Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah,yanzun ka tashi ka watsa ruwa sannan kaci abinci right." da rinanun idanun shi yake kallan shi yace."How can eat anything in this situation uhmm?you know how long time I spend to love Ummin Sadiq uhmm?miyasa mahaifiya ta ke wasa da rayuwa ta?miyasa bata son ganina cikin farin ciki."?..."in this world ba mahaifiyar da zataki son ganin farin cikin Wanta."Banda Mommy."Kadaina cema mahaifiyar ka haka da sannu duk wasu problem na Family zai zama normal yazun kaci abincin am promise zantai makeka."cikeda gamsuwa ya gyada kai kamar marar lakka ya shige bathroom,ya jima kafin yafara wankan saidai zuciyar shi cike take da mamakin abinda idanun shi suka gane mashi...kardai ace abunda Momy sukema Nazma kenan idan bai nan..da haka yafara wanka saidai zuciyar shumi cike take da shae sae.....

Hajia Zaituna ce zaune sai kiran number Barr Nakowa takeyi yana dagawa suka gaisa tace."Barr i went to see you in my house."Okay Hajia,no proble am coming after asar prayer." thank you Barrister."da haka sukayi sallama,zuciyar ta cike take da mugun kudiri akan Nazima ba abinda take so a duniya irin taga ta rabata Nazima da Wanta....danma zuciyar Nizam ta eeashe akan Soyayar Nazima dara jima da farrakasu..tana cikin tunani su Hafsat suka shigo sai bambamin bala'i sukeyi maida hankalin ta tayi kansu tana tambayar su ba'asi."Haba Momy har yaushe kika gama haifama Anty Nazima Ya Nizam,da kafar shi ya rakata har gidan Hajja,akan idon mu mukaga ya Wibi kudi ya bata,karshe motar da yakaita ita yabar mawa saboda akafa ya tafi gida."Mikewa Hajia Zaituna tayi tana dukan hannun ta tace."Inalillahi wa'inna ilahirraji'un,lallai kam dole kuce na haifa ma Nazima Wa,waiko dai asiri shegiyar yarinyar nan tayi mashi ne."?
"Haba Momy tambaya ma kikeyi kenan?bayan ga abu a fili,karfa ki manta tagada wajen uwar ta." Llcewar Fadila da tacika tayi fam kamar ta fashe tsabar bakin ciki.Wani irin abu ya soki kahun zuciyar Mommy tace."Ko sati baiyi da siun motar nan ba shine zai ba gantalallar yarinyar nan!dole in mie tsaye dan na fahimci Nizam ya gama haukacewa akan Nazima mutukar nace zan takurashi akanta,to tabbas zan iya tsine ma Wana a banza na fahimci kwata kwata bai cikin nutsuwar shi duk akan wannan aurakar yarinyar,badan ina kai zuciyata nesa ba,da akan shegiyar yarinyar nan zan iya tsanar Sadiq,inama ba ita ta haife shiba amma nasan abinyi da uwar ta,zan kara nidasu mufafata."Wani irin shu'umin murmushi Fadila ta saki tace."wlh kuwa Mommy kiga ana magana ta sauke kai asa tsabar ta kware a fagen munafunci."Kwantar da ranki dani take zancen duk cikin makirci ne da tuggu irin na gado,kinga Fadila mikon gyalena yau gidan Abdulhamid zani koni ko Hajia Maryam duk uban daya fasa.......

_Ikon Allah indai kana duniya kasha kallo tabb uba Waya ya wuce wasa>komi ya kawo wannan rikicin, amsar na gareku,Koya zata kaya tsakanin Hajia Zaituna Buhari da Maryam Buhari?muhadu a next episode insha Allah...._

*Na kudi ne akan farashi mai sauki for more information contact this no 08160508316.Accr details 0777512438 Access Bank,Jamila Abubakar Bello*

_____________
_Akwai ingantaccan maganin<4<4 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=O<_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
&&&
*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
____________
_MT COLLECTIONS _Ina kuke mata an walisa masu son ado na kece raini kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj ,nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin iba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri , ko matsalar infection ke damunki , rashin arfin Wa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan iba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai Waukar oga>؋=G ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake<<
@&_

_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_

_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_

_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haWi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na shei yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na=G_
_INSTAGRAM#MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP>؀ 08081202932_
CALL& _09060703187_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina Waya ko sari... Zaku samu shagonmu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya AminuMT COLLECTIONS 015_
_MT COLLECTIONS TAKU CE&_


_Yar Mutan Kankia cec'_


Share
Pls


*_DANGINMU NE SILAR KOMAI_*

By
Yar Mutan Kankiac'

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC*

*_BISSMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM_*

Free Page 13
*Na kudi ne akan farashi mai sauki for more information contact this no 08160508316.Accr details 0777512438 Access Bank,Jamila Abubakar Bello*

Ban kaWo kofa Hajia Zaituna tayi ta shigo cikin gidan sai zunduma masifa takeyi kamar wata taSaSSa haka take bala'i tun a cikin bedroom Hajia Maryam take jiyo hayaniya da sauri ta fito falo duk tsoro ya kamata.tana fitowa taga ar uwar ta nata bambamin bala'i,ido kawai ta zuba mata daman batayi mamaki ko kadan ba a cikin zuciyar ta,cikeda bala'i tafara nuna Hajia Maryam da yatsa tace."Ke Maryam ki saurare ni da kyau kiji abunda nike so infaWa maki kiyi gaggawar umurtar tsinaniyar yarki ta rabu da Wana idan ba hakaba wlh saina illatata saina halakata sannan kuyi gaggawar karya mugun sihirin dake yawo a cikin jikin Wana,dan nasan wannan son da Nizam kema yarinyar nan ba makawa akwai tsafi a cikin shi,nasan waye Wana,ta hanyar sihiri kukasa ya mutu akan arki,in baccin sihiri ta zai'ai har aure ya shiga tsakanin Nazima da Nizam,ina umurtarki kiyi gaggawar zuwa wajen bokan daya baku nasara ya kwance shi inba haka ba wlh daga ke har ita sai kun wulakanta, yar gadon gado dadai ace ba a nonon Amina akasha ba dasai kuyi mana alaye."take ran Ummi ya sosu jin ta sako mahaifiyar ta abin yazo dacin fuska tace."Banyi niyar tanka kiba Zaituna saidai kisani muddin kina haukanki kada ki kara saka mahaifiya ta,idan ba hakaba wlh saina baki mamaki,dan haka kije can keda Nazima ku arata idan ma kasheta zakiyi akan Wanki kunfi kusa,nidai a wajena da Nizam da Nazima duk daya ne,sannan maganar sihiri da kike magana ke ya dama baniba dan haka idan kingama bala'in ki kin iya rufeman kofa ni banda lokacin ki inada abinyi."Kam bala'i harkin isa kigayawa Mommy wannan maganar,ke har kinada bakin magana,kunyi mugun abu kun sihirce mana Wan uwa dole muyi magana tunda ba tsoron ku mukeji ba."cewae Fadila sai cika take tana batsewa....Wani irin kallan asanci tayima Fadila tace."Kedin banza da wofi,harkin isa ki dubi wayar idona ki faWaman son ranki Fadila lallai kam biri yayi kama da mutun toh buWe kunnuwanki kijini da kyau ko uwarki Na'ima bata isa ta gayaman bakar magana ba balle ke arta wadda aka haifa a tafin hannuna maza kibarman gida ko insa kisha mamaki sakara marar tarbiya."
Guguni Fadila tafara jikinta duk yai sanyi ta juya zata fita dan ba karamin shakkar Hajia Maryam take ba..."ba ita zaki hayyakemawa ba ni zakiyi mawa kuma kijira abinda zai biyo baya tunda maita da unata tasa kin asirce mani Wa."tana kai aya ta fita ko kallan gabanta batayi itako Ummi zama tayi saman kushin duk kanta ya ulle tana jin zuciyar ta na bugawa baki daya matsalar dangin su ta isheta musamman ma ta gidan su,har yaushe su Zaituna zasu bar wannan bala'in yaushe zasu zama tsintsiya maWaurin ta Waya sai yaushe Hajia Zaituna zata bar Nazima ta zauna lafiya? Sai yaushe zasu bar Nizam ya samu sukuni arayuwar shi da wannan tambayar ta shiga kitchen dan hada abincin dare ita da mai aikin ta.

Washe gari da misalin karfe goma na safe Nazima da Hajja suka gama break fast,sunata fira jefi jefi tana danna wayar ta amman kaf hankalin ta na wajen Wanta Sadiq tafara buatar kasancewa dashi saidai tasan Hajia Zaituna bazata taSa bari ta raSi Sadiq ba,wasu zafafan kwalla suka taho mata tai saurin maida su gudun kada Hajja ta ganta,a sanyaye ta kunna tv tana kallan cartoon din Mr B...wayar ta dake gefeb ta tahau ringin tana duba screen din phone din taga mai kira da sauri ta Waga tace."Hello kawata ykk kwana biyu kin yadani."Duk a jere taimata questions din daga dayan site din tace."Wlh lfy lau matar Nizam kinsan banjima da dawowa gari ba,shine nike samun wani banzan labari,amma gani a kofar gidan ki,amma mai gadi yace bakyanan koda naje wajen Ummi tace bakije gida ba,kodai bakya garin ne."?take yanayin Nazima ya sauya tace."No Nabila,ina gari kisame gidan Maikaba nazo wajen Hajja."kashe wayar akayi da ido ta raka phone din,duk tunani ya isheta ba abinda yafi damunta kalar amsar da zataba Ummi tunda har Nabila taje gidan su neman ta, batafi 15mint ba ta tsinkayi sallamar Nabila da sauri ta tareta suka rungume junan su sai murna sukeyi,cikeda ladabi Nabila ta dua ta gaishe da Hajja ta amsa cikeda fara'a...sannan suka zauna suka fara labarin yaushe rabo."Sis baki da mutunci yaushe kika shigo garin nan baki faWaman ba."?Cikin sanyin murya Nabila tafara ba Nazima hakuri tace."Just for one week fa, ban wani WaWe ba,kema kinsan zanzo har gidan ki,haba sisina toh ya ake ciki."?"Hmmm."taja ajiyar zuciya ta riko hannun ta Fadila suka shige Wakin ta,ta rufo masu kofa a saman bed suka zauna cikeda kulawa Nabila tace."Kawata wai da gaske Ya Nizam kika aura? Kuma dagaske kuna Kotu nakasa yarda da abinda ake faWa wai so kike ya SAKE KI?How abubuwa ke faruwa haka i cant believe that,idan kinsan baki iya zaman dashi miyasa kika amince har kika aure shi."?Ajiyar zuciya Nazima ta kuma saukewa cikin kankanin lokaci launin idanun ta sun sauya tace"Nabila kema kinsa u are my best friend,tunda kikabar Kasar nan abubuwa suka sauya you know ban son Ya Nizam shima bai sona tun ki nan kinsan abinda kika sani....tunda har kina cikin ruWanin lamarin nab yau zan sakaki cikin haske sannan duk abinda kikaji a gari tabbas hakane ina neman takarda wajen Ya Nizam kuma natsane shi saboda DANGINMU."minene dalilin ki."murmushi Nazima tayi tace."dalilin shine.....

_ASALIN LABARI_

Kamar yanda kika sani YanNizam Wan uwana ne ko shakka babu saidai tunda nataso ina ar kankanuwata ban taba jituwa Ya Nizam ba saboda tamu batazo Waya ba,duk da kuwa kusan rayuwar Ya Nizam a gidan mu yakeyin ta wajen Ummi zan iya cewa ita ta rene shi..akwai wata rana lokacin bazan wuce shekara goma sha biyu ba a duniya ina primary five,lokacin kuwa Ya Nizam yagama Secondary School din shi da wajen shekara huWu suna zaune a falo shida da Ummi ni kuma na shirya zantafi makaranta, ina fitowa falo na gaida Ummi tace mani."Ke Nazima baki gaida Yayanku bayan kingan shi wai miyasa bakijin magana ne."?Cikeda kosawa nace ma Ummi "Ummi nagaida shi baiji bane."take Ya Nizam ya kalleni ya watsaman wata muguwar harara,mai rikitarwa niko dan karfin hali harda murguWa mashi baki ,kwafa yayi alamar zai kama ni ganin haka sai tsoro yakara kamani nasan halin Ya Nizam baida wasa ko kaWan koga kanne,cikin sanyin murya nafara bashi hakuri na gaida shi."ina kwana."? Ko kallona baiba bare insa ran zai amsani daman can kinsan dai halin mutumin ki Allah ya hore mashi miskilanci na arshe tashi yayi da niyar fita Ummi tace."Abban ku yace yakaita makaranta yau driver baiji dadi ba."nidai ina gefe duk na kama kaina zuciya na dan bugawa kadan kadan...maimakon yace bazai kaini ba,sai naga yayi shu'umin murmushin da saida yasa yan hanjina suka kaWa tsabar firgita da tsoro yace."toh Ummi." haka Ummi ta haWaman break fast a cikin kula tasaman a basket muka fita,kamar ince ban zuwa amma nasan nayi kadan,ina fita already yaima mota key,koda na tashi saina shiga sit din baya na rufo kofa inacin magani sai sumburar baki nikeyi... cikin akkausar murya yace man."Who is ur driver ."?.."Kaine mana."What."?yace yana kallona da mirrow bansan sanda na sauke kaina kasa ba nace."yoh ba Abba yace ka kaini school ba."na ida maganar ina kara turo baki gaba.....wata irin gigitattar tsawa ya daka mani mai ruWwar yace"Maza kidawo nan."yai maganar yana nuna mani seat din mai zaman banza."angaya maki ni drivern kine zan karyaki"dandanan kwalla suka cikaman idona,kamar marar lakka na bude na dawo gaba na zauna a rakuSe duk tsorace ya kamani...ba abinda nike bala'in tsoro kamar tsawa... jinayi yakama mani kunnena ya murWe yana ja kamar zai fiddaman shi cikeda wahala nace."Wash Ya Nizam zaka cireman kunne na da zafi."nafara kuka asaaaa...da fushi yayi magana."Ni sa'anki ne,da zaki karani da driver."?..."Aaa natuba."nafara kuka mai sauti."idan nakara jin bakin nan naki yana rashin kunya saina yanke shi kinaji na.."? a tsorace nace."Sorry Ya Nizam bazan karaba."dungure ni yayi ya fizgi mota muka tafi School muna isa aka buWe mana gate,yana parking nafara kokarin budewa ya rikoni yace."kika kuma yin kuka saina tsokale idon kinajina."?..."Nadaina." gudu na fita ko kular abincina ban Wauka ba na tafi class....Shiko Ya Nizam ya gama kulewa da halina saboda lokacin nayi wata irin uwar rigima da rashin kunya...haka ya Wauki kular abinci yakai wajen Anty dinmu yakai abincin...saidai kinsan abin mamaki duk abin nan a gaban su Hafsat da Aisha akayi suna gani da kannen Anty Fadila da wasu daga cikin DANGINMU...haka muka gama karatu lokacin tashi yayi tuda aka tashi su Hafsat da Maimuna suka fara zagina wai Ya Nizam shi ya kawo ni makaranta da kanshi kamar su kasheni sukeji duk bala'in da sukeyi bance masu komai ba sai ga motar Ya Nizam tayi parking a gaban mu bai jima ba sai ga sauran drivers din Family sunzo daukar mu saboda fitina kowa so yake ya shiga motar Ya Nizam koda naga haka saina koma gefe kamar bani yazo Wauka ba dama inajin tsoron sake shiga kada yaimin fada kamar na safe...shiko kallo na yakeyi yana watsa min harara sai nayi kamar bangan shi...wata uwar tsawa ya daka musu suka tsaya yahau su da faWa."Ku wuce ga drivers din ku nan sunzo Waukar ku Da ni na kawo ku da zakuce zaku bini."kowa jiki a mace sukabj motocin gidan su da yake yan Family din mu dake cikin school din munkai mu ashirin from nursery section to primary banda waWanda ke Secondary section kallan da Ya Nizam ya watseman yasa ba shiri nazo na shiga mota sai fada yake mani har muka iso gida yana parking ko shigowa gidan mu baiyiba ya wuce gidan su...duk wannan labarin da nike baki Nabila lokacin muna....

```A gaskia injin daWin yanda kuke suSurSodaman ruwan COMMENT ina godiya wannan shike nuna inaara maku more typing...ana tare irin totally din nan son fisabilillah nike maku kudai kuci gaba da kasancewa da Yar Mutan Kankia c'```

_MT COLLECTIONS _Ina kuke mata an walisa masu son ado na kece raini kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj ,nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin iba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri , ko matsalar infection ke damunki , rashin arfin Wa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan iba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai Waukar oga>؋=G ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake<<
@&_

_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_

_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_

_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haWi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na shei yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na=G_
_INSTAGRAM#MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP>؀ 08081202932_
CALL& _09060703187_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina Waya ko sari... Zaku samu shagonmu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya AminuMT COLLECTIONS 015_
_MT COLLECTIONS TAKU CE&_

*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951

_____________
_Akwai ingantaccan maganin<4<4 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=O<_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_


Share
Pls



*_DANGINMU NE SILAR KOMAI_*

By
Yar Mutan Kankiac'

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC*

*_BISSMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM_*

Free Page 14

Duk wannan labarin da nike baki Nabila a lokacin muna Yola.lokacin da Ya Nizam ya koma gida ranar munga tashin hankali wajen Mommy ranar haka taita bala'i wai an mallake mata Wa ga gidan uban shi amman kullin yana gidan mu sannan har anfara maida mata Wanta driver ranar haka taita bala'i harda zuwa tana buga kofar part din mu duk dan mahaifiya ta tanka,a lokacin itama Ummi tagama cika tayi fam,da bala'in Momy ba abinda yaSatama Ummi rai yanda yan uwanta suka goyama Momy baya suka shga rigimar daba tasu ba,haka suka taya sai musiba sukeyi a cikin katon entrance dake tsakiyar gida anan ne ake haduwa wajen kamar tsakar gida ne sai kofofi kowa da sashen shi, hakuri Ya j>k k k < > h4h4nHtHh4h4CJaJh0Uh4 h4h4] ^ ` a {
|
~

 
m n p q gd4 

D


O%&Q jgd4Nr|24""6J>S\\]]
^ ^&^(^`^b^v^x^^^^^^
_4___
qwF}ش 67JWdqq}B^`$&^``,.0RTV^
N\\ju(5BO[ij-.2 j l        !>!@!f!""&#f##**$+%+"/4E5ERRZT[\[@aBa^ab
c
cc#cIcJcccccccccc dddId^d_ddddddddffffPfRfffhfzf|ffff$g&gLgNgnhphh0i2ijj|<>@AƼܼ(*Ƚ"/<IUcd׾'5NN\]&(*^`bnvX:z\\^ """#R#T####"$#$6$C$P$]$i$w$x$$$$$;%I%+++,N-\-]-^-0.h.j.~......//d/p0r0021J1BM,TXXXXBjqqXt|؈وlhi"$,B$&0Ƒ.0ғԙ7EFG468DLNPƜȜȜFpr`> jXnpr45:dex-}N\]^4688D|~&PRxuvQR J0>C%i&ikkJmKmVm|m}mmmmmm nn#n0n    " $ \ ^ f     !!"!$!P%F6@KPP6W4i6i7p7p"x$xyyzz{΃փefkÄЄ܄12^*ڋ܋ BxԒ468lnp|”ʔ(*jl TV 022b*T@AFpq 
9N\]^dhijk&(^`D
FLLzP|PX>[@[ b"bccHԇZ\*Abubakar ya fara ba Ummi ganin yanda ranta yai masifar baci yanda Mommy keta surfama Ummi zagi ta uwa ta uba,a kufule Ummi ta fito wajen duk yanda Ya Abubakar ke bata hakuri amma taki kulashi,koda ta fita compound din sai musayar yawu ya kaure a tsakanin su marar dadin sauraro Momy tafara cewa."Nagaji da mallake mani Wa da akayi a cikin gidan nan,wlh Maryam kodai ki rabu da Nizam kona wulakanta ki angaya maki yanda uwar ki tayi mulkin mallaka da makirci a gidan Alhaji Buhari nan ma zakiyi ne kici lallai,wlh daga ke har wannan munafukar ar taki,yar Allah bani inkai kasuwa....naara ganin kun rabi Wana saina cimaku mutunci shaggu an gadan gado ansha nonon tsiya a jikin Amina."lokacin da Momy ke faWama Ummi wannan maganar ta gama kufula...dayake Ummi nada hakuri
kuma bata fiye biyema yan uwanta ba duk abinda suke mata saidai ta hakura.Wani irin mari ra kifama Mommy lafiyayyu,take dambe ya kacame tsakanin Momy da Ummi sai doka in doka sukeyi kamar ba yan uwa ba,Ya Abubakar ya shiga yafara kokarin rabasu yakeyi.
Kannen Momy wa'anda suke Waki Waya suka shigar mata su Hajia Na'ima,Hajia Zuhra da Hajia Lailah lokacin duk suna cikin compound din ake faWan musamman da suka gaUmmi akan Momy tana dukan ta Anty Na'ima ta shako wuyan Ummi tabaya suka fara dukan ta saidai duk wannan kicimillin da akeyi Ya Abubakar bai shigar ma Ummi dan ta daWe da yimana kashedi tace muddun tana rigima da danginta batace mu shigar mata mukyale su yan uwanta ne idan har bazamu iya basu hakuri ba....niko duk tsoro ya kamani bansan naa fara kuka ba kamar daga sama sai gasu Ya Mukhtar da Khalid suna zuwa suka fara raba faWan da kyal aka rabasu ashe duk faWan da akeyi Ya Nizam na cikin part dinsu sai lokacin ya fito ko kallo basu ishe suba ya raSa ta gefen su ya shiga sashen Alhaji Buhari."Ajiyar zuciya Nabila ta shide tace." shi Alhaji Buharin bai nan lokacin da ake fadan

"Aa yana nan,dayake shine babba bayan rasuwar Alhaji Ibrahim Maikaba mahaifin Abban mu sai girma ya hau kan Alhaji Buhari shike binshi duk uwar su Waya

Please Login or Register in order to submit comment