Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan dan insamu mafita kuma in Wan huta shine zaka kawo manu maganar Company kaga malan kada ka isheni da wani maganar Company can."gaskia kace wani abu Bro."bai kuma cewa komai ba ya kwanta ya maida idon sa ya rufe kamar mai bacci.Shima Abubakar din laptop din shi ya dauka yaci gaba da aikin shi saidai yana mamakin yanda Nizam ya mutu akan son Nazima,koda yake aiki amma baki daya hankalin shi nakan abokin nashi tausayin shi ya cika mashi zuciya.

A wajen mahaifiyar Nazima wato Maryam Buhari tana zaune ita da aminiyar Hajia Zainab Mansur Maikaba.suna tattaunawa akan Family issue musaman case din su Nazima sosai Hajia Maryam faWa."Allah ya wadaran hali irin na Nazima ina amfani yarinya sai mugun abu tayi hakuri ta zauna Wakin ta amma abu ya ta'azzara."haba yar uwa akan me zaki dinga zagin yarki?kan marassa mutunci zaki dinga zagin yarki? kina ganin uwar yaron nan Zaituna yanda ta tsani yarinyar kowa yasani.sai kace ba uban ku daya ba amma taki jinin ki,dan kuna yan ubancin ku ai ba hauka bane da zata takurama yarinya karama duk wannan musibar da kikagani tana faruwa umul'aba iinta daga ya'yan gidan Baba Mubarak ne sun haWe kai da ita sai zuga Zaituna sukeyi ita kuma tabiye masu sai kace marar hankali,abin takaicin ma har labari naji wai hajia Zaituna ta dauko lawyern da zai kwatar ma Wanta yanci a Kotu wannan wane irin abin kunya ne."Murmushin takaicu Hajia Maryam tayi duk da bataji daWin abinda yar uwar ta tayi ba saidai ba zata nuna rashin jin dsdin taba agaban dangi,ajiyar zuciya ta shide a sirrance."nifa banga laifin Anty Zaituna ba,kwara a koyama Nazima hankali,kuma wlh ba abinda zai kaini Kotu,itama da takai karar tama samu uban tama ta yafe mata."yanzun dai ba bolar ya'ya idanma zaki rungumi yarki to kin runguma shawara nabaki."cikeda kosawa tace."Kinga bansan ana mani firar Nazima,kuma bazan mata baki ba saidai abinda bata sani ba Nazim alkhairi ne a rayuwar ta duk da nasan Dangin mu basu san auren su da Nazim,amma tayi dacen miji na gari."Gaskia kam saidai inaga wannan dalilin yasa tace ya sake ta."Hmm yaro man kaza nidai nawa ido bazance komai ba bare har raina ya baci a banza,inzo in Sata da yan uwana muna zumuncin mu gwanin dadi,kibar biye tsigumi Family din nan."
&&&
After three days Nizam ne zaune a office yana aiki na wasu files da Sec din shi ta kawo mashi, yaji shigowar ta gaida shi tayi cikeda girmamawa tace yayi ba™o,kuma yace yana bukatar ganawa shi urgently,Wan shiru yayi sannan yace ta shigo dashi bayan fitar ta bada jimawa sai ga Barrister ya shigo mamaki ya cika Nizam,ya bashi waje ya zauna suka gaisa,a nutse ya gabatar ma Nizam da kanshi yaci gaba da cewa."Am Nafi'u Hassan Nakowa nine lawyern da zai wakilce ka a Kotu,nazo dan inji daga bakin ka."A fusace Nizam ya bugi katon tebur din dake gaban ya mike tsaye."Get out of my office ko nafada maku ina bukatar wani lawyer?kana tunanin zan iya tsayawa gaban Alkali da wani lawyer wai ina jayayya da matata?look Barister maza ka fitar man office bani bukatar wani lawyer! abinda Nizam ya sani ba zai tana sakin matar shiba zaka iya tafiya."Duk abin nan Barrister ya kafe Nizam yana nazarin shu ga tausayin halin da ya shiga ya cika Barrister yace."Haba rankashidaWe kayi hakuri,nima bawai dan ina goyon bayan ka saki matar kaba, saidai ka sani mahaifiyar ka da kanta da Wauko ni dan in kwatar maka yan'cin ka a gaban Kotu."da mamaki Nizam ya buWe bin Barrister da wani irin watsastsen kallan tsana yace."Ni zakace ma haka......

This book is paid,it's 500 via acct no 0777512438 Acces Bank,Jamila Abubakar Bello.for more information contact this no 08160508316.Thanks
&&&
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
_____________
*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951


Share
Saboda Allah

_Yar Mutan Kankia cec'þ_


_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_

Na

JAMEEYc'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*

_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM.*_
____________________

_Free Page 5_

_Follow me in my acct AREWABOOK dan samun sabon update cikin lokaci https://arewabooks.com/book?id=62c8312350d01a38ea3bec0f username Jameey123.

Domin magana da writer kai tsaye danna wannan blue link din=ØGÜ<Øûß
_https://wa.me//+2348160508316.

_Payment is on going hanzarta ki mallaki naki yar uwata kada ayi babu ke it's 500 via 0777512438 Acces Bank Jamila Abubakar Bello and show ur evidence through this number 08160508316._
______________
"Ni zaka faWama haka?dan Momy ta Wauko ka amatsayin lawyer na sai akace maka ni bansan right dina ba?kaga Barrister ka fita a idona tun muna shaidar juna akan Nazma ba abinda bazan iya ba ka saurareni da kunnen basira inda akana dasu ni bazan taSa sakin matata ba,undersatand?malam fitar office ina aiki kada karka Sata man rai a banza a wofi,kuma ina gargaWarka kayi gaggawar fita harkar DANGINMU! tafi karfin duk tunanin ka,kasa ido kawai ko mu dake da madafan iko munsa ido bare kai Wan karere,idan kuWi kake so zan baka ko nawa ina so ka bijerama umurnin Mahaifiyata."Girgiza kai Barrister yayi yana nazarin Nizam dan ko shakka babu Hajia Zaituna zatayi artaba da Wan nata kafin ya saki matar shi dan ga tsantar son da yake mata atattare dashi."Kai ko wane kalar mutun ne Nizam?mi zai hana bazakayi kishin mahaifiyar kaba?Kasani amatsayina na Lawyern ka nai maka alkawali bazaka rabu da matar kaba haWin kanka kawai nike bukata kuma ka Wauke ni a matsayin lawyern ka kamar yanda mahaifiyar ka ta bu™ata."Wannan karon wani irin matsiyacin kallo ya watsa mashi gani yake ya bala'in raina mashi wayo da tunani cikin tsanan bacin rai ya nuna mashi kofa."Get out of my office."Haba Doctor Nizam ka jira kaji me zance maka mana."Sake nuna ma Barr Nakowa kofar fita yayi,ba karamin kulewa Nizam yai ba kuma ya fahimci duk abin da kannen shi kema Nazim tabbas Momy ta sani kuma ita ke saso tunda gashi har ta shiga cikin case dinsu saSanin Ummi dake alkunya bata cewa komai"Doctor Nizam kayi shiru kace wani abu mana pls."kallan shi kawai yayi ya kauda kai."Yanzun mi kake bukata wajena."? kafe shi da ido Barister yayi batareda ya kuma cewa komai ba,wani kululun bakin ciki ne ya tokare Nizam cikeda kosawa yace."Dakai nike magana zaka kafeni da kallo kamar wani mai laifi idan baka bu™atar komai ka fitarmin office inada aiki a gaba na."yanayin in™ina daya zoma Barister cikim kankanin lokaci yace."Aaa doctor ba haka bane inada abin cewa mana ina bukatar kabani ta™aitaccen tarihin ka dana matar ka dan insan ta inda zan kama kafin next week mu koma Kotu."Wani irin takaici ne ya kama Nizam take."Ina kaunar matata kuma ina son ta,kuma inaji a raina da sonta zanyi numfashi na,na karshe wannan shine takai taccen tarihina.Hope hakan ya gamsar dakai ko."?gyaWa kai Barrister yayi."zaka iya tafiya."
Tunda Barister Nafi'u ya fahimci Nizam bazai bashi haWin kai ba jiki sanyaye ya mike yaima Nizam sallama ya tafi cikeda da takaici.Yana fita Nizam ya mike yana kaima bango duka da karfi banda zafi ba abinda zuciyar shi ke mashi a lokacin"Why Momy? mike damunki ne?miyasa dangin mu zasu saka ido akan matata?me suke shirin yi!Da sauri ya dafe kanshi dakeji yai mashi nauyi kamar zai bare gida biyu yace"tabbas idan har Momy zata dinga yiman haka ta Wauko tubbar lalacewar rayuwar Wanta da kanta zata kashe ni Momy kada kimin haka."haka yaketa surutai kamar yana gabanta yanda ya koma abin tausayi.Bai aune ba yaji ana rafka uban tafi cikin office din shi."Lallai Ya Nizam nayi mamakin jin waWannan kalaman a cikin bakinka! saime danka rabu da Nazima mene a ciki?insa wannan wawiyar yarinyar daka nace mawa bata fimu da komai ba,idan ka rabu da ita,saika sake auren wata a cikin mu koya ka gani."cewar Fadila da tayi nisa cikin kogin kaunar Nizam,Wiyar kanwar momy ce wadda suke ciki Waya a hankali takaraso gaban table taja sit ta zauna ta harWe kafa Waya bisa Waya tana taunar chewgam ™as ™as haka take bata sauti,cikeda karairaya take kallan Nizam tana zame dakeken glashing idonta wanda yakara mata kyau sosai ta sake kallan Nizam,da kanshi ke haWe da bango office din baice uffan ba."Na fahimci kana mamaki dan nace karabu da waccen aurakar matar......tun kafin takai aya Nizam ya wanke ta da tagwayen maruka a kunci wani irin masifaffan raWaWi ya ratsa Fadila.har kwanyar kanta bata san ta fara sakin fitsarin wando ba tsabar kidima."This is last warning da zaki dinga jifan matata da mummunar kalma,uwar ´a´ana zaki cema aura agaban idona?kaf DANGINMU ban Webema kowa hula ba wlh duk wanda ya kira Nazima da haka sai na wulakanta shi bare ke stupid get out!"mikewa tayi a tsorace tana dafe bakin ta dake fidda jini kamar wadda kai.ya fashemawa a ciki ta isa bakin kofa ta juyo ta kalle shi tace."Ya Nizam ni zaka mara akan waccen yarinyar? "Call her Nazima,kada in sakejin wannan kazamin bakin naki yasake gigin kiran ta da yarinya tafi karfin yarinya awajen ki bebcareful."Kuka ta kece dashi wani irin bakin ciki ya takarema Fadila makoshi Ji take kamar ta mutu tsabar takaici tace."Tabbas baka cikin hayyacin ka Ya Nizam i think so take ta kasheka."ta kasheni mana kinada problem da hakan?koda zata kashe ni ba ruwan ku,look Fadila kada kishiga abinda bai shafeki ba zaki iya fita."Ya ida maganar yana nuna mata kofa,itako ta kasa ko murza handle din takaicin Nizam na neman kasheta da ranta."Haba Ya Nizam ka s...."Stop it Fadila idan kika ida maganar nan wlh sai nayi suspension dinki a Company nan take note! I say get out of my office!."Ya ida maganar da mugun bacin rai.A sanyaye Fadila ta fita jiki ba kwari,a ranta kiwa ta dauki aniyar saita raba Nizam da Nazima kota halin ™a™ane sai ta maye gurbin ta a cikin zuciyar shi,shiga mota tayi ta figeta da matsiyacin gudu tana huci kamar wata damisa tsabar fushi tabar office tana driving tana kuka....

Zaune take a Wakin ta ita da kanwar Hajia Hassana Buhari,faWa takeyi mata akan neman sakin da take nema wajen Mijinta."Haba Nazima baki da hankali zaki nemi saki wajen mijinki duk labari ya karade family kinkai Nizam Kotu ke ko kunya bakiji anya kinada hankali kuwa?kaf zuri'ar mu ba wadda takaiki dacen miji mai sonki da kishin ki kamar Nizam amma baki gani,dan haka wlh ki farka daga nauyayyen baccin da kikeyi tunda wuri,matukar kikace zaki biyema cuzgunawar da Hajia Zaituna zata dinga yimaki abbas ba ranar da zaki samu jindadi a gidan mijinki dan baki ga komai ba wlh,haka mahaifiyar mu tasha fama da mahaifiyar su Zaituna ba irin wahalarta da bata shaba haka sukayi artabar da bamu fata a sake maimaita kwatankwancin ta cikin family din nan kwara ki rike mijin ki dakyau so suke ki rabu dashi ga ´an matan family nan su aure,daman tayaya kika aure shi kowa na san Nizam amman yace ke yake so kwara kisan abinda kikeyi tun wuri.

ita ko a zuciyar tajitake kamar zata fashe."dan yana sona damuwar shice nidai bazan iya zama dashi ba kodan DANGINMU! mutanen da suke suyi ajalina."mikaka ce."Wan sosa keyar ta tayi alamun jin kunya tace."Anty nifa wlh yan uwansa basa kauna ta kinga fa yanda suke wulakan..."kinga Nazima banzo nan dan bincike ba nidai ina baki shawara a matsayin ki na ´ata kuma sha™i™iyar ki,kimaida komai ba komai kinji?kinga bari in tafi kada sirikin nawa ya tadda ni zaune."a sifar zolaya ta ida maganar.Suna mikewa sukaji ance."Ba dole ki gudu ba bayan kin gama kunso a sirrain ki,na gadon gado kin kawo mata dan ta kashe mamu Wan uwa,to wlh ta Allah bata kuba Hajia Hassana."Cewar Fadila da tazo gidan Nizam dan cima matar shi mutunci.
Cikin Sacin rai Hajia Hassana tace ma Fadila."Ke Fadila ni kike cewa ´ar asiri toh indai ni zakice ma haka ki saka a ranki kin faWama Na'ima Buhari wannan maganar duk jirgi Waya ya dauko mu nida ita."Da sauri Fadila tace "Kinga malama karki kuskura ki taSo uwata inba haka ba sai nayi maki rashin mutun ci!."Cikin kosawa Nazim tace."Amma hakan baidace ba Fadila baki da kirki kanwar mahaifiyar ki zakima rashin kunya."?..Dakama Nazima."ta daka mata tsawa ta nufota a fusace tace."Wato ke karamar munafuka zaki saka mani baki a cikin magana ta ko? Ke gaki yar iska kanwar uwar kice dai amman ni ba abinda da ya haWani da wannan koWaWiyar sannan kiji abinda zance maki kina gadara akan Ya Nizam wlh blh sai na tarwatsa ala™ar ki da Ya Nizam munafuka jahila da™i™iya fasi™a."tunda Fadila ta fara magana a firgice yasa Salma fitowa da gudu ta fara jan Fadila ta nasan tabar gidan baki Waya ita ko Nazima kanta ya kulle wai itace fasi™a! shanye damuwar ta tayi tafara ba Anty hakuri tuni Hajia Hassana ta Wauki jikarta zata tafi,itama ta hade fushinta,takara karfafama Yar tata guiwa sannan ta fita ta hau motar ta ta tafi gida duk acikin Estate ne.
koda Salma tayi nasarar fidda Fadila a cikin gidan Nizam tsayawa tayi gab da motar Fadila tafara cewa."Haba Anty Fadila kinada hankali kike waWannan maganganun karfa ki manta Anty Hassana kanwar Umma ce,sannan kalaman da kika gayama Anty Nazima gaskia sun taSa zuciya ta!."BankaWe ta Fadila tayi tace."Munafuka ai daman tuni Hajia Aisha ta fidda ki a cikin zuriyar Jikokin ta Nazimar banza da wofi nace mata auraka kuma fasi™a,kiyi abinda zakiyi sakara dake marar kishin zuci."tasaka kai ta shige cikin motar ta."Haba Anty Fadila idan rai ya Saci....tuni ta fizgi mota ta fita a guje kotakan Salma bata biba komawa cikin falo tayi duk ranta ba dadi,abin mamaki iske Nazima tayi tana kallan tasha bollywood kamar ba ita aka cima zarafi, zama Salma tayi kusa da ita ta fara bata hakuri cikeda da jin daWi tace. "Komai ya wuce ´ar uwa kadaki damu kanki."cigaba da yar hirar su sukayi gwanin dadi saidai duk taraiyar su taWan ja baya ba kamar da ba,da basu iya boyema junan su sirrikan su aminaine sosai kowa yasan tarayyar su amma tunda Nizam ya auri Nazima saidai Momy ta lalata alqar su.Kiran sallar da akayi ne ya tashe su,suka nufi daki dan gabatar da sallahi.....

_Payment is on going hanzarta ki mallaki naki yar uwata kada ayi babu ke it's 500 via 0777512438 Acces Bank Jamila Abubakar Bello and show ur evidence through this number 08160508316._

Koda Nizam ya yadawo gida da daddare bayan isha'i bedroom Nazima yafara biyawa saidai tasa lock tunda ta tafara neman saki wajen shi bata bari wata tarayyar auratayya ta shiga tsakanin su,duk wani hakkin shi Nazima ta hana shi haka yake hakuri shidai fatan shi, bai wuce ta hakura da maganar sakin da take nema ba tanajin yana knocking amman taki bude wa,saka kanshi yayi jikin kofar kamar mai raWa yace."Heart beat badai harkinyi bacci ba? kiyi addu'a kinji Ummin Sadiq,I love u so much take care of ur self to me.."tunda yafara magana Nazima ke kukan zuci abubuwa masu yawan gaske ke mata yawo a cikin kwakwalwa musamman soyayyar su da yanda suke matukar kula da junan su shiru kawai tayi kamar mai bacci.A nashi bangaren koda yajita natace komai ba shima tafiya yayi yana karajin kaunar kwance a kasan zuciyar shi,kafin ya shiga Waki ya nufo falo ya zare wani karamin abu a jikin bango da alama camera ce,yana zarewa ya shiga Waki ya watsa ruwa sannan ya dawo kan bed ya zauna yana kurSar black tea dama bai rabuwa dashi a flask a hankali ya saka memory a jikin system din shi yana cewa." Yaudai banso inga abinda DANGINMU kema Nazima idan bani nan narasa gane meke faruwa a cikin gida na."ya ida maganar yana fesar da numfashi mai zafi ya aje Aje cup din saman side drower cikeda natsuwa yafara kallo ga mamaki Fadila ya gani tanata wulakanci tunda ga abunda taima Anty Hassana har munanan kalaman da taima Nazima da fadan da Salma tai mata zuciyar shice ta fara duka da ™arfi da karfi da sauri yasa hannu ya rike wajen dake mashi zafi yana kiran matata zata kira da jahila kuma fasi™a! lallai yau saina koyama Fadila Nura Maikaba hankali a cikin Estate din nan duba wist clock din hannun shi yayi yaga 8:30 a fusace ya fita ya shiga mota da sauri mai gadi ya bude mashi gate ya fisge mota daga shi sai farar jallabiyar jikin shi harya isa cikin harabar gidan su Fadila ko parking kirki baiba ya kutsa kai cikin falon su,lokacin tana kallo ita da kanwar ta Mami baki dayan su, suka mi™e tsaye ganin Nizam ayam dandai duk tsoro ya kama Fadila duk ta raima gaskiyar ta......
&&&
*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
_____________
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_

*Anfara kuma anakan yi kema garzayo kada ayi babu ke Danginmu ne Silar Komai na kuWine kizo ayi tafiyar taredake domin tafiyarma ta musamman ce*


_Yar Mutan Kankia cec'þ_


Share
Pls
_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_

Na

JAMEEYc'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*

_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM.*_
____________________

_Free Page 6_

_Follow me AREWABOOK dan samun sabon update cikin lokaci_ https://arewabooks.com/book?id=62c8312350d01a38ea3bec0f username Jameey123.

Domin magana da writer kai tsaye danna wannan blue link din=ØGÜ<Øûß
_https://wa.me//+2348160508316.
_____________
"Ya Nizam lafiya nagan ka haka miyafaru."?˜arasowa yayi kusa da ita fuskar shi ba alamun wasa take takama kanta kamar zaiyi mata magana sai kuma yasa kafa ya halba ta,har saida takai ™asa a fusace yafara magana."Ke wace irin jakace marar hankali ashe ke kidahuma ce bansani ba kedin banza da har zaki je gidana cikima mata ta mutunci toh bari kiji Fadila badai akaina kike wannan haukan ba,nace ban sonki kuma ban kaunar ki koda zaki mutu bazan taSa auran ki,da kike cemata aura fasika ai duk karshen fasikan ci yana wajen ki,nayi dana sani hada jini dake a matsayin yar uwa kuma this is last warning da zaki kuma saka banzayen kafafunki kije min gida saina karya ki sakara dake."Kuka Fadila ta kece dashi bana wasa ba har shehsheka takeyi"Kai Nizamuddeen kana da hankali kuwa kanka zaka dinga wulakanta yar uwar ka akan waccen sakaryar yarinyar." A fusace Nizam ya kalli Hajia Na'ima yace."Ke kemata kallan sakara amman ni ban mata wannan kallon dan haka ki saurara kiji ni muddin baki jama yarki kunne ba, tafita harkar gidana wlh saina illata ta."a kausashe ya ida maganar."Ni kakema rashin kunya akan wannan wawiyar yarinyar kasami nidin dai dolen kace koda baka so."wani kallo ya watsama ta ya kalli Fadila yana gwadata da yatsa yace."ke Fadila wannan shine warning dina akan ki na karshe nafaWa maki dai idan kunne yaji....!"yana gama fadar haka ya juya zai fita Ahmad yace."Amma kaidai shanyayye ne Nizam kazo nan dan ka nuna mana cewa kaidin mijin tace ne ko me?kaje kayi abunda zakayi amma kasani kaji kunya kuma kayi asara wlh koda za'a ceman zaka haukace akan kankanuwar yarinya ni Ahmad saina karya ta."Cikeda kosawa Nizam yace."Ahmad Nura Maikaba kenan daka yarda da kada kayarda uwar su Waya uban su Waya ni Nizamuddeen Abubakar Maikaba ina son Nazima Abdulhamid Maikaba koda zaku mutu dan haka duk munafuncin da kuke ji kuje can ku karata dashi amman ba agida na ba."yana kai aya yasa gaban shi yana huci ido rufe ya koma gida a falo ya iske Nazima koda taga yanayin mijin nata saida ra tsorata,amman sai ta basar saidai tafara jin tausayin halin da dangi suka sa shi tunda tasan Ya Nizam bai san hayaniya ko yawan magana barka tai Amma yanzun bala'in dangin su ya hana shi sukuni.Kallo Waya yai mata ya kauda kan shi ya wuce Waki yana shiga yafara kokarin rage kayan jikin shi daga shi sai boxes da singlet ya faWa bathroom ya sakarma kanshi shower duk abanza ji yake kamar ma baiyi wankan ba zafi ke taso mashi hakura yayi ya dauro towel a wist dinshi ya dawo bedroom ya zauna saman gado yafara tunanin daya zame mashi jikin jiki a hankali ya kwanta yana kafe silin da manyan idanun sa farare dasu gwanin birgewa wata irin yunwa ta addabe shi take ga tunanin Nazima ya hanashi sukuni sai kace bai tareda matar shi amma ta kauracewa komai nashi bata bashi kowa ce kulawa ta auratayya a wane bangaren na zuciyar shi yana san ya kira Heart beat dinshi ta dafa mashi abinci amman bai san ranta ya sosu, ko taji ba dadi ko akasin haka wata zuciyar tace ya kirata."bari na gwada may be tayi picking."da gaka ya dauki wayar shi ya kirata wajen 3 miscall sannan ta Wauka shiru tayi tana rufe idanunta kamar mai bacci tayi lamo cikin duvet yayin da zuciyar ta ke bada sauti da sauri shima anashin bangaren hakane saida ya sauke ajiyar zuciya mai zafi tareda fesar da iskar bakin shi yace."Heart beat,I want to see u in my room please."yanayin yanda yayi maganar kamar maijin tsoron magana ko kuma wanda akaima dole ita kanta saida taji

Please Login or Register in order to submit comment