Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duk da yasan na gama al'ada ta dan tun a india yasan kwanakin da nake har yana murna wai bana dadewa.



Bani d damuwar komai dan Ya Haidar ya maidani kamar kwai.











*Indabawa*
*MIJIN UMMU NAH*
TRUE LIFE STORY







BY *Maryam S Indabawa*
*MANS*






🌐HAJOWπŸ“πŸŒ

πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§ HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS✍🏾✍🏾✍🏾








Page *70*




Satina Daya a gidan Ya Haudar na goge nayi kyau jikin yayi samul. Fatata kamar ka taba jini ya fito. Dan tsananin kyau da sheki da take yi. Kirjina ya yalwata.

Ko ban yi kwalliya baza ka so ka dauke kan ka ba daga kallo na. Bare kuma in nayi kwalliya ai ranar na hanashi fita kenan.

A ranar Ya Haidar yace na shirya zamuje gidan yayan Dady da ke nan lagos shima.

Ana magariba na shiga wanka na shirya ciki wani swiss less dina ruwan madara mai turowa wanda akai masa ado da Ruwan Omon zare

Banyi kwalliya ba daga hoda sai kwalli sai turare da na bade jikina dashi.

Ruwan omo mayafi da takalmi da jaka na dauka. Nayi dakin Ya Haidar.
"Assalamu Alaikum Ya Haidar kardai baka shirya ba."

Ya fito daga bandaki, towel ne daure a kugunsa yana goge kansa da wani towel din.

Ina ganin sa a haka nayi saurin juyawa dan barin dakin.

Ya Haidar yayi sauri ya damko ni, nayi sauri na rufe ido na.
"Dan Allah Ya Haidar kayi hakuri wallahi ban san baka shirya ba."

Dariya yayi,
"Haba Baby na sai kace kinga dodo, bude idon naki man."

A hankali ta bude idon ta saukar da kanta kasa.

Murmushi yayi yace,
"To shafa min mai."

Na langwabar da kai, cikin muryar shagqaba nace,
"Kai Ya Haidar!"

Yace,
"To shikenan in baza ki shafa min ba, a fasa fitar."


Ni kuwa da yau nake son na fita naga gari ina jin ya fadi haka na ce,
"Dan Allah kayi hakuri "

"Hakuri na daya ki shafa min mai. In ba haka ba kinga kwanciya ta."

Ganin zai tafi ya kwanta na ruko hannun sa, nace,
"To zan shafa maka amman sai dai ka rufe idon ka."

"Na yadda." Ya rufe idon nasa
Na debo masa mayen da yake shafawa.

"In ka bude idon ka bazan shafa ba."
"Na yadda Baby nah."

Na fara shafa masa man a jiki. In na daura hannu na a jikin sa sai yace,
"Wash!"

"Ciwo ne dakai?"
"Wallahi kinga cinyoyina ne ka min ciwon da matsa min."

Ni kam sai sannu nake masa ina matsa masa, yana cewa
"Wash! Wash!"

Sai faman sannu nake masa dana dauke hannu zai ce na cigaba ko ya jawo hannu na. Sai da nace
"Kayi hakuri in muka dawo zan maka."

"Da gaske!"
"Eh!"


Na dauki comb na taje masa sumar kansa, na bude doruwa na dauko masa wata shadda ruwan omo.

Na dauko masa takalmi da hula da agogo duk abin nan da nake idon sa a rufe yake.

Rigar na saka masa, na saka masa wando na barshi iya cinyar sa. Na daura masa hula na zira masa takalmi,

"Ya Haidar nagama aikina tashi ka karasa saka wando."
"A'ah bari na mike."

Y fada yana mike wa.
"Kai Ya Haidar!"
"To shikenan a fasa fitar."

Ya juya zai kwanta.
"A'ah dan Allah! Bari na saka maka."

Juyiwa yayi ta hade masa ta kulle da towel din.
Dariya na saki. Shima dariyar yayi,

"Wallahi kin fiya wayo." Ni dai shiru nayi na dinga feshe shi da turaru ka.

"To bude idon ka gan ka."
Bude idon yayi ya tsaya kallon kansa a mudubi.

"Wow Baby na ta iya Kwalliya. Nagode." Ya rumgumeni yana sumbata ta..


Daki naje na hado masu turaruka. Na debo kayan kwalliya saboda yan matan gidan.

Na fito muka Shiga Mota. A mota da hannu daya yake tuki dayan kuma yana rike dani har muka isa.

Sosai suka tarbe ni da wata kanwar sa Yasmeen ita na bawa kayan kwalliya na bawa su Baffa da Iyya turarukan. Godiya suka dingayi tare da mana adduar zama lafiya.

Sai bayan isha'i muka taho. Iyya ta hada mana goma ta arziki ta bamu, inda suka yi mana nasiha mukayi musu sallama.

Muka koma gida a gajiye dan gari muka shiga daga nan sai karfe goma muka shiga gida.

Muna komawa bandaki na shiga nai wanka na fito na shirya cikin rigar bacci na. Na shafe jikina da turaruka masu kamshi.

Ya Haidar ya gama kulle ko ina ya hawo gado.

Jikina na ya shige yana rada min.
"Baby na cinyawa ciwo tashi kimin."

Haka duk baccin da nake ji na tashi.










*INDABAWA*
*MIJIN UMMU NAH*
True life story






By *Maryam S Indabawa*
*MANS*





🌐HAJOWπŸ“πŸŒ

πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§ HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS✍🏾✍🏾✍🏾




Page *71*





Ina fara masa tausa ya fara sakin nishi.
"Uhmm wash Ah!"

Yana fada yana lumshe ido. Tausa ta fara ratsa shi sai ji nayi ya rumgumo ni ya juya dani ta kasan sa.

Kissing dina ya shiga yi ta ko ina. yana shafata tare da fitar da wani irin numfashi.

Na tsorata ganin abubuwan da yake min, jikina rawa yake sosai.

Matsar da yake min har tai min waya hawaye neya fara zubo min.







Hafsat tasha azaba da radadi sosai take kuka kamar ranta zai fita.

Bai bar ni ba sai da ya dauki awa hudu yana abu daya.





Jikin sa yaja ni yana ta lallashi, yana ta zuban addu'a Hafsat Allah miki albarka. Nagode da kika min kyautar mai mahimanci Allah ya jikan Abbu ya dadawa Ummu lafiya da tsawon rai. Allah ya baki zuri'a tagari Allah barmu tare. Sai samin albarka. Jin dadin addu'ar dake min ne yasa nayi lamo a jikin sa.

Bandaki ya kaini ya tsarkake min jikina ya gasa min jikina sosai sannan muka yi wankan tsarki a tare sai kace Baby ya nadoni a towel ya dauko ni cak.

Gado muka haye lokacin karfe uku da rabi na dare. Lallashina ya fara yi har na koma bacci.

Mikewa ya yi ya hau kan sallaya ya fara godiya da Allah sai da yaji kiraye kiraye sannan ya zauna.

Jin anyi kiran Sallah yasa ya iso gareni. Ina cikin bargo na kudundune saboda zazzabin da ya rufe ni. Bacci nake amman sai ajiyar zuciya nake saukewa.

Jikina ya taba yaji zafi. Tausayi ya kamashi. Kaina yake shafawa a hankali har na bude idon ta.

Dauka yayi ya kaini nayo alwala sannan mukai sallah. mun idar da ya juyo ya cigaba damin addu'a tare da samun albarka.

Daukata yayi ya maidani gado, ya ringa min tausa. A hankali bacci me dadi ya dauke ni.




Sai karfe daya na tashi, na duba babu Ya Haidar sai filo da yasa min abaya da gabana sai kace wata jaaririyar da uwarta ta gama lallabata tayi bacci.

Nayi murmushi na tashi a hankali har yanzu jikina da sauran ciwo da tsamin da yayi. Na lallaba a hankali na nufi ban daki.

Wanka nayi na kara gasa jikina na fito nayi kwalliya cikin riga da siket na wani swiss boyel ruwan goro ne da adon ruwan omo.

Nayi kwalliya ta me kyau na feshe jikina da turaruka masu dadi. Wani kamshi nake fitar wa mai ni'ima da sanyi. Gadon na gyara na koma na zauna.

Ji nayi an rufe min fuska da wani hannu mai taushi, ko ba a fada ba nasan Ya Haidar ne.

Zagayo wa yayi ya zauna kusa dani. Kai na na kifa cikin cinyoyi na. Ina me tsananin jin kunyar sa.

Yace,
"Ai kam sai naga kwalliyar da akai min."


Ya rumgumo ni yana kicuniyar bude min fuskata. Cakul kuli ya dinga yi min,

"To shi kenan mu tafi gado mu maimaita abin jiya."

Cakul kulin da yake min yasa na dago fuskata ina dariya. Jin abin da ya fada yasa nace,

"Dan Allah kayi hakuri."
"A'ah nidai sai na kara."

Ganin ya dauke ni ya dira akan gado yasa na shagwabe fuska ina masa kukan shagwaba.

"Oh Sorry Habibaty da wasa nake miki."
Daga haka kuma ya fara lallashi.

Dago ni yayi muka tafi daining. Akan cinyar sa ya zaunar dani ya dinga bani a binci har na koshi.

Falo muka tafi yana tsokanata irin kukan da kiran Ummu da Momy da na dinga yi.

Murmushi kawai nayi nai kasa da kai na dan kunyar sa nake ji. Bama kuma ya kawon maganar jiya.


"Hafsat!'
"Uhmm!" Na fada kaina a kasa.

"Nagode sosai bisa halacin da dauriyar da kika yi. Gaskiya ke jaruma ce, na gode miki. Kin faran tan kin mallake zuciya ta banda burin da ya wuce in faranta miki Hafsat."

Kasa na kuma yi da kai na. Dago ni yayi ya hade bakina da nashi yana sumbata ta. Sai da yai me isar sa sannan ya sake ni.

Fuska na shagwabe, hawaye na zubo min.
"Lafiya Baby?"
"Ya Haidar! Ummu."

"Oh to shine kuma zakiyi kuka."
Wayar sa ya dauko ya kira number Ummu.
sai da suka gaisa sannan ya mika mata.

Bayan sun gaisa suka dan taba hira sannan Khadija ta karbi wayar.
Sun jima akan wayar Ya Haidar sai kallon ta yake yana jin dadin ganin ta cikin farin ciki.

Bayan sun gama ya jawo ta jikin sa yana shafa cikin ta.
"Baby na bacci kake?"
"Ya Haidar wane Babyn naka."

"Gashi nan kwance a cikin ki."
Ido ta rufe da hannun ta.
"Wa yace maka da Baby a cikina."

"Ni nasan dashi tinda ni na ajiye shi jiya."
"Uhmm ni ba komai a cikina."

"To shikenan yau zan yi ajiya ta a cikin ki."
"Kai Ya Haidar" na fada ina kokarin tashi a jikin sa.

Jawo ni yayi ya kara rumgume ni."Eh man!"

Ni dai shiru nayi dan ban son maganar ma sai kace bai san kunyar sa nake ji ba.


jijigani ya ringayi har bacci ya dauke ni. kiran Sallah da ake na azahar shi yasa na tashi.
Alwala mukayo ya tafi massalaci.









*INDABAWA*
*MIJIN UMMU NAH*
TRUE LIFE STORY





BY *Maryam S Indabawa*
*MANS*



🌐HAJOWπŸ“πŸŒ

πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§ HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS✍🏾✍🏾✍🏾.







Page *72*












Zaman lafiya muke gudanar wa sosai na cire kunya na ringa kula da mijina dan ni kaina ina mamakin wani abun da nake masa. To in ban ba ya auro wata tai masa na zama koma baya.

Ina son Ya Haidar kamar yadda yake tsananin sona da kaunata. Sam bai son ganina cikin bacin rai ko damuwa. Kamar kwai akan Fa haka ya Haidar ya mai dani.

Kowa kokarin yake yaga yafi dan uwan sa kula da dan uwansa yake.
Har gasar yin abu muke duk dan wannan yace yafi son wannan.

Gaskiya nasan nayi dace da miji na gari wacce kowace mace zatai sha'awar auren sa.

Yadda ya Haidar yake min har mamaki nake ji dan yana shayar dani soyayyar da ban taba zaton samun ta ba.


Kudi kuwa kullum sai ya zube min su duk da ba amfanin da nake dasu. Komai nasa tare muke yi haka nan komai nawa tare muke.

Bama in weekend ne tare muke gyaran gida da girki bayan nan kuma muyi wanka tare kowa yaiwa dan uwan sa kwalliya.

Na yadda Soyayya gaskiya ce. Sannan sai da ita ake samun jin dadin zaman aure.

Munje gidan Hauwa dan yini mukayi acan.

Kullum sai nace ya kaini gun Momy amman sai yace A'ah ba yanzu ba.

Ranar da na cika sati bakwai da safe yace na shirya zamu wajen Momy.

Rumgumeshi nayi na fara sumbatar sa. Martani ya fara maida min.

Ganin in nabiye mishi zamuyi rana wajen zuwan mu yasa na bashi hakuri kan sai mun dawo.

Kitchen naje nai sauri na mata cake da meat pie sai miya da na hada mata ta kaji wacce duk sati sai na aika mata da irin ta.

Wanka naje nayi na fito na shirya cikin wata atampa da akai min dinkin riga da zani.

Purple colour ce da milk. Simple kwalliya nayi na shirya na feshe jikina da turaruka. Milk mayafi da takalmi da jaka na saka.

Turare na debo na saka a jaka ta.
dakin Ya Haidar na shiga naga fitowar sa a wanka kenan.

"Allah Ya Haidar ka fiya son wasa yanzu sai yanzu zaka shirya."
"Eh! Ke nake jira ma."

"To ai gani." Ta fada tana cire mayafi da jakar ta. Akan gado ta daura su.

Mai ta shafa masa sannan ta dauko masa milk shadda. Ta saka masa ta gama ta fesa masa turaruka.

Janyo ta yayi jikin sa.
"Baby kinyi kyau."
"Nagode Ya Haidar."

"Wai ban hana ba."
"Yi hakuri na daina."

"Kin tina."
"Me?"

"Farkon fara shirya ni. Da kikai."
"Kai Ya Haidar""

"Eh!" Ya fada yana kashe mata ido daya.

"Wallahi kai dai duk yadda zamu dau lokaci ba mu fita shi kake so. Kalli agogo fa."
Ta fada tana nuna masa hannun ta.

"Karfe daya saura."
"To shine me?"

"Mu tafi man."
"Ni ban son kiyi nesa dani."

"Ya Haidar ai muna tare."
"Eh! Zaki iya zama a cinya ta a gaban Momy."

Dariya tayi tace,
"Me zai hana muje ka gani"
"Oh Haba."
Ya fada yana bude idanu.

Mayafin ta dauka, sannan ta dauki jakar ta. Jakar ya amsa hannun sa taja suka fita.

Kitchen ta shiga ta dauki fulas din da ta zuzuba wa Momy abubuwan da tai mata.

Kallo ya bita dashi. Ta bude mota ta ajiye a gidan baya sanna ta koma mazaunin driver.

Yana tsaye yana kallon ta. Dagowa tayi.
"Oo Haba Ya Haidar!"

Kai ya juyar.
"Oh Haba Sweety nah taho mana."
"Kai ya langwabar mata dashi."

"Zan rama ne ta fada a zuciyar ta."

Ta fito daga motar lalashi sa ta fara sai kace tai masa wani abu.
"Haba darling dina. Kar muyi rana mana taho kaji."

Ta fada tana kamo hannun sa.
Sai da ta saka shi a cikin motar sannan ta koma mazaunin driver.

Dan tasan in har ta bashi driving din bazai kai ta inda take so ba kuma tafiyar a hankali zai yi yana wasa da hankalin ta.

A wani store ta tsaya, kallon ta ya tsaya yi.
"Minti uku please."

Ta fada tana bude safe din motar kudi ta diba ta fita.

Bayan ta yabi. Bangaren kayan maza ta wuce.

Shadodi ta debo kala shida da wasu boyel su ma kala shida. Sai atampa da less da ta diba.

Shidai yana biye da ita a baya. Har ta gama dibar kayan da zata diba.

Sukaje suka biya suka fito. a mota ta saka sannan suka shiga.

"Sannu Hajaju nah."
"Yauwah My Alhaji."

"Kayan fa."
"Na Dady da Momy ne."

"Dukka wannan."
"Yayi kadan ne,"

"A'ah angode."
Hararar sa tayi ta maida kan ta akan titi.










*INDABAWA*
*MIJIN UMMU NAH*
TRUE LIFE STORY





BY *Maryam S Indanawa*
*MANS*






🌐HAJOWπŸ“πŸŒ

πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§ HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS✍🏾✍🏾✍🏾






Page *73*








bai kara magana ba sai magabar kamfanin da suke. Tana bashi shawara akan yadda zasu gudanar da abubuwan.

"Baby wallahi da ma Kema Business kika karanta."
"Haba!'

"Eh man."
"Hmmm!"

Suna isa gidan tai parking ta fito ta bude masa
"Woo yau Baby na ta maidani matar."
"Yo kai zan bari kai ta fama."

Baya ta bude ta dauko ledar kayan. Daya ya karba da jaka ita kuma ta dauki dayar.

Suna tafe suna hira abin sha'awa duk wanda ya gansu sai sun burgeshi.

A haka suka karasa falon. Ba kowa a dakin. Sama suka haye. Dakin Momy suka shiga tare da sallama.

"Assalamu Alaikum"
"Wa'alaikum salam!"

Suka shiga. Da fara Momy ta mike ta kamo Hafsat ta zaunar akan kujera.

Zanewa tayi kasa tana gaisar da ita.
"Momy ina yini?"
"Lafiya kalao Hafsat! Ya gidan?"

"Lafiya, yasu Dady?"
"Lafiya laou Hafsat."

"Ya gidan ince ba wata matsala."
"Eh babu!"

"Ke dai In akwai ki fada min."
"Momy wallahi babu."

"To masha Allah!'

"Ni baza a bani gun zama ba."
Ya fada yana daga bakin kofa.

"Sai na baka waje ma."
"Amman wallahi Momy yauzu kin rage so da kula dani. Ji fa."
Ya fada yana nuna Hafsat.

"Daga zuwan mu kinja ta gashi sai tambayar ta kike."
"Gidan ku!"

"Ni daman ai nasan kin fison Hafsat."
Ya fada yana shigowa dakin. A gefe na ya zauna.

"Ina yini Momy!"
"Oo sai da ka gama mitar taka."

Kai ya sosa. Ya kuma gaisar da ita.
Bayan sun gaisa taja su Dakin Dady.

Nan ma kan Hafsat a kasa ta gaishe shi sannan ta bashu kayan da ta siyo masa.

Godiya ya dinga mata da sanya mata albarka da addi'ar zaman lafiya da gama wa lafiya.

Amsawa take a cikin ran. Shikam Ya Haidar a fili yake ta amsawa da Ameen.

Daga nan dakin Momy muka shige nan na bata nata kayan. Momy na fadan ai sunyi yawa.

A gidan muka yinin dan Ya Haidar sai yamma ya fita. Sosai Momy ta dinga koyan abubuwa. Na zaman aure da girke girke.
Turaruka kam masu dadin kamshi ta kuma hada min.


Sai bayan isha'i muka tafi dan cewa nayi da sai ya dawo a gidan zan kwana.

Roko na ya fara yi dan Allah kar na fadawa Momym nace
"ai na riga na fada mata."
"Ya salam! Kai Baby."

Kwanciya nayi akan gadon. Dagoni yayi yana magiyar dan Allah in tashi mu tafi tin kan Momy ta hanashi tafiya dani.

Mayafi na da jaka ya dauka. Mayafin ya yafa min sannan ya sakan takalmi. Ya rike jakar yaja hannu na muka fita.

A kasa muka samu Momy, "Momy mun fito zamu tafi."
"To Haidar sai da safe."

Har kasa Hafsat ta durkusa tana wa Momy sallama. Momy ta dagota suka fito har wajen mota.

Bude mata tayi ta shiga sukai sallama. Sai da taga fitar su sannan ta koma ciki.


Sai da suke shiga wani mall sukai siyayya sannan suka sjige gida.

Suna komawa wanka sukai suka yi shirin bacci suka kwanta.

Ya jawo ta jikin ta. Yana ta jijigata har tai bacci.

Haka suke cikin farin ciki da kwanciyyar hankali.

Saman Lafiya ma lafiya baka taba jin kansu. Duk da zaman tare dole a saba wani lokacin.

Amman Hafsat na da *hakuri da juriya* wannan yasa suke zaman lafiya.

Dan in tai masa laifi zata nashi hakiri haka ko shi yai mata zata fahimtat dashi kuma ya gane ya bata hakuri

Soyayyan kuwa sai wacce tai gaba. Dan Haidar na tsaninin so da kula da ita.

Tana kitchen tana girki dan yau Hauwa tace mata zata zo. Murna take dan haka tin wuri ta kamala komai.

Tana gama komai taje tai wanka tai kwalliya cikin wata orange doguwar riga da Momy tabkawo mata da tafita waje.

Ta feshe jikin ya da turaruka. Karar mota taji tana lekawa taga Motar Hauwa ce.

Da gudu ta sauko kasa tana zuwa ta rumgume ta da katon cikin ta.

Hannun ta ta kamo ta shigo da ita sama suka haye.
"Sannu Maman Biyu. ai da kin bari na zo."
"Hmm ba komai nima ina son zuwan ai."

Lemo taje ta kawp mata da kayan ciye ciye. Suna zaune suna hira tana ci.

Kafar ta Hafsat ke matsa mata.
"Sis kin kusa sauka ko?"
"Wata takwas."

"Samnu maman biyu Allah raba lafiya Ameen!"
"Ameen!"

"Ni fa gida nake son naje na haihu."
"Kai ki tafi ki bar mu."

"Eh to ya zamuyi wata biyu kawai zanyi."
"To Allah raba lafiya."

Hirar yadda zasi gudanar da suna suka dinga yi.








*INDABAWA*




*MIJIN UMMU NAH*
TRUE LIFE STORY





BY *Maryam S Indanawa*
*MANS*






🌐HAJOWπŸ“πŸŒ

πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§ HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS✍🏾✍🏾✍🏾






Page *73*








bai kara magana ba sai maganar kamfanin sa da suke. Tana bashi shawara akan yadda zasu gudanar da abubuwan.

"Baby wallahi da ma Kema Business kika karanta."
"Haba!'

"Eh man."
"Hmmm!"

Suna isa gidan tai parking ta fito ta bude masa
"Woo yau Baby na ta maidani matar."
"Yo kai zan bari kai ta fama."

Baya ta bude ta dauko ledar kayan. Daya ya karba da jaka ita kuma ta dauki dayar.

Suna tafe suna hira abin sha'awa duk wanda ya gansu sai sun burgeshi.

A haka suka karasa falon. Ba kowa a dakin. Sama suka haye. Dakin Momy suka shiga tare da sallama.

"Assalamu Alaikum"
"Wa'alaikum salam!"

Suka shiga. Da fara'a Momy ta mike ta kamo Hafsat ta zaunar akan kujera.

Zanewa tayi kasa tana gaisar da ita.
"Momy ina yini?"
"Lafiya kalao Hafsat! Ya gidan?"

"Lafiya, yasu Dady?"
"Lafiya laou Hafsat."

"Ya gidan ince ba wata matsala."
"Eh babu!"

"Ke dai In akwai ki fada min."
"Momy wallahi babu."

"To masha Allah! Badai matsala ko"

"Ni baza a bani gun zama ba."
Ya fada yana daga bakin kofa.

"Sai na baka waje ma."
"Amman wallahi Momy yauzu kin rage so da kula dani. Ji fa."
Ya fada yana nuna Hafsat.

"Daga zuwan mu kinja ta gashi sai tambayar ta kike."
"Gidan ku!"

"Ni daman ai nasan kin fison Hafsat."
Ya fada yana shigowa dakin. A gefe na ya zauna.

"Ina yini Momy!"
"Oo sai da ka gama mitar taka."

Kai ya sosa. Ya kuma gaisar da ita.
Bayan sun gaisa taja su Dakin Dady.

Nan ma kan Hafsat a kasa ta gaishe shi sannan ta bashi kayan da ta siyo masa.

Godiya ya dinga mata da sanya mata albarka da addi'ar zaman lafiya da gama wa lafiya.

Amsawa take a cikin ranta. Shikam Ya Haidar a fili yake ta amsawa da Ameen.

Daga nan dakin Momy muka shige nan na bata nata kayan. Momy na fadan ai sunyi yawa.

A gidan muka yini dan Ya Haidar sai yamma ya fita. Sosai Momy ta dinga koyan abubuwa. Na zaman aure da girke girke.
Turaruka kam masu dadin kamshi ta kuma hada min.


Sai bayan isha'i muka tafi dan cewa nayi da sai ya dawo a gidan zan kwana.

Roko na ya fara yi dan Allah kar na fadawa Momym nace
"ai na riga na fada mata."
"Ya salam! Kai Baby."

Kwanciya nayi akan gadon. Dagoni yayi yana magiyar dan Allah in tashi mu tafi tin kan Momy ta hanashi tafiya dani.

Mayafi na da jaka ya dauka. Mayafin ya yafa min sannan ya sakan takalmi. Ya rike jakar yaja hannu na muka fita.

A kasa muka samu Momy, "Momy mun fito zamu tafi."
"To Haidar sai da safe."

Har kasa Hafsat ta durkusa tana wa Momy sallama. Momy ta dagota suka fito har wajen mota.

Bude mata tayi ta shiga sukai sallama. Sai da taga fitar su sannan ta koma ciki.


Sai da suke shiga wani mall sukai siyayya sannan suka sjige gida.

Suna komawa wanka sukai suka yi shirin bacci suka kwanta.

Ya jawo ta jikin ta. Yana ta jijigata har tai bacci.

Haka suke cikin farin ciki da kwanciyyar hankali.

Zaman Lafiya baka taba jin kansu. Duk da zaman tare dole a saba wani lokacin.

Amman Hafsat na da *hakuri da juriya* wannan yasa suke zaman lafiya.

Dan in tai masa laifi zata bashi hakuri haka ko shi tai mata zata fahimtat dashi kuma ya gane ya bata hakuri

Soyayyan kuwa sai wacce tai gaba. Dan Haidar na tsaninin so da kula da ita.

Tana kitchen tana girki dan yau Hauwa tace mata zata zo. Murna take dan haka tin wuri ta kamala komai.

Tana gama komai taje tai wanka tai kwalliya cikin wata orange doguwar riga da Momy ta kawo mata da ta fita waje.

Ta feshe jikin ta da turaruka. Karar mota taji tana lekawa taga Motar Hauwa ce.

Da gudu ta sauko kasa tana zuwa ta rumgume ta da katon cikin ta.

Hannun ta ta kamo ta shigo da ita sama suka haye.
"Sannu Maman Biyu. ai da kin bari na zo."
"Hmm ba komai nima ina son zuwan ai."

Lemo taje ta kawp mata da kayan ciye ciye. Suna zaune suna hira tana ci.

Kafar ta Hafsat ke matsa mata.
"Sis kin kusa sauka ko?"
"Wata takwas."

"Samnu maman biyu Allah raba lafiya Ameen!"
"Ameen!"

"Ni fa gida nake son naje na haihu."
"Kai ki tafi ki bar mu."

"Eh to ya zamuyi wata biyu kawai zanyi."
"To Allah raba lafiya."

Hirar yadda zasu gudanar da suna suka dinga yi.








*INDABAWA*
*MIJIN UMMU NAH*
TRUE LIFE STORY LIFE





BY *Maryam S Indabawa*
*MANS*




🌐 *HAJOW* πŸ“πŸŒ

πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§ *HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS* ✍🏾✍🏾✍🏾




Page *74*






Ranar tare muka yini da Hafsat. Sai yamma su Ya Haidar suka dawo tare da Ya Nura.

Suna cin abinci suka fice. Sai bayan magariba ya dawo suka tafi.







wata na uku da aure Hauwa ta haihu a Kano ta haihu. ana jibi suna muka tafi ni da Momy da Ya Haidar.

A gidan mu nacan muka sauka inda Khadija ta gyara mana tai mana girki. Momy kememe taki zama wai ita gidan Ummu zata tafi.

Haka muna sauka Ya Kamal yazo ya dauke ta ya kaita gidan Ummu mu kuma gidan mu muka tafi.

Gida ne madaidaici me bene. Katon falo ne. akasa sai bedroom da kitchen a kasa.

Sama kuma falo ne sai dakin bacci guda daya

Orange kalar kaya aka saka a dakin da adon baki. A kasa.

Sama kuma lemon green da milk akai masa ado. Gidan ya tasru ba tarkacen nan.

Muna shiga wanka mukai muka zube akan gado Bacci ne ya dauke mu dan sai yamma muka tashi.

Muna tashi Ya Haidar ya fara rigima sai kace yarro. Duk da nasan abin da yake nufi kyale shi nayi na fara shiryawa dan hankalina yayi wajen Ummu.

Wanka na fito sanye da towel, a gaban muduni na zauna na fara shiryawa. Na gama na murje jikina da turaruka.

"Baby nah!" Yai maganar muryar sa a hankali.

"Na'am Ra'isul Kalbi."
"Juyo ki kalle ni mana."

Juyo wa nayi, idanun sa jajir dasu.
"Hayyati!" Nima muryata a raunane.

Kai Ya langwabar. Tausayin sa ya kamani, jikin gadon ma matsa.

Towel din jikina na zare na yar gefe. Kan sa na fada, rumgumata yayi ya dinga sumbatata. Bargon kan gadon yaja ya rufe mu dashi.






Bamu muka je gida ba sai bayan Sallah isha'i. Shima wajen Hauwa naje naga Baby a can muka hadu dasu Faiza.

Da gudunta rumgimeni tana murnar gani na. Ita ma da nata cikin dan wata shida.


Sai goma muka fito muka taho gida duk yadda naso naga Ummu a ranar ban ganta ba.


Sai washe gari wajen karfe daya muka tafi gida, murma wajen su Khadija da Khairat kamar sa mai dani ciki.

Ummu ma tayi murna da gani na. Haka su Baba lami suka zo duk muka gaisa.

Abbi kuwa shi kawon wancan da wancan duk sai murna gani na suke.

Ana magariba muka tafi gidan su Hauwa. Ranar so nayi ya barni na kwana amman yace gobe da wuri zai kaini.

Ba yadda zanyi haka na hakura dan Hauwa ce ta kara zuga shi kan na

Please Login or Register in order to submit comment