Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

watsa mata saida ta sauke kanta asanyaye takasa ko motsin kirki magana yayi cikeda gadara yace."Kada ki kuskura kije Kotu a haka kuma na haramta maki wannan kwalliyar matsawar zaki fita waje kije ki shareta umurni nike baki ba shawara ba."baijira cewar taba ya fita a fusace, Salma ce ta maye mashi baya suka shiga mota suka tafi saida suka biya ta wajen mahaifiyar su dan ya gaidata a cikin bedroom din ta ya isketa ta gama shiryawa itama cikeda ladabi ya gaida ta, ta amsa a takaice...itako Nazima kamar tayi kuka haka taji ta mirrow ta kalli dressing dinta cikeda Sacin rai tace."Wane hukunci zakai man da ya wuce saki daman shi nike bukatar saime wlh badan a gaban Salma kaiman wannan maganar ba Allah da ban goge kwalliyata..."Sumburar baki tayi ta bude Press dinta ta dako atamfa ta saka blue and pink color sai hijab mai hannun sannan ta fita ganin ta kusan makara.
Koda Hajia Zaituna Buhari,tagama waya da aminiyar ta kuma kanwar Na'ima kallan Nizam tayi daka ganshi kaga mai damuwa,gutun tsoki tayi tace"Naji rashin kunyar da kaima yar uwa ta kuma da kanwar ka akan wannan sakaryar yarinyar dai ko?toh bari kaji muddin mukaje Kotu ka nuna ka mutu akan son yarinyar har ka™i sakin ta wlh ranka ne zai mugun Saci! kajini da kyau ni Zaituna Buhari ´a ga Hajia Aisha Maikaba kaf zuriyar Wakin mu bamu da raggo dan haka ni bazan haifi raggo ba dafatan ka fahimta.?"
Rasa abin cewa yayi banda gyaWa kai da yayi alamar eh,awani sashen na zuciyar shi yana tunanin sanar da mahaifin shi halin da ake ciki dan baiji zai iya rabuwa da matar shi, dahaka yai mata sallama itama tashi tayi suka shiga mota tashi nagaba suna biye dashi har zuwa katuwar Spreme Court din atare duk sukayi parking daidai nan Nazima da kannen ta suma sunyi parking, atare suka gaida Hajia Zaituna amman ko kallan arziki basu isheta ba,shiko kallan matar tashi yayi yaga tabi umurnin shi kuma yaji daWn hakan saidai yana ganin bata kyauta mashi ba da take neman takardar saki har takawo shi Kotu, a gaban idanun shi Fadila da Hafsat suka ingije Nazima,su Amina ne suka tareta saura kaWan ta faWi buWe baki yayi zaiyi magana aiko Hajia Zaituna ta wurga mashi wani irin matsiyacin kallo,ba shiri ya haWe kalaman shi da haka suka shiga Kotun kowa ya hallara Alkali kawai ake jira,basu jimaba ya shigo kowa ya mike bayan ya zauna kowa ya zauna Court din tayi tsit kamar an mutu Alkali ya maida kallan shi wajen magatakardan Kotu yaba shi izini karanta case din da za'ayi shara akan sa yace......

_________
_Danginmu ne Silar Komai labari ne daya kunshi tarin sadaukarwa ta wasu masoya da_ _sukema junan su sahihin so.Nizamuddeen da Nazima masoya ne da suka fito a cikin wani irin dangi masu yawan son zuciya da zamba cikin aminci dangine da tarin yan ubanci yayi gaba a cikin zuriyar ta_ _Maikaba.ta zabi mijinta ya saketa saboda Dangin su ta zabi ta rabu da duk wani farin ciki da jin dadin rayuwar da suka gina cikin tsantsar so da kaunar juna,ta zabi tabar uban Wanta badan komai ba sai saboda Danginsu!miyasa ta zabi ta rabu da kowa nata duk akan_ _dangin su,wa'anne irin Dangi ne?minene Silar da zaisa ta nemi takardar saki a wajen mijin ta duk da irin son da sukema junan su.zata samu abinda take nema wajen mijinta?Wannan kaWan daga cikin shimfidar Danginmu ne Silar_ _Komai...ko minene Silar?duk wannan amsoshin bazasu samu ba saikin biyoni a cikin wannan labarin mai dinbin darasi da nishadantarwa._
_Yar uwa,garzayo kada ayi babu ke maza ki mallaki naki danjin dadin karatu cikin jin dadi da aminci akan farashi mai rahusa da arha #500 two post in a day.Via acct no 0777512438 Access_ _Bank Jamila Abubakar Bello show ur evidence via 08160508316._

_*Thank you>ØpÝ*_

&&&
*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA

FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
_____________
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_


_Yar Mutan Kankia cec'þ_


Share
Pls


_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_

Na

YAR MUTAN KANKIAc'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*

_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM.*_
____________________

_Free Page 8_

*Wannan Book na kuWi ne akan farashi mai sauki akan #500(two*
*post in a day)via acct no 0777512438 Access Bank,Jamila Abubakar Bello show ur evidence via O8160508316.*

_Domin magana da writer kai tsaye danna wannan blue link din_=ØGÜ<Øûßhttps://wa.me//.

*Ina jin dadin yanda kuka karbi labarin nan alkhairin Allah yakai gareku a duk inda kuke yar mutan kankia na alfahari da masoya a ko ina=Ø“Ü*


*_COURT_*

"Yau 14/7/2022 Kotu zata cigaba da sauraran shari'ar da Nazima Abdulhamid Maikaba takawo karar mijin ta Nizamuddeen Abubakar Maikaba akan tana bukatar mijin ta ya SAKETA.wannan shine case dinmu ranka shidade."izinin zama Alkali yai mashi yakoma ya zaun yana cigaba da yan rubuce rubucen shi.
Alkali ne yasa kallan Jama'ar Kotun a nutse sannan yace."Ko lauyan mai ™ara yana kusa."mikewa yayi yace."Yes my Lord,i'm Barr Mukhtar Musa Waziri,am here to support my client in person of Hajia Nazima Abdulhamid Maikaba thank you."ya koma ya zauna sannan Alkali ya sake cewa ko lauyan wanda ake kara yana kusa."?shima mi™ewa yayi yace."Am here my Lord my name is Barr Nafi'u Hassan Nakowa nike kare wanda ake ™ara Alhaji Nizamuddeen Abubakar Maikaba thank you,my lord." shima ya koma ya zauna.
Alkali ne yaci gaba da magana cikin nazari da kwarewa yace."Court na bukatar ganin Barr Mukhtar Musa Waziri dan cigaba da gudanar da shari'a akan tsari."Sake mikewa lauyan Nazima yayi ya fito a gaban Kotu yace."Ya mai girma mai shari'a ina son Kotu tabani dama ingana da mai ™ara wato Hajia Nazima Abdulhamid Maikaba."Alkali yace."Anbaka dama Barr Mukhtar."thank you my Lord,Kotu nason taga Hajia Nazima."baki Waya Court din kowa ya koma kallan Nazima jiki mace ta taso harta shiga cikin wajen da ake tambaya ta tsaya."Hajia Nazima ko zaki iya faWawa Kotu dalilin dayasa kike son mijinki ya sake ki."? "Eh, ina son mijina ya sakeni saboda bani son shi."murmushi Barr yayi yana girgiza kanshi yace."Saboda baki son shi,shiyasa kike bukatar saki."?Sake cewa tayi."Kwarai kuwa Barr banjin kaunar shi araina."jinjina kai yayi yace."Gaskia ne saidai nasan kamar bazaki rasa wani dalili ba ko."?.."Saboda DANGINMU."banbarakwai yaji saukar maganar ta cikin dodon kunnen shi."Dangin ku."?ya sake tambayar ta yana jaddada maganar a saman labban sa."Eh Barrister."Gaskiya ne."a hankali ta juya ya maida kallan sa ga Alqali yace."My Lord,kodaban tsawai ta tambaya ga mai ™ara, zanso wannan kotu mai alfarma tabani dama ingana da wanda ake ™ara." Alkali yasake cewa."Go ahead Barr Waziri."ko Dr Nizam na kusa."? A sanyaye ya mike ya iso bakin Kotu ya tsaya a wajen tambaya yana facing din matar shi banda kallan ta ba abinda yakeyi Barr Mukhtar yace."Doctor Nizam,ina fatan kaji abinda matar ka ke bu™ata a wajen ka mi zakace akan hakan."? Wani irin kallan tsana ya watsa mashi yace."Ba abinda bazan ce Barrister,abinda nasani nidai bazan iya sakin matata ba."cikeda mamaki yake kallan Nizam yace."Ko saboda me."?murmushin takaici yayi yana kallan Barrister yace."Saboda ina son ta." gyaWa kai Barrister yayi ya yasake cewa."Inaga yanzun kaji tace bata son ka mizai hana bazaka sauwake mata ba."? Wani irin kallan tsana ya aikawa Barr Waziri sannan yace."Kamar yanda na faWa duk ™iyayyar da Nazima zatai mani ta banza ce saboda nasan taba sona,kuma ko yanzun tana sona dan haka mizaisa in saki matata."Wani irin kallo Barrister ya aikama Nizam yace. "Dr Nizam idan na fahimcika ka™i sakin Nazima ne kawai saboda kana da wani mugun nufi akanta, shiyasa ka™i sakin ta."da sauri Barr Nafi'u yace. "Objection my lord,yana da kyau abokin aikina ya daina jingina munanan kalamai akan wanda ake ™ara,sabod baisan abinda ke cikin zuciyar shi ba."ka kiyaye Barr Mukhtar.Thank you my lord."Brr Nafi'u yace ya zauna,sannan Barr Mukhtar yaci gaba da cewa."Dr Nizam ko zaka iya bani Wan ta™aitaccen bayani akan zaman dakayi da matar ka."? cikeda tausayin kanshi yace."Nayi zama na mutunci da amana da matata,tana sona ina sonta tun lokacin da na auri Nazima har zuwa yanzun ban taSa ganin wani abun ™i daga gareta ba asalima kullin ™o™ari takeyi taga ta bani kulawa,kowane lokaci tana kokarin karemin daraja ta sannan ta rikemin mutuncin ta,kullun kokari take ta girmama iyayena da DANGINA bata sakaki da dukiya ta kowa ne lokaci tana kulaman da komai nawa,a gaskia Nazima ta cika ´ar halak tako ina matata bata rageni da komai ba,bata da wani buri sai taga tafaran tamin sannan tana ™o™ari wajen bawa Wana tarbiya, yanzun haka maganar da nikeyi Barrister ba abinda zan iya cewa saidai ince Allah yai mata albarka."da mamaki yake kallan irin karfin hali na Nizam yace."A haka bayan duk wannan alkhairan nata sun tashi a banza miyasa kake yaba mata."?Barrister kenan mai Waki shiyasan inda yake masa yoyo nidai abinda nasano Nazima tagama man komai a rayuwa kuma kullin kara son ta nike ina mata so na ha™i™a Barister wannan kaWan ne daga cikin zaman da nayi da matata tun auren mu."duk wanda ke cikin Kotun nan tunda ga yan gari har zuwa dangin su saida mamaki ya kama su,kowa da abinda yake sakawa a zuciya,duk irin wannan soyayar dake tsakanin su amman take neman saki a wajen mijin ta anya Nazima bata da taSin hankali kuwa?idan har lafiyar ta qalau,ta zama cikakkar butulu.cikin kankanin lokaci yan gungunai suka fara tashi a cikin kotun Alkali ya dakatar dasu ta hanyar magana sannan kowa yai shiru Barr Mukhtar yace."Naji abinda kace,amma kasani babu yanda za'ayi ace kana kyautata ma matar ka kamar yanda kake ikirari kuma har zata bukaci takardar saki daga gareka,saidai idan akasin hakan kake mata Dr Nizam,nasan dai ba yanda za'ayi ace miji na kyautatama matar shi hakan tace ya sake ta sam hakan ba mai yuyuwa bane dagani wannan labarin da kabada labarin ™anzan kuregene saboda kasan bazaka iya gamsar da Kotu ba,akan son da kake i™irarin kanai ma Nazima ba."Objection my Lord ina son Kotu takara jan hankalin abokin aikina ya daina karyata wanda ake ™ara,dan kawai ya faWi abuida ya sani wannan kamar karya doka ne sannan yana nuna mashi hanyar da zai ™ir™iri ™arya ga barin gaskia nagode ya mai girma mai shari'a."Korafi bai karSu ba Barr Nafi'u,kabar abokin aikin ka yayi aikin shi."komawa yayi ya zauna.Murmushi Barr Mukhtar yayi yace."thank you my lord,cigaba da cewa yayi."Doctor Nizam kace Dangin ku me kake nufi da haka?Sannan ka tabbatar da, ba abinda akema matar ka da har take neman saki a wajen ka."?
Iska mai zafi Nizambya fesar yace."A iya zaman da nayi da matata,bata taSa zuwa ta kawo karar yan uwana ba har zuwa dangi baki Waya,wannan dalilin yasa nace ba abinda naima matata,sannan maganar *DANGINMU* da kaji na faWa dole ince haka duba da yanda nike nida Nazima asalin mu Waya tunda kanwa tace."Murmushi Barrister yayi yace."Nizam kenan, kanwar ka fa kace?taya akai ta zama kanwar ka."?..."mahaifin ta kanin mahaifina ne,uwa Waya uba Waya suke,sannan mahaifiyar ta kanwar mahaifiya tace uban su Waya,wannan shine dangantaka ta da matata."
Kallan kallo akema juna tsakanin ´an Kotu,mamaki ya cika ransu kowa alama'rin ya daure masu kai musamman yanda ake gudanar da sar™ar™iyar shari'ar da kowa ya rasa bakin zaren ta.A wajen Barr Mukhtar kuwa tunda Nizam ya gama bashi amsa ya rasa mizaice mashi saidai abinda ya Waure mashi kai miyasa Nazima take son saki a wajen shi,da alama sunyi zaman soyayya da mijin ta! kafin hali yayi yace."Zaka iya zama Dr Nizam kafin insake waiwayar ka."jiki a matukar sanyaye ya koma ya zauna yana mamakin yanda Nazima take nuna ™iyaya akan shi,sai kallan ta yakeyi kamar wat bakuwa kullun sabuwar abu take koma mashi har yanzun gani yake kamar a mafarki,a fakaice take satar kallan shi karaf idon su ya sarke dana juna wani irin bugu kurjin ta yayi batasan sanda ta sauke nata kan kasa ba,shiko girgiza kai yayi duk da haka ji yake kamar ana ™ara rura wutar so da kaunar ta,a cikin zuciyar shi.
"Hajia Nazima kinji abinda mijin ki ya faWa tun daga dangantakar ku har zuwa auren ku sannan yace kuna son junan ku,ko abinda ya faWa haka ne,kina son shi."?a hankali ta soke kanta kasa tanajin tambayar da Barrister yai mata a wani sashen na zuciyar ta tanajin nauyi da kunyar abinda take aikatawa saidai tanaji bata da wani zabi daya wuce hakan a hankali ta dago kanta cikin sanyin jiki ta kalli Barrister,kowa ya gama kasa kunnuwa dan yaji ta bakin Nazima Shiki Nizam ko kauda ido yakasayi kamar yasamu tv haka yake aikin kallan fuskar Nazima,ga faWuwar gaba data Warsu a ranshi ba abinda yakeji idan kana kusa dashi zaka iya jin yanda numfashin shi ya sauya a lokaci."inalillah...."abinda yake maimaitawa kenan
saida Barr Mukhtar ya sake jaddadama Nazima tambayar da yai mata sannan tace."Gaskiya ne Barrister,idan nace ban son mijina nayi ™arya naso Ya Nizam kuma ya rike nisa amana mutun ne mai karamci,amma daga baya shine mutumin da nafi tsana a duniya kuma mafi munin kalma agareni,banji zan iya furta kalmar so akan sa,na ro™eku ku fahimci yanda na tsani Ya Nizam banji zan kauna ce shi dan girman Allah Ya mai girma mai shari'a,kasa mijina Nizamuddeen Abubakar Maikaba ya SAKE NI,dan bazan iya zaman aure da shi ba."ta karashe maganar tana rushewa da kuka mai tsuma zuciya,shi kanshi Nizam baki Waya kanshi ya juye banda juwa ba abinda yakeji na Wibar shi dan komai bishi bishi yake ganin shi,baki Waya kotun juya mashi takeyi,banda kalaman Nazima ba abinda ke mashi yawo a cikin kwakwalwa.Alkali ne ya buga desk yace."Malama Nazima Kotu ba wajen kuka bane,ra'ayin ki kawai muke bukatar ji,fatan zaki kiyaye gaba."Jinjina kanta tayi tana rufe bakin ta har ynzun tears dinta basu daina sauka ba saman fuskar ta."Barr Mukhtar ko akwai wasu tambayoyin da zaka kara yi mata."?Cikeda ™osawa yace."Aaa my lord saidai ina neman alfarma wajen ka,ka ™ara man lokaci dan neman karin haske akan wannan shari'ar."Jinjina kai Alqali yayi yana ´an rubuce rubucen shi yace."Anbaka dama Barrister Mukhtar."godiya nike my lord."ya koma ya zauna bayan umurni da kotu taba Nazima dan ta zauna itama.Alkali ne yaci gaba da magana yace."Duba da yanda wannan Kotun mai alfarma taji hujjojin lauyan mai ™ara da yanda ya tattauna da mai ™ara da kuma wanda ake ™ara,wannan kotu ta tafi hutun minti talatin asha ruwa kafin ta dawo taci gaba da zama a karo na ukku."buga guduma Alkali yayi sannan ya mike kowa ya mike ya fita kowa ya kama gaban shi,kowa na faWin albarka cin bakin shi musamman ma yan Maikaba Family kuma sunje da yawa Kotun wasu daga cikin su na tsinar Nazima da yawa daga cikin su na ganin gazawar Nizam da ya™i sakin ta,da haka suka fita suma yan gari na tofa nasu albarka cin bakin, cousin din Nizam yazo ya kama shi suka fita yana bashi kwantar mashi da hankali,danko Hajia Zaituna Buhari takaicin Wanta ya gama kamata shiyasa ma ana tafiya hutu tai tafiyar ta gida rai Sace itako Nazima ita da kannen ta su suka fito danko kowa jiki mace,tana ganin halin da aka wuce da Ya Nizam saida gaban ta ya fadi duk ta rasa sukuni a cikin zuciyar ta ga wani irin faduwar gaba mai tsanani ya addabe ta Wani bangare na zuciyar tsantsar tausayin sa ya kamata.......
_(Lallai kam Nazima kefa kikace baki son mijin ki mene naki da zaki damu da halin daya shiga nasa ko mutuwa zaiyi ba zaki damu ba=ØÞkoda yake bari nayi shiru,har yanzun bamu san dalilin dayasa kike neman saki a wajen mijin ki,muna gefe nida tawaga ta,mun zuba=Ø@Ümuga yanda zata kaya>Ø(Ýlet's go my fans<ØÃß<Øûß
@&)_


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
_____________
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_


_Yar Mutan Kankia cec'þ_


Share
_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_

Na

JAMEEYc'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*

_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM.*_
____________________

_Free Page 9_
*Wanga book na kudi ne akan farashi mai sauki #500 two page in a day domin mallakar naki tuntubi wannan number 08160508316.Acct* *details 0777512438 Acceas Bank,Jamila Abubakar Bello.*

_Follow me AREWABOOK dan samun sabon update cikin lokaci_ https://arewabooks.com/book?id=62c8312350d01a38ea3bec0f username Jameey123.

Domin magana da Writer danna link din nan kai tsaye._https://wa.me//+2348160508316.

_I dedicate this page to Ramlat Manga(Mai dambu)kiyi yanda kikeso dashi alkhairin Allah yakai har gadon baccin ki,fatan alkhairi nike maki akoda yaushe much luv>ØpÝ_

```Free page ya kusa karewa=Ø Þ hanzarta ki mallaki naki kada a baki labari=ØÞ```
____________
Bayan kowa yayi uzurin gaban shi,aka fara dawowa daga hutun ta™aitaccen lokacin da Alqali ya bada,wannan karon Kotu tayi cikar da ko a karon farko batayi irin shi ba harda kawayen Nazima na makaran ta duk sunzo labari ya karaWe gari sai zancen shari'ar akeyi,shiko Nizam yana zaune a masallaci sai addu'a yakeyi akan Allah ya Waura shi akan wannan shari'ar yanaji a ran shi matuqar ya rabu da Nazima komai zai iya faruwa dashi,wasu irin kwalla masu dumi suka samu damar ziraro mashi kamar wani karamin yaro,abokin sa Zaharadden keta bashi hakuri yana tausasar shi da dadaWan kalamai masu sanyaya zuciya sunjima a haka sannan suka kama hanyar komawa Kotun saboda lokaci ya gabato.Koda ta Nazima shigo Kotun banda aikin kallan ta ba abinda akeyi wasu na gwada anata zinWen ta kamar wata barauniya haka ake gwadata jiki a matukar sanyaye ta zauna duk ta tsargu,tsakanin kannen Nazima da Nizam ji suke kamar su babbakama junan wuta banda kallan tsana ba abinda suke jifan junan su dashi kowane a cikin su ya samu mihallin sa ya zauna danko Hafsat da Fadila wani matsiyacin kaskantaccen kallo suke watsama Nazima saidai ta sunkuyar dakai kamar bata ga abinda suke mata saidai su Amina da Khadija ke ramawa bata taba cewa tsakanin su akwai wata alaqa atsakanin su,Kotu ce tayi shiru Alkali sakamakon shigowar Alqalali bayan kowa ya mike aka gaida shi ya zauna sannan kowa ya zauna sake gyara glass din idon shi yayi ya gyara zaman shi,ya bada izinin cigaba abatar da Shari'a ana fara shari'ar bada jimawa ba sai ga Nizam sun shigo suma,batare da bata lokaci ba Alqali yai gyaran murya yaci gaba da cewa."Kamar yanda muka Wauki hutun takaitaccen lokaci muka dawo,Kotu zataci gaba da gudunar da shari'ar ta akan tsari da doka dan haka Kotu na bukatar ganin lauyan wanda ake ™ara Barister Nafi'u Hassan Nakowa bissimillah."Tashi yayi yace."Ya mai girma mai shari'a zanso wannan Kotu mai dinbin daraja da tabani dama ingana da mai ™ara Hajia Nazima Abdulhamid Maikaba."wani irin bakin ciki ne ya soki zuciyar Nizam take,yana takaicin yaji an kira mashi matar shi a gaban kotu kowa na kallon ta a banza koda yake ita taja komai,dahar ta kawo case Court....itako Nazima tana fitowa ta shiga gun amsa tambaya ta tsaya,a hankali Barrister Nafi'u ya tsaya gaban ta yace."Hajia Nazima zanso ki gayama Kotu cikkaken dalilin dayasa kike son mijinki ya sakeki,bayan i™irarin da kikeyi na kin tsane shi kuma baki son shi,ko kinada wata hujjar bayan wannan ikirarin da kikeyi."?Da sauri Barrister Mukhtar ya mike yace."Objection my lord bai kamata abokin aikina ya dinga tada jijiyoyin wuya ba,dan tace bata son mijinta kuma ta tsane shi wannan kadai ma ai hujja ce,ranka shidade duba da Nazima ba yarinya bace tasan right din kanta ina rokon wannan Kotu mai alfarma zata jama abokin aikina kunne nagode ya mai girma mai shari'a."Alkhali yayi shiru kamar mai nazrin wani anu sannan yace."Korafi bai ™arbu ba Barrister ya zama dole Nazima tafaWa ma Kotu dalilan ta na bukatar saki daga wajen mijinta,dan tace ta tsane shi dole tana da hujja,cigaba da aikin ka Barr Nakowa."cikeda jin dadi yace."Godiya nike my lord,malama Nazima gareki ko kinada wata hujjar da zaki gamsar da Kotu."?
A sanyaye ta maida dubanta ga Alqali tace."Ya mai girma mai shari'a ina da dalilin dayasa nike neman saki wajen mijina ko wannan kalmar ta DANGINMU dana ambata shima dalili amma yanzun ya zama dole in faWama Kotu dalilina,kodan samarwa kaina mafita....Kamar yanda kowa yaji dangan takata da Ya Nizam ya kasance mijina kuma mafi so da kauna a gareni amma baya saidai a halin yanzun banjin son mijina a cikin zuciya ta."Numfasawa tayi taci gaba da cewa."tunda Allah yasa Ya Nizam ya taso a cikin family dinmu ya kasan ce mutun ne mai Waukar girma da gabata ga kamun kai,ya kasance mutun ne mai karamci da sanin darajar ´an uwan shi,har Allah yasa muka fahimci junan mu,akai mana aure,bakaramin kulawa yake bani ba,bantaba samun matsala da mijina ba ya tsare mani duk wani hakki da Allah ya daura mashi ya sauke mashi bai rageni da komai ba asalima zan iya cewa ba macen data

Please Login or Register in order to submit comment