Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tareda murɗa radion motar ya kunna ƙira'ar sudais ya fara bi cikin wata iriyar murya mai fiddda nagartaccen amo,
Sosai yanayin da ya canza na saurarar ƙira'ar sudais dakuma amon muryar dr zayyad yayiwa khadija daɗi wanda hakan yasa takejin wani sanyi na ratsa zuciyarta da dukkan gaɓɓan jikinta,
cikin mintunan da bazasu gaza boyar zuwa shidda ba wani daddaɗan bacci yayi awob gaba da ita,
A hankali kanta ya gangaro zuwa kan kafaɗar yaya zayyad wanda ita kanta batasan da faruwar hakan ba,
Shi kansa yaso ture kannata daga jikinsa amma ya rasa meyasa ya tsinci kansa da sake gyara mata kannata ya wani sake jawota a hankali cikin dabara ya ɗora kannata akan ƙirjinsa,
Gaba ki ɗayansu suka sauke ajiyar zuciya sai dai kowwa da manufar tasa ajiyar zuciyar,
har ga allah khadija tayine dan jin daɗin kwanciyar da tayi bawai dan tasan ki a jikinws takeba,
Saɓanin dr da shi kuma tasa yayine dan jin khadija a jikinsa da wani ni'imtaccen ƙamshin daya daki hancinsa,
A hankali yake driving da ɗayan hannunsa yayinda ɗayan gannun yake akan kafaɗar khadija dayake ɗan wasa dashi a hankali,
Canza salon tafiyar dayayine yasa suka ɗan ɗauki dogon lokaci kafin su isa gida,
Lokacin da suka iso anata kiraye kirayen sallar issha hakan yasa yasamu guri a gefen motar abbansa yayi parking amma yarasa me yasa ya kasa tada khadijar barema yake yasamu jam'in sallar issha dayakeji,
Sun kai minti ishirin a haka yana ganin su abba da sauran iyayensa da yaran gidan maza na ta shiga gida amma hakan baisashi ya tashi khadijar ba,
ko minti biyu ba'ayi da shigar su abban ba kamar an mitsini khadija ta farka da addu'a a bakinta tana murtsuka idanunta,
Kamar a mafarki ta jita kwance ajikin mutum aikuwa ta sake murje idanunta amma still fai ta sake jinta ajikinsa,
Da sauri ta yi azamar miƙewa zaune saidai yakasa bata damar hakan kasancewar gabaki ɗaya yayimata dabaibayi da hannuwansa,
Duk yadda taso ƙwacewa ta kasa hakan yasata sakarmasa wani maranyan kuka,
A hankali cikin salo ya wani mirginota takoɓa daidai suna fessing juna kafin ya ɗauki hannunsa ya ɗaura a laɓɓansa tareda yimata shhhhhhi,
aikuwa da sauri ta haɗiye kukanta,
Hannunsa ya zira cikin aljihun wandonsa ya miƙomata ɗan ƙaramin hanky mai kyau sai ƙamshi yake,
Sanin abinda yakr nufi yasata saurin karɓa tareda fara share ƴan kwallanta dasuke niyyar gangarowwa daga idanunta,
Da kansa ya ɗauke hannunsa daga kikinta tareda taimakamata ta tashi daga jikinsa,
aikuwa da azamar ta ta kama murfin mitar zata buɗe,
Da zafin nama ya wani fisgota ta sakw faɗowwa jikinsa tareda haɗe bakinsa da nata guri ɗaya yafara aikin tsotsa dan dama har ga allah dauriya kawai yakeyi ,
Ssai take mutsu mutsun ƙwacewa amma innnna hakan ya gagareta har saida yayi nasarar saka hannunsa ya kamo nonta ya fara murzawa da ƙarfi,
jin abinda yafarane yasata sadaƙarwa dan tasan bazata taɓa iya ƙwatar kanta daga wannan maitar ta yaya zayyad ba,
Yo inba maitaba me ace mutum bashida iaki sai shan bakin mata,
Shi kuwa gogannaku jin ta saki jikinta yasa yacigaba da tsotsar harshenta da yakamo ta ƙarfin tsiya tareda saka ɗayan hannunsa ya yaye hijab ɗin dake jikinta ya maidashi baya tareda sake maida hannunsa ta bayan ya zuge zip ɗim rigar,
Aikuwa kamar jira rigar take ta faɗo daga ƙirjinta zuwa ƙasa,
Tuni push up bra ɗin datasaka ta ƙara ƙawatawa dr zayyad zayyad tsantsan cika da kyawun tsayuwar nonuwan khadijar,
Aikuwa ba ɓata lokaci yasakw kai hannunsa yafara shafa samansu a hankali kafin yazare bakinsa daga nata tafara lasar wuyanta da saman ƙirjinnata cikin wani salo mai kashe jiki,
Salon da yafara mantar da khadija ainahin halin da ake ciku dan har fa alkah dr zayyad gwanine a fannin ruɗa kowacce irin mace musamman yadda yake tafiya da salonsa na ɗaukara hankali da iya tafiyadda kowacce irin mace,
Bata ankara ba taji ya jaiwa kan nononta wata iriyar cabka da wani salo na kashe wanda akeyiwa,
Aikuwa ta daddage tasakar masa wani wahalallen nishi a daidai saitin kunnensa,
nishin da yasoya canza salon tafiyar zuwa wani salo na musamman dan har ga allah nishi ba ƴaramin tada hankalin zayyad yakeyiba,
Sai dai kuma a lokacin da salon yaso canzawa a lokacinne kuma wayar dr ta fara neman agaji da salon kiramda ko a wanne hali yake dolene yabawa wannan kiran dama ta musamman dan ring na daban yasaka wa mai kiran,
A hnakali ya zare bakinshi daga cikin bress ɗin khadija da wata kasala ɓai kamada anyimasa dukan tsiya yanjawo wayar kuma alokacinne kiran ya tsinke,
sai dai kuma sanin baza'a sake kiranba yasa ya danna kiran layin,
Aikuwa bugu biyu aka ɗaga ciki sasaanyar murya ammi ta fara magana,
"ɗana kayi haƙuri jin bankitaka ba wllhy gidabne acike da mutane ya aikin'
Cikin kasalalliyar murya yafara magana,
"sorry ammina ya jikinnaki?"
"da sauƙi sosai ya aikin"
"aiki alhamdulillah,"
"yawwa madallah,gameda allurata shine babanku yace tunda aiki ya tsareka ko nan zamuzo sai kayimin,"
murmushi ya ɗan saki yareda kallon manfarenda khadija take ta wutsiyar idanu a ransa yake ayyanawa,
Allah sarki ammi bazata taɓa tambayarsa khadija ba shin anya kuwa yanayiwa rayuwar ammi adalci kuwa,
cikin sauri ya kawadda zancen da wani raɗaɗi a zuciyarsa kafin yace,
"aa ammi kinganni ma yanzun na shigo gida ,"
"ok har naji daɗi wllhy dan banason kasake kwana a asibitin yauma wllhy"
Wani murmushi yayi da saida ammi tajiyo sautinshi kafin yacigaba da cewa,
"waneni insake kwana uwata ba lafiya ainama ɗauki hutun sati guda najinyar mahaifiya"
itama murmushin tayi tareda cewa allah yayimaka albarka,
"amn ammina"
Tana katse kiran ya kai dubansa ga khadija da tuni ma ta gyara shigarta nml kamar ba itaba,
kallonta yayi a tsanake kafin yace,
"diyyar jinin budurwata nacire da kika zubar mata kuma duk ranar dakika sake sainayimiki abinda tafi haka yanzuma ki gdewa allah"
To dai khadija babu bakin tsiwa amma da sai antaɓa,
A haka dai suka fito suka nufi gida gabaki ɗayansu kamar waƴanda ƙwai ya fashewa,
Sanin yazuwa yanzu duk ana falon hajiya har iyayensu yasa shima dr zayyad yanufi part ɗin hajjajun,
A tare suka yi sallama aka amsa kanar yadda sukayi tunani kuwa gabaku ɗayansu suna part ɗin hajiyar harda mutanen ɗan batta dayake kwana zasuyi,
Jun muryar khadija yasa yaya shams dayaketa faman chat yin saurin ajiye wayar tareda miƙewa ya ti wajen khadijar yana,
" Oyoyo my sister"
To itama khadijan jin muryar yaya shams yasa duk wani fishi na fuskarta ɗaukewa kasancewar sun kwana biyu basu haɗuba yasa itama da gudunta ta nufi yaya shams ɗin,
Kasancewarta mai cikakken dirarren jiki yasa yadda take murnar gabaki ɗaya ko ina na jikinta yake motsawa musamman sharp ɗin ƙugunta,
Ganin hakan yasa zuciyar yaya zayyad tafara wani mahaukacin ta farfasa da zugi gakuma wani tsananin fishi dake axalzala zuciyarsa,
wata mahaukaciyar tsawa ya daka musu wanda saida gabaki ɗaya part ɗin hajjajunya amsa amon muryar zayyad ɗin,
cikin hanzari yaya shams yaci wani uban birkin da saida ya kaishi yin tuntuɓe da ƙafar baba ummarun,
Gaba kiɗaya falon yayi tsit kowa da abinda yake ayyanawz acikin zuciyarsa,
Amma duk yadda zayyad yayi wannan ywar tsawar hakan bai hana khadija ƙarasawa kusada yaya shams ba,
Sai dai kuma amaimakon rungumeshi datayi niyyar yi saita kama hannunsa duka biyun ta riƙe tareda ɗora kanta ajikin kafaɗarsa,
duk da kasancewar bata rungumeshiba amma hakan bai hana zuciyar dr zayyad sake ingizashi cikin fishi ba tareda rufe idanunsa dazazzafan kishim daya kasa gaskata zuciyarsa da kishin khadijar yakeyi,
da wani azababben fishi ya finciko khadijar tareda ɗaga hannunsa ya wankawa shams wani rikitaccen mari,
Jin ƙarar marin saida gabaki ɗaya hankalin mutanen wajen ya tashi cikin kiɗima da gigita yaya shams ya ɗago hannunsa riƙeda kuncinsa,
Wani zazzafan hawayene yake fita daga idanunsa na dama,
Sai dai kuma duk yadda yakai da shiga cikin fishi da gigitar marin hakan bai hanashi hango wutar bala'i da masifar mugun kishi ba a idanun dr zayyad ɗinba,
Duk da kuwa yadda ya kasance darene amma dayake da isasshen hasken lantarki hakan ya bada damar kowa naganin kowwa tsab,
Dr zayyad kuwa cikin wani azababben kishi yafara magana,
"ashe dama bakuda hankaki bare tunani,idan ita sakaryace kai ina hankalinka da tunaninka,shin abinda kayi kana ganin daidaine ko kyautawa!to wllhy na rantse maka da Allah wannan shine na farko kuma na ƙarshe duk ranar sa nasake ganin irin haka wllhy sai ka gane kurenka,"
Da tsantsar fushi yasake kai dubansa ga lhadija tareda daka mata tsawar da tasakata tsorata,
"zaki wuce ko saina ɓallaki"
Ya faɗa tareda nuna mata hanyar ɗaki,
Aikuwa da gudu ta nufi hanyar ɗakinta,
Kafin shima a fusace ya nufi part ɗinsa da wani razanannen fishi,*DR ZAYYAD*
*PAGE 36&37*


*NA*
*HAJARA MURAYE*
( *MRS AMINULLHY)*


*SADAUKARWA*
*MURAYE FAMILY*


_____________ga baki ɗaya fa wuta ta ɗaukewa lowa aɗakin musamman ma iyayensu da gabaki ɗayansu suke auna abinfa zayyad ɗin yayi a ma'aunin hankali da mizanin tunani,
Aɓangaren mama kuwa sosai ta faɗa cikin shakku da tunani, kawo yanzu dai ko tantama ba tayi ta san ba shakka zayyad na son khadija koda kuwa bai faɗa ba,
Shin me hakan yake nufi!?
cab aikuwa wllhy bazata taɓa yadda da wannan lamarin ba dolene ma zata tabbatar ta yi yadda tayi ta raba tsakanin zayyad da khadija koda kuwa ta halin ƙaƙa ne sannan kuma ta aurawa zayyad ɗin ɗiyarta koda hakan zai zama sanadin raba zumunci,
a hankali Baba ummaru ya sauke wani gauron numfashi tareda kallon shams da har yamzu yake riƙe da kunci,
har ga Allah shi kansa baba ummarun yanzu ya fara sarewa da al'amaron zayyad,ya kawai mutum zai ɗauki hukunci ba tareda ya nisar ko yayi faɗa ba,
Ganin kamar baba ummaru ya kasa magana ne yasa ɗan uwansa baba safiyanu yin magana cikin ƙwarin gwiwa,
"tun a yanzu ba tareda anje ko ina ba Allah ya nuna mana munada magajin da zai riƙe amanar bayan mu ya bawa bayan mu tarbiyya fiyeda yadda zamu basu yakuma kula da bayanmu,"
Sai da ya ɗanyi shiru yaja numfashi kafin yaciga ba da cewa,
"haƙiƴa yau nayi alfahari da zayyad dakuma abinda ya aikata ɗari bisa ɗari,musamman yadda ya ɗauki hukunci a gaban idanunmu dan nuna mana yadda muke ganin irin wannan kura'kuran amma muna kauda idanunmu muna nuna ba komai bane,Allah yayi masa albarka ya bashi mata ta gari"
ga baki ɗaya falon aka amsa da amn kafin yasake kai dubansa ga yaya shams,
Kai kuma shamsu karka ɗauki abinda zayyad yayi maka da wani fuska ƙaunace tasa yayi maka dan haka idan ya huce kaje kabashi haƙuri"
A hankali yaya shams yace,
"insha allahu abba,"
"Yawwa ai dare ma ya soma yi dan haka zamu iya tafiya kowwa yaje ya kwanta allah ya tashemu lafiya,"
Gaba ki ɗaya aka masa da amn kafin kowwa ya fara neman hanyar fita,sai mutanen ɗan batta kawai da zasu kwana a part ɗin hajjaju,
A ɓangaren oga zayyad kuwa tunda ya fita da wannan fushin bai zame ko inaba sai part ɗinsa,gaba ki ɗaya zuciyarsa a jagule take da damuwa a haka ya shiga wanka yana ayyyanawa a ransa,
"gsky wannan yariyar batada tunani bare hankali,inba rashin tunani ba ace ke bazaki taɓa sanin kin girma ba?,"
haka dai ya ringa saƙa zantuka a ransa har yagama wanka ya fito a gaggauce ya shirya jilinsa cikin riga t shirt da gajeren wando tareda saka turaren miziyan mai sassanyan ƙamshi,
kafin ya shimfiɗa dadduma tareda gabatar da sallar magarib da issha,
yana ƙarasawa ya ɗauki wayoyinsa ya nufi ɓangaren ammi,
Da sallamarsa ya shiga,ya samesu a falo igaba ki ɗayansu mamman'ummy dakuma maryam sai ammin da abba,
maryam ce tayi saurin miƙewa tareda nufarsa da gudu,
Aikuwa da fara'arsa ya cafe ta tareda ɗaga ta sama ya fara juyi da ita,
Da fara'a ammi take binsu da kalli kafon tafara magana cikin raha,
Wllhy kasauke ta itama dayake batada tausayi zata wani ɗareka bayan yanzu ka dawo daga aiki a gajiye,"
Ganin basu tankataba yasa tayiwa maryam ɗin magana a ɗan tsawace,
"wai bazaki sauko daga jikinsaba saikin karyamin yaro"
A hankali dr zayyad ɗin ya sauke maryam yana fara'a da jin gabaki ɗaya damuwar datake tattare dashi tana barinsa,
Gsky ammi uwace da duk wanda yasameta dolene ya godewa allah,
A kan kujerar 2seater da abba yake zaune ya zauna tareda sake gaisheda abban da shima yajeyiwa dramer su dariya,
Yaya mamman ne yasake gaisheshi tareda muƙewa yayi waje,ummy ma gaisheshi tayi tareda miƙewa zata shiga ɗaki,
"ummy ki ɗaukowa yayanku abincinsa kafin kishiga ɗaki"
amsawa ummy tayi tareda ɗan kallonsa tace,
"yaya insauko maka dashi ko na yi saving adining"
Kamar bazai amsaba haka yaɗan ja iska kafin yace,
"ki kawomin nan,"
A ɗan hanzarce tayi hanyar dining dan cika umarninsa
Falon ya rage daga shi sai abba sai kuma ammi kasancewar maryam tabi ummy,
Abba ne ya kallesa da alamar maganar dazaiyimasa tanada muhimmanci,
Hakan yasa ya maida hankalinsa gabaki ɗaya kan abban,
"zayyad?"
"na'am abba"
"Watakam ɗazu kayi wani hukunci wanda banji daɗinshi ba kuma sai nake ganin kamar bakayi tunani ba ka yanke hukuncin da kwata kwata ba shi yadace kayiba,bawai nace abinda kayi baiyi daidaiba a'a ko kaɗan saima gyara danakeson yimaka kasancewar kaine babban uba wataran a gidannan,"
Sai da abban yaɗan nisa kafin yacigaba da magana,
"Bawai shams ya dace kayiwa hukuncinba face yarinyar da abin yafaru a kanta duba da ita tafi shams laifi saboda ai itace ummul aba isin komai dan haka a kiyaye gaba,"
Tunda ya fara magana kan zayyad yakr a duƙe sai yanzu da yakai aya jafon dr zayyad ya ɗan ɗago kansa tare da cewa,
"angode abba Allah ya ƙara girma"
"Amn amn allah ya tsare"
miƙewa shma abban yayi tareda yimusu saida safe yanufi ɗakinsa,
a hankali suke ɗan taɓa hira tsakanin zayyad da ammi yana cin abinci har ya gama tayi mata allura tarda bata magunguna,
Sai da ya tabbatar ta shiga ɗaki kafin ya nufi part ɗinsa ya keanta,
Tunda ammi ta shiga ɗaki take tunanin tattaunwar dadyn da zayyad a ranta tasan dole ko dadyn ya ɓoyemata to ba shakka akan khadijane saboda ko bata san me yafari ba tadan a gidan babu wanda yake shiri da shams sama da lhadija,
inkuwa hakane tabbas akwai abinda yake faruwa wanda batada hanyar jinsa tadai san koda ace wani abune babba bazasu taɓa faɗamata ba saboda yanayin ciwonta,
A haka dai taketa tunane2 kafin ta yanke hukuncin dolene zata jawo ƴarta jikinta sosai dan gudun danasani dakuma nunamata yadda rayuwa take kodan gaba saboda ta tabbatarwa kanta rashin wayau na damun rayuwar khadija,tunda har yanzu da sauran yarinta a kanta,
Haka dai ammi tayita tunane2 kafin ta tashi ta ɗauro alwallah ta fara kaiwa allah kukanta,

A ɓangaeen khadija ma tinda ta shiga ɗaki take sharɓar kuka dakyar ta tashi ta ɗauro alwallah tayi sallar magrib da issha kafin tasha magani taɗan kwanta a kan dadduma,
aikuwa tuni wani bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita daƙyar ma aunty shamsiyya data shigo zata kwanta tasamu ta tasheta ta maida ita kangagado tareda yimata addu'a,

A ɓangarensu merry ma tunda suka tafi fareeda taje famfata akan ciwuwwukan jikinta,
A gsky ƙawata yakamata mu canza wa zayyad salo akan maganar nan musan inda aka tsaya dole fa sai munyi amfani da hotunan nan kafin zayyad ya yadda da maganar aurenku,
Sosai damuwa ta bayyana akan fuskar fareeda,
A hankali ta sauke wani gwauron numfashi kafin ta fara magana,
A gsky merry ina matuƙar son zayyad son da bazan iya tantance ni kaina wanne irine ba,
Hakan yasa banason sainayiwa zayyad barazana akan maganar aurena nafiso na cigaba da nuna masa irin tsantsar son danakeyimasa a haka nasan zai gaskata zuciyata,"
Tunda ta fara magana merry keyimata wani kallo na sannu shashasha!
"gsky fareeda bakida wayau! watakam ke a haka kike tunanin zayyad zai soki ya kuma aure ki ko? to bari kiji wllhy kima farka daga wannan ƙazamin bacvin dakike wannan mummunan tunanin dan zayyad ba ƙaramin tantirin ɗan duniya bane,
Shin ke inkina tunanin samun zayyad a gurinki haka yake da sauƙi wllhy ina dunanin da kin daɗe da samun zayyad da mata sama da guda biyu,dan yadda zayyad ya haɗu haka wllhy na tabbatar da yanada sauƙi gurin samun aurensa da baima sankiba dan da tuni wata ta gama zama matarsa kinga kuwa ko kinsansa badai da aure ko soyayya ba,"
Sosai yanayin maganganunta suka ƙara saka fareeda cikin damuwa dakuma tashin hankali,
A gsky maganganun merry gskyne amma gsky saidai su samu wata hanyar badai wannan ba dan ita gsky bazata taɓa iya biyowa zayyad ɗinta ta wannan hanyarba,
Isowa da sukayi ƙofar gidansu fareedar ne yasa zancen katsewa,
hakan yasa merry cewa,
"Ƙawata ki shiga gida inyaso gobe idan nazo dubaki zamu gama maganar insha allah,"
"Ok ba damuwa nagode ƙawata"
fareeda ta faɗa tareda ɓalle murfin motar ta fito tayi cikin gida,
"sakarya kawai!merry ta faɗa tana wtsawa bayan fareedar wata muguwar harara tareda yiwa motarta key ta nufi gida,
***
A haka rayuwa tayita tafiya kullum khadija na shiga part ɗin ammi dubata tareda ɗan kama mata aikace aikacenta,
hakan yasa ammi sake jaan khadija ajiki tana sake kwatantamata yanatin rayuwa dakuma yanayin mu'amaka da al'umma musamman daya kasance tanada sura mai ɗaukar hankali,
Sosai khadija taa fara sabawa da rayuwa da ammi da jin dadɗin zama da ita musamman yadda ta fahimci amminta na matuƙar Sonta,
Itama ammin sosai ta fahimci akwai abubuwanda bazata taɓa oya raba kjadija da suba musamman son jiki dakuma da kuma ahagwaɓa,
Khadija bazata taɓa iya zama a kusada mutum batareda ta raɓeshiba hakan yasa duk lokacinda suka zauna da ammi sai ta shige mata tun tana raɓa jikinta har a hankali sai kiga tayi ɗare2ajikin ammin,
a yanzu sosai take kiyaye abinda zaisaka ta keɓe da zayyad ɗin duk da yanzuma suna yawan haɗuwa sosai amma babu abinda yake haɗaau sai gaisuwa duk da har yanzu tana kama yaya zayyad ɗin da satar kallonta amma bata ɗauki hakan da wani abuba saboda bata saka komai a zuciyarta gameda hakan,

*******
To a ɓangaren su mama babba ma har yanzu aminatu na nan da soyayyar yaya zayyda a zuciyarta saima abinda ya ƙatayin gaba,
Inda yanzu salo ya canza sosai aminatun take shsshigwwa yaya zayyad ɗin dan yanzuma ta laƙabawa kanta kullum saitaje ta gyara masa ɗakinsa ta turareshi da turaen ƙamshi amma hakan baitaɓa sakawa yaya zayyad ya fahimci abinda take nufiba,
Haka kuma ta ƙaƙabawa kanta zama a part ɗin ammi kulkum musamman ma idan yaya zayyad ya kusa dwwowa daga gurin aiki,
Sosai shisshiginta yake ɓatawa khadija rai dan yanzu ta gama fuskantar abimda aminatu ke nufi saidai ita a gsky bataga abinso a gurin yaya zayydɓad ba,
Ba wai tace yaya zayyad bashida kyau ko qualities ɗin daza'a soshiba a'a,
Ita kanta tasan yaya zayyad mutum ne da mata dayawa sauke buƙatar kasancewa dashi duba da yadda ya yayi ta ko ina,
Amma ita sam yaya zayyad ɗin baya birgeta ko kaɗan saboda bashi acikin irin jerin mazajen datake buƙatar aure, musamman ma yadda yake da

Please Login or Register in order to submit comment