Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

❄💦❄💦❄💦
*ASIRINSA YA TONU*
❄💦❄💦❄💦


❄❄❄❄💦
*By*
❄❄❄💦
*Fadeela Lamido*
❄❄💦

❄💦


*Bismillahir Rahamanir Rahim*



❄❄💦
*Page 1 to 3*
❄❄💦



Yara ne yan kimanin shekara 14 su uku suke buga ball duk kansu mata ne kuma kamarsu daya farare tas, idan ba sanin su kayi sosai ba baka iya banbance su"

Wasan su suke hani,an sai faman ihu suke, inda kasan wasu garadan maza, shiga sukayi kamar yadda cikakun yan ball keyi saidai na yariya 1 da ya babban ta domin kuwa duk cibiyanta waje yake, kirjinta kawai guntuwar rigar ta rufe"

Zuwa cen daya daga ciki ta tsaya cak tare da zunboro baki tana fadin"

Nidai gsky *Nehilah* manayi dan kinga kin fimu iyawa saikita mamayan mu"

Tsalle wadda aka kira da suna *Nehilah* tayi sannan ta buga ball din tare da fadin kada Allah yasa kiyi bari yaya ya dawo mayi tar....


Daidai lokacin wata dadtijuwar mata ta futo,tai tsaye asaman bene cikin fada tace"

*khadi sadiya* kuzo Ku wuce ciki, nagaya muku ku daina beyewa wannan shashashar yariyar, ku barta taitayi, tunda ita kunnenta na kashi ne"

Tunin khadi da sadiya suka nufi shiga gida, yayin da *Nehilah* tayi tsaye ta turo baki"

Harara matar ta zuba mata sannan tace"

Zakizo ki shige gida ko sai na sameki agurin"

Cikin sauri ta fara takawa tare da buga kafafuwanta akasa tana kunkunai"

Koda ta shiga babban falon gidan bata bi takan kowa ba kai tsaye dakin su tashige"

Matar ce ta bita da kallo sannan tace lallai akwai aiki"

Daidai lokacin Wata mata ta fito daga daki sanye da gyale, ga dukkan alama fita zatayi, dan murmushi tayi sannan tace"

Aini duk tabaran da *Nehilah* zatayi bana ganin lefinta, *Yaroh* shine babban me laifi, shine ya shagwabata ki duba fah duk kannesa ba wanda yake sakin ma fuska sai *Nehilah* sabo da yana ganin cikin su guda, sauran ko uba suka hada, karashe mgr tayi cikin haushi"

Cikin mamaki matar tace *hajiya babba* wannan wacce irin mgn ce banda abinki ai kinsan halin *yaroh* basan mgn ne dashi ba"

Hmmm *Antyn su* kisan Allah *Yaroh* yan ubanci yake nunawa, dan duk wani dadaure fuskan shi akan yaran dakina yake sauka, *Nehilah* ko tunda yaga shine yasha nono ya rage mata tattalin ta kawai yake, aini tuni nagano manufar shi, dan haka nagayawa yaran dakina su kiyaye shi"

Ajiyan zuciya *antyn su*ta sauke cikin rashin jin dadin zancen tace"

Aini bansan da wani takun saka tsakanin *yaroh* da kannen saba, amman zanyiwa tufkar hanci"

Tafiya *hajiya babba* ta fara tana fadin nidai saina dawo"


Itako *Nehilah* gado ta fada cikin haushi ta fara neman no yayanta
Sai dai wayar kashe take"


Misalin karfe 4:30pm ne *Nehilah* taji tsawar motar yayan ta, wani zilo tayi ta doro daga gadon har yanzun tana nan cikin shigarta ta dazon, waje ta nufa cikin murna bata damu da yanayin jikinta ba"


Tana isowa matashin saurayin na fitowa daga cikin motar dogo ne fari tas daka kalli fuskar *Nehilah* ka kalli ta wannan saurayin kasan ciki daya suka fito, sabo da tsananin kama da suke, koda duk familyn kama suke da juna, amman ta *Nehilah*da yayanta tayi yawa"

Jikin shi ta fada tare da lumshe ido, shima cikin kulawa ya kara mannata ajiki, tare da sun kuyo da kanshi yana leken fuskanta, zuwacen yace"

*Neehila* meya same ki? daga ganin idon nan naki kinyi kuka"

Wani hawayen ta sake matsuwa sannan tace"

Ba Anty bace.....

Katseta yayi da fadin tace kin cika wasa?

Cikin sauri ta daga kai"

Dagata yayi cak ya sakata awuya, sannan ya kwantar da murya yace"

Rabu dasu share hawayenki"

Dariya ta fara sannan ta zagayo da hannun ta ta rike fuskar shi"

Ahaka suka ratsa ta falon gidan inda khadi da sadiya ke zaune kauda idon su,sukayi dan da sun kallesu yana iya zagin su"

Dakin Anty suka shiga, tare da sallama, jin dariyan nehilah ya sata saurin dagowa Ido ta zuba musu cikin takaici tace"

Yaro gsky bana son irin wannna yaya zaka dauki yariya sangwamemiya kamar *nehilah*ka mata maka wuya banda lalacewa shekaranta nawa?

Dariya yayi tare da sakkota, kan kujara ya daura ta sannan yace"

Anty nifah bana ganin girmanta, har yanzun neehila yariya ce 14 fah gareta, haba anty yaushe aka haifeta?

Daidai lokacin *nehilah* ke fadin yaya yau fa nayi ball kafah fuwana zafe suke zokayimin tausa

Cikin sauri ya nufeta ya fara dannan mata kafah yana matsawa"

Tsaye Anty tayi tana kare masu kallo hakika tana son dakatar da wannan dabi,a ta *yaroh* da *nehilah*, saidai duk ta inda ta bullu musu kyaucewa suke, tana cikin wannan tunanin taji muryan shi yana fadin *neehila* da kk gama ball din kinyi wanka kuwa?

A,a toh ai Anty ce tayi min fada"

Oyya maza tashi kije kiyi wanka"

Cikin shagwaba tace"

Yaya nifah agajiye nake anjima zanyi"

Girgiza kai yayi domin yafi kowa sanin taurin kai irin na kanwar sa, hankalin shi ya maida gurin anty suka cigaba da hira"

Zuwa can ta sauko jikin shi ta sake darewa tare da kamo hannun shi ta daura akan kafarta"

Matsa kafar ya fara ba tare da ya waigo ya kalleta ba,

Yayin da antyn su ta zuba musu ido, azuciyarta take fadin Ikon Allah "

zuwa can ta fara lumshe ido alamar tanajin bacci, dan haka ya dan girgizata"

Zabura tayi atsorace cikin rarrashi yace "

Tashi ki koma dakin ki"

Ba musu ta mike dukkan su bayanta sukabi da kallo, harta kule"

Shima mikewa yayi yana fadin anty bari naje na watsa ruwa neehila ta shafamin warin zufah"

Har yakai kofa yaji Anty tace ah ah Yaro, aiko inason mgn da kai"

Tsayawa yayi cek sannan ya dawo ya zauna"

Kara tamke fuska Anty tayi sannan tace"

Meya faru tsakanin ka dasu khadi ?

Mamaki ne ya kama shi Anty meko? ance miki wani abu ya farune?,

Shiru anty tayi domin ita kanta tasan babu abin da ya faru, dan haka tace"

Yaro ka natsu sosai kaji abinda zan fada maka,

Kwata2 banajin dadin abin da kake yi, yaran nan dukka kannin ka ne, dan me zaka ware nehilah ?, koko so kake kajamin zagi dan kasan ba abu me wahala bane ace ni nake kitsa muku"

Shiru yayi kansa akasa zuwa can yace"

Anty nifah ba wani abu dasuka min, kanninane fah, ai idan ina sakar musu fuska
rainani zasuyi"

Hmmm *yaro* nidai nagaya maka ka bari kawai banaso wani irin wasa ne bakayi da nehilah me yasa bata rainaka ba?

Anty ai ita nehilah tasan darajata da mutuncina, kuma batason baccin raina, dan haka nima nake kokarin faranta mata"

Toh ni dai na gaya maka kabari banaso dukkan su kannan kane banason kana nuna banbaci atsakanin su"

Shiru yayi zuwa can ya bude baki ahankali yace"

Anty wai ke yanxun har kin manta lokacin da hajiya babba takemin gori cewa tunda kika haifeni ko bari baki sakeyi ba, nasha zuwa daukan salma gurinta amman ta hanani daukan ta, har cemin tayi 'ya'yata ba kanni na bane, ni ahaka zan kare banda abukin shawara, shiyasa Allah ya tausaya min ya bani nehilah, shiyasa tun tana karama nake neman shawara agurinta"


Kallon shi kawai anty take, har ya gama mgnr sannan tadanyi murmushi tace"

Wai kai yaro baka yafeya ne?, toh badai kyau ni bana kyaunar wannan dabi,ar"

Mikewa yayi nufi fita batare dayace komai ba"


Dakin shi ya bude ya shiga, kai da ganin dakin kasan meshi yanaji da tsafta komai na dakin daukan ido yake gwanin ban sha,awa saidai abu daya da beyi tsari ba shine bangon dakin dake zagaye da hutonan turawa cikin shiga ta nuna tsaraici"

Agogon hannun shi ya kwance sannan ya nufi toilat"

Zuwa can ya fito yana goge jiki, gaba daya dakin ya dume da kamshi me sanyi"

Mai ya fara shafawa ahankali bayan ya gama ya saka kanan kaya sannan ya fara daukan turare yana fesawa ajikin shi saida ya fesa kalah shidda"

Dakin nehilah ya nufah, ahankali ya tura kofar yana kiran my sis"

Daga cikin toilet take fadin yaya *Faruq* jirani yanzun zan gama"

Juyawa yayi tare da fadin ki sameni a waje ki toho mana da ball"

Cikin sauri ta karasa wankan dan haka bata tsaya shafah mai ba kaya kawai ta saka sannan ta dauki🎾 tayi waje"

Hangoshi tayi zaune ya daura kafa daya kan daya, waya ce manne akunnen shi, yana mgn cikin murmushi, yana kada kafarshi daya ahankali"

Tsaye tayi, nesa dashi tana kare mishi kallon da matasan kona meye ba"

Kula yayi da ita dan haka ya mata alama da hannu cewa ta karasu"

Cikin sanda ta fara takawa, harta isa gaban shi, saidai alokacin da ta baza kunne taji meyake cewa acikin wayar, sai ji tayi
yace I will call u later

Take wani haushi ya kamata cikin damuwa ta fara wasa da ya tsun hannunta kwallah cike da idonta"

Ido faruq ya zuba mata, yana kokarin ganu abin daya sata ta shiga wannan halin"

Kiranta yayi ahankali nehilah?

Acan cikinta da ta amsa"

Nuna mata kujerar dake gefenshi yayi sannan yace zo ki zauna"

Da wani irin karfe, fada fada ta fada kan kujerar har saida kujerar ta girgida zata fadi"

Cikin sauri ya yasa hannun shi ya rike kujerar yana fadin ah ah sis ya haka ne, ki zauna ahankali mana"

Ko kallon inda yake batayi ba dan haka ya kara juyar da kujeran shi sukayi facing din juna"

Cikin sayi murya yace sister me aka miki kikayi fushi haka?

Hawayen da take makalewa ne suka zobo tasa bayan hannunta ta share sannan tace"

Dawa kayi waya?

Dan zaro ido yayi tare da faduwan gaba me tsanani, cikin mamaki yace"

Bangane dawa nayi waya ba, OK bakomai bari na gaya miki, wata antyn ki ce"

Turo baki ta sakeyi sannan tace"

Yaya ka manta kace min kaine zaka zaba min mijin da zan aura"

Murmushi yayi kadan sannan yace"

Ina sane har ma na gayawa daddy ya amince kuma yace nine waliyin Ki"

Ajiyan zuciya ta sauke sannan tace "

Toh ai kaima saika bari ni na zaban maka yariyar da zaka aura"

Zaro ido yayi sannan yace haba nehilah kina nufin haka zanta zama har sai kinyi hankalin da zaki zabar min mata"

Hawaye ta kara matsuwa sannan tace"

Toh aiko yanzun da hankali na"

Ganin inda take neman rikecemai yasashi fadin"

Toh shikenan naji inajiran ki amman ki zabomin da wuri"

Cikin murna ta fara goge fuskarta sannan ta amsa da toh"

Shiko faruq shiru yayi yanabinta da kallo azuciyar shi yake fadin lallai mijin nehilah zaiyi famah, ban da tsaurin ido tayaya zata kalleni tace na zauna ta nemo min mata, yana cikin wannan tunanin yaji tace"

Yaya?

Na,am nehilah yaya akayi?

Ahankali tace nima zan cewa daddy nice waliyiyar ka






❄Mmn Yazeed🚴🏻‍♀❄
❄💦❄💦❄💦
*ASIRINSA YA TONU*
❄💦❄💦❄💦


❄❄❄❄💦
*By*
❄❄❄💦
*Fadeela Lamido*
❄❄💦

❄💦



❄❄💦
*Page 4 to 6*
❄❄💦


*FATAN ALHERI GARE KU*

*Sa'adatu Lamido*
(Yar,uwa rabinjiki)
*Hussaina Faji*
*Hadiza Doguwa*
(Mmn Teema)
&
*Aseeya*




Dariya sosai mgnr nehilah tabawa faruq saida ya gama darawa sannan yace"

Waye ya gaya miki mace nawa namiji walicci"

Turo baki tayi, nan danan idonta suka tara ruwa, lura faruq yayi kiris take jira tasa mai kuka, dan haka yace"

Toh naji, na amince amman sai in dai kin tambayi daddy "

Sakin fuskanta tayi kadan sannan tace,


Ai dama zan gaya mai, yanzun toh ka kawo wayar ka na goge no buduwar taka"

Shiru faruq yayi ya zuba mata ido, yaso ya hanata amman sai ya tuna ai ya haddace no, danha ya lalubo no ya mika mata"

Danna wayar ta fara, yayin da faruq ya zuba mata ido"

Zuwa can yace sister har yanzun baki gama bane?

Idon ta na kan wayar take fadin yaya sunan mata ne naga sunyi yawa shine nake goge maka"

Zabura Faruq yayi ya fizge wayar cikin fada yace"

Baki da hankali ne wanne irin hauka ne wannan?, abokan aiki nane fah, wayar ya fara dubawa, yayin da nehilah ta mike tsaye tana tsiyayan hawaye, domin bazata iya tuna ranar da yayi mata tsawa kamar haka ba"

Shiko Faruq bayan ya duba wayar shi yaga bannan da nehilah tamai jiyaye zuciyar shi na tafasa, be tabaji zafinta kamar na yau ba,

Daga hannu yayi zai kai mata mari, ko me ya tuna kuma sai ya dungule hannun tare da fadin, dan ubanki bacce anan gurin"

Be gama rufe baki ba ta kwasa da gudu tayi cikin gida, cikin matsanancin kuka"

Bayanta yabi da kallo, tare da sauke ajiyan zuciya, take yaji zuciyar shi babu dadi tare dayiwa zuciyar shi fada danme zata kasa hakuri da halin nehilah"

Afili kuwa cewa yayi kajimin yariya da rigima ita anufin ta karna aje no mace awayata saina wacce ta zaban mun, wannan mijinta ya shiga uku"

Wayoyin shi ya tattara yana kokarin shiga cikin gida motar mahaifin su na sawo kai, dan haka ya karasa da sauri ya taryeshi"

Hannun shi ya rike suka jero inda kasan aboki da abokinsa, kamarsu daya kamar antsaga kara, sai dai ya rinta da faruq zai nunawa mahaifinsu"

Cikin gidan suka nufah kowanna fuska dauke da murmushi"


*ASALIN SU*


Ahaji Bello shine mahaifin su faruq, su 3 iyayensu suka haifa, Ahaji Ibrahim shine babba, sai mahaifin su faruq Alhaji bello sannan karamar su hajiya mariya"


Gaba daya zuri,ar gidan kyawawa ne kasancewan asalin kakanin su fulanin gwabe ne, kuma isu isu suke aure basa bari ashigo da bare dan haka gaba daya kusan kamarsu daya sai babbanci wadda ba,arasa ba"

Alhaji ibrahim me kudi ne sosai yana da kanfanuni da dama., tun yana saurayi Allah yabashi tarin dukiya dan haka lokacin da Alhaji bello ya kammala karatun sa ya mallaka mashi daya daga cikin kamfanin Sa"



Alhaji Ibrahim matar shi 1, yaranshi 4 namiji 1 mata 3,

Shiko alhaji Bello wato mahaifin faruq da nehilah, matan shi biyu, hajiya babba, ita ya fara aure shekaransu 7 Allah be basu haihuwa ba, dan haka mahaifiyar su alhaji bello wadda ayanzun suke kira inna hajiya, tasa
rigima saiya kara aure"


Babu yadda ya iya dole yabi umarninta, kuma shima kanshi
yanason yaga danshi"

Acikin dagin su a ka nemo mishi mata wato hajiya maryam wadda ayanzun suke kira anty mu, itama saida ta shekara 8 sanna ta samu ciki, gata sosai dagin suka nuwa cikin, bakamar inna hajiya dan har rawa saida tayi"

Itako hajiya babba sai alokacin kishinta ya tashi rigima iri2 babu wadda bata tsuro dashi ba, gashi cikin yana matukar bawa antyn mu wahala"

Matar alhaji ibrahim ce kullum take zuwa ta dafawa anty abinda zataci dan ba komai take iyaci ba, kokari sosai take mata duk da cewa itama tana dauke da ciki saidai idan ba an gaya maka ba bazaka gane ba,

Bayan wata 9 anty ta haifi danta namiji sai dai tasha matukar wahala"

Murna ce ta kama dangi gaba daya, inna hajiya ko jitake kamar ta zuba ruwa akasa tasha dan wannan ne jika nafarko daga guri 'ya'yata maza"

Bayan kwana 2 da haihuwar anty itama matar alhaji ibrahim wadda ayanzu suke kira umma ta haifi 'ya mace"

Saidai yamma nayi tace baza nazo ba, haka kowa yayi jimgum ga farin ciki ga bakin ciki"

Anty kuka tayi sosai kai kace dantane ya koma hakika ta tausaya wa umma domin tafisu dadewa bata haihuba "

Itako umma tawakkali tayi tabarma Allah komai"

Ranar suna ta zagayo aka sawa yaro faruq"

Bayan shekara 1 umma ta haifi da namiji wadda aka sa masa bashir"

Tundaga lokacin babu wadda ya sake haihu acikin su, illah kanwar su alhaji bello daketa haife haifen ta"

Bayan shera 10 hajiya babba ta haife salma bayan sati 1 umma ta haifi fatima, tundaga lokaci suke haihu atare saida sukayi
yara 3 uku sannan suka tsaya"

Itako anty tundaga faruq bata sake haihuwa ba"

Faruq da bashir sun taso kansu daya duk da cewa faruq ya bashi shekara 1, shiri suke sosai basa boyewa juna sirrin su

Faruq yana matukar son yara, sai dai dayaje gurin kannensa hajiya babba zata faramai gorin, cewa tunda aka haifeshi uwarshi ko bari bata sake ba"

Zafi sosai faruq keji dan haka ya fara addu,a shima Allah ya bashi dan,uwa"

idan yaji son kanen sa ya taso masa gidan alhaji Ibrahim yake zuwa sai dai ko yaje baya iya sakewa cikinsu dan duk su 3 mata ne bashir ne kawai namiji, dan haka daya gaida umma sai dai ya shige dakin bashir"

Yaso ya koma gidan dazama amman idan ya tuna yadda umman ke amsa gaisuwan shi daker saiya fasa"

Ana haka hajiya babba ta sake samun ciki, wannan karon iyayinta yafi ko wanne, cikinta na Wata 7 anty ta samu ciki"

Murna gurin faruq ba,a mgn,

Lokacin haihuwa yazo hajiya babba ta haifi yan 2 khadi da sadiya, bayan wata 3 anty ta haifi 'ya mace wadda taci sunan inna hajiya wato Aisha suke kirant a nehilah, lokacin shekaran faruq 15 kuma har ya gama secondary

Gata sosai faruq ya nunawa nehila gawata shakuwa me tsanani atsakanin su"

Ayanzun haka faruq nada shekara

Please Login or Register in order to submit comment