Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jimaba naga yadawo da wani basket din suite ne ciki black and ash color sai agogon diamond masu tsadar gaske yana biya suka kai mana kaya a mota,sannan muka tafu gida saida mukayi nisa ya kalleni yace."ki shirya bansan ki makara kinji."toh."nace ina wasa da zoben yatsuna bamu muka iso gida sai karfe biyu yana parking na fita yace."kayan fa."?kallan mamaki na shiga yi mashi yace."koni zan shigo maki dasu."?mamaki ya kara kamani ko magana na kasa dan banyi tunanin duk tulin kayan nan ni ya siya mawa a zatona ko Momy ta bashi sallahu."why are you silent."?a daburce nace."bazan iya dauka ba ba ai."murmushi kawai yaimin ya mikomin leda yace."rikemin wannan ledan."ansa nayi na shiga ciki...ina zama saiga mai gadi ya shigo da akwatina ya aje ya gaida Ummi ya fita can saiga Ya Nizam shima ya shigo zama yayi yace."Ummi sannu da gida."yawwa."maida duban ta tayi kan kayan da aka aje tace."wa'annan kayan fa."? Kallona yayi yace."na yar rakiya ne."mamaki ya kama Ummi tace."Haba Nizam taya zaka biyema mashiririciyar yarinyar nan ku kwaso kaya sai dai kace wanda zai hada lefe haka ake tsaraba."Ummi ba wani abu bane kidaina cewa haka."kadaina biye ta Nazima bata da hankali idan tsaraba zakai mata ina laifin ka siya mata yar
powder da Wan turare."Ummi kidaina faWa dan Allah."ni kaina na tsorata ganin uwayen kayan duk jikina yai sanyi ko magana na gaza."maza ku fiddaman kayan nan tunkan ranku ya Saci."maganar ta tadawo dani tunanin dana lula,shiko duk ya marairaice ya hau ba Ummi hakuri kwafa tayi tace."kun kyauta ai."mikewa tayi tace."idan ka gama biyema shirman ta ga abinci nan a dining."da toh ya amsa daki ta shige abunta."mikomin kayana."mika mashi nayi duk saina kama kaina.Mikewa yayi ya nufi dakin su nace."kayan fa."ki kai bola."yace yana shigewa Waki."nashiga ukku ya zanyi da kayan nan."nima tashi nayi na shige daki kwanciya nayi bansan sanda bacci yai awon gaba da niba can cikin bacci naji ana kwankwasa kofar dakina wani irin takaici naji ya kamani ba yanda na iya nazo na bude kofa,trollys nagani janye a hannun shi ko kallona baiba ya shigo dasu daki rufe kofar nayi na biyo bayan shi nace."kayan nan sunyi yawa Ya Nizam."harara ya watsaman yace."ki zubar idan kin tashi."narai narai nayi da ido kamar zanyi kuka nace."nagode Allah yakara..."godiya na tambaye ki."ohhh ya wannan mutumin keso nayi dashi ne."a zuci nayi maganar,inaji ya bude kofa zai fita sai kuma ya dawo ya bude troly ya dauko wata ash din abaya ya aje saman bed yace."Wannan zakisa."kallan shi kawai nikeyi nakasa cewa komai."are you hearing me."nudding kaina nayi."good."da haka yasa kai ya fita da kallo na raka bayan shi daukar rigan nayi ina kare mata kallo baramin kyau taimin ba bansan sanda murmushi ya kubucemin ba ajeta nayi gefena na kwanta...karfe biyar daidai na farka sakamakon yunwa data taso mani a hankali na diro saman gado na nufi kitchen ina shiga samtsi ya kwane ni da karfi na runtse idanuna ba sadakar dana gama shan kasa sai najini jikin mutun da sauri na bude idanina sai a saman fuskar Ya Nizam kashemin ido daya yayi yace."ki kula da kyau na fahimci kin fiye rawar kai da yawa."turo baki nayi gaba yace."ko bakiji ba."naji."nace inajin haushin sa."miya hanaki shiryawa har yanzun."bacci nayi."na ida maganar na dauki youghourt."bakisan time yayi ba."banjin dadi fa."ruwa ya dauka yasha yace."what do you mean"?harara na watsa mashi ™asa ™asa nace."bazan samu damar zuwa ba."really."? Kasa bashi amsa nayi ina neman fita yace."ki sauri kishirya kafana kafar ki."fita kawai nayi har zan shiga daki naci Ummi tace."har yanzun baki shirya ba."yanzun zan shirya."okay."...ina gama shan milk na shiga wanka ina fitowa nahau shirya na Wauko wani neavy colorbdin material na saka ko make-up banyi sosai ba Na saka kayana ina gama shiryawa na fesa turare sannan na fito daidai Ya Nizam fitowa cikin suite ash color ba karamin sukai mashi ba nima kaina yaimani kyau ba kadan ba,inata aikin kallan sa idanun mu suka sarke dana juna da sauri na sauke kaina kasa yace."jeki kisa kayan dana umurce ki kisa."nayi niyar yima shi musu na kasa magana sakamakon kallan daya watsamani ba shiri na koma Waki duk jikina yai masifar sanyi,badan naso ba nasaka doguwar rigar sannan na sake fesa turare,na saka takalma ash color sannan na fito zuwa falo na tsaya gaban shi nace."nagama."kallona ya farayi from head to toe ya jinjina kai sannan yai gaba kamar wadda kwai ya fashemawa a ciki nabi bayan shi...da sauri driver ya buWe ma Ya Nizam kofa ya shiga baya,Sannan ya buWeman nima na shiga na zauna gefen shi...bamu wani Sata lokaci muka isa Pure Life Center,wajen ya cika dankam da Jama'a musamman Danginmu,bakaramin kudi Daddyn Ya Nizam ya kashema Birthday din ba,saboda Birthday din ya dawo gida daga England dan kawai ya halacci birthday din tilon Wan nasa...da ido nake bin motocin dake parke a katan lott din kai kace dinner din biki ne za'ayi."fito."naji saukar muryar shi cikin kunnuwa a hankali na fito sannan ya rufe kofar mukayi cikin katafaren hall din muna shiga idanuwa suka dawo kanmu,take naji gabana ya fara faWi yanda ake kallan mu like basu taba ganin muba musamman Anty Fadila kasance war tafi kowa son Ya Nizam har cewa takeyi shi zata aura,shiyasa take kula da duk wani motsin shi na kanta.
karki so kiga yanda ake mani kallan banza musamman da sukaga munyi anko nida Ya Nizam...tunda surika ta tagan mu tahade rai hakama sauran yan uwan ta,niko kaina kasa kamar wata munafuka ban nasamu waje na zauna ba,da nayi niyar zuwa ingai sheta saina fasa ko ajiki saboda basu dameni ba ko Ya Nizam din da suke rawar kafa akansa bai gabana ina zaune wata budurwar sa, Zainab tazo ta zauna gefena tace."ke kina kwaila dake zakiyi tunan soyayya da Nizam kiyi gaggawar fita sabgar shi tunkan dare yai maki." duk da lokacin ban zama cikakkar budurwar ba,amma nasan nafita komai...nidai nasan ba son Ya Nizam nike ba Asalima ba watajituwa dake tsakanin mu,saima zalina da yakeci kullin saiya sani kuka shiyasa nakara tsanar shi....
bada jimawa su Daddy da Abba suka karaso cikin hall din bayan isowar su akafara gabatar da bikin birthday din sannan aka fara daukar pictures dangi da sauran abokan arziki sai pictures akayi,niko ina gefe naki zuwa saidai dana dago kai sai mun hada ido da Ya Nizam, Salma ce tazo tajani mukaje mukayi pics baki daya hotunan da bayi basu wuci ukku ba....Waya da Ya Nizam sai nayi da Salma gudan kuma mukayi family,ana cikin pics,aka fara shirin yanka Cake...ina zaune naji an rikemani hannu idagowar da zanyi naga Ya Nizam,bakaramin razana nayi ba,kamoni ni yayi,nabishi kamar rakumi har gaban cake din yakai ni,take Mommy dasu Fadila sukabar wajen...Daddy ya kama hannun mu,muka yanka Cake aka hau tafa mana. A hankali yai mani magana a kunne yace."bazaki bani ba saina roka."banyi mashi musu ba na Webo mai yawan na cusa mashi a baki saida na Sata mashi gefen kumatu."kai ni kaka batama fuska."baki dariya aka Waui dariya, wasu kuma na kara bata masu rai....Ya Nizam yabawa Daddy shima ya bashi.Hango Ummi nayi zan tafi wajen ta kenan naji ya rikeni Kam ya juyo dani ta gaban shi ya debo cake ya bani da naki karba naga ya bata rai...sai naci da sauri na isa wajen Ummi na rugume ta...take du Mommy sunbar hall.
"Ummi zan biki."da ita kikazo."?sauke kaina nayi kasa dandanan idanuna sun sauya kala gani nike ya tsaneni komai saiya takurani banda right din kaina inaji ina gani su Ummi suka tafi saida ya gama gaisawa da abokan sa sannan yazo inda yabar ni zaune yace....

*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
_____________
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_


_Yar Mutan Kankia cec'þ_


Share
Pls



*_DANGINMU NE SILAR KOMAI_*

By
Yar Mutan Kankiac'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC*

*_BISSMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM_*

Free Page 16
*Na kudi ne akan farashi mai sauki for more information contact this no 08160508316.Acct details 0777512438 Access Bank,Jamila Abubakar Bello*

Muna shiga mota muka kama hanyar tafiya gida."Ni kika ba cake da gayya."?sunkuyar da kaina nayi kasa ina murmushin gefen baki."dani kike zancen kin dauki bashi."marairaice fuska nayi kamar zanyi kuka nace."sorry haba Yayana wasane fa."ta gefen ido ya kalleni yace."uhmm kamar wata mumuna amma ba abinda kika iya sai rashin jin magana da tsabagen rashin kunya."dariya nayi nace."shaidan da zakaimin kenan kai Ya Nizam nice fa."?hararar wasa yaimin yace."Ke wa."? Sumburo baki nayi nace."Yar lelen ka."shiru yayi kamar bai ji abinda nace ba yaci gaba da aikin driving din shi yana sakin murmushin da ba lallai ne kagane yayi shi ba."kawar fada na kuma abokiyar..."mi."?nayi saurin dakatar dashi ina tamke fuskata."kinga matsalar ko."? Dauke kaina nayi ina kallan titi nace."mi kuma nayi." rashin kunya mana."uhmm ai nadaina ko."Allah yasa."yace yana karkarta hancin motan sa cikin gidan su,muma fitowa na kama hanya zan tafi gida yace."muje mugaida Momy ko."wani irin rass haka naji gabana ya faWi har zanyi mashi gardama sai kuma nafasa saboda ina shakkar abinda Ya Nizam zaimin...da ido ya kafeni ba alamun murmushi akan fuskar sa hakan yasa na bishi duk da zuciyata cike take da shakkun Momy nasan da wahala muje batareda taci zarafina ba,banda zabi shiyasa na bishi da sallama dauke a bakin mu,muka shiga nidai ina bayan Ya Nizam...ba abinda ya kara Waga mani hankali saida naga kaf kannen Momy suna sashen ta da ganin yanayin su kasan suna cikin damuwa...jikina yai bala'in sanyi muka zauna kasa na gaida su saida kaina na kasa nakasa hada ido da kowa a cikin su amma ba wadda ta amsa gaisuwar mu hakama Momy maimakon ta amsa saita fara surfoman zagi ta uwa ta uba hakama Fadila tahau dungurina har marina saida tayi..wani irin bakin cikine ya tokaremin kahon zuciya,ina kokarin mikewa,Habiba ´ar Anty Lailah ta watsaman miya a kayana...tsaye nayi ina kallan jikina yanda ta batamin...Kukan data saki ne yadawo dani duniyar takaicin dana lula ashe Ya Nizam ne ya kwada mata mari ita da Fadila kowace ta dafe kuncin ta..."sai nayi maganin iskancin ku yau din nan."a fusace yai kan su Habiba zai dake su da sauri Momy ta shiga tsakanin su tace."Akan wannan yar iskar yarinyar zaka mararman ya'ya iyeh Nizam."haba Mommy wai mi Nazma tayi maku ne kuka tsane ta taya zasu wulakantata daga tazo gaidaki gunsu tazo."yimin shiru shashasha ashe daman ™iyayyar da kukema junan ku duk ta karya ce wasa kuke mana da hankali?okay kaima ka koyi munafuncin su ko? wai ku sabon aminci ya tashi harda yin anko sannan danka kara zubar mana da mutunci harda Waukar Cake kabata abaki ko?sannan kayimata shoping akwati akwati duk wannan yar iskar kayimawa Ko Nizam?Ohni Zaituna Buhari na shiga ukkuna shikenan ni na haife masu Wa sunaja kamar rakumi."dandanan idanun Ya Nizam suka sauya kala cikin kankanin lokaci niko banda bari ba abinda jikina keyi ko daga kafata nakasa tsabar kidima da nayi."No Mommy kiyi masu kyakkyawan zato mana all that happen ni nasa kaina ba wani ba miyasa kike fadan haka pls Mommy cool ur mind..."tsinke shi da mummunan mari tayi wanda saida sautin sa ya sauka cikin dodon kunnena yakara gigita sauran yar natsuwar data ragemin yayin da kowa yakara shiga cikin wani yanayi na bacin rai,wanda zan iya cewa shine first time da Mommy ta taba dukan Ya Nizam a iya sanina..."idan baka cikin hayyacin ka yakamata kadawo nutsuwar ka ni zaka fadama haka?open ur ear and mind kaji da kyau indai naci sunana Zaituna Buhari kuma na haihu a cikin Aisha billahil azim saina anso kayan da kasiyama matsiyaciyar yarinyar nan,angaya maka duk abinda zakayi ban saniba."?sorry Mommy."ya furta yana fesar da wani irin huci a saman labbansa."sorry for your self...ke kuma maza ki ciro kayan jikin ki tunda ba ubanki Abdulhamid ya siyaba."da karfi ta fisge mani gyalen abayar dake kaina,ina ganin zasu ciman mutunci su ciremin kaya bansan sanda na gudu ba ina fita na faWa part dinmu inata rusa kuka a falor na tadda Ummi bansan sanda na faWa akanta shiko Ya Abubakar tsoki kawai yaja ya fita,saboda duk abinda zanyi a gaban shi baimin uzuri sai yaga kamar rigima ce da rashin kunya...Ummi tafara tambaya ta."lafiyan ki."?dakyal nasamu na fadama ta komai tana cikin salati mukaji an banko kofar falon mu ko kallan arziki bamu ishe suba sukayi cikin bedroom dina suka fara fiddo akwatinan Ya Nizam yaimin shoping fitowa dasu sukayi falor suka dasa masifar su son ransu ko tankasu Ummi batayi ba tana dai zaune kamar andasa ta ni kaina kamar munafuka na sake lafewa Jikin Ummi,amma saboda rashin mutunci irin na Anty Fadila zuwa tayi ta fara fizgomin rigar jikina da karfin tsiya zata yagata dandai ta tozartani Koda Ummi taga taba neman yimin tsirara batasan sa ta kifawa Fadila mariba saida ta saki kara mai razanarwa.."Ummi tace."KIka kuskura kikara taSaman ´a sai nabaki mamaki kuje can kuyi tsiyar ku, badai nan ba."take Anty Na'ima ta cakumi Ummi da rigima wai dan ta mari ´arta.ana cikin kicimilli sai gasu Anty Hassana da Hussaina sun shigo su kuma Wakin su Waya da Ummi.....rigimar da akai ranar batada dadin ji da sauraro Nabila kar kiso kiga damben bala'in da a kayi danko Momy tafi kowa musifa...."Kam bala'i,lallai Maryam kingiga kin kawo bada karfi ba,ki gama mallake mani Wan...shine zaki mari Fadila dan kawaia anshi hakkin Wan uwan ta."A tsorace nakoma bayan Ya Abubakar ina kuka maicin lamarin danginmu yafara wuce tunani."wuce ki tubo masu kayan su."rai Sace yai maganar da gudu na shige Waki ina aikin kuka,na tubo kayan nakawo masu na kusa iso naga Hajia Na'ima(Mahaifiyar Nabila) ta Wauko kwalba zata kwadama Ummi...bansan sanda na kwalla karaba nakira sunan Ummi da karfi da sauri Ya Abubakar ya tareta ya fisge kwalbar garin masifa ta fadi ™asa ta fashe kai take jini ya balle mata,wasa farin giki maimakon su saduda su tafi gida sai sukace sai sun Wauki fansa....ke kince ba daga tsatso Waya suka fitoba tsabar kiyayayr da sukema Junan su....Yanda hayaniyar tai yawa yasa dangin mahaifina shigowa gidan mu.Dayake sashen su daban yake dana zuriyar Buhari...dan dai duk gida Waya ne saidai kowa da part din su kasancewar su Yayan wa da ™anisu suka fara raban faWan....A gigice Ya Nizam ya shigo ya zube saman guiwowin sa yaba ba Momy hakuri Sannan yahau ba Ummi hakuri Ummi tace."Yiman shiru Nizamuddeen,ban bukatar hakurin ka,kajini da kyau daga yau kada in sake ganin kafarka gidana kuma bakai ba Nazima har abada...bani fatar wata jituwa ta sake shiga tsakanin ku,kwara kuci gaba da zaman doya da manja zaifimi alkhairi, idan ba hakaba duk abinda nai maka kai kaja."cikeda razani Ya Nizam yafara ba Ummi hakuri ni kaina duk da ba shiri mukeyi sosai ba saida kwalla suka cikaman ido karo na farko da Ya Nizam ya fara ban tausayi a rayuwata..."Ummi kada ki nisantani da yan uwana nayi sabon da bazan iya nisa daku ba dan Allah Ummi."Ya ida maganar yana hade hannayen sa sifar hakuri....da karfi Mommy ta bige hannun Ya Nizam tayi tace."Maryam Buhari uwar kace da zaka daga hankalin akan ta dan ta rabaka da zuriyar ta sai akace bazaka rayuba."? Da sauri Ummi ta shige Wakinta tana kuka,Momy tace."marar kishin uwar shi,nima na rabaka da Nazima bakai bata na faWa mak,kuma kada ka sake ka kara shigowa wannan kangon gidan."da haka suka tafu tareda akwatin nan kayan su daga cikinsu suka kama Anty Na'ima aka tafi da ita asibiti ranar gidanmu kamar makabarta tsabar shirun da yayi koda Abba ya dawo ya iske abunda ya faru fadan da yaima Ummi bana wasa bane."Hajia Maryam kin bani mamaki kuma kinyi kaWan kiraba mana zumunci nida Wan uwana idan ke kinkasa sasanta kanku keda ´an uwanki ni bazaki Satamani zumuncina ba da Wan uwana,dan haka ki haWa kayan ki ki tafi gidan ku na sakeki saki Waya."wani irn daram haks naji sautin mahaifina kamar saukar aradu sai naga kamar ba dagske babe...daga mu har Ummi sai muka fara kuka karma ace Ya Abubakar da lokacin shekarar su ashirin da takwas zuwa da tara,ko daki bata shigaba ta nufi kofa aiko mukabita...daka mana tsawa Abba yayi ya hanamu bin Ummi.Duk abin nan a gaban su Anty Hassana akayi shi aiko sun sha kuka da haka suka tafi. Bayan kwana biyu da faruwar abin Daddy ya dawo daga Kaduna wajen kwangilar gina Estate din nan....ya iske labarin abinda yafaru take ya saki Momy saki Waya itama ta koma gida A ranar yasa kai yai tafiyar shi England saida Abba ya shiga ya fita dangnin Mommy tadwo dakin ta acewar laifin Ummi ne....amma Hajja tayi fir tace ba za'a maido su Momy haka muka zauna kamar wasu marayu hatta abotar su Ya Abubakar taja baya ba kamar da ba.
Koda su Momy suka koma gidan su wasa farin girki...sabuwar gaba ce ta balle tsakanin iyayen su mata da(kakar mu Hajia Amina)sai( kakar su Ya Nizam Hajia Aisha)kullin sai an dambace a tsakanin ´a´an su idan ana wani abun kin rantse da Allah ba ilimin addini a jikin su kuma dayawan su akwai malamai ga sani ga banna saboda son zuciya dayawan su suna fadane dan cikar burikan su kusan baki dayan su kowa so yake Ya Nizam ya auri ´arsa badan komai ba saboda kwaWayi dan sunga mahaifin shi yafi kowa kudi a Family din mu....Nauyayyar ajiyar zuciya Nazima ta shide ta kalli Nabila tace."Kinga Nabila idan mukace zamu biye ta labarin Danginmu zamu jima bamu kare ba."Langabar da kai Nabila tayi tace."dan karamin ko kadan ne."murmushi Nazima tayi tace."Shikenan."....Bayan sati da tafiyar su Ummi ranar Ya Abubakar yasaci kafa yaje gun Ummi a wajen dawowa Abba ya kamashi ranar saida yasha duka a wajen Abba sannan ya maido su Ya Nizam gidan mu.bakaramin tsanar shi nakara ba,musamman idan na tuna ta dalilin zuwa gidan su ne yasa Ummi ta tafi gida da banjeba duk haka bazai faruba...ga tsoron bala'in Momy yakara kamani zaman da mukayi sai muka kara shakuwa da Salma...danko su Anty Hafsat suke kaima Momy rahoto.....
Wata irin shakuwa da kulawa Ya Nizam keyi mani sai nan nan yake dani maimakon rikicin dayafaru yasa yakara nesan kanshi dani saima kara kusancin mu yayi...duk yanda zan mashi rashin kunya dan in samu ya tsaneni mudaina zama inuwa daya saiga basar bai damuwa ba kamar Da ba dayake cin zalina.
wata rana su Anty Hafsat keda girki sukace sun gaji nida Salma zamu dafa,daman jira mukeyi saboda marmarin girkin mukeyi kasancewar mu sabon shiga jikin mu rawa muka shiga kitchen mukayi girki jallof din taliya dama bawanu kwarewa mukayi akan girki ba aiko na cika gishiri...ga girki nata kamshi saidai duk wanda yaci sai ya guntse taliyar rsabar ba test saina gishiri hak sukaita tofarwa....hatta mu masu girkin saida ya gagare muci, Ya Nizam naci da kyal ya hadiye ya ture flat yace."girkin nan ba test mikuka jabga a ciki kunsan baku iyaba zakuyi mana jagolgwalo."kamar inyi kuka nayi kwafa inajn haushin kalaman shi sai kace shi kadaine ya kushe girkin sai tashi tafi yimin zafi tashi nayi ta zubama gaban kofar sakin su mai na koma na zauna kamar na abinda na aikata."ina jiyo salatin Ya Abubakar da sauri na isa wajen dakin nasan abinda na aikata ashe Ya Nizam ne yafadi kasa sai aikin Wasshhh yakeyi da alama ya bugu sosai dariya na kece dashi abuna kwafa yayi hakan yasa Ya Abubakar yabini na gudu da haka yataimaka mashi ya tashi gwalo na dinga aika mashi dashi saidai yai murmushi ina ganin Ya Abubakar ya shige daki nace."daga yau ka kuma cema girkin mu jagwalgwalo saina kara kadaka kasa."yi yayi kamar bai jini ba shima ya shige daki....

Bayan kwana ukku ba kowa a gidan duk antafi islamiya ranar saina makara saboda ko wanka banba,fasa zuwa islamiya nayi na shirya zan shiga wanka dai-dai kofar shiga bathroom naga wutsilniyar maciji..bansan sanda na buga ihumai rikitarwa nayo falo a razane duk na rude Ya Nizam na gani yana aiki da system din shi bansan sanda na faWa kanshi ba sai aikin kuka nikeyi da kyal ya rarrasheni yafara tambayata ba'asi ko magana nagaza sai aikin nuna mana dakinmu da nikeyi har yanzun kukan nikeyi marar sauti."muje inga mine tunda bakya magana."tunkan mukarasa nace."Kada ya cijeka maciji ne fa." dan waro idanu yai waje yasa hannu zai kama na damke shi kam ina kuka nace."dafi Ya Nizam kada ka rike shi dan Allah."yanda na rude bana wasa ba baibi ta kaina ba ya riko shi sai wutsiniya yakeyi ya tunkaroni dashi buga tsalle nayi ta fada saman gado una zanga ihu."calm down anty rigimatu na."rufe idanuna nayi ina kuka."kodai kiyi shiru konasa ya cije ki."kame bakina nayi da hannuwana sai raha ido yake ina ganin ya saki shi kasa ya daina motsi ya tuntsire da dariya yace."is for jock."ashe macijin roba ne...Kuka na saki harda majina yace."am telling you that zamu hadu gobema ki kara saman mai na fadi sainayi maki abinda yafi haka disturbance girl."Wata irin kunya ta rufeni ko kallan shi na kasa ban kara jin kuya ba saida na dubi jiki naga towel din dana daura dan harna manta da towel ke jikina ga nafara girma ba laifi tunda halittun jikina sun fito sosai...A hankali na kalle shi naga ya kafeni da wadatattun eyes dinshi kunyar naji takara rufeni...da gudu na fada toilet na rufo kofa wannan shuje karon farko da nafara jin kunyar Ya Nizam a rayuwa ta....Kinsan abinda ya faru a gidan Alhaji Buhari."?nauyayyan ajiyar zuciya Nabila ta fesar a hankali tacea kawata sai kin fada."cigaba da cewa tayi.

_____________
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki

Please Login or Register in order to submit comment