Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya shiga wandonsa,Affa yace sai dai idan a can wajen da suka je jiya ya kwaso cinnaka amma ai Naga ya bada kayan ma wanki,Fauzan ne zai maimaita maka Kaya ba a wanke ba,Dariyar Jannat Suka ji Kamar mahaukaciya hhhhhhhhhh Yi take harda rike ciki,tunda suke basu taba ganin dariyarta ba sai yau Kuma da yawa Haka.

Mimi ta kalleta tace ke sai a mugunta kike Dariya abinki, Fauzan wanka yayi ya fito daure da towel da kayan Nysc duka ya kwaso da takalman Nysc ya watsowa su Inuwa waje yace ku duba lafiyarsu a sake wanke komai a washing machine ku tabbatar Engine ya markade Yan iskan cinnaku,Affa Dariya yake sosai ya kalli Fauzan yace Gaye how far, Fauzan da har yanzu susa yake,Dariya ta sake Kama Jannat ta kyakyala abarta,Fauzan shima sai yau yaga dariyarta kallonta yayi yanda duka dimples dinta suka loba tayi wani kyau,wani dan garin maganinta ta dakko a leda Fara a kulle ta bude ta zuba Dan Rabin cokali a ruwan lipton ta shanye.

Lokacin Affa ya fita Mimi tace ke Kuma wannan maganin fa?Jannat yau nishadi take ji tace maganin sanyi ne a gidanmu gidan marayu wata tsohuwa take raba ma Yan Mata tana koya Mana in ya Kare ma Zan koma na karbo wani sabo da tsaro ta hanamu ma tsarki da ruwan sanyi Dana zafi mukeyi mu,Mimi tace ta muku gata ta kyauta,Baki Fauzan ya tabe tare da barin palon,Yau Mimi sunyi hira ta hankali da Jannat Kamar ba ita ba.
Hamida ce tayi Sallama ta shigo palon Aslam yana kafadarta Mimi tace daga ina Haka da safen Nan? Asibiti na Kai Aslam aka karasa Masa rigakafinsa shine na biyo mu gaisa Ina Affa fa? Mimi ta karbi Aslam tace yanzu ya fita sabani kuka yi,ya banji karar motar ba? Lele ne ya kaini ya ajiyeni ya wuce wurin aiki sai ya dawo zamu tafi gida,Mimi tace kice yau yini zan sha,Jannat ce ta kalli Hamida wacce ke zaune ta dau uban wanka cikin wata abaya me tsadar gaske,wani kamshi Hamida takeyi me arnen dadi Wanda jikinta ne ya rigada ya Kama sabo da gyara, tace Ina kwana?
Da fara'a Hamida ta amsa tace wlh ban kula dake ba surutu ya dauke min hankali,ba damuwa ta furta,Jannat son Yara ne da ita sabanin Hamida ita da Harkar gabanta takeyi Kawai.

Daukan yaron tayi,tunanin Hamida ko Dan Jannat zata auri mijinta ne shi yasa ta canja take wani daukan danta,Jannat ta samu yaro me kyau ta makale ta hana kowa,Fauzan ne ya fito cikin Shadda sky Yana kamshi,Yace Aunty Shakira,Dariya Jannat ta sake Yi Karo na biyu ta kalli Fauzan ta manta basa mutunci tace au nick name dinta ne Shakira,Hamida tace don't mind them tsokanata suke Fauzan ya gallawa Jannat hara yaja tsaki,itama Shuru tayi taci gaba da kuncinta ita da Fauzan kowa Fuska ba Rahma,Goya Aslam tayi tana ta reno abinta har Sallah Yana bayanta taje tayi Hamida tuni ma tayi bacci ita.

Sai Yamma Nabeel yazo ya dauki Hamida ko gidan bai shigo ba Jannat tana rike da Aslam ta raka Hamida har mota,tun kafin Hamida ta karasa Lele ya fito tare da budewa Pipinsa mota ta shiga ko kallon Jannat baiyi ba,Sai da tace Ina yini sannan ya kalleta kadan tare da furta Alhmdllh ya Shiga mota Yana Magana da Pipinsa,Jannata ta mikawa Hamida danta ta juya tayi tafiyarta,Hamida tace na gode,Lele ne ya kalli Hamida yace muje gida ko Ina? Ranta a bace tace gida,driving ya fara ya canja zai kaita shopping taki magana Sam sai lokacin tace gida fa nace ko na shiga Napep ne,Nabeel ransa ne ya baci gaba daya Hamida ta canja Masa,yace look bazai yuwu a gabansu kije normal baki nuna komai ba kizo ni kina tayar min da hankali ba,Ni nace kicewa Affa kin amince a gabansu ki nuna ba matsala ni kizo kina azabtar dani,a hankali yayi parking a gefen titi ya sassauta murya yace why Hamida why the sudden change? da me zanji ya kike so nayi bayan ke Kika ce kin yarda tun daga ranar bakya kwana a dakina sai dai nazo naki in ban Zo ba you don't care,you don't care about me anymore,kanta na kasa ta fara cewa ni...ni...
gidanmu Zan koma dan All....hawayen da suke Neman hanya suka gangaro sai kuka sosai take yi,yace Allah ya shiryeki Pipi yaja mota ya dauki hanyar gida.

Yana parking a gida ta fito shima Haka tana shesheka yace bani dana karki jefar min ya karbi Aslam ya Kara gaba Yana cewa Allah ya yaye Miki a haka kike nuna ke ta Allah ce akan yarinya 17yrs kina wannan shirmen yanzu da ace da gaske kuma ni nace Ina sonta ya kenan? Sai ki kashe kanki ko me, bayansa tabi tana cewa dan Allah ni gida zan tafi ka sake n...kafin ta karasa ya kwasheta da Mari are you stupid...are you mad?ki kiyaye ni na fada Miki duk abinda zakiyi kiyi amma wlh duk ranar da kika Kara furta min na sakeki what I will do to you ehm you will no like it, so you better change this your stupid attitude
Yana gama fadar haka ya bata Aslam yayi gaba abinsa.

Bedroom dinta ta wuce tayi lakwas ganin ransa ya baci amma Shuru tayi,har ta mikawa Nanny Annur da kayan da zata sa Masa tayi wanka itama tare da Shan tsuminta kala kala,wani turare ta dakko shima na matan aure ne da wani hadi tayi amfani da su ta tsuma kanta,duk rikicin Nan bata fasa gyara kanta ba,ta gama abubuwanta ta Shafa wani turare kala kala a jikinta tana Shirin fita ta karbo Aslam sai ga Nabeel ya shigo sanye cikin kayan baccinsa masu kyau brown,ita data Masa laifi bata tunanin zata iya ganinsa a bedroom dinta ba yau,gefen bed dinta ya zauna tare da tallafe fuskarsa da hannayensa,light ta kashe ganin Aslam yayi bacci Kuma baya tashi sai asuba shi yasa Watarana Yana kwana wajen Nanny ma,saman cinyarsa tazo ta zauna ya tureta dariya tayi tare da furta Baby I'm sorry bazan sake ba ta koma ta sake zama a cinyarsa tana shafa gemunsa da sajensa Leluwan kamshi please forgive me, kaji ta furta da shagwaba Wanda sai da tsigar jikinsa ta tashi,kafadarsa ta dan girgiza Lelen Kyau.. Lelen Pipi..Lelena ta wani saki kukan shagwaba.

Bayan kin daina so na sai tayar min da hankali kike yanzu yaushe rabon Dana muyi Hidima bana Jin dadinki kwata kwata to kayi hakuri na daina haka kike cewa daga ganin yarinya yau Kika birkice ko da me ta fiki oho,to muyi bacci kayi hakuri,Kinga kin jawo na mareki,dama Mari Kam ai ba yau ka fara ba,sorry ya furta tare da kwanciya a saman bed din ya daurata a saman sa ta kwanto hannayesa suna saman mazaunanta suna shakar kamshin juna,lokaci guda ya birkice ya fara aika Mata da sakonni Masu zafi suna tsotsar baki kamar ba gobe,rudewa yayi ya fara zaucewa itama Pipi haka,a rude ta fara cire Masa kayansa yayin da tuni ya fige rigarta ya jefota kasa itama ta watso nasa,Gorar madara ya cafka Yana murza Mata su yanda yake so yana tsotsarsu Kamar jaririnta kirjinsa take shafawa da nipples dinsa tana ta sambatu,Lelena ta furta tare da kamo hannunsa ta Kai shi dausayi tace ji da Nan, Naja'atunsa ya Mika Mata ta cafketa Su Pipi an Saba da Naja'atu,Lele ya gigice in Banda Nishi da gurnani ba abinda yake,ji yake kamar zai sume sabo da dadi,Hamida ta tayi tana hango dadinta itama cewa take nima...Nima...lelena nima....sai data ba Lele dariya,yace sai kace nace bazan miki ba.
Jawota yayi tare da daura kafafunta a kafadunsa ya fara Sha Mata dausayi Hamida Kamar wata Yar bori haka ta haukace masa tana ta faman cewa Lelena na gode...na....gooo....yes...Lele a nutse ya shigeta yaji ta Kara wani dadi na musamman ta sake matsewa ya fara baje harka,Yana ta sambatu itama haka...Yana Yi tana hardcore Lele fuck....ai ko Lele shi haka yake so suna gamsuwa ko baccin kirki bai Bari tayi ba ya dawo,a iya dare sau uku yayi,asubar fari suka sake sai da Hamida ta gudu da kanta sabo da Dausayin yasha wahalar gaske .

Washe gari gidan Mimi ba kowa har masu Aiki sun tafi kasuwa Inuwa ne Kawai a bakin gate,Affa da Mimi ma suna wajen aiki,Jiya Jannat cikinta a rikice ya kwana sabo da ciye ciye da tayi,tasan ma ba kowa a gidan ta maida kwanika ta fito Palo tayi wata doguwar Mika tare da gantsarewa tace Masha Allah yau ba kowa dole na tuna gidan marayu yanda idan Yan daki sun fita muke sakata mu wala dama cikina a rikice yake yanzu zan samu in sace iskar cikina,Ni kadai a gida ba me ji ina banka tusa ta son rai na,mika ta sake Yi ji kake bottt....ta saki tusa da karfi Fauzan dake ta sama ya rike karfen steps har maganarta Yana ji tsab a kunnensa tusa na tashi ya danne hancinsa sai ji yayi ta sake sakinta burrrrrrrr....barrrrrrrrrrr saman kujera ta fada tayi wani bododo da duwawu gaba sai bur...bur.....Fauzan ya toshe hanci da Hannu daya dayan Kuma ya nuna ta tare da furta ke jahila bude kofa ki fitar mana a palo dakinsa ya fada da gudu tare da banke kofarsa yasa key sai lokaci ya janye hannunsa da ya toshe hancinsa.

Kunya ta Kama Jannat ta mike tsaye tare da Dora hannaye akai yau na Shiga Uku ya zanyi da kunyarsa,ban San Yana gidan ba,ya akayi ban kula da shi ba wayyoo bazan sake hada Ido da shi ba wayyo na cuci kaina tana yarfe hannaye ai daki ta fada tare da kulle kofarta itama ta fashe da kukan kunya da takaicin kanta.

Zuwa dare Affa ya dawo ya Kira Lele yazo Yana son ganinsa,lokacin suna dinner da Hamida tana bashi abinci a baki tunda taji muryar Affa gabanta ya fadi tasan bazai wuce akan maganar auren ba,kuka take Neman saki Nabeel ya girgiza Mata tare da furta don't start bana son ganin hawayenki Pipi dan baki San me nake ji bane,Zan bika to muje sai na zauna a Palo ni kaje ka fito mu dawo gida,fine tunda kin bukata mu gama muje,Suna gama cin abinci Suka shirya Hamida ta matsu taji mene ne ake Kiran,ita kadai take tunanin ko kudin aurensa za a Kai oho, Aslam Yana hannunta ta Mika Masa ta karbi key din ita ke driving yau,Suna zuwa ba kowa a Palo sai Fauzan da Mimi,Fauzan ba surutu yake ba shi yasa sai karar tv Kawai kake ji,Jannat Sam ta kasa Fitowa sabo da kunyar Fauzan abinda tayi a gabansa tana Jin muryar Hamida tasan anzo Mata da dan jaririn da take kauna amma ba damar Fitowa,Nabeel Mimi ya gaisar tace Yana sama muje Suka wuce sama tare da Mimi,Fauzan sama sama suke dan Hira da Hamida yace ya kusa komawa Abuja bazai iya ba shi can yafi Masa dadi Daddy ma ya Masa Hanya an maida shi Abuja acan zai karasa Service dinsa.

Jannat ta kwalawa Kira yau baza kizo mu gaisa ba ga Baby Aslam na kawo miki,Jannat Kamar ta fashe da kuka haka taji ga Fauzan Yana wajen,Hijab dinta ta saka Kato ta fito tana bin bango tana rabe rabe,Hamida tace kullum Jannat sai kin tsiro da sabon Hali first ganina dake ba Haka kike ba,last ganina dake kin koma mutuniyar kirki and now kin fito kina kunya kina rabe rabe kina bin bango kamar daga Kauye common relax Nan kamar gidanku ne fa,Jannat kanta a kasa tace ai Ni kuli kuli ce ba a gane gabana,Allah daya zance Miki ki yarda Aunty ta duka tare da cewa Ina yini Aunty Hamida,Hamida tace lafiya Lau ta dauki Aslam tana Masa wasa.

Suna kallon wani Indian Film Jarumin ciki Yana ta rawar kafa a Kan budurwar har Fauzan Yana kallo,Zaraf Jannat tace kyaci ubanki Indai Namiji ne Yana aurenki Watarana ma Sai kin Masa magana yaki amsawa ke Kinga Yana washe baki ya haukace a kanki Zaki gane kurenki ki dai shiga daga ciki maza ba mutunci ne da su wani Mari sai ya kwada Miki Mari Aunty kune masu aure ko ba Haka abin yake ba? Hamida tayi dariya tace ke bar Yan Iska ai idan kika yi iska ma ta fishi mutunci sai kiga an daidaita, Jannat harda Dariya yau tace ashe dai kin gane Kuma Yana lallabowa kice uhm uhm Basu da aiki sai dai su zuke Miki juice su wuce karki sake cewar Jannat,Fauzan Yana Jin Haka sai da ya kalli Jannat ya sake kallonta anya Yarinyar nan ba Yar tasha bace Kuwa ko ta taba aure,Hamida yanzu anyi hankali Ido ta kyaftawa Jannat Wai Fauzan Yana wajen,Jannat tace yo yaro ne shi duk haka suke shima hakan take mene bai sani ba Inama zaiyi aure ki Zama dan kuda ki fada dakin ki gani ya ake ciki ai mune muke ganinsa a mutum banda matarsa,Hamida Kunya ta lullubeta,Fauzan abin yasha Kansa tashi yayi ya Kama gabansa,Yana tafiya Hamida ta dinga mata bai kamata ba,Mimi ce ta leko tare da Kiran Hamida

Nabeel Yana zaune ransa a bace Hamida tana ganin Haka tasan karshen zancen,Affa yace Hamida hakika kin birgeni Kuma Allah ya Miki Albarka nasan ke ta daban ce,Ni nace Zan karawa mijinki aure amma baki tashi hankalinki ba Kuma Baki nuna Mana ko a Fuska ba,Baki fasa mutuntamu ba ba shakka nasan munyi dacen suraka da ace Mata zasuyi koyi da halinki da an zauna lafiya dama abinda ake so ko wacce uwa mace ta Zama ta gari inda zata tarbiyyantar da yayanta,ta koya musu Susan waye Allah,soyayyar Annabi muhammadan (saw),su San addini,su koyi daraja Dan Adam,mu'amula da sanin rayuwar duniya inda duniya zata Yi alfahari da shi yanda idan mutum Allah ya karbi rayuwarsa al'ummar dake yankin zasu Yi kukan rabuwa da shi ana ganin an rasa wani jigo a rayuwa ku iyaye Mata kune nauyin wannan yafi karkata a kanku Kuma ba a samun Haka sai uwa ta kasance ta gari.

Kamar Yanda kuka ga kudancin kasa na yi mace zata haifi da ta dinga kosan siyarwa a Haka zata tura danta kasar waje karatu wata gasa Masara take amma danta Yana karatu a waje wani ya Zama doctor wani ya Zama lawyer gasu Nan da dama,Amma mu arewa Miji shi zai bata kudin makarantar Yara,littafa komai da komai har zuwa kudin cefane Amma sai kaga uwa Watarana tallafi idan tayi kadan ta dinga fallasa kenan ita an barta da komai ita kadai ga wasu can suna gina Al'ummarsu da Addininsu Kuma in ka duba dan abinda suke samu na sana'a bai taka Kara ya karya ba,Ilmi shine jigon rayuwa Kuma ko a kanki Hamida munga ranar Ilimi da ake tilasta Miki sai kinyi ilimi,sannan rashin ilimi a baya da rashin kulawa ta iyaye da baki samu ba lokacin baki San fari ba baki San baki ba har takai ga an samu wannan Matsalar a baya yanzu gashi kin Zama abar koyi abar Alfahari Ilimin addini Dana zamani shine jigon rayuwa idan mutum yayi amfani da shi,yanzu babu wacce nake Alfahari da ita irinki Alhmdllh

Hamida dai tana ji,Lele a ransa yace Nasiha ko lallashi sabo da za a Mata kishiya ba,Amma kazo gidana kaga kukan Hamida da tsiyar da take tata min akan auren da baka yabeta Haka ba harda bada shawarwari a fili Kuma shidai baki ya gyara kawai.
Hamida tace tun farko da ace Ina da uwa da ban kasance haka ba a baya

Asalin Baffa na fulanin kauyen Adamawa ne Kamar yanda Papa yace su Iyayen su sunyi haihuwa da yawa amma duk Allah bai bar musu ba sai iya Baffa na Kabiru sai Hamza Papa kenan sun taso da son junansu da kaunar junansu,lokacin shi Papa Yana shekara goma shi Kuma Baffa na yana Shekara ashirin iyayensu Suka rasu sabo da tsakanin Baffana da Papa sai da aka haifi wasu da yawa suna rasuwa kafin a haifi Papa,Tun asali iyayensu talakawa ne shanun Basu da su ma duk sun Kare sai Noma a haka suke ci da kansu shima din da kyar ake kaiwa

Har Baffana ya girma Noma yake a haka yake daukan Nauyin Papa ya sashi a makarantar boko data Allo sabo da shi Baffa iya ta Allo yayi kuma Yana so kaninsa yayi karatun boko a haka Kuma gaba daya dan abinda yake samu bai da yawa duk akan kaninsa suke karewa,Lokacin Baffa ya Isa aure amma baida abin yin auren amma Yana da budurwarsa Khadija Mahaifiyata kenan wacce ita kadai iyayenta suka haifa,suna soyayya Abu yayi nisa Iyayen Khadija na wancan lokacin masu arzikin shanu ne shi yasa suka ce baza ta auri talaka ba gashi Kuma suna son juna,Karshe Har Baffa take bi dakinsa tunda lokacin iyaye sun mutu gidan ma ya rushe sai dakinsa daya tal da suke kwana da Papa kaninsa.

Khadija tana zuwa Yana hanata ta daina zuwa sabo da shedan ita Kuma kauna tayi nisa ta kasa fin karfin zuciyarta a Haka Watarana taje kaddara ta afku ta Kai ga sun sadu da juna a wannan rana, data koma gida iyayenta sun gane babarta ta kaita daki ta karfi ta duba taga ai an rigada an lalata musu yarinya,sun tabbatar Kuma Kabiru ne sabo da shi kadai take bibiya sabo da haka suka jira har wata biyar Allah bai sa ta samu ciki ba sabo da a lokacin yarinya ce ta gaske Kun San mutanen da, to bayan haka Suka ce Kawai a daura musu aure tunda abin yazo da Haka,Babanta shi ya ginawa Baffa gida ya aura Masa yarsa Khadija,Bayan aure kullum suna kaiwa da kyar cikin talaucin ga nauyin Papa shi yake dauka har ta kwashe shekara takwas bata samu ciki ba sai a shekara ta goma ta samu ciki,watan cikin uku ya zube har Papa ya Gama secondary Yana diploma har ya gama ya samu aikin gomnati bata samu ciki ba

Papa a haka Baffa ya Masa gini ya Masa aure da Ummi wacce itama tare Suka Yi secondary da Papa said dai ya fita da aji uku,Bata karasa ba aka musu aure har Suka haifi Yaya Sulaiman bayan shekara uku Suka haifi Aunty Karima,sai da Aunty Karima tayi shekara biyu sannan aka samu ciki na aka Haifeni,a wannan shekarar Iyayen Khadija ita Suka rasu.

Ina da shekara uku a duniya Watarana Mamata da Baffana sunje Kano Siyayya lokacin a gidan Papa Suka barni ba a tafi dani ba sun dawo gida an saukesu a gefen titi sunzo tsallaka titi mota katuwa ta bigesu Nan take Suka mutu gaba daya dan Naman su ma pieces yayi,Daga nan na taso a hannun Ummi.

Bata takura min,ba rashin ci ko na Sha sutura ko yaushe Papa Yana min sai abinda nake so,Papa da Baffa basu da zafi,basa fada sai dai Nasiha zasu maka sai dai mutum yaki dauka Wanda Papa bai da hakki na sabo da duk wani gata da kulawa ya bani abunda na rasa training na uwa ba abinda Ummi zata sa nayi ko tace na bari ba ruwanta tunda ba ita ta haifeni ba,yaranta take nunawa komai na duniya shi Kuma namiji ba a gida yake ba bazai yuwa ace shine zai nunawa 'ya mace komai ba musamman ya mace dole sai mace,sai dai Allah ya sawa Yaya Sulaiman da Karima kaunata suna so na wani abin ma sune suke nuna min,sannan Karima bata gari a bauchi tayi University da service,Kuma secondary school Boarding tayi,Yaya Sulaiman ma haka sai ni sai Umma sai Papa a haka na taso,sai da Yaya Sulaiman ya dawo gida da Zama yaga halin da nake ciki shine yake zaneni a lokacin bai San duka kangarar da yaro yake ba.

Thank God na hadu da Lele duk da an samu matsala amma shine silar komai nawa a rayuwa,kullum mutum ya baka dubu daya akan naje makaranta har Mai afkuwa ta afku Kuma Alhmdllh komai ya wuce.
Sannan Affa ka yafe min takarda da aka kawo maka akan Papa ne ya rubuto a aura min Lele ba Papa bane wlh Ni na sa Shehu ya rubuta maka,Dariya ta kama Mimi har Nabeel da Affa yace ja'ira dama kece da kanki ba Papa ba? Hamida tace nice wlh na tsara Kalamai Kuma nayi wuf da shi suna ta dariya Papa yace lallai kin wanani,yanzu tarihin iyayenki waye ya fada Miki komai? Tace Papa ne Sanda yaga nayi hankali ya fada min

Yace shi yasa lokacin da aka tabbatar Ina da cikin shege basu damu ba ta tabbata zina tana bin dangi zai wahala abinda kayi ba ayi maka ba,wannan izina ce a garesu, sai dai Allah Yana fitar da matacce daga rayayye haka rayayye daga matacce,Wannan haka yake Allah ya tsaremu Affa yace shima Nabeel ba banza ba a bar dai kaza cikin gashinta Affa yayi wayo dan Kar aji yayi shima.
Yace magana ta karshe Hamida Hakuri Zan sake baki amma kafin Nan Kira min Jannat

Hamida ta fita sai gasu sun dawo da Jannat da Fauzan,Affa yace yawwa Fauzan zauna ka zama sheda bari ayi a gabanki Jannat ya nuna Nabeel yace kiyi hakuri na zaba Miki miji a matsayina na uba a wajenki ko shakka babu nasan Zaki min biyayya wannan itace abokiyar zamanki, Nabeel na yarda da nagartarsa zai rike ki Amana ku zauna lafiya na Kai kudin aure inda na daukoki sun Kuma nada ni waliyinki,ga Nabeel Nan Inshaallah Nan da sati biyu zan daura muku aure.

Kallon Nabeel yayi yaga Nabeel ya fara Hawaye,yace amma anyi lusarin da mijin tace anan, Nabeel yace ai kishiya kace zaka min,Mimi ta fashe da dariya tace ikon Allah Nabeel Kaine za a yiwa kishiyar ma? Ba kunya yace ae ai Ni pipi ne pipi ma lelece.

Affa yace Yarinyar Nan Jannat da kake ganinta Marainiya ce a hannun kishiyar uwa ta taso aka turata karuwanci Abuja an gama gogar da ita a gidan karuwai tayi wata Uku ana koya Mata kwalliya da yanda zata dinga amfani da maza Yar asalin Katsina ce bata da kowa tasha wahalar rayuwa a yanda aka bamu tarihinta a gidan Marayu ranar farko data fito gefen titi layin ashawo a nan Allah yasa ta hadu da wani ma'aikaci a gidan marayu Nan ya ganta yarinya karama ya tambayeta tarihinta ta fada Masa to bashi da aure sai yace bari ya kaita can gidan marayu ta zauna kafin ya samo Mata Iyayen da zata zauna a hannunsu har su aurar da ita,tun daga Labarin Nabeel Bai yarda ba amma gata da iliminta da komai Kawai dai Allah sarki Suka ce.
Affa yace abin da ban tausayi Allah ya baku zaman lafiya kuje aci gaba da shirye shirye.
Baki Mimi ta tabe ta tashi ta fice ita bata goyon baya.

Fauzan yace a ransa Nabeel ka hadu da karuwa za a kasheka da tusa cikin dare ni Kam Nan da kwana Uku Zan koma Abuja ba ruwana Nima Kar a dakko wata a lika min.
Jannat Kuwa a dakinta ta kwanta tace baza ta sabu ba ni da nake Neman inda Zan samu kudi dama Ni burina a fitar da ni daga gidan Marayu dama,wata Daya Kamar Ina prison gashi Ina so can nasan me ake ciki dole na gudu na bar gidan nan tunda Naga sunfi karkata a ilimi ba kudi ba to bada ni ba Wanda na samu Alhmdllh secondary private me kyau dana Yi ta isheni yau cikin dare Zan gudu in koma Neman kudi na Kawai duk abinda na samu naje na Kai can.

Hamida ta koma gida tana ta rusa uban

Please Login or Register in order to submit comment