Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na kwance adaki yaji muryan umma da nihila, ajiyan zuciya ya sauke sannan ya kudurta azuciyar shi bazai taba barin umma ta koma gida da nihilah ba , koda zatace bashi da kunya kuwa"

Yana cikin tunanin yaji takun tahowan su dan haka ya tashi ya zauna abakin gadon"


Turo kofar akayi
Nihilah ce agaba umma na binta abaya, har suka shigo"

Tunkafin umma ta daidaita tsayuwa faruq ya fara gaisheta"

Amsawa tayi ba yabo ba fallasa ahankali tace"

Ya hannun"

Har cikin ranshi yaji dadi shima ahankali yace"

Da sauki"

Juya wa yayi ya kalli nihilah dake dafda umma ido ya zuba mata, ya dade yana kallonta amman taki dagowa ta kalle shi"

Mikewa yayi tsam yaxo ya wuce umma ya isa gaban nihilah ya mika hannun ya riketa, yana fadin"

zonan"

Da sauri ta mika hannunta ta rike umma"

Fincikota yayi har sai da hannunta ya fito daga cin na umma"

Zaro ido umma tayi da sauri tare da kallon hannun ta......












β„πŸ’¦Mmn Yazeedβ„πŸ’¦
β„πŸ’¦β„πŸ’¦β„πŸ’¦
*ASIRINSA YA TONU*
β„πŸ’¦β„πŸ’¦β„πŸ’¦


β„β„β„β„πŸ’¦
*By*
β„β„β„πŸ’¦
*Fadeela Lamido*
β„β„πŸ’¦

β„πŸ’¦



β„β„πŸ’¦
*Page 57 to 60*
β„β„πŸ’¦


GAISUWA DA FATAN ALHERI GAπŸ‘‡πŸ»RE KU

Suraiya
Hauwa
Salma Musa
Hadiza Tunau
Ummusulaim
Maryam Adam
Husaina Faji
Maryam tata
Zainab kid
Hannatu Adam
Mmn arfat
Hafsat Yusuf
Sa,adat
Mmn Teemah
Mmn abdulnasir
Mariya aliyu
Yahancy
Shemaprtty
Mmn imam
Deejarh
Meemie lubu



β„πŸ’¦ Zafi taji hannun nayi saboda nihilah ta riketa da karfi"

Juyawa tayi ahankali ta kalli faruq"

Shiko yi yayi kamar besan tanayi ba, jan nihilah yake duk da cewa tana tirjewa, har yayi nasaran mannata da jikin shi"

Itako nihilah fadi take umma kin ganshi ko?

Wani kallo umma ke watsa mishi wadda ada yake sakashi shakkan ta, ko ayanzun ma daurewa kawai yayi ya dauke idonshi amman gabanshi sai faduwa yake yi"

Nihilah bata daina kiran umma ba, furuq kuma be saketa ba dan so yake yau yaba umma kunya"

Muryan umma yaji cikin fada tace"

Kai sake ta?

Dagowa yayi ya kalli umma sannan yace"

Umma zan dan ganta ne, mint.....

Bekai ga karasawa ba nihila ta fincike hannuta da karfi wanda yayi sanadin faduwanta kasa"

Dasauri ya mika hannun shi ya rike kafarta daidai lokacin da ta mike tana kokarin guduwa"

Jitayi zata fadi dan haka ta fada kanshi"

Faruq najin nihilah jikinshi ya lumshe ido sanna yasa hannu ya zagaye ta"

Wani uban tsaki umma tayi sannan taja jiki ta fita da sauri har tana hada hanya"


Faruq najin fita umma yasaki ajiyan zuciya sannan ya kara kankame nihilah har saida ta tsorata"

Ajiyan zuciya yaita saukewa zuwa can ya fara sunbatan ta kamar zai cinyeta"

Tsoro abin ya fara bata dan haka tayi saurin tare kansa da hannayenta duk 2 ta kureshi da ido sannan tace"

Haba yaya menene haka ?

Nihilah nayi missing dinki ne sosai yaushe rabona dana taba jikin ki, hannun shi yakai ya zame dan kwalinta sannan ya tura hannu cikin gashinta yana fadin haryanzun dai kinanan da halin ki bakison kitso"

Hannunta ta mika ta zaro nashi daga cikin gashinta sannan ta kafe shi da ido tace"

Yaya ? , wai meye haka?

Kwace hannun yayi sannan ya tura cikin rigarta yana wasa da duk abin da yasoπŸ™ˆ"

Nihila jitayi jinta ya fara mutuwa wani irin abu takeji wanda ta dade bataji ba"

Kukun shagwaba ta fara ahankali muyar kasasa, yayin da kukunta ke tayar mai da hankali


Cikin dasheshiyar murya yace menene?

Cikin kukan tace dan Allah ka bari"

Saboda me ?

Sunkuyar da idonta tayi sannan tace"

Yaya wani irin fa nakeji ajiki na"

Murmushi yayi batare daya dainayin abin da yakeji ba sannan wace"

Nihilah kwatan tamin abinda kk ji"

Shiru tayi tana wasa da yatsun hannunta, zuwa can faruq yayi nisa duk ya fita hayyacin shi"

Nihilah ma daka kalleta zaka gane tana cikin wani hali murya kasa2 tace"

Na,am nihilah ya akayi?

Batasan lokacin data furta wlh yaya zaka rikita ni"

Hmmm nihilah kenan ai nafison Ki rikece, dan Allah kiyi sauri ki burkice"

Hawaye ne suka zobo a idon ta, da sauri faruq ya kankameta sannan yace"

Nihilah karki Hana zuciyar Ki abinda take so, ni mijinki ne kina da hakki akaina kamar yadda nakeda shi akan ki dan Allah duk abun da zuciyarki ta raya miki kiyi karkiji kunya"

kwance kawai take ajikin shi tana maida numfashi"

Jin inda kirjinta ke bukawa da karfi yasa shi tausaya Mata, Kara matseta yayi tare da lumshe ido, yana me sauke numfashi

Suna cikin wannan hali sukaji ana buga kofa"

Daker faruq ya iya bude baki yace waye?

Muryan bashir yaji yana fadin ni ne"

Shigo faruq ya fada yana me kara kwakume nihilah"

Turo kofar bashir yayi ya sauke idonshi akan su sannan ya tabe baki yace"

Toh ai saika sake ta tafiya zasu yi, umma na jiranta"

Fuskarshi daure yace aiko ka ta yi?

Eh tun dazon ita take jira"

Kaje kace mata tayi bacci"

Wanne irin tayi bacci da rana tsaka?

Ni dai nace maka kace tana bacci kawai babu ruwan ka"

Amman dai kasan halin umma tana da zafi fah"

Kash bashir nidai kaje ka fada mata kai ai babu ruwanka nikuma dama duk abin da nayi ba burgeta zanyi ba"

Shiru bashir yayi yana kallon inda nihilah ta manne ajikin faruq sannan ya sake cewa dan Allah faruq ka saketa jifah yadda kakema hannun ka sai anjima ka hanani bacci"

Kallon hannun faruq yayi sannan ya matsar da hannun gefe yace"

Bashir jeka mana tana jiran ka"

Tsaki bashir yaja sannan ya nuna nihilah da hannun yace"

Wannan yariyar wlh muguwar munafuka ce, ta gama cika baki bataso ka kuma ji inda ta lafe ajikin ka"

Umm bakomai faruq ya fada tare da leka fuskan nihilah"

Girgiza kai bashir yayi sannan ya Fara tafiya yana fadin ai wlh cewa zanyi tace ta tafi saita zo"

Zabura nihilah tayi ta mike tsaye tare da fadin dan Allah yaya bashir karkace haka muje gani"

Mikewa faruq yayi ya kara riketa sannan yace bashir wuce karka rudata"

Wucewa bashir yayi batare daya sake cewa komai ba"

Nihilah naganin fitan shi ta fara kuka"

Lallashinta faruq ya fara har tayi shiru sannan yace"

Nihilah sanda kk shigo kinga Sadiq?

Eh"

Kin dauke shi?

Ni ? Aini bana daukan shi"

Kallonta yayi sosai sannan yace"

Sabo dame?

Ganin inda ya tsare ta da ido yasata sunkuyar dakai sannan tace bakomai"

Shiru yayi zuwa can yace"

Nihilah dan Allah ki dinga daukan shi, bashi fah da wanda ta fiki, ko kin manta ke kika haifeshi?, zakiji dadi anty ta daina kula dake?

Girgiza kai tayi sannan tace a,a

Toh dan Allah kema ki fara yau idan zaki kwanta ki tafi dashi dakin ki, ki rungume shi har gari ya waye"

Toh aini bana kwanciya da yara"

Da sauri yace ki koya daga yau?

Toh tace sannan ta sunkuyar da kanta kasa dan tanajin wani irin kunyar shi

Muryan shi taji yana cewa kin min alkawari zaki bawa sadiq kulawan da uwa take ba danta ?

Eh ta fada tana wasa da hannunta"

Kura mata ido yayi sannan yace nifah? Wanne irin kulawa zaki bani ?

Shanyayyun idanun ta ta watsa mishi sannan tace"

Kaima kana so ne?

Inaso mana nihilah sosai ma"

Tana wasa da yatsunta tace, yanzun banda kulawar da naziya ke baka har kana neman wani?

Damm! Gaban faruq ya fadi dan shi kwata2 ya manta da wata naziya, kakalo murmushi yayi sannan yace"

Nihilah naziya kai tsaye bazakice mata anty ba?

Ni ba anty na bace, bamu hada komai da ita ba, kuma bazamu hadaba har abada"

Hmmm nihilah rigima, mubar wannan mgnr mudawa mgn mu na dazon, wanne irin kulawa zaki bani amatsayina na mijjn ki?

Hawaye ne suka zobo a idonta tasa bayan hannunta ta share sannan tace"


Yaya indai har kana bukatan kulawa ta toh sai dai in ka saki naziya












β„πŸ’¦Mmn Yazeedβ„πŸ’¦
β„πŸ’¦β„πŸ’¦β„πŸ’¦
*ASIRINSA YA TONU*
β„πŸ’¦β„πŸ’¦β„πŸ’¦


β„β„β„β„πŸ’¦
*By*
β„β„β„πŸ’¦
*Fadeela Lamido*
β„β„πŸ’¦

β„πŸ’¦



β„β„πŸ’¦
*Page 61 to 63*
β„β„πŸ’¦




*Sakon gaisuwata ga masoya ~ASIRINSA YA TONU~ aduk ina suke Allah yabar kyauna😘😘😘😘*








Tashi faruq yayi ya zauna sannan yace"

Nihilah wai sai yaushe zakiyi hankali"

Matsawa tayi can nesa dashi sannan tace"

Kana nufin yanzun bani da hankali ne?

Shiru yayi yana kallonta zuwa can yace a,a wane ni, ta yaya zance baki da hankali"

Toh ainaji kace wai yaushe zanyi hankali"

Murmushi yayi kadan sannan yace"

Ina nufi ki dan rage kishi ne yayi yawa"

shiru tayi zuwa can tace"

Bari na wuce gurin anty"

Matsowa yayi kusa da ita sannan yace nihilah mezai hana kitayani kwana yau"

Ni ? Allaha ya kiyaye wlh, tayaya za,ayi na kwanta awannan gadon da aka riga aka gogamai warin kashi""

Tsaf faruq ya gane me take nufi amman saiya daure fuska yace"

Nine me warin kashin ko bashir?

Naziya ta fada tana kada ido"

Shiru yayi azuciyar shi yace akwai matsala anya kuwa nihilah zata iya zama da kishiya? Wannan kishi haka"

Kallonta yayi sannan yace"

Banace miki ki daina kiranta naziya kai tsaye ba"

Shiru tayi zuwa can hawaye ya fara zubo mata"

Kallo faruq yabita dashi sannan yace to me kuma aka miki?

Cikin kuka tace tace"

Bakai mane yanzun ka daina sona, haka kurum katashi kaje ka auri naxiya bayan kasan bana sonta, duk irin shakuwar da mukayi amman ka tsallakeni ka tafi ka barni duk da nanumaka bana sonta, amman kaki saurarata har boyewa kakeyi dan kar mu hadu......

Hannu yasa ya rufe mata baki sannan yace njhila wai bakiga abubuwan da suka faru bane, ? alokacin na amince da auren nazjya ne dan ingujewa abin da nakeji game dake,
dan alokacin bani da wani buri face na kusan ceki, akullum idan bantaba jikin ki ba banajin dadi, kuma abin yana dagamun hankali nashiga damuwa matuka, nihilah da ace nasan akwai aure atsakanin mu da duk haka bata faruba, da tun lokacin dana farajin sonki zanyi mgn amana aure kuma idan na aure ki bazan sake yin tunanin wani auren ba dake kadai zan zauna, amman kinga yanzun kandara ta riga bata"

Shiru yayi sannan yace"

Nihila kinsan su waye suka jayo mana?, umma da baba, amman nafi jin zafin umma dan inda dan ta itane saidai akashe ni bazata bafadi gsky ba"

Share hawaye tayi sannan tace"

Nidai yanzun ka saketa kawai"

Dasauri yace nihilah baki ganin tana da ciki ne?'


Kuma kisan su daddy zasuyi fushi dani, idan har na sake ta, kiyi hakuri naziya tana da hankali sosai bata ta matsala, idan kuka saba zaki fahimcin haka"

Toh ni ka sakeni tunda ka shedi matar ka"

Bige mata baki yayi da sauri tasa hannu ta rike bakin, wasanni ya shiga mata har ya shashatar da ita da zancen"

Haka suka wuni adaki har dare ba ci basha illah wasannin da suka saba tun adaπŸ˜‰


Bashir da naziya zaune afalo yayin da sadiq yake zaune dafda naziya, hira suke sai dai rabin hiran lallashin naziya bashir yake"

Zuwa can anty ta fito ta kalli bashir tace"

A,a bashir har yanzun baka kwanta ba"

Eh waida inajira ne nihilah ta fito, amman inaga tashi zanyi nakadota, dan gaskiya bacci nake ji"

Bata fito ba ? Anty ta tambaya tare kallon agogo"

Karfe 10:15pm ta fada tana ya mutsa fuska, sann taja tsaki tamika wa sadiq hannu tace zomuje mu kwanta, make kafada yayi sannan ya manne ajikin naziya"

Wucewa tayi tana fadin sha zaman ka"

Shima bashir mikewa yayi yawa naziya saida safe, yana zuwa bakin kofar ya fara bugawa hankali"

Faruq najin bugon kofan yasan bashir ne, dan haka yace shigo"

shiga yayi tare da sallama sannan ya daga kai ya kallesu, faruq na kwance agado yayin da nihilah ke zaune saitin cikin shi kafafunta agasa hannun su ko na sarke dana juna"

Takawa ya fara yi ahankali har ya wuce su, ya zagaya bayan faruq ya zauna abakin gadon sannan yace"

Ke tashi ki fita ko inci ubanki yanzun nan"

Da sauri faruq ya kalleshi tare da fadin hadda zagi?

Be saurari shi ba illah cigaba da dayayi da fadin wlh bana wasa dake idan baki fita adakin nan ba wlh zanyi maganin ki"

Kwace hannun ta tayi daga na faruq ta mike yayin da faruq ke fadin tsaya muyi sallama mana"

Itako fadi take bayan kanajin shi sai zagina yake yi, kafin faruq yayi mgn nihilah ta bugu kofar"

Ajiyan zuciya ya zauke sannan ya waiga ya kalli bashir yace"

Kagani ka koran mun mata, wai kai meyasa baka kyaunar ka ganni da nihilah ne?

Kwanciya bashir ya gyara sannan yace"

Faruq bawai bana son ka da nihilah bane, inda kake yi ne yake bani haushi idan tana gaban ka zama kkyi kamar wani wawa, kuma ina tausawa naziya sosai dan naga kwata kwata bata gaban ka"

Nina gaya maka bata gabana?, cikina ne fah ajikinta da take shirin haifar min wlh bashir inason naziya saidai bazan boye makaba son da nakewa nihilah ya zarce na naziya, amman insha Allah zanyi kokari naringa mata adalci"

Allah yasa bashir ya fada tare da rufe ido"

Itako nihilah tana isa falo ta hango naziya zaune, sadiq agefenta tsayawa tayi daga ne tace sadiq zo"

Tunda suke bata taba kiran shiba, dan haka ya mike yana tahowa atsarace"

Yana zuwa gabanta ta tsuguna ta daukeshi daker sabo da nauyin da yayi mata"

Dakin anty suka nufah sai dai tana zuwa ta samu kofar rufe GAM dan haka ta wuce dakinta dauke da sadiq

Kan kado ta kwantar dashi sannan ta zauna agefen shi ta kureshi da ido"

Shima kallonta yake harna tsayon wani lokaci sannan nihilah tace"

Sadiq kasan ni?

Kai ya daga alamar eh"

Ahankali nihilah ta sake cewa ya sunana?

Kamar bazaiyi mgn ba zuwa can yace anty"

Murmushi tayi sannan ta shafa fuskanshi tace"

zaka kwana anan gurina?

Kai ya daga da sauri"

Nihilah ta sake cewa amman fa karkamin fitsari"

Anty ai banayi sanda nayi bacci agadon *Yaro* ma bammai ba"

Waye yaro? Nihila ta fada tare da kwashewa ds dariya sanna ta dauki sadiq ta rugume tace"

Daman ka tama kwana a gadon yaro ne?

Eh mana ai yana daurani ajikin shi nayi bacci"

Sunbatan shi tayi sannan tace"

Eh lallai yaro yanaji dakai,"

Haka nihila taita janshi da hira harya fara bacci"

Koda sadiq yayi bacci nihilah ido ta zubamai mamaki take wai ya akayi sadiq ke kiran faruq Yaro"

*********



Washegari naziya ta tashi da matsanancin ciwon Kai, sabo da kwanan da tayi babu bacci"


Sai misalin 11 ta fito falo, shiko faruq tun safe yake jiran shigowanta kamar yadda ta saba kowacce safiya"

Jiyayi babu dadi sai kusan 12 ta nufi dakin tana sanye da duguwar riga cikin nan yayi tsini sabo da girma,

Tura kofar tayi tare da sallama da sauri ya amsa tare da tashi zaune"

Zama tayi agefen shi sannan ta gaidashi"

Ciki2 yake amsawa waishi adole fushi yake"

Shiru sukayi zuwa can ta daga ta kalleshi sannan tace"

Daman nazone na fada maka zan koma gida idan na haihu lokacin ka samu sauki saina dawo"

Da sauri ya kalleta sannan yace kina nufin wankan gida zaki?

Eh tace tare da juyar da kanta can gefe"

Cikin fada yace kina nufin tafiya zakiyi ki tare tun yanzun idan ina lissafi daidai cikin ki watanshi 6 shine har zaki kwashi jiki ki tafi gida, ke kima cire azuciyar ki zaki gida bazaki ba"

Shiru tayi idonta cike da hawaye zuwa can tace"

Toh zan koma gida na zauna acan harka dawo"

Waigowa yayi yace saboda me?

Fashewa tayi da kuka sosai, faruq yai tsaye yana kallonta"

Zuwa can ya jawota jikinshi yace"

Nihilah tamiki rashin kunya ne?

Girgiza kai tayi da sauri sannan tace"

Ba,a abin da tamin inaso ne dai kawai na baku waje dan kada na takura muku"

Hmmm naziya ki daina damun kanki, kema matata ce babu zancen ta kura"

Akwai mana ai jiya mantawa kayi dani kwata2"

Murmushi yayi sannan yace ba mantawa nayi dake ba naziya, ki daina irin wannan tunanin"

Naziya nasani cewa ina son nihila, Kuma kema inason ki, naziya kema kanki shedace cewa ina mutuwar son nihilah, ko abin da ya faru tsakanin mu ya isa yasa ki fahimce irin son da nake mata"

Dan Allah naziya ki kwantar da hankalin ki, kirki nunawa nihilah kishin ki balle harta rainaki"

Cikin dasheshiyar murya tace ai tariga ta raina ni

Girgiza kai faruq yayi sannan yace"

Nihila ba raina ki tayi ba, bari nagaya miki abin da baki sani ba, tun nihilah na karama batason nayi mgn da mace, koda kuwa kanne na na ne, yanzun zakiga ta bata rai, kishine ya mata yawa, saidai mudiga mata addu,a ahankali zata bari........

Shigowan bashir ne ya katse musu hiran bakaramin dadi yaji ba daya gansu tare dan haka ya fara fadin nashigo ko
nakoma?

Faruq ne yace koma, kawai"

Shigowa bashir yayi yana fadin dadai naziya ce tace nako to zan koma"

Zama bashir yayi sukaci gaba da hira wadda rabin hiran bashir ne ke bada lbrn nihilah, naziya da bashir dariya suke sosai, yayin da faruq ya waigo yace bashir ka bari mana meye haka?

KO kalloshi bashir beyiba ya cikaba da cewa"

Yasha neman budurwa amman daya bari nihilah ta ganta daga tace bakin ta ya karkace saitace kunneta ya kalli kudu, shikuma gogan naki ya hau ya zauna"

Kwashewa naziya tayi da dariya, cikin haushi faruq ya damko ta, hannuta ya matse yana fadin Wa kike wa Dari........

Nihilah ce ta turo kofar da karfi, tsaye tayi ta kura musu ido, sannan ta sake kofar da sauri ta juya"

Dasauri faruq yace bashir kamomin ita karka bari ta fita gidan nan"

Mikewa bashir yayi, yayin da naxiya tabi bayan shi"










β„πŸ’¦Mmn Yazeedβ„πŸ’¦
β„πŸ’¦β„πŸ’¦β„πŸ’¦
*ASIRINSA YA TONU*
β„πŸ’¦β„πŸ’¦β„πŸ’¦


β„β„β„β„πŸ’¦
*By*
β„β„β„πŸ’¦
*Fadeela Lamido*
β„β„πŸ’¦

β„πŸ’¦



β„β„πŸ’¦
*Page 64 to 67*
β„β„πŸ’¦




β„πŸ’¦ Tana daf da shiga falo bashir ya kira sunan ta, yi tayi kamar bataji ba tai gaba abinta"

Da sauri ya isa ya fincikota sannan ya daga hannu ya zafga mata mari, tare da fadin ni Sa,an wasan ki ne?,, kinaji ina kiranki amman kikaki saurarata, dan uban ki angaya miki ni faruq ne?

Nihilah dafe kuncin ta tayi cikin mamaki, dan bashir yasha cewa zai daketa amman Allah betaba bashi sa,a ba sai yau"

Hawaye ne suka zomu mata sannna tasa hannu ta share tare da gyara tsayowan rigarta, ahankali ta juya ta kalli bashir, sannan tace"

Me namaka dazaka dake ni?

Zagi ya kunduma mata sannan yace ko zaki rama ne?

Hanyar dazata sadata da dakin anty ta nufah tanadin,

A,a bazan rama ba, idan kafi karfina ai bakafi karfin Allah ba"

Cikin sauri bashir ya nufeta gadan2 aguje ta shige dakin anty"

Bashir be daina bin bayanta ba, har dakin antyn ya shiga"

Anty nakwance akangado nihilah tazo ta tsallaketa ta kwanta abayanta daidai lokacin da anty ta mike take tabayan nihilah, bashir ya shigo azuciye"

Ganinta bayan anty yasashi juyawa da sauri"

Itako anty tsoro abin ya bata dan bata taba ganin shi cikin fushi haka ba dan haka ta shiga kiran sunnan shi"

Da sauri ya dawo ya tsaya tare da sunkuyar da kanshi kasa"

Kallon shi anty tayi sosai sannan tace"

Bashir meya faru kaida kanwar taka?

Azuciya ya fara fada mata abinda ke faruwa, har yazo kan marin daya mata tamai Allah ya isa"

Ai mari yayi kadan bashir cewan anty tana kokari jawo nihilah tare da cigaba da fadin"

Wlh bashir mari yayi kadan ina sani da take taken yariyar na, idan ba tashi akamata tsaye ba baza,aji dadinta ba, gaban shita ta wurga nihilah tace dan Allah bashir yau kabar yariyar nan akwance, idan ba haka aka mataba bazamu samu sauki agidan nan ba"

Azuciyar shi yace dako muyi baram baram da faruq saidai na firgitata dahaka ya nufi nihilah gadan2"

Ihu ta fasa tare da kiran sunan faruq da karfi"

Zagaye dakin

Please Login or Register in order to submit comment