Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

period nake fa ba pad yace tab kin shiga Uku wlh kafin kiyi Umrah sai kin samu tsarki Kuma ba cire harami haka Zaki ta wanka kina maida abinki,kinji dai me nace Banda turare karki bari ki karce fatarki jini ya fita ko garin brush kin karanta hukunce a littafin dana baki ,tace Allah yasa kwana biyu nake yi nake Yi yace kin shiga Uku bake ba ganin kaaba sai anyi sati sai dai mu dinga zuwa wajen darul tauheed kina Shan ice cream Dariya tayi.

Siyo Mata pad yayi ta koma toilet ta shirya kanta tsaf sannan ta Shiga mota suka tafi Garin Makkah,Suna zuwa hotel yayi ta dubawa da kyar ya samu Wanda yake kusa da harami,ya Kama Mata daki shima nasa daban,yace tazo su tafi ta rakashi Umrah amma ita a waje zata jira shi,Haka Suka fito ko mota basu samu ba sabo da yawan mutane a kafa Suka taka har can.

Wajen wani katon agogo yace zauna a Nan idan na fito zanzo mu wuce,Jannat ta zauna ga Mata Nan Yan Pakistan da larabawa Suka ta Yi Mata magana harda yin kawa Yar Pakistan tace tazo suje taga masaukinta Jannat ta bi kawa,tafiya me uban nisa Suka Sha,taga daki Daya a hotel din nasu gado sun Kai biyar a ciki,cikin harshen turanci Jannat ta tambayeta me yasa a hotel guda da wannan beds Haka,Tace ai su haka sukeyi ta nuna Mata gadajen tace Daya na surukarta da danta a Nan suke bacci,Daya nata da mijinta,Daya na Kanin mijinta da matarsa Daya na yarta da mijinta Daya Kuma Babar mijinta da baban mijinta,Jannat tace uhm sai da Suka Sha Hira sannan ta rakata inda ta dakkota kasancewar Jannat bata san gari ba sannan sukayi sallama.

Bata dade ba Fauzan ya gama Umrah ya fito Mamansa ma tana garin amma basu hadu ba.
Jannat ya gani tana jiransa tana ganinsa ta mike tace ice ko ka mana Addua yace na Miki Allah yasa ki daina sana'arki Dariya tayi Suka jera suna tafiya,Wurin aski ta raka shi aka rage Masa sumarsa tare da sajensa da gemunsa aka gyara su sosai sannan Suka wuce gida.
Suna tafiya suna hira cikin nishadi Kawai ya hango Mamansa Ashe tazo tuni ita sai yanzu zata sauke Umrah,ai da sauri yace da Jannat mu tsallaka titi mu bi ta saman gada canja hanya yayi Jannat bata San Mene dalili ba ita dai shine jagoranta.

Affa ne ya Kira Lele lokacin Hamida tana kwance a jikinsa Yana shafa Gorar Madara Yana Wasa dasu ya daga,Affa ko gaisawa basu yi ba yace ka tayani Neman Jannat please Zan fara zuwa tasha ma gobe naji,Nabeel a ransa yace bazan nemo jaraba a aura min ba bazai yuwu ba,ai Kawai sai yace Affa kayi zamanka mene amfanin haihuwata bari Ni Zan fita dubata da kaina,bari na tafi tashar ma dama Ina wajen aiki Bari na dauki hanya ko wacce tasha zanyi kwakwaran bincike idan ta Kama ma wani garin ne zanje sai a dubata kayi zamanka Inshaallah zaka ji sakamako me kyau,Affa yace Allah ya maka Albarka maza kaje kasan dole baza a fadawa hukuma ba sai asirina ya tonu,Nabeel yace ba abinda zai faru Inshaallah.

Suna gama Wayar ya koma saman Hamida ya gyara musu bargo ya fara Hidima yace haka Kawai a dawo da ita a aura min ita,Hamida tace Ina Jin dadin Najancy ta ni kadai haka kawai aje a dangwalawa wata a dausayinta a dawo Nima ayi ciki da shi Allah ya tsare ni

Fauzan Wanka yayi ya shirya cikin kana Nan Kaya sannan ya fito ya leka room dinta yace ta fito suje suci abinci haka Suka je Suka ci abinda suke so yace ba time idan Zaki siyayya mu Fara jibi in kinyi Umrah tace to.
Bayan kwana biyu kullum tare suke zuwa masallaci ta jira shi a waje har ta Zama Yar gari ma da kanta take siyan kayan ciye ciye da duk abinda ya birgeta har itama ta samu tsarki ta tafi sauke Umrah ,ganin ka'aba ta fashe da kuka tana Abbakati kaini na shafa ka'aba mutane sunyi yawa, ya ja hannunta ya kutsa da ita ya kaita har jikin ka'aba ta rungumeta tana cewa Abbakati Kamshi wow mutane sunyi yawa akayi tafiyar ruwa da Jannat da kyar ta samu tasa karfi ta dafe jikin ka'aba ta fara adduoi tana fadar bukatunta,tuni an rabata da Fauzan mutane sunyi yawa sai baya ya koma ko hangota bayayi,Haka tayi dawafinta ta gama sannan ta fito kaf ta gama Umrah dinta tana tambayar wurare ana nuna Mata tunda ga mutane Nan suna Yi,tana gamawa ta lalubo Fauzan shima ita yake Nema sai ganinta yayi tazo inda yake,yace Yar gari an waye tace Saura yanke gashi ya rakata toilet din Mata inda suke yanke gashi yace ki bawa wata ta yanke miki tace to.

Ai Jannat gaba dayan Nan ta auna aka yanke mata sannan suka tafi,a ranar ta fara fita siyayya har tayi kawaye hausawa kudi yake bata suje siyayya tayi dai dai gwargwado shima Haka,kwanansu goma Sha biyar a Makkah daga Nan Madina suka wuce Nan kwana takwas sukayi sannan suka dawo gida Nigeria,ko Daya Fauzan Mamansa Bata ganshi ba sau daya yaje hotel dinta Suka gaisa yaki fada Mata masaukinsa.

Tunda Jannat ta dawo take fama da tunanin Abbakati,kullum cikin tunaninsa take,me gadi jira yake a nutsu yaje har gida ya fadawa Maman Fauzan komai yanda Fauzan yake bin Mata wata karuwa ta rike shi har Makkah da ita ya tafi

Bayan Sati taya tunda Suka dawo Jannat bata ji Abbakati ya Kirata ba gashi bata da burin daya wuce taji muryarsa ko ta ganshi duk ta kasa sukuni.
Da kanta ta gaji ta kirashi,ya daga da fara'a yace na zaci baza ki neme Ni ba, Murmushi tayi tace ya gajiya ya su Mama?lfy suke yaushe Zaki fita business? tunda na dawo ban fita ba ai zamu hadu ne? yace uhm sai jibi Inshaallah tace yayi nisa,kin matsu ki ganni?tace ae so nake mu hadu na baka tarihina na yarda da Kai na aminta da Kai bani da kowa a duniya sama da Kai,Ina ji Zan iya sharing rayuwata da kai,yayi murna sosai yace thanks gobe mu hadu a gidana tace karfe Nawa?

Ai tare zamu yini 11am kizo zuwa dare mu rabu in ta Kama sai mu kwana gida daya ma karki damu Zan biyaki okay ta furta Suka gama waya..
Ranar yana Office
Murtala me gadi ya dauki wayarsa ya tafi gidan su Fauzan zai fadawa Iyayensa su dauki mataki







Masu sharhi godiya nake
Aci gaba Dan Allah.




AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮

Part 2

81-85

Official
By
AsmaBaffa


WARE BAIKO Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM


Ga masu karanta Audio ku garzaya
DANDALIN HAUSA NOVELS
Wanda Maman Haneef ke karantawa.



Page naku ne

Gimbiya Diyar Katibiti
Maman Baby
Hajjora Investment
Fauxeey
Mmn Ihsan
Mrs Usman
Xerkiyyatou
Rukey Muaz
Oum Affan
Kankara
Ummu Faruq
Mrs Lawan
Bara'atu Ahmad Buhari
Fatima Yahaya Ali Mmn Muh






Mama ce ta fito cikin shiga ta Alfarma ta zauna a kujera tare da harde kafafu,Murtala ya kwashi gaisuwa sannan tace ya akayi ne Murtala ko gidan Fauzan ne ya samu matsala meke faruwa?
Murtala yace matsala ma Kuwa Babba Hajiya shine na taso kafa da kafa nazo na sanar muku domin ku dauki mataki,bata kamata ace Muna Zama na Amana ba Kuma naga barna ta shigo na bari ba,tunda Kinga ni bazan iya yiwa Oga magana akan abinda yake aikatawa ba dai dai ba naga ya kamata nazo na fadawa inda aka Isa da shi inda za a tsawatar.

Hajiya wata karuwace ta rike Fauzan ta gama shake Masa makoshi wallahi kusancinsu yayi yawa duk inda mace da Namiji zasu kebe to shedan shine na ukunsu amma inda kisan arna haka suke rayuwa kwana sukeyi tare su yini tare,ta maida gidan nan gidanta kudi yake kashe Mata na fitar hankali mu da muke mabukata ko dubu goma ya Kara min akan albashina ai na rage matsalata,Amma kawai ya Zama Atm,to in karkare miki aikin Hajji bana da ita yaje wallahi,suyi Wasa tare harfa kwallon kafa suke bugawa suyi wasan buya buya,da langa harda goyo goyo,ball Kuwa yanda suke yinta inda kisan Messi da Ronaldo gaskiya Fauzan ya bata wayonshi,Mene hujjarka? Mama ta tambaya

Wayarsa ya zaro wata vivo ya kunnawa Hajiya ball dinsu ta gani tabbas ga mace ta rike Masa kugu suna kokawa,ya danno Mata inda take bedroom ya kawo Mata abinci ta matse cikin kana nan Kaya,har whot da suke bugawa da inda ta zauna a Kansa, sai tafiya Makkah dinsu inda Suka fito da akwatina Hammad ya dauke su a mota,har hawansu jirgin lagos ko da ya yaje ya dakko oho yace har airport na bisu a taxi na tabbatar

Mama tana gama kallo tace na gode Murtala irinku ake so idan kunga barna zata faru kuyi Hani da ita,ai da ace Ina da dama har Makkah Zan bisu na dakko miki to ba Hali,Mama ranta a mugun bace tace hakan ma yayi,Yana zaune a gabanta ta Kira Fauzan tace zo gida yanzu Ina nemanka.

Fauzan Jin muryar Mama cikin Fushi sai da yaji tsoro,yace gani nan,motarsa ya shiga zuwa gida,Yana shigowa Palo ya iske Daddynsa da Kawu Ubaidu Mama har ta kirasu ta nuna musu komai,da ace Affa Yana kusa harda shi za a Kira to yayi nisa shi amma an fada Masa a waya,Murtala Yana zaune tunda Fauzan ya ganshi yasan tabbas ya tona Masa asiri a ransa yace zaka ci ubanka Murtala, Murtala Kuwa sai da yaji tsoron Fauzan matuka tunda yayi kasa da Kansa bai dago ba,Fauzan ya zauna a kasa yace Daddy gani,Kawu Ina kwana Yana gidan ubanka dan Iska marar mutunci tarbiyyar da Muka maka kenan ashe Mata kake bi,karuwai to munga komai, me nayi? Karka raina Mana hankali Murtala mika Masa waya ya gani da Kansa,Murtala jiki na rawa ya dannowa Fauzan komai da ya faru sai ga Fauzan Yana kallo ya manta ma fada ake Masa Yana wani Murmushi ya kafe waya da Ido lokacin suna ball ruwa ya zuge yace wow a fili,Kai Murtala ka dauka ashe amma ai da Sai ka tura min irin wannan amazing tarihi da Muka kafa,wayarsa ya zaro me tsada ya tura duka videos din tare da goge na Murtala duka ya Mika Masa Wayar sannan ya juyo.

Yana juyowa Daddy ya kashe shi da mari ya Sosa wajen yace to ai Ina jinku ayi min fadan cewar Fauzan, Mama harda kuka yau na shiga Uku karuwa ta Masa asiri wacce tsinanniyace wannan Zan maka baki wlh idan ka sake Fauzan,Dr Ubaidu yace ba Maganar baki a nan Kai Fauzan sonta kake ko me? a'a Ni ba sonta nake ba,to ubanka me kakeyi da ita? taimakonta zanyi tana da ilimi bai kamata ace tana wannan harkar da maza ba shi yasa nace gwara tayi dani,baki Suka bude gaba dayansu,Daddy yace da gaske kaje Makkah da ita? Sosai ma ai shi yasa naki bari mu tafi da Mama,Mama ta sake fashewa da kuka shi dariya ma suke bashi,yace to kuyi Hakuri na daina baza a sake ba,idan sonta kake ka kawota a daura muku aure cewar Yaya Ubaidu

Mama tace wlh bazan yarda Dana ya auro Mana karuwa ba,bazan yarda ba sai dai duk abinda zaiyi yayi,Ni ba Aurenta zanyi ba ma Fauzan yace.
Daddy yace Kar na sake ganinka da ita, Zan saka CID Matukar Suka ce sun ganka da ita wlh sai na tsine maka,Mama tace Nima haka,yace akan an ganni da ita zaku tsine min? ai dai baku tsine min yanzu ba? Kawu yace ana sake ganinta da Kai akace yace to baza ma a ganni ba Inshaallah kuyi Hakuri na daina.
Affa ne ya Kira waya yace kuci ubansa ku mammareshi yaro marar tarbiyya a haka sumi sumi kullum yace shi me aji ne gashi ya Kare a gindin karuwa,Fauzan yayi dariya Kawai a ransa ,har Suka Masa Nasiha sosai karshe suka ce ya tashi ya tafi...
Yana mikewa ya hankade Murtala tare da take Masa Hannu ya murje,Murtala ihu ya saki Mama tace Yi hakuri harda bashi dubu goma Murtala ana ta murna.

Murtala gida ya koma tare da fesa wanka ya Sha shaddarsa wata red ya fesa turarensa ya dora hularsa ya fice ya Shiga taxi sai gashi a kofar gidan su Jannat,gidan ya kwankwansa me aiki ta fito ta bude Masa gate yace dan Allah Jannat zakiwa magana kice me gadin saurayinta ne Abbakati sabo da yaji Abba take ce Masa tunaninsa duk soyayyace tasa ya koma Abbanta, kice shine ya aiko ni.
Me aiki tana zuwa ta sanar wa Jannat Sako,Jannat mamaki ya kamata taya yasan gidansu amma tace kice ya shigo.
Me gadi ya shigo tun daga waje yaji kida kamar zai fasa gidan har Palo aka shigo da shi yaga Yan Mata zagada zagada gaba daya jikinsu a waje kusan tumbur,Jannant ce ta fito sanye da Hijab da fara'a Suka gaisa.

Ta kalli su Zee tace me gadin Guy dina ne,Suka gaisa da shi yace Maganar ta sirri ce, Jannat tace shugo to ta kaishi dakinta ya zauna a saman wata kujera ta kawo Masa lemo da ruwa,Yana ta kallonta yace ashe kikan sa hijab,ae mana me ya aiko ka Ina jinka? Yace magana ta Allah Ni na Aiko kaina gaskiya nazo na fada Miki,Kinga saurayinki to Maganar gaskiya Mata yake kawowa iri iri dabam dabam ba ke kadai bace,yanda kike kyakyawa bai kamata ki biye Masa ba,Jannat tace to Ni mene hadina da matansa ni baka San karuwa bace ni ko ance maka shi kadai nake kulawa.
Murtala ya washe baki yace Alhmdllh shi yasa nayi tattaki nima Maganar gaskiya tunda na ganki nake sha'awarki, gaki da duwawu masu birgewa musamman idan na kalli kirjinki nan take sai inji na kawo,babu Wanda zai ganki baiji wani abu ba sai in baida lafiya,da kaina na kwakwulo gidan Nan ba abinda bazan kashe Miki ba,ke Ni nayi Miki alkawarin salary na duk wata,Haba kalli Yar katifarki me kyau sai naji Inama yanzu Muna kwance akai tare da kinji Dadi, gashi Allah ya hore min katuwar mazakuta babu inda baza ta Kai Miki ba,kudi ya zaro dubu talatin ya ajiye a Kan katifar Jannat da ta sume a zaune yace ga wannan burina naji Ni a jikinki nasan zaki ruwa Yana wani zaro Mata harshe Kamar Kare.

Jannat ta kwashe kudin ta zuge Jakarta ta zuba ta karaso daf da shi Yana yawwa Yi min kiss,saukar Mari yaji ta ko Ina tass tass,takalminta me tsini ta Zara ta kwada masa a goshinsa wajen ya fashe Yana jini,ya fito da gudu su peace dama sunyi ready sun San ba lafiya ai basu ji labari ba Suka rike shi Suka rufar Masa da duka Kamar Allah ya Aiko su jibgarsa suke Kawai tare da yayyaga Masa riga da wando zasu Masa tsirara Allah yasa ya fita a dari daga shi sai gajeren wando

Yana dawowa gida ya iske Fauzan ransa a bace ya kalle shi yace kwashe naka ya naka ka bar min gida na koreka daga aiki dama da irinku ake hada baki a kashe me gida to bar min gida ko da kudin ubanka a ciki,kuma wallahi ka koma gidanmu kace na koreka sai nasa an batar da Kai,Murtala ya fashe da kuka ya Fadi a kasa Yana bada hakuri Wai Sharrin shedan ne yace kwashe kayanka kafin na irga Uku,da gudu ya fada dakin ya tattara kayansa gashi baida sisi ya fito zai tafi Fauzan ya Mika Masa dubu ashirin yace to Kara gaba na sallameka babu Kai ba ni,ya tafi Yana dana sani.

Jannat ya Kira ta daga yace kina Ina gashi Ina shiryawa Zan fita,Ina Zaki kuma? Unguwa ki jirani a gidan naku bani address ko har yau baki yarda dani ba? Jannat bata so ya kalli matan Nan tsaraici a waje amma ya zata Yi haka ta bashi Address, Fitowa tayi ta iske su suna ta zuba shaye shaye tace saurayina zaizo fa kusa hijab dariya ta basu peace tace ko sonsa kike? Ina ruwanki,to ba inda zamu wlh Kuma baza mu canja Shiga ba in zaizo yazo, yanzu haka ma wani gara ne duk Yan barikin ba mun sansu ba,Bata rai Jannat tayi tana kallonsu harda tashi su Fara rawar fitsara wiwi duk gasu nan a table,Zee ta Mike tana rawa tace yazo wallahi yaga Kaya idan Kuma ya canja ki shike Nan, Yar Kauye ance kizo aje gidan wani malami dake yanda Kika hadu da me kudi haka ki daki Kansa kinki,Allah ya rabani da shirka akan Namiji ban zuwa gaban malam ko ma ince boka,bedroom ta koma ta sake gyara shi Yana kamshi ta Kara gyara kwalliyarta sai gashi yace yazo,da kanta ta saka katon Hijab dinta me Hannu saman Riga da guntun wandonta iya karsa rabin cinya.

Yana mota Yana kallon gate dinsu yaga ta fito tana Murmushi tun daga waje yake jiyo kida ta gidan nasu,shigo tace tare da bude masa mota,ya fito tace ko zaka shiga da ita ciki? Yace no sauri nakeyi, Yana Kare Mata kallo yace yau a gari kece da Hijab? Dariya tayi tace hmm dama Ina sawa idan Aljanunsa sun zo Wai baza ka cire face mask ba da glass kullum a haka nake ganinka suna magana tana gaba har Suka Shiga Palo yasha kallon badala a ransa yace dole taki yarda na gani,Ramcy ta daga kwalabar giya ta Mike tana rawa,Zee wiwi take bulbulawa,Peace Kuwa codeine take bulbula,Mery da Chima Kuwa daga su sai bra da pant sun wani baje dukkansu kyawawa Yan gayu sai dai kana gani kaga Yan duniya ne,Jannat ce kadai baza ka taba cewa ta hada harka da su ba sai zee itama da dama dama.

Sai binsa suke da mayen kallo ko wacce ta Miko Masa Hannu Wai su gaisa Jannat ta bige hannayensu tana harararsu tace muje ciki,Jannat Service him well well cewar Peace,shi dai Fauzan ya shige ciki Jannat ta fita tare da kawo Masa lemo da ruwa itama sai data tsaya ta dan cashe na murnar ganinsa sannan ta dakko ta kawo masa, yace labarin naki fa? Shuru tayi tace na fasa sai Watarana,ki kwaso kayanki ki koma gidana da Zama Mana wannan gidan bai da amfanin Zama a cikinsa,na gode ta furta yace to muje na kaiki inda Zaki je,Sha lemon first ta tsiyaya Masa a glass cup ya Sha yace let's go, akwatunanta ta shiga budewa yaga Kaya na alfarma ga kanana da gani duk Yan kasar waje ne,wando ta zabo,yace maida su baki da aiki sai kananan kaya,Fuska ta kwabe tace dan Allah na sa? no ya furta,na saka din dai ko? ta furta tana kallonsa,Dariya ma ta bashi.

Yace Atamfa zaki saka,skert din Atamfa ta jawo ta shiga toilet ta saka a saman wandonta ba tare da ta cire hijab ba ta fito baiga tsaraicinta ba ya kalleta yace haka kuke adon tsoka a gidan naku Ashe? ai duk ganin da kake min cikin shigar mutunci kake ganina,a musulmata nake fitowa

Hijab dinta ta gyara ta riko hannunsa tare da cewa muje,hannunsa ta saki da sauri tace hannunka ya min Kama da wani,Nan take yaji haushi yace wani dan iskan ne? Wani a Kd ana ce Masa Fauzan yana da class sosai kaga yanga da gadara shegen akwai iyayi,ni a lokacin dana zauna a gidansu ina cikin damuwa bana fara'a bana magana Kawai kudi nake hangowa,idan na hango alhazawan Abuja sai naji na tsani Yan gidan,duk tunaninsu banda mutunci, amma magana ta Allah ba a taba namijin da yake birgeni ba irinsa komai nasa me kyau da mijin Aunty Hamida wow,Fauzan sunansa idan kaga lips dinsa pink gashi fari ne irinka,har na dawo garin nan da haushin lips dinsa na dawo sabo da ban musu mmmuahhh tayiwa iska wani kiss da bakinta ita a dole Wai karuwa,Fauzan yaji Kamar ya taka rawa.

Tace Abba karka ji haushi darling kana min yanayi da shi sosai da sosai fuskarka ce Kawai da ban sani ba,Kai Nifa dalilin birgeni da yake naga Kuna yanayi shi yasa nake ta kulaka amma yanzu ka fishi a wajena da za a kawo shi a hadaku Kai Zan zaba sabo da kafi shi mutunci shi baida mutunci sai masifar jaraba kunyarsa nake ji sabo da na tafka abin kunya a gabansa ban San Yana Nan ba,ban taba Jin kunya a duniya ba irin ta ranar ba daga ranar har abada bazan sake maimaita kurena ba.

Key din ta karba tace kawo nayi driving na iya,yace a Ina Kika iya ko Fauzan ne ya koya miki,Ramcy ce ta koya min lokacin tana da mota kafin ta siyar motarta muke yawo,Alright gaba ya Shiga ta Shiga mazaunin driver ta fara driving a nutse suna zuwa wata Danger Daddyn Fauzan driver Yana jansa Yana bayan mota,Kamar Motar Fauzan ya gani ya sake kallo amma shi Yana daya hannun titin kuma mace ya gani na tuka motar da Namiji a gefenta sai dai ya Sha face mask da glass brown ya kasa tantancewa haka Jannat taja mota ta Kara gaba.

Fauzan yace me mota ya ba a kwanto ba a layiii a saman kwalta da ni idan ba layii a bani kudina,Dariya tayi ta fara yanka tsakiyar motoci ko ka kauce ko ta buga ma wani tukin ganganci takeyi tana ta over taking,Fauzan ya tafa Mata yace to ya Isa karki aika mu lahira,tana dariya tace wlh da ace fili ne ba titi ba sai na zana maka kwabo ka gani to sai Watarana ya furta Yana kallonta.

Lele ne ya kawowa Hamida Admission tun ranar da ya kawo Yana nuna Mata ta fashe da kuka ita baza tayi ba,tagumi Lele yayi ya saka Pipi a gaba Yana kallon ikon Allah,Tace ba na iya karatun da rubutu ba na iya turancina daidai gwargwado me Kuma zanyi,lallabata yayi yace yanzu rayuwa fa sai da ilimi,Ni ya isheni ga Islamiyya ina ta zuwa ya isheni da me zanji,kullum kazo kayi ta hidima duk ka haka min rami a jikina,ga rainon yaro ga girki da aikin gida sannan ka kace karatu again da me zanji yanzu anjima nayi zaka Zo Hidima Ni gaskiya bana so bazanyi ba.

Yanzu Pipina kina ganin wasu da kudi suke Neman Admission Basu samu ba,wani Wanda zai dauki nauyinsa ma yayi ko Secondary yake Nema ya rasa,wani ma Yar Diploma yake Nema ko ita yayi a kasar Nan amma ba hali,ke gashi Private na Nemo Miki me tsada sabo da kiyi karatu a saukake amma baki gode min ba,Yan aiki gasu Nan,in banda nono me kike bawa Aslam?
Yaushe Zaki girma yaushe Zaki Fara son karatu Pipina.

Rungumeta yayi yace haba Pipina gata nake Miki ga wasu can matan mazajensu suna da kudin biya musu karatu amma sunki yarda su biya musu,Yanzu ki yarda zakiyi Ni kuma na biya Miki Makkah,sai lokacin ta dago da kanta Fuska duk hawaye ta furta da gaske? yace yes tare zamu tafi har wata kasar ma,Kuma Muna dawowa Zan siya Miki mota,gashinta ta Sosa ta fara Murmushi tace zanyi to har masters ma in kana so, Lele yasan ta Kan pipinsa,yace but Indai na cika Miki alkawari Kika ce zaki Wasa da karatu to karshe na fatattakeki gidanku.

Dariya tayi tace wlh baka Isa ba,ai ko Sakina kayi ba fata nake ba babu inda zanje Zama daram, ai na sanka sai Kawai naje garden inda kake hutawa nayi irin daurin zanin tsofaffin Kauye na daura shi kasan gorar Madara sai nazo na Fara shanya Ina girgiza su kafin kifta Ido kace na

Please Login or Register in order to submit comment