Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

kone kurmus babu ko daya daga cikinsu
boka ulumanu ya juyo ya dubi dakarunsa yoga
ahalin yanzu dakaru sama da dubu uku sun mutu
tun kafin su isa filin yaki sai ya kara ta karkarewa ya
kwarara uban ihu sannan yace
lallai abokan gaba sun shammacemu da yawa
dolene mu canja tsarin tafiya don gudun kara
afkuwar hakan anan gaba awannan lokaci dare
ya fara yi don haka sai boka ulumanu ya bada
umarnin su kafa sansani awannan daji inyaso
gobe da safe sai su tashi su ci gaba da tafiya don gudun kada wani abu ya kara faruwa
haka kuwa akayi awannan daji suka kafa sansaninsu
gaba daya suka kwanta barci abinsu dakarun
jinsin aljanu ne kadai basuyi wannan barcin ba
suka zauna suna gadinsu sai shawagi sukeyi
asararin samaniya don tabbatar da tsaro a wannan daji
kashe gari kuwa da sassafe suka tashi sukayi kalacen safe
sannan suka kara tashi kowa ya hau kan abin hawansa
suka kara kama hanyar tafiya filin yaki
awannan lokaci
boka ulumanu saiya sana'anta wata sandar sihiri guda biyu ya sakesu asararin samaniya
daya sai ta tashi sama daya kuma take tafiya akasa
amfanin wadannan sanduna shine binciken
duk wani abu da aka boye wadannan sanduna
ne suka zamowa boka ulumanu da dakarunsa
dan jagora kenan domin ko taku daya basa
karayi sai wadannan sandunan sun tabbatar da tsaron gurin
ahaka suka karasa bakin daji na hudu
suna
zuwa daidai iyakar sai boka ulumanu ya tsaida
tsuntsun tsafinsa koda ganin haka sai kowanne
badakare shima yaja linzamin dokinsa ya tsaya
boka ulumanu ya sake karanta wadansu dalasiman tsafin
faruwar hakan keda wuya sai wadannan sandunan
suka rikide suka koma siffar dakarun mutum mutumi
akalla guda dubu ashirin kuma ko wanne badakare
cikin shigar yaki irinta dakarun boka ulumanu
nantake dakarun mutum mutumin suka shiga
cikin daji na hudun suna buga gangunan yaki
amma boka ulumanu da dakarunsa basu biyo bayan
wadannan mutum mutumin abayaba
saidai
suna kallon duk abubuwan da suke faruwa acikin madubin tsafi
lokacin da dakarun suka isa tsakiyar daji na hudu
sai suka dinga ganin wasu irin majajjawa suna
fitowa daga karkashin kasa da kuma saman bishiyoyi
suna watso musu wani irin ruwan sihiri
duk wanda
ruwan ya zuba ajikinsa sai dai kaga nantake ya
sandare duk jikinsa ya sandare daga can kuma
saidai kaga yayi bindiga ya fashe cikin kankanin
lokaci gaba daya dakarun mutum mutumin
sun gama yin bindiga babu wanda ya tsira daga cikinsu
koda suka gama ganin abinda ya faru sai dakarun
boka ulumanu suka figice gaba dayansu
suka
fara tunanin ja da baya, da boka ulumanu ya lura
da haka sai ya daka musu tsawa yace
kada
wanda ya kuskura ya ja da baya a cikinku
duk wanda kuwa yayi haka to ni da kaina zan kasheshi
koda jin haka sai dakarun suka nutsu kowa ya shiga taitayinsa
sannan boka ulumanu ya shige gaba ragowar
dakarun suka bi shi abaya suka shiga cikin daji na hudu
koda suka zo daidai inda inda dakarun mutum mutumin
nan suke sai suka ji wajen yana wani irin wari mara dadin ji
ba komai ne ya jawo haka ba face tsananin karfin sihirin dake cikin tsumin
su kansu
saboda shakar warinsa saida suka ji cikinsu
yana murdawa yana neman yi musu ciwo bisa
dole suka sa hannuwan rigunansu suka toshe hancin su
mai kake ganin zai faru afilin yaki yayinda suka hadu da dakarun sarki abu saiman?
LIKE AND COMMENTS IS OUR ENCOURAGEM BAKAR GABA
PART 15
LBR
HABIBULLAH KBR
TYPING
HABIBULLAH KBR
Cigaban labarin boka ulumanu
haka dai su boka ulumanu tareda dakarunsa suka jure wahalar warin wannan sinadarin tsumin tsafin nan har suka
fita daga cikin daji na uku suna fita daga cikin
dajin sukayi arba da dakarun sarki abu saiman
wadanda har a yanzu adadinsu baifi kaso daya da rabi ba cikin ukunsu
nantake boka ulumanu ya tsayar da tsuntsunsa
na tsafi ya karewa dakarun sarki abu saiman kallo
domin shi gani yayi kamar zugar dakarunsa na jinsin aljanu ba zasu sami abinci ba
idan akace za'a rarraba musu naman dakarun sarki abu saiman
sai nan take ya bushe da mahaukaciyar dariya
yana cikin kyalkyala dariyar ne aljani harisul mar'uf ya dube shi yace
kamar yadda mukayi alkawari ni da kai cewa
babu ruwana da yakin da zakuyi kaida dakarun birnin nan
ni aikin da zanyi muku kawai shine na hallaka maka abin bautarsu
don haka yanzu zan sami waje na zauna na jiraku
harku gama yakin da zakuyi kodajin haka sai boka ulumanu yayi murmushi sannan yace
kodai kana nufin kace mini ka firgitane da wannan yakin da zamuyi?
indai kuwa hakane to lallai ka bani kunya domin
ayarda nasan tarihin jarumtakarka kai kadai ma zaka iya yakar wannan birnin cikin sa'o'i kadan amma ka nuna gazawarka tun yanzu
dajin haka sai shima markazulu yayi murmushi yace
ni a rayuwata bansan jawa bala'i bayaba duk abin
dana durfafa sai na shiga cikinsa sannan nake sanin wahalarsa
wannan daliline ma yasa ban yarda da tsafi
abinda na yarda dashi kawai shine karfin damtsena, sa'a ta da kuma kaina gaba daya
amma duk da haka bana yarda da zalunci domin
nima ko kaina bana zalunta ballantana har na
cutar da wani, kuma kai kanka nasan wannan yaki zakayi shine domin biyan bukatar kanka
kodajin haka sai boka ulumanu ya juyo ya dakawa
markazulu harara amma abin mamaki sai yaga
yayi masa murmushi wanda yake nuna kwarai da gaske baya tsoronsa
don haka sai yace abar wannan maganar yanzu
don haka sai ka koma gefe ka zama dan kallo
bana bukatar taimakon aljani koda guda daya
ni da dakaruna ma kadai zamu iya murkushesu yana gama fadin haka sai ya bugi
tsuntsun tsafinsa ya tafi tsakiyar filin yakin shi kadai ya tsaya tsayuwarsa keda wuya
sai yaga wata kura ta turnuke gabansa daga can nesa
sannu ahankali kurar ta dinga kusanto shi ba komaine
ya haddasa wannan kurar ba face sawun kofaton dokin sarki abu saiman
sannu ahankali kurar ta karaso gabansa sannan
ne ya iya tantance ko menene acikin kurar
nanfa suka tsaya suka fara kallon kallon atsakaninsu kai da gani kasan ana shakkar juna
daga can sai abu saiman yace da ulumanu kai tsohon azzalumi kuma mara imani
yau itace rana ta karshe ta sake fafata yaki tsakanina da kai
dukda cewa tsafi ya nuna nine mara nasara
awannan yaki amma bincike bai nuna kaima
zaka bar filin yakin nan lafiya ba don haka ina mai
rantsuwa da abin bautata ba zaka bar filin yakin
nan lafiya ba dolene saina bar maka mummunan
tabo ajikinka wanda sihirin tsafinka bai isa yayi maka maganinsa
wannan shine boyayyen sirri na farko da zan sanar
maka ragowar guda dayan kuwa lokaci ne zai sanar dakai
dajin wannan magana sai ya bushe da dariya yace
wannan wasiyya kake ko mafarki?
idan wasiyya kake bar mini to inaso ka fadi
wanda zan sanarwa da ita idan kuwa mafarki
kake to ka gaggauta farkawa domin bazai taba zama gaskiya ba
domin tsautsayi ma yana shakkar tunkarata
dajin haka sai abu saiman yace. ai shikenan lokacine zai banbance mana komai
yana gama fadin haka sai ya juya linzamin dokinsa ya koma inda dakarunsa suke
sannan shima boka ulumanu ya koma cikin nasa dakarun
alokaci guda suka baiwa dakarun nasu umarnin su afkawa juna
nantake dakarun suma suka falfalo da azababben gudu izuwa kan juna
suna haduwa suka kachame da azababben ყąҠi
ɯąŋŋąŋ Şɧiŋɛ ąცiŋɖą ყą fąřų ąfiliŋ ყąҠiŋ Şų ცơҠą ųlųmąŋų ɖą ŞąřҠi ąცų Şąimąŋ
al'amarin yarima saiman kuwa acikin wannan
katon kogon dutsen da suke zaune shida mahaifin
aljani harisul mar'uf wato aljani ramzas
a kwai wasu
kuyangi na jinsin bil'adama wadanda aljani ramzas
ya samo hayarsu sune suka dinga kula da yarima saiman
acikin wadannan kwanaki kullum babu abinda
suke tsarawa ba face yadda zasu shiga birnin aljanu na hamshak
duk acikin wadannan kwanaki suka yanke duk
dabarun da zasuyi su sami damar shiga birnin hamshak
kuma saida aljani ramzas ya zana masa taswirar
birnin gaba dayanta ya kuma nuna masa hanyoyin
da za'abi ashiga cikin birnin kamar yadda aljani ramzas
ya fada haka al'amarin ya kasance wato acikin
sati na biyu yarima saiman ya sami lafiya tamkar bai tabayin karaya ba
acikin cikon kwana na goma sha hudun ne sukayi
shiri ramzas ya debi duk abubuwansa na anfani
sannan ya dauki yarima saiman suka sulale
suka fice daga cikin kogon ya baza fuka fukansa
acikin sararin samaniya cikin tsala gudun tsiya
cikin rabin sa'a suka iso daida kan wannan
tsaunin wanda yarima saiman ya fadi a samansa ya suma
duk da cewa tsakanin kogon da aljani ramzas
yake zaune da kuma wannan tsaunin tafiyace ta watanni goma
yana zuwa daidai kan wannan tsaunin saiya
saki fuka fukansa ya sauka akan tsaunin
iskar
kada fuka fukansa ne ya haddasa 'yar karamar
guguwa akan tsaunin dirarsa keda wuya sai ya
sauke yarima saiman daga bayansa
sannan ya dubeshi yace
anan ne zamu rabu da kai ba zamu sake haduwaba
sai abakin birnin hamshak har yarima saiman
ya bude baki zaiyi magana dai ramzas ya dakatar
dashi da fadin cewa nasan maganar da take cikin bakinka
kanaso ka tambayeni hanyar da zakubi ku ratsa
wannan tsaunin ne ko ba haka ba?
yarima saiman yace hakane
ramzas ya to wannan aiki nine zanyi makashi
nantake ramzas ya tsinki wasu ciyayi akan
tsaunin ya kunna musu wuta take wani farin
hayaki ya tashi sararin samaniya
faruwar hakan keda wuya sai wannan tsaunin
ya fara tsagewa gida biyu wata irin kara ta cika dajin baki daya
cikin 'yan dakiku tsaunin ya rabe gida biyu
koda ya gama rabewa sai yace da saiman wannan
hanya ita zakubi ku fita daga wannan daji
don haka awannan waje zamuyi bankwana
dakai sai mun hadu abakin birnin hamshak
yana gama fadin hakan sai ya sake bude fuka fukansa
ya luluka cikin sararin samaniya ya bace bat
yarima saiman ya daga kansa sama yana kallon hanyar da ramzas yabi
koda ya gama bacewa sai yarima saiman ya kama
hanyar sauka daga kan dutsen
a can kasan tsaunin kuwa tun daga randa yarima saiman ya bace
bayan sunyi nemansa sun gaji sai suka kafa
sansaninsu akasan wannan tsaunin domin
suna da yakinin cewa zai dawo indai yana raye
kuma duk a wadannan lokutan gimbiya suhaila
tana cikin nannauyan barcin da aljani markazulu ya saka mata
sannan basa gajiya kullum sai sun tura wasu
daga cikinsu domin su dada duban yarima saiman
a tsawon wadannan kwanakin da sukayi a wannan
waje jarumi zamnal ne ya zama shugabansu duk abinda ya fada shi akeyi
suna
cikin zaman jiransane kwatsam sai sukaji wannan
dajin da suke ciki ya cika da kara mai kama
da saukar aradu nantake gaba dayansu suka
firgita suka daga kansu sama don suga abinda
yake shirin faruwa kwatsam sai suka ga wannan
tsaunin ya fara tsagewa gida biyu yana zabtarowa
kasa na shirin ruftowa akansu ba shiri suka
fara debe kayansu suna guduwa don ceton rayuwarsu
nanfa hankalin kowa ya tashi, don ganin yadda
duwatsun suke zabtarowa suna gangarowa
kasa suna shirin turnushesu shi kuwa jarumi zamnal
hankalinsa gaba daya ya fita daga jikinsa ya koma
kan gimbiya suhaila domin yasan cewa indai
ta rasa rayuwarta to duk wahalar da suka sha abaya ta tashi abanza
kuma gashi yanzu tana cikin halin da bazata
iya ceton rayuwarta ba shi kuwa markazulu lokacin da wannan abu yake faruwa baya nan
ya tafi dajijjikan da suke makwabtaka da wannan
dajin don neman yarima saiman ba shiri jarumi zamnal
ya fara kokarin kada dawakan domin su bar bakin
wannan tsaunin amma gaba dayansu sai suka ki yin tafiya
koda ganin haka sai zamnal ya samu wata
murtukekiyar sarka ya daurawa dawakan awuyansu
sannan ya fara jansu da karfin tsiya da dukkan karfinsa
wohoho hakika jarumtaka baiwace kuma idan
mutum yaga hallakar sai yayi abinda hankali bazai dauka ba
sai gashi saboda tsananin jarumtaka da kuma
ganin hallaka muraran jarumi zamnal yana
jan wadannan dawakan da kuma keken dokin gaba dayansu
dukda cewa kuwa dukunan sun turje kafafunsu
amma sai gashi sunayin tafiyar dole
saida ya
kusan barin bakin tsaunin dasu sai wani murtukeken
dutse ya murgino ya taho kansu gaba daya
yana shirin murkushesu yayi musu fashin
agwaluma koda ganin wannan dutse sai zamnal
yaci burki kawai yana kallon wannan dutse
domin ya gama saddakarwa cewa mutuwarsu tazo gaba daya
kwatsam ba zato ba tsammani sai ya hango
yarima saiman a can sama akan iska yana saukowa kasa
nantake yarima saiman ya nuna wannan dutsen da hannu
take dutsen yayi bindiga ya zama kamar toka
kuma itama tokar maimakon ta zubo kasa
sai ta tashi sama tabi iska
duk wannan abu da yake faruwa jarumi zamnal
ya kame kyam yana kallo kamar gunki
KUYI HAKURI DA WANNAN WAYATA CE TA SAMI MATSALA SAI NAN DA KWANA BIYU ZAMU DAWO POSTING

DOMIN SAMUN CIGABAN LITTAFIN SAI KU
ZIYARCI SHAFINMU AKAN ADIRESHI WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
bakar gaba
kashi na hudu 4
Littafin Habibullah Muhammad Labara
Ebook created by Shuraih Usman
Published at http://Hausa brooks coming

GABAN LABARIN BAKAR GABA
PART 16
INDA MUKA TSAYA
BAKAR GABA

koda ya gama bacewa sai hi yarima saiman ya kama
hanyar sauka daga kan dutsen
a can kasan tsaunin kuwa tun daga randa yarima saiman ya bace
bayan sunyi nemansa sun gaji sai suka kafa
sansaninsu akasan wannan tsaunin domin
suna da yakinin cewa zai dawo indai yana raye
kuma duk a wadannan lokutan gimbiya suhaila
tana cikin nannauyan barcin da aljani markazulu ya saka mata
sannan basa gajiya kullum sai sun tura wasu
daga cikinsu domin su dada duban yarima saiman
a tsawon wadannan kwanakin da sukayi a wannan
waje jarumi zamnal ne ya zama shugabansu duk abinda ya fada shi akeyi
suna
cikin zaman jiransane kwatsam sai sukaji wannan
dajin da suke ciki ya cika da kara mai kama
da saukar aradu nantake gaba dayansu suka
firgita suka daga kansu sama don suga abinda
yake shirin faruwa kwatsam sai suka ga wannan
tsaunin ya fara tsagewa gida biyu yana zabtarowa
kasa na shirin ruftowa akansu ba shiri suka
fara debe kayansu suna guduwa don ceton rayuwarsu
nanfa hankalin kowa ya tashi, don ganin yadda
duwatsun suke zabtarowa suna gangarowa
kasa suna shirin turnushesu shi kuwa jarumi zamnal
hankalinsa gaba daya ya fita daga jikinsa ya koma
kan gimbiya suhaila domin yasan cewa indai
ta rasa rayuwarta to duk wahalar da suka sha abaya ta tashi abanza
kuma gashi yanzu tana cikin halin da bazata
iya ceton rayuwarta ba shi kuwa markazulu lokacin da wannan abu yake faruwa baya nan
ya tafi dajijjikan da suke makwabtaka da wannan
dajin don neman yarima saiman ba shiri jarumi zamnal
ya fara kokarin kada dawakan domin su bar bakin
wannan tsaunin amma gaba dayansu sai suka ki yin tafiya
koda ganin haka sai zamnal ya samu wata
murtukekiyar sarka ya daurawa dawakan awuyansu
sannan ya fara jansu da karfin tsiya da dukkan karfinsa
wohoho hakika jarumtaka baiwace kuma idan
mutum yaga hallakar sai yayi abinda hankali bazai dauka ba
sai gashi saboda tsananin jarumtaka da kuma
ganin hallaka muraran jarumi zamnal yana
jan wadannan dawakan da kuma keken dokin gaba dayansu
dukda cewa kuwa dukunan sun turje kafafunsu
amma sai gashi sunayin tafiyar dole
saida ya
kusan barin bakin tsaunin dasu sai wani murtukeken
dutse ya murgino ya taho kansu gaba daya
yana shirin murkushesu yayi musu fashin
agwaluma koda ganin wannan dutse sai zamnal
yaci burki kawai yana kallon wannan dutse
domin ya gama saddakarwa cewa mutuwarsu tazo gaba daya
kwatsam ba zato ba tsammani sai ya hango
yarima saiman a can sama akan iska yana saukowa kasa
nantake yarima saiman ya nuna wannan dutsen da hannu
take dutsen yayi bindiga ya zama kamar toka
kuma itama tokar maimakon ta zubo kasa
sai ta tashi sama tabi iska
duk wannan abu da yake faruwa jarumi zamnal
ya kame kyam yana kallo kamar gunki
KUYI HAKUR DA WANNAN WAYATA CE TA SAMI MATSALA SAI NAN DA KWANA BIYU ZAMU DAWO POSTING
ZAMU CIGABA YANZU
BAKAR GABA
PART 16
LBR
HABIBULLAH KBR
TYPING
HABIBULLAH KBR
Saboda tsananjn mamakin bayyanar yarima saiman
adaidai lokacin da suke tsananin bukatarsa
Awannan
lokaci gaba daya mutanen da suke wajen hankalinsu
baya jikinsu baya jikinsu sunata faman kokarin ceton rayukansu
Saboda ganin mutuwa muraran Sakamakon ruwan
duwatsun da suke kokarin zubawa akansu
Sai da
sukayi tafiya mai dan tsawo ba tareda sanin inda
suka dosa ba Sakamakon ganin mutuwa muraran
Kwatsam sai sukaji sun daina Jin karar gangarowar
duwatsun kuma dajin ya tsaya cak ya daina girgiza
tamkar babu wani abu daya faru Nan fa suka tsaya sukayi cirko cirko
Aka rasa Wanda zai CE kala daga cikinsu
Saida
suka yi jima hankalinsu ya gama dawowa jikinsu
Sannan wani daga cikin dakarun mai suna harmas ya kalli Jama'ar yace
Yaku 'yan uwana duk kanku kunga abin daya faru abakin wannan tsauni
Kuma wannan abu bakomai baneba face wata isharace
wacce take tabbatar mana da cewa shugaban wannan
ayari yarima saiman yana nan araye Bai mutuba
Don tabbas wani abin ne ya faru dashi asaman
wannan tsaunin Shiya haddasa wannan girigizar dutsen
Duk wannan bayani da harmas yakeyi suna jinsa
ne kawai amma babu Wanda ya fuskanci abinda yake fada musu
Don haka saiya saurarara kawai har kowa ya dawo
cikin hayyacinsa sannan ya sake jaddada musu abinda ke faruwa
Koda jin haka sai gaba dayansu suka kamu da tsananin murna
Take suka ruga da gudu izuwa bakin tsaunin fiye
da gudun da sukayi akaron farko
Acan bakin wannan tsaunin kuwa
Ahankali yarima saiman ya sauka bisa turba akan
kafafunsa kamar babu wani abu daya sameshi bayan rabuwarsu
Awannan lokaci ma sai zamnal yaga saiman ya kara yin haske da kyau fiye
Da da sakamakon hutun daya samu acan kogon aljani ramzas
Kuma nantake wannan tsauni da suke kusa dashi
ya fara kumbura kamar zai yi bindiga Daga baya
kuma sai ya tsage gida biyu Ya samar da wata katuwar hanya
Wacce ba'a iya ganin karshenta Kuma adaidai wannan lokacin ne gimbiya suhaila
Wacce take cikin halin barcin sihirin da aljani markazulu ya saka mata
TA farfado domin ji tayi acikin barcin nata ana sanar da ita cewa masoyinta
Yarima saiman ya dawo daga tafiyar da yayi
Nan take
ta rugo da gudu daga cikin keken dokin da take kwance idanunta arufe ta taho izuwa inda yake
Tana zuwa sai tayi tsalle ta rungumeshi Sannan ta Bude idanunta koda suka hada idanu
Sai ta ture yarima saiman daga jikinta Sannan ta fashe da kuka tace
Sabo dame ka tafi ka barni Ni kadai cikin kewarka
Ka sani cewa duk wani halin tsanani daka shiga
To nima Ina cikinsa kai harma na fika shan wahala
Domin ciwon so mugun ciwone Wanda bashi da magani face samun muradinta
Domin shi zuciya yake illatawa Ahankali yake yake
gamawa da dukkan sassan jiki ba tareda
An gano wanne irin ciwo bane saidai kawai kaga mutum
Yayi mutuwar tsaye ba tareda yin doguwar jinya ba
ina tabbatar maka da cewa da ace bakazo da wuri ba
da saidai kazo ka tarar da gawata Dajin haka sai
ya matso gabanta ya rike hannuwanta a lokacin
da kwallar jini ta fito daga cikin idanuwansa ya saka Dan ya tsanta guda daya ya gogo hawayen daga cikin idanuwansa Sannan yace kalli idanuwa na kigani mene aciki
Nan take ta kalli hawayen saitaga hawayen nasama na jinine
Kuma acikin hawayen ma hoton fuskarta take gani aciki
Yarima saiman yace
Yadda kikaga wannan hawayen nawa ya canja daga launinsa na asali zuwa ja
To haka zuciya ta da dukkan jikina suke canja launi idan har bana kusa dake
Babu wani bugu da zuciyarki zatayi ba tareda zuciyata ta buga ba
Ma'ana dai da zuciyata da zuciyarki sun zama daya
don haka kisa aranki aduk lokacin da kikaji zuciyarki
ta buga kina numfashi adoron kasa To nima ina raye
duk irin halin wahalar da zan shiga Muddin kina numfashi to nima Ina raye
Don haka ki daina sawa aranki cewa zan mutu na barki
Suna cikin yin wannan tattaunawa ne aljani markazulu
ya dawo daga yawon daya tafi na neman yarima saiman
Koda yazo yaga yarima saiman atsaye tareda gimbiya suhaila
saiya kame kyam kamar gunki cike da mamakin
ganin gimbiya suhaila ta farka daga barcin da takeyi
Domin yasan babu abinda zai iya tashinta daga
barcin daya sakata face ya sake hura mata wannan hodar
Acikin zuciyarsa yace wannan shu'umar yarinyar
Menene ya tasheta daga barcin da Takeyii?
Abinda Bai sani ba shine karfin dafin soyayya
Yafi kowanne dafi karfi da tasiri azuciya
Ahankali markazulu ya karaso gaban saiman yace
Lale marhaba da shugaba na gari
Ka sani cewa bayan tafiyarka mutanenka sun shiga cikin tashin hankali sosai
Yana cikin wannan maganane ragowar dakarun
da mutanensa suka dawo daga gudun tsiran da sukayi
Nantake gaba dayansu suka rugo da gudu izuwa gareshi
Suna ihu da tsallen murna
Nan dai yarima saiman ya

Please Login or Register in order to submit comment