Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai ne babban me laifin ai ko bance maka karka kara kawosu ba? Koko so kake kacemin sunfi karfin ka?

Kusan haka din ne anty dan kona hanasu hademin kai suke suyita fushi, ita nihilah dan tayi sati bataimin mgn ba bawani abu bane awajenta, ta iya gaba, itako naziya Yar dabace, wuka take daukowa......


Tunkafin ya karasa sukasa dariya hatta umma saida ta kauda fuskanta ta dara, anty karasa dariyarta tayi da fadin toh Allah ya shirye ku harkai dan kazama babban banza"

ummace ta tashi nihila ta sanya mata hijabi sannan ta roko hannunta sukayo waje"

Hargida umma ta rakasu sannan bashir ya maidata gida"

****



Naziya ce taita kula DA nihilah har akai suna"

Ranan sunan da daddare faruq ya matsawa naziya waishi yau zai koma dakin nihilah batace komai ba saima dariya dataitamai ganin inda yake wani irin abu kaman karamin yaro waishi adoleshi shagwaba yake mata takaishi wajen nihila, dukda tasan wasa yake mata amman abin dariya yake bata"

Lallashi take kaman tana lallashin yaro ahankali take shafa kanshi dariya nacinta tace to tashi muje"

Kafada ya make wai saidai ta dauke shi, mikewa tayi taita taitai ta daukeshi ta kasa saida yaji tana haki sannan ya jawota kangado ranjuna suka shiga farantawa bayan sun natsu hankalinsu ya dawo jikinsu, wanka suka fesa sannan suka nufi dakin nihilah"

Cikin fara'a nahilah tace au har yazun bakuyi bacci ba?

Naziya ce tace Hmmm wani bacci aini yau naga tabara wajen wannan yayan naki wai shi yau adole gurinki zai kwana"

Wasa yake miki nikam wlh kutashi ku koma sai nayi arba'in

Cikin daure fuska kaman bashine ya gama tabara ba yace ban yadda ba, bazan iya ba wlh nadaiyi na kwana 7 ya isa ha daga yau zamu cigaba da kwana 2 ....

Naziya batajira ya gama ba tace saida safen ku"

Tana fita nihilah tace yaya wlh har yanzun bani da tsarki ka tashi ka bita"

Ke wai me kika mai dani ne ? dole sai zakiba ni wani Abu zanso kasancewa ajikin Ki? , ni kwanciya kawai nakesonyi tare dake"

****

Bayan wata 4 Ibrahim yayi wayo sosai cikin naziya ko ya girma yayi wani irin tsini ajikinta duk ya kunbura"

Daga nihilah har faruq hankalin su atashe yake kullun addu'an su Allah ya sauki naziya lfy, gashi yau bikin bashir saura kwana uku zai auri yar autan hajiya mariya zainab"

Faruq da bashir keta shirye2 duk da cewa hankalin shi ba akwance yake ba, amman dolle ne ya shiga cikin bikin bashir

Ranan juma'a aka daura aurn bashir da zainab kowa ka kallah yana fara'a amman banda faruq da nihilah"

Ana tsaka da biki nihilah ta fito tana ta sauri"

Faruq na cikin abokansu ya hango wucewan ta"

Cikin sauri ya maki ya fara kirata ta, ko waigowa batayi bareta kallshe dan haka yashi cikin motar shi ya isa gareta "

Nihila yaya meye ya faru?

Cikin kuka tace yaya bazan iya zama ba, munbar anty itakadai agida gabana faduwa yake"

Shigo mutafi yace dan shima tun safe gabashi ke faduwa"

KO acikin mota nihilah banda kuka babu abinda take, dan haka suna isa tashige ciki"

Cikin jini suka sameta male male cikin mummunan tashin hankali faruq ya wawushita ya sayata amota suka nufi asibiti"

Emergency akashiga da ita nihilah duk ta fita haiyacinta kayanta duk jini hakama na faruq"

Suna tsaye agurin har karfe 8 nadare amman babu wadda ya fito daga cikin likitocin da suka shiga ciki, adaidai lokacin bashir ya fara kiran faruq awaya yana fadin wannan wani irin wulakanci ne, tun dazun muke jiranka usman yacemin kaje ka mayar da bir kitacciyar matarka gida, mujira2 kuma baka dawo ba"

Ganinan zuwa kawai faruq yace dan bazai iya wasa ba kaman yadda bashir yaso"

Juyawa yayi ya kalli nihilah sannan yace nihilah inazuwa bari naje na raka bashir gidanshi yanzun zan dawo banaso na lalata mishi wannan daren me mahimmaci arayuwan shi, yanzun idan yasan halin da muke ciki nan zaizo ya tare"

Gida ya koma ya canza kaya saidai daka kalleshi zaka gane abirkece yake"

Agidan bashir din ya samesu dan sungaji da jira koda ya shiga har sun gama suna kofarin fitowa wucesu yayi ya shiga cikin falon bashir na ganin shi ya daure fuska hakuri yaita bashi sannan ya mushi fatan alheri ya koma asibitin"

Saikusan 12:00 da dare likitan ya fito yana share zufa office dinshi ya nufa yayinda bashir ya bishi abaya"

Bayan sun zauna likitan yace Alhamdulillahi muyi nasaran Ciro abinda ke cikin saidai uwar ta jigata sosai, akwai yuwar zata iya rayuwa saboda hunkucin Allah babu inda baya kasancewa amman mawuyaci ne"

Innalillahi wa inna ilaihir raju'un shi faru ke maimaitawa hakuri likitan yaita bashi koda yaje ya samu nihila kasa daurewa yayi cikin kuka yake gaya Mata abinda likitan ya gaya mishi abin da be fahimta ba tunkafin ya karasa tayi suman tsaye kokarin faduwa take dan haka tareta, da taimakon ma aikatan asibitin suka sata agado sanan su ka fara bata taimakon farko"

Cikin Ikon Allah ta farfado mikewa tayi zubur tare da da fadin yaya inason naga anty naziya zangaya mata karta mutu ta barni na dade da gayamata bazan iya zamman gidan ba idan har batanan wlh yaya ka fadin mata kartai mana haka kace mata zakai fushi da ita indai ta mana haka"

hannu Yasa ya rufe mata baki cikin dakiya yace nihilah addu'a zakiyi ba surutu ba tashi muje kiyi alwala muyi sallah, sannan murokan mata sauki awajen allah"

Haka ko sallah suka kwana yi amasallacin dake cikin asabitin"

Washegeri kuwa daka kallesu zakaga duk sun rame sunyi zuro2 karfe 7:30am ya kira daddy ya gayamai halin da ake ciki, cikin kankanin lokaci asibintin ya cika makil"

Tsaye suke jigum2 kowa hankalin shi atashe likintan ne ya fito fuskanshi dauke da murmushi tunkafi ya karasu suka isa gareshi"

Alhamdulilah yace zaku iya shiga ta farka"

Aguje nihila tashiga kuka da dariya dauke akan fuskanta saidai tana isa gaban gadon ta samu faruq tsugune agaban naxiya tayi mamaki yadda akayi ya rugata zowa"

Kwakume suke da naziya, su anty suka shigo da katuwar jariyar naxiya ahannu su, faruq ne kadai ya amsheta amman nihilah kin amsata tayi tare da gallawa faruq harara dan me zai dauke ta"

Fuskanshi dauke da murmushi yace Allah ya huci zuciyar ki, amata uzuri ba laifinta bane ko mai mukadari ne daga Allah👆🏻"

Satin naxiya 2 aka sallameta suna akayi nagani da fada duk cikin kulawan nihilah komai yake tafiya, yariyan taci sunan anty wato khadija"


*Bayan shera biyar*

Sadiq na hango cikin taran jama'a yana raira karatun al Qur'ani"

Tsaye nayi inakallon yadda yaron dan shekara 13 yake raira karatu haka"

Bayan yagama ya koma cikin dalubai yan uwasa, ya zauna sai alokacin na lura ashe sauka sadiq yayi, faruq na hango cikin fararan kaya gefenshi nihilah ne da naziya ne, sun sashi a tsakiya wasu kyawawan yara ne jikin nihila farare tas duk mata ne, ga dukkan alama yan buyu ne"

Jikin naxiya ma yaro ne karami saidai na nihilah sunfi wayo, lokacin da aka kira sadiq domin karban shahada bashir naga ya taso ya karba amtsayin shi na mahaifin sadiq din"

Yana amsa ya koma gurin da matar shi zainab ke zaune da yaransu biyu mace dana miji"

Bayan taron ya tashine na kula ashe kusan dangin gaba daya suna gurin, haduwa sukayi gaba daya sadiq atsakiya aka daukesu hoto"

Bayan sungama bashir yaja matarshi ya shige mota faruq ma hannun naziya ya kamo amman saita goce tana zaro ido tare da fadin baka ganin idon su daddy ne , kowa na kallon mu"

Tsaki yaja sannan ya matsa ya jawo nihilah jikinshi ba musu ta fada kirjinshi hannun su sarke da dana juna kuka nufi shiga mota"

Umma ce ta fara dauke kanta daga kallon su, anty ko binsu da kallo tayi sannan tace Ikon Allah wai yaro da nihilah bazasu firma bane?

Dariya kawai su daddy sukayi suna kokarin shiga tasu motar"

Nihilah ko kanta ta kara turawa cikin kirjin faruq tana fadin I love u so much yayana




*Alhamdulillah*






❄💦Mmn Yazeed❄💦

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment