Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

uban su Waya,sai sauran yan uwan su Mukhtar da Idris Maikaba suma uwar su Waya sai Hassan, Hussain da Kabir Maikaba suma Wakin su Waya da Mansur da Adam,Murjanatu sai Aisha suma uwar su Waya amma baki dayan su uban su Waya kuma kowa a cikin main house ya tashi da ´a´an shi tunda basu auren bare shiyasa muke da yawa ´a´a da jikoki.

Bayan Alhaji Buhari ya fito yayi masu faWa sosai duk da tsufa ya kama shi daman lokacin da muka tashi bamu tadda Alhaji Ibrahim ba yarasu,sai Alhaji Buhari ya Wauki ragamar gidan ya zama shine uba ga kowa kamar yanda nafada maki a hankali kowa ya koma part din shi dayake ana shakkun AAlhaji idan yayi magana ba wanda ya isa ya ketare saida ya tabbatar kowa ya shige gida sannan ya koma nashi sashen..yana faWa kowa yayi tsit kamar an mutu,ranar haka muka yini ko waje ba wanda ya leko kowa yana cikin fargaba tsoron mu Waya haduwa da Abba hakan tafaru yana dawowa daga wajn aiki ya samu labarin abinda ya faru ranar Ummi tasha fada bana wasa ba.ko magana ya hanata bare tayi mashi bayanin abinda yafaru.A fusace yabar gidan can mukajiyo muryan shi gidan su Ya Nizam yanama mommy faWa...mahaifin Ya Nizam bai nan baivcika zama kasar ba,Buss yakeyi a England yana daukar time bai zoba duk abinda Abba zai mamu baki Waya yakeyi dasu Ya Nizam baitaba banbanta muba tsakanin Abba da Daddy akwai zumunci mai karfin gaske bamu tabajin tsakanin su ba har zuwa yanzun.
haka rayuwa ta kasance idan yau anyi dadi gobe sai a hankali ba ajituwa tsakanin Ummi da Mommy badan komai ba sai yan ubancin da suka sama kansu ga dangi munafukai suma suna bada gudunmuwa dari bisa dari wajen tarwatsewar zumuncin ku kullin cikin tashin hankali muke marar misaltuwa a cikin zuciyar Maikaba."

A sanyaye ta kalli tace."lokacin sallah yayi tashi muyi sallah sai muyi lunch nafara jin yunwa."Kinga nidai ki ida bani labarin nan."murmushi Nazima tayi tace."karmu biyema wannan labarin mai ban takaici."Dariya Nabila tayi tace."kice dai mai ban al'ajabi."Uhmm kinga bari nafara yin alwalla."Haba tawan kibari sai 2:pm kinga akwai sauran time ko 1:pm bata ida ba,nidai zanso insan ainihin rashin jituwar DANGINKU."Toh yar son labari zakiji amman mufara sallah dan yunwa nikeji later na ida baki har dawowar mu Kaduna duk zakiji."murmushi Nabila tayi cikeda gamsuwa ta mike tafara shiga Bathroom danyin alwallah sannan ta fito sannan Nazima ta shiga itama tayi alwallar sukayi sallah suna gamawa suka fito falor lunch,already an haWa komai zama sukayi kan dining mai aikin Hajja tayi saving dinsu a nutse suka fara cin abincin su,suna cikin cin lunch sukaji shigowar Ya Abubakar.

Jikin Nazima ne yai masifar sanyi ganin uban kallon da yake watsamata a sanyaye tai saurin sauke kanta ™asa kamar mai tsoron magana ta gaida shi ko amsata bai ba,ya nufi Bedroom din Hajja yana amsa gaisuwar Nabila atakaice.

Yana shiga ya zauna kusa da Hajja lokacin ta ida sallah tafara addu'a suka shafa atare yace."Hajja na barka da rana."hararar shi tayi tace."rike gaisuwar ka."dukar dakan shi yayi yana murmushi,Hajja tace."Wato kai Sadiqu bakajin kunya ace sai yanzun nike ganinka ko?wai shin mike hanaka zuwa gidan nan ne?Wlh kaji tsoron Allah."Wan sosa keya yayi yace."Hajja kema kinsan bansan matsalolin Familyn nan shiyasa kikaga ban shigowa gidan nan kimin afuwa zan gyara."harara ta kuma balla mashi tace."Naki,ni banga wani dalilin da zaisa kadaina zuwa dubani ba naga kowa da gidan sa bare kace saboda wani zakaki zuwa dubani."nayi kusukure zan gyara Hajja."...."Naji abinda kace amma kajini da kyau nida kake ganina nan ban Waukar sakarci, ba'aimin wargi,dan haka kabar kawo mani sakarcin yan uwanka nan,kaidai kasa a zuciyar ka zakayi zumunci da kowa,indai matsalan dangine ba inda bashi musamman idan akace kuna dayawa kasa Allah a ranka kanajina."Eh Hajja naji abinda kika ce zan kiyaye."yawwa Sadiqu Allah yaimaka albarka."Ameen Hajja ta, bari inga Nazima naganta a falo."Toh shikenan."A nutse ya koma falorn ya tadda su zaune suna fira,zama yayi yana kallan su,Nabila ta gaida shi ta Wauki jikarta tace ma Nazima."Kawata bari intafi anjima munyi waya."da sauri Nazima ta mike tace."Tun yanzun kibari zuwa la'asar"Kiyi zamanki ba jimawa zanyi ba."Cewar Abubakar yai maganar kamar bashi yayi taba."Kawata kishiga bedroom kijirani ina zuwa."shiga tayi ciki....Abubakar yace."Anya kinada hankali?kin saka bawan Allah cikin tashin hankali wai meke damun ki."? Shiru tayi tarasa me zatace"Bajiki tambayar da nai maki ba."?Wani irin bari jikin Nazima keyi tace."Kayi hakuri."duk abinda kikeyi ki maza ki koma Wakin mijin ki sannan ki hanzarta janye wannan watsastsiyar shari'ar k kuka da kanki."dandanan kwalla sun sakowa Nazima tace."yaya kayimin uzuri banji zan iya cigaba da zaman aure da Ya Nizam Allah Ya Abubakar kabari insamu yan'cina kaima shaidane mahaifiyar da yan uwan sa ba sona suke ba nagaji.."wanketa da mari yayi yace. "Sakarar banza marar hankali ina nuna maki hanyar tsira kina rufe ido yanzun duk irin Son da Nizam ke maki ya tashi a banza kenan kinji kunya, mutuqar kika bari Nizam ya sakeki wlh kin tafka babbar asara daman kowa ya zuba maki idone dan yaga gudun ruwan ki ko Abba da kike gani yana ankare da takon ki wlh muddin kika bari kuka haWu sai kin raina kanki da kanki sakaryar banza da wofi ana nuna maki hanyar tsira kina rufe ido kigayaman mene dalilin da yasa kike neman takardar saki."? Kuka ta rushe dashi maicin rai muryarta na hadewa tace."Saboda Danginmu basu sona kuma nasu kaunar su ganni tareda Ya Nizam."dangin banza dangin wofi wake ta dangi yanzun?idan kika biye tasu har kin aikata aikin alkhairi kika biye ta dangi ba inda zakije tunda mijin ki na sonki kibarabu da duk wani kalubalen dangi."a fusace ya ida maganar banda kuka ba abinda Nazima keyi can Hajja tafito da sauri jin kukan ta,tana fitowa tafara sababi."Wato Sadiqu zuwan dakayi kenan ko dan kasaka mani ita kuka,toh rankane zai mugun Saci muddin zaka dinga ziwa kana taSata man ita ficeman daga gina."Hajja ba haka bane ki tsaya kiji mizan cemaki kidaina fadan nan....."kaga bansan jin komai anjima zankira Nizam yazo ya koma da matar shi gida ya kawo mani yarinya dan tai mani huta shine zakazo kana dukan ta,fita kabarmin gida Wan rainin hankali."mikewa yayi ya watsama Nazima harara ya tafi.Hajja da Nabila suka fara bata hakuri,Hajja tace."kiyimin shiru ko nima na makeki wuce Waki bari in kira Nizamuddeen yazo ya dauke ki mtsw."Nabila ta kamta suka koma daki sai kwasar kuka takeyi."Kidaina kuka Nazima."da rinannun idanun ta ta kalleta tace.Nabila bansan ranar da yan uwana zasuyi mani uzuri ba wlh cigaban zamana da Ya Nizam tamkar baraza nane da rayuwa ta Nabila yan uwansa basu sona sun tsane ni shikadai ne ke sona dan yana sona mahaifiyar sa fa"?

Cikeda tausayawa Nabila tace."kiyi hakuri kema kiyima su ummi bayanin komai mana zasu fahimce ki."Hawayen idanun ta,ta share tace...

_MT COLLECTIONS<Ø?ß&þ_
_Ina kuke mata ´an ™walisa masu son ado na kece raini kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ´ar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj ,nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin ™iba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri , ko matsalar infection ke damunki , rashin ™arfin Wa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan ™iba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai Waukar oga>Ø‹Ý=ØGÜ ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake<ØÃß<Øûß
@&þ_

_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_

_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_

_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haWi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na she™i yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na=ØGÜ_
_INSTAGRAM#MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP>Ø€Þ 08081202932_
CALL&þ _09060703187_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina Waya ko sari... Zaku samu shagonmu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya AminuMT COLLECTIONS 015_
_MT COLLECTIONS TAKU CE&þ_

*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951

_____________
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
&&&
*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
____________
_MT COLLECTIONS<Ø?ß&þ_
_Ina kuke mata ´an ™walisa masu son ado na kece raini kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ´ar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj ,nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin ™iba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri , ko matsalar infection ke damunki , rashin ™arfin Wa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan ™iba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai Waukar oga>Ø‹Ý=ØGÜ ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake<ØÃß<Øûß
@&þ_

_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_

_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_

_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haWi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na she™i yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na=ØGÜ_
_INSTAGRAM#MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP>Ø€Þ 08081202932_
CALL&þ _09060703187_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina Waya ko sari... Zaku samu shagonmu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya AminuMT COLLECTIONS 015_
_MT COLLECTIONS TAKU CE&þ_


_Yar Mutan Kankia cec'þ_


Share
Pls
*_DANGINMU NE SILAR KOMAI_*

By
Yar Mutan Kankiac'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC*

*_BISSMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM_*

Free Page 15

*Na kudi ne akan farashi mai sauki for more information contact this no 08160508316.Accr details 0777512438 Access Bank,Jamila Abubakar Bello*

_Free page ya kusa karewa hanzarta ki mallaki naki kada ayi babu ke yanzun wasan zai fara_

"Nabila bazasu taSa fahimta taba ko kaWan shiyasa nakai Kotu nasan zan samu biyan bukatata."Aa Nazima kidaina tunanin haka mi zai hana ki faWama Hajja komai may be kisamu mafita."atunanin ki kenan Nabila imagine ko Ya Abubakar yaki ya saurare ni haka Ummi da Abba ya zanyi Nabila."rasa abin cewa Nabila tayi sai aikin binta da ido da takeyi ganin yanda kawar tata tashiga matsananciyar damuwa.
Rausayar da kai Nazima tayi tana goge kwallan idaninta tace." Abin takaicin ma ko kaWan Ummi bata son laifin Ya Nizam saboda bata haWa shi da kowa ba."Jinjina kai Nabila tayi tace."Kiyi hakuri kawata,insha Allahu zan taimakeki mutuqar abinda kike tunkaho dashi yakai na saki i promise zan taimakeki da komai nawa ki kwantar da hankalin ki."Nagode maki Nabila."murmushi ta sakarmata tace."akwai sharadi idan yai maki."cikeda kaguwa tace "Minene faWaman."?ajiyar zuciya Nabila ta shide a sirrince tace."idan har hujjarki batakai ta neman saki ba,ba zan goyi bayan ki sannan zanyi iyakar yini naga na sansanta ki da mijin ki da sauran dangin ku,idan haka yai maki shikenan."Numfasawa Nazima tayi tace. "Naji na amince,Allah yabar tare ina alfahari dake kawata."murmushin ta kuma sakar mata tace. Nabila ta amsa sannan tace"Yanzun dai ki ida fadaman dalilin rikicin dake wanzuwa a cikin dangin ku."gyaWa kai Nazima tayi a hankali tasa tafin hannunta ta share kwallan dake neman silalo mata taci gaba da cewa.

"Familyn mu ya sake rikicewa da hargitsi tunda su Momy sukayi faWa da Ummi,ba'a haWa sati ba'ayi rigima ba,ba abinda ke hada rikivin kamar yan ubancin da suke fama dashi wanda ya samu asali daga zuriyar Alhaji Buhari kasancewar yafi sauran yan uwan sa tarin iyali saidai duk yawan su ya zama na banza tunda basu jituwa da junan su.
Bayan wasu shekaru Ya Nizam ya shirya Birthday lokacin ina Js3...a lokacin Ya Nizam ya kusa gama karatun shi na Medicine and Surgery a Oxford University London can yai degree dinshi na farko...tunda labarin Birthday din Ya Nizam ya karaWe Family sai iyayi ya tashi ga ´an matan family musamman Anty Fadila dake bala'in kaunar Ya Nizam,cikin kankanin lokaci suka fara hadama mashi gift,ba karamin shiri sukeyima Birthday ba ke kince wani gaggarumin biki za'ayi kowace na kokarin kyautatama Ya Nizam ta hanyoyin bashi gifts na gani na faWa sai abin yafara bani mamaki yanda suketa shiri bil hakki,kowa na son ta zama gwana a wajen Ya Nizam,saboda Allah ya hore mashi farin jini sai ya zamana indai budurwa takai takawo acikin family din mu fatanta ta auri Ya Nizam badan komai ba sai dan tarim dukiyar da mahaifin sa kedashi zan iya ce maki Daddy yafi kowa arziki a cikin zuriyar mu....kwance nike saman gado ina kallan film din Ghazab indian movie naji Ya Abubakar na kwada mani kira da sauri na fito zuwa falor nan na iske su zaune shida Ya Nizam suna kallan kwallo suna labari yayin da abokan shi ke mashi na wishing banda masu aiko da gift din su."ke ina kika baro kallabin ki miyasa bakijin magana ne."?kallan up and down Ya Nizam yai mani ya kauda kai yanaci gaba da latsa wayar shi sai naji wani iri kasancewar juns and t-shart ke jikina dandai sun dan kamani amma sunmin kyau.....kame kame nafara narasa yanda zanyi."ba dake nike ba wuce ki daure wannan kan idan nakara ganin ki ba Wan kwali saina datse gashi uban kowama ya huta."sadsa kaina nayi nace."bazan karaba."ban yadda na kuma hada ido da Ya Abubakar yanda naga bacin ransa dama Ya Nizam tun kallan farko da yaimin bai kuma kallona ba ya kama harkan gaban sa,jiki mace na juya zan koma Waki naji yace."daga nan kihado mana indomi saura ki tsaya wasa."bance uffan ba ya shige daki ina sumburar baki nace."Allah saina cika muku tarugu zaku sani badai kaimin fada ba."kwafa nayi na dauki dan kwalina na daura sannan na nufi kitchen,ina shiga na iske Ummi da inna mai aikin mu suna girki,banbi ta kansu ba nafara aiki,suma basu tagani ba saida nazi yanka albasa na kalli inna na marairaice nace."dan Allah inna kitayi koda yankan albasa ne."dayake kowa yasan bansan warin albasa,har inna ta amsa sai Ummi tace."bazata yanka ba da kikazo wa kika gaida sai yanzun zakice ataimaka maki."dan Allah Ummi."kamar zanyi kuka nayi maganar da sifar roko."Hajia kibari in yanka mata baki ganin yarinya ce."ba wani nan Allah bazakiyi ba."duk yanda naso Ummi tabari ayanka min albasa faufau taki dole nafara yankata gwandara gwandara inayi ina kwallan takaici har nagama ko test banba bare inji dadin ta ko rashin sa,rai bace na dauka nakai masu sannan na dawo na dauki ice cream na samu waje na zauna ina sha ina aikin kallan su,ina kallan yanda Ya Nizam ya guntse baki yana zaro ido waje yagaza magana,ko a jikina naci gaba da hidima ta."Ke baki da hankali so kike ki kashemu."?...da mamaki na kalli Ya Abubakar daya tufar da abincin nace."minayi daga mutunci."kaniyar ki,kingama cikama abinci tarugu shine zakice mi kikayi."?wani irin dadi naji dan bammasan na cika ba amma koba komai sunji a jikin su."ai ban sani ba ko."nace kamar zanyi kuka."ke zan ballaki idiot."yayo kaina zai dukeni da gudu nayi dakin Ummi inajin Ya Nizam ya rike shi."Kyaleta baka ganin yarinya ce."kaine dai yaro."nace kasa kasa abin mamaki sai naga duk sun kalleni alamun sunji bansan sanda na fada daki ba nasa key inajin tsoro nasan sai nayi bayanin abinda nafada.
"Gaskia yarinyar nan sai nayi maganin ta."gaba nane yai mugun faduwa jin abinda Ya Abubakar ya faWa bansan sanda na fara kwalla ba ina dana sanin abinda na aikata.

Ina cikin Waki duk abin dubiya ya isheni ga tsoron haWuwa inayi da Ya Nizam duk nayi dana sanin rashin kunyar da nai mashi ga shakkar dukan Ya Abubakar inayi sai damuwa takara yimin yawa ba karamn shakkar Ya Abubakar nikeyi.
Knocking din kofan dakina akayi wani irin juyawa yan cikina sukayi cikin kankanin lokacin..."ki shirya zamuje shopping."na tsinkayi muryan Ya Nizam take nakara rudewa."bakijina."rufe bakina nayi da tafin hannuna ina gyada kaina kamar yana ganina."Are you there."toh."nace a sanyayaye."kada kibatamana lokaci fa."ban kara magana ba na fada bathroom ina kwalla Allah yasani ban son raka Ya Nizam unguwa saboda zalina yakeci koda ban masa laifin komai ba inaga yau da nayi mashi rashin kunya...da haka nafara wanka jiki sanyaye har na fito na hau kintsawa can nafara jiyo maganar Ya Abubakar da alama fada yakeyi."indai bazaka fasa fita da waccen marar kunyar yarinyar ba kasani ba zani ba."No bro da ita zani fa."Alright sai kuje bada Abubakar ba bani hada inuwa da marar kunya."naji duk abinda zakace nidai ba canji da ita zan tafi."suna cikin muhawara najiyo maganar Ummi tana cewa lafiyan ku."Ya Nizam ya faWama ta komai..daman Wanlelen Ummi ne take ta goya mashi baya..."shikenan sai ta fito ku tafi."hakan ba karamin kular da Ya Abubakar yayi ba hakan yasa ya koma daki yace bazaije ba.Inajin Ya Nizam na cewa mi zan siyo maka tsaraba.nasan a wannan gabar ya gama kulewa shiyasa ko amsa shi baiba....niko nagama tsurewa naso ace Ummi ta goyi bayan Ya Abubakar kukane kawai banba can naji Ummi na kirana."ke ake jira fa."ina tsaye jikin mirrow ina kallan kayan jikina gownt na atamfa ba saka sai gyale dana yafa golden color,ko kwalliya banyi ba, na fito falo sa shan kamshi nikeyi ina sumburar baki banda harara da nike watsa mashi ™asa ™asa..tsaye nayi saman kanshi nace." gani."rike nike da kugu kamar wacce zatayi dambe nayi kasa ™asa da murya nace."Kawai mutun ya nace saina raka shi wani shopping can..."ko"? bansan sanda na waro idanuwa waje ba bansan ya jini araina ko nace shikenan andaba na shiga ukku...murmushi kawai yayi ya mike tsaya yana aikaman kallan bakida hankali baki dayan mu muka biya ta kitchen mukaima Ummi sallama sannan muka fita compound ya bude min door na shiga sannan ya zagaya shiga reverse yayi mai gadi ya bude mana gate muka fita a hankali yake driving ba wanda yacewa dan uwansa uffan saida mukayi nisa kalleni yace."put ur seat belt."jikina yai masifar sanyi na saka seat belt din ina sauke ajiyar zuciya a sirrance....shiru ne ya sake gauraye motar a hankali naWan saci kallan shi saidai kaf hankalin shi nakan driving din da yakeyi saida mukayi nisa naga yayi parking gefen titi wabi irin mummunar faduwar gaba ta diro mani"Kin rainani ko."?da sauri na sauke kaina kasa inajin faduwar gaba."ba dake nike ba."girgiza kaina nayi inajin yanda idanuwan sa ke yawo akaina saina kara raina gaskiya ta."repeat your words."idanuwana suka kawo kwalla a hankali na dago kaina na saci kalle shi saidai shima idanun sa nakaina sake sauke kaina nayi kasa nace."bazan karaba kayi hakuri."nace a daburce."ni kike cema yaro."?girgiza kaina nayi nace."natuba kayi hakuri."shut-up dan kinga ina wasa dake shine zaki dinga yiman rashin kunya!yau saina ga bakin rashin kunya."dandanan nafara kuka inaba Ya Nizam hakuri....bakina ya kama ya murzaman da karfi sannan ya rikeman kunne ya murda da karfi."Wayyo da zafi Ya Nizam."sainayi maganin rashin kunyar ki."wayyo Ummi zai ciremin kunna nace kayi hakuri bazan karaba."sosai nike kuka amma yaki ya saki saida ya tabbar nagama jigatatuwa sannan yace."idan kika sake mizan maki."sai a lokacin na kalle shi a wahale ganin ba alamun wasa akan fuskar shi nace."na kuma ka zaneni Allah."promise."?gyada kaina nayi...yace"maza shanye hawayen nan kona zane ki yanzun nan."har kyarma jikina keyi nasa hannu na share hawayen dake sintiri a kuncina...mikoman handkerchief yayi,a hankali na ™arba na goge hawayen idona saida ya tabbatar nadaina kukan sannan yaima motar key muka tafi,ba inda ya tsaya sai see and touch Mall yana parking ya kalleni yace."ko saina ce ki fita."a hankali na bude kofa zan fita sai kuma yace."Sauran ki zubamin ido sai nace ki dauki abinda kike so."sake gyaWa mashi kaina nayi bance komai ba da haka muka shiga cikin Mall din,muna shiga ya dauki basket ya mikomin na karba na maida kaina kasa."ki dauki duk abinda kike so right."gyada kaina na kumayi yai gaba ina binsa shima kaya yafara dauka sai aikin bin shi nikeyi naki daukar komai,tsayawa yayi ya aikaman wani irin kallo bansan sanda na dauki turaren da bansan kalan sa ba na saka cikin basket din haushine ya karama kama Ya Nizam yace."koma gefe."gefen na koma ina kallan shi yafara kwasar kaya kala kala su Abaya da englishe wears masu kyau..daga nan ya koma fannin kayan shafa yafara jida nidai banda aikin kallan shi ba abinda nikeyi mamaki bai kama kamani ba saida naga yafara dauka nicklet da earings ya mikomin kamar marar lakka na karba,mukaje wajen cashier akai mashi bill ya biya aka zuba mashi cikin akwatina biyu yace."twi mint."gyada mashi kai nayi ya koma ciki bai

Please Login or Register in order to submit comment