Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya haɗe jikinsu lokaci ɗaya ya soma shafa ta yana ƙoƙarin haɗe bakin su

Ta dakatar dashi tana cewa, "please Tariq ka san jira na ake yi, kar ka tona mana Asiri mana, ka je don Allah ba guduwa zan yi ba, yau muna tare fa har sai ka gaji."

"Da gaske kike yi?" Yayi maganar kamar ɗan maye ba tare da ya dena shafa ta ko ta ina ba, sai goga mata jikinsa yake yi

Ita kanta numfashi take sauke wa cike da wani irin sha'awa da ya turniƙe ta, ta sa hannu ta kama mishi ƙeya tana ƙara shigar da shi jikinta sosai sabida daɗin abun da yake mata, tamkar zata zauce haka take ji, lokaci ɗaya ta biye masa suka soma romance ɗin juna cikin zafi-zafi tamkar zasu cinye juna, har ƙasa suka kai suna baɗalar su sun cakuɗe wuri ɗaya, babu mai saurara wa ɗan uwansa. Sai da suka sake jin muryan Jameema a cikin bedroom sannan lokaci ɗaya suka dawo hayyacin su, duk sun gama ruɗewa Arab ma ta kasa amsa kiran sunanta da take yi. Daƙyar ta amsa a karo na uku muryanta a shaƙe

"Lafiya dai A'isha babu abun da ke damun ki?"

"Eh Aunty, Ina wanka ne, amma yanzu zan fito."

Ɗan jim Jameema tayi sabida jin nishi da kuma yanda ta ji muryan Arab ɗin yana fita, kamar ta leƙa haka take ji sabida ganin ƙofan toilet ɗin a buɗe, amma sai ta daure tace, "ok kiyi sauri ina jiran ki, sannan ki kira Yayanki don na aika a kira shi babu shi a ɗakin, Allah yasa ba ya rasa hanyar dawowa bane."

"To." Arab ta furta tana jin zuciyarta na sanyi ganin asirin su bai tonu ba, da sauri ta miƙe jin Jameeman ta fice daga bedroom ɗin, "ka gani ko za ka ja mana a banza a hofi, don Allah mu je in raka ka ka fita." Tayi maganar tana janye hannunsa da ya ɗaura mata a breasts sai faman matsawa yake yi kamar tsohon maye. Duk abun da take ji haka ta haƙura ta tasa shi gaba bayan ya mayar da kayansa; itama ta saka towel sannan suka fice, ta wani ƙofa ta nuna masa wanda ba sai ya je ta babban falon ba. Tana ganin fitan sa ta koma da sauri tayi wankan a gaggauce, ta zura doguwar riga mai ruwan zuma; ta rufe kanta da hula ta fice ko tsayawa busar da gashin bata yi ba. Tana fita Falon ta tarar da Jameeman zaune a kan couch

Jameema tace, "har kin fito?"

"Eh Aunty, sannu na bar ki kina ta jira."

"Babu komai wlh." Ta furta tana bin ta da kallo ko ta ina

Hakan yasa Arab duk ta tsargu, sai dai bata ce komai ba ta zauna tana ɗauke kanta zuwa kallon t.v

Jameema tace, "kira Yayan naki mu ji inda yake."

Murmushin yaƙe tayi, bata ce komai ba ta ɗauki wayanta tayi dialing Numban Tariq, "Hello Yaya kana ina?"

Daga can Tariq murmushi yayi yana rage murya a hankali yace, "ina nan cikin shauƙin daɗin ki da har yanzu bai sake Ni ba."

Murmushi ita kuma Arab tayi da cewa, "Ok ka zo muna jiran ka." Daga haka ta kashe wayan tana kallon Jameema tace, "ga shi nan zuwa."

"To Masha Allah tunda ya dawo, nayi tunanin sai an je nemo sa a hanya ne ai." Tayi maganar cikin zolaya

Dariya kawai Arab tayi bata ce komai ba

Daga haka suka yi shiru har sanda Tariq ɗin ya zo

Shima sai da ta tsokane shi tana cewa, "ashe ba ɓace wa yayi ba? Tayi tunanin ko anguwan nasu ne ya rikitar dashi."

Sai da ya kalli Arab a sace before yayi murmushi yana cewa, "a'a Aunty, Ina masallaci ne na tsaya yin shafa'i da wutri shiyasa ban dawo ba."

Sai da Arab ta kalle shi jin abun da yace, murmusawa kawai tayi ta sake ɗauke kanta. Tana jin amsar da Jameema take ba shi, wai, "gwara hakan ai." Murmushi kawai ta sake yi a zuciyarta tana faman cije leɓe

Daga nan ne suka tashi zuwa dainning area suka ci abincin. Wannan karon Jameema ta soma musu sallama ta tafi

Su kuma hakan ne yasa suka wuce kai tsaye ɗakin Arab ɗin suka garƙamo ƙofa.




           Washe gari ma sun more abun su tunda Jameema bata fito ba, kasancewar tayi baƙin ƴan mata kusan su biyar suna can a part ɗin ta, har can Arab ta je ta gaishe ta shi ne take ce mata, "su karya kawai ita baza ta fito ba sabida akwai baƙin da take jira."

Arab bata damu ba sai ma farin ciki da tayi, tana komawa ɗaki ta kira Tariq suka ci gaba da holewar su, sun ji daɗin ranan don tare suka kasance har yamma babu Jameema, cin abinci kawai yake fitar dasu

Suna nan zaune a falo ne sai ga Jameeman ta fito tare da ƴan matan, tace musu, "zata je ta dawo, zata iya kai wa dare idan sun ji shiru kawai su ci abincin su su kwanta."

Suka ce, "to." Cike da farin ciki

Ita kuma ta sa kai ta fice ƴan matan na biye da ita duk babu mai suturan mutunci a jikinsu, ɗaya ce ma kawai ta saka Hijab sai dai daga gani ba kayan kirki bane a jikinta sabida yanda komai ya nuna na halittar ta. Sai kallon Arab suke yi kamar zasu haɗiye ta

Ita kanta ta tsorata da wannan kallon kuma ta sha jinin jikinta, tunda suka gaisa sai ta ɗauke kai a kansu, amma duk idan ta ɗaga kai ta dube su sai ta ga irin kallon da suke mata kamar wasu tsofaffun Mayu, har a ranta tana tunanin ko dai Mayun ne? hakan ne yasa bata sake bi ta kansu ba har suka fice

 
Da sauri Tariq ya janyo ta jikinsa yana cewa, "Wow! Na ji daɗin tafiyar Matar nan wlh, shikenan ta bamu fili muyi abun da ranmu ke so."

"Na fi ka jin daɗi ai." Ta furta tana kai mishi sumba a fuska

Lokaci ɗaya ya kama kanta ya manne bakin su wuri ɗaya ya ƙi saki, haka suke ta tsotson juna tamkar zasu haɗiye juna, nishin su kawai ake ji mai fita da ƙarfi, don da ace akwai mutum a wurin dole zai ji, sun manta ma a inda suke don a babban falon gidan ne, haka sukai ta aika wa junan su saƙo cikin shauƙi da bege. Daga baya ne suka tashi suka koma ciki, a nan ma sun jiyar da junan su daɗi kamar baza su rabu ba, kwata-kwata ba sa gajiya, suna gama wa suke sake tsulmiya wa wata gogin tafkin daɗin sabida yanda suke maganganu na batsa masu sake tayar musu da sha'awa, har Fingnaring ɗinta yake yi tana ihun daɗi

Sai da can kusan ƙarfe tara na dare nan suka dakata da abun da suke yi, wanka suka shiga a tare suka ɓata lokaci a ciki, daga ƙarshe suka ci abinci babu wanda ya damu da sallan da basu yi ba a ranan, suna zaune a ƙaramin falon Arab ɗin sai hira suke yi suna dariya, suna wasa a tsakanin su tana zaune a saman cinyar sa, duk idan ya bata abincin kaɗan sai ya latsa mata nonuwa before ya ci gaba, ko kuma idan ya saka mata a baki sai ya haɗa da nashi bakin ya cinye, ya gama tsotse ta tas before ya ƙara bata wani. Daga ƙarshe suka tashi suna wasan tsere

Ita Arab daga ita sai farar shimi iya cinyanta, saman an yi ado da less baƙi, da rigan da babu duk ɗaya sabida ko hannun kirki babu, irin siraran hannun nan ne ga shi sai zamewa suke yi rabin ƙirjin ta a waje, tuɓur-tuɓur haka take gudu komai na jikinta yana motsa wa gunun sha'awa

Hakan ne yasa Tariq lokaci ɗaya wani sha'awar nasa ya tashi, nan da nan abun sa ya miƙe yana faɗa mata, "ta tsaya haka nan shi ya gaji, gwara su je su sake koda sau ɗaya ne zai iya zauce wa a yanda yake ji."

But ta ƙi tsayawa tace, "sai ya kama ta sannan zata ba shi."

Ai kuwa haka yayi ta bin ta yana gudu, gaba ɗaya ya ɓalle bottles ɗin rigan sa yana bin ta kamar maye don ya zaƙu ya kama ta. Yana cafke ta kuwa ya manne gabansa a jikinta ya kama mata ƙugu yana shinshina ta cikin salo raɗa-raɗa yake cewa, "ga shi na kama ki, yarinya babu mai ƙwatan ki yau sai nayi miki cin da sai kin kasa tashi, ba dai Ni kika wahalar ba?"

Ƙoƙarin gudu take yi tana dariya

Ai kuwa ya ɗaga ta sama yana wulwula ta kamar ƙaramar yarinya

A dai-dai lokacin kuma Senator Ƙasim ya buɗo ƙofan ya shigo ya tarar da su a haka.









_Please more comment, idan babu sai bayan kwana biyu. enjoy your weekend._
[07/08, 8:39 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍

     *RUƊIN DUNIYA!*

🌍🌍🌍🌍🌍🌍


*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT 🧝*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

         *P.W.A✍️*










_________________________

*BABI NA ASHIRIN DA HUƊU*
_______________Dukkansu sun dafurce ganin Senator a gabansu, tuni Tariq ya sake ta yayi ƙasa da kansa jikinsa har rawa yake yi; dukkan su sun gaza motsin kirki

Shi kuwa idanu ya kafa musu, sai da ya gama ƙare musu kallo before ya tako cike da izza irin na masu kuɗi ya zauna, tare da sake kallonsu yace, "ashe kuna nan?"

Ɗago kai Arab tayi jikinta na rawa don bata san ya zai ɗauki abun da ya gani ba, baza ta so ya zarge su ba bare ya sake ta, shiyasa duk ta kasa natsuwa maganar ma ta kasa yi sai ɗaga mishi kai da tayi

Murmushi yayi shi kuma yana cewa, "sannu ɗan samari, wannan shi ne ɗan uwan naki kenan? Jameema ta sanar min da zuwan shi."

"Eh... Eh shi ne." Ta furta tana sakin murmushin yaƙe murya cikin rawa

While shima Tariq tuni ya soma gaishe shi cikin girmamawa ko ɗago kai ba ya iya yi

Ya amsa cikin fara'a yana tambayar sa ayyuka da mutanen da ya baro?

"Alhamdulillah kowa lafiya." Ya amsa mishi still cike da nuna kunya, kana kuma ya ɗan ɗago kai ya dubi Arab yace, "bari in je akwai inda zan je." Sai ya yiwa Senator ɗin sallama sannan ya fice

Ita kuma Arab duk ta rasa abun yi tana tsaye tana cakuɗa hannayen ta duk jikinta a sanyaye. Sai da taji yayi mata maganar ta kawo mishi ruwa sannan ta wuce da sauri ta buɗe fridge, ta zuba masa ta kawo masa

Ya amsa yana mata murmushi tare da cewa, "zauna." Ya nuna mata kusa da shi

A hankali ta ɗofana mazaunan ta cikin ɗar-ɗar

Hakan ne yasa da ya gama shan ruwan yace da ita, "ko akwai abun da ke damun ki ne?"

Da sauri ta girgiza mishi kanta tana murmusawa

Sai yace, "kiyi haƙuri da barin ki da nayi tsawon wannan lokacin ban zo gare ki ba, ayyuka ne suka yi min yawa kin san zaɓe ya kusa, kwata-kwata bani da time, yanzu ma haka daƙyar na samu wannan time ɗin nace bari in zo in duba ki, mun Yi waya da Jameema tace min baza ta dawo gida ba zata kwana a inda ta je shiyasa nace ni kuma bari in yi ƙoƙarin dawowa mu gaisa." Sai ya kama hannunta yana kallon fuskarta ya ƙara da cewa, "ba kiyi fushi da Ni ba ko?"

Murmushi tayi tana duƙar da kanta tare da cewa, "a'a ban yi ba."

"To na gode, na san dai ban kyauta miki ba ki sake haƙuri da Ni komai ya kusa wuce wa." Sai ya ja numfashi yana cewa, "mu je ki haɗa min ruwan wanka in na gama sai na ci abinci, na ga dare ma yayi." Ya ƙare maganar da duba agogon hannunsa

Tashi tayi suka wuce bedroom ɗinta, a nan yayi wankan sannan ya wuce nashi ɗakin da ke part ɗinta ya shirya

A time ɗin tuni Arab ta saka an shirya musu abincin a dainning. Yana fitowa suka wuce suka ci abincin, yana jan ta da hira har suka gama, nan da nan har ta saki jikinta ta ma manta me ya faru, sai da suka taɓa kallo before suka koma ɗaki suka kwanta

Abun da ya ba wa Arab mamaki ganin bai yi mata komai ba haka suka kwanta, shiyasa take tunanin to ko lafiya? But bata damu ba dai ta juya kai itama tayi barcinta tunda yau bata da matsalar komai already Tariq ya kawar mata da kwaɗayin ta

Zuwa washe gari sai kusan ƙarfe biyu sannan Senator ya bar gidan, lokacin ma Jameema ta dawo sannan ya tafi.






✳️✳️✳️✳️✳️✳️✳️✳️

          Yanzu haka su Inna suna ta shirye-shiryen wuce wa Saudiya ne tunda lokaci yayi, sai dai kuma jikin Baba ya ƙi daɗi a ɗan kwanakin nan, har sanadin hakan ne yasa aka kwantar da shi a asibiti

Inna dai babu ruwanta don tace, "wlh baza tayi jinyar sa ba, can ta matse mishi lokaci yana yi zata tafi Saudiyyan ta, yanzu ba tashi take yi ba."

Sai su Ummu ne suke zaune dashi, idan wannan ta kwana yau gobe sai wancan, sun sanar da Arab halin da yake ciki har ta turo musu kuɗi, kuma matsalar ga shi Senator ba ya zama a gida bare ta sanar mishi, idan ta kira wayansa ba ya ɗauka, shiyasa ta sanar da Jameema

Ita kuma tace mata, "ta shirya kawai ta je ta gaishe shi." Sannan ta bata kuɗi tace, "tayi hidiman asibitin dashi."

Arab ta amsa tayi mata godiya sosai don ba ƙaramin farin ciki tayi da kuɗin ba. Haka ta shirya suka wuce da Tariq don shima a lokacin ne zai koma sabida ayyukan sa.



       Bayan sun sauka a Zaria ita ta wuce gida

Inna tayi farin cikin ganin ta ba kaɗan ba tamkar zata goya ta, haka ma Ummu tunda a time ɗin ita tana gida Zahra na Asibiti. Sai murna suke yi haka itama ɗin, farin ciki duk ya cika ta don ba kaɗan ba tayi kewar ƴan uwanta tamkar yau ta taɓa yin nesa da su, but wannan daban ne tunda aure ne

Haka Inna na rawan jiki tayi ta kula da ita, ta ɗauko mata wannan ta ɗauko mata wancan, duk a tunanin Inna ciki Arab take dashi saboda ganin yanda ta sake sauya wa a ɗan ƙanƙanin lokacin nan, tamkar ba ita ba, kowa ya ganta ya ga Matar manya sabida tsaban kyan da tayi, har wani ɗaukar idanu take yi, sosai ta sauya ba kaɗan ba komai nata ya sauya tayi dam da ita gunun sha'awa, ko maganar ta ma ta sauya salon ta tsaban yanda take yanga da kwarkwasa

Sai da ta huta sannan suka wuce asibitin tare da Ummu a motanta, motan da Senator ya bata ranan bikin ta tunda a shi suka zo ita da Tariq, dayake shi lokacin da ya je can motan haya ya hau, motocin ta na gida kuma guda biyun yanzu Zahra da Ummu kowa yana amfani da ɗaya ne. Koda suka je asibitin haka suka rungume juna da Zahra sai murna suke yi suna dariya, kowacce fuskarta cike da farin ciki

Jikin Baban da sauƙi don a lokacin ma ya samu barci ne har tashi yana iya yi ya zagaya. A lokacin da ya farka ya ji daɗin ganin Arab kuma ya nuna murnan sa sosai, haka yayi ta sanya musu albarka yana musu nasiha

Duk jikinsu yayi sanyi sosai a yau ɗin, sun zauna suna ta sauraron shi domin ji suke yi tamkar wasiyya yake musu sabida yanda nasihan nasa yake ratsa musu zuciya

Sai dare sannan suka wuce gida, aka bar Ummu ita zata kwana dashi

Bayan sun koma ne sai ga kiran Senator Ƙasim ya kira. Ta ɗauka suka gaisa yana tambayar ta, "ya mai jiki? Jameema ta sanar mishi but tayi haƙuri sai yanzu ya samu ya kira."

Murmushi kawai tayi tace, "babu komai Alhaji, ai jikin ma da sauƙi."

"To Masha Allah haka ake so." Sai kuma yayi ɗan shiru before ya ci gaba da cewa, "ki zauna zuwa lokacin da kike son dawowa sai ki dawo, zan tura miki saƙo ta account sai ayi hidimar asibitin dashi."

"To." Kaɗai tace mishi jikinta duk a sanyaye, har suka gama wayan bata yi wata magana sosai ba

Zahra da ke kusa da ita dariya tayi tace, "kina sha'anin ki ƙanwata, gaskiya kin more da yawa da samun wannan Mijin naki, kinga yanda kika sauya? Anya bazan bi ki mu tafi tare in Yi kwana biyu a can ba? Dama ina son zaman Kano wlh."

Murmushi Arab tayi tace, "zan ji daɗin hakan gaskiya tunda nima na gaji da zaman Ni kaɗai, kullum kana zaune kamar wani maye."

Zahra tace, "haba kina nufin kishiyar taki yanzu babu ruwanta da ke ne ko kuma Mijin ba ya zama ne?"

"Hmm baza ki gane ba." Arab ta furta tana ajiye wayanta a saman cinyanta tare da ɗaura hannunta ɗaya a saman fuskarta tana shafa wa

"Ki sanar da Ni zan gane, ko akwai wata matsala ne?"

Kallon fuskarta Arab tayi before tace, "babu wata matsala zan iya cewa; tunda ban rasa komai ba a gidan, sannan Aunty Jameema tana kula dani sosai yanda kika san ɗiyarta, matsalar har yanzu Mijin bai taɓa kwana dani ba, ke in faɗa miki ma tunda aka yi auren sau ɗaya na taɓa ganin shi ya dawo ya kwana a gidan, kullum ba ya gida, Ni kuma gaskiya bazan iya ba duk da dai zuwansa da rashin sa bai dame Ni ba, amma bazan iya zama a haka babu namiji kusa da Ni ba, shiyasa kawai na kira Tariq ya zauna dani a can."

"Me?" Zahra ta furta da sauri tana ware idanun ta

"Ƙwarai kuwa, kiran sa nayi kuma a gidan ya zauna a matsayin ɗan uwana, babu wanda ya zarge Ni ya maye min gurbin Mijina tunda shi ba ya tani."

"Tab ɗijam... Kin yi auren ma baza ki bar wannan rayuwar ba Arab? me kike nema ne da yanzu ba ki samu ba? Ina jiye miki abun da zai faru a gaba."

Taɓe bakin ta tayi ko a jikinta tace, "me zai faru? Babu abun da zai faru, ke bari ki ji Ni fa ba nayi auren nan don wani abu bane face kuɗi, kuma dama ban taɓa saka wa a raina zan dena rayuwar ƴanci na ba, sana'a ce a gare Ni idan har zan samu dama sai na dama wlh, bazan takura in hana kaina jin daɗin rayuwa ba, duk da kuɗi dai alhmadulillah sai dai na ba wani amma bazai yiwu na cuci kaina wajen hana zuciyata abun da take so ba, tsoho na aura fa, a haka zan ƙare rayuwata?"

Zahra tace, "lallai ina jiye miki lokacin da asirin ki zai tonu Allah kuwa, aure kuma ba abun wasa bane Arab, shiyasa nima nake son yin auren nan don na gaji da zama a haka ina cutuwa, Haidar ya dawo har mun yi magana zai turo, kin san fa tunda ya ji labarin Alhaji Abubakar yana nema na shi ne duk ya damu wai kar in ƙara kula sa, yanzu tunda ya dawo yace zai turo muyi auren."

Arab ta kalle ta tace, "amma ke wawiya ce wlh, kina nufin za ki bar Alhaji Abubakar ɗin; ki auri Haidar? Kin kuwa san waye Alhaji Abubakar? Wlh wlh ya fi Mijina kuɗi domin da kanshi Mijin nawa yake faɗa min yanda suke, kuma yace duk wasu kasuwancin su shi ya ɗaura sa a kansu."

"To ai hakan ba shi zai sa in aure shi ba don yana da kuɗi, Ni farin cikin zuciyata nake so, kuma da kike cewa yana da kuɗi ai shima Haidar ɗin ba matsiyaci bane kin sani, sannan jini ne na Sarauta, wlh ya fiye min shi a kan in auri tsohon nan, Allah ya kyauta sam bazan iya ba, yanzu ke ma kike faɗa da bakin ki baza ki iya rayuwa da tsoho ba babu jin daɗin rayuwa."

Tsaki Arab ta ja tace, "wani zubin ke doluwa ce Allah, ana nuna miki ga Annabi kina runtse ido."

Hannu Zahran ta sa ta taska mata duka a cinya tana cewa, "ya ishe ki fa wlh, uwar waye doluwar? Allah Arab kin raina Ni Ko kina manta Ni Yayar ki ce?"

"Ban manta ba, gani nayi sam ba ki da wayau." Tayi maganar a fusace saboda jin zafin dukan ya shige ta, kana ta ƙara da cewa, "Bari zan faɗa ma Inna sai ta nuna miki gaskiya tunda ke sam ba kya gane wa." Ta ja tsaki tana tashi zata fice

Zahra tace, "wannan kuma ke ta shafa, zan gani idan za'a yi min auren dole ne." Itama ta ja tsakin tana tashi ta bi bayanta

Arab kuwa na fita wajen Inna ta je ta faɗa mata

Itama Innan bata goyi bayan Zahran ba

Amma ita Zahra sam tace, "baza ta iya auren tsoho ba Haidar ne zaɓin ta, gwara ma su dena zancen."

Haka dai suka haƙura suka bar ta tunda ta ƙi gane abun da suke nufi.










            **********

      Arab tayi zaman ta a gidan su tunda ga abun da mijin yace, iyakan ta kira Jameema suyi waya, yawo kuwa babu inda ba ta zuwa don ba ta zama a gida, daga tana can da wannan namijin sai a ganta da wancan, tamkar bata yi aure ba don manta wa take yi da wani Aure a kanta tsula tsiyanta kawai take yi, ta ƙi komawa ne sai idan Inna ta tafi Saudiya tunda lokaci yayi ana ta kiran Alhazai

Jikin Baba kuma babu sauƙi dole sai dai ya haƙura tunda yana jin jiki, idan yayi kamar zai warke sai kuma jikin ya tashi, dole aka hana sa zuwa tunda baza su bar shi ya tafin musu a haka ba

A ranan da Inna ta tafi washe gari jikin Baban ya sake tsanani sosai, shiyasa Arab ta ƙi tafiya sai ma canza mishi asibiti aka yi don gani suke yi kamar ba ya samun kulawa a asibitin gwamnati, sai aka mayar da shi na kuɗi, haka yake shan jiki tunda ciwon already ya ci jikinsa kafin ya kwantar da shi, duk damuwa ne ta haifar mishi da ciwukan nan har da hawan jini, baƙin ciki da damuwan da yake saka wa ransa a kan abubuwan da Inna Harira take mishi, ga damuwar halin da yaransa suke ciki ya kasa sanya su a kan hanya, ciwo ya ci ya ci jikinsa har ya taɓa mishi zuciya

Kwana uku da kai shi asibitin ma Allah ya amshi abun sa

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un... Tabbas mutuwa wata aba ce mai girma wanda komin taurin zuciyarka idan har mutuwar ta shafe ka dole ne sai ta taɓa ka, duk yanda su Arab suka kai da rashin biyayya ga mahaifin su; da kuma rashin ɗaukar sa da muhimmanci a rayuwar su, sai da suka yi kuka, sun sha kuka sosai domin a zuciyarsu babu wacce ba ta ƙaunarsa, bare tafiyar da yayi ya tafi ne baza su sake ganin sa ba, mutuwar ta shige su sosai kuma tasa jikinsu yayi sanyi matuƙa, ko magana ba sa iya yi, duk wanda ya gansu sai ya tausaya musu tamkar ba su ba

Barin ma Firdausi wacce ta fi su shiga wani hali, a daren da ya rasu washe gari ta zo gidan, ta sha kuka ba kaɗan ba duk ta fita a hayyacin ta, haka suka haɗe kai suna ta kuka kamar zasu bi shi

Baba ya ga jama'a gaskiya ba kaɗan ba, shi kansa Senator Ƙasim mutane da yawa ya zo dasu jana'izar

Haka Matar shi Jameema itama a ranan ta zo, tana tare da su Arab tana faman rarrashin su, gaskiya ta tausaya musu domin mutuwar mahaifi babban illa ne ga rayuwar kowanne Mutum, tamkar ka rasa wani ɓangare na jikinka ne, rashi ne babba.




          Inna tana can Saudiyya mutuwar ya riske ta, duk yanda ta kai ga musguna wa Baba itama mutuwar ya matuƙar girgiza ta har sai da ta zubar da hawaye, shiyasa gaba ɗaya aikin hajjin tana yin shi ne cikin rashin walwala, nan take hankalin ta sai ya tashi burinta kawai ta koma gida, hankalinta duk yayi gida duk da ta san ko ta koma baza ta same shi ba, amma yanda mutuwar ta shige ta ne duk ta ruɗe a can; ba ta iya yin wani abun kirki

Kwana uku da rasuwar shi sannan Jameema ta koma gida, while Senator shi tun a ranan

Please Login or Register in order to submit comment