Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani iri a zuciyar ta zuwa sassan jikin ra yanayin voice dinsa kadai da taji tasan yana cikin damuwa duk da batasan meke damun shi ba,amma saita samu kanta da son zuwa wajen dan taga lafiyar shi saidai shirun ta ya nuna kamar ba zataje ba,maganar shi ta ta dawo da ita duniyar tunanin."Heart beat yanaji kinyi shiru?kizo gareni ban lafiya i need ur help please my dear."A hankali ya kumarufe idanun ta,na few seconds kafin ta buWe su a slow sannan tace "Ok am coming,promise bazan jima ba bcs inada abinda zanyi bansan nai wasting time dina dayawa."?Saida yaji maganar ta har cikin ranshi musamman da tace ba zata iya Sata lokacin ta,duk da yasan ba lokacin dayakai nashi mahimmanci a wajen ta! Koda yake ba zaiyi mamakin jin haka ba daga bakinta duba da yanda ta tsane shi har take mashi bara zanar neman takardar saki....hot breathing yaja yace."hank you my life am waiting for you."a nutse ya kashe wayar yana sakin kayataccen Murmushin sa mai tsada ji yake kamar an mashi albishiri da aljanna samun macen ta gari yana cikin rahamar da Allah kema bayinsa ta zama aljannar su wajen hutawar su."Alhamdulilah."ya furta yana jin daWi Nazimar shi zata shigo Wakin shi sai kallan agogo yakeyi wajen 30 mint bata shigo ba,ji yake kamar ya bita.Itako koda suka gama waya daman wanka zatayi,tashi tayi daga gadon ta nufa bathroom ta watsa ruwa tana fitowa ta shirya cikin night gownt mai armless sannan ta feshe jikin ta da turaruka sannan ta shafa humra mai tsananin kamshi,ta yafa belt a kanta yafa sannan ta tafi a hankali take taku harta isa bakin kofa saidai ta gaza kama handle din kofan bare ta bude ta shiga yana jin kamshinta daya daki hancin shi yai saurin bakin kofar da yake tsaye yana dakon yaji isowar,jin alamamun zata shigo ta yasa shi saurin koma saman gado yaja lallausan eskimoh ya kwanta yana dan jan nishi like wanda yake cwo da sallama dauke a bakin ta, ta shigo a hankali ya amsa ta da murya ™asa ™asa, kallan Wakin takeyi raban da ta shiga cikin sa harta manta danma Nizam baisan ™azan ta tabbata da dakin yayi datti sosai danma Salma na kulawa da komai amman ita bata cikin shirgin shi,so take ta ™untata mashi koya saketa saidai abin na bata mamaki ko ajikin shi duk irin abinda zatayi mashi bai damuwa ya dauketa like small beb da ake tattashin rayuwarta a sannu take tako harta isa bakin bed din saidai takasa zama tsaye tayi kamar wata marar gaskia jitayi ya rike mata hannu cikin lallausan tafin hannun sa,yana kallan kwayar idanin ta cikin idanunsa da suka koma jajja alamun sun sauya kala"Heart beat kinyi kyau sosai."yana ya kira sunan ta da yanda yayi maganar cikin sweet voice dinsa saida yanayin jikinta ya sauya Wan murmushi tayi mashi tace."Abban Sadiq sannu ya jikin."LangyaSar kai yayi kamar karamin yaro yace."Da sauki dear but am feeling hungry."Suna haWa ido ya kashe mata ido Waya saita samu kanta da saurin sunkuyar da kanta ™asa ga wani irin ™warjini da yai mata."Ya Nizam almost 10pm,mikake so."ta samu kanta da tambayar shi.still idanun sa akanta tace."kodai intafi...."saurin rufe mata baki yayi da tafin hannun shi yana sake langaSe mata yace."Haba heart beat kina man horo mai tsanani kiji tausayina mana ko abinci ki dafamin i missing ur falatable cook more pls and pls help me haba tawan."lokaci guda suka saki ajiyar zuciya."nasan nayi dacen miji mai sona saidai bazan iya daukar cuzgunawar Danginmu ba amma kai rahama ne a gareni Ya Nizam."maganar da tayi ta karshe ce ta fita afili.

cikin sanyin jiki ya sauko daga bed din ya du™a gaban ta,a hankali ya sake rike hannayen ta yace."Heart beat kiji tausayina dan Allah kada kice bazaki iya zama dani ba,i can do anything without you Nazma i love u more and more hayati."wani irin son shi da kaunar shi ya dawo a cikin ranta gamida tsantsar tausayinta ya lullubeta saidai mamaki yake bata idan yana fadan abinda yasan ya rigada ya wuce bata zatan zasu maimaita kwatankwacin so da kaunar da sukayi abaya saboda komai ya lalace kallan shi kawai takeyi shima hakan kunya ta kamata ganin Hajia duk sakar zucin da tayi a zuciya amman sai ta basar tace."Forget about this issue yanzun dai mi kake so in dafa maka."? A bazata Nizam yaji maganar ta daki dodon kunnan shi zuwa ™o™on zuciyar shi.wai yau shine zaici girkin Nazima kuma take tambayar shi choice dinshi kodai a mafarki yakeyi.... ita kanta ta fahimci tunanin da yake yi mikewa tayi tace."am going naga baka bukata may be."Baisan sadda ya rike taba kam kamar wanda za'a kwace ta." No i like it,but indomi is ok."gyaWa mashi kai tayi alamar to a hankali ta jiya zata fita harta rike handle taji muryar sa ta doki kunnen ta kamar kamar litle boy yace."Baby zan tayaki cooking din."kallan mamaki tai mashi dama tana shakkar rashin lafiyar Ya Nizam,kodai yayi ne dan tazo wajen shi ganin tanasan halbo jirgin shi yai sauri yace. "I mean mudafa tare kuma ina son in mike kafata ko Ummin Sadiq." ? Yansa ya ida maganar a dan daburce yasata yin murmushi bata ce komai ba sai nudding kai da tayi
alamar gamsuwa,har sauri yakeyi suka sauka saman bene atare sukayi kitchen sai nan da nan yakeyi da ita har mamakin shi takeyi,da haka suka fara Waura indomi sannan ta fara yanka plantain dan tasan yana son ta sosai,shi kuma ya tayata yanka albasa,sai aikin kwalla yakeyi ga dariya na cinta amman ta dake tana basarwa hannu yasa yanadan yarfarwa hawaye na zubowa itadai banda dariyar kasa zuciya ba abinda takeyi ganin itama ta fara damun ta yasa ta zuba mashi ruwa a cikin bowl din,cikeda zolaya yace.
"Madam shine kika barni inata kukan wahala bayan kinsan maganin zafin albasa ko?bakomai zamu gauraya ne." ji tayi gabanta ya faWi a ranta tace."mi Ya Nizam ke nufi?am scared ban yarda da yanayin shiba koda yake miya haWa biri da ga'da nida zai saka ma tsoron me zanji....tafin da yayi da hannun sa kusa fuskar yasata kirkiramurmushin karfin hali.
Matsanancin kishi ya tada Salma daga baccin da takeyi a hankali ta sakko daga gado ta duba fridge din dakin ta ba ruwa ciki sai lemuna Wan ya mutsa fuska tayi ta dauki scape din ta gyala akanta badan taso ba hakanan ta fito,tana ganin kitchen da haske saida taji faduqar gaba kamar ta koma dakin ta sai kuma tayo hanyar kitchen din da sanWa ta iso kamar mai tsoron wani abu tadan leka kitchen din turus tayi ganin Ya Nizam ne da Nazim suma ita suke kallo hakan yasa ta kirkiro murmushi a saman fuskarta tace."Anty cooking akeyi."? Amsa ta tayi da "Eh Antyn Sadiq, zakici in girka dake."?Da sauri tace."Aaa kishi nikeji."Waukar ruwan gora tayi sannan tace."Yaya aci daWi lfy saida safen ku."da ido ya bita baice komai ba,aran shi ko yana ayyana inda wani ya gansu ba Salma ba da abin ya zama tsegumi dan dai yasan haln Salma bata da saka ido da su Hafsat ne da sai yayi masu concret warning,itako Nazima aikinta taci gaba dayi ta har ta kammala sannan ta dauka ta juye a flat,ta soya kwai da plantain ta saka awani spare din plat harta gama kammala komai ,shiko sai kallan ta yakeyi kamar wata bakuwa haka yake kewar komai nata ,Wauko mashi holandia tayi da cup ta mika mashi saman tray sannan ta dauki indomin suka koma Wakin shi,saman kafat suka zauna."Ya Nizam."da sanyayyar muryarta ta kira shi,banda aikin kallan ta ba abinda yakeyi ko amsawa yagazayi."kaci abincin mana."takara kashe murya tana langabar dakai gefe kamar zatayi mashi kuka wani irin tashi tsikar jikin shi tafara yi yarrr haka take zubawa kamar mai tsoron magana yace."kibani da kanki."shima kanshi baisan sanda ya furta kalamar ba,Kallan mamaki tayi mashi kamar bataji abinda yace ba tace."Dama ba yunwar kake jiba kenan?ka tisa abinci gaba,kodai bai maka ba."? Baice mata komai ba,sai ya dauki fork spoon ya Wauko plantain yakai mata a bakin ta,kallan shi kawai takeyi yanda taga cikin kankanin lokaci yan miskilancin sun motsa, girgiza kai tayi tace. "Am satisfied."yunkurawa tayi zata mike ya riketa kam da Wayan hannun shi."kika tafi bazan iya ciba,ki zauna muci tare,I need ur help please heart beat."ya ida maganar yana mika mata a baki kamar bazata ™arba ganin yanda yake jin yunwa kuma tasan halin shi sarai zai iya kin cin abincin,shiyasa ta ™arSa itama tafara bashi a baki wani irin jin daWi yakeyi raban da yaci abinci da matar shi kamar haka har ya manta rana, ji yake kamar an mashi babban albishir sai godema Allah yakeyi,sake bata yayi ta kauda kai."Nakoshi." bai wani matsa mata ba ya aje spoon,cigaba da bashi tayi sai santi yakeyi mata duk da bata son shi amman taji dadin yabawar da yake mata haka tagama bashi har ya ™oshi sai zuba yake mata, itako saidai tayi murmushi suna gamawa kwashe flat din tayi shima ya Wauki kwallin holandia suka nufi kitchen suka aje,atare suka fito har wajen Wakin shi,tayi mashi sallama zata shiga Wakin ta yace. "Heart beat ni kaWai zaki bari in kwana kinsan fa bani lafiya ina bu™atar tai makon ki pls."a hankali ta juyo ta kalleshi ta rasa me zata ce mashi yanda taga duk ya marairai ce,cikeda so ya rike hannun yana binta kwayar idonta da wani irin narkakken kallo mai kashe duk wani kuzarin jikin wanda ake kallo ahankali ya buWe bakin shi yace."Ki kasan.....


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
_____________
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_


_Yar Mutan Kankia cec'þ
_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_

Na

JAMEEYc'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*

_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM.*_
____________________

_Free Page 7_
_Follow me AREWABOOK dan samun sabon update cikin lokaci_ https://arewabooks.com/book?id=62c8312350d01a38ea3bec0f username Jameey123.

Domin magana da writer kai tsaye danna wannan blue link din=ØGÜ<Øûß
_https://wa.me//+2348160508316.
___________
"Ki kasan ce mai yawan tausayi da jinkai kinga ban lafiya bai dace kitafi ki barni ba."a marairai ce Nizam yai maganar,yana dafe marar shi kamar mai ciwon cikin gaske.Sauke idon ta tayi daga kallan shi tace."Ya Nizam bacci nikeji faaa."yanda taja karshen maganar saida tsikar jikin shi ta mike wani irin bakon yanayi ya saukar mashi a lokaci guda."Am so sorry beb,ba zakijima belive me."langabar da kanta tayi tana kokarin kwace hannunta daga rikon da yai mata,duk yanda taso ta zame takasa cikin wani irin salo na daban yace."Heart beat ki yarda dani mana idan kika koma Waki wazai kula dani kinsan yanda ciwon ciki ke katsa mani."kamar mai raWa ya ida maganar yai baya baya kamar zai faWi ™aaa da sauri ta riko hannun shi gam tafara cikiniyar janyo shi jikinta da karfi hakan yasa dawo saman ta,sake rumgume ta yayi bisa kaffaWan kirjin shi daga shi har ita sauke ajiyar zuciya sukeyi suna jan numfarfashi kamar wa'anda sukayi dambe,ita tsoro taji ganin zai fadi,yayin dayake jin wani irin masifafan dadi ya ratsa mashi kohon zuciya a hankali ya shiga sinsinar dogon wuyanta yana shakar dadddan kamshin turaren jikin ta,a hankali ya lumshe manyan idanun shi yana sake yi mata muhalli a kirjin shi sun kai minti biyar a haka a hankali suka dago fuskokin su suna kallan junan su kowa da abinda yake sakawa a cikin zuciyar shi,ko kaftawa baiyi haka yake kallan kwaryar idanun ta yana tabbatar da soyayar shi a cikin su,jikin ta yai masifar sanyi a susuce tafara yin karfin halin turashi,shima yagama shagala da kallan ta duk tsikar jikinta tafara zubawa yarrr jin idanun sa akanta duk sai taWan ta kure jikin ta cikeda karfin hali race."Abban Sadiq saida safe nagaji."juyawa tayi zata shige dakinta cikeda gafin nama ya sake rikota"Ummin Sadiq help me pls muje Wakina saiki kwana kinji yar aljanna."samun kanta tayi da gyaWa mashi kai ga wani irin kwarjini da yaimata bataji zata iya yi mashi musu.a hankali ya haWe hannayen su batai mashi musu ba suka bufi Wakin shi.suna shiga tahau gyara mashi gadon saida ta gama gyara shi tsaf ta kalleshi tana kwabe fuska cikeda shagoba"Ya Nizam zo ka kwanta."zuba mata idanin sa yayi ganin yanda takara yi masa kyau musamman yanda take sarrafa labban ta wajen yin magana da shagwabar ta komai mata yana kara burge shi...ganin yanda ya kafeta da ido yasata kara langwabewa kamar zatayi kuka baisan sanda yace.Kefa ina zaki kwanta."?batareda ta kuma cewa komai tafara tafiya a hankali harta isa saman tree seater ta kwanta akai sannan ta rufe da bargo ta juya mashi baya tana cinno karamin bakin ta,shidai da ido ya rakata a hankali yake tako harya isa kusa da ita ya duka a sifar magiya da lallashi yace."Heart beattt."ya kirata cikeda salon da baisan yayi amfani da shiba ita kanta saida taji voice din har cikin brain dinta zuwa zuciyar ta."uhmm."ta amsa shi cikeda kasala."common muje ki kwanta a bed kinji tawan."immm immm."tace tana Wage kafaWa alamun bata zuwa."plss haba sweet heart." a hankali ta juyo da fuskar ta face din su na facing juna tace."Allah ka ™ara damuna yanzun nan zan tafi Wakina."Sorry."yace ya mike a sanyaye ya kashe light sannan ya saka masu dump light yakoma kan bed ya kwanta,shiru ne ya gauraye Wakin kowa da abinda yake ayyana a zukatan su,sai juye juye yake ya kasa bacci, a hankali ya fara jiyo saukan numfashin ta alamun tafara bacci har tsawon 20mint jin shirun yayi yawa sosai hakan yasa shi duba agogon dake bisa bangon dakin yaga gar 12:30 da gani tayi nisa a cikin bacci,a hankali ya mike kamar mai sanWa yake taku gudun kada taji motsi ta farka har ya isa wajen ta ya duka ya Wauko ta cak kamar ´ar baby ya maida ta saman gadon shi ya kwantar da ita,a hankali ya hau bisa bed din ya kwanta yana rungume ta sannan yasa hannu ya kashe dum light din a hankali ya jamasu duvet ya rufe su yana cusa kanshi tsakanin wuyanta zuwa kirjinta yana shinshinar ta wani irin sanyin dadi da farin ciki ya rufe Nizam yanajin dumin jikinta na ratsa shi ba kaWan yai missing komai na taba,a hankali yake shafata yana wasa da sassan jikinta gently yanda bazai tada taba,ga wani irin daWi da ya mamaye mashi zuciyar,banda juyi ba abinda takeyi,shima a haka amintaccen bacci mai daWin gaske yai awan gaba da shi......
Washe gari da safe misalin karfe 8:00 ya dawo daga masallaci yana shigowa yafara."Heart beat wake up good morning...turus yayi ganin batanan ji yayi kamar ya bita,amma ya hakura,shiri ya farayi zai tafi office wayar shi tahau ringing da ido yabi screen din ganin Sectary kamar bazaiyi picking ba sai kuma ya Waga."Sir good morning."morning."ya amsa yana daura agogon hannun shi."you have a meeting by 10."Okay but zan biya ta hospital kafin time yayi hope ba wani abu."?.."Yes sir."bai kuma cewa komai ba ya aje wayar yaci gaba da shirin sa,saida ya dauki one hour yana shiri banda kamshi ba abinda yake bazawa cikin black suite and black shoe yai kyau masha Allah,bashi ya shirya ba sai 9am yana fitowa ya kalli kofan apartment din Nazima dayake suna facing dana juna kamar zai shiga sai kuma ya fasa a nutse yake footing step kamar bai son saukkowa zuciyar shi nasan taga masoyiyar shi before ya bar gidan dagowar da zaiyi idanun shi sukayi tozali da Nazima tasha gayun ta cikin wani dakkken maroon less dinta daya dace da farta jikinta bakaramin kyau tayi mashi.Cikin kankanin lokaci zuciyar shi tafara racing ganinta tareda lawyern ta yana mata tambayoyi tana bashi amsa ga gyalen data yafa akanta sai daukar ido stones din jikin shi yakeyi,wani mugun kishine ya turnike Nizam take yaji bakin ciki ya taso mashi ko motsi ya kasayi."insha Allah Barrister."tace tana sakin murmushi dagani taji dadin zuwan shi.
A kufule Nizam ya iso inda suke yana facing din Barr Mukhtar ya hade girar kasa data sama,wani irin bugu ta tsinci zuciyar ta tayi jin sanyayyan kamshin turaren da taji ya sanar mata da fitowar Ya Nizam juyowar da zatayi idanun su suka sarke dana juna take gaban ta ya faWi daganin yanda yanayin shi ya sauya.a sanyaye barister ya tashi yana mikama shi hannu yace."Morning Doctor."kamar bazai bashi hannu ba sai kuma ya cije,shikanshi Barister yakasa sakin jikin shi dan dole ya kwashi tarkacen littafin da yake jotting yai mata sallama ko amsawa ta kasayi ya fita.


Kanta kasa takasa kallan fuskar shi tace."Ina kwana."kululun bakin ciki ya haWe yana watsa mata wani irin kallo hakanan yaji haushinta marar misaltuwa a ranshi jin yayi shiru baice komai ta dago kanta ta saci kallan shi karaf idanin su suka sarke dana juna ya dalla mata wani bahaggon kallon dayasa ta rasa duk wani sukuni da natsuwar zuciya tasan kishin sa ne ya motsa sanin waye mijinta."Ya..Ya Nizam kayi...daga mata hannu yayi alamun dakatarwa dan baisan mizaice mata baisan sadda yasa kai ya fitaba yana bugo kafar dakin da karfin tsiya har saida ta rufe idanun ta zuciyar ta na halbawa da karfi,dafe kanta tayi ta fada bisa kushin tana sakin kukan data rasa dalilin yinsa.banda gudu ba abinda yakeyi har bai ganin gaban shi tsoron shi Waya kada akara zuga mashi mata,wani uban cintaya yayi yai parking yana hade kai d stiari kamar zautacce yace."zan koya maka hankali Barrister Mukhtar.Daukar wayar shi yayi har zai dailing number shi sai kuma yafasa ya aje girgiza kanshi yahau yi sai kuma ya dauki wayar ya kira number shi,Barrister dake zaune office yana sauke ajiyar zuciya yaji wayar shi na ringing wani irin faduwar gaba ta kama shi yakasa dagawa harta tsinke sai a kira na biyu yai karfin halin dauka yakara a kunnen shi."waya baka ikon ganawa da matata."?fesar da iskar bakin shi yayi yace."look Dr bawai wani abu na tattauna da ita akan case dinmu ne..."Keep quite harka isa kayi magana da matata a gidana kenan kaike hore mata kunne ko."?"No dr Nizam ka fahimceni...."Silence."ya daka mashi tsawa har saida Barr ya rufe idanuwan sa yace."daga yau nasake ganin ka tareda matata kuma agidana sainayi kararka kabari idan kun hadu tsiyar Kotun ku saikayi duk iskancin da zakayi amma ba agidana ba understand."Nizam..."i said understand or not."?a tsawace yake tambayar."Okay but.."me?har har kana da abinda zakace mani iyeh Barr? shame on you da hankalin ka kake bada gaggarumar gudunmuwa wajen lalata sunar ma'aiki kaji kunya idan kasanta."Kayi hakuri Nizam bansan bata nemi izini daga wajen ka."A sanyaye Barister ya ida maganar duk jikin sa yayi sanyi ,bakin cikine ya turnike Nizam baisan sadda ya daka mashi irin rikirkitartar tsawa harda yan cikin shi suka kaWa tsabar razana yace."Kada kamanta kayi magana da matata without of my permission dan haka ka tanadi hujjar da zaka kare kanta."a rude Barr yafara ba Nizam hakuri."Sorry Dr ka saurari uzurina pls...datse kiran yayi yana wurga wayar bisa kujerar mai zaman banza ya maida kanshi bisa kujera yana maida numfashi mai zafi babban bakin cikin shi yanda Nazima ta zauna gaban kato tasha kwalliya yana mata tambayoyin iska!wani duka yakaima sitiary sannan yaima mita key a slow yake driving garya isa office banda tunani ba abinda yakeyi yakasa komai,ko meeting din da zasuyi saida ya tura mataimakin shi ya wakilce shi,haka ya yini ko uffan baicewa sai tunanin kalaman Nazima yakeyi yanda take cema Barr tana son zaman da zasuyi zuwa jibi mijinta ya saketa..."wannan kalmomi sukema Nizam yawo a cikin kwakwalwa tun yana ganin ™iyayyar da Nazima ke mashi kamar wasa har abin yafi karfin tunanin sa,ganin tunani bayi mashi zaiba shiyasa ya fito daga office din ya hau motar shi ba inda ya sauka sai gidan Grannyn sa,wajen kakar su wadda ta haifi mahaifin shi Hajiya Hafsat Maikaba.
Koda ya isa saida ya gaishe da tsaffin gidan da yake baki daya kakanin su a gida Waya suke wani irin katon gida ne,wanda yafi kowa ne girma a cikin Maikaba Estate,yana da part kala kala a cikin shi,yana fitowa ya wuce wajen kakar tashi Koda ya shiga samunta yayi tana shan fura da nono,washe baki tayi ganin jikan nata tagau tsokanar shi"Haba yaya babba,sai yau nike ganin ka ko?taho kahau cinyar tsohuwa in maka tausa sannan in baka fura a baki kaha."baisan sanda murmushi ya subuce masa ba yace."Wai yar tsohuwar nan sai yaushe zaki iya fadin Nizam ne?kinga kibar wannan furar taki indai ba Ummin Sadiq ta dama taba ba kowa bai iya ba."yaka rashe maganar da sifar zolaya,itama da wasan tace."Wato dayake ni karaina aida'ace agaban Abban kune Abdulhamid da baka ce haka ba shima bai jima da fita ba."a zuciyar shi ko ji yake dama ya tadda shi dan ya kusa zuwa ya sanar dashi case dinshi Nazima,duk da yasan mahaifin ta akwai shi da daukar zafi shiyasa yake kin zuwa wajen shi, danko Abban shi baisan wainar da ake toyawa ba duk da jibi zai dawo daga England(UK)....a zahiri kuwa murmushi yayi yana mata tausa ita kuma tana bashi labari wani irin dadi yaji har yaji ya rage zugi da zuciyar shi ke mashi,da wasa wasa yafara shan furar kuma yaji dadinta bashi yabar gidan ba sai gab da magarib koda ya tafi masallaci ya dawo gida bai bari sun haWu da Nazima ba har ya kwanta duk daren nan bai bacci ba tashi yayi yai sallah yakaima Allah kukan shi...

Itama anata bangaren saita shiga damuwa sodai duk da tana bukatar saki daga mijin ta amman ganin halin da ya fita sai takasa kwanciya har 12am tana jiran shigowar shi saida ta leko ta window amman bataji shigowar shi ba ganin dare yayi yasa ta tafi Waki duk ta gama shiga damuwa da haka taita juye juye karshe bacci Sarawo yayi awan gaba da ita..
Bayan kwana biyu ya kama yau ake komawa Kotu tunda ya tashi ya iske text massage din Barr Nafi'u Hassan Nakowa ya sake tunatar dashi yau ake cigaba da shari'a.Wan guntun tsaki yaja jikisanyaye ya shiga bathroom yayi wanka dakyal yasha black tea sannan ya saka wani black yard ya fita zuwa falo nan ya iske Salma ta shirya gaida shi tayi ya amsa ta a takaice dai-dai Nazima ta sauko daga upstairs tasha ash din Abaya tayi rolling kana ganin ta saika sake kallan ta tsabar kyaun da tayi wani irin wawan kallo ya

Please Login or Register in order to submit comment