda jinginar da itama jikin kujera yadan rankwafa yafara aikin tsotsar nono,
Yan zukowwa kuwa khadija taaake gantaaromasa nonon gabaki daya bakinsa acike yake da wadatattun nonuwanta,
Sosai khadija kejin dadin yadda zayyad kesha mata nonuwan,
Ahhhhhhhh uyhmmmmmmmm ashhhhhhhhhh,
Shine kawai abinda khadija kefada cikin yar siririyar muryarta,
Sosai Dr zayyad yadage dashan nonuwannata tareda dan mammatsamata kan nonon da harshensa,
Ahankali yake zagaya cibiyarta da dayan hannunnasa tareda shafa bayanta,
Yadade ahaka kafin yadan samu nutsuwa,
Jin yadda taketa ajiyar zuciya tsabar kuka yasa shi dago dakansa yacire nonon daga bakinshi ahankali,
Kamar Wanda yayi shaye2 haka idanunsa sukayi mitsi2 gakuma wani irin slow dayakeyi yazubamata idanunsa,
Sosai yakejin feelings akanta Har yanzu sai dai kuma muddin zaicigaba da biyewa abinda yakejin ayanzu to bako shakka zai iya sabawa dokar kansa da kansa akuma inda baidaceba,
Lebensa na kasa yalaso da harshensa tareda Dan cizashi kadan,
Hakan yasa khadija tayi saurin dukadda kanta kasa,
"Get down and eat"
Abinda kawai tafada kenan akasan nakoshi Wanda ko ita badan tana kan cinyarsaba dababu abinda zataji daga cikin kalmomin dayafada,
Dasauri tazauna kadan tazauna tana gyara rigarta azuciyarta kuwa ruwan allah ya isa taketa surfamasa,
Duk da tsoron dake cikin rants hakan baisaka ta ringa Saurin kai kwanba,
Inka kalleta zaka iya rantsuwa da allah yanga takeyi wajen tauna kwan dakuma yanayin yadda take sakashi cikin bakinta,
Sosai yazubamata mayun idanunsa yanayin cin abincinnata yatafi dashi,
Ahankali yatabe bakinsa aransa yace,
"Munafuuka kuma tanason abinci tsabar iyayine da munafunci"
Ko rabi bataciba yadago takalleshi ayanayin da tafisabawa dashi watau shagwaba tace cikin turo karamin bakinta,
"Yaya nakoshi"
Ko kallonta baiyiba bare yanuna taji meyake fade,
Sake bude baki tayi zatayi magana yayi saurin dagowwa yayimata wani kallo mai wuyar fassarawa,
Ai a million taduka tareda cigaba da tura kwan cikin bakinta,
Tuni hawaye suka fara ambaliya ahaka tayi loma biyu ana ukkune wani mahaukacin amai yatasomata,
Aikuwa da gudu tanufi bandaki saidata amayar da kwannan tas kafin ta saki ruwa ta wanke bakinta,
Afalon ta iskeshi Har yatashi tsaye hakan yasa tasake gyara rolling din mayafinta tareda daukar Jakarta tafara tafiya,
Tsaye kawai yayi yana kallonta shi ganima yake kamar gabaki daya jikinta awaje yake,
Lallaima wannan yarinyar batada kunya yana za'ayi ace kannensa suna fita ahaka salon wani yaringa sakasu asahun marassa kunya,
Taku biyu yayi ana ukku yafincikota ta fado jikinsa tareta yayi da hannuwansa yazamana fuskarta nakallon tasa,
Ahankali kamar maishirin yin bacci yacemata,
"Hijab"
Kafin yasaketa, gefe tana ta tsaya aranta tafada tunanin rain in wayon yaya zayyad fa yafara yawa,
Ganin tayi tsaye tana ta bata masa lokaci yasa ahankali yabude bakinsa kamar Wanda akayiwa duka yasamu yahada kalmomin,
"Kodai ban ishekibane,kokuma shi baffa abinda yakeyimiki yafi gaban haka,"
Turo bakinta tayi tareda Dan yin kunkuni,
Batasan meyafaruba kawai junta tayi ajikin Dr zayyad yasake fisgota tareda mannata jikin bango,
Dakarfi yahada bakinsu cikin zafinnama yacigaba da shan bakinnata tareda sake maids hannunsa cikin nonuwanta yafara mulmulawa cikin kwarewa da zafinnama,
Sosai khadija take mutsu2. Saboda jin wani irin tsotsa dayakeyiwa bakinnata gakuma yadda yake matsemata kan nonon,
Saida yatabbatar tayi laushi kafin yasaketa yaja dabaya yajingina da bango Dan jin kamar jiri na Neman daukarsa,
Sosai khadija ke haki kamar Wanda tayi tsere dakyar ta iya Jan kafafunta tashiga daki,
Wani coffee din hijabi tadakko zumbulele mai hannu da haba tasaka,
Sosai yayi matukar yimata kyawu tareda karbar jikinnata,
Har takusa fita tadawo ta canza takalman kafarta da kalar hijabin tareda juye Mayan cikin yar karamar jakar tata tadauki wata coffee mai shegen kyau tamaida tafesa turare,
Koda tafito baya afalon hakan yasa itama tafito,
Aharabar ajiye motoci tahangoshi ajikin motarsa yana waya karasawa tayi batareda tadamu da abinda yakeyiba tabude gaban mortar tashiga,
Shima Jan kofar gefensa yayi yakulle tareda ajiye wayarsa agefe yatayadda motar sukayi asibitin,



To a can asibitin kuwa lokacinda yan gidan gabaki daya suka isa lokacin umma babba tana zaune akan wata kujera akofar dakin kasancewar dasafiya tayi ake fita abar patient musamman ma emergency,
Nan suka gaggaisa da umma inda daga nan iyayen suka tafi harkar kasuwancinsu yaya munir ma gurin aiki yanufa shida aunty rukayya dazai sauketa amakaranta,
Gurin yarage daga mama karama mama babba umma karama aunty zainab saikuma aunty maimuna,
Aunty zainab da aunty maimuna suna zaune aguri daya kasancewar sosai suke kamar kawaye verry close,
Inda suma su umma babba suke azaune agefe daya badai tazara tsakaninsu gabaki daya,
Umma babbace takalli umma karama tace
"Waini umman su banfaga ya'taba"
"To kuma yanzu inbanda abinki Dan allah kirasa wazaki tambaya yarki saini"
Umma karama tafada cikin yar zaulaya,
"Bangane inrasa wazan tambaya ba aiganinayi bangantaba"
"Shine kuma duk yadan dabaki ganiba baki tambayi kowwaba sai ita"
Aunty zainab CE tacafe zancen dacewa,
"Tsabar wariyar launin fata ba"
Aunty maimuna ma cikin raha tace,
"Bafa wani wariya da gskyr umma ya bakaga dankaba sannan ka kasa tambayarsa"
Mama karama ma cikin yar karamar dariya tace,
"Aini namayi mamakin dakuka iya kwanba guda keda yartaki bata ganki kenan ma bason bane"
"Nidai acire batun wasa INA ya'tah"
"Cikin serious aunty maimuna tace sadda zamu taho bacci take shinefa akace kar atasheta abari sai Dr zai taho kasancewar jiya bata samu isasshen bacci ba"
"Haba yanzu naji zance,amma kusani dawata akasa wllhy muddin zayyad yacimin zalin ya'ti gabaki dayanku Ku kuka da kanku"
Mama babba wadda tunda aka fara zancen abin duniya yashamata kai gabaki daya jitake kamar tashakesu musamman aunty maimuna datake jin tsanarta fiyeda ta kowwa tace cikin wayancewa da iya duniyanci,
"Aini wllhy narasa wacce irin tsana zayyad yayiwa khadija, itakuma tanasane taringa shiga harkarsa bayan kuma tasan bayako bukatar yaganta agu muddin yana zaune,ninarasa meyake damunsu gabaki dayansu,"
Sosai maganar mama tasake Dakar zuciyar mutane dayawa sai dai kuma ita data fada tasan zata dakesu din kuma ko ajikinta bata damu da metafadaba,
Aunty maimuna CE tayi carab ta amshe zancen dacewar,
"Mama badai ki fahimci su bane gabaki daya su amma no saima nakeganin kamar fa kawai abinda suke boyewa shiyasa koyaya idan daya yayi badaidaiba saikiga daya yarunzura"
Sosai itama maganar aunty maimuna tadaki zuciyar mama Wanda Har hakan ya bayyana akan fuskarta saikuma tayi saurin kawaddashi,
Kasancewar bakowwa yafuskanci abinda aunty maimuna take nufiba Dan dama bataso su fuskanta tafiso sakon yaje inda ta bukata yakuma isa cikin sauki Dan Har result tagani,
Shigowwar su hajjajune yasa ba Wanda yakuma magana,
Aunty maimuna CE ta tashi tabawa hajjaju guri tazauna,
"Sannu amaimuna allah yayimuku albarka"
"Amn hajiya"
Kafin akashiga yan gaishe gaishe tsakninta da umma tareda tambayar ya mejiki,
Dasauki umma tace tareda sake cewa,
"Ai da baban khadija take cewa koza'a sanarwa yan gidansu ammi rashin lafiyar tata ne,amma sainayi karambanin cewa tomu meye amfaninmu ai dadi shi akefada ba ciwoba"
Sosai hajiya taji dadin hakan tareda karayiwa surukannata addu'ar cigaba da samun hadinkai,
Tunda suma shigo mama babba ke baza idon Neman khadija da zayyad amma bata gansuba,
Sosai tashiga sake2 aranta shin INA zayyad da khadijar,
Muryar hajiyace ta katseta inda take cewa20

hajiyace takalli aminatu tace,
"Waikekam lafiya tunda muka taho nake lura dake saikace wadda kwai yafashewa acikin ciki"
Dan guntun murmushin yake aminatu tayi tareda buds Baki da nufin yin magana,
Wata matace tayi sallama cikin nutsuwa,sanye take da dogon zumbulelen hijab dinta har kasa gakuma nikab din data rufemata gabaki dayan fuskarta babu abinda kake gani sai idanuwanta dataketa saddasu,
Sosai yanayinta shigarta dakuma kamewarta yatafi da mutane dayawa musamman ma hajiya,
Matsowwa matar tayi tareda dukawa har kasa ta gaisheda hajiya kagin tajuya tagaisheda mutan gurin,
Sosai tashiga rayuwar hajiya lokaci daya,
Cikin zumudi Dason gwaninta hajiya tacemata,
"Yarinya ko akwai Wanda Kike nemane"
Cikin jin kunya tasake rufe fuskarta tareda mikawa hajiya basket din tace,
" Gashi agaida me jiki"
"Aaaaaa lallai ba shakka yar nan sannu da kokari allah yasaka"
"Oooo ni rabi,sannu da hidima yarinya saidai wllhy bamu wayekiba"
Kamar munafuka haka tasake janyo hijabinta tana dan sake Kare idaninta daga karshe tamiketareda cewa,
"Allah yakara sauki hajiya"
Sai alokacin yan wajen da mamaki yakashesu suka fara yimata godiya cikin sakin fiska tareda sake tambayarta daga INA"
Ahankali cikin sunnadda kai tace
"in Dr yazo agaisheshi"
"Aaaaaaaa iyyyyy lallai bashakka kace jikatace kai amma naji dadi nakuma gode to allah dai ubangiji yasa albarka Yakima sa ayi damu"
Sai yanzu sauran yan gurin suka dauki haske da batun,
Cikin sauri mama tadago tareda zubamata wani kallon tuhuma da baki isaba,
Akaskance maman tacemata,
"Yarinya ai kamata yayi kifito kifadamana abinda yakawoki bawai kizauna kina nuku2 ba"
Murmushi tasakeyi tareda sake sunkuyarda kanta kasa tace,
"Yi hakuri mama"
Sosai zuciyar mama tabuga jin ta ambaci sunanta,
Tabbas wannan yarinyar budurwar zayyad CE inkuwa bahakaba tayaya zatasan su sannan kuma takama sunanta,
Kenan zayyad dinne dakansa yafadamata sunansu kilama harda matsayinsu,
Lallai yazama dole tasan abinyi,
Tunda aka fara wannan abin kan umma take asadde,
Saidai tarasa komeyasaka takasa jin yarinyar azuciyarta kama daga maganarta har kallon yarinyar datayi bata ji wani abuba,
Kodan dai ita har cikin zuciyarta tayiwa zayyad mata saidai kuma bazata taba iya fitowwa tace ga wadda takeso zayyad din ya auraba kasancewar tana kara da lamarinsa,
Misamman yadda taga ammi tafita Nuna kulawa akan zayyad din hakan yasa takasa furta abinda ke zuciyarta,
Saidai kuma ita batada wani dalili nakin yarinyar dayakeso tunda daga ganinta yarinyar kirkice allah ubangiji yadaidaita lamarin allah yasa hakan shine mafi alkairi,
Mikewa tayi tareda cewa sai anjimanmu tayi gaba,
Godiya suka shiga yimata,
Zumbur aunty maimuna ta mike tareda kama hannun zainab tace zomurakata mana,
Badan zuciyarta zainab tasoba haka suka tafi hajiya nasakamusu albarka da yaba hankalinsu yayinda mama babba da aminatu sukabisu da harara,
Sosai aunty maimuna tasawa zuciyarta shakku akan kasancewar yarinyar datazo budurwar zayyad,
Saboda aunty maimuna tanada baiwar saurin fahimtar lamari musamman ma idan akace narashin gskyne,
Har tadanyi nisa suka isketa aunty maimunace tayi saurin karasa tadafata,
Adan razane tajuyo kasancewar tana duniyar tunani,
Ido cikin ido sukayi da aunty maimuna,
Aikuwa cikin sauri tadauke idonta tareda saddasu kanta,
Murmushi aunty maimuna tayi tareda cewa,
"Mun gode da ziyara sosai,agsky Dr zayyad ya iya zabe,in wllhy dayacemin ustaziya CE zai aura nayi matukar mamaki musamman yadda take zuzutaki,"
Anazarce aunty maimuna tafahimci yadda maganarta tadirar mata sannan kuma tayi nasarar fahimtar sakon data aika,
Cikin hikima wayau dakuma dubara tacigaba dacewa,
"Amma kuma sai dai kunyimana baaki bitu kedashi shiyace mana ne gone zakizo kekuma gashi kinzo yau,shiyasaka ma kikaga kamar ba'a ganekiba"
Awannan karonma maganar ba iya kunnen merry tadiraba hard a cikin zuciyarta tayimata wani mummunan dira Wanda har saidai miyau ya sarketa,
Tari tadan farayi kadan, aunty maimuna tacemat,
"Sorry fa natsayadda amaryarmu da surutu gashima naga kamar alamun Dana ciwon kai nadamunki ko"
Cikin azarbabin samun mafita merry tace,
"Eh wllhy aunty"
"Ai naga alama sosai ma musamman kwayar idonki data canza launi kamar wadda kikasha maganin mura"
Akidime merry tadago tadubi aunty maimuna,
Fuskewa aunty maimunan tayi kamar ma batasan tafadi wani abuba tareda kawadda zancen tacemata,
"Muje natsayaddake mutakamiki ko"
Ahanzarce merry tadan fara tafiya yayinda aunty maimuna ta tabo aunty zee wadda tayi mutuwar tsaye,tareda cemata,
"Muje status"
Ajiyar zuciya aunty zainab tasaki tareda bin abayan su da mamakin halin aunty maimuna saikace jami'ar tsato,
Har mota suka rakata tayimusu godiya kafin aunty maimuna tace,
Gsky mungode da ziyara kwanannan zancemasa yahadamana zugar dangi mujemiki ziyara duk da madai ke kadai kikazomana ko kanwarki baki tahomana da itaba Dan rowwa kada kannen zayyad sugani suyaba ko,"
Sosai zuciyar merry ke bugawa,murmuahin yake tayi tareda bude motar tashiga,
Aunty maimuna ta rufemata,
Ko saurarar daga mata hannunsa dasukeyi batayiba taja motar ta kamar anayimata tsere azuciya,
Ko titi bata hauba motarsu zayyad tashigo asibitin,
Taga shigarsu hakan yasa takarawa motar gudu tareda tarin tambayoyi acikin zuciyarta,
Su aunty maimuna natsaye da aunty zainab motar zayyad tafi parking a parking space din da merry tadauke motar ta,
Ko gama parking baiyiba khadija ta kama murfin motar lock yadanna tareda tsayawa yadaidaita parking yagama shan kanshinsa kafin cikin halin ko inkula yafara magana batareda ya kalletaba,
Wllhy salon inji kinsake yimin rashin kunya narantse da allah abinda zanyimiki saiyafi Wanda nayimiki tunda ke bakyaji ba abinda kika ajiye sai fitsara dayiwa nagaba gunguni marar da'a kawai,
Sannan kuma da alamun zazzabi ajikinki kisameni a office ki karbi magani salon kuma ki ki zuwa kiga yadda zanyi dake kazama kawai"
"Hmmmmuymnn babban kazami yawuce meshan bakin wani"
Ita kanta khadijan batasan sadda maganar ta subuce tafitoba,
Aikuwa zayyad yafincikota tareda sake Jade bakinsu,
Ganin motar zayyad yasa su aunty maimuna tsayawa amma da taayuwar motar sun kusa minti ukku ba'a bude anfitoba hakan yasa aunty maimuna kwankwasa bakin gilashin motar batareda tana ganin nacikin motarba,
Dr zayyad kuwa tunda Yakama bakin khadija yake tsotseshi,jin bugs window din motar yasashu sakarmata baki tareda kallon ta da shanyayyun idanunsa,
Kallon gobema kya sake kafin yacire lock din,
Numfashi khadija ta zauna maidawa kamar yadda yamaida Kansas jikin kujera,
Kara kwan kawso kofar da akayine yasa khadija bude bangarenta ta fito tanata kumbure2. Da fishi,
Ko kallon su aunty zainab dasuke jikinta motar batayiba tayi gaba abinta,
Shima fitowwa yayi tareda kallon su kamar baiyi komaiba ya wani basar shi adole babban yaya,
Aunty maimuna ma dariyarta ta guntse tareda kallonsa tace sannu da zuwa,
"Yawwa yace yame jiki kuma"
Badai mugantaba tunda mukazo amma ai nasan dasauki sosai"
"Yaya zayyad INA kwana"
Aunty zainab tafada tareda kama hannunsa tarike kasancewar sosai Duke shiri,
Shima hannun NATA yadamke sosai tareda kallon ta da Dan murmushi yace,
"Morning dear"
Shaka suka karasa cikin asibitin,
Tuni khadija ta karasa rai abace ko sallama babu tana shiga tanufi cinyar umma tadora kanta tareda fashewa da kuka,
"Subahanallahi khadija meyafaru"
Umma duk ta rikice tambayar meyafaru,
Sosai zuciyar mama yayi sanyi ganin zayyad yasaka khadija kuka aranta takecewa,
Ai maganinki kenan makwakwaciya nasan dukanta yayi

Please Login or Register in order to submit comment