Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

28 yayinta nehilah keda 14 "

Faruq ya gama karatunshi yana aiki akamfanin Alhaji ibrahim wato wan mahaifin Sa, nehilah ko tana ss 1"

*Cigaban labari*


Bayan faruq daddy sun shiga gida, falo faruq yabar daddy ya shige dakin shi"

Har dare faruq be sakejin duriyar nehilah ba, tsintan kashi yayi da rashin jin dadin haka, dan haka ya kasa tabuka komai"

Yana zaune yana tunanin yadda zaiyi ya shayo kanta dan balakin taurin kai gareta, gashi baya iya mata tsawa kamar yadda yakema sauran kannan sa, ko dazon ma karfin haliyayi"

Kiran anty ne ya shigo wayarshi jikinshi asanyaye ya daga wayar, cikin daga murya tace"

Toh yau kuma me aka muku, dazaku hada baki kuki zuwa cin abinci?

Ajiyan zuciya ya sauke, koba,afada ba yasan cewa nehilah ce taki cin abinci"

Cikin sanyin jiki yace"

Babu komai anty inna rage aikin office ne zuwa anjima zan shigo, amman anty kafin na fito kidan tayani rarrashin autar ki, ta fito taci abinci"

Cikin daga murya tace, wannan kuma saikai sanda ta kwabe muku bansani ba" ku karata can, tana gama fadin haka ta kashe wayar"

Shiru faru yayi yana tunanin ta yadda zaiyi ya shawo kan kanwar tasa, zuwa can ya yanke shawaran kwashe duk wani no dake da amfani ya kai mata wayar"

Be wani dauki shi dogon lokaci ba ya gama sannan ya mike ya shiga toilet, wanka yayi sannan ya fito"

Bayan yagama shiryawa yana tsaye yana feshe jikin shi da turare yaji ana konkwasa masa kofah"

Wani sanyi yaji azuciyar shi dan yasan acikin yaran gidan nehila kadai ake aikowa gurin sa"

Karasawa yayi ya bude kofar, tana tsaye cikin duguwar riga ta atamfa, kanta babu dan kwali, kalaba ne akanta duk sun sauka agadon bayanta, ido faruq ya zuba mata"

Daker ta iya bude baki tace"

Daddy nakiran ka, batajira ya amsa mataba ta wuce da sauri"

Sakin kofar yayi ya biyo bayanta ahaka suka shiga har falon daddy"

Daddy na kishingide akasa yayin da anty da hajiya b suke gefen shi"

Zama sukayi sannan faruq yace daddy sannu da hutawa"

Cikin sakin fuska ya amsa sannan yace wannan mutuniyar taka meya sameta yanuna nehilah da hannu

Murmushi faruq yayi sannan yace"

Daddy wai ita nan fushi take dani"

Shima daddy murmushi yayi sannan yace"

Yau munganku arana, toh yanzun ku tashi kuje kuci abinci, saiku dawa na muku sulhu"

Mikewa faruq yayi sannan yace taso muje

Nina koshi ta fada tana cuno baki"

Shiru yayi yana kallonta zuwa can ya tsuguna ya ajeye warshi agabanta yace"

Gashi nan inkinga dama ma Ki hadiye rigimanmiya kawai, juyawa yayi ya fita da sauri"

Anty ce tace au dama akan wayar kike wannan iskancin"

Itako hajiya babba haushi ne ya rufeta bakadan ba sai hura hanci take"

Nehelah mika hannu tayi ta dauki wayar sannan ta mike tana kokari fita, daidai lokacin taji muryan hajiya b tana fadin"

Alhaji waishi faruq bazaiyi aure bane duk gidan nan fah shine babba"

Cekk nehila ta tsaya tare dajuyowa baya"





❄Mmn Yazeed❄
❄💦❄💦❄💦
*ASIRINSA YA TONU*
❄💦❄💦❄💦


❄❄❄❄💦
*By*
❄❄❄💦
*Fadeela Lamido*
❄❄💦

❄💦



❄❄💦
*Page 7 to 9*
❄❄💦





❄💦 Tana kokarin dawowa tsakiyar falon tana fadin daddy ai bayanzun zaiyi aure ba"

Gaba dayan su kanta suka maida kallon su , gyra zama daddy yayi sannan yace"

Nehilah zoki zauna kibani lbr sai yaushe yayan naki yace zaiyi aure"

Kokarin zama take tana fadin daddy ai nice zan zaba mishi mata"

Hmmm kunji wata shiririta, yanzun shi sai ya zauna gotai2 dashi ki samo mishi mata"

Toh nima bayace wai shi zai zaba min miji ba, kuma yace min ka yadda harma kace shine waliyina"

OK shiyasa kema zaki zaba masa? ya fada yana murmusawa"

Eh mana daddy kaga nima saina zama waliyiyar shi"

Dariya sosai Daddy da anty sukayi"

Hajiya b ko cikin haushi ta mike tana fadin wlh alhaji kayiwa yaro fada ya daina biyewa nehilah, ita kanta idan ta tashi cikin irin wannan sangartan bazata ji dadiba dan duk tsiya dai gidan wani zata, waye zai jure wannan tabaran tata, juyawa tayi ta kalli nehilah tace"

Mara kunya kawai banda rashin kunya ke har zaki kalli kamar yaro kice zaki zaba mishi mata, makaho ne shi, koda yake ba laifin ki bane, waigawa tayi ta kalli alhaji taga shi danna ma wayar shi yake, itako anty tagumi ta rafka"

Wani sabon haushine ya kamata cikin sauri ta fara takawa da nufin fita"

Alhaji ne ya dakatar da ita sannan yace dawo ki zauna, ba musu ta zauna"

Kallon nehilah daddy yayi sannan yace"

Mamana maza jeki kiramin yayan ki"

Juyawa tayi da sauri tare da chunu dan bakinta"

Ba,ajima ba suka shigo tare, bayan sun zauna, daddy yayi gyaran murya sannan ya fara mgn"

Faruq ya mgnr da mukayi dakai kwanaki, kaje kuwa?

Eh naje, ya fada tare da sosa kai"

Toh yayi kyau ina fatan dai kun daidaita?

Shiru yayi bece komai ba, saifaman shafah kai yake"

Kallon shi daddy yayi sannan yace kana nufin acikin kannan ka na gidan alhaji Ibrahim duk su 3 babu wadda ta maka?

Kara saukar da kanshi kasa yayi"

Shiru falon yayi zuwa cen daddy ya sake cewa"

Toh naji, ka natsu sosai kaji abinda zan fada maka, karka bari raina ya bace akan mgnr nan, gobe kaje gidan hajiya mariya ka duba acikin yaranta, banason ka wuce gobe bakaje ba"

Ahankali ya amsa sannan ya juya ya kalli nehilah, hauwaye ya gani kwance a idonta cikin sauri ya mike ya riko hannunta sukayo waje"

Rarrashinta yayi sosai tare da nuna mata shiba yaro mane kamarta, shikan shi yana son aure a yan zun"

Amman nehila cewa tayi, idan kai ba yaro bane meyasa su Anty suke cemaka yaro"

Murmushi yayi kadan sannan yace"

Sabo da ni aka fara haifa, bata iya kiran sunana"

Toh yanzun kai kana son auren ne?

Inaso mana amman ni inada yariyar da nake so sai dai daddy yaki amincewa waishi dole acikin dangi zan zaba"

Acikin zuciyar ta tayi dariya tace Allah ya kara, afili kuwa cewa tayi aigara ma haka"

Sakin baki yayi yana kallonta zuwa cen yace"

Nehila me kikace?

Yaya cewa nayi gara haka, haka kawai kaje ka auri wata ta duga hanani ganin ka, haka rannan dana raka kawata shamsyya gidan yayan su, matar shi tacewai bacci yake, har muka gaji da zama, sai da ya dade sannan ya fito, kuma yana zama matar ta biyoshi tanata tabashi kamar tana shafa mishi mai, kuma fah yaya ba wanka yayi ba, wlh jikinshi harda riga kuma bata dauko mai ba, amman tana saka hannuta cikin rigar........

Nehilah? , faruq ne ya kira sunan ta "

Da sauri ta daga kai ta kalleshi"

Karki kara zuwa gidan, ya fada cikin daure fuska"

Ganin inda ya hada gira yasata fadin toh ai dama anty tace idan na kara zuwa zata zane ni"

Dasauri yace au gayamata kk yi"?

Eh mana "

Shiru faruq yayi yana kare mata kallo, zuwa can yace"

Nehilah aini bazanyi haka ba, shima dai inaga bashi da lfy ne, ko nayi aure idan nasan yau zakizo gida na, toh bazanyi bacci ba"

Zaro ido tayi tare da fadin au tafiya zakayi ka barni ai kafata kafar ka"

Ganiyayi idan ba dakatar da ita yayiba hirar bazata kare ba dan haka yace"

Toh tashi muje mu kwanta kinga dare yayi


Bayan kwana biyu faruq ya shirya tafiya gidan hjy mariya kamar yadda mahaifin shi ya umarce shi "

Kwalliya yayi sosai manyan kaya ne ajikin shi farare tas, sannan ya dauko hula ya daura"

Abon ka da farin mutun, kyau yayi sosai ga bakin gashin kansa daya kwanta akeyan shi"

Dakin anty ya nufa yana zuba kamshi me sanyi"

Tunkafin ya karasa dakin tutararan shi yayiwa nehilah sallama"

Tashi tayi ta zauna, daidai lokacin ya shigo ya tsaya abakin kofa"

Ido nehilah ta zuba mai tana fadin, wow"

Shigowa yayi ya zauna sannan ya sakar mata murmushi"

Itama murmushi tayi sannan tace"

Yaya ina zaka?

Wlh sister gidan hjy zani, bashir neke jira gashi har yanzun bekaraso ba"

Shiru tayi kanta akasa zuwa can ta dago tace"


Yaya nima zani"

Batare da yayi tunanin komai ba yace"

Toh kiyi sauri kafin bashir ya karaso"

Dagudu ta nufi dakinta bata jimaba ta dawo, sanyi da doguwar riga baka wadda akayiwa ado da farin duwatsu, ta yane kanta da gyalenta"

Tunda tashigo dakin faruq ke binta da kallo, gashi ta saka wani zokareran takalmi"

Saida ya gaba kare mata kallo, azuciyar shi yace"


Ikon Allah nehila anfara girma, domin kowa kirjinta ya fara tasawa, sauke idonsa yayi sann an yace"

Nehilah wannan takalmin bazai kadaki ba kuwa?

A,a aina saba saka irin.......

Daidai lokacin bashir yayiwa faruq waya ya fito su tafi"

Suna shiga motar bashir ya farawa nehila tsiya"

Nehilah wannan uban kwaliya haka kamar zaki party"

Cikin shagwaba tace"

Yaya bashir so kake na tafi a yamutse kamar kai"

Daga bashir har faruq dariya sukayi sannan bashir yace lallai nehila anfara baki, kina nufin ayamutse nake?

Eh mana dan wlh wani ma saiya dauka drive ne"

Dariya sosai faruq yayi shiko bashir girgizakai yake yana fadin lailai nehila kinga gadon bacci na, amman zanyi maganin ki"

Cikin dariya Faruq yace"

Toh bashir kodai kana ciki ne?

Meye ina ciki?, Allah ya kyauta mezanci da ita mummuna kawai"

A,a kaima kasan nehilah ba mummuna bace, tana dakyau sosai, ni kama ma sukemin da amira"

Kwashewa bashir yayi da dariya sannan yace OK shiyasa kace amira kakeso kenan saboda suna kama da nehilah"

Murtuke fuska nehilah tayi sannan tace"

Ni wlh bana kama da Anty amira haba yaya karasa da wacce zaka hadani da ita sai anty amira wlh wlh nafita kyau , karashe mgnr tayi tana matso kwallah"

Juyowa faruq yayi yana kallonta shiko bashir dadi yaji yau ya samu abin tsokanan nehilah"

Faruq kuwa lallashinta ya fara bayan ta goge hawayen yace"

Nehilah yanzun dan nace kuna kama da amira shine harda kuka, meke gareta?

Yaya wlh anty amira mummuna ce bata da kyau, yaya bakinta sharbebe ga idanunta dakwa2 , waikai baka gani ne, kara zamuwa tayi ta damke ciyar hannun shi tace"

Yaya wlh karka aureta idonta tsoro yake bani, ga muryanta kaman namiji"

Shiru ya mata kawai yana kallonta dan tunda ta rike mai hannu yaji wani shock ya kamashi, jikinshi mutuwa yayi gaba daya"

Nehila ta dade tana tabashi amman betabajin abinda yaji yauba"

Azuciyar shi yake fadin menene haka?

Shiko bashir tuki yake amman kunnen shi nakansu jira kawai yake yaji me Faruq zaice"

Nehilah ce ta kara matse hannun faruq tana fadin yaya bakace komai ba?

Wannan karon abinda yaji yafi na dazun dan haka ya lumshe ido tare da sauke wani gworon nufashi guda 3 ajere"

Da sauri bashir ya kallishi tare da fadin lfy?

Murya kasa2 yace bashir maidani gida kawai banaji dadi"

Cikin mamaki yace kadaure mukarasa"

Bude baki bashir yayi cikin fada yace"

Bashir nifah nafasa kawai ka maidani gida ya fada yana kokarin banbare hannun nehilah ajikin shi"

Kwana bashir yayi badan ranshi yaso ba, dan haka ya juya ya fara sirfawa nehilah zagi, fadi yake"

Banza wawiya
yar karama dake kin iya makirci yanzu2 kin ceza mishi ra,ayi, Allah yasa ma karki sashi ya ringa auri sake"

Haka bashir yayita fada, faruq ko ba um, ba um um burin shi kwai yaga ya kebe shi daya, dan shikadai yasan halin dayake ciki"

Wani irin muguwar sha,wa yakeji wanda betabajin irinta ba, kin bari yayi su hada ido da nehilah dan abin kunya yake bashi, wai kanwar shi uwa daya uba daya ta tayar mai da sha,awa, Innalillahi wa inna ilaihir raju,un ya fada afili"

Daga bashir har nehilah leken fuskarshi sukeyi tare da tambayar lfyr shi"

Jin yayi shiru nehilah ta sake kama hannun shi kamar yadda tayi dazun"

Wani sabon yanayi faruq yasake shiga wadda zai yi wuya ya iya jurewa...








❄Mmn Yazeed❄
❄💦❄💦❄💦
*ASIRINSA YA TONU*
❄💦❄💦❄💦


❄❄❄❄💦
*By*
❄❄❄💦
*Fadeela Lamido*
❄❄💦

❄💦



❄❄💦
*Page 10 to 12*
❄❄💦





❄💦 Jikinshi rawa yake sosai, badan manyan kayane jikinshi ba dazaiyi wahala bashir begane halin da yake ciki ba "

Ahankali ya sauke hannun nehila daga jikinshi, tare da goge zufan dake karyo mishi"

Bashir ko abun ne ya daure mishi kai a iya sanin shi besan faruq nada wata lalura ba saiyau"

Cikin Ikon Allah suka isa gida, cikin sauri faruq ya fita batare da yajira motar ta gama tsayawa ba"

Nehilah taso bin bayan shi, harta zura kafar ta daya bashir yace"

Ke dawo ki zauna"


Maida kafar tayi tare da zunburo baki"

Kallonta bashir yayi sosai sannan yace"

Nehilah kewai wacce irin yariya ce?, me kk nufi ?, kina nufin faruq bazaiyi aure ba kenan?

Hawaye ne ya fara zobo mata kanta nasunkuye akasa, takasa furta komai"

Kiran sunanta yayi ahankali nehilah?

Itama can cikin cikinta ta amsa na,am"

Wannan karon kwatar da murya yayi yace"

Ni dan uwanki ne karki boyemin komai, Ki dauka da faruq kk mgn ki gayamin meye nufin ki, danni abin yafara bani tsoro, kinga rannan ya gayamin yabaki wayarshi kingoge duk no dayake da sunan mace, kawai dan kinjishi yana waya"


Hawaye ne suka far zubo mata"

Tabayanki nake fah, niba kuka nace kimin ba"

Share hawayen tafara zuwacan tace"

Ni banaso yayi aure yanzun"

Saboda me bashir yasake fada cikin tsawa"

Tsorata tayi harsaida ta zabura, cikin kuka tace"

Yaya dan Allah kayi hakuri ka barni, wlh kaina ciwo yake min"

Shiru yayi yana kallonta zuwacan yace"

Kisan abinda nake so dake ?

Dasauri ta girgiza kai"

Daga yau karki kara saka baki akan mgnr faruq da amira, saiya aureta, yana waya da wata kince ya daina, kuma ya biye miki ya bari, yanzun zashi gurin amira, kince mummuna ce, toh idan be nemi mace ba ke zai aura?

Gabanta ne ya fadi tare da zaro ido cikin murya irinta me kuka tace"


A,a nifah bahaka bane, kawai bana sone yayi aure yabarni"

OK toh bari saiya jiraki idan kinyi ke saiyayi, saboda ke baki da hankali da tunani, bakin kishi yamiki yawa, saiki bari kisamu saurayi Ki sauki kishin naki dan nan baki da muhali, wawiya kawai irinkune masu hana matan yayyunsu zaman gidan miji, yar tatsitsiya dake sai bakin kishin jaraba, dallah ni fita kibarmin mota ta"

Cikin sauri ta fita tana tafe tana kuka dan zagin da bashir ya mata bakaramin zafi ya mataba gawasu irin kalamai daya fadi wadda batasan fassaran su ba, dan haka zata gayawa anty ta fassara mata kamar muhalli da bakin kishi"

Dakin anty ta shiga da kukanta"

Daidai lokacin Anty ta fitoh daga toilet ganin nehila cikin kuka yasata fadin ta kuma kwabe muku kenan"

Cikin kuka tace ba yaya bashir bane yaketa zagina"

Basan karya nehila, bashir ba zai zageki ba, inma ya zageki, toh bakaramin lefi kk masa ba"

Anty banmishi komai ba fah har yana cewa wai banda muhalli agurin yaya faruq"

Anty bata gane inda mgnr nehilah ta dosaba, dan haka tace"

Ke wuce kiban guri bana son shiririta"

Tashi tayi tsam tabar dakin "

Shiko faruq tunda ya samu yahau gado babu abinda yake banda lallashin jikin shi, tare da nuwa jikin nashi abinda fah yake so bazai samu ba"

Aman me, jikin nunawa yake nifah sai anbani, cikin sauri ya mike ya zauna zuwacan yaga zaman bazaimai ba ya koma ya kwanta, sunayin Allah ya fara anbata"

Ahankali ya rinkajin natsuwa nashigan shi, zuwa can bacci ya kwashe shi"

Gafda mariba ya tashi jikinshi babu kwari domin wasu irin mafarkai yayi marasa kangado, dan haka kosan tuna mafarkin ma ba yayi"

Soda yawa idan yayi mafarki kafin ya tashi baya iya tunawa amman wannan yasha babban da waccan dan tunda ya tashi abin ke fado masa"

Afili yace wai meke damuna ne?, tayaya za,ace waini nake irin wannan wasan da nehilah, kanwata yar ficiciya yariyar da naraineta"

Jin kiran sallah yasashi saurin mikewa toilet ya shiga ya watsa ruwa sannan ya dauro alwala ya nufi masallah ci"

Bayan ankida sallah addu,a yayi sosai Allah yayaye mashi abinda ke damunshi"

Washegari da safe bashir ya kira faruk awaya"

Bayan sungaisa yace ya ciwon karyan naka ka gama koda saura"

Dadi faruq yaji, azuciyar shi yace gara da allah yasa be gane meke damunshi ba, aje aciyon karyan"

Bashir yasake cewa ina mgn kayi shiru"

Eh naji sauki zaka shigo ne?

Eh kayi sauri kashirya danazo saimu wuce gurin amira amman karka gaiyato mana yar iskan yariyar nan"

Cikin tsawa faruq yace"

Kai! Bashir nehilar ce yar iska kasan me kalmar ke nufi kuwa?

Shima daga murya yayi sannan yace"

Kai! Mlm karka juyamin mgn, kana sane kasan abinda nake nufi, kayi sauri kashirya yanzun zan fito"

Kaini fah bawajen wata amira da zani, kasan Allah saida nehilah ta fadi muninta sannan nafara hango bakin ta"

Cafff babban mgn bashir ya fada cike da mamaki"

Zuwacan yace toh mezaka cewa daddy?

Dan dariya bashir yayi sannan yace daddy ba matsala bane, daman ninace zanyi auren shikuma yace saidai acikin dangi, dan haka zancemai sai nan gaba"

Katse wayar bashir yayi saboda haushi"


*BAYAN SHEKARA3*



Zuwa wannan lokacin faruq ya fige ya fita hayyacin shi saboda tunanin nehilah"

Kullum da ita yake kwana yake tashi, gashi ya kasa fadawa bashir Hamlin da yaki ciki, kowa yakalli faruq tambaya yake wai yayi ciyo ne sabada yadda ya rame "

Itako nehila girma tayi sosai dan ayanzun shekaranta 17 komai ya gama tsurowa ajikinta"


Dan haka faruq bayason ya cika kallonta dan yana shiga wani irin yanayi"

Gawani irin farin jini da Allah ya bata duk ranan da ta fita anguwa layi ake da motoci"

Samari ne masu jini ajika suke zuwa gurinta"

Ranan da faruq ya fara gani hankalinshi bakaramin tashi yayi ba"

Cikin fada ya korata gida tare da koran samarin"

Bayan ya shiga gida fada ya kara mata akan ta daina kola samari"


Toh kawai tace , badan ta gamsu da mgnr nashi ba dan ita ayazun jinta take cikkakiyar budurwa"


Tunda faruq ya mata fada ta daina kawo samarinta gida, datasa wani zaizo gurinta zata shirya ta tafi gidansu kawarta shamsiya"

Yauma kamar kullum nehilah tun karfe 10 na safe ta tafi gidan su shamsiya"

11:3am faruq yafito daga dakinshi"

Dakin anty ya shiga bayan sun gaisa suka shi tattaunawa"

Hira suke sosai suna dariya, zuwacan faruq yace anty wai ina nehilah ne?

Nehilah ta tafi gidan su samsiya"

Nan danan ya daure fuska, sannan yace"


Anty me yasa kk barinta take zuwa yawo jiya ma fa taje gidan wai me take yine agidan"?

Bejira me anty zatace ba, ya mike da sauri ya zari takalmi"

Yana huci ya shiga mutar ya tada ta aguje ya nufi gidan su shamsiya"

Yana shiga layin ya hagi wata mota tsaye akofar gidan idonshi nakan motar"


Ya kusa isa kofar gidan ya hango nehila ta fito daga

Please Login or Register in order to submit comment