Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fuskarshi,

Wani shu'umin murmushi yasakarmata tareda kashe mata ido daya,

Itama murmushin tayi tareda makemasa kafada dacewa,
"Naki wagon"
"To meyasa zakizo kisakamin rai bayan kinsan kuma baki shirya kula daniba,"

"Zayyad kenan aini takace kuma koda yaushe banida wani burin data wuce nafarantamaka nakumayi abinda kakeso,"

"Nagode" yafada tareda lumshe idanunsa,
"Meyasa kaki daga kirana zayyad"
"Mtsss wllhy rainane adan bace hakan yasa nakasa daga kowanne kira bama naki kadai ba"

Zayyad yafada tareda jawo wayarsa ya kunna,
Tasowwa fareeda tayi tadawo kan bencin dayake gabansa tazauna tareda sakalo hannuwanta duka biyu ta jikin wuyansa,
" Meya bata maka rai zayyad"

"Wllhy wani family issue ne" kawai yacemata tareda kokarin kawadda zancen,

"Jiya kince kinason ganina yau allah dai yasa lpy...."
Wayarsa CE takatsesa daga maganarsa yajawo wayar tareda dubawa,
Sunan ammi dayagani yasashi yin murmushi tareda janye hannuwan fareeda daga jikinsa gamida daga wayar yasakata akunnensa,

"Assalamu alaykum"aka fada daga can bangaren
" Amn alaykassalam ammi an wuni lpy"

"Lpy kalau zayyad ya aikin,"
"Masha allahu ammi na yajikinnaki?"

"Alhmd nama warware dama ciwon kaine,naga Baka kiranibane kuma naji ance kunfita da yar kwayar kanwar taka,tonadaisan duk yadda akayi ta batamin ran da"
Ammin yafada Adan sake da alamun raha,

"Aa wllhy ammi na aikinne yadan cakudemin amma inata so inga nagama nakiraki"

"Masha allahu yarona,gsky INA alfahari da kwazonka,hakan yasa akoda yaushe nakeyimaka addu'ar allah yarabaka da haram komai kankantarshi yahadaka da halak,"

Har cikin zuviyar Dr zayyad yakanji dadin addu'ar ammin sannan kuma yakanji kunyar kansa da kansa idan har takirashi yana cikin wani yanayi dabashineba,
Yanzu haka jiyake Kamar tana ganin fareeda takuma San me take faruwa tsakaninshi da fareedar,
"Zayyad"
" Are u ok"
Ammi ta katse masa tunaninsa,

"Yes ammi"
Dr zayyad din yafada
"OK bara nabarka kayi aikinka ngd kakularmin da kanka, Dan allah zayyad kadaina sakaci da azkar dinka kaji,"
"Badamuwa ammi na ngd bye"

Ya kashe wayar tareda ajiyewa gefe,
Nannauyar ajiyar zuciya yasauke tareda fara azkar din acikin zuciyarsa,

Gabaki daya jikin farreda tayi sanyi,
Tarasa kome yasa idan matar nan takira zayyad yake canzawa,
Duk runtsi da dadin romance din da zayyad yashiga muddin matar nan takirashi tofa gabaki daya takan rasa kansa,

Yanzuma hakance zata faru saboda tarigada tasan duk wani plan dinta akan zayyad yarigada ya rushe,
Gaba daya zuciyarta ta dagule Wanda Har hakan yafara bayyana akan fuskarta ,
Tunawa da maganaganun Merry kawarta yasa ta dake tareda kokarin kawadda fushin dayake kan fuskarta ,
Takoma kan kujerar tazauna tafuskanceshi sosai,
Shima zayyad gyara zamansa tareda duba agogaon dayake hannunsa,karfe hudu saura minti biyu,
Gyaran murya yayi cikin sanyi dakuma mutuwar jiki yace,
"Ammm fareeda dubada lokaci yafara ja make ganin kamar zamu iyayin komai wacce maganace anan,kasancewar nandinma da wadataccen sirrin yin magana koda takunshi sirrin"
Sai da tadan sha kanshi na yan seconni kafin tafara maganarta cikin salonta,
"Yawwa nagode da bani lokacinka dakayi ,duk da sai wannan shine karo na ba adadi da nabukaci hakan Dan tattauna maganganun dana tabbatar zasu kawo ci gaba sosai atarayyarmu,"
"Zayyad! Agaskiya nafara gajiya da kallon da mutane suke mana,hakan yana nufin inason ka kawo karshen sa icon da mutane suke mana nida kai,"
Takai karshen maganarta tareda kureshi da ido,
Cikin halin ko inkula da nunamata shi cikakken Dan duniya ne yace ,
"Fine sai mu canza taku"
Sosai maganar zayyad tadaki kunne da zuciyar fareeda,
"Zayyad sai mucanza taku kamar ya"
"Kamar yadda kikasani fareeda,kinsan INA zuwane na daukeki Wanda nima sai yanzu nake ganin rashin dacewar hakan,musamman ma kinga gsky ni daga gidan manyan mutane nafito,so mutuncin iyayena zai iya zubewa in yakasance kullum ana ganina INA zuwa daukarki,"
zuciyartaosai maganar zayyad takai kololuwar zuciyar fareeda amma dayake ahawarar merry nayimata kuwwa a kwakwalwa hakan yasa tasake danne zuciyarta tareda sake marairaice murya tace,
"Zayyad"
Sosai yasake kankance idanunsa akanta,scan cikin zuciyarsa kuwa yana ayyana shashanci irinna fareeda,
Shin ko aure zaiyi zai auri mace kamar fareeda ne?,
Wai ko tanaso ta nuna masa baisan dukkanin abinda take aikatawa ba,
Lallai kam in hakane fareeda tacika cikakkiyar shashasha, amma bara yacigaba da binta har tafadi abinda ke zuciyarta,
"Zayyad"
Ta sake kiransa da niyyar dawo dashi daga duniyar tunaninsa,
Shu'umin murmushinsa dazai kara tabbatar maka da duniyancinsa yayi mata tareda cewa,
" Fareeda, yanzu me kikeso ayi",

Murmushi tayi aranta kuwa tace anzo wajen,
"Ni aganina zayyad munada damar kasancewa acikin inuwa daya Dan murayu cikin salama dakuma kwanciyar hankali",
" fareeda,kindaisan bazai yiwu namaidaki gidanaba saboda kinga abbana yana zuwa gidan sannan kuma yanada c.I.d sosai akan gidan"

Wani kululune yatokare fareeda Wanda awannan karon kuwwar hudubar mery takasa tasirin tankwasa zuciyar fareeda,
Afusace tamike tsaye tareda cewa,

"Zayyad waime yasa kake gocewa maganganuna bayan kuma na tabbatar ka fuskanci menake nufi",
" calm down mana yammata,yazaki yankemin hukunci da abinda yakasance gaibu tunda abune azuciyarki kuma baki fito kin bayyana min ba,shiyasa fa nabaki damar fadamin koma meye azuciyarki,Dan haka inajinki,"

Ajiyar zuciyar tasake saukewa kafin tace,
"Zayyad inason muyi aure"
Jin kalamanta bai girgiza Dr zayyad ba kasancewar yariga da yasan me zata fada,
Murmushi yayi tareda mikewa ahankali ya isa har gabanta yaja hannunta yadagata,
"Kinga har kinja na kara time akan lokacin tashina,just for kawai insaurari abinda zai fito daga sannan kyakkyawan bakinnaki,
Duk da ba hakan taso ji ba amma taji dadin kalamansa sosai kasancewar ko bakomai bai nuna yaji zafin kalamantaba,
Tashi tayi tareda dubansa tace masa,
" ai baka bani amsata ba"
Yana har hada takaddu ya sunkuyar da kansa jikin tebur yabata amsa atakaice,
"Sainayi shawara"

Sosai Kalmar tasaka mata shakku azuciyarta,
"Shawara kuma zayyad"
"Haka nace" yabata amsa atakaice,

Zata sake wata maganar yadago idanunsa suka hada ido,
Dasauri ta kawadda NATA idon kasancewar bazata iya cigaba da kallon idonsa ba,
Said dai kuma takasa fassara abinda tagani a cikin kwayar idanun nasa,
Dagowwa yayi bazata taba tantance yanayinsaba yace mata,
"Muje ko"

"Ina zamuje" ta tambayesa asanyaye,
"Zansaukeki gidane"
"Badamuwa ai nida merry mukazo nan din tanama mota tana jirana"
"OK fine,nagode da ziyara saimunyi waya"

Zayyad yafada tareda daukar komatsansa yafara yo gaba,
Dasauri tabiyoshi Dan ta tabbatar asibitinnasu cike yakeda ma'aikata yammata kobakomai zasu fara kallonta amatsayin star din zayyad din,

Dr zayyad kuwa baimasan halinda take cikin ba sai jinta dayayi akusa dashi sosai da sosai,
Dan tirjewa yayi tareda kallon gefe yayi mata magana,
"Ba ako ina kake nuna ainahin kalarka ba yakamata wani gurin dole yanada bukatar kamun kai,"
Yana kaiwa nan azancensa yayi gaba abinsa yabatta agurin sororo,
Waime zayyad yake nufi da kalamansa,
Yazama dole tayimasa tambayar nan ayanzu kuwa,
Dasauri tafara tafiya sai dai kash!!,yanayin takarmin nata yasa dole yayi tafiya ahankali,

Lokacinda tafito kuwa sai kurar mortar zayyad din kawai tagani,
Wani kululune yakara turnuko ta gaba Wanda dole yasata jin silalowwar hawayenda bara shirya zuwansu ba,
Merry CE tadafata daga baya tareda juyo da ita,
Ganin hawaye akan fuskarta yasa merry din janta sukayi inda sukayi parking motar,
Suna shiga kuwa fareeda tafashe da bani matsiyacin kuka Wanda yasa hankalin merryn tashi,
Bata tambayeta meya faruba taja motar suka nufi gidansu fareeda,

To abangare yaya baffa kuwa kasancewar gidan mamanshi da gidan goggo halima kamar gida dayane katangace tarabasu saikuma gate da kowqa yakeda nashi,
Amma kawai kofar sitting room data hada gidajen Wanda inkaso ba sai ka fitaba zaka iya shiga part din maman yaya baffa,
Hakan yasa koda yagama jinyar kafarsa ya dingiso yashigo part din goggo halimar,

Afalo ya iske goggon tana kallo ,
Ya tambayeta khadija take fadamasa tana ciki yanzu ta tasheta yayi sallar la'asar tasan yanzu zata fito,
Hakan yasa yaya baffa zama a daya daga cikin kujerun,
Goggo halimar na tambayarsa meyasameshi akafa,
Yayi mamakin da khadija bata fadamataba hakan yasa kawai yace mata ball yayi akajimasa ciwo,
Fada tadanyimasa gameda kula da lafiyarsa musamman datace shi duk mafi akasarin ciwonsa agurin ball akejimasa,
Suna cikin hirane khadija tafito,
Sanye take da blue wando three quarter wanda yadan rufe mata gwiwarta sai wata rigar body hug mai Dan sakakken hannu fara kal wadda akayiwa rubutun true love ajikinta da kalar baby pink, bandana CE me butterfly itama blue Wanda yayi daidai da Kalmar wandon sosai,
Bawata kwalliya tayiba amma kasancewar fuskarta tayi fayau sakamakon kukan dataci hakan yasa tayi wani masifaffen kyau kamar kasaceta ka gudu,
Tunda tashigo yaya baffa ke kallonta,gsky aduniya shidai yana mutuwar kaunar khadija,
Aransa yakecewa ya allah katabbatarmin da khadija amatsayin mallakina,
Goggo halimar ma khadijan take kallo sosai yanayin khadijar zai dauki hankalin koma waye muddin zai kalli khadijar koda ganin farkone yarinya CE datakeda matukar shiga rai,
Sosai goggo halimar take kissima abubuwa dayawa akan khadijar take kuma fatan tabbatarsu kodan cikar burin wasu mutane dayawa dakeda muhimmanci arayuwar khadijar,
Koda tasan mutanen basu fito sun bayyana mata ainahin abinda ke cikin zuciyarsu ba amma tanada tabbacin abinda yake darsuwa zuciyarta tabbas yadarsu azukata da dama kuma masu muhimmanci arayuwar khadijar,
Firgigit goggo halima tadawo daga duniyar tunaninta ganin khadijar tayi wani zaman dabaro afalon tareda shagwabe fuskarta tace,
"Yaya baffa kallonfa"
"Nakine" yabata amsa cikin wata muguwar kasalalliyar murya maikamada tamai jin bacci,
"Yaya kagafa itama goggo kallona taketayi kodai mutuwa zanyi"
"A'a baby aike bazaki mutuba"

"Wai goggo kinji yaya bazan mutuba"

"Khadija Dan allah ki kyaleni da wannan surutunnaki yanzu zaki fara,nidai bani na nemekiba dama baffa ne tunda yazauna yaketa jajenki kuma gashinan kuyi"

"Yaya baffa kadaiji goggo ko?,saikuma banzoba takama nemana ai kuwa yanzuma zan tafiyata "
"Aa baby yi hakuri ki kyale aunty ai yanzu ke bakuwatace bata aunty ba tasoma kizo kiji,"
Tashi tayi takoma gefen baffan ta zuna,
Ahaka sukaci gaba da taba hira tareda goggo halima yaya zayyad tayi sallama tareda shigowwa falon,
Goggo halima CE ta amsa masa sallamarsa tanacewa,
Lallai zayyad yau wata Sabon gani,
Kwata kwata tunda zayyad yashigo idonsa yafada kan khadija dayake zaune kusada baffa yaji ransa yayi mugun baci,
Lallai yarinyar nan ma batada hankali,cewar wata zuciyar tasa,
Ko goggo halima ma datake yimasa magana ta lura dacewar kwata kwata hankalinsa bata kanta hakan yasa tabi idanunsa Dan lura da Inda yasa kansa,14



tabe baki tayi takauda kanta daga kallon abinda yake kallo kamar bataga abinda yake faruwaba,
"Zayyad"
Goggo takirashi ,
Da Sauri ya wayance gamida janye idonsa daga kanta tareda yin kwafa acikin zuciyarsa,
Zama yayi akan kujera yadaga kansa sama na yan mintina kafin yasauke tareda cewa,
"Goggo INA yini"
"Lpy kalau zayyad an wuni lpy,ya aikin"
"Masha allah" kawai yace kasan cewar gabaki daya zuciyarsa wani mugun zafi takeyimasa,
"Ai dazu khadija take fadamin tare kukazo kama wuce burin aikine,to banma yi tunanin zaka biyo in antashiba,"
"Uhm dazu dinne na makara shiyasa banshigoba"
Baffa ne yatashi tareda matsawa kusada zayyad yamikamasa hannu yana cewa ,
"barka da shigowwa Dr"
Ko kallon hannun nasa baiyiba yace masa,
"Barka"
Tareda dauke kansa,
Itama goggo halima dauke kanta tayi kamar bata fuskanci komai ba,
Ganin yanayin zayyad yasa baffan Jan kafafunsa yayi hanyar sitting room din,
Itama khadija tashi tayi da alamu kuma zata bi baffan ne,
Dawani mugun kallo goggo halima tabita tareda cemata,
"OK sainace ki kawowa yayanku ruwa kenan"
Zumburar baki khadija tayi kafin tafara tafiya zuwa hanyar fridge din,
Tunda tamike zayyad ita yake kallo sai daifa duk kwakwarka bazaka taba gane cewar kallonta yakeyiba saboda gabaki daya idansa nakan laptop dinsa daya Dora akan cinyarsa yake using,
Goggo halima tasake binta da kallo tareda kyabe baki tamike tana cewa,
"Kyadaiji dasu inma kayane kya kaisu"
Tayi hanyar matattakalar bene,
Sosai Dr zayyad yaware ido yana kallonta kasancewar tajuya bayanta ta kalli fridge,
Wani dunkulallen Abu yakaraji yadanne masa kirjinsa kamar andaura masa dutse,
Shifa gsky yana kishin kannensa bayaso wani yalalata masa rayuwar kanne,amma ita yarinyar nan kamar bata da tunanin haka tazo ko kunya babu tazauna gaban wannan dankareren gardin kyarrrr,
Yaya kwafa gamida maida kansa ga kallon laptaop din kasancewar tana kokarin juyowwa,
Yana kallonta ta kasan ido har takaraso gab dashi taduka zata ajiye ruwan idansa yakai kan tudun bres dinta,
Wata zuciyar tace masa kilama Tun dazu haka take dukawa yana kallon bres dinta,
Ai kuwa tana tasowwa bata ankaraba yasa kafa yatadiyo ta tayo gaba kuwa tafado jikinsa,
Sosai yaji dadin hakan har cikin ransa,
Itakuma jin zata fadine yasa tsoro yaahigeta ai kuwa ta kadaddabeshi gabaki daya tareda manna ajikinta da nashi,
Kamar yadda yasaba jin shock aduk lokacin da ta Ravi jikinsa yanzuma hakanne yafaru,
Tuni jikinsa yakarbi sakon yadda yakamata musamman dayaji abinda yafi komai kwantar masa da hankali,watakam nonuwanta dasuke matse da kirjinsa,
Ahankali ya lumshe idanunsa kafin yabudesu tareda yin karfin halin dago fuskarta daga jikin kirjinsa,
Murya ashake da alamun fellings tafara cemata,
"OK watakam Dan an hanaki bin wancan tsinannen kwarton shine zakizo ki fadomin ajiki kinasane tsabar jaraba dakuma inhar baki rabi namiji ba bazaki taba jin dadiba ko?"
"Waike me kikeso ki maida kankine?"
"OK nafahimta abinda yasabayimiki ne baiyi mikiba shiyasa abinnaki yake Neman motsawa har idonki ya rufe kike kokarin haikemin ko"

"Hmmm ai badamuwa dole indaurewa debemiki bukatarki Dan inbanyi hakanba nineda laifi saboda kin nunamin acikin halinda kike kinga kuwa zaki iya tunkarar kowa da bukatarki,kenan kinga gwamma ninayimiki abinda kikeso kodai kare martabar gidanmu"
Duk yana zantukannan ne batareda yabata damar furta koda magana dayaba sai uban hawayen dake fita daga idonta,
Batareda yasamu da abinda takeyiba yararumi bakinta cikin zazzafan salonsa dayake firgita mata yafara aikamata da zafafan kisses,
Tuni gaba daya jikin khadijar yamutu tama kasa daga koda yatsantane bare tayi kokarin hanashi aiwatar da komai akanta,
Yadauki tsayin lokaci Ahaka kafin daga bisani yalalubi harshenta yafada tsotsa cikin wani salo dazaka iya rantsewa alewa yake tsotsa,
Sosai khadija taji wani Abu mai kamada dadi yaratsata tundaga tafin kafafunta har yazuwa kanta,
Wanda yasa batasan lokacinda tadan kara matseshiba,
Ko ajikinsa baisan ma tanayiba saboda tsabar dadin daya fara rabashi da duniyar dayake ciki,
Ita kanta khadija saidataji yafara lalubar nononta kafin hankalinta yafara dawowa ajikinta,
Ahankali tafara Dan dukan bayansa acikin shagwaba,
Tabbas da khadija tasan meta tsokanowa zayyad da ahagwabarta datayi kokarin raba kanta da shagwabar koda na iya wannan lokacinne,
Azabure yatura hannunsa ta kasan rigar ta tareda sake turashi cikin breziyarta yalalubo nonuwanta masu wadatar laushi da cika,
Tuni yafara sarrafashi da hannunsa sosai yakejin dadin yanayin kasancewar yadade nonuwanta na daukar hankalinsa,
Itakanta khadijar ayanzu tuni azabar datakeji gameda yadda yake Mirza maata nonuwan yafara damunta,
Cikin sigar shagwabarta da hawaye akan fuskarta tafara yayyarfa hannunwa,
Sosai takeso tayimasa magana amma badama kasancewar bakinta daya rike acikinnashi yakeyiwa harshenta wani salon tsotso kamar yasamu chocolate,
Ahankali yasake lalubo kan nononta tareda damkwshi yawani Mirza,
Dasauri yacire bakinsa daga nata yana kokarin kai bakinnashi kan nononta,
Jin yasaki bakinnata yasa ashagwabe tace "ashhhhhhhhh zafi,"
Adaidai saitin kunnensa tayi wannan lafazin dayasake tayar masa da hankali Wanda baisan ya akayiba kawai yadaiji nononta abakinsa ,
Cikin salo yayiwa nonon nata wata shu'umar tsotsa,
Wadda Saida khadija tajita har cikin kwakwalwarta,
Wata razananniyar kara yasaki wadda tasaka zayyad dawowa cikin hankalinsa,
Cikin sauri tadiro daga kan cinyarsa tafara gyara rigarta tana mammatse kwalla tareda jeramasa allah yaisa a cikin zuciyarta,
Kin takun tafiyar goggo halima yasa Dr zayyad cikin zafin nama yadamko kunnen khadija tareda murdewa da karfi,
Kara tasaki saboda azabar dataji na yadda ya murdemata kunne,
Sassauta mata rikon kunnen yayi tareda yimata magana wadda inba kusa kakedasu bazaka taba jiba,
"Wllhy muddin kikasake kika tonawa kanji asiri dole zaki rabu da wannan gantalallen karatun,kuma muddin kikayimin gardama akan abinda zanfada yanzu dakaina zan fadawa Abba halinki sannan masa ayimiki auren dole kuma arabaki da shegiyar makarantar dakike yawon zuwa,"
Jin goggo halima ta iso yasa yadan daga murya gamidacewa ,
"Ko bakyajina"
Ahankali tadan daga kai alamar inajinka,
Sakar mata kunne yayi tareda yin kwafa takoma inda yatashi,
"Zayyad,lpy meyafaru"
Goggo halima ta tambayi Dr zayyad din,
Goggo damafa Abba ne yace nabiyo natafi da khadija kasancewar hajiya tafadamasa tayi tayi amma yarinyar nan tace kwana zatayi kuma yan uwanta sunce lectures din safe ne dasu shine wai yanzu nace tadakko katanta mutafi amma yarinyar nan har ni zata tsaya maidawa magana,

Sosai goggo halima ta yadda da maganar zayyad Dan tasan bazai tana fadar abinda bashi kenan ba,
"Wai khadija meyasa kikeda taurin Kaine "
"Uymmm,yanzu fisabilillahi duk a cikin yan uwanki wayakeda taurin kai irinnaki"
"Zo maza kishige ciki kiyi sallah tunda har anfara kira sai kizo Ku wuce kafinnan shima zayyad din yayi sallar"
Dasauri zayyad yacabe zancen dacewa,
"Wllhy goggo makaraddani zatayi kasancewar inada meeting ana idarda magarib kawai bari intafi kwasa wani yakawota,"
Zayyad din yafada cikin nuna alamun rashin damuwa,
"Aa ni wllhy bawanda zansa yakaita kawai tadauko jakarta inkunje gida tayi sallar"
Goggo halima tafada tana kallon khadijar,
Shiru khadija tayi kanta na kallon kasa tana ta zubarda hawaye tama rasa tunanin me zatayi,
Jin shirunnata yayi yawa yasa goggo halima cewa "ni bara na dakko miki jakar taki tunda bazaki iya dakkowaba,"

Tayi hanyar matattakalar benen,
Ko karasa hawa batayiba Dr zayyad ya sake kawo khadija tafado jikinsa tareda sake matseta yahadata da jikinsa,
"Watakam bama kya son komawa gidanku ko?"
"Saboda anan kinsamu Wanda yakemiki abinda ba'ayimiki agidanku"
"Wllhy yaya zayyad ni bawani abinda akeyimin ni kary.....
Bakinsa yayi saurin turawa cikinnata yahadesu guri daya,
Cikin mugunta yacigaba da tsotsar harshenta azafafe kamar bazai dainaba,
Sai dayaji takun goggo halima kafin ya hankadata tafada kan kujera,
Asaman lebensa yafurta muddin bakinki zai farayimin rashin kunya tokuwa zakiyita samun hukunci daga gareni,
Goggo halima takaraso hannunta daukeda jakar khadija dakuma wani karon hijabi mai ruwan pinck tamikamata tareda cewa,
Karbi maza kisaka inyaso in kunsamu Hutu kyazo kiyita dadewarki harma sai kin gaji da nan di,
Zumburo baki tayi takarbi hijabin tasaka tareda cewa a cikin wata shagwababbiyar murya,
" kuma allah bama zan sake zuwa gdnba tunda kema bakya kaunata"
Khadija takaima maganarta tareda dakin wani siririn kuka tayi gaba abinta,
Goggonma murmushi tayi tareda yiwa zayyad din Saida safe,
Batason abinda zai karajawowa yaya zayyad yatabata tunda dai shi Dan island kuma yanaso yajamata sharri saboda kawai baya kaunarta,
Hakan yasa tana zuwa gaban motar tanufa tasa hannunta tayi sa'a kuwa motar abude take,
Tashiga gaban tazauna tareda saka kanta ajikin cinyoyinta,
Tanajinsa yashigo motar Saida yagama Jan ajinsa kafin yatada motar yayi gaba abinsa,
Tunda suka fara tafiya

Please Login or Register in order to submit comment