Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi ba, kuma ba
zan bar wani mahaluki, mutum ko aljani, ya cutar
da shi ba.
Ta sunkuya ta sumbaci goshinsa, ta ja mayafi ta
rufe masa fuska, gudun [ http://fb.com/
waziriaku ] kada wani aljanin ya zo ya ga
fuskarsa, ta fita daga cikin dakin. Ta kada
fukafukanta ta tashi sama cikin iska, ta nufi cikin
duniya cike da tunanin Kamaruzzaman.

Aljana Maimuna na cikin tashi sai ta ji kadawar
fukafukai a bayanta, ta waiwaya da sauri sai [
http://fb.com/waziriaku ] ta ga wani Ifiritu ne
mai suna Danhash, daya daga cikin bayin
mahaifinta Sarkin Aljanu yake biye da ita. Ta juya
da sauri ta tasar masa haikan, kamar shaho da
kurciya, za ta halaka shi. To, dukkanin aljanu
kuwa tsoronta suke ji, hatta mahaifinta Sarkin
aljanu yana tsoronta. Domin tana da wasu
kalamai da take jifar aljanu da su, wanda duk
aljanin da ta [ http://fb.com/waziriaku ] jefa da
wadannan kalamai zai kone nan take.
Da Ifiritu ya ga Maimuna ta taso masa, sai ya ce,
"Don girman Sulaimanu Dan Dawuda ki tsaya ki
saurare ni, kada ki halaka ni." Yayin da ta ci
ambaton Sulaimanu Dan Dawuda sai jikinta ya yi
sanyi, ta ce masa, "Ya kai la'ananne! Hakika ka
roke ni da babban suna, ba domin haka ba da na
halaka ka. Maza fada mini daga inda ka fito,
kuma me ya sa kake bi na a baya?

[ http://fb.com/ waziriaku ] Danhash ya ce da
Maimuna, "Ya shugabata, ni na fito ne daga
kusan karshen duniya a cikin wasu tsibirai na
kasar Sin. Na biyo ki ne domin in labarta miki
abin da na gani na mamaki wanda ido bai taba
gani ba, watakila idan kika ji za ki rubuta [ http://
fb.com/ waziriaku ] mini wata alama ga hannuna
wadda za ta kare ni daga cutar dukkan aljanu
'yan uwana." Maimuna ta ce masa, "Fada mini
abin da ka gani, makaryaci, la'ananne!
Na rantse da hatimin da ke rubuce a jikin zoben
Annabi Sulaimanu Dan Dawuda (Amincin Allah Ya
tabbata a gare su), idan ka fada mini karya zan
fige gashin jikinka da [ http://fb.com/waziriaku ]
hannuna, in kware fatar jikinka, sa'annan in
kakkarya kasusuwanka in watsar a cikin teku."
Muryarsa na rawa, Danhash dan Shamharisha ya
amsa, "Na'am, na yarda ya shugabata." [ http://
fb.com/waziriaku ] Aljani Danhash dan
Sahamharisha ya ce ya amince da sharadin
aljana Maimuna 'yar Sarkin aljanu Addimiryat. Ya
ci gaba da cewa, "Ya shugabata, a cikin wannan
dare na ziyarci wasu tsibirai na kasar Sin
wadanda suke karkashin mulkin babban Sarki
Gayur, mai mulkin tsibirai da [ http://fb.com/
waziriaku ] tekuna mai fadoji guda bakwai.
A can na gano wata 'yarsa wadda duk fadin
duniyar nan, a cikin wannan zamani, babu wani
dan Adam da ya kai ta kyau.
Ba zan iya kwatanta miki kyawunta ba, ya
shugabata, saboda harshena baya da kalmomin
da zai iya amfani da su wajen siffanta miki
kyawun [ http://fb.com/waziriaku ] wannan 'yar
Sarki. Amma dan karamin misalin da zan fada
miki shi ne, gashin kanta dogo ne har bisa gadon
bayanta, ga shi kuma baki kirin kamar duhun
daren bakin cikin rabuwar masoya, fuskarta kuwa
fara ce tas cike da annuri kamar safiyar farin
cikin haduwar masoya. [ http://fb.com/
waziriaku ] Tana da hanci dogo siriri, karshensa
kamar tsinin takobi.

Tana da jajayen kumatu masu kama da jan fure
ko jar zuma. Lebbanta kuwa 'yan sirara suna [
http://fb.com/ waziriaku ] walkiya suna sheki
kamar narkakkiyar zaiba. Yawun bakinta kuwa ya
fi tsohuwar zuma zaki. Tana da zazzakar murya
da [ http://fb.com/waziriaku ] tattausan lafazi
mai rikitar da mai saurarenta. Kirjinta kuwa abin
jan hankali ne ga duk namijin da ya gan shi.
Tsarki ya tabbata ga Mahaliccin wannan yarinya
da ya tsara mata kome kamar ita ta yi wa kanta.
[ http://fb.com/waziriaku ] Ta kasance mai
faffadan kirji wanda yake cike da nonuwa biyu
mulmulallu kamar kwallon danyen zinariya, suna
haske kamar wata daren goma sha hudu. Cikinta
shafaffe ne, [ http://fb.com/waziriaku ] kamar ba
ta cin kome. Tana da tsukakken kwankwaso da
manya-manyan mazaunai kamar tuddan yashi,
wadanda lallausan cinyoyin kafarta suke dauke
da su.
Kafafunta kuwa mike suke santal kamar an kafa
mashi ga kasa. Har ina mamakin yadda [ http://
fb.com/ waziriaku ] wadannan madaidaitan
kafafun nata suke iya daukar abin da ke
samansu. Ya shugabata, wannan dan karamin
misali ne kawai na fada miki na daga siffofin
wannan 'yar Sarki." [ http://fb.com/waziriaku ]
*** Wannan tsakure ne daga sabuwar fassarar
labarun DARE DUBU DA DAYA, wanda littafin nanan a kasuwa yanzu haka.

whtasapp only pls.
08032767547(5) HIKAYAR KAMARUZZAMAN DAN SARKI
SHAHARUZZAMAN

Aljani Danhash dan Sahamharisha ya ce ya
amince da [ http://fb.com/
waziriaku ]sharadin aljana Maimuna 'yar
Sarkin aljanu Addimiryat.

Ya ci gaba da cewa, "Ya shugabata, a cikin wannan dare na
ziyarci wasu tsibirai na kasar Sin wadanda
suke karkashin mulkin babban Sarki Gayur,
mai mulkin tsibirai da tekuna mai fadoji guda
bakwai. [ http://fb.com/waziriaku ] A can na
gano wata 'yarsa wadda duk fadin duniyar
nan, a cikin wannan zamani, babu wani dan
Adam da ya kai ta kyau. Ba zan iya
kwatanta miki kyawunta ba, ya shugabata,
saboda harshena baya da kalmomin da zai
iya amfani da su wajen siffanta miki kyawun
[ http://fb.com/waziriaku ] wannan 'yar
Sarki. Amma dan karamin misalin da zan
fada miki shi ne, gashin kanta dogo ne har
bisa gadon bayanta, ga shi kuma baki kirin
kamar duhun daren bakin cikin rabuwar
masoya, fuskarta kuwa fara ce tas cike da
annuri kamar safiyar farin cikin haduwar
masoya. [ http://fb.com/waziriaku ]
Tana da hanci dogo siriri, karshensa kamar
tsinin takobi.
Tana da jajayen kumatu masu
kama da jan fure ko jar giya. Lebbanta kuwa
'yan sirara suna walkiya suna sheki kamar
narkakkiyar zaiba. Yawun bakinta kuwa ya fi
tsohuwar zuma zaki. [ http://fb.com/
waziriaku ] Tana da zazzakar murya da
tattausan lafazi mai rikitar da mai
saurarenta.
Kirjinta kuwa abin jan hankali ne
ga duk namijin da ya gan shi. Tsarki ya
tabbata ga Mahaliccin wannan yarinya da ya
tsara mata kome kamar ita ta yi wa kanta. [
http://fb.com/waziriaku ]
Ta kasance mai faffadan kirji wanda yake
cike da nonuwa biyu mulmulallu kamar
kwallon danyen zinariya, wata yakan aro
haskensa daga hasken wadannan nonuwa
nata. Cikinta shafaffe ne, kamar ba ta cin
kome. Tana da tsukakken kwankwaso da
manya-manyan [ http://fb.com/waziriaku ]
mazaunai kamar tuddan yashi, wadanda
lallausan cinyoyin kafarta suke dauke da su.
Kafafunta kuwa mike suke santal kamar an
kafa mashi ga kasa. Har ina mamakin yadda
wadannan madaidaitan kafafun nata suke iya
daukar [ http://fb.com/waziriaku ] abin da
ke saman su.

Ya shugabata, wannan dan
karamin misali ne kawai na fada miki na
daga siffofin wannan 'yar Sarki."
Maimuna ta yi kasake tana sauraren labarin
Danhash [ http://fb.com/waziriaku ]. Shi
kuwa ya ci gaba da cewa, "Mahaifin wannan
yarinya Sarki ne mai tsananin karfi da
jarunta, ba ya tsoron mutuwa ko kadan.
Ya
tara sadaukai da askarawan yaki, ya ci
kasashe da dama a wurin yaki. Ya rusa
biranen da ba su bi shi ba, ya mayar da
wasu turbaya. Shi ke mulki da dukkan tsibirai
[ http://fb.com/waziriaku ] da tekuna da
tuddan kasar Sin, shi ne mai fadoji guda
bakwai.
Sunan wannan Sarki shi ne Gayur,
sunan wannan 'ya tasa kuwa Badura. Saboda
tsananin son da yake wa 'yar tasa, ya gina
mata fadoji guda bakwai. An gina ta farko [
http://fb.com/waziriaku ] da jan karfe, ta
biyu an gina ta da farin karfe, ta uku an gina
ta da duwatsu masu daraja na kasar Sin.
Fada ta hudu kuwa an gina ta ne da karfen
Siniyya, ta biyar an gina ta da lu'ulu'u, ta
shida da azurfa. Fada ta bakwai kuma ta
karshe an gina ta da zinariya.
Kowace fada
an cika ta da kayan kwalliya masu tsada da
daraja, tun daga shimfidu da gadaje
abubuwan zama, kayan cin abinci da na
shan abin sha, duk masu tsadar gaske ne. Ya
kasance 'yar tana zama [ http://fb.com/
waziriaku ] a cikin kowace fada tsawon
shekara guda, daga nan sai ta koma wata.

Lokacin da wannan 'yar Sarki ta fara girma,
labarin kyawunta ya watsu ko'ina. Nan take
manya-manyan Sarakuna, ma su ji da kansu,
suka fara aiko wa Sarki Gayur da bukatar [
http://fb.com/waziriaku ] neman auren ta.

Yayin da uban ya tuntube ta da maganar
aure, sai ta mayar masa da jawabi da cewa,
"Ya mahaifina, ni 'yar Sarki ce mai jiran
sarauta, wacce za ta mulki mazaje nan
gaba. Ta yaya zan yadda namiji daya ya
mulke ni?
Ni ba zan taba yin aure ba har
abada." Daga nan mahaifinta ya kyale ta. Da
aka [ http://fb.com/waziriaku ] shekara daya
sai masu neman aurenta suka karu, suka yi
ta turo wa Sarki da dukiya mai yawa a
matsayin gaisuwar neman aurenta. Da Sarki
ya ga haka sai ya kara tuntubar ta da
maganar aure, ita kuwa ta sake fada masa
yadda ta fada masa da farko.
[ http://fb.com/waziriaku ] A takaice dai, ya
shugabata, Sarki Gayur bai daina tuntubar
'yarsa Badura da maganar aure ba har wata
rana ta yi tunzura ta ce da shi, "Ya
mahaifina, shin sau nawa zan fada maka
cewa ba zan yarda namiji ya yi mulki a kai
na ba?
Don haka babu ni babu auren namiji
har duniya ta nade. Kuma na rantse da Allah
idan ka kara tuntuba ta da wannan magana,
to, zan rufe [ http://fb.com/waziriaku ] kaina
a cikin daki tare da takobi mai tsini da kaifi.
Zan kafe takobin a kasa, tsininsa yana kallon
sama, in kwanta bisa tsinin takobin daidai
tsakiyar kirjina har sai tsininsa ya fito ta
gadon bayana. Idan na mutu sai ka aura ma
duk wanda kake so [ http://fb.com/
waziriaku ] gawata." Da mahaifinta ya ji haka
sai ransa ya baci, ya ji tsoron kada 'yarsa ta
aikata abin da ta fada, ga shi kuma yana jin
kunyar wadansu Sarakuna da suka aiko
masa da gaisuwar neman aurenta. Don haka
sai ya ce da ita, "To, idan dai wannan ne
ra'ayinki, na amince.

Amma da sharadin ba za ki kara fita waje ba balle har wani namiji
ya [ http://fb.com/waziriaku ] gan ki
zuciyarsa ta so ki." Tun daga wannan rana
Sarki Gayur ya sa aka kulle gimbiya Badura
a cikin daya daga fadojin nan nata guda
bakwai, ya ajiye wasu mata goma masu yi
mata hidima a cikin fadar. Ya rubuta takardu
ga Sarakunan da ke neman aurenta. A cikin
takardun ya shaida musu cewa ta sami tabin
hankali, tana nan ana nema mata [ http://
fb.com/waziriaku ] magani, su saurara
tukuna har a ga abin da Allah zai yi.
Yanzu shekara guda ke nan ana tsare da ita,
ba ta fita ko'ina.

Ni kuwa tun daga ranar da aka tsare ta, kullum sai na je inda take yayin da take barci, in kashe kwarkwatar idanuna a
kan kyakkyawar fuskarta. [ http://fb.com/
waziriaku ] Idan na ga gari ya kusa wayewa,
sai in sumbace ta a kan goshinta, in fito in
koma fadar Sarkin aljanu.
Ba ni da niyyar
cutar da ita, kuma ba zan bar kowane aljani
ya cuce ta ba, muddin na fi karfinsa, shi ya
sa ban taba fada wa wani wannan [ http://
fb.com/waziriaku ] labari ba sai ke, ya
shugabata.
Yanzu ma da na hadu da ke can
wajenta zan tafi, ko za ki tafi tare da ni
domin ki gasgata abin da na fada miki. Idan
kuma ki ka tabbata zancena gaskiya ne, to ki
rubuta mini wani abu a hannuna wanda zai
kare ni daga sauran aljanun da suka fi ni
karfi [ http://fb.com/waziriaku ]."
Yayin da Danhash ya gama labarinsa sai ya
sunkuyar da kansa a kasa, yana mai matukar
ladabi ga Maimuna.

Ita kuwa da ta ji ya kai karshe da labarinsa, sai ta fashe da dariya,
ta tofa masa [ http://fb.com/waziriaku ]
yawu a fuska ta ce, "Allah waddanka ya kai
la'ananne! Ni na zata za ka fada mani wani
labari mai ban mamaki fiye da wannan. To,
idan maganar kyau kake yi, saurayin da na
fito daga wurinsa yanzu, duk duniyar nan
babu wanda ya kama ko da dan yatsan
kafarsa ne, a fagen kyau [ http://fb.com/
waziriaku ].
Watakila ma waccan 'yar Sarkin
da kake ta rurutawa idan ta gan shi sai ta
rude, ta durkusa a gabansa tana sumbatar
yatsun kafarsa. Kai kuma idan ka gan shi,
ban san irin kidimewar da za ka yi ba, domin
wannan saurayi shi ne sarkin sarakunan
kyau na wannan lokaci."
Cikin kaduwa da mamaki [ http://fb.com/
waziriaku ] Danhasha ya tambaya, "Wane ne
wannan saurayi? Ina yake?" Maimuna ta ce,
"Kamar yadda na sami labari, bayan na fito
daga dakinsa.

Kaddararsu iri daya ce da ta
'yar Sarkin da ka ba ni labari yanzu. Shi ma
wannan saurayi dan Sarki ne, ubansa ya yi,
ya yi da shi a kan ya yarda a yi masa aure
amma ya ki.
Uban ya yi fushi da shi ya sa
aka rufe shi cikin gidan [ http://fb.com/
waziriaku ] da nake zaune. Yau na fito zan
tafi yawon shan iska sai na ga hasken fitila
yana fitowa daga dakin da yake tsare, na
shiga na gan shi. Da fari ban yi zaton mutum
ne ba, na aza wani mala'ika ne saboda
tsananin kyawunsa. Hakika wannan saurayi
babu tamkarsa ga kyau a cikin wannan
zamani. Mu sauka nan kasa in nuna maka
saurayin da na gani, tunda ba mu yi nisa da
[ http://fb.com/waziriaku ] gidan ba, ya kai
la'ananne, domin ka tabbatar da cewa ka yi
kuskuren saurin yanke hukunci a kan waccan
'yar Sarkin.

Daga nan kuma mu tafi birnin
Sin in ga 'yar Sarkin da kake ta kururutawa."
Danhash ya rauda kansa cikin ladabi ya ce,
"Na ji, na amince." [ http://fb.com/
waziri.
Za mu ci gaba
(6) HIKAYAR KAMARUZZAMAN DAN SARKI
SHAHARUZZAMAN

Yayin da Danhash ya gama labarinsa sai ya
sunkuyar da kansa a kasa, yana mai matukar
ladabi [ http://fb.com/waziriaku ]ga Maimuna. Ita
kuwa da ta ji ya kai karshe da labarinsa, sai ta
fashe da dariya, ta tofa masa yawu a fuska ta
ce, "Allah waddanka ya kai la'ananne! Ni na zata
za ka fada mani wani labari mai ban mamaki fiye
da wannan. To, idan maganar kyau kake yi,
saurayin da na fito daga wurinsa yanzu, duk
duniyar nan babu wanda ya kama ko da dan [
http://fb.com/waziriaku ] yatsan kafarsa ne, a
fagen kyau. Watakila ma waccan 'yar Sarkin da
kake ta rurutawa idan ta gan shi sai ta rude, ta
durkusa a gabansa tana sumbatar yatsun
kafarsa. Kai kuma idan ka gan shi, ban san irin
kidimewar da za ka yi ba, domin wannan saurayi
shi ne sarkin sarakunan kyau na wannan lokaci."

Cikin kaduwa da mamaki Danhasha ya tambaya,
"Wane ne wannan saurayi? Ina yake?" Maimuna
ta ce, "Kamar yadda na sami labari, bayan na fito
daga dakinsa. Kaddararsu [ http://fb.com/
waziriaku ] iri daya ce da ta 'yar Sarkin da ka ba
ni labari yanzu. Shi ma wannan saurayi dan Sarki
ne, ubansa ya yi, ya yi da shi a kan ya yarda a yi
masa aure amma ya ki. Uban ya yi fushi da shi
ya sa aka rufe shi cikin gidan da nake zaune.
Yau na fito zan tafi yawon shan iska sai na ga
hasken fitila [ http://fb.com/waziriaku ] yana
fitowa daga dakin da yake tsare, na shiga na gan
shi. Da fari ban yi zaton mutum ne ba, na aza
wani mala'ika ne saboda tsananin kyawunsa.
Hakika wannan saurayi babu tamkarsa ga kyau a
cikin wannan zamani. Mu sauka nan kasa in
nuna maka saurayin da na gani, tunda ba mu yi
nisa da gidan ba, ya kai la'ananne, domin ka
tabbatar da cewa ka yi kuskuren saurin yanke
hukunci a kan waccan 'yar Sarkin. Daga nan
kuma mu tafi birnin Sin in ga 'yar [ http://
fb.com/waziriaku ] Sarkin da kake ta
kururutawa." Danhash ya rauda kansa cikin
ladabi ya ce, "Na ji, na amince."
Suka sauka cikin gidan gona, Maimuna ta ja
Danhash zuwa dakin da Kamaruzzaman yake
kwance. Ta yaye mayafin da ya rufe masa fuska.

Fuskarsa na bayyana [ http://fb.com/waziriaku ] sai Danhash ya ga kamar rana ce ta fito don
haske. Maimuna ta kura wa fuskar
Kamaruzzaman ido na wani dan lokaci, sa'annan
ta dubi Danhash ta ce, "Duba nan ya kai
la'ananne!" Ta nuna masa fuskar [ http://fb.com/
waziriaku ] Kamaruzzaman da hannunta.

"Waccan 'yar Sarkin da kake kodawa ta kai
kyawun wannan?" Danhash ya kafa wa
Kamaruzzaman idanu, ya girgiza kansa ya ce,
"Ya shugabata, hakika kina da gaskiya, amma na
rantse da Allah 'yar Sarkin da na gani ta shafe
wannan fat, da kyau. Watakila don ke mace ce,
shi ya sa kike ganin kyawunsa da yawa haka,
amma ki gafarce ni. [ http://fb.com/waziriaku ]"
Yayin da Maimuna ta ji kalamansa, sai fuskarta
ta yi duhu don fushi, ta dangware shi da
fiffikenta bisa ga kansa. Ta ce masa, "Yi
gaggawa ka dako waccan yarinyar ka kawo ta
nan. Mu kwantar da [ http://fb.com/waziriaku ]
ita kusa da wannan saurayi, mu dube su da kyau
mu ga wanda ya fi wani kyau daga cikinsu. Mu
tafi in raka ka don kada wani aljani ya tsayar da
kai bisa hanya." Suka fita daga [ http://fb.com/
waziriaku ] cikin dakin, suka kada fukafukansu
suka tashi sama da hanzari kamar iska. Jim
kadan sai ga su sun dawo, Danhash yana dauke
da Badura 'yar Sarkin Sin. Tana sanye da wata
rigar barci wadda aka yi kawa da [ http://fb.com/
waziriaku ] zinariya da azurfa, daga kowane gefe
na rigar an rubuta wadannan baitoci: [ http://
fb.com/waziriaku ]
"Abubuwa uku ne suka tsoratar da ita daga barin
ziyartar mu. Tsoron mahassada wadanda suke
raunana ba ya isowa gare mu. Hasken goshi na
daga adon tufafi ba mu tara shi ba. Hasken
goshin baiwa ce ta daga alherinsa."
Suka shiga cikin dakin suka kwantar da ita kusa
ga Kamaruzzaman. Suka matsa kusa suka dubi
fuskokinsu [ http://fb.com/waziriaku ]. Kai!
Tsarki ya tabbata ga Allah madaukakin Sarki, mai yin halitta yadda ya so.

[ http://fb.com/waziriaku ] Domin kuwa
wadannan yara sai suka kasance kamarsu daya,
sai ka ce an tsaga kara. Babu wanda za ka ce
ga wanda ya fi dan uwansa kyau daga cikinsu.
Sun kasance kamar yadda El Mubin ya waka a
cikin wadannan baitoci:
"Ya ke zuciya ban dawwamar da ke ba a cikin
son daya! Don me kike tsalle-tsalle tsakanin son
wancan da wancan. Ki zabi daya wanda ya fi
kyau." [ http://fb.com/waziriaku ]
Kamar kuma yadda wani mawakin ke cewa:
"Na ga biyu kwance a kasa. Zuciyata ta kasa
zabar daya daga cikinsu."
Danhash da Maimuna suka ci gaba da kallonsu,
suna nazarin su [ http://fb.com/waziriaku ]. Daga
nan sai Danhash ya ce, "Na rantse da Allah, ya
shugabata, wannan saurayi kyakkyawa ne, amma
yarinyar ta fi shi kyau." Maimuna ta fusata, ta
daka masa tsawa ta ce, "Karya kake yi, ya
la'annane, makahon banza wanda bai san kyau
ba. Kara [ http://fb.com/waziriaku ] dubansa da
kyau, da idanunka guda biyu ka gani." Ta
sunkuya ta sumbaci Kamaruzzaman a kan
goshinsa har sau uku, ta waka wadannan baitoci:

"Yaya haka? Wa ya isa ya kushe ka a gabana.
Babu wani abu da na fi ganin kyawunsa a cikin
raina, bayan kai. Dare da rana idanuna sun
kasance marasa barci. Ina tozalta kwayar
idanuna ne da sonka kowace rana. Ni mai bege
ce, bege ya buge ni har na zama zabiya domin
kai." [ http://fb.com/waziriaku ]
Yayin da Danhash ya ji wannan waka ta Maimuna
sai ya yi murmushi, ya yi mamaki gayar mamaki.
Ya ce, "Wallahi kin shagala da begen wannan
saurayi har babu mai iya kushe maki shi [ http://
fb.com/waziriaku ]. Amma ki sa idon nutsuwa ki
dubi wannan yarinya ki ga irin kyawun da Allah
ya yi ma ta, wane wannan saurayi."

Ya sunkuya ya sumbaci goshin Badura [ http://
fb.com/waziriaku ] sa'annan ya waka wadannan
baitoci, duk da ba ya da fasahar tsara waka:
"Idan na nuna kauna ga abar begena, sai su
tunzura da fushi. Yana yanke hukunci idanunsu
rufe. Ku hakura da hukuncin Allah domin tawa ta
zarce taku. Saboda bege idona ke zubar da
hawaye. Zan iya daukar dukkan hukunci a kan
wadda nake bege."

Da Maimuna ta ji wakarsa, sai ta yi dariya, ta
dube shi ta ce, "Hakika [ http://fb.com/
waziriaku ] wannan 'yar Sarki tana shere ka. To,
amma yanzu a yi maganar gaskiya, tsakanin ita
da saurayin wa ya fi dan uwansa kyau. Ban da
son rai fa!" Danhash ya ce, "Ya shugabata, ai
babu mai raina zakin madi, amma idan aka lasa
zuma dole a raina shi. [ http://fb.com/waziriaku ]
Ko shakka ba na yi, 'yar Sarkin ita ce ta fi shi
kyau."
"Makaryacin banza! La'ananne! Dan Sarkin shi ne
ya fi ta kyau!" Maimuna ta daka masa tsawa.
Suka ci gaba da gardama, har Maimuna ta [
http://fb.com/waziriaku ] kai matuka ga fushi ta
taso masa haikan za ta halaka. Ya fadi gabanta
yana ahi, yana ba ta hakuri.
***
Wannan tsakure ne daga sabuwar fassarar
labarun DARE DUBU DA DAYA, wanda yanzu haka na kasuwa...

ZANCI GABA INSHA ALLAH(8) HIKAYAR KAMARUZZAMAN DAN SARKI SHAHARUZZAMAN

.
Aljana Maimuna ta rikida kudin cizo, ta shiga [
http://fb.com/waziriaku ] karkashin rigar Badura,
ta dubi daidai saman cibiyarta ta zabga mata
cizo. Nan take ta yi firgigi ta farka, ta tura
hannunta cikin rigarta tana susar wurin da
kwaron ya cije ta tana fadin, "Wash! Wannan
wane irin kwaro ne mai zafin cizo?" Tana cikin
soshe-soshe sai ta ji wani [ http://fb.com/
waziriaku ] nannauyan numfashin mutum kusa
gare ta. Ta yi zumbur ta tashi zaune, ta dubi
wanda ke kusa gare ta cike da mamakin yadda
aka yi har wani ya kwanta kusa gare ta.
Ta dubi fuskar Kamaruzzaman ta cikin hasken
fitilar da ya haske dakin. Ta ja gwaron numfashi,
tsarki ya tabbata ga Allah [ http://fb.com/
waziriaku ] madaukakin Sarki wanda ya halicci
wannan kyakkyawan saurayi. Ta kura masa ido
tana kallon girar saman idonsa mai kunyatar da
ta barewa don kyau. Ta ga wani dan madaidaicin
baki sai kace zoben annabi Sulaimanu. Da wasu
lebba suna sheki [ http://fb.com/waziriaku ]
kamar madubi. Ta ga kumatunsa jajaye masu
kalar furen wardi.
[ http://fb.com/waziriaku ] Yayin da Badura ta ga
Kamaruzzaman sai yawun bakinta suka kafe, nan
take wutar begensa ta ruru cikin zuciyarta. Ta
ce, "A'aha! Yaya aka yi wannan bakon saurayi
yake kwance kusa gare ni bisa gado daya? Kai,
amma na rantse da Allah ban taba ganin saurayi
mai kyau kamar wannan ba. Da na san cewa
yana cikin wadanda suka nemi aurena da tuni na
amince [ http://fb.com/waziriaku ] da shi a
matsayin mijina.
Daga nan sai ta fara girgiza shi da hannuwanta
tana cewa, "Ya masoyina, abin begena, tashi in
shayar da kai madarar soyayya."

Maimuna ta danne kansa da fiffikenta daya, ta sakar masa
barci mai [ http://fb.com/waziriaku ] nauyi.
Saboda haka duk da girgizar da Badura take yi
masa bai ko motsa ba balle har ya farka daga
barci. [ http://fb.com/waziriaku ]
Da Badura ta ga bai da alamar tashi, sai ta kara
girgiza shi da karfi tana cewa, "Ya masoyina, na
damka ragamar rayuwata a gare ka, tashi in
gwada maka kakkyawan kirjina da maza da yawa
suke mutuwar son gani. Tashi in nuna maka [
http://fb.com/waziriaku ] cibiyata mai tsadar
gani ga kowane mahaluki. Ka tashi ka sarrafa
dukkan gabobin da kake so ga jikina, na mallaka
maka kaina gaba daya." Amma ina,
Kamaruzzaman bai san wainar da take toya ba,
ya dulmiya cikin barci. [ http://fb.com/
waziriaku ]
Badura ta ci gaba da cewa, "Haba masoyina, don
me za ka kyale ni ina ta magana ni kadai? Idan
kana takama da kyau ne, to, ai ni ma an ce
kyakkyawa ce, watakila ma na [ http://fb.com/
waziriaku ] fi ka kyau. Ko kuwa dai mahaifina ne
ya hana ka yi mini magana ko ka taba ni?"
Kamaruzzaman dai bai ko motsa ba balle ya kalle
ta, sai barci kawai yake yi. [ http://fb.com/
waziriaku ]
Tsananin so da begen Kamaruzzaman suka karu
a cikin zuciyar Badura. Ta dimauce, hankalinta
ya gushe, ta ci gaba da cewa, "Yi mani magana,
ya shugabana. Yi mani magana, ya abokina. Ka
amsa mani ya masoyina. Ka fada [ http://
fb.com/waziriaku ] mani sunanka abin begena.
Don me kake da girman kai haka?"
Kamaruzzaman dai bai motsa ba, domin kuwa
aljana ta danne masa kai da fiffikenta. [ http://
fb.com/waziriaku ]
Badura ta kamo hannun Kamaruzzaman sai ta ga
zobenta a dan yatsansa. Ta yi kara, kara mai
tsanani cike da farin ciki. Ta ce, "Oho, na rantse
[ http://fb.com/waziriaku ] da Allah kai ma kana
sona, kamar yadda nake sonka, to, don me za ka
juya mini baya, ka ki yi mini magana? Watau ka
aikata abin da ranka yake so gare ni lokacin da
nake barci, daga nan kuma ka cire zobena ka sa
a dan yatsanka ko? To, na bar [ http://fb.com/
waziriaku ] maka zoben, amma zan cire naka
maimakon nawa, kuma sai na rama abin da ka yi
mani."

Ta sa hannu ta cire wani zobensa daga yatsun
hannunsa, ta saka shi ga dan yatsan hannunta.
Daga nan sai ta daga 'yar rigarsa [ http://
fb.com/waziriaku ] ta barci, kirjinsa da cikinsa
suka bayyana. Ta sunkuya ta sumbace shi ga
fuska, ta tsotsi bakinsa, ta sa hannunta tana
shafa kirjinsa da cikinsa. Fatar jikin
Kamaruzzaman mai santsi ce kamar jikin kifi, sai
ta hadu da tattausan hannun Badura a lokacin da
take shafa masa kirji. Ba ta ankara ba sai ta ji
santsin fatar jikinsa ya kwashi hannunta zuwa ga
kasan cibiyarsa, har ya shiga cikin wandonsa, ta
taba masa mazakuta. [ http://fb.com/waziriaku ]
Ta yi sauri ta janye hannunta cikin tsananin jin
kunya. Amma wanna abu sai ya tsokano mata da
sha'awa mai karfi, kamar yadda aka fada,
sha'awar mata ita ce ma fi karfi daga sha'awar
maza [ http://fb.com/waziriaku ]. Ta kware
rigarta, nonuwanta suka fito fili, ta kwanta kusa
ga Kamaruzzaman ta jawo kansa ta aza bisa
kirjinta, ta sa hannuwanta biyu ta rungume shi. A
haka barci ya kwashe ta, tana rungume da
Kamaruzzaman. [ http://fb.com/waziriaku ]
Aljana Maimuna ta dubi Danhash, wanda ya
sunkuyar da kansa kasa cikin jin kunyar ganin
yadda Badura ta mika kanta gaba daya ga
Kamaruzzaman, ta ce masa cikin fara'a, "Ka
gani, [ http://fb.com/waziriaku ] ya kai
la'ananne! Dubi yadda abin begena ya kawar da
kansa daga abar begenka, bai ko taba jikinta ba.
Amma dubi yadda abar begen taka ta rude, ta
rikice, ta sadaukar da kanta gaba daya ga abin
begena. Wannan shi ya tabbatar mana da cewa
abin begena ya shafe abar begenka fat da kyau.
Amma babu kome, na yafe maka a kan jayayya
da ka yi da ni." [ http://fb.com/waziriaku ]
Daga nan ta kama hannunsa ta rubuta masa abin
da ya bukata daga gare ta. Ta juya wurin [
http://fb.com/waziriaku ] Kashkash ta ce da shi
ya taimaka wa Danhash su dauki Badura su
mayar da ita dakinta kafin gari ya karasa
wayewa.
"Na ji, na yarda." Kashkash ya ce cikin
girmamawa. Suka tafi shi da Danhash suka
warware hannuwanta daga jikin Kamaruzzaman,
suka dauke ta suka tashi sama da ita. Cikin
kyibtawar ido suka ajiye ta bisa shimfidarta a
cikin dakinta da ke kasar Sin. [ http://fb.com/
waziriaku ] Maimuna kuwa ta ci gaba da tsayuwa
a gaban Kamaruzzaman tana kallon kyakkyawar
fuskarsa. Da ta ga gari ya kusa wayewa sai ta
sunkuya ta sumbaci goshinsa, ta fita ta koma
cikin rijiyar da take zama. [ http://fb.com/
waziriaku ]
Yayin da gari ya waye, Kamaruzzaman ya farka
daga barci. Ya juya dama, ya

1 Comments On HIKAYAR KAMARUZZAMAN DAN SARKI SHAHRUZZAMAN
avatar
abasu-kala

1 year ago

Reply

Wanne darasi kuka ?aru da shi daga cikin wannan hikayar,

Please Login or Register in order to submit comment