Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi kyau haka aka canja komai,Yace Affa ne yayi Miki,tace wow Zan Kira shi na Masa godiya,ya kamata.
Yau Fauzan bai Bari tayi girki da kanta ba siyo musu yayi,Bayan sunyi Sallar Isha yace tare zasu Yi wanka,kamar Jannat zatayi kuka haka ya jata toilet tare da cire Mata kaya idonta ta rufe da hannayenta ji tayi Kawai Yana murza gorar madararta Yana wani Jin dadi.

A hankali tace da Allah karka min me zafin sex din nan tana zubar da hawaye,yace I'm sorry Baby bazan iya hakura ba ni dai,na siyo Miki magunguna yanda raunin zai warke idan kina Sha Amma batun na hakura bai taso ba kin San yanda nake jinki a raina anki yin wankan sai murzata yake Yi son ransa Kuma tana karbar sakon sai dai tsoro,daukanta yayi tare da dawo da ita bedroom ya jata saman bed ya fara murzata yanda yaga dama,Dausayi ya fara tsotsar Mata tana Nishi tana cewa dama wannan akeyi kawai yafi dadi tana shafa sumarsa me yawa sosai yake Mata abubuwa masu wuyar fassarawa sai Nishi takeyi a haka ya samu ya shigeta a hankali yake bi da ita amma duk da Haka sai data Yi kukan zafi, sai da ya samu nutsuwa sannan Suka Yi wankan ya gasata sosai ta Sha magunguna sannan suka kwanta bacci makale da juna.

Hamida anyi sallama da mutane Basu dade ba Jirginsu ya daga kasa me tsarki,Suna Umrah tazo dawafi ita da Lele Hannu cikin Hannu suna tafiya tayi Addua sosai ta roki abubuwa tazo Kan Lele tace Ya Allah ga Lelena harda daga hannun Lele Sama Allah ka gafarta Masa zunubansa ya rabashi wutar jahannama ka sashi a Aljanna firdausi etc tana ta yiwa Lelenta Addua ta duniya da lahira,bayan sun gama sun dawo masaukinsu sunyi wanka abinci Suka ci lafiyayye sannan Suka kwana a room din dake hotel din,Aslam a gida aka barshi da Madara da duk wani abinda ya kamata a bawa yaro

Fara shafata yayi a hankali Yana bin sassan jikinta yana murzawa a hankali,Ido ta lumshe tana Jin dadin abin,ko da ya jo Kan Gorar Madara yaji sun Kara cukowa sosai Yana sani ya tsokaneta Kai Kai Yar gullisuwa haka suka dawo Yan mitsil,Dariya Hamida tayi tare da Dan dukansa a kirji tace komai abinka kasan har sunfi da ma,suna ta kashe juna da love ya shiga Yana faman hidima duk ya fita a hayyacinsa itama haka Yana zuba sambatu Kamar me,Hamida in banda dadi ba abinda take ji dadin ya Mata yawa,Lele ya furta Allah yasa mu samo Madina muna kiranta da munawwara,Hamida tace Makkah zamu sa mata sunan wayyo lelena.....Kar mu koma Nigeria...da Nan dacan duk daya ne ya furta Yana wani nishi pipi tace Lele yaga ni gida biyu,Mu samu ladanmu da yawa cewar Pipi, Haka suka kasance cikin nishadi bayan sun samu nutsuwa wanka Suka sheka sannan Hamida tace zanje gidan Alhazan Kaduna Ihsan tana can ita ta can ta biya,yace to karki dade ki jawo min bacci ni daya a dawo lafiya ki dawo da wuri ban koshi da ke ba,tace to ta fita sanye da abaya baka

Dakin su Ihsan taje Yan Mata Mata irin su Hamida suka cika room din suna ta zuba hira harda masu siyar da abubuwa sosai,Hamida tace Kai kuyi can da wani man shafawa na Nigeria bayin Allah babu me kayan harka ne?aka nunawa Hamida kala kala ta siya ingantattu Yan saudiyya,tun a dakin tasha wasu,suna ta hirar duniya,Lele ya gaji da jira sai kiranta a waya yake Taki dagawa sai wurin 1am ta koma Hotel tana Shiga ya lullubeta da fada sai hakuri take bashi tayi Shirin bacci ta kwanta tare da furta to gani ya Isa haka,Tsaki yaja ya kwanta can gefe ga dan gado kwukwuf da shi,a jikinsa ta male Suka Fara farantawa juna

Murtala tunda aka jefar dashi wayarsa ya jawo tare da Kiran matarsa Lawisa ya saki sabon kuka yace ku taho Abuja sahibarki ta kone,Kirji Lawisa ta dafe ta saki salati tace Sahibar? Garin yaya? Murtala Yana kuka yace idan kinzo kyaji wayyo...Yana kashe wayar abokansa ya Kira na Abuja Nan take suka Yi asibiti da shi,Akace dubu dari biyar zai biya,yace akwai a accnt ko million Nawa ne,Bank aka je yin duniya kudin suki cirewa,banki Suka Shiga aka duba accnt din fake Alert aka yiwa Murtala ba ko kwandala a ciki sai dubu biyar dinsa,Jin wannan zance Murtala ya fashe da kukan tausayin Kansa karshe sai filinsa da yake takama da shi aka siyar aka fara kashe Masa a kudin a asibiti,Murtala dana sani da nadama suka lullube shi in Banda kuka da Istigifari ba abinda yake yi.
Washe Gari Lawisa tazo da komai nata na zaman jinya,tana dubawa taga su Sahiba an nadeta da bandage ta kumbura suntum,Lawisa ta fashe da kuka tace haka akayi maka da ita? Ashe haka abu ya faru,Murtala yace karki damu ai ta cikowa tsokar jikinta ta fara dawowa normal,Lawisa ta zauna tana jinyar Murtala, shegiyar Tsohuwa me bushashiyar tsuliya cewar Murtala.

Fauzan soyayya suke bugawa sosai komai tare sukeyi,Jannat ta Saba da shi sosai,tun tana boyewa har ta dawo ta Saba,Fauzan Yana ji da ita yanda ya kamata.
Fauzan Yana shafa gashin Jannat me santsi ya tambayeta Wai kawayenki mene labarinsu? Jannat tace Zan fada maka in mun samu time gobe,Allah ya nuna Mana ya furta tare da shigewa jikinta sosai
Kawayen Jannat suna yawan zuwa suna ganin irin soyayayyar da Jannat suke bugawa suna sha'awar hakan,kowaccensu marmari takeyi tayi aure itama.

Watan su Hamida daya Suka dawo Nigeria lokacin Murtala ya warke sumul kamar baiyi ba ana sallamarsa Kauye ya koma sai ya huta zai dawo Neman aikinsa sai labari yake bayarwa

Yau ma Yana majalisa wani abokinsa yazo suna zaune yace Murtala ya jikin? Murtala yace haba ai na warke tuni amma kaga farko yanda ta suntume tayi suntumtum ,aka nadeta bandage,ta fara warkewa wallahi Ina fada muku sai kaikayi kaiyi ba dama na Sosa sai ta sake kumbura suntum,Lawisa Allah ya Mata Albarka Kai Yarinyar nan Yar mutunci na auro itace ke hanani sosawa,Allah ya Kara Mata tsawon rai suna ta dariya,Murtala yace tsohuwar Nan sai na Mata abinda baza ta manta ba a aduniya na gama tarasu zasu San sun taba Murtala

Mummyn Jannat ce aka daura Aurenta da doctor ubaid Wanda ko Jannat bata sani ba amma Fauzan ya sani da dukkanin dangi,wajen Maman Fauzan aka kaita ta zauna anan har ta murmure kafin Nan ta tare a dakin mijinta.
Bayan Sati biyu Murtala ya dawo Abuja direct gidan su Fauzan har part din Mama Yana zare Ido






AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
JANNAT
Part 2

121-125



_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_






Official
By
AsmaBaffa


Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM



Page naku ne

Ummuzahyed
Bahijja2017
Mmn Wahida
No Name
Alhamdulillah
A.H.H.N
Kunderhamza
Halimatussaadiyya
Aisha
Sa'adatu Tijjani
Rukayya Attahiru
Maman Arfat
Mom aneesat
Khadeey A kala
Maman Kadi
Maman Khalifa
Princess Khadija
Bilkisu Tambari
Momcy
Ummi
Mrs Mukhtar
Hadeeza Mukhtar
Fatima Zarah
Amina Adamu Usman
Ummihauwa
Hammads treats and spice.






Murtala Yana shiga part din Mama ya hangota ta cakare ta dan fito tana Shan Iska ga Yan aiki suna ta sintiri maza baligai,Yana ganinta yayi sauri ya ritse idon Yana cewa babu ruwanki da ita Sahibar Lawisa ki dinga Jin tsoron Allah ki tsaya a iya kogon Lawisa,har ya karasa inda Mama take taga Murtala mamaki tayi,a gabanta ya zube ya fara gaisheta ta amsa tana cewa lafiya dai?

Kasa yayi da murya kiwa Allah dan darajar Allah ki dawo dani bakin aikina na tuba,Kai da kace ka bar aiki har da cewa Muna sawa kana sha'awa muna yin shigar da Muka ga dama ta ya zan saurareka Murtala, Mama ba a son rai na ba asiri aka min,Aljani aka turo ya Shiga jikina nasha wahala a asibiti,Hajiya tace dama a asibiti ana maganin Aljanu? Murtana ya hada zufa yace ai likitan ne maye,maita gareshi magani kala biyu yake Yi Dana bature dana gargajiya shi yasa,to gashi ni dai na sa wani aikinka baka da guri amma ka koma gidan Fauzan ko zai baka,Murtala tsoro ya kamashi amma ya zaiyi haka ya tafi gidan Fauzan

Yana zuwa gidan ya fara knocking Ango da Amarya suna ciki su kadai suna cin soyayya,girki takeyi Yana tayata aikin basu ji ba sam,Jannat tana juyowa ta shafa Masa flower a fuska tana dariya, goge min ko na shafa miki ruwan wanke Naman nan, kafada ta makale lokacin Murtala ya gaji da buga kofa ya zauna a bakin gate din ya zuba uban tagumi ga yunwa da kishirwa ta addabe shi tagumi ya zuba tare da furta Ina ganin ta duniya ni kam,Sannu Murtala Murtala kana ganin ta duniya ya furta tare da mikewa ya dauki dutse ya dan bubbuga nan ma Shuru lokacin ma abinci suke ci,Jannat tana saman cinyarsa suna kwasar girki ana kashe soyayya,Fauzan harda cewa gidan dadi duniya,Jannat tsoro take ji tasan zai wahala in ba ayi hidima ba bayan sun gama cin abinci,narai narai tayi zata Yi kuka,suna gama cin abinci tace zazzabi nake ji tana mikar karya da rawar sanyi,ya zaci da gaske takeyi duk ya rude har da dafe kirji babu lafiya garin Nan ko mutanen layin nan yau sai sun ba mutunci Amarya guda,Jannat dariyarta ta kunshe yace duk Wanda bai matsa ba ta kansa Zan bi da mota in yaso na shekara Ina azumi a gaban kujerar da take kwance ya durkusa tare da cewa ko ciki ne? Jannat tace haba jiya fa kayi sai yau shine har zanyi ciki

To ni Ina Zan sani Mahaifa a jikinki bari na kawo Miki magunguna ya fice,gate ya bude zai je chemist yaga mutum a kwance sai da ya duba sosai yaga ai murtala ne, Fauzan yace kai me ya kawo ka Nan?ko matar tawa ka sake biyowa, Murtala durkusawa yayi yace dan Allah Oga kayi min rai Ulcer chronic ta kamani,haka na bar gidan nan ko kwallon shinkafa babu Lawisa ma Sai Hakuri na bata,Indai ka ajiye mace to fa dole ka dinga bada hakuri,Allah shike rike da mu dan girman Allah ka taimakeni ka maida Ni bakin aiki na ni wallahi na shiryu Zan gyara

Haka Kawai ka dinga kallar min mata bada ni ba,Kai da ka sallami kanka kwarton banza,kafar Fauzan ya rike Yana rokonsa wlh na gyara abar ma yanzu a gimtse Mata kaifi sai da ta sutale ta kwailaye lawisan ma yanzu bata isarta bare har wasu su birgeni dan Allah Alhaji Fauzan wlh matar ma bazan kalleta ba babu ruwana kayi min rai,Murmushi Fauzan ya saki yace in ka sake wlh bazan sake ma Uzuri ba,Murtala harda bawa Fauzan Labarin Anne yace kwadayina ya kaini tambadaddiyar tsohuwa tsuliyarta ma dana gani Allah ya isa,Fauzan yace ka koma Kauye sai Nan da wata daya zaka dawo ka Fara aiki yanzu bama bukatar kowa Amarya gareni,idan zaka dawo ka taho da matarka ku zauna a boy's quarter ka daina kallon matan mutane, Yace to Alhaji a bani dan Abinci,dubu ashirin Fauzan ya bashi yace kaje ka siya kaci daga nan ka wuce Kauye,Murtala Yana ta godiya yace Kuma Anne ta shiga Uku taga ta kanta da Ni, Fauzan ya wuce ya bar Murtala na cewa wannan nonon nata me Kama da kunnen balama sai naje na tatse shege sai nayi sanadin tafiya dasu gidan yari

Murtala wayarsa ya dakko tare da Kiran matarsa Lawisa tace hello Darling Tales,na'am ya amsa da sauri tare da cewa an dace an maida Ni bakin aikina amma yace tare zamu taho dake mu zauna a boy's quarter amma sai bayan wata daya tsaiwar darenki tayi amfani Lawisata me Sunan Laushi,ai daga Jin sunanki an San kin hadu,Lawisa tayi murmushin Jin Dadi cike da shagwaba ta furta Darling dama ni bana son kana tafiya kana barina ni kadai kishi nake Kar wata ta kwace min Kai,Murtala murna ta isheshi yace wayyo ni Ina kaunarki masoyiya,Lawisa tace Nima haka karka min kishiya kaji,Murtala yace nayi ma Mana dan ubana da me Zan riketa ke kadai kin isheni,Lawisa tayi dariya tare da cewa Ina Sahibata? Oh wire ?uwar shocking tana nan sumul yanzu Zan dauki hanya na dawo na jona miki ita ta Miki shocking kiyi ta vibration ke kadai,Allah ya kawo min Kai lafiya yace Ameen,harda Mata kiss ta waya,Ina gudan jinina?tace Saifullahi gashi Yana wasansa, mashaallah daga yau na maida shi Saif muma baza a dinga barinmu a baya ba Saif yawwa,Lawisa tace yafi dadi ma.

Bayan ya kashe waya yayi wata dariya yace oh wai ni dan murtalan nan ace ni ake nunawa soyayya haka,ana min kallon banza a birni a wajen matata Kuwa Ni sarki ne Allah mun gode maka maza Muna da rabo,shi Kansa Fauzan watakil ma Lawisa tafi tasa iya love duk ya haukace akan mace sabun shiga an shiga sabuwar Fadama ya juya ya tafi,Abinci ya siya yaci ya koshi harda nama sannan ya hau motar Kano, da yamma ya sauka a birnin kano ya shiga Oasis yayiwa Lawisa siyayyar kayan makulashe da yawa sannan ya hau motar kauyensu.

Jannat tana kwance a dole zazzabi takeyi tana ta rawar sanyin karya,Fauzan ya kawo Mata paracetamol yace Sha idan baki warke ba gobe sai mu tafi asibiti,dake paracetamol ne sai ta shanye biyu a ranta tace na Nigeria ba abin arziki yake ba maybe ma da flour ake yinshi,Fauzan Yana ta jinya amma shi Sam bai ga alamar zazzabi ba,wayo ya Mata yace ko dai sex ne ya jawo miki,Indai shine bazan sake Yi ba sai Next week Inshaallah Allah Nan take tace shine ma ai,yace to an daina sai Nan gaba ya dauki bargo me nauyi ya lullubeta,ba a dade ba ta hada uban zufa,tace zazzabin ya sauka,yace ko 10mnt ba ayi dashan magani ba kice ya sauka? Wannan maganin me kyau ne dama Kuma Ina da karfin jini Fauzan yayi dariya a ransa yace bari naje gida wajen Mama yanzu Zan dawo tace to harda wani nishi,Yana fita ta mike tare da kunna tv harda yin rawa a zaune,ba fita yayi ba ashe yana jikin window Yana kallonta,Kofar ya taba da sauri ta kashe tv din ta kwanta taci gaba da nishinta irin ta fara farfadowa,shigowa yayi yace mantuwa nayi ya haura sama ya fito ya wuce ta.

Sai dare ya dawo lokacin yayi Sallar Isha ya isketa a bedroom taci wanka ta sa kayan bacci ta kwanta ta wani dafe Kai,Fauzan yace duk zazzabin ne? tace dazu ya sake dawowa Ina jinsa sama sama,Yana ai gani na dawo ni zanyi kasa kasan,kuka ta saki yace mene tace ba Kaine kace zaka Yi kasa ba,ya Zama farilla ai my wife ai yanzu ni naga guri kuma ba sauki ciwon arne
Kuka ta saki Masa na shagwaba amma hakan bai sa ya kyaleta ba a kanta ya fara huce gajiya Yana binta da wani salo na musamman tana hawaye a haka ya samu shigarta ya fara hidimarsa kamar ba gobe,taci kuka ta godewa Allah tace har sau biyu fa kayi yau ta fashe da sabon kuka Jannat akwai raki Yana ta lallashi da kyar ya samu ta daina kukan yace na daina sai cikin dare lokacin kin murmure,ta barke da sabon kuka tana haba Dan Allah da dare fa kawai baka hakura ba,to gobe ai nayi Hakuri dai har gobe,Allah kashe ni zakayi ma Kawai Ni wajen su Zee Zan koma,har abada my life Muna tare Yana shafa jikinta taji Naja'atu ta sake mikewa tayi zumbur ta tashi tayi baya bata San tazo karshen gadon ba Kawai tayi baya ta fada tare da bige goshi da jikin gado kum,Saura kadan Fauzan yayi dariya,yace yanzu Yar wannan abar kike tsoro haka Wifey har da fasa goshi a kanta,tana mulmula goshin tace ai Kaine ka jawo,Hannu ya kawo zai mikar da ita tsaye tace karka tabani tana hawaye dole haka ya kyaleta ta mike da kanta ta Shige toilet,sai da taje bakin kofa ta Masa gwalo ta fada toilet dariya ya saki yace zamu hadu bashi Kika ci.

Mummy tana gidan Mama tayi wata kiba haskenta ya dawo har yafi na baya ta zuba kyau abinta,gashi Mama ta tsaya Mata tana ta gyaran jiki abinka na manya a sirri akeyi Kamar basa Yi.
Yau Alhaji Ubaidu zance zaizo wajen matarsa Yana zuwa ya Sha wanka n shadda komai fari,Mummy kuwa taci shadda me kyau cikin kayan lefenta da aka Mata akwati Takwas kamar budurwa,a palon Dan Uwansa ya zauna,Mummy da kanta ta shiryawa mijinta girki na musamman an cika gabansa da kayan ciye ciye,a nutse ta shigo tayi kyau shaddar Sky,Ido ya zuba Mata a ransa yace anyi kyau a nan Kam,sallama tayi Masa a kunyace ta zaune a kujerar dake facing dinsa ,gaisar dashi tayi cikin Ladabi ya amsa tare da cewa kinyi kyau,tace na gode tana Jin kunya,Murmushi ya saki tare da cewa wannan kunya Kam har yanzu taki karewa

Murmushi tayi ta rasa me zata ce ma,yace shikenan idan kin tare ai Kya daina kunyar tawa dan Allah dawo Nan kusa da ni an daina wannan nifa mijinki ne yanzu,Mummy komawa tayi 2seater da yake zaune ta zauna tana kasa kasa da kai hannunta ya riko a hankali Yana kallon yatsunta masu kyau Yana Jin shauki hannunta ta zame a hankali,Ido ya tsura Mata Yana kallonta ta dago Suka hada Ido yace I love you,Fuskarta ta rufe da tafukan hannayenta tana Murmushi tare da Jin sabuwar kaunar Angon nata,Kiss ya mannawa hannunta,a hankali tace Jannat fa yaushe Zan ganta? gidan zamuje yau ai shi ya kawoni Mummy cike da farin cike ta mike tare da gyara mayafinta rungumeta yayi ba tare da shiri ba suna shakar kamshin juna.

Jannat tana dining ta gama shirya Dinner Fauzan yasan da zuwansu,sanye take cikin Atamfa super brown and milk tayi kyau matuka,gidan ko Ina ya dauki kamshi ga na turare ga kamshin girkinta, mota taji Fauzan ya mike yace ga fa kawu Doctor da Amaryarsa ai na fada Miki dama yayi aure,Jannat tace Masha Allah gaskiya Family dinku sunyi a rayuwa Haka ake son masu ilimi amma wasu ga ilimin basa amfani da shi,Door bell Suka ji Fauzan ya mike tare da budewa Yana musu sannu da zuwa,Mummy tana ganinsa tasan 'yarta tayi dace,shiga sukayi tare da Zama,Jannat ce ta fito har ta durkusa a gaban Kawu bata gane Mummynta bace sai da ta amsa gaisuwar sannan ta gane ta dago kanta da sauri Jin irin muryar Mummy,kafeta tayi da Ido,Mummy ta saki Murmushi tace Jannat Mummy ce ta warke,Ihu Jannat ta saki sai da Suka tsorata jikin Mummy ta fada tare da rukunkumeta tana murna da kuka,Mummy ma Haka harda kukan farin ciki

Fauzan da Doctor Kawai kallonsu sukeyi da sha'awa ba Wanda zai ce Mummy ce ta Haifi Jannat sai dai ace Yayar Jannat ce,sai da Suka gama Murnar Jannant tace Mummy ikon Allah tana bin Mummy da kallo tace kece Mummy how? Duk Jannat ta rude sai Fauzan ne ya kawo musu abinci da kayan sha, Doctor da Kansa ya bawa Jannat labarin komai har auren su,Jannat tana ta Murna tace Mummy Amarya ce ashe ni Zan kaiki dakin Miji,Kawu suna ta dariya mummy tace baki da hankali Jannat sa'arki ce ni ko dan kinga munyi Kai daya, Dariya sukayi Jannat tayi Serving nasu sai kallon Mummy takeyi,Mummy tace dan Allah ki daina kallona haka,kinyi kyau ne Mummy to naji,Fauzan shima da tsantsan Ladabi ya gaida su,Mummy tace mashaallah Ina godiya sosai,yace ba komai Mummy.

Jannat plate daya ta zuba musu ita da Mummy Wai suci tare,Fauzan yace mene haka duk kin hanata sakat,Kawu yace kyaleta sun dade basu ga juna ba,sai da Mummy ta ci abinda zata iya sannan ta Mike Suka haura sama bedroom din Jannat,Jannat tace Mummy nasha wahala tace na sani tambaya nazo yi a Ina Kika dinga samun kudin da kike biya min a asibiti? Jannat bata boye ba ta fadawa Mummy komai,Mummy tace yanzu wannan kawayen naki Inshaallah bayan na tare zamu je nayi musu godiya sannan Zaki bamu labarinsu ko akwai wacce zamu iya tallafawa a ciki suyi aure su daina wannan sana'ar Addua tayi Aiki Allah ya tsare min ke

Yanzu dai ke da mijin naki ba wata matsala? Jannat tace babu matsala sai...sa...sai...dai...Mummy....gashinta ta Sosa tace Ina Jin kunya.....amma...ni na kasa sabawa da shi Mummy kullum zafi,to ai baki dade ba Zaki Saba ne,ki daina Jin tsoro wannan tsoron shi zai sa kifi Shan wahala,Jakarta ta bude ta bata wasu magungunan matan tare da Mata bayaninsu tace karki min Wasa da magani da tsada na siye su in kin San baza ki Sha ba ki bani abu na, Murmushi Jannat tayi tana Jin kunya tace Ina so,Saura ki bari ya gani kuma nasan shirmenki,to ai bazan bari ba cewar Jannat,idan na nutsu zamu je gidan friends din naki,Jannat tace Allah ya kaimu tace sai kinzo mu wucewa zamuyi,tare Suka fito tana bata shawarwari yanda zata kula da kanta da mijinta.

Suka fito Fauzan da Jannat har mota suka Raka Kawu likita da Mummy,baya driving da Kansa amma sabo da Amarya da Kansa ya tuka mota Amaryarsa na gefe, Shopping mall ya wuce da ita suna Shiga sai ga Uwar gida Amatullah tazo itama,ta hango mijinta da wata,ita Kuwa Sam baya fita unguwa da ita komai sai driver, ita Kuwa gashi ga Amarya suna nishadi sai kace saurayi da budurwa,gashi Asiya ta Kara uban kyau sai kishi ya motsa,mota ta koma fuuuu ta Shiga sai gida tace wlh na fasa a kawota gidan da nake a hadamu mu zauna Ina kallo duk abinda ya Mata Nima sai an min

Bayan ya gama da Mummy a gidan Mama ya sauketa a haka ma da kyar ya iya tafiya gidansa,Yana komawa ya iske Uwar gida ta cika ta batse tana Fushi,lafiya ya tambaya tace ban sani ba wallahi bazan yarda ba ka dauketa ka kaita shopping Kuna wani rangaji Kuna soyewa tsofai tsofai da Kai ko kunya baka ji,yanzu idan yaranka Suka ganka fa,Ni wato na tsufa baka ta tawa sai wulakantani kakeyi to wallahi bazan yarda ba a kawo Nan gidan itama Kuma wallahi idan ka zalunceni bazan taba yafe maka ba.

Hannunta ya rike zai lallasheta ta fisge hannunta tace ai naji har lefe kayi Mata akwatu takwas Ni Kuma

Please Login or Register in order to submit comment