Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kafinta fito,
Salon datake masa ne yasa hankalinsa kara tashi dakyar ya iya daga idonsa dayakara rinewa yakuma kankance yakalleta dasu,
Wani shu,umin kallo ta wurga masa tareda kama leso lebenta na kasa gamida Dan cizashi takashemasa ido,
Azabure jakadiyarsa tayi wani irin motsi,
Wanda yasashi yiwa fareedar wata irin rungumar da bai shiryaba,
Uhmmmmmmmm tasaki wani shu'umin nishi cikin wani salo na rikita lissafi,
Ai baisan sadda yacafke bakintaba yahadada nashi cikin wani zazzafan feelings yake tsotsar bakinnata,
Cikinnashi salon yazira harshensa cikin bakinta tareda kamo harshenta yaci gaba da totsa,
Ahankali fareeda yafara yawo da hannunta adukkan Sassan jikinsa tana shafasa gamida murzamasa hannunta dayakeda laushi kamar audiga,
Ba abinda ke tashi agurin sai nishinda gaba dayansu suke saki,"ahhhhhhhhhhhhhh
Uyhhhhhhhhmm. Ashhhhhhhhhhhhhh,


Ganin tsayuwa na Neman gagararsu yasa Dr zayyad yayi namijin kokarin zare bakinshi daga cikinna fareeda wadda sakin Dr zayyad gaba daya yakashewa jiki,

Sakinta yayi daga rungumar datayi mata,
Ganin tana Neman faduwa kamar kafafunta bazasu ita daukartabane yasa yakara rungumota,


Ahankali kamar masujin nauyiin kasa haka suke takawa har suka karasa kan steps din dazai sadaka da babban falon gidan,

Makullin dayake hannunsa yasa yabude kofar tareda turawa sukashiga,
Falone daya amsa sunanshi tsayawa fadar haduwarda falon yayima bata lokacine,

Akan kujera 3seater suka yasa zango,
Rungumeta yasakeyi tareda sake cafkar bakinnata,

Cikin zafinnama yafara sarrafata,sosai yake murzata tareda lashe ko INA najikinta,

Ahaka yayi nasarar ciremata doguwar rigar dake jikinta yacigabada sarrafata cikin gwanintar iya bariki,

Gabadaya yafara fitarda ita daga hayyacinta,inda sabo yakamata ace tasaba da salon barikin Dr zayyad, sai dai INA,salonsa ya wuce tunanin mai tunani awannan fannin zayyad yaciri tutar GWARZON NAMIJI(littafina mai zuwa)

Hannunsa yasakala ta bata tareda balle karfen brezia dinta atake kuma madaidaitan dukiyoyin fuaninta suka bayyana,


Wata mahaukaciyar raruma yakaiwa nonuwannata da bakinsa Wanda said a tasaki wata kara,! Saboda wani irin yanayin daya ziyarceta,

Hannunsa daya akan mamannata yayinda yake sarrafa dayan mamannata da bakinsa,
Idan ya tsotsa sai yayi kamar zai saki saikuma yadan ciza niples din taredasa harshensa yana zagayawa,

Ahankali yake yawo da dayan hannunsa adukkan sassan jikinta,

Gaba daya tagama rudata,gurnaninsu kawai ke tashi ,bakajin komai sai nishinsu,

Acikinnata salon itama take murzashi yadda taga dama wani salo takeyimasa amararsa,
Inda take yawo da hannunta akan marar tasa kamar tafiyar tsutsa,

Intazo daidai karkashin cibiyarsa ahankali sai tayi kamar zata karasa kan cibiyarsa sai tadawo, datayi hakan kuwa sai yadauke numfashi na wucin gadi😛,lol

Ahankali ta birki tashi cikin dabara da salo,takoma itace ajikinsa,tafara yawo da harshenta ahankali ahankali har tazo daidai cibiyarsa,kamar bazata karasaba tashammacesa takaiwa cibiyarsa wata iriyar wawura cikin wani salon nadanba,
Wata iriyar matsa yayi mata wadda shi kansa baisan yayimataba tareda tura hannunsa cikin pant dinta,

Itama wani shock taji tareda kara bawa rungumartasa muhadu,gaba daynsu sunkai makuara abukatuwa Wanda tuni suka fara zubarda ruwan ni'ima😜

Sunkusa minti ukku ahaka ba abinda kakeji sai nishinsu
Ahhhhh uyhmmnn ,

Ahankali jikinsu yafara saki,
Yayinda Dr zayyad ahankali yadawo kan kafet din falon yayiwa kansa makwanci,

Itama fareeda kara gyara kwanciyarta tayi tareda fadawa duniyar tunani,shin me Dr zayyad yake nufine?
Shi kwata kwata duk yadda takai makura ga sha'awa bazai taba sex ba?

Shin kodai bashida lpy ne?
To aikuma gashi yanada karfin sha,away tokodai itace bata sex da ita?

Aikuma yafadamata shi baitaba sex ba kuma tasan Dr zayyad bai iya karyaba!,

Tana cikin tunaninnan taji motsi,ahankali ta juya ,
Dr zayyad ne agaban fridge rikeda Goran ruwa hannunsa dakuma magani,
Maganin yaballa yawatsa abakinsa tareda korawa da ruwa,

Baiko damu da kallon datake masaba Wanda yatabbatar badan warning din dayamataba cewar duk ranar data kara rokonsa akan tayi sex da ita sai yarabu da ita ba da yanzu tafara yimasa magiya akan sex din

Mukulli yadauka tareda bude kofar wani daki yashige yakuma kullo kofar, Wanda a iya rayuwar fareeda da Dr zayyad bai taba bata fuskar shiga dakinba,danko abaya data taba nunamasa son shiga dakin Wanda dalilin hanata yasa tayi fishi ta fita arayuwarsa ko hakan zaisa yabarta shiga dakin,

Sati biyu suka dauka ko kiranta bai tabayiba tunda abin yafaru hakan yasa ta ajiye girman kai takirashi takuma bashi hakuri ,Wanda daga karshe yanunamata akan shiga hurumin dayashafi sakin zai iya rabuwa da ita,
Hakan dayafada yasa ko maganar bata sake yimasaba kasancewar agsky fareeda tanason Dr zayyad, sannan batason abinda zai rabasu,


Juyawa tayi tagyara kwanciyarta ahankali kuma bacci mai dadi yayi a won gaba da ita




Abangaren khadija kuwa tanabfitowwa part din ammi tanufa
Dasallama tashiga falon,jin shiru kamar ba kowwa yasa taleka dakin ammin ganin bats dakin yasa tanufi khitchen,
A can ta isketa tana kokarin daura girki,
"Assalamu alaykum"
Juyowwa ammi tayi tareda karemata kallo sama da kasa,daga bisani ta tabe baki tareda amsa sallamar,

Abinda taga ammi tayine yasa ta tunanin tabbasa akwai abinda tayi ba daidaiba,tomey?ta tambayi kanta tareda karewa jikinta kallo ganin bawani abinda tayi yasa ta cuno baki taredacewa,
"Ammi sannu da gida"

"Yawwa yar ido"
Ammi tafada tareda maida kanta ga abinda takeyi tacigaba,

Khadija sarkin zuciya,tuni zuciyar tafara hawa,

Cikin yanayin Bacin rai Wanda zaka iya rantsewa shagwaba takeyi race,

"Waini ammi Dan allah menayi? Fisabilillahi mutum bashida damar zuwa yaga mahaifiyarshi kullum sai anyimishi fada?"

"Jibeki da allah har yau bakisan kin girmaba,wllhy no wannan shagwabar taki had mamaki takebani, kuma dakike cewa kullum kikazo gurina sainamiki fada,kicanza halinki mana kiga inban dainaba,kindaisan cewar aduniya bawanda yake kaunar mutum sama da iyayensa"

"To waini ammi laipin menayi"tafada tareda diddira kafafuwa akasa,

" Aida kwanciya kikayi kika fara birgima akasa shine zansan kincika shagwababbiya"

Hawaye ne suka fara zubowwa daga idonta,ahankali tafara shasshekar kuka,

Ammi CE tajuyo sakeda baki !wani lokacin lamarin khadijar dariyama yakebata wllhy,
Maurmushi tayi tareda ajiye wukar hannunta tajuyo gaba daya tana fassing din khadijar tareda cewa,

"Yanzu khadija banda damar yimiki fada saiki kama kuka, meye abin kuka anan"

Cikin shasshekar kukan tace "ammi taya bazanyi kukaba bayan kimatayimin fada kuma ni bansan abinda nayiba"

Kama hannunta ammin tayi tareda share mata hawayen cikin sigar lallashi take cemata,


"Khadija meyasa ke bakya ganin kin girma,so nawa zan fada miki yanayin halittarki daban yake Dana sauran mata,
Amma kwata kwata bakyaji yanzu fisabilillahi jifa yadda kika taho bako mayafi tundaga part din hajiya har nan,bancemiki kiringa saka koda medium din hijab bane inzaki fito?"
"Kiyi hakuri ammi bazan skeba insha allahu"

"Allah yasa, sannan so nawa zan fadamiki kidaina wannan shagwabar bakya ganin kin girma"

"Waini kam ammi yazanyine "
Tafada tana yarfa hannu tareda bubbuga kafa,
"Ya allah!"ammi tafada tareda dafa goshinta Mayan second sannan kome tayi tuna oho,


To shikenan ya isa allah yayimiki albarka,amma Dan allah ki kiyaye musamman da zancen saka mayafi inzaki fito kinji"

"Yawwa ammina inasonki"
"To nagode"

Turo baki tayi tareda cewa "ammi nima kicemin"

"Kay khadija rgima to nima inasonki,amma meyasa kowa yatafi school kebakijeba?"

Gabantane yadan fadi tunowwa da abinda yafaru dazu,saikuma tashare jin wata zuciyar tanacemata bama kallonki yakeba mutuminda yatsaneki kuma kema kinsan da haka,


"Wllhy makara nayi ammi kasancewar jiya nakwana da ciwon kai"
"Subahanallahi sannu,kindai sha magani ko?"

Eh dabatshi nasha kuma yanzuma jina nake kamar nafi kowwa lafiya!"
Tafada cikin yanayin raha
"Masha allahu allah yakara sauki aringa dai yawaita addu,a"

"Insha allahu"


Ahaka sukaci gabada hirarsu gwanin dadi suna aikinsu,

Karfe sha biyu da rabi suka gama, alokacin kuwa yara sunfara dawowwa daga makaranta

Khadijace take shirya dinig ammi tace,
"Yimaza kigama kishiga kiyi wanka kidauki abincinku kitafi kar hajiya tace narikeki"
"Kayy ammi ni wllhy anan zanci"
"Aa wllhy dacan anan kikecine kosai yau wata sabuwar kaunace ta tashi"
Tafada lokacinda take ahigewa bedroom,

Itama khadijan aikinta taci gaba dayi, tana gamawa kuwa tanifi dakin amminta,

Lokacindata shiga dakin ammi tagama saka kaya tana bakin gado tanasaka sarka,lasancewar ammi macece data iya rike miji yasa takeda son gayu,

Yawwa ammi kinga wani turare da aunty bahijja ta aikomindashi dazunnan aunty maimuna tabani,tamikawa ammi kwalbar turaren ,

Karba ammi tayi tana murmushi dayabawa aunty bahijjar tareda bude kwalbar turaren,

"Kayyyy masha allahu gsky tursrennan tayi sosai naturara jikine,allah ubangiji yabiya allah yasaka mata da alkairi,saiki Adana aduk sadda kikayi wanka kisaka acikin garwashi ki turara jikinki sosai zai kamamiki jiki kikara zama year gayu kinji,"

Kasancewar khadija maison kamshi yasa tawashe baki tareda cewa "aukuwa yanzu danayi wanka zan turara"

Ta ajiyeshi akan Murrow tareda fadawa toilet tafara gwalla wanka,

Ammi bayan tagama shirinta tahada gawayin Leda na turare tazuba turaren tareda mikawa khadijar bandaki,
Gaba daya sai dakin yadauki kamshin turaren na musamman,

Saida ta tabbatar ta turare ko INA najikinta sannan tafito daga bandakin daureda towel ajikinta tayi hanyar falon,

Afalon tawuce ammin zaune dawaya ahannunta kallo daya tayimata tadauke kanta tareda addu,ar allah yatsaremata yarannata,

Direct gaban mudubin dakin su ummi tanufa taja stool tazauna tareda daukar mai tashafawa jikinta,hoda kadai tadan murza sai kwalli data saka da lipstick kasancewar itaba ma,abociyar son kwalliya rambatsai bace

Tashi tayi tabude wardrobe din bangarenda tan tsurarun kayanta suke Wanda wayancin kayanta na bangaren hajjaju,
Wata fitate goant tasaka ta atamfa kalar hanta wadda taciza,
Rigar ta amshi jikinta sosai da sosai

Mataji tadauka ta taje dogon gashinta Wanda yakeda yawa ,kasancewar ba ma'abociyar son kitso bace tasa ribbon takama gashinnata kasa kasa bawai tsakiyaba
Dankwalin atamfar tasa ta murza daurin soke Wanda tasokeshi asaman tulin gashinnata Wanda hakan yasa gashin bayyana,

Masha allahu shine abinda kawai na iya fada Dan gaskiya khadija kyakkyawace gakuma diri,


Turare tadauka tafesa tareda dakko plate shoes na ummi tasaka,


Har ga allah khadija ta manta da batun ammi nasaka mayafi haka ta fito falo,

Ganin ammi bata nan yasa tayi kitchen tadauki Flack's din abincin hajjaju ta fito kaimata,

Abakin kofa sukayi kicibis da abbanta Wanda yadawo daga aiki,

Dafara'arta ta tareshi tareda cewa "oyoyo abbana"

Shima da fara'arsa yamikamata hannu sukayi musabaha tareda cemata "oyoyo year gidan Abba,irin wannan kwalliya haka ?"

"Hajiya zan kaiwa abinci"

Kayyy yau kace girkin aunty zamuci,to ayi maza akaiwa hajiyarmu NATA kinji allah yayimiki albarka"

"Amin abbana" tafada tareda bashi hanya yawuce itama tayi part din hajiya5

Abangaren Dr zayyad kuwa karfe sha biyu dai dai yatashi daga daddadan baccin daya kwasheshi bayan shigarsa dakinda baya taba yadda fareeda ko wani yashiga,

Fitowwa yayi cikin yanayin bacci tareda yin miki yayi addu'a,

Ganin baiga fareeda Afalon ba yasa yayi dakin daya ke tunaninta,

Acan ya isketa tafito daga wanka agaban mudubi take tsaye tana shafa mai ajikinta,

Abayanta yatsaya yana karemata kallo,

Abinda yafaru dazu tsakaninshi da izzatun yarinyar canne yafadomasa arai,
To meyasa yanzu dayake agaban fareeda bayajin hakan?

"Saboda ita fareeda kasaba daganin jikinta"
Acewar wata zuciya,

Juyowwar da fareeda tayi yasa shi wayancewa,tareda cemata

"Yadai kykkyawata"
Har zuciyar fareeda taji dadin wannan zance dayafito daga baking gwarzonnata,

Farrrrr tayi da idonta tareda sake rausayarda kai,

Ahankali ta tako cikin salon daukar hankali da tsabar iya duniyanci tazo gabansa tareda kama hannunsa guda daya tasakala yatsunta cikinnashi tareda sakalo dayan hannun nata tabayan kungunsa,

Sake kashe idonta tayi tareda Dora kanta seaman faffadan kirjinsa Wanda yakeda yalwar gashi,

Ahankali tafarasa harshenta tana laso kirjinnasa taredayimasa wani shegen salo da harshennata,

Tuni sakon yafara isarwa Dr zayyad inda shima ahankali yafara yawo dahannunsa akan mazunanta,ahankali yake huramata iska acikin kunnenta,yanayinsu zai tabbatarmaka dacewar tabbas kowwa yana karbar sakon kowwa,
Ahankali yafara tura harshensa cikin kunnenta,wani yarrrrr tsigar jikinta tamike,

Batasan lokacinda takamo nonsa tafara lasaba,
Gabadaya sun rude gurnani kawai sukeyi,


Sundauki lokaci suna jiyawa juna dadi daga bisani sukayi bandaki atare,

Agurguje sukayi wanka sukafito ganin lokacinda sallah yagabato kasancewar Dr zayyad mutum ne da baya wasa da ibada

Karfe daya da rabi Dr zayyad da fareeda sukafito daga falon cikin shigar dasukazo da ita,
Agurguje yake tafiya sakamakon ganin Koran mahaifinsa har guda biyar,
Motar sukanufa tareda budewa sukashiga yaja motar,abakin gate yatsaya batareda yakashe motarba yafito yabude gate din yadawo yafita da motar tareda rufe fate din yaja motarsa suka cilla kan titi,


Wayarsace tadauki kuwwa alamar kira,ahanzarce yadauka ganin me kiransa tareda sakawa akunnensa,rissinar da kai yayi alamar girmama tareda cewa
"Assalamu alaykum"
Daga dayan bangaren akace
"Ameen alykassalm"
"Barkada rana Abba ,afuwa kanata kirana wllhy na ajiye wayarne nashiga tiyata!👂"

Daga dayan bangaren cikin tsananin yadda dakuma girma akace


"Madalla allah yayimaka albarka kaida yan uwanka yawwa nima nayi tunanin hakan,
Dama zancemakane anjima bayan issha in allah yakaimu inason kasameni abangaren hajiya"
"Badamuwa Abba insha allahu,allah yakara girma"
"Amn Amn allah yatsare"

Abbana yafada tareda katse kiran,ajiye wayar zayyad yayi tareda maida hankalinsa akan tuki,

"Dan allah inba damuwa inaso zamuyi magana dakai", fareeda tafada cikin yauki da kuma kissa,

" OK gaskiya yanzu inasone zanje gida mezai hana muyi maganar ta waya?,"
"Badamuwa" fareeda tafada lokacinda yatsayarda motar akofar gidan da yadauketa,
Kallonsa fareeda tayi tanasakar masa murmushi,
Shima murmushi yasakarmata tareda kama hannunta yayimata kiss,
"Sai yaushe"

"Duk lokacinda kabukaceni"
"OK muyi waya"
"OK bye my one kakula dakanka"
Tafada tareda bude motar tafita tana daga masa hannu,shima hannun yadaga mata tareda yiwa motarsa key yayi ribos Yakama hanyar gidansu dake gwauron dutse,



Abakin titin dazai sadaka da layinsu yaci karo da kannensa su ummy sindawo daga school mai abin hawan ya ajiyesu bakin titi,

Har yawucesu kuma yadawo baya tareda tsayawa,
To dayake sunsan motarsa hakan yasa suka tsaya,

Ko kwakkwaran motsi baiyiba bare ya nuns alamar dansu yatsaya koyace su shigo,

Tosuma dayake sunsan halin kayansu sunkuma San koda zasu kwana ahaka bazai tana cemusu su shigoba karshema yaja motarsa tayi gaba,

Hakan yasa ummi dayadanfi sakarwa fuskarta tabude bayan motar tareda shiga da sallamarta,

Kamar bazai amsaba Sai dayasha kanshi sannan cikin makoshi ya amsa ,
Gabadaya baya suka shiga tareda cewa

"Yaya barkada ran....."
"Ko karasawa basuyiba yace watakam nazama driver ko?"

Sanin abinda yake nufi yasa suka fara kallon kallon,daga karshedai dole Amina takoma gaba,

Ko gama rufe motar batayiba aja aguje tayi gaba,

Kasancewar suna shakkarsa yasa ko tari ba wadda tayi har suka isa gida,

Sauka sukayi tareda yimasa godiya,San in ba lallaine ya amsa ba yasa sukayi gaba

Bayan tayi parking yazauna acikin motar tana amsa waya



Da sallama tashiga bangaren hajiyar,afalo ta isketa tareda wata bakuwa,

Hajjajunce ta amsa sallamar tareda cewa,

"Yau kuma a INA kika labe Hadiza tundazu naketa jimantaki araina zuwan hajiya zakiyya ne ma yahanani zuwa nemanki"

Khadija data turo baki jin sunan da hajjaju takirata dashi,
Yake tayi tareda kallon bakuwar tacemata "INA yini" batareda ta kula surutun hajiyanba,

"Lapiya kalau"
hajiya zakiyya ta amsa da fara,a tareda cewa
*gsky hajiya bakima damuba Dan dakin damu dakin nemo ta"

Khadija data faki idon hajiya zakiyya tareda watsawa hajjaju harara gamida sake turo baki,tayi hanyar kitchen da Kular abincin hajiya ,

Sallamar su aminatu taji tana tsakada zubawa bakuwar hajiya abinci,
Saidata karasa sannan ta fito da plate ahannunta tayi falon,

Acan ta iskesu gabadaya su ukkun suna gaisawa da bakuwar hajiya tashiga ta ajiye mata abincin agabanta tamike tareda kallon su ummy ta yatsina baki gamida cewa,
" Waiiii ! Andai kwaso kaurin rana gaba daya ancanzawa falon yanayi tafada tana kunshe dariya gamida tartare rigarta,"

Ai tana karasa fada takwasa aguje tayi kofar fita part din gaba dayansu biyota sukayi da gudu,

Dr zayyad dayagama amsa wayarsa yakulle motarsa yataho zaije dakinsa,


Aguje take sunabintabata ankaraba kawai tafada jikinsa,

Jinta ajikin mutum har ga allah tazata yaya munir ne hakan yasa takara kankamesa tana hakin gudun datayo,

Gabadaya wuta ta daukewa Dr zayyad jin jikinta anasa musamman data kara kankamesa,
Yakasance yanajin tudun nonuwanta ajikinsa,

Jin motsi alamar gudun su Amina yasa takara kankamesa tareda kara tura masa nonuwanta ajikinsa

Wani irin shock yaji tareda mikewar hajiyar tasa alokaci daya batareda yashiryaba,
Hakan yasa baisan lokacinda yasa hannuwansa biyu yakara rungumetaba


"Yaya munir wllhy ba abinda nayimusu kawai Dan sunga baka kusane hajiya tahadani dazu waisu zaneni,

Innnnna Dr zayyad baimasan me khadija ke nufiba gabadaya baya cikin duniyar mutane,

Turus sukaja suka tsaya ganin ajikin Wanda khadija take gaba daya tsoro yakamasu ,anya kuwa khadija tasan ajikin Wanda take,

Jin shirun yayi yawa da kuma jin shiru har yanzu su Amina basu karasoba yasata fara kokarin dagowwa,
Aikuwa by mistake khadija tabugemasa hajiyarsa da hannunta batareda tasan metayiba,

Dasuri Dr zayyad ya hankadata baya saboda wani mummunan yanayi da ta haddasa masa sakamakon wata shafa dayaji tayiwa hajiyar tasa mai kamada kwalelemka,
Wanda har ga allah khadija batasan mema tayiba,

Afusace cikin wani yanayi da dukkansu suka dauka tsabar fishine gaba daya idanunsa sun kankance sunyi jajawur
Yadaka musu tsawa
" wannan wanne irin shashancine wawaye kawai,

Yafada tareda yin gaba ahanzarce gudun kar hyanayinsa ya fallasa asirinsa agurin kannensa yajamasa raini,


Tsaki khadija yayi Wanda tabbas dayana cikin hayyacinsa babu abinda zai hanashi junta yakuma dauki mummunan mataki,

Tosaidai kasancewar baya cikin hayyacinsa yasa bayamaji bare gani kawai fatansa yaganshi adakinsa,


Khadija kuwa ko ajikinta ta tashi ta kakkabe jikinta tareda cewa "mugu kawai Wanda baya kaunar yan uwansa,"

"Gsky khadija bakida hankali meyakaiki wannan gangancin wllhy kin kade"
nidai kunga tafiyata inji ummy kasancewar matsoraciya sosai tayi gaba abinta bangaren ammi,

"Kamar ya nakade? Tsoronsa nake kome?"

"OK bakya tsoronsa ko?,"inji Amina

" yes wllhy bana tsoronsa allah kadai nake tsoro"cewar khadija,tareda yin gaba abinta tanufi bangaren umma hajara wato mahaifiyar Dr zayyad,

Afalo ta iskesu zaune itada yaya Yusuf da aunty zainab,
Da sallamar ta tashiga falon,direct kujerarda umma hajara take zaune tanufa tareda kwantawa akan cinyar umman ashagwabe tace washhh

Hararar wasa baba karami yawatsomata tareda cewa shagwababbiyar banza kawai,

Kara narkewa tayi ajikin ummar da run shigowwar khadija take fadada murmushinta,

Tareda cewa "umma kinji baba karami daga shigowwata yafara ko,?"

"Karami bafa nason tsokana ya daga zuwan yarinya zaka fara tsokanarta kawai Dan dai kai bakason zaman lafiya,"

Aunty zainab datake duba wayarta tadago tana murmushi tareda buda baki zatayi magana...ganin khadija tafaki ido umma tanayiwa baba karami gwalone yasa tayi saurin daukar Hoton khadijar tana gwalo tareda cewa....
"Gsky umma kekike ja khadija na raina mutane wllhy,kingafa gwalo takeyiwa karami"

"Ai wllhy dama nasan kema aunty zainab kina daya daga cikin wayanda basa sona agidannan kawai dai kinadan togewane saboda karnagane yanzu Dan allah a INA kikaga nayimasa gwalo keda kiketa aikin latsa wayarki,"

"Ke rabu da ita kinji ya'ta yamaza'ayi nayarda,bayan nasan sune sukejanki"

"Hmmm aidama nasan umma bazaki taba yaddaba amma bari kigani"

Zoom din hoton tayimata tareda nunamata tana dariya tace"
yanzu kin yadda"

Umma tana kallon hoton amma kiri kiri tace ita bazata ganiba sharrine, dama wanne irin sharrine ba'ayi da waya.


"Ai wllhy sister dama nasan umma bazata taba yadda ba" ,cewar baba karami

"Ai kabari Sai ranar da umma bata nan zanrufe kofa kazaneta " aunty zee tafada tana dariya,

"Ai kuwa zanga me karfin halin dukar min ya'"

"Hmmm umma kenan batun duka kuwa Wanda zai daketa sadda zaiyi ke kanki zakisanine" baba karami Yafada yana dariyar mugunta lokacinda da yake fita,


"Hmmm karyar banza shima Wanda kake nufin bazaima faraba saboda yasan bazamu kwashe lpy ba"


"Hhhhm umma kenan adaibi ahankali " aunty zainab tafada tana dariya itama lokacinda take daukar Jakarta tanufi dakinsu

Umma karama ce yafito daga dakinta tanacewa " Waini meyake faruwane umman yara naji anata hayaniya",


*nidasu karami mana duk sunbi sun takurawa yarinyar nan wllhy"

"Hmmm aidama tunda naji kinata zuba nasan wllhy yar goal dinnakice tazo,aini duk ranar da akayiwa khadija aure naga yadda zakuyi"

Dariya khadija tayi tareda cewa "ai dai ummana tare zamu tafi ko?,"
"Eh mana tarezamu diyar albarka" umma tafada tana dariya tareda kara jawo khadija jikinta



Abangaren Dr zayyad kuwa dakyar yasamu yakai kansa dakinsu hannunsa daya dafe da mararsa data rike gam

Fadawa yayi kan gado tareda kara damke marar tasa wadda yakejinta Kamar zata fado,
Adaddafe yasamu yashiga bandaki tareda sakarwa kansa shower,yakusa minti sha goma a bandakin sannan yafito daureda towel,
Wardrobe dinsa yabude yadakko magani yaballa yasaka abakinsa yabida ruwa, daganan yasake komawa kan gadon yakwanta yana fitarda wahalallen numfashi,

Tadauki kusan minti arba'in akwance kan yaji ahankali jikinsa yafara saki,wani irin gumi yakeyi Wanda yasashi dole yakara watsa ruwa ajikinsa,

Yadanji karfi ba laifi,yasjafe jikinsa da mayukansa masu kamshi tareda taje sumarsa,
Blue din T-shirt yasaka mai layi Latin fari wadda tayi matukar karbar jikinsa tareda bakin wando,
Wayarsace tahau ruri yalalubota akan gadon tareda daga kiran ganin sunan ammi yana yawo akan screen din
Dasallama abakinsa ya amsa wayar,
"Assalamu alaykum"
"Ammen alaykassalam " aka amsa daga dayan bangaren,
"Ammina anwuni lfy"
"Lpy kalau zayyad,dama najika shirune bakazo kaci abinciba ko lafiya?"

Akasalance yace"wllhy ammi kainane yakedan ciwo amma dasau.....
Subahanallahi takatseshi zayyad shine baka fadaminba yanzu kana inane?"
tafada ayanayin damuwa

"Ammi dasaukifa sosai kingannima yanzu nayi wanka zan taho part dinki"
Yafada adan karfafe
"OK to allah yakara. Sauki"
"Amn" yace tareda ajiye wayar yanadan murmushi tareda daukar turare yafesa yasaka takarmi combos fari kar yayi gaba abinsa,

Bangaren ammi yanufa cikin takunsa na ingarman namiji,

Da sallamarsa yashiga falon,
Abbane ya amsa masa tareda yan gaishe gaishe da tambayar gurin aiki,daganan abbana yayi gaba abinsa Dr zayyad ma tanufi dining yazauna,

Ammi CE takaraso bayan raka abban datayi ,
Sannan tafara saving din Dr zayyad tareda tambayarsa jikinsa,
Itama zama tayi tafara cinnata abinci kasancewar su Abba sukan dauki abincinsune gabadaya su hadu abangaren hajjaju wani lokacinda kuma bangaren baba ummaru suci abincinsu,

Ahankali sukecin abincin ,
Ummyce tafito daga dakinsu bayan tayi wanka ,
Ahankali ta karso gurin tareda Jan kujera tazauna,
"Sannunku,yaya barka da rana"
Kamar ba abinda yafaru dazu yace barkadai yakaratun ba yabo ba fallasa"
"Alhmdulillah" ummy race daga nan tayi shiru da bakinta takama cin abincinta,


Abangaren umma kuwa yunwace tafara tambayar khadija Sai alokacin ta tuna bataci abinciba,

"Umma waime kika daga"

Umma karamace tace "wllhy yau kwalelen mutum da abincinmu Dan tuwo mukayi"
Arayuwar khadija ta tsani tuwo, hakan yasa tafara tartare yammatan kafafunta umma karama nayimata dariya,
Yayinda itama umma hajara taketa matse tata dariyar gudun kar agani


Bangaren ammi tanufa,


Please Login or Register in order to submit comment