Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ke jero mashi.Shiko baice komai ba dan yafara jin haushin halayen dangin su,musamman halin mahaifiyar shi kallan Kamal yayi yace."Kamal ina Nazma take?ko bata zoba dan Allah kaje kataho mani da matata na rokeka."ya karashe maganar a raunane wasu hawaye masu zafi sukai nasarar gangaro masa.A ufule Momy tace."Wato mu bamu da wani anfani ko Nizamuddeen shine har kake kiran waccen jakar yarinyar ko."? da sauri Kamal yace."Haba Momy kinji abinda doctor yace zai iya samun heart attack muddin za'a ria bata mashi rai dan Allah kiyi hakuri."shiru tayi tanajin haushin Wan nata a hankali ya koma ya kwanta ya na tuna kalar kiyayyar da Nazima ke mashi shine ko tazo asibiti ta duba shi inaga idan yarasa ran shi,ba zata damuba kenan!ajiyar zuciya ya fesae ya maida kallansa ga Sadiq yya riko hannun shi yanai mashi wasa yace."Sadiq ina Ummin ka."? da sauri yace."Dady,Uncle ne ya maidata gida kuma sai kuka Ummina keyi."ya karashe maganar yana kwalla da sauri Nizam goge mashi Nizam yace."Kamal zansa asallameni mutafi gida bansan zaman Hospital din nan."kafin Kamal yayi magana Momy tafara bala'i tace.""Rabu dashi Kamal badai kazaSi matarka akaina ba?ka kyauta kutashi mutafi gida duk abinda kaga dama kayi."shidai Nizam rufe idanun shi kawai yayi yana jin zafin maganar mahaifyar shi ne Kamal yaita bata hakuri suna cikin maganar sai ga Dr Majid yana shigowa yace."kuyi hakuri ku bashi waje ya huta kafin zuwa dare."toh Doctor." baki Wayan su suka fita waje,kujera doctor Majid ya janyo ya zauna kusa da Nizam yace."Doctor miyasa zaka saka kanka cikin damuwa bayan kai kema patient din da sukai kokarin saka kansu cikin irin wannan matsalar why doctor kasan irin halin da kake ciki kuwa."?yayataccen murmushi yayima Doctor mai fassaroro iri iri sannn yace."Kwarai kuwa Doctor nasani saidai kasani ba yanda zanyi ina cikin hali shiyasa,kaga na shiga cikin wannan situation din Mujid."Doctor yace."Meke damunka Nizam?nifa ban fahimceka ba kwata-kwata narasa gane kanka."rufe idanun shi yayi yace."Nasan bazaka fahimta ba saidai kasani mahaifiya da yan uwana baki Wayan su basu jituwa da matata basu sonta ko kadan...ba wannan yafi damuna ba yanda Ummin Sadiq ke bukatar saki daga gareni, wannan shine abinda yafu damuna Majid."a hankali ya buWe idon shi yace."Taya zan samu kwanciyar hankali."Jinjina kan shi yayi yana mamakin lamarin yace."Abokina ashe har yanzun wannan case din bai wuce i think Nazima tabar wannan maganar tuni gaskia banji dadi ba,yanzun kai mike cikin ranka"?..."Bazan saketa ba that's all,i mean idan tunanin saki take nema,ta daina ko kasan ranar talatan nan zamu koma Kotu."da mamaki Doctor Majid yace."Allah yabaka nasara Doctor."Ameen...kaga ba wannan ba,dan Allah ka sallameni yau."?
"Haba Nizam inama laifin kabari sai gobe kayi hakuri haba Doctor.""shikenan amma kada kakara bari kowa yazo da sunan jinyata idan ba matata ba,kasan dan bansan ciwon kai kuma na fahimci Mommy so take ta tarwatsamin sauran rayuwar data rageman."Angama na Nazima Allah yabar so da Kauna."Ameen cewar Nizam da haka suka cigaba da hira kaWan kaWan sannan yai mashi sallama ya fita su Momy ne suka shigo wannan karon da kulolin abinci suka shigo dagani daga gida suke kamar mai bacci yai masu shiru zama sukayi Mommy tace."yamayi bacci kenan."itama zama tayi tana danna wayar hannun ta.Sunanan zaune Ummi da Nazima sukayi sallama waje suka samu kowa yaja ya zauna sai kallan kallo akeyi,Ummi ce tagaida Momy amma da kallan banza tabita,Nizam najin su Nazima yadan motsa alamun yafar a hanakali yatashi yana dan ya mutsa fuskar shi suna hada ido suka sakarma junan su murmushi yace."Ummi sannu da zuwa."Yawwa Nizamuddeen ya karfin jikin naka."?.."da sauki Ummi."Allah yakara maka lafiya."da amin ya amsa sai kallan Nizam yakeyi itama shi take satar kallo a fakaice gyaran murya tayi tace."Ya Nizam kaci abinci kuwa."? Wani irin dadi yaji ya ziyarci zuciyar shi ganin yanda ta damu dashi a hankali ya girgiza mata kai yana dan rankwafar da kanshi gefe a nutse ta duka ta bude kula ta zuba mashi farfesun yan ciki banda kamshi ba abinda ke tashi har saida ya dan lumshe idon sa sannan ya budesu ya daura a kanshi murmushi dauke a saman fuskar ta taa mika mashi,kin arSa yayi yana ta kallan ta yace."Kai Ummin Sadiq kamar ko kinsan abinda nike shi'awar ci kenan Allah yaimaki albarka."ameen."ta amsa tana jin dadi a cikin zuciyar ta ya kawo hannu zai arSa kenan da gayya Fadila tasa hannu ta hankaWar da filat din taje ya wankema Nazima jiki duk kayan ta suka baci."Ohh sorry."tace ko ajikinta hakan bakaramin sosama Nizam zuciya yayi amma ya kanne riko hannun Nazima yafara goge mata,kaaro murmushin karfin hali tayi tace."Karka damu Ya Nizam bari intafi gida in sauya kaya,kaci abincin kada yunwa takama ka."wani irin tausayin ta yaji yana ratsa shi ako wane sashe na jikin shi,shi kanshi yasan Nazma nada hakuri sosai,bata gajiba ta sake zuba mashi wani ta bashi a flat ya amsa,dauko wayar shi yayi ya kira Khalid yace sayiyo mashi gownt ko wace kala ya kawo mashi asibitin shi room VIP side."kashe wayar yayi yafara cin ferfesun sai lumshe ido yakeyi dan dadi,still yana rike da dayan hannun ta cikin nashi...itako Momy ta gama kulewa badai yana nufin nan Nazima zata sauya kayan ba,wane irin fitinannan yaro ne haka,ohni Zaituna."Ummi natafi saidai bazan dawo ba,Ya Nizam Allah yakara lafiya." da sauri yasake rike hannunta yana kaWa kai yace"Aaa bazaki tafi ba,anan zaki kwana."wani irin sauti haka maganar shi ta daki zuciyar Mommy itakam Nazima kasa magana tayi tana son ta anshe hannun ta amma takasa saboda ba karamin riko yai amta ba....ko five minute basuyi ba saiga Khalid ya shigo suna gaisawa ya mikama Nizam."thank you Khalid we shoud meet later."okay Oga"da haka ya fita,a hankali ya damkama Nazima gownt din a hannunta ya nuna mata hanyar toilet da hannun sa juyawa tayi hanyar toilet din suka haWa ido da Momy ta watsa mata harara sauke kanta tayi ta shige toilet tasaka key,Sallamar doctor sukaji ya shigo suka gaisa yace."Momy yakamata kubar mutun Waya ya kula shi insha Allah zuwa gobe zamuyi discharged din shi." da sauri Momy tace."Bakomai Doctor Majid ai ga ar uwar shi nan Fadila saiki zauna ki kula dashi ko.?"sai wani kauWi da karairaya Fadila keyi tace."toh Mommy bakomai ai...."wani mugun kallo ya watsa mata dan dole ta hade sauran maganar bakinta Doctor Majid yace."Haba Momy ga matar shi taya za'ai wata ta kula dashi is better Nazimar ta zauna dashi."rasan abin cewq tayi tsabar takaici...fitowa tayi daga toilet ra zauna kusa da Ummi Ya Abubakar ne ya shigo shida Kamal sai Khalid.Doctor yace." kowa zai tafi abar Nazima takula dashi." cikeda gamsuwa kowa ya yarda Momy tace."Ba yanda za'ayi Nazima ta zauna da Nizam....gani ni uwar shi dan haka ni zan zauna kowa ya tafi."ba Nazima ba hatta Doctor Majid da sauran mutanen room din saida sukayi mamakin jin maganar Momy saidai kallo daya zakai mata ka gano tsantsar tsanar Nazima a cikin kwayar idanun ta ana cikin taqaddama da Mommy sukaji sallamar Abba yana shigowa suka gaisa ya duba jikin Nizam yacema su Ummi da Momy."kowa ya tafi gida abar Nazima ta kula da mijin ta."hakan bai mata dadi ba daman yaji komai tun shigowar shi, bayanda Momy ta'iya haka suka tafi dan tasan Abba baida wasa ko kadan,shima Abba yana gama dubashi suka tafi shida su Abubakar da Kamal shima suna gama ganawa da Majid yayi masu sallama ya tafi, zama tayi gafen gado ciki muryarta ta shagwabar da bataima kowa irin ta sai Ya Nizam tace."ya kakejin jikin ka yanzun ina kemaka ciwo."?cikeda damuwa ta tambaye shi kamar zatayi kuka shiko banda aikin kallan ta ba abinda yakeyi a hankali ya nuna mata kanshi,hannu tasa ta rike kanshi tayi mashi addu'a shiko sai dadi yakeji yanda take rero addu'oi cikin daddar muryarta mai tafiyar da imanin shi a hankali janyota ya zaunar da ita saman cinyar shi daidai saitin kunnen ta yace. "heart beat inafatan ba inda ke maki ciwo a jikin ki ya bakin ki ya warke."? kaWa mashi kai tayi tana kara shigewa a jikin shi tace."Ya Nizam miyasa zakaimin haka da narasaka fa ya kake son inyi da raina?Dan Allah kadaina hukuntani ta wannan sigar saboda idan kajima kanka ciwo kamar ni kajimawa hakan na tabamin zuciya bani fatan wani abu ya same ka kaji nocsol dina."ta ida maganar tana zubar da kwalla....cikin wani irin yanayi yace." heart beat ba kince baki sona ba ya kike so inyi bayan kinsan kece komai nawa kece farin cikina dan Allah karki hukuntani akan abinda banda laifi a cikin shi kema kinsan ina sonki."kwantar da ita yayi a irjin shi yasa tongue dinsa yafara share hawayen dake ziyar a fuskar ta yana shanyesu itadai tayi luf a jikinaa tanajin wani abu na tsarga mata akai saida ya tabbatar da tears dinta sunbar zubowa sannan yafara shafa bayanta yana mata tafiyar tsutsa ji yake kamar ya haWe ta ya huta shiru ne ya biyo baya yana karajin sonta na fisgar shi ga wani feeling na dan taso masaa hankali yakara kasa da kanshi daidai satin kunnen ta yace."Heart beat yaushe zaki bani hakkina...kinsan nayi hakuri ina i need you more."Unexpected taji saukar maganar sa a cikin kunnuwan ta ga sakon nin shi na tsara illahirj gangar jikin ta zuwa kwakwalwar ta musamman yanda hannun ke yawo a illahirin jikin saba karamin saki jikin nata yai ba a gefe daya wani irin mummunan faWuwar gaba taji ta risketa takasa ko magana,shima hakan take a wajen shi da sauri ta rufe idanun ta kamar mai bacci jin ya kusanto da fuskar ta jan tata har numfashin su na tunkudar na juna ya sakar wani irin light kiss a lips dinta bai damu da shirun taba yaci gaba da sarrafata son ransa itako gab sakoninsa je neman zautata jitayi ya fara neman wuce iyaka....da sauri ta bude shanyayun idanun ta da suje fara kankancewa ta rike mashi hannun tace."Ya Nizam kabari pls bacc nike.....bai bata damar karasa maganar da tai niya ba ya haWe bakin su waje Waya yay shiga bata french kiss cikin kankanin lokaci yafara gogema Nazima hadda baki dayan su sai sauke numfarfashi sukeyi....so take ta amshe kanta amman takasa tanajin yasa hannu ya zuge zip din rigarta yana kokarin fidda baki Waya da jikinta batasan sanda tafara kuka ba asaasa tana girgiza mashi kai cikin kankanin lokaci ya lula duniyar mantuwa banda rawa ba abinda jikin Nazima keyi ganin da gaske hakkin sa dai yaje nema batasan sanda ta nemo dan sauran karfin daya rage mata ta tureshi sai shavring takeyi shiko sai aje tagwayen nishi yakeyi ko magana ya kasa sai kallan ta kawai yakeyi, almost 10mnt yana a yai rufe da ciki....itako kokarin maida rigar ta tayi sai rawa jikin ta yakeyi still kamar ba zata iya taka kasa ba ta koma gefe can nesa dashi sosai ta zauna saman three str ta kwanta still kirjin ta na bada sautin ukku-ukku sai tunani takeyi meyasa Ya Nizam zaizo mata da wannan kudurin bayab yasan kudurinta why? Shima Nizam din shiru yayi kamar mai bacci banda cikin shi daya dame shi da ciwo ko motsin kirki baiyi bacci ne ya fara kwashe Nazima duk da yaga tayi bacci ammn baida cikakken karfin da zaije wajen sai juwa yakeyi ya gaza bacci shima rufe idanun shi yayi har Allah yasa bacci yai awon gaba dashi.
Koda aka kira asuba Nazima ce tafara farkawa a hankali ta tashi zaune bayan ta jarabta addu'ar tashi daga bacci a hankali ta mikewa zuwa bed taje ta tada Nizam,wani irin nauyi idanunsa sukai mashi a hankali ya bude su yasakar mata murmushi yace."Morning heart beat matsorciya mai gudun mijin ta,lokacin sallah yayi ko."?yai tambayar da siffar zolaya,gyada masa kai kawai ta iya duk jikinta yai sanyi."help me."a hankali ta Wagoshi takai shi toilet yayi alwallah sannan tadawo dashi ta shimfiWa mashi kafat ya jasu sallah suna gamawa sukayi addu'oi kansa kasa kamar batason kallan sa tace."Abban Sadiq ina kwana."yanda tayi maganar saida yajita har cikin dodon kunnan shi haka yaji zazzaar muryar ta,Wago kanta yayi yace."Lafiya lau sweet heart kinyi kyau sosai."sunkuyar da kanta tayi tana murmushi tace."daga tashi daga baccin."yes i like this situation kinfi kyau a haka kuma kullin kara zamar mani kikeyi kamar taurarawa a cikin taurari ke ta dabance masoyiya ta."tsaddan murmushin ta sakar mashi tace."ina alfahari da kai Abban Sadiq."jinjina kansa kawai yayi yana jin dadi na daban a ransa.itako kallan shi kawai tayi ta kara fadada murmushin fuskar ta tace."Mikake sonci Ya Nizam."baice komai ba sai kallan ta da yayi ya tashi ya zauna saman gado yace."Ko karfe takwas bana san taimin a asibitin nan kibari idan munkoma gida kiman samosa." cikieda gamsuwa tace."Allah yakaimu." waya yakira doctor Majid yace."Kazo kayi discharged dina before 8."Haba doctor Nizam by 9 zai shigo ya jikin naka." da sauki yace sannan yace."bana san nakai 9 a asibiti nan Doctor."suna cikin wayar sai ga sister Maryam ta shigo ta gaida Nazima tana gama abinda zatayi ta juya tazata fita Nizam yace."Sister Maryam come and discharged me."haba Nizam kabari inzo mana zan baka suppliment."i know ka kawomin su gida right "bai jira cewar saba ya yanke kiran....haka sister ta bashi sallama tunda bazata iya gardama da ogan suba kamar jira ya kira Abubakar yace yazo ya dauke shi.Ya tabbatar mashi gashi nan bakin gate din zai shigo asibitin bada jimawa ba,ko minti shidda bai cika ba ya shigo dauke da kulolin abinci a hannun shi cikin basket, mikewa Nizam yayi ya rike hannun Nazima yace."Brother maidani gida bansan su Hafsat sukara zuwa dubiya a asibitin nan."haba dan uwa kabari ko kalaci kuyi ko."?riko hannun abubakar yayi yace."Idan munje gida munyi let's go broth kada kayi gardama pls hurry."tare suka fita sai gaidashi ma'aikata akeyi da cleaners har suka shiga mota suka tafi gida suna isa mai gadi ya bude masu gate suka shiga cikin Maikaba Housing Estate har parking space din gidan Nizam sannan sukayi parking Nazima ta riko shi suka shiga ciki sannan Abubakar ya biyosu da basket din abinci,falon sama suka zauna sannan yaba Nazima abincin tayi saving dinsu, doya da kwai ce sai farfesun kifi mai rai da lafiya haka ta zubama kowa suka fara break fast.

Suko su Momy tafiya sukayi asibiti suka iske ba kowa an sallame su doctor Majid ya faWa masu, cikin fushi tace."Shikenn bakomai dafatan jikin nashi yai sauki ko."cikeda girmamawa yace."Eh Momy da sauki sosai, anjima zan shigo inkara duba shi."shikenan Majid sai kashigo."tafiya sukayi itada su Hafsat ba inda suka tsaya sai cikin katafaran gidan Nizam tana fitowa ko rufe motar bata tsaya yba tashiga cikin falo rai can tajiyo dariyar su sama hakan yasa ta haye sama sai fira sukeyi shida Abubakar itako Nazima sai game takeyi da wayar hannun ta, baki Wayan su suka gaidata itama Nazima gaidata tayi cikin girmamawa,a gadaran ce ta kalli Nizamuddeen tace......

_Anan na kawo karshen Free Page...kunji yanda abubuwa suka faru tsakanin Nazima da Nizamuddeen ya wannan katamurmurar zata_ _wanzu ko Nazima zata samu cikar burin ta?shin Mommy zata aje_ _makamanta?wace Sila ce Dangin su sukayi? andaice Danginmu ne Silar Komai shin minene Silar? Kudai ku kasance da alqalamin yar Mutan Kankia danjin yanda_ _wannan labarin namu zai kasance hanzarta yar uwa ki mallaki naki danjin yanda labarin zai kasance domin tafiyar ta musamman yanzun_ _wasan zai fara domin karin bayani tuntubi wannan number 08160508316._
*Ina fatan Allah ya wadatar da kasarmu da zaman lafiya,muma Allah ya wadata mu lafiya ingantacciya,Allah yabamu damuna mai akbarka wa'anda basuda lafiya Allah yabasu lafiya,Allah yajikan mamatanmu da gafara idan namu zuwan yayi Allah yasa mucika da imani ameen,bissalam.*
_______________
_Akwai ingantaccan maganin<4<4 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=O<_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
&&&
*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT


This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*`ȑRTjHJTД6RT:ږܖܞޞΡ 4NhDF>X2468ܰdг,VĵƵȵԵܵDF|~~ڶ̻ܶJ38XBfDhD~DDD\E^EhEEEEEEF2FJFfFhFFFFNGG
HOO PRRRRRRR
SSSSSSPSRSZSSSSSSST4U6U ̺κ &@Zt 680Jt$&(*VVH~TV
V!33BC.JVOhhhhhh*i,iFi4w&ļƼ8T\rPR\ &>Z\B&8:>t024hjl NPj:??NbSVVccRjTjVjrjVrXrtru*u2uHuuu&v(v2vvvvvvvvw0w2wwwwxxxx}~~pVކJ|Ј
>@BNVXZ‰ĉ<>br@; Q Q Q W W J[ j] ] ne pe e &h Bh Jh `h h h >i @i Ji i i i i i j ,j Hj Jj j j j j 0k k k Xm jm nm pm m n n n n o o p p p p q q q q s s s s t dgd4t t t t fu hu ju v v Zv w zw y pz | | h} } } ~ t~ 
 < >     dgd4 < > dgd4,1h/ =!"#$% 
s666666666vvvvvvvvv666666>6666666666666666666666666666666666666666666666666hH66666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666p62&6FVfv2(&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv8XV~ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ OJPJQJ_HmH nH sH tH N`N Normal dCJ_HaJmH nHsH tHTA`T Default Paragraph FontOJPJQJ^Jfif Table Normal :V 4
l4a OJPJQJ^J(k (No List PK![Content_Types].xmlN0EH-J@%ǎǢ|ș$زULTB l,3;rØJB+$G]7O٭V = C?hv=Ʌ%[xp{۵_Pѣ<1H0ORBdJE4b$q_6LR7`0̞O,En7Lib/SeеPK!kytheme/theme/themeManager.xml M
@}w7c(EbˮCAǠҟ7՛K
Y,
e.|,H,lxɴIsQ}#Ր ֵ+!,^$j=GW)E+&
8PK!@theme/theme/theme1.xmlY[F~/?;I,[6I d
4Ιo9HzQD#p[RrؘӖ{o/4\ e1n k~rG
1)f8kDHi2-t ~#ZJbH:1Ʉ3.ݥXp90@ƆŽ o^^ɜPP
yu)&,j-BYR$H O8@$#
obaT)KU/:RA;i֒0CG 9xu5'O_<ٳfs+W
Ou?}ϋ/oө\ǿ7.U(N{!0wnc.` 0DDhSb$g@Z ,6x?a2f}h%(ܔsia}d"td;@|Kl.4P 411!F\(aM8D!VF7HyYBw:VG&
D-䇘aE6CQ={H6E2q=. SLcm6X 3Ed"Am>c:E3v@P~Ds |w< SZ2O,Q 5y;y=eEG펍|\P M7$|n]ɇ]4`U6G(^_W -v]mޣ{ t q}Е}vr i0 D3]d3Sx:8}d-i*xqCZ}WlqyI@^6Ij!Q_ sZ{aѴhHTmjyV`f 4֕q˭U}( T
""pP\<
4V+ ,&ʇFn&O&x$k#2)(|֫`iA8>v VMru6Ds3
U]Ӯb 65y2ĠizO{]rK[']u4j j KFޱ\$4կ-ݮ-`R֫&}`A<"xNW
@IRـ[n
8r iK~ *~P(5^zBoW m߯{~T@caT.}x
E5&Zi2bQ/,EE\})WqZ߬6;BnQhN[ ~79R`]
ZQJ~Y{J۫=$SbUvPK!
ѐ'theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsM
0wooӺ&݈Э5
6?$Q
,.aic21h:qm@RN;d`o7gK(M&$R(.1r'JЊT8V"AȻHu}|$b{P8g/]QAsم(#L[PK-![Content_Types].xmlPK-!֧6 0_rels/.relsPK-!kytheme/theme/themeManager.xmlPK-!@theme/theme/theme1.xmlPK-!
ѐ' theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsPK]

x >  ^q`\ 
cfN\+XȜ8k]wV7p2*~ESVvQ j t  > 8@0( 
B
S  ?
%BDELMSTVsxy~!)*05>?ABFaghpquvyz~ #$,-/0:;>?BHNRZ^dek
"#'(,-4@BCGHMVZ[`dhimnuwz{~#(13;=GJNRSUVZ[`quv|16=O[^6<b g














        $ % + , 4 5 : ; @ A F G K O T U X Y _ ` g k p q s t y |        % ) * 0 1 3 B G K O P V W \ ] _ g k q u v { | ~  







"
#
*
+
/
0
4
5
8
9
=
>
B
C
L
M
P
Q
U
V
]
^
b
c
h
i
q
u
y
z
~








































 &'+-3:<=ABEFNOVZ^hoprswx
 !&'+,1278=>BCJKQW_`eioprsuv{|~
  $/23:BIJMNUV]^`aefmnrsyz  #,4BRzTVCG16HLQ S 

1 4 :<SU
DJ24#+:?":=]dFIgi<Bz|B)-sxwz33333333333333333333333333333333333333333333333MBwz04xz@wwwwD
5555 5!5&5*5.50515254555>B?BAHIKMU[_ceglnoqsux{}8888ffffffff55555555555555555555555555555555jjjj  
!#5%5&5'5+5,5-5.515255~6~7~9~:;<=5?5A5C5E5H5O5T5U5V5X5Y5]5^5a5b5c5g5j5m5n5o5q5r5t5v5xyz|~ppppδε55555555555555555555555555555[[wwww !#$&'u(u)u-u2u4u=u?uA5C5F5I5J5O5R5T5U5X5Y5Z5`5a5h5j5k5l5n5o5q5r5s5u5v5w5x5z5|5}5~5555555555555555555555555YYx@@@"&`@2h@6t@<@JR@X@\^@r@~@l@@@@@@ (@0@8@ $T@,26:@F@J@PR@XZ@`@fhj@x@@$@X@`@l@t@|@@@@@@@@@ @ @(@8@H@&P@*X@.0d@4p@:|@B@VX@\@b@hj@p@z@~@@@,@4@@@@@@(@0@8@D@$T@,`@4l@8B@L@R@\@`@f@j@p@t@xzH@@@@@@@@@(@0@<@ X@.x@>@B@H@N@R@V@Z@`@d@h@r@vxz@ @ @d @t @ @ @ @ @ @ @>UnknownG.[x Times New Roman5Symbol3. .[x Arial7..{$ Calibri;(SimSun[SOA$BCambria Math hRfpR&7}R&7}!!%),.:;>?]}    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006:>@DZ\^ =@\]^$([{  0
0 000000Y[];[0J) $P'*r2!, Infinix X6511BPLATINUM RADIO 91.1
Oh+'0l 
( 4
@LT\dInfinix X6511B Normal.dotmPLATINUM RADIO 91.12Microsoft Office Word@@G@d}R&7
՜.+,0
px 
  Title

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~Root Entry Fpo1Table>WordDocument. SummaryInformation(DocumentSummaryInformation8CompObjr
 F Microsoft Word 97-2003 Document
MSWordDocWord.Document.89q

Please Login or Register in order to submit comment