Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Dasallama tashiga ganin suna dining yasa ta karasa batako damu da ganinsaba Wanda shima ko kulawama da wani yashigo baiyiba,
Kamar yadda ammi tazata haka tagani badai mayafin data gama fadansa dazunnan,

Flasks tadaga ganin bakomai aciki yasa takalli ammi tareda turo baki tace ammi INA abincina,

Ammi da takaici yake Neman kumeta aranta kuma tunanin rashin wayo irinna khadija takeyi ace ummy hartafi khadija wayon gaishe da babba,
"Ammi Wai INA abincina tafada ashagwabe"
"Babu"
Shine abinda kawai ammin tafada,
Yarfa hannunta tafarayi tareda cewa "kayyy ammi yunwafa nakeji"

Gaskiya rainin hankalin yarinyar nan yana nema yawuce gonada iri,to ko maryam zata tsaya yin wannan abunne tabe nakinsa yayi tareda fara hada kayansa zaibar gun,

"Ammi Dan allah fa" tafada da wata iriyar sigar shegiyar shagwabar

"Waito khadija banace miki kici Acan gurin hajiyaba no wllhy banzata zaki dawobama"

Kuka tafara tareda bubbuga kafafunta ashagwabe ,
Gwalonda ummy tafaki ido tamata shiyasata wani irin dira kafau dayasa gabadaya jikinta saida yamotsa,by mistake Dr zayyad yakalleta da mamakin meye haka,
Ai bashiri yakoma yazauna tareda matse kafafunsa jin wani irin zallo da hajiyarsa tayi sakamakon yadda gaba daya nonuwanta suka motsa,
Kasa dauke idansa yayi akanta saboda yadda gabadaya shagwabar tata ta tafidashi da kuma salon yadda take dire diren gaba daya nonuwanta na wani irin motsawa,
Lebenshi na kasa yakama yacije gam tareda kara matse cinyoyinsa sakamakon yadda hajiyartasa ke barazanar fitowwa,

"Ya allah,yarinyar nan anya tanada hankali kuwa? Wai ita dole saita kasheni zataji dadine?6


Dire direnta tacigaba dayi batareda tadamu dawani abuna,

Cikin shagwaba tacigabada cewa

"Ammi kingafa ummy tanamin gwalo,wai yaza,'ayi mutum yayi girki sannan kuma ahanashi gsky nidai amasan yadda za'ayi dani"

"To uwata baranatashi nashiga kitchen nadafamiki abinci kafin kisamin duka"

"Amma dai ammi aiba batun hakabane saboda kawai ba'asona sainadafa abincin kuma ahanani adauka abawa wasu ......."

*Shot up!!!"
Dr zayyad yafada cikin tsawa tareda buga table din da karfi Wanda gabadaya empty plate din saida sukayi tsallae,


"Ke wacce irin sakarar yarinyace wai?"
"Kina abu kamar wata karamar yarinyar?,to ammin kikewa wannan haukan?,"

"Wllhy ammi duk laipinkune kundauki yarinya kun maidata gaban hajiya,itakuma hajiya bazata taba tsawatarmataba ganitake koma metayi daidaine..."

"Ai wllhy dama batun yanzu ba nasan inada makiya kuma wllhy nidai kainuwace," khadija tafada cikin yanayintana shagwaba tareda cogaba da diddira kafafunta,Wanda kamar yana dirasune azuciyar zayyad tsabar sha'awa,

Afusace yadauketa da wani gigitaccen mari,Wanda bawai tsabar tsana da haushibane yasaka Dr zayyad yiwa khadija wannan marimba,Sai tsabar azabarda matsanancin halinda yake ciki Wanda yazuwa yanzu gabadaya mararsa tafara rikewa,

Jin saukar gigitaccen marin yasa zainab kwalla wani matsiyacin ihu tareda juyawa cikin masifaffen gudu tayi part din hajjaju,

Dr zayyad ma afusace yajuya gamida komawa busa kujerar falon 3seater yakwanta ruf da ciki gamida damke mararsa tsabar wata iriyar fitinanniyar sha,awa datake azalzalarsa,

Shin me hakan yake nufi,wai meye ajikin waccan sakarar yarinyarne,
Mtsssssssss yaja wani mugun tsaki tareda kara damke mararsa,

Tsakinsane yamaido ammi cikin hankalina tareda sauke ajiyar zuciya,
Tama rasa abinda zatace akan lamarin khadija saidai addu,a,

Ummi ma hajiyar zuciya tasauke tareda Jan kafafunta tanufi daki,



Da gudu khadija tashiga bangaren hajjaju,
Hajjajun tana falo azaune kan kujera saijin khadija tayi tafadomata tareda sakin wani matsiyacin kuka,

Tuni hankalin hajjaju yakai kokulawar tashi,

"Hadiza meyafaru?"
"Me akayimikine?"
"Wai Hadiza bakyajinane"

Cigaba khadija tayi da kukanta,
Hajjaju na lallashinta da rokonta akan tafdamata abinda yafaru,

Saida tagaji Dan kanta sannan cikin shasshekar kika tafar cewa,

"Wai ammi CE daga naje inajin yunwa natambayi abincina tacemin babu shinefa nace meyasa zan girka abinci ahanani,"

To daga nafadi haka yaya zayyad yaringa dukana da marina,"

Aikafin takai karshen zancen tuni hajiya tafara tafa hannuwa tareda rafka salatittika kantakai wannan tadauki wani,

"Yanzu Hadiza duk babartaku tana gani zayyadu ya gwaje kwanjinsa akanki?",

" wllhy tana gani hajiya ko tari batayiba"
Khadija ta fada tana cigaba da kukanta,
"Wllhy bazai yiwuba Hadiza dole inkwatomiki uancinki, yo ko kato zaydu ya gwajewa kwanji ai yayi laushi bare kumake,"

"Keji duka Dan girman allah jikinta yarinya duk yayi laushi"
Hajjaju ta fada gamida mikewa tayi waje,

Kara mikewa khadija tayi kan kujera tareda cewa mugu kawai,

Tunda hajjaju tafita take mita hartaje bangaren ammi ,
Ko sallamar batajira an amsamata ba tacigaba da mitarta,
"Wllhy kunji kunya,kuma ni munafuntata akayi aidanasan Dan azalinci Hadiza aka kirawota wllhy dabazan bari tazoba,

Ammi CE tamike daga kan kujerar datake tareda cewa "sannu da zuwa hajiya ga guri ki zauna,"

"Hmmm aidama mana kyace inzauna yanzu ke Dan allah ko kunyama bakyaji agabanki wai garsakeken kato kamar zaidu Yakama Hadiza yayita duka hada su mammarinta?"



"Wllhy hajiya ba haka akayiba kekanki hajiya kin rigada kinsan cewar kwata kwata khadija batasan kunya, "

Yo dama mana aidole kice haka,hadizar metake cewa wani agidannan,yarinyar da bata fiyama shiga sabgar kowaba"

"Kiyi hakuri hajiya,niganinayi baikamat ace mutum kamar zayyad khadija ta tsaya tana yimasa hayaniya akansaba kuma Dan yadaketa ai tarbiyya yayimata amma kiyi hakuri"

Tafi hajiya tafarayi tana salati
"Yanzu garsakwken kato kamar zaidune za,ace Dan yadaki Hadiza yayi saidai."

Duk surutunnan da hajiya ke zubawa bataga zayyad daya ke kan kujerar kwanceba,

Wanda yazuwa yanzu tafara Neman fita daga hayyacinsa saboda tsabar azabar da marar sa takemasa,

Jin surutun hajjaju na Neman FASA masa kai yasa cikin karfin hali da jarumta tareda kokarin boye yanayin dayake ciki yasamu tamike zaune,

Kara cije lips dinshi yayi da karfi saboda azabar karuwa dayake jin sha'awar tasa nayi,

Cikin karfin hali yayi azamar mikewa,
Dasauri Yakoma yazauna tareda kara dafe mararsa saboda yadda hajiyarsa ke Neman tona asirin yanayinsa,

Juyowa hajiya tayi jin motsin mutum abayanta.....
"Au ashema kana jina isasshe amma bazako tankaminba ko"

Ko kallonta baiyiba saima sake damke kansa dayayi saboda saramasa dayafarayi,


"Oni rabi watakam zaidu INA magana kana daga kai saboda gani mahaukaciya,watakam ciwon kai ma zansakamaka ko,


Afusace cikin yanayi na kaiwa matuka adauriya zayyad yamike tareda fara Jan kafafunsa yanufi kofa,


" lallai zaidu ka rainani saboda banina haifekaba,duniya kenan,"


"To wllhy bari ubannaka zaizo yasameni"

"Adaiyi hakuri hajiya," ammi ta fada gamida rissinar dakai,

Ko kallonta hajiya batayiba tayi gaba fuuuuuuu,
Tanufi part din ta,


Zayyad ma dakyar yasamu yakai kansa dakinsu tareda fadawa bakin gado yakwanta yana juyi hannunsa rikeda mararsa,


Yafi awa daya akwance kafin wani wahalallen bacci yakwasheshi,


Abangaren hajjaju kuwa kafin takoma tuni baccin wahala yadauke khadija,
Tunda takoma babu abinda takeyi Sai mita,


Saida aka kwala kiran sallar magarub zayyad yatashi da wani azababben ciwon kai,
Zuwa lokacin kuma akaso Dari na feeling din dayakeji babu kaso hamsi,

Adaddafe yayi wanka tareda dauro alwalla yagabatarda sallah,

Akan daddumar yazauna yajingina bayansa da bango tareda jawo wayarsa,

Train missed calls ne barkatai ,Wanda yawanci duk na abokansane Sai ammi da abbanshi saikuma fareeda,

Abbana yafara kira bugu biyu aka daga tareda sallama
"Wa alaykassalam Abba anwuni lfy"

Daga dayan bangaren aka amsa da,
"Lpy kalau,allahbdai yasa lpy Dan naji muryarka wani kala sannan kuma nakiraka baka dagaba bayan ancemin kana gida,"

"Wllhy Abba banajin dadine kuma bacci yadaukeni sakamakon magani danasha"

"Assha to allah yakara sauki, Indai kaji da dama to inason ganinka kamar yadda nafadamaka dazu,Iran allah yakaimu bayan issha abangaren hajiya,"

Gabansane yadan fadi danshi har ga allah kwata kwata bayason abinda zai kara hadashi da yarinyar nan,Dan wllhy matukar hankalinsa yana tashi haka to komaima zai iya faruwa,....

"Zayyad ko bakajinane" Abba yafada jin zayyad din yayi shiru,

Ahankali yasauke ajiyar zuciya tareda cewa,
"Badamuwa Abba insha allahu zanzo"

"Allah yakara dauki" abban yafada tareda kashe wayar,


Bayan kashewar yakira ammi sukayi magana tabashi hakuri akan fadan hajiya tareda tambayarsa akawo masa abincinsa dakin ko zaizo nan?

Cemata yayi zaizo yaci tareda kashe wayar


Abokinsa yakira Wanda amininsane sosai kuma gurin aikinsu daya wato Habib,

Habib shima kamar zayyad yake kasancewar Sai hali yazo daya ake abota,

Saidai sabanin zayyad shi Habib yakanyi sex,bashida akida irinta zayyad,

"Hellow guy son ya kk"
"Lpy kalau" aka fada daga dayan bangaren
"So ya yau yakuma aiki"

"Lpy kalau,saidai lpy yau bakazo office ba?,
Kuma true out yau baka kiraniba?,nikuma nakiraka dazu naji ba,a dagaba shine nace ko ansamu harka,"

Tsaki zayyad yayi tareda cewa,

"Malam ciwon kai nakeyi sannan kuma nakiraka zaka karamin Sai shouting kakemin",

Cikin raha Habib yace ,
" to oga ayi hkr"

Mtsssss. Zayyad yaja tsaki tareda kashe wayar yamike har yanzu jikinsa ba kwari yayi gaba abinda,

Sanin halin zayyad da Habib yayi yasa shima baikuma kirana saboda yasan kozai kwana yana kira bazai dagaba,


Bangaren ammi yakoma yaci abinci yasha magani sannan yadan kishingida akan kujera,

Kiran sallar osshane yasa yamike tareda ficewa zuwa masallacin dayake jikin gidan,

Acan ya iske gaba daya kannensa maza da kuma uyayensa,

Bayan idar da sallar ne baba ummaru yace yanaso su hadu abangaren hajiya,

Kamar kullum yauma taron dai akan maganar Dr zayyad ne da yan uwansa,

Saidai ayau zayyad din baisamu goyon bayan hajjajunba sakamakon taba mata yar jikallen tata dayayi Wanda sanadiyyar hakan ko sallamrsa bata amsa ba,

Haka dai akayi taron aka gama Wanda sum rabinsa akan zayyad ne saikuma maganar saurayin aunty zainab Wanda yazo da maganar cewa amaido aurensa da aunty zainab din nanda wata biyu sakamakon seminer dazai tafi Wanda yakeso yatafi da mararsa can ta gama karatunta akasar america,

Akarshedai an yanke shawarar hadawa Dana yaya munir da aunty shamsiyya acewar baba ummaru itama Sai ta karasa karatunta anan,
Sannan kuma al'amin ma Iran yadawo shima yace datashi maganar auren saidai shi bazamu Yankees masa hukunci kai tsayeba,

"Sannan kuma kai zayyad min hadu nida yan iwana min yanke shawarar cewa bazai taba yiwuwa kazauna kannenka duk sinada niyyar aureba kai bakada ita Dan haka min yanke shawarar kara baka hakkinka kamar yadda kake dashi nabaka nanda wata biyar wato bayan bikin yan uwanka,

Zayyad Sai raba idanu akeyi jin yau hajiya ko Dan karemasar nan ma batayi

" daga karshe Sai kai Iro ka rufe mana taro da addu,a"

"Aa wannan yaron nima inada maganata dazanyi Dan haka abani dama",cewar hajjaju

"Yawwa hajiya munajinki,"
Cewar baba ummaru,

"Yawwa ni maganata umarnine bashawaraba Dan haka daga yau babu ruwan zaidu da Hadiza agidannan,inkuma Ku iyayensa Baku jamasa kunneba wllhy duk ranar da ya kara zagewa yajibgi Hadiza agidannan Sai nayimasa abinda bai taba tunaniba,"
"Yo inma banda zalinci INA zaidu INA hadiza,aiko abokinshi bazai zage yayimasa dukan dayayiwa hadizaba,"

Tunda tafara maganar gabaki daya falon yayi tsit kowa da abinda yake sakawa aransa,

"Baba ummaru ne yayi gyaran murya tareda cewa zayyad meyahadaka da yarvuwarka hard a duka",

Zayyad da kansa ke duke tunda hajiya tafarayi magana aransa yake sakawa da warwarewa,

Shibama abinda ke bashi haushi irin yaji hajiya nacewa wai ya gwaje kwanjinsa akan waccan izzatun yarinyar,

" aikuwa bazai taba maganaba saboda tsabar isa da takamar shi wanine, "

"Nidai bukatata kawai ayimusu iyaka" inji hajjajun,

"Shikenan hajiya kiyi hakuri insha allahu zai gyara",
Cewar abban khadijar,

Daga nan kuma taro yatashi kowwa yatafi sabgar gabansa,7


Dr zayyad ma dakinsa yakoma batareda maganar mahifinnasa tadameshiba kasancewar ansha yin irin hakan,

Shi Yanzu abindama yafi damunsa bai wuce yadda zai kwanta cikin wannan sha,awarded dayake fama da itaba,

Anya kuwa feelings din dayakeji zai iya rabuwadashi batareda yaji dumin mace akikinsaba,?

Shin wai me zuciyarsa takesonyine gameda waccan yarinyar,

Anya kuwa in xuciyarsa tacigaba da saka masa abinda yakeji ayanzun tayimasa adalci kuwa?

Haka yayita juye2 ganin hakan bazai taba yimasa yasa ya lalubi wayarshi tareda dubawa
Karfe sha daya da rabi yagani,

Nmb Habib yakira tareda tambayarsa inda yake,

Tashi yayi yakara watsa ruwa ajikinsa tareda canza wata shigar ta kananun Maya Wanda yakarbi jikinsa sosai da sosai P_cap yadaura akansa tareda feshe jikinsa da azababbun turarukansa yadauki mukullin motarsa yayi gaba,

Har yakusa karasawa gurin ajiyar ababen hawan aka haskeshi da fitila tareda yin gyaran murya,
Ko dar baijiba yatunkari inda fitilar take,

Abbansane atsaye saida yakarasa gab dashi tareda Dan rissinawa yace
"barka da dare"
"Barka dai zayyadu,ina zuwa haka adarennan,"

"Abba wai wata tiyata CE aka kawo yanzu kuma emergency ne shine ake Neman,"

"Masha allahu allah yatsare yabada sa,a"

"Amn Abba"
Tafada tareda wucewa yahau motarsa yayi gaba abinsa

Abban ma gida yakoma yanayiwa yaronnasa addu,ar nasara,


Asjahararren club din na three sixty dake Sabin gari yayi parking,yajima acikin motar kafin tafito yakulle motar yawuce cikon club din,

Yammatane da samari cunkushe acikin club din kowwa da abinda yakeyi,

Kallon farko zaka kyamaci gurin amatsayinka na musulmi kasancewar gaba daya shedanne yabaza hajarsa agurin,

Gaba daya mata da mazan gurin name shigar arziki acikinsu musamman Matan dayakasance shigarsu tafi muni in aka dangantata data mazan,
Wasu zakagansu akan cinyar samarinnasu yayinda wasu kuma suketa tikar rawa,

Gefe guda Dr zayyad yasamu akan wata kujera yazauna cikon isa tareda cigaba da amfani da wayarsa,

Ko minti biyu baiyi da zananba feena tazo tazauna akan cinyarsa tareda saka yatsanta ayangance tatallafo habarsa tadaidaita fuskarta datashi,

Feena itama wata shahararriyar rikakkiyar yar barikice wadda takeson tare da Dr zayyad, sai dai ita sabanin fareeda batama sawa rants son auren Dr zayyad dinba saboda tasan bazata samuba,

Kasancewar feena gwana sosai a tsafta da iya gayu da kuma kasancewar bakowanne mutum takan kulaba yasa tasu tazo daya sosai da Dr zayyad afannin romance


Ahankali feena tafara janye ra,ayinsa tahanyar kara tadomasa da mikinsa na sha'awa,

Hannunta daya tafara sakawa tana zagaya akunnensa da babban yatsanta tareda kara narkamasa sexy eyes dinta tana Dan ciza lips dinta ahankali,


To dayake feena gwanace awannan tannin tuni Dr zayyad yakara narkewa yana karbar dakin NATA batareda yadaga koda yatsansaba

Cigaba tayi da wasa da hannunta acikin akunnensa saida tafara jin hucin hajiyar tasa sannan ahankali tafara sauko da hannunta tana kokarin turawa cikin rigarsa,

Kama hannun ta yayi tareda zura mata mayun idanunsa wayanda shawa yasaka sukayi jawur gamida kankancewa,

Mikar da ita yayi tsaye tareda tashi cikin dauriya sukayi hanyar cikin hotel din

A reception yatsaya yakarbi mukullin ajiyayyen dakinsa sukayi gaba tana makale ajikinsa ,

Tum kafin su karasa takesakar masa zafafan kiss wayanda suke kara dabbaka yanayinsa,

Bude dakin yayi tareda turawa da kafarsa suna rungume dajuna suka shiga,
Azafafe yafara kissing din bakinta tareda hannuwansa na kokarin cire Mayan jikinta,
Gaba daya yawani zauce sai lasarta yake tareda wani irin sambatu dabazaka taba tantance meyake fadaba,

Ahankali yazare bakinsa tareda Dan rankwafawa yakafa bakinnasa dai dai kan nononta tareda cafkewa yafara tsotsa kamar wani karamin yaro,
Nishi takeyi cikin tsabar kwarewa tareda sake tura masa nonuwannata,
Dayan hannunsa yadaura akan duwawunta ahankali yake yawo da hannun nasa akan shatin daya raba tsakiyar duwawunnata Wanda inya dauka har sai yakusa danganawa da head quarter dinta,

Aduk lokacinda yayi mata hakan takanji kamar zata shide saboda wani azababben dadi dayake ratsa har cikin kwakwalwar kansa,

Yadauki mintuna yanayi mata hakan kafin daga bisani cikin kwarewa tasamu taraba bakin NASA da nononta tareda turashi yakwanta gaba daya akan gadon,

Sanin halin Dr zayyad yasa kokusa feena bata nuna masa suyi sex saboda ita macece mai girmama ra'ayin mutum,

Ahankali tafara kokarin rabashi da rigarsa tareda core masa best din dake jikinsa,

Cikin wani salo na musamman tafada shafa masa nonuwansa tareda mammatsasu tana Dan jawo masa kan nonon nasa,

Sosai kuwa salon yake tafita dashi da kuma imaninsa,

Ahankali yayi nasarar rabasa da wandonsa yazama babu komai ajikinsu,
Cikin salo tafara shafemasa dukkan jikinsa tareda yin kokarin hada jikinsu wake daya,
Aikuwa rukunkume juna sukayi jin haduwar jikinnasu yabada wanivyanayin nadaban gaba dyansu bawanda yake iya sanin halinda yake ciki saboda kaiwa makura dasukayi abangaren shawa

Banabare jikinta tayi tareda maida kanta tawajen kafafunsa ahankali take Lazar cikinsa Wanda take kaiwa har wajen hajiyarsa cikin salo,

Idanuwansa alumshe suke gaba daya jikinsa yayi weak

Batareda yashiryaba yaji hajiyarsa acikin bakin feena,
Wani irin gwatso yasakar mata Wanda yasa hajiyar kara shigewa cikin bakinta,

Cikin zafin nama feena ke tsotse masa abar tasa datake fito datake fito da wani ruwa Wanda yake bawa feena damar kara kama hajiyar tasa sosai saboda silbin da ruwan yake karamata,

Yadda feena takeshan bananar Dr zayyad kai zaka iya rantsewa alewa yasamu take mata irin wannan shan,

Tuni Dr zayyad yamanta da duniyar dayake ciki ihu kawai yakeyi tareda sake tura mata bananar tasa cikin bakinta

Cigaba tayi da sha tareda zagaya kan bananar tasa da harshenta,
Tajima tana caccanzamasa style ganin yakai makura abukatuwa yasa tafara bude yankan dake jikin bananar tasa tana zira harshenta aciki tareda zarewa tana maidawa,

Azabure yafara kankameta tareda runtse idonsa gam,
Jin ruwansa yataho yasata saurin maida bananar tasa cikin bakinta tacigaba da tsotso ruwan,
Da karfi zayyad yadanna kan feena cikin bananar tasa atake kuwa yafara yimata anbaliyar wani hamshakin.ruwa na musamman,

Yakai minti biyu ahaka yana ambaliyar ruwan batareda feena tayi yunkurin dauke bakintaba,

Ahankali jikinsa yafara saki kafin gabadaya jikinsa yayi kakwas alamar yagama fitarda jarabar tasa,

Wani malalacin vaccine yadaukesa saboda jin Marar sa dayayi tayi sakayau,

Ganin yayi bacci yasa feena tadauki kayanta tashiga bandaki tayi wanka tamaida kayanta tafice,

Dr zayyad kuwa bai tashiba sai karfe shidda nasafe,aikuwa cikin kuzari da karfinsa yatashi agaggauce yayi wanka tareda maida kayansa yayi sallah,
Yadade akan daddumar kafin daga bisani yatashi yadauki mukullin motarsa yayi waje abinsa,

Baidamu da rashin ganin feenat ba saidayashiga mota yazauna sannan yadauki wayarsa tareda yimata transfer din naira dubu hamsin ya maida wayarsa tareda cilla motarsa kan titi yanufi gida,



Abangaren su khadija kuwa tunda tayi sallar asuba bata koma bacciba kasancewar tasan lectures din ta yau mai zafice ,

Wanka tashiga tayi Wanda tadauki dogon lokaci tana saba jikinta daga bisani ta fito tareda hada garwashi tazuba turare tarufe jikinta da zani kamar yadda ammi ta gwada mata,

Yakusa minti goma tana turare jikinnata gaba daya dakin tadauki wani sihirtaccen kamshi Wanda ita kanta khadija tayi mamakin kamshin turaren,

Komawa tayi gaban mudubi Adam ahanzarce tafara shiryawa ganin bakwai saura minti biyar,

Karfe bakwai da rabi tagama shiryawa cikin wani leshi mai adon fulawoyi blue tareda saka takarmi da mayafi blue tadauki Jakarta tarataya abakin kofar tata taxi karo da aminatu da sukashigo yanzu ,

"Yawwa harbkun shirya "
"Wllhy mun shirya nazatama zaki batamana lokacine shiyasa nace bara naleko dakinnaki Ashe harma kin shirya,"

"Eh wllhy nashirya ainima baza yadda muyi latti ba saboda kinsan Dr arma akwai doka,"

Ahaka suka karasa falon ko zama basuyiba Fatima ta mike suka nufi hanya,

Akofar falon sukaci karo da ummy,itama ashirye take tsaf hannunta daukeda Flak's din da ammi tazubamisu abin kari,kasancewar kullum haka takeyimusu inzasu fita da sassafe takan tashi da asuba tayimusu abin Karin su tafi dashi,

"Sannunku ainazatama wllhy kuntafi shiyasa naketa sauri"cewar zainab,

" haba sister kemadai kinsan mezaisa mutafi mubarki",
Cewar amina da fateema,
Khadija kuwa dauke kanta tayi ko kallon inda ummy take batayiba,

Cikin sakin fuska ummy ta ce sannu yaya khadija,
Dauke kanta takarayi tareda zumburar baki tayi gaba abinta,

Dariya su ummy sukayi kafin daga bisani aminatu rayuwa ummy alama da hannunta meyafaru?,

Itama ummyn alama tayimusu da hannunta akan zata basu labari,

Aranar dai haka suka tafi makaranta khadija na fishi da ummy,
Ko dasukazo cin abinci khadija cewatayi ita wllhy bazataciba juyin duniya tace ita bawanda ya isa yasakata,
Dasuka takuramata saita barmusu gurin yawuce capteria tasiyi lemo da biscuits yazauna acan taci

Sai alokacin kuma ummy take labartamusu abinda yafaru,

Sunsha dariya da allah yakara kafin daga baya suka sake shiga wata lectures din,
Abangaren Dr zayyad kuwa gidabyadawo yashirya tareda tafita asibiti,
Sai acikin motama yake fadawa ammi cewar makara yayi shiyasa bai biyoba8


koda yaje office aiki yatarar birjik hakan yasa yadukufa akan aikinsa,

Saboda Dr zayyad mutum ne da baya wasa da aikinsa,
Yanayinsa aiki yasa kwata kwata basu samu damar zama da abokinnasa Habib ba,

Sai karfe Biyar da rabi yafito daga office,agajiye tilis yafito yashiga motarsa tareda bats wuta yacillata kan titi yanufi gida abinsa,

Direct part dinsa yanufa yayi wanka ya canza shigarsa zuwa three quarter da T-SHIRT yafesa turare gamida daukar wayarsa yazauna abakin gado tareda kunnawa,

Ko minti daya beyi da kunnawaba TeX din fareeda yashigo,bayan tarin missed calls datayimasa tun yana office,

Tex din yafara dubawa,

"Slm ykk ya aiki fatan dai kana lpy,tunjiya nake kiranka baka dagaba haka yauma,sannan kuma karshe saima naji wayar taka akashe,
Zayyad kasan nafada maka cewar zamuyi magana dakai ,
Batun yau ba sannan shine karo na ukku amma kana zullewa,
Gsky abin yanadamuna amma wannan karon inason mu hadu gobe misalin karfe hudu a CHICKEN REPUBLIC, nagode daga fareedarka mai kaunarka bar abada mai kuma burin kasancewa dakai"


Yana karasa karanta sakon yatsurawa screen din wayar idanu kaikace fareedar ce akan wayar,

Shifa har ga allah ba fareedar ce bayasoba,
Dan soyayya zayyad yanason fareeda amma bazai taba iya zama da ita amatsayin matar aureba,


"Haba yarinyarda batada kamun jai kwata2,sannan kuma yamarasa wadda zai aure sai wacce tagama tambadewa da lalacewa da wasu mazan banza atiti,
Ina gsky bazai taba yiwuwaba, shi gsky fareeda bata data daga cikin jerin Mayan dayake tsarawa zai aura arayuwarsa,
Amma zaije yabata damarta kodan jin me zata fada masa,
Sai dai muddin yakasance maganar aure data kawomasa to wllhy Sai tati nadamar da bata taba tunaniba,"

Duk Dr zayyad ne yake sannan zancen azuciyarsa,

Uhmmmmmmn yasauke wata nannauyar ajiyar zuciya tareda furzarda wani huci ,

Mikewa tsaye yayi tareda daukar wayar taka yazira takalmi marar nauyi yayi gaba abinsa,

Bangaren ummansu yanufa ,

Afalo ya iske gabadaya yaran da iyayen,
Zainab ce ta tashi tabashi kujera yazauna,
Kamar sun hada Baku wajen cewa yaya zayyad sannu da dawowa,

Fuska Adan sake yadubesu tareda cewa,
Yawwa sannunku da gida,

Yafada lokacinda yake mikawa yaya munir da yaya al'ameen hannu sukayi musabaha,

Yazauna tareda jingina jikin kujera
Suka gaggaisa dasu umma dakuma umma karama,
Rukayya ce tadauko masa cruwan faro tareda Kofi ta ajiyemasa gabansa,

" Yawwa auta sannu kinji allah yayimiki albarka"
Inji zayyad kasancewar wani lokaci yakan kirata da autar,

Hirar su sukaci gaba dayi shima yakan saka bakinsa kadan kadan a inda yadace yasaka,


Aguje tashigo part din ko ganin gabanta batayi sakamakon biyota da yaya mamman yayi,

Dr zayyad yakara ibar ruwan zai kai bakinsa tafado dakin,
Aikuwa batayi auneba tahankada mass ruwan ajikinsa,
Batama San abinda tayiba tayi kan umma da gudu tareda fadawa jikinta takara rukunkumeta tana kurma wani mahaukacin ihu,


Sosai ran Dr zayyad yakai matukar kololuwa baci musamman wannan mahaukacin ihun datakewa mutane,

Yaya mamman ne yashigo afusace yana huci saboda gudu dayayi kasancewarsa mai cutar asmer


Kara matseta umma tayi tareda duban yaya mamman tanacewa,
"Kai mamman dakata mana bafa Mason shashancin vanza ,


Please Login or Register in order to submit comment