Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suke duk inda tayi binta yake tare da mazurai itako sai yankara ihu take tana kiran yaya faruq"

Gani tayi yana dafda kamata dan haka ta cichukuye anty"

Fisgota anty tayi tare da rufeta da duka daidai lokacin faruq da hajiya b suka shigo atare,

Faruq ganin shi kawai yayi gaban anty ya rike hannunta da takai zata dake nihilah"

Daga ido anty tayi ta kalleshi cikin mamaki"

Shima sai alokacin ya farga da abinda yayi da sauri ya sake hannun anty ya matsa ya kama hannun nihilah yana kokarin dagata"
Hajiya babba ce ta matso ta karbeta daga hannun shi sannn ta fara tambayan meta yi ne?

Anty ce tafara warware mata abun dake faruwa, bayan ta gama sauraran anty juyawa tayi tashiga yiwa nihilah fada"

Kuka nihilah take sosai babu abin da kk ji sai muryanta, bashir juyawa yayi ya fita, hajiya b ma fita tayi, yayin da anty tayi tsaye tana karewa nihilah da faruq kallo dan zama yayi agaban ta idon shi jawur kaman zaiyi kuka"

Abin haushi ya fara bawa anty, dan haka tace"

Yaro wai kai da nihilah ko lfyr ku lau?, wannan wacce irin soyayya ce? dan Allah yaro ka daina biyewa nihilah katashi tsaye ka dinga tsawata mata idan ko ba haka ba Allah kadai yasan iskancin da zata zuba"

Sunkuyar dakai faruq yayi sannan yace"

Anty nihila fa bata da matsala kawai kishine ya mata yawa, anty me zai hana asamu malamai suyi mata rukiya dan gani nake abun kamar harta aljanu"

Dariya sosai anty tayi sannan tace"

Yaro manya indai rukiya ce kabari daddyn ku zaimata"

Shiru yayi dan yagane me anty take nufi"

Juyawa anty tayi ta kalli nihilah sannan tace"

Ke kuma bariki ji yau kwata2 karki je dakin yaro, gobe sai kije, ita kuma naziya ta zauna yau tunda jiya aike kk wuni adakin naziya batace komai ba, kece me bakin mgn dayake ke tantiriya ce, yar ficika dake kin iya fada akan miji"

Sosai nihilah taji kunyan fadan da anty ta mata dan haka ta mike zata fita, cikin sauri anty ta dakatar da ita sannan tace"

Idan kk shiga dakin yaro banason ki wuce minty 15, gaida shi kawai zakiyi ki fito ai ba tarewa kk yi ba, idan kuma kin kosa kiyi mgn"

Bakaramin bakin cikin mgnr anty tasata ba, dan haka ta fita da sauri"

Faruq zama yayi agaban anty yayi shiru zuwa cen ya mike ya fita"

******


Tun daga ranan nihilah bata kara zuwa dakin faruq ba, kulum tana dakinta saidai idan yaso ganinta yabita dakinta, saidai yanzun tana kulah da sadiq sosai"

Ahaka har suka kwashi tsayon wata uku, hannun faruq yayi sauki sosai dan har yana zuwa aiki"

Naziya ko ciki ya tsufa zama daker tashi da ker, matsalar ta daya faruq tunda ya tashi ciwon nan, ya zama wani irin jarababbe, baya iya hakurin kwana daya, arana ma beki yayi so uku ba, dan haka tayi wanne irin rama, dataji muryan shi gabanta faduwa yake"

Ana cikin haka ne daddy ya kira faruq da naziya yace ya kamata su koma gida tunda hannu yayi sauki"

Dadi sosai naziya taji dan ta balakin kosawa ta koma dakinta"

Shiko faruq beso ba dan ganinshi kamar anrabshi da nihilah ne, dan haka beyi nauyin baki ba yace"

Daddy amman dai da nihilah zamu tafi?

A,a daddy ya fada kanshi tsaye sannan yaci gaba da cewa"

Nihilah kabar tarewan ta za,a hada rana daya da bikin su khadi da sadiya"

Da sauri ya dago ya kalli daddy yace"

Daddy bikin sufa saura wata 1"

Murmushi daddy yayi sannan yace ai wata 1 kamar yau ne"

Shiru yayi dan idan yasake mgn besan me zaice ba"

Kwanan su biyo da komawa gidan naziya ta fara nakuta"

Waya yayiwa anty sannan ya wuce da ita asibiti"

Basufi minti 15 ba naziya ta haifi yarta mace", dan haka lokacin da su anty suka karaso ya gaya musu ta haihu ba karamin mamaki sukaji ba"

Zuwa can aka fito musu da yariyar hajiya babba ce ta karbeta yayin da anty ke leka fuskanta"

Baki suka hada wajen fadin kaga yariya saikace nihilah ta haifeta?

Ai faruq bebari suka rufe bakiba ya taho da sauri ya karbeta"

Tunda ya daura idonshi akan yariyar yaji beson daukewa sabo da tsananin kama da nihilah daya gani hawaye ne ciki aidon shi saboda farin ciki, ahankali ya matso hawayen sannnan yace"

Anty nihilah ta samu takwara"

Da sauri tace karkai haka yaro, ka bari kayi shawara da naziya"

a,a idan ma akwai sunan da take so ta ajiyeshi sainan gaba wannan kuwa sunanta nihilah"

****

Bayan sun koma gida yan barka suka cika gidan, kowa cikin dangi yace yayi barka amman banda nihilah da umma,

Har ranan suna ta zagayo basu zoba, shagali akayi faruq ya kashe kudin bakadan ba"

Naziya najin dadin yadda faruq keson nihilah karama dan zuwa yake ya zauna ya tasa ta gaba yaita kallo, ita kanta wani kulawa yake bata na mussaman, hatta murmushin sa yakaru agareta, koya yaga ta dan motsa zaice yaya akayini maman nihilah? Wani abu kikeso? har kunya abun ke bata"


Ahaka har nihila tayi kwana 27 wayau tayi sosai tai katuwa"

Faruq kuwa yau jinshi yake asama dan gobe za,a kawo mai nihilah"

Shiri yayi sosai akan tarewan nihilah, ya kashi kudi wajen ygara gefen da nihila zata zauna sannan ya hada akwati nagani na fada, dan gani yake yanzun ne zaiyi aure"

Akwati saiti uku yayi mata nan fa kishin hajiya b
ya motsa, ta fara harare2 da sakin habaici"

Faruq ko balakin kosawa yayi sugama hidiman su subaashi matar shi dan tunda naziya ta haihu jini be dauke ba dan haka amatse yake, shi kanshi yana tausayawa wadda duk ta sameshi cikin wannan hali dan jin shi yake kamar betaba aure ba"

Nihilah ma gyara anty ta mata sosai taikyau har wani sheki take"

Khadi da sadiya ko sagali suke sosai sungaiya to kawayen su da yawa, sai hayaniya suke yi"

Itako daman bawani kawaye gareta ba daga ita sai shamsiya"

Suna hiransu ita da shamsiya, tajiyo kawayen khadi suna fadin"

Ai khadi yau zaku yabawa aya zakinta, dan wlh wata yayata da tayi aure tagayamin cewa idan namiji ya saka maka abun shi saita tabo har makogoro"

Zare ido nihilah tayi, cikin sauri ta tashi ta zauna dan ita koda yaya faruq ya kusanceta bazata iya karas da komai ba, dan batasan yaddan akayi ba"

Gaban kawar khadi ta zauna tare da fadin me kk ce?

Kara maimai mata tayi"

Da sauri nihila tace kiji tsoron Allah ki fada min gaskiya, haba yaya za,ayi kice ajikin namiji akwai abin da zaikai har makogoro"

Dariya sauran kawayen sukayi mebada lbr ce tace, ke dallah ai yanzun ajikin su abun ba haka take ba, kawo kunnen ki kiji?

Kunnen nata ta mika, zuwa can ta mike idonta cike da hawaye tana fadin nikam wlh bazan iya ba"

Khadi ko girgiza kai take tanawa nihila kallon uku saura kwata"

Sadiya ma gefe ta koma tayi tagumi"

Nihilah ko bakarmin tsorewa tayi ba dan har idonta sun zurzurma, dauren da dan kwalin da aka mata ko cireshi tayi ta ajiye agefe"

Tanajin andaura auren su sadiya ta miki ta nufi dakin anty, sai dai bataga anty adakin ba sai baki dake cike dan haka ta nufi part din hajiya babba"

Tana tura kofar taga su anty salma babban yar hajiya babba, tare da yaran umma mata su 2 waddan da sukebin bashir anty fatima da anty saudatu" Wadan da duk kannaine awajen faruq, sunyi aure tuni ko wacce tana da yara 4"

Suna ganinta suka yake baki"

Itama yake tayi sannan tace"

Anty fatima umma tazo ne?

A,a umma tana gida nayi nayi tazo ayi baki da ita taki zuwa"

Kwal2 nihilah tayi kamar zatayi kuka sannan ta juya ta shiga dakin hajiya b"

Binta da kallo sukayi sannan fatima tace,

Niko wlh yaya faruq mamaki yake bani wlh, maza kwata2 basu da kunya wai nihilah zai aura kanwar2 bayan shi, kai wlh ya kusan ma haifanta"

Saudatu ce tace" lallai shi ina ruwan shi da kankantan ta ni nihilah ce ma take bani dausayi dan daga ganin idon shi akwai fitina aciki gashi saiwani rawar kai yake"


Ita ko salma tabe baki tayi tace"

Nihilar ce take baku tausayi meye abin tausayin?, yariyar da har haihuwa tayi"

Kallonta fatima tayi tace, to ai har yanzun nihila batasan komai ba, dan lokacin bata cikin hankalin ta....

Faruq ne ya tura kofar saida ya gama kare masu kallo sannan ya daure fuska yace"

Ke Fatima nihilah na ciki?

Amsa mishi tayi da Eh tana kokarin mikewa"

Cikin dakin ta shiga yayin da faruq yaja ya tsaya, yana zuba kamshi"

Kyau yayi sosai ba kadan ba"

Zuwa can fatima ta fito tace"

Yaya wlh taki zuwa nayi2"

Taki zuwa ??? Ban gane taki zuwa?

Toh yaya wlh rike anty tayi wai ita tsoron ka takeji"

Tsaki yaja sannan yace, ki koma kiyi duk yadda zakiyi ki fitomin da ita, ai dai bakarfin ki tafi ba"

Juyawa fatima tayi azuciyar ta tana fadin gsky yaya beda hakuri, yanzun nufishi kinkimota zanyi?,

Zuwa can ta fito rike da hannun nihilah"

Takowa ya farayi yayin da nihilah naganin ya fara takowa ta kamkame jikinta tare da fadin innalillahi yau nashi uku"

gaba dayan su suka kwashe da dariya, mika hannu yayi ya rekita sannan yace"

Mike mana menene haka,?, abokai nane fah awaje, gaisawa kawai zakuyi ki dawo gida"

Yaya nikam bazani ba, ka gaishe su kawai wlh tsoro nakeji"

Saifa kinje nihilah ki mike kawai"

Kokarin kwace hannunta take tana fadin innalillah nashiga uku

Wa inna ilaihir raju,un, tashi muje nihilah"












β„πŸ’¦ Mmn Yazeedβ„πŸ’¦
β„πŸ’¦β„πŸ’¦β„πŸ’¦
*ASIRINSA YA TONU*
β„πŸ’¦β„πŸ’¦β„πŸ’¦


β„β„β„β„πŸ’¦
*By*
β„β„β„πŸ’¦
*Fadeela Lamido*
β„β„πŸ’¦

β„πŸ’¦



β„β„πŸ’¦
*Page 68 to 71*
β„β„πŸ’¦



*Salam, yan uwa masoya ASIRINSA YA TONU, ina baku hakuri akan rashin jina akan lokaci, bana da lfy ne, dafatan zakumun uzuri dan wlh daker nakeyi, ina godiya da addu'oi da kuke yi agareni*



Mikewa tayi jikinta sai bari yake har suka isa tsakar gidan"

Tsayawa faruq yayi yace"

Nihilah ki daina min kuka, nifah bana son haka, waje fah kawai nace muje, ku gaisa da usman, wani abu nace miki zan miki? Ko wani yace miki nace zan miki wani abu ne?

Cikin kuka take girgjza kai tare da fadin nidai dan Allah kayi hakuri wlh cikina ciwo yake"

Haushi ne ya kamashi dan haka ya sake ta tare da fadin tunda bazakije ba tashi ki koma gida"

Da gudu ta mike ta shige gida yayin da faruq ya bita da ido, sannan ya girgiza kai ya fice"


Haka aikata hada2 biki amman nihilah na daki amakure babu abin da ke tayar mata da hankali kamar zancen kawayen khadi"

Yamma nayi mutane suka fara raguwa dan haka nihilah ta koma dakin anty"

Can lungun gado ta samu ta makure hawaye na zubo mata tana sharewa"

Anty ta shigo da sauri ta shiga lungun da nihilah take"

Ganin nihilah zaune awajen abin yayi matukar bata mamaki"

Hannu ta mika ta mikar da ita tsaye sannan tace menene haka"

Kara karfin kukanta tayi sannan tace"

Anty wlh tsoron yaya nakeji, dan Allah kar akaini abari na kara girma"

Bude baki anty tayi cikin mamaki tace"

A yau?, wanne irin tsoro? maza ki share hawaye tunkan ki tara min jama,a Yaron ne kuma yau ya zama abin tsoro, saida kk gama shishige mishi zakice wani tsoron sa kike?

Kukan tace gaba dayi, anty shiru tayi tana kallon ta, sannan tace"

Inaga key zansa nakulleki adakin nan, nibana san hauka"

Fita anty tayi ta barta ita daya, nihilah ko batabar kuka ba, dan haka kafin safe idonta yayi luhu2"

Tanaji aka tafi kaisu sadiya gidan miji, dadi taji sosai da ba,a hada da ita ba, gyara kwanciyarta tayi sannan ta jawo bargo"

Sama sama ta fara jin muryan bashir da wata murya wadda batasan me itaba"

Gabanta taji ya fadi da sauri ta mike ta zauna tana mutseke ido"

Zuwa can taji anturo kofar anty saudatu ce kanwar faruq"

Mikewa tayi da sauri ta kalleta itama kallonta tayi sannan tace"

Nihilah tashi ki shiga wanka gasu bashir nan sun iso"

Mikewa tayi tana fadin innalillahi yanzun da tsohon daren nan? bazakubari sai gobe ido naganin ido"

Murmushi saudatu tayi sannan tace"

Kinga nihilah ki kama bakin ki, kitashi maza muyi abin da ya dace"


Mikewa nihilah tayi tashiga toilet din, ba jimawa ta fito"

Kallonta anty saudatu tayi sannan tace anya nihilah wankan kirki kikayi kuwa?

Bata samu amsa ba dan haka da kanta ta shiga goge mata jiki sannan ta fara gyarata"

Cikin kankanin lokaci sai gata tayi rass da ita "

Gyale ta yafa mata sanna ta ruko hannun ta suka fitoh"

Suna fitowa falon anty taga bashir da wani mutu wadda yayi mata kama da wani saidai ta rasa waye ne"

Kallonta bashir yayi sanan ya kwashe da dariya"

Ko kallosa batayi ba, dan a tunaninta haushi yason bata"

Falon daddy suka shi tare da sallama"

Alhaji ibrahim ne ya amsa yayin da daddy ya dago kai yana kallon su"

Akasa saudatu ta zaunar da ita, sannan ta juya ta fita"

Takurewa nihilah tayi cikin gyalen ta"

Alhaji ibrahim ne ya kalleta sannan yace"

Aisha yau Allah ya nufa zaki tafi gidan miji, inason Ki bude kunne kiji abin da zan fada miki, aure da kike gani ba abin wasa bane, ki natsu sosai kisan abin da kikeyi, banda shiririta, faruq dai dan uwanki ne, kisan halinsa yasan naki, duk da cewa idan zama yayi zama zaku iya ganin wani hali wadda bakusan juna dashi ba, saboda haka nakeson kisani hakuri shine maginin zaman duniya, ko ina kike dole saikinyi hakuri"

Kuka nihilah keyi hadda shasheka, shiko daddy binta da kallo kawai yake"

Zuwan can ya kalli alhaji ibrahim yace"

Ji dan Allah abinda nihilah keyi saikace wata duniyar za,a kaita"

Um ai kasan dole ne ayi tunanin barin gida, juyawa yayi gurin nihilah yace"

Kinji dai abin da nagaya miki ko?

Da sauri ta daga kai sannan yace"

Toh tashi kije Allah ya muku albarka"

Da sauri daddy yace inada mgn"

Toh bismillah alhaji ibrahim ya fadin tare da gyara zama"

Ahankali daddy yace"

Nihilah kinsan dai kina da abokiyar zama ko?

Ahankali ta daga kai alamar eh"

Madalla gara da kika shaida hakan, banason naji wata Matsala ta bulo daga gareki, kibi mijiki kimai biyayya sannan ki girmama abokiyar zaman ki, nasiha yayi mata sosai sannan yace tashi ta wuce"

Mikewa tayi sumi2 ta fitan adakin, a falo ta samu anty saudatu na zaune tare dasu bashir

Gaba daya suka juyo suna kallonta, kara kudun dune kanta tayi sannan ta fara kokarin shiga daki"

Daidai lokacin wadanda suka tafi kai su sadiya suka dawo,"

Cikin Sauri bashir yace yauwa toh sun dawo sai ku tattarota mutafi"

Wata yayar anty ce ta shigo ta rike nihilah"

Tirjewa nihilah ta fara tare da fadin inna dan Allah abari sai gobe baku Ganin dare yayi?

Fada innan ta shiga mata fafur amman nihilah ta makale sai tirjewa takeyi"

Duk abun da ake anty naji dan haka ta fitoh azuciye"

Duka taso kaiwa nihilah amman Anty fatima ta tare"

Bashir da usman ko dariya suke dan daganin nihilah afirgice take"

Saida bashir ya gama dariya sannan ya matsa yace"

Kubarta tunda bazata je ba, bari na wawushita"

Daidai lokacin daddy da alhaji ibrahim suka fito, dasauri daddy yace"

Me Kuke jira har yanzun baku tafi ba?

Bashir ne yace daddy ai taki ne wai dare yayi abari sai gobe karashe mgnr yayi cikin dariya"

Tahowa daddy ya farayi har ya iso gabanta, hannunta ya kama yace muje inna ruwan ki da dare keda zaki gida kuma"

Takawa nihilah ta fara tana fadin innalillahi daddy yau nashiga uku"

Da sauri anty ta juya daki tana share hawaye dan sai taji nihilah ta bata tausayi"

Har daddy yasakata amotar bashir bata daina fadin innalillahi ba"

*******


Cikin kankanin lokaci suka isa gidan, dare yayi gidan shiru kamar babu kowa aciki hasken fitulo kawai kake hangowa"

Koda inna ta fito da nihilah daga cikin motar kuka ta kara sakawa"

Ahaka suka kaita har part dinta, abakin gado ta zaunar da ita"

Haka mutane sukaita shigowa suna ganin dakin, tare da yaba tsarin da akawa dakin"

Zuwa can ta farajin tashin motoci, nan ta tabbatar tafiya suke dan haka ta kara rike anty fatima katam"

Kowa ya tafi anty fatima kawai da bashir suka rage"

Lallashin nihila take amman ta riketa wai saidai ta bari sai gobe"


*****



Faruq yana zaune afalon naziya shida bashir, kwalliya yayi sosai cikin kanan kaya"

Hira suke da bashir sama sama, zuwa can faruq yace"

Wai kai bazaka tafi gida bane?

Murmushi bashir yayi sannan yace"

Me ka gani?


Gani nayi har shadaya tayi baji kace zaka tafi ba"

Kwashewa bashir yayi da dariya sannan yace"

Ni me zai kaini kwana gidan ka?, ni fatima nake jira mutafi"

Da mamaki faruq yace"

Au fatima tana ciki ne? Toh me take jira?

Kauda idon bashir yayi sannan yace"

Ai nihilah tayi taushi lubus, riketa tayi waisai ta kwana"

Be bari bashir ya rufe baki ba ya miki yana fadin bari na turo maka ita"

Yana shiga dakin ya hada fuska, ahankali ya karasa gaban nihilah sanna ya kalli fatima yace"

Tashi ku tafi"

Mikewa tayi amman nihilah ta riketa tam"

Hannun shi ya saka ya banbare hannun fatima da karfi, sannan ya Fara hura hannun nihilah "

Tsayawa fatima tayi tana kallon shi dan daganin shi bazai dagawa nihilah kafa ba"

Hannu yasa ya fara zame mata gyale sannan ya juyo ya kalli fatima yace"

Me kike jira?

Cikin sauri ta bude kofar tayi waje"

Faruq kuwa cirewa nihilah kaya ya Fara dan bakaramin kokari yayi ba da har ya kawo wannan lokaci"

Nihilah banda rawar jiki babu abin da take"

Tana ganin ya fara kokarin kwance zaninta ta rike hannun shi tare da fadin yaya wlh bazan iyaba ba, kabari saina kara girma"

Dan murmushi yayi sannan yace"

Nihilah kina son na bar ki?

Da sauri tace eh"

Ok toh ki kalli cikin ido na minti 5 kawai"

Cikin sauri ta kalli idon nashi, shima ido ya zuba mata yana rike da zaninta"

Wani irin maya taccen kallo yake mata tare da sauke wani irin nunfashi"

Jikinta taji ya fara cenzawa take ta farajin wani abu ajikinta dan haka cikin sauri ta maida idonta kasa"

Ajiyan zuciya yayi sannan ya kara matsawa daf da ita yace"

Nihilah ai lokaci be cikaba, dan haka sai mun sako daga farko"

Hawaye ne ya zubo mata tasa hannu ta share sannan tace"

Yaya bazan iya ba dan Allah kiyi hakuri"

Nihilah bazan iya hakuri ba, idan kina son na hakura ki kalleni na minti 5"

Daker ta iya daga idon ta maida nashi" zuwa can ta sake saukewa"

Kara jawota yayi jikin shi, cikin kuka tace"

Kaface baza kamin kome ba"

Cikin rawar murya yace, eh haka ne, amman yanzun kizo ki ciremin kayan jikina dan ni bana kwana da komai ajiki na"

Innalillahi nihila ta fada tare da mikewa tsaye atsora ce







β„πŸ’¦Mmn Yazeedβ„πŸ’¦
β„πŸ’¦β„πŸ’¦β„πŸ’¦
*ASIRINSA YA TONU*
β„πŸ’¦β„πŸ’¦β„πŸ’¦


β„β„β„β„πŸ’¦
*By*
β„β„β„πŸ’¦
*Fadeela Lamido*
β„β„πŸ’¦

β„πŸ’¦



β„β„πŸ’¦
*Page 72 to 74*
β„β„πŸ’¦



*Kuyi hakuri da wannan wlh saida nagama typing komai ya goge awayar😭😭*




Kara jawota yayi jikin sa yace"

Nihilah wai menen haka? Ni kikewa haka, sai kace baki sannan ni ba, nine fah yaya faruq din ki Wadda muka dade muna shaukin juna tare da son mu kasan ce tare, nihilah na dade inason naganmu cikin daki daya mukuma kwana kan gado daya"

Kuma kema ada na tabbatar kinajin dadin kasancewa tare dani tare dason irin

Please Login or Register in order to submit comment