Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin salo da jan hankali, da murmushi a fuskarta tace, "My sweetheart gaskiya kina da daɗi, ko Ni na shaida hakan, yanzu ba a son ranki nayi ba amma ji be yanda kike zubar da ruwa." Sai ta kai hannunta ta shafa mata ƙasan ta tana sake cusa yatsarta ciki tare da caccaka mata, "I love you! I don't feel I can get tired of you, we are here together until tomorrow, yanzu bamu da wani aikin da zamu riƙa yi kina nan tare da ni koda yaushe." Sai ta ƙara haye wa kanta ta danne ta tare da ƙoƙarin haɗa bakin su wuri ɗaya while tana mirza jikinta a nata

Amma sai Arab ɗin ta tofa mata yawu a fuska cike da tsantsan tsanarta da fushin da ya turniƙe ta tace, "kutmar uban ki da ke da muna taren, wlh if you don't lift me up I will kill you! sai na kashe ki dan uwar ki".

Dariya Jameema ta saka saboda ganin yanda Arab take kiciniyar ƙwace wa amma ko gezau ta kasa, to ƙarfin su ba ɗaya ba, ita Jameema da take ƙatuwar Mace mai shekaru taya zata haɗa ƙarfin ta da nata? Shiyasa take ta mata dariya tare da ƙara matse ta ta kai bakin ta ta haɗe da nata, duk yanda Arab ta ciccije ta but ta ƙi sakinta kamar wata mayya, da alamu ma cizon ba ya tasiri a kanta don sai da ta manne bakinsu sosai ta yanda baza ta iya ko motsi ba, sai ta soma mata tsotso cike da mugunta don ladabtar da ita, domin ta kula idan bata nuna mata ainihin kalanta ba ta koya mata hankali baza ta saduda ba.







_Na gaji tunda ba kwa comments sosai, zamu sake zuwa hutu, sai kun ji Ni._
[14/08, 9:17 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍

      *RUƊIN DUNIYA!*

🌍🌍🌍🌍🌍🌍


*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

         *P.W.A✍️*










_________________________

*BABI NA ASHIRIN DA TAKWAS*
_______________Ba ƙaramin jigata Arab tayi a hannun Jameema ba, yau ta bambance aya da tsakuwa, don yau Mace ta wahalar da ita fiye da zaton ta, duk taurin ran Arab sai da ta sha kuka sosai

Ga ta kamar mayya ta ƙi barin ta ta huta ko na misƙala zarratan, tsawon lokacin nan tana kanta tana yin duk abun da ta so da ita

Tun Arab tana da ƙarfin jayayya da son ƙwace kanta, har ta gaji ta haƙura ta zura wa sarautar Allah ido, kukan ma ta dena yi sai hawaye, hawayen baƙin ciki da ke zuba a idanunta. Tana ga tamkar Jameema ba Mutum bace saboda yanda take mata ko gajiya ba ta yi, ga shi ba daɗin abun take ji ba amma babu halin ƙwatan kanta

Ƙarshe ko jirgawa kusa da ita ta ƙi yi, a haka suka kai dare ko sallah basu yi ba

Ita Arab baƙin ciki da ƙunci ya hana ta roƙonta a kan ta barta zata yi sallah

Ita kuma dama Jameema ba ta yin sallan ko kaɗan, bata damu tayi ba. Sai daga baya ne tace mata, "ta tashi ta shiga toilet tayi wanka ko zata ji dadin jikinta." Sai ta shafa fuskarta tare da cewa, "kyawun fuskarki ya fi komai bani sha'awa a jikinki Baby, bari in je in samo mana abinci, ki shiga toilet ki tsaftace jikinki ko zamu fi jin daɗin harkan, na san kin sha wahala kina buƙatar gashi."

Lumshe idanunta Arab tayi tana zub da hawayen wahala, motsi kaɗan azaba take ji daga ƙasanta sabida mugun ƙwaƙulan da Jameema tayi mata

"Ki tashi mana Baby, ko kin fi son in shiga in Yi miki da kaina ne?"

Wani mugun kallo ta watsa mata, sai dai ta kasa yin magana sabida bata da ƙarfin da zata iya buɗe baki ta furta wani word, bata da karsashin yin hakan, tarin tsanar Jameeman ma bazai barta ta sake furta wata magana ba, domin ji take yi tamkar ana soka mata wani ƙarfe daga ƙahon zuci saboda ƙuncin da ya taru yayi mata yawa

Itama kuma tuni ta miƙe sabida ta san baza tayi mata magana ba, dariya kawai tayi har ta kai bakin ƙofa bayan ta saka doguwar riganta, sai kuma ta dawo tace, "gwara ma ki dena wannan taurin kan ki sallama wa kanki, domin wahala za ki sha wlh, Ni ina tausaya miki ne saboda ina ƙaunar ki, amma dole ne kiyi biyayya idan kina son jin daɗi a gidan nan, if not kuma..." Sai ta taɓe bakinta ta kwashi wayoyin Arab ɗin tare da system ɗinta zata fice

A nan ne Arab tayi ƙarfin halin buɗe baki tace, "ina za ki je min da wayata? Ki dawo min dashi, wlh idan har kika bari na samu kuɓuta a hannun ki sai kin yi dana-sanin sanina a rayuwarki, sai kin sha mamakin abun da zan miki, muguwa azzaluma kawai..."

"Shiiii! Ya isa haka nan, har yanzu bakin ki bai mutu ba ko? Shikenan zan yi maganin ki." Sai ta juya ta fice fuskarta babu walwala. Tana jin yanda Arab ɗin take ta zaginta tana tsine mata albarka amma bata kula ta ba, sai da ta rufe ƙofan ta bar key ɗin a ciki sannan ta wuce

Arab kuma sai ta fashe da kuka, kuka tayi sosai kafin tayi yunƙurin tashi daga kwancen da take, daƙyar ta miƙe zaune tana matsan hawaye zuciyarta na ƙuna, ji take yi da zata samu Jameema wlh babu abun da zai sa bata kashe ta har lahira ba, sai dai a kama ta a hukunta ta, har addu'a take yi Allah ya dawo da Senator Ƙasim ko zata samu kuɓuta daga sharrin Matar nan... daƙyar ta rarrafa ta nufi toilet sabida zafin da take ji, ruwa ta haɗa mai zafi ta shiga ciki ta gasa jikinta, ta jima tana wankan kafin ta fito

A lokacin ne Jameema ta shigo ɗakin ɗauke da Plate a hannunta, still fuskarta babu walwala tamkar bata taɓa dariya ba, ta kalli Arab ɗin tace, "ki gaggauta cin abincin nan kafin in dawo, don in kika sake kika ce za ki yi min gardama wlh yau sai na wahalar da ke fiye da yanda nayi miki, sai na gana miki azaba."

A fusace Arab tace, "in kin fasa kin raina uwarki da ubanki, don Allah kar ki bar Ni da rai kinji ko? Kuma ba ki isa ki ƙara min komai ba domin bazan taɓa bari ba."

Ajiye mata Plate ɗin tayi ta juya ta fice ba tare da ta bi ta kanta ba, kuma ta rufe ta tabar falon

Arab sosai ta zuciya itama, tana tunanin matakin da zata ɗauka a kan Matar nan, idan bata yi mata hauka-hauka ba tabbas zata ci galaba a kanta, dole ne ta kufce mata. Abincin ta ɗauka ta ci sabida yunwan da take ji, cikin sauri-sauri ta shirya cikin riga da wando na barci masu kauri, sai ta shige Toilet ta rufe kanta a ciki, baza ta sake bari ta ci galaba a kanta ba dole ne ta gudu. Tana nan a cikin toilet ɗin taji motsinta, sai da cikinta ya tsarga na tsoro, amma ta daure tayi shiru tana jin bugun da Jameeman take yi, sai kuma can ta ji shiru ashe ta je ɗauko safayan key ne

Haka ta zo ta gwada ƙofan toilet ɗin bai buɗe ba, kasancewar tabar key a ciki bazai yiwu wani key ɗin ya shiga ba, sai tayi dariya tace, "ba ki sanni ba ko? Gwara ma ki fito tun kafin in fito da ke da ƙarfi, haɗuwar mu baza tayi kyau ba."

Arab tana jinta ta ƙi magana tamkar ba ta ciki, nan kuwa tana nan zaune cikinta yana ta ɗuran ruwa, ta soma tsorata da Matar nan gani take yi komai zata iya aikata wa, amma hakan bai sa ta buɗe ƙofan ba

Ita kuma Jameema tuni ta wuce part ɗin ta, a cikin masu aikin gidan Maza ta saka ɗaya tace mishi, "ya je ya nemo mata masu ɓalla ƙofa." Batare da ta damu da daren da yayi ba

Yace, "ai shima zai iya in dai kwance abun ƙofan ne."

Ai kuwa tare suka dawo ta ba shi umarnin cire wa

Haka ya soma kwance abun cikin ƙwarewa, nan da nan sai ga shi ya buɗe

Godiya tayi masa tace, "ya tafi." Yana fita ta buɗe ƙofan ta shiga sai ga Arab a inda take tsaye ko motsi ta gaza

Amma Jameema na kai hannu zata taɓa ta sai ta kai mata naushi a fuska da iya ƙarfin ta, ta nemi arta wa a guje but tuni Jameema ta riƙo ta

"Lallai yarinya kina son wahalar da Ni ko?" Sai tayi ƙwafa kawai ta jawo Arab ɗin tayi mata ɗaukar jarirai ta jefa ta a saman gado, duk yanda Arab ta so ƙwace wa but bata ba ta damar hakan ba, kakam ta danne ta sannan ta ɗauki waya tayi kira, babu jimawa aka ɗauka tace, "Ramcy kuna ina ne?".... Ban ji mai aka ce a can ɓangaren ba sai ta sake cewa, "ok ku taho gaba ɗayanku ku same Ni ɗakin Amaryata, yau zamu yi mata cin hauka ne zamu koya mata hankali, tana da taurin kai." Sai kuma tayi dariya tare da kashe wayan. Kallon Arab tayi da ke zaginta tana ta ƙoƙarin ƙwacewa, bata kula ta ba har ta gama hargagin ta tayi shiru don dole

Sai ga wasu ƴan mata su huɗu sun shigo dukkan su babu mai kayan kirki a cikin su

"Kamar kuna hanya? I see you are in a hurry." Jameema said looking them

Dariya Ramcy tayi tace, "ke kuwa taya zamu yi sanya bayan mun san ƴar kyakykyawar nan ne abun harin mu? Ba ki san yanda muke kwaɗayin ta bane tunda kika furta hakan nace su taso mu zo, already muna gidan su Salma ai."

"Ai kuwa yau sai kun more da ita saboda ina son koya mata hankali, nan gaba idan an ce tayi jayayya da Ni baza ta iya ba, ta ƙi bada kai bori ya hau gwara ku koya mata hankali na rana ɗaya don ita ɗin tawa CE Ni kaɗai, bazai yiwu ina sharing ɗin ta ba."

Dariya suka yi suna cewa, "an gama ranki ya daɗe! Duk yanda kika ce haka zamu yi". Daga nan kowaccen su ta tuɓe ta nufo kan gadon.









✳️✳️✳️✳️✳️✳️✳️✳️



         *ZARIA CITY*
     "Wai har yanzu wayan Arab bai shiga ba?"

"Wlh kuwa, ga shi nan ina ta try ni har na gaji ma." Ummu ta furta hakan tana ajiye wayan

Zahra da ke kallonta, sai ta taho ta zauna a gefen ta tana ajiye tea cup din da ke hannunta, tare da furta, "to ko dai babu lafiya ne? Kinga fa ita tace mana zata zo tun ana kwana biyu but ga shi gobe Inna zata dawo amma shiru."

"To Allah kaɗai masani, amma mu bari zuwa gobe idan bata zo ɗin ba ta yiwu akwai matsalar kenan, Allah yasa lafiya dai."

Zahra ta amsa da Amin tana ɗaukar tea ɗinta ta soma sha. Tare da sauya hiran da suke yi yawanci duk a kan dawowar Innan ne a gobe, da kuma abun da zasu girka mata

Sai da suka raba daren kafin suka kwanta. Washe gari suka tashi suka sake gyara gidan fes. Sannan suka shirya da zummar fita kasuwa domin siyo abubuwan da zasu buƙata na girkin

A lokacin ne Firdausi ta zo tare da jaririn ɗanta Khalil mai sunan Babansu, dayake sunan shi aka saka

Sun yi murnan ganinta shiyasa suka daka tsalle suka rungume ta

Ummu ta amshi Khalil ɗin tana mishi kiss tare da cewa, "welcome My Dady, fatan ka zo lafiya?"

Zahra kuma tace, "Aunty yanzu fa muke shirin fita, mun yi tunanin ma baza ki zo ba."

Murmushi Firdausi tayi tace, "mai zai hana? Ai ko datsa Ni Inna zata yi sai na zo wlh."

Dukka dariya suka yi

Sai ta sake cewa, "ina Autan? Ko bata zo bane ita?"

"Wlh kuwa, kuma wayanta kwana biyu ba ta shiga bamu san dalili ba, I thinks matsalar network ne, amma jiya da dare a kashe wayan, yau ma mun gwada still a kashe." Ummu ta bata amsar hakan

"Allah Sarki Auta! Allah yasa dai lafiya babu wani abu, koda yake haka aure ya gada ai, ku ma shiyasa nake muku fatan ku samu Miji nan kusa kuyi aure ku huta, wlh na ji daɗin auren Auta don ban taɓa tunanin zata yi aure yanzu ba, sai ga shi ta bamu mamaki."

"Hmm aunty kenan, mu ma mun kusa auren nan fa, jiran Inna kawai muke yi ta dawo a tsayar da maganar, kar ki damu mu ma muna hanya." Cewar Zahra tana wucewa wurin fridge ta ɗauko mata drinks

Firdausi tace, "to Allah yasa, na yi farin cikin jin hakan wlh, gwara ku dena biyewa Inna ku samu Miji kuyi aure shi ne mutuncin ƴa mace, yanzu karatun ma ai kun kusa gama wa ƙariso ne."

Ummu tace, "Haka ne, watanni suka rage mana yanzu."

Sun ɗan taɓa hira kafin suka ce, "zasu shiga kasuwa su siyo abubuwan da zasu buƙata."

Firdausi tace, "to su tafi kawai zata tsare gidan."

Tare da Khalil suka wuce Yaron yana hannun Zahra a yanzu, while Ummu kuma tana tuƙi suka bar gidan.






✳️✳️✳️✳️✳️✳️✳️✳️



             *KANO STATE*
         Arab bata sake sanin inda kanta yake ba tunda ƴan matan nan suka soma bidiri a kanta, tuni numfashin ta ya ɗauke daga gangan jikinta bata farka ba sai washe gari, washe garin ma kusan ƙarfe goma na safe sannan ta soma dawowa cikin hayyacin ta, sai dai ta kasa tantance mai ke faruwa da ita saboda tsaban wahalar da ta sha, ta fi awa ɗaya a kwance duk da tana farke ne but ba ta gane komai, ji take yi kamar ba a duniyar take ba sabida yanda komai nata ya sauya jikinta kamar ba nata ba duk yayi tsami, ga azaban da ke ratsa ta shiyasa ta dena gane komai. Sai daga baya ta soma dawowa dai-dai har tayi yunƙurin miƙewa zaune, kuka kawai take yi a wannan lokacin tana ta furta, "ta shiga uku!" Ji take yi kamar ana ɗaɗe mata ƙasanta sabida zafi, da sauri tayi yunƙurin miƙewa domin ta shiga toilet sabida fitsarin da ya matse ta, daƙyar ta iya ɗaga ƙafafunta tana yi tana kuka wi-wi, haka ta kai kanta cikin Toilet ta haɗa ruwa ta shiga, ta jima a cikin ruwan tana ta gasa jikinta amma ji take yi kamar an yi mata amfani da barkono tsaban azaban da ke shiganta, babu tantama ma sun zuba mata barkono don yanda take jin azaban ya wuce misali, shiyasa ta dinga leƙa ƙasanta tana ƙara fashewa da kuka. Sai da ta gaji da zaman sannan tayi wanka ta fito a daddafe, zama tayi a gefen gado ko towel bata sa ba, har yanzu kukan take yi idanunta a kan ƙofa, ko bata taɓa ƙofan ba ta san a kulle ne, babu yanda zata yi ta fita, sai ta kifa kanta a saman gadon ta ci gaba da rera kuka, shikenan ta kawo kanta mahalaka, taya zata yi ta kuɓutar da kanta? Matar nan bata da imani wata rana kashe ta zata yi. Ko kaɗan ba ta gajiya da kukan domin ta kasa yin shiru, tun tana yi da hawaye har ta koma jan numfashi kawai take yi tana gurnanin kuka, ga yunwa da ke addabar ta kamar zata mutu, tana riƙe da cikinta ta rarrafa ta ciro kaya ta saka a jikinta, riga da wando na fakistan ta saka, a nan ta hangi abinci an ajiye mata a can ɗaya side na gadon, da sauri ta nufa ta ɗauka ta soma ci. Sai da ta gama sannan ta kwanta ta rufe idanunta cikin ƙunci, fatan ta Allah yasa kar Jameema ta sake dawowa, idan ta dawo mutuwa zata yi.




         **********

      A wannan lokacin kuwa Ibrahim ya zo gidan, duk da ya kira wayan Arab koda ya zo garin Kano, amma bai samu ba, dayake ya san kwatancen gidan shiyasa da tambaya ya kawo kanshi, sai dai koda ya buga ƙofan mai gadi ya fito suka gaisa, yace mishi, "wajen Arab ya zo."

Mai gadi yace, "Arab kuma? A nan gidan?"

"Eh Arab Amaryan gidan nake nufi."

"Au too. Ai kuwa ba ta nan, tayi tafiya ita da mai gidan."

Da mamaki Ibrahim yace mishi, "but mun yi magana da ita ta san da zuwana fa, idan zata yi tafiya ai baza ta gayyato Ni nan ba."

"Ka ga Malam tayi tafiya nace maka, ko zan yi maka ƙarya ne? Jiya da dare suka yi tafiya da Alhajin, sai dai ka je ka dawo duk sanda itama ta dawo gidan." Mai gadi ya furta tare da juyawa ya shige gidan, don dama haka Jameema tace mishi ya riƙa faɗa duk sanda wani ya zo da zummar neman Arab, yace musu, "ba ta nan sun bar ƙasar ma." Yace, "to shikenan an gama ranki ya daɗe!" Bai tsaya yin jayayya da ita ba tunda ba hurumin shi bane; bare kuma yana samun kyauta a wurin ta
       

Shi kuma Ibrahim yana tsaye a wurin ya kasa tafiya, sai kiran wayan Arab yake yi but a kashe ake ce mishi. Dole da ya gaji da tsayuwa ya tafi tunda ba shi da yanda zai yi.






             **********

     Tun safe Jameema ta bar gidan shiyasa Arab bata ganta ba, ga ta tana kulle a ɗaki babu inda zata iya zuwa, tun karyawan safe bata sake saka wani abu a cikinta ba, yunwa ya ci ya cinye ta amma babu Jameema babu labarin ta, duk da ba ta ƙaunar zuwanta amma baza ta iya zama da yunwa ba

Tana nan kwance daƙyar take iya numfashi tsaban yunwa ya galabaitar da ita, ba abun da take yi daga tunani sai kwanciya sai shiga toilet. Ga shi har yamma tayi ana shirin magriba, can ta ji kamar motsi a Falon nata amma bata tashi ba tana kwance sai ma rufe ido da tayi kamar tana barci

Jameema ce ta shigo, domin dawowarta kenan da wasu ƴan mata su biyu, tana shiga part ɗinta ta bar su a can sai ta fito ta nufi dainning aria, tana tune da Arab da ta barta a ɗaki a kulle ba'a bata abinci ba, kuma tayi ma masu aikin gargaɗi, "kar su sake shiga part ɗin, idan tana buƙatar su shiga ita da kanta zata neme su," shiyasa suka bi umarninta basu shiga ba, sai yanzu da ta dawo ta sa ɗaya ta haɗa abinci a kan faranti, bayan ta gama sai ta amsa ta wuce dashi sashin Arab. Tana buɗe ƙofan ta hange ta a kwance tamkar mai barci, itama a tunaninta barcin take yi shiyasa ta ajiye farantin a ƙasa, kana ta zauna a gefen gadon ta soma tashin ta

Arab tana ji amma tayi biris da ita, sai can daga baya sannan ta buɗe idanunta da suka gama canzawa sabida yunwa da damuwar da ta ɗaura wa kanta

"I'm sorry Baby, kiyi haƙuri na manta na bar ki da yunwa kin sha wahala. I'm so sorry." Tayi maganar cike da tausayinta tana shafa mata fuska har zuwa goshinta inda kwantaccen gashin kanta ya kwanta a wurin

Mayar da idanuwanta tayi ta rufe bata ce mata komai ba, kuma alamu ya nuna baza tayi maganar bane, amma kuma yadda fuskarta ta nuna tana cike da tsantsan tsana da kuma haushin Jameeman

Ita kuwa bata damu ba sai murmushi da tayi, tare da cire hannunta daga goshinta tana cewa, "ga abinci nan ki ci zan dawo yanzu." Bata jira cewarta ba ta miƙe ta fice bayan ta datse ƙofan

Kamar baza ta tashi ba tun bayan fitan nata, sai dai kuma ta miƙe ta sauka ƙasa ta soma cin abincin cikin sauri sabida azaban yunwar da take ji, zuciyarta na cinkushe da baƙin ciki da tunanin mafitan abun da yakamata tayi, bazai yiwu ta dauwama a haka ba dole tayi wani abu... Tana nan zaune bata motsa ba sabida tunanin da ya ɗauke mata hankali, sai ji tayi an buɗe ƙofan, ta bi wurin da kallo suka haɗa ido da Senator Ƙasim, da sauri ta miƙe har jikinta na rawa wajen nufan shi, tana zuwa ta rungume shi tare da fashewa da kuka

Hannunsa ya ɗaura a saman kanta alamun rarrashi tare da ɗago kanta yana kallonta yana mata murmushi

A lokacin Jameema ta shigo cikin ɗakin itama tana zuba nata murmushin tare da cewa, "Alhaji kaga yanda take ko? Ta ƙi kwantar da hankalinta bare ta bada haɗin kai, maybe idan kayi mata bayani zata fahimta."

Wannan kalaman na Jameema su ne suka sa Arab ta kasa furta komai, tayi shiru tana kallonta tare da tunanin ma'anar maganar nata

While shi kuma hannun Arab ɗin ya kama zuwa bakin gado ya zauna, itama ya zaunar da ita a gefe, kana ya kalli Jameema yace, "itama ta zauna."

Zama tayi a stool ɗin gadon tana kallon Arab

Haka itama ɗin kallon nata take yi tana tunanin irin makircin da zata lanƙaya mata, don da alamu ta soma gane me Jameeman take nufi, ko ma me zata faɗa sai ta tona mata asiri a yau ɗin nan, zata san ta taɓo ta

"A'isha." Senator ya kira sunanta yana kallonta

Sai itama ta mayar da hankalinta a kanshi batare da ta amsa ba tana shirin jin ta bakin shi

Yace, "a ganin ki mene ne dalilin da yasa na aure ki ko? Na san wannan tambayar yana nan a ranki duk da ba ki fito fili kin faɗa min ba, amma na san dole za ki yi tunanin nan; duba da yanda na ajiye ki a gidan bani da wani lokacin ki." Murmushi yayi before ya ci gaba da cewa, "auren ki da nayi yana da manufofi da dama a wurin mu; don bazan ce manufa kaɗai ba, amma dole za ki ji wasu a yanzu wasu kuma sun girmi tunanin ki. A cikin rayuwar siyasata dole zan buƙace ki domin kai ga ci, Mace irin ki muke buƙata sai aka yi Sa'a ke ce wacce tayi dai-dai da kwatancen da Malamina yayi min, na aure ki ne ba don komai ba sai don cikan burina na siyasa, tun lokacin da aka aura mana aure na sake ki domin ba ki zo gidan nan da igiyoyin aure na ba; sabida ba a buƙatar kasancewar mu a ma'aurata, don haka ko mai za ki gani ki kwantar da hankalinki idan har za ki yi mana biyayya, ko nawa ne zan iya biyanki ko mene ne kike so, buƙata kawai kiyi mana biyayya, na san Matata ta fara biyan buƙatarta a wurinki kuma kin gane manufarta, haka nima zan riƙa biyan buƙatata ta baya( Homosexual/Luwaɗi) a duk sanda nake so, don haka sai ki shirya don ko da amincewar ki ko babu zamu yi abun da muke so da ke; tunda na siye ki ne."

Tunda yake maganar; bakinsa kaɗai take kallo har ya dire zancen nasa ta kasa furta wani word; sabida gani take yi kamar a mafarki ne tsaban yanda maganar tayi mata wani irin duka, ta hautsina mata duk wata natsuwa nata, ta sanya mata firgici gami da kaɗuwa; wadda ko a fuskarta kaɗai zaka tabbatar da halin da take ciki.
[16/08, 10:05 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍

     *RUƊIN DUNIYA!*

🌍🌍🌍🌍🌍🌍


*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

         *P.W.A✍️*











_________________________

*BABI NA ASHIRIN DA TARA*
_______________Har suka ƙarike maganganun su suka tashi zasu tafi bata furta komai ba. Sai da ta tabbatar zasu bar ɗakin sai tayi wuff ta miƙe kamar wata mahaukaciya, hawaye ke zuba a idanunta jikinta na rawa ta zube a gaban su, cikin muryan kuka tace, "don Allah kuyi hakuri ku bar Ni in tafi bazan iya wannan rayuwar ba, ku nemi wacce zata iya Ni bazan iya ba."

Dariya suka yi su dukka

While Senator yace, "bayan duk sonki da kuɗi ace wani abin ya gagare ki? Na sanki fa sosai kuma na san yanda kike matuƙar ƙaunar kuɗi, ɗan wannan abun shi ne baza ki iya ba? Kar ki manta zamanki billonia a ɗan ƙanƙanin lokacin nan mafarkin ki zai cika, mai kike tsoro ne? Kuma batun mu sauya wani bazai taɓa yiwuwa ba, kin san sirrinmu baza ki taɓa fita a gidan nan ba, zan

Please Login or Register in order to submit comment