Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a hankali ya taka zuwa bathroom yafara knocking kofa."Open the door Nazma."kin budewa tayi sai kukan da takeyi Wanda yakejin sautin shi har cikin ran shi yake jin kukan nata a hankali ya rufe idaninsa sannan ya bude yafesar da iskar bakin shi tareda saita kansa yace."Nazma dan Allah kidaina kukan nan idan kikayi shiru naji zan rabu dake amman sai kinmin alkawali bazaki kara zubda hawayen kiba kinjin Ummin Sadiq."still kukan take saidai baikai na farko sauti ba yace."kukan ki shike kara a zabtar da zuciyata kinji Nocsol kidaina asarar man da hawayen ki kiji tausayi Nazam." ya karashe maganar yana aza kanshi saman kofar toilet din yayin da yake karajin mahaukacin son ta na zagaya kowane sashen na jikin shi baisan sanda hawaye suka samu nasarar ziraro mashi ba ita kanta kalaman sa sun kashe mata jiki ko bude toilte din takasa da haka ya fita jikin shi a matukar sanyaye a falo ya iske Hajja yanayin da taga Nizam ya Waga mata hankali da sauri ta tashi ta fara tambayar shi meke damun shi,kamar karamin yaroyafara kwalla baisan sanda ya tsugunna gaban Hajja yace...."Hajja kitaimakeni karki bar Nazma ta rabu dani bazan iya rabuwa da ita ba Hajja" a ruWe take kallan shi tace."Bangane ba Nizamudden kana nufin Nazimatun keson ka saketa waimi akeson amai dani a cikin gidan nan ne."?
"Hajja dagaske takeyi bata sona ta tsane ni kuma bata kaunata Hajja ya zanyi."? A rikice tace. "Minene dalilin da zaisa tace bata sonka iyeh."? Murmushin takaici yayi mai ciwo yace"Hajja kenan saboda DANGINMU shiyasa ta tsane ni!"Cikin Sacin rai tace."Aikin banza aikin wofi har an isa da raina akawo mani sakarcin banza tunkan in kwanta damata ina Abubakar da Abdulhamid din na tabbata duk sakarcin dake faruwa basu san dashi ba idan ko har sunsan dashi tabbas zan saSa masu,maza tashi yau dinnan kafar ka kafar matarka saidai ba Hafsatu sunana ba."

Tashi tayi ta bankaWa kofar dakin Nazima tana kwance a gado ko bacci takasayi tarasa abinda ke damunta a rayuwar ta ga matsalar Ya Nizam yau ya haukace mata tabbas zai iya komai akan case dinnan ita kuma bataji zata iya zama dashi.Ji tayi an cafko hannun ta da sauri ta kalli Hajja duk ta da burce tace."Hajja lafiya meke faruwa."? "Uwaki ke faruwa ashe baki da arziki ban sani ba yanzun Nizamudden zakice sai ya sakeki? yau dinnan ba sai gobe ba zaki haWa kayan ki kibi mijin ki, dan ubanki ya Waure maki kafa shiyasa kike sakarci ko?shima zaizo ya sameni indai nice! kika tsareni da idanu masha Allah bazaki tashi ba."?Marairacewa nazima tayi tace."Haba Hajja ki zauna inmaki bayani dan Allah kibarni in zauna wajen ki."Hajja tace"wlh Nazima yanzun nan zaki bar gidan nan ko kin™i ko kinso inba haka ba yanzun nan zan kira uban ki sai ya maidaki gidan da kanshi." da sauri ta tashi tana kuka duk ta fita tunanin ta tace."Dan Allah Hajja ki saurareni inada hujjata akan wannan maganar kimin uzuri koke kaWaice Hajja ki karbi uzurina."Hujjarki ta banza da wofi akan dangin kun me?Idan kika biyema dangin ku akwai abinda zakiyi na kirki wlh zan saSa maki sakarya dake wuce ko ingota ki." ta dumama Nazima bugu a baya a juge tayo falo tasan halin Hajja ko Abban su inta ruWe sai tace zata duke shi inaga ita tana fitowa falo shi kuma Nizam ya gaji da jira tahowa yayi dakin Nazima kawai yaji mutun ta faWo kanshi, sai sauke ajiyar zuciya takeyi banda bugun zuciyar su dake fita da sauri banda kallan juna ba abinda sukeyi kowa da abinda yake sakawa a ranshi yunkurawa tayi ta tureshi jin Hajja ta taho sai bala'i takeyi da bulalar ta,itako Nazima bayan Ya Nizam ta boye sai haki takeyi, shiko sake boyeta yayi, yace."Hajja dan Allah kiyi hakuri kimata uzuri kibarta wajenki zatafi samun natsuwa a nan kafin wani lokaci." takaici yagama kama Hajja tace."Sakaran banza da wofi yiman shiru inhar Nazima ta zauna gidan nan tabbas saina gota mata kafa,dan haka kubar mani gida tunkan dare yai maku."
Kowa jikin shi yai sanyi sunga ba wasa ko kadan ga fuskar Hajja shiyasa taja bakinta tayi shiru shiga Waki zatayi Hajja ta maidota murya sanyaye tace."Dan Allah Hajja kabarni in Wibo kayana."A fusace Hajja tace."sakarai dake wuce bakayan da zaki Wauka." shiga dakin tayi ta Wauko hijab ta mika mata sai takalma da handbag dinta ta nuna masu hanyar fita,sai hawaye takeyi tace."kuma sai nazo gidan naku daga ku har iyayen ku sai rayukan ku sun baci."kiyi hakuri Hajja."cewar Nizamuddeen."Ya isa."ta hana kowa magana,da haka suka fita,suna fita ta Wauko waya takira Amina tace ta sameta a sashen ta.
suko suna fita suka haWu dasu Mufida ´ar Hajiya Lailah kallan banza sukai mata,a dakile suka gaida Nizam ko kallan su baiyi ba duka wuce a sanyaye suka shiga cikin gida.Shiko bude mata kofar mota yayi ta shiga,shima ya shiga ba mai magana a cikin su, sai driving da yake yana jindadi koba komai zai dinga Nazma a tare dashi ahaka har suka isa gida,yana parking ta buWe kofa sai kuka takeyi tayi gaba Wauko mata handbag dinta yayi ya maye mata baya.

Zama tayi saman kujera banda rusa kuka ba abinda takeyi kamar wadda akaima mutuwa ba irin hakurin da Nazim baibata ba amman takiyin shiru....ba komai ke Wagama mata hankali ba irin ukubar da zata shiga wajen Momy idan taji tadawo gidan Wanta, kwantawa tayi saman 3str ta juya mashi baya tana cigaba kukan ta ™asa ™asa da haka har baccin wahala ya Wauke ta gefen ya dawo ya zauna ganin yanda take sauke ajiyar zuciyar kamar wata yarinya karama sai mamakin rigimar Nazima yakeyi, yana son ya maida ta Waki saidai baisan ya tasheta,haka ya kafeta da idanun sa masu masifar daukar hankali cikin tsantsar so da kauna da yake mata a bangare guda kuma tausayin ta yakara tasiri a kasan zuciyar shi ya kama hannun ta jin jikinta yakara nauyi ya tabbatar masa da tayi nisa a cikin baccin Waukarta yayi kamar wata jinjita yakaita dakin shi ya kwantar da ita bisa bed rufa mata duvet, lokaci Waya kuma hankalin shi ya koma gun Wanshi Sadiq ya rasa dalilin da yasa Momy ta raba Nazima da Wanta kuma bai san yana mashi nisa dududu bai wuce 4yrs amman za'a rabata su da Wan su....da wannan tunanin ne ya shiga kitchen dan samar mata abinda zata ci yasan zata tashi da yunwa,kuma ta gaji koda ya shiga kitchen rasa abinyi yayi sai kalle kalle yakeyi,dubara ce ta faWo mashi ya Wauko cus-cus zai dafa masu,kunna gas yayi ya daura tukunya,sannan ya zuba butter kaWan yana zafi kaWan ya zuba cus-cus din zai soya shi,da yake Daddy nasan cus-cus sosai shiyasa ya iya haWa cus-cus wajen Momy, aikin shi yakeyi saidai kaf hankalin shi na wajen Nazmar shi so yake ya nemi hanyar da zai kauda mata tunanin ta san tabar kudurin dake cikin ranta.

Hafsat ,Mufida,Aisha da Momy sai Hajia Laila da Hajia Na'ima suka shigo gidan Nizam sai kallan banza suke aikama handbag din Nazima dake aje a 3str duk wanda kagani cikin su kasan ba arziki ya kawo ba saboda sunji labarin dawowar ta gidan...jin kamshi sukayi ya gaurayw gidan alamun girki akeyi a kitchen Wan karamin tsaki Hajia Zaituna taja tace."Kunji mayyar ko?andawo katafaren gida anfara haWa abinci yoh ba saban ba,bari dai inje kitchen din injuye mata tsiyar da take dafawa." bata jira cewar suba takama hanyar kitchen tana tura kofa taga Nizam ya dage yana girki abin shi...sa™a™e tayi tabishi da ido tana kallan shi kamar wata geliya ta zubawa bayan Wan nata ido baki sake take karema shi kallo like a mafarki take ganin abun,wani irin kululu ya tokare mata wuya batasan sanda ta rafka uban salati ba tana tafa hannuwa cikin fushi tafara magana.....


_____________
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
&&&
*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
____________
_MT COLLECTIONS<Ø?ß&þ_
_Ina kuke mata ´an ™walisa masu son ado na kece raini kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ´ar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj ,nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin ™iba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri , ko matsalar infection ke damunki , rashin ™arfin Wa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan ™iba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai Waukar oga>Ø‹Ý=ØGÜ ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake<ØÃß<Øûß
@&þ_

_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_

_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_

_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haWi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na she™i yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na=ØGÜ_
_INSTAGRAM#MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP>Ø€Þ 08081202932_
CALL&þ _09060703187_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina Waya ko sari... Zaku samu shagonmu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya AminuMT COLLECTIONS 015_
_MT COLLECTIONS TAKU CE&þ_


_Yar Mutan Kankia cec'þ_


Share
Pls


*_DANGINMU NE SILAR KOMAI_*

By
Yar Mutan Kankiac'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC*

*_BISSMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM_*

LAST FREE PAGE 20
*Na kudi ne akan farashi mai sauki for more information contact this no 08160508316.Acct details 0777512438 Access Bank,Jamila Abubakar Bello*
______________

"Inalillahi wa'innailahir rajiun...Mi zan gani haka jama'a kutayi ido ohnj Zaituna na shiga ukkuna shikenan na haifama Nazima Wa."da sauri sukayo kitchen dan ganin abinda takema rafkama sallallami shiko banda bin mahaifiyar tashi da ido ba abinda yakeyi harya aje kular hannu shi a hankali ya tako inda take ya riketa yace."Haba Momy mene abin tada hankali dan Allah kibar kukan nan da kikeyi."Fisge hannun ta tayi daga rikon da yai mata batace komai ba ta fita daga kitchen din banda tafarfasa ba abinda zuciyar ta keyi suko su Hafsat sai kallon irin wawan nan sukema Nizam shima din kallan banza ya banka masu ba shiri sukabi Momy...zuwa lokacin itada su Aisha har sun shiga Wakin Nazima saidai a rufe suka ganshi,basu wani bata lokaci ba sukayi Wakin Nizam suka le™a a kwance suka isketa sai juyi takeyi hankalin ta kwance a lamun baccin yai mata dadi ainun, kugu Hajia Zaituna ta rike sai ´an jijjige-jijjige takeyi a fusace ta faWa bathrora ta Webo ruwa cikin bucket cike tana isowa ta shekama Nazima shi haka ta jikata da ruwa har cikin kunnen ta a firgice ta farka kamar zata si™e haka ta waro idanunta masu Waukar hankali farare tas dasu...ganin su Momy akan ta bakaramin razana tayi ba,a daburce ta bude baki zatayi magana taji Momy ta kwasheta da mummunan mari mai razanarwa batasan sanda ta kwala uwar ™ara ba mai gigitarwa,shiko Nizam burin shi ya tafi gida wajen Momy yakara bata hakuri ta fahimci damuwar shi....jin uwar ™arar da Nazima ta saki saida gabansa yai mummunan faWuwa baisan ya saki glass cup din hannun shi kasa ba da gudu ya fita ya haye upstairs ko kallan gaban shi baiyi, yana shiga ya bankaWe Hajia Laila duk ya gama rudewa da sauri ya haye bisa gadon ya rungumo Nazima jikin shi,yafara tambayarta."Nazma miyasameki."? Wago fuskarta da zaiyi yaga bakin ta ya fashe duk jinj ga jikin ta duk ruwa a kidime ya kalli katifar da yaga tajike sharkaf da ruwa a fusace ya tashi bai wata wata ba ya kwaWawa Hafsat mummunan mari saida ta faWi ™asa sauke hannunsa keda wahala itama Momy ta kwaWa mashi mari...har ya Waga hannu zai rama sai ya sauke hannunsa dan a tunanin sa ya Wauka Hajia Na'ima ce dan ba ganin girmanta yake ba ko kaWan saidai ganin Momy yasa shi sauke hannun ™asa itako tayi sakake taga abinda zaiyi a ™ufule tace."Dakarni nace Nizam nace ida abinda kayi niya akan wannan fasikar yarinyar zaka marar mani Wiya a wane dalili...ni nan uwar ka Zaituna nice na fasa mata baki sannan da hannuwa na sheka mata ruwa indai kana kaunar ta kuma kana san kaga kwanciyar hankalin ta tofa saika saketa."Wai gowa tayo ta kalli Nazima tace."Ke kuma ga mayya ko?kin tafi kin dawo bari kiji kuma ki bude kunnuwan ki da kyau ki saurareni ki saka a ranki ni Zaituna saina hadda samaki fitinar da baki iyawa da ita wlh Nazima sai kinji inama uwarki Maryam bata haifeki ba dan saina hada maki wutar da baki iya kasheta,kodai ki rabu da Wana ko inyi ajalin ki!"A kiWime Nizam ya mike daga tsugunnin hakurin da yakeba Momy yace."Momy kinsan abinda kike faWa kuwa?Nazmar kike cewa zaki kashe haba mommy ke kam mitaimaki har kike mata wannan furucin ki sakani cikin haske dan Allah.?"Saboda ban sonta kuma na tsaneta ita da duk wani jinin ta dan haka karabu da ita kawai dan ubanka."wani irin sarawa kan Nizam keyi yana mamakin kalar halin da Nazmar shi ta shiga ga gidan shi ga iyayenta basu mata wasa gashi mahaifiyar shi ta tsaneta..... jin karar fadowar mutun ™asa ya dawo dashi duniyar hatsaniyar daya lula da sauri ya tarota jikin shi yana ba Momy hakuri tace"mikoman key din motar da Wana ya siya maki."? A tsorace Nazima tace."Ya Nizam handbag dina."tun kan ta karasa maganar Mufida ta wurgo mata ita jikinta narawa ta Wauko key din motar ta mika mata, dungurin ta Mommy tayi Hajia Laila tasa kafa ta halbata masu zagi nayi masu zine mata nayi banda barazanar kisan da suke mata haka suka gama wulakanta Nazima sannan suka fita....Hajia Zaituna tace."Na baka nan da minti talatin ka tabbatar kabata takardar saki ko ka gamu da fushina."daga haka ta maye masu baya...suna tafiya ya rungumo ta jikin shi yafara lallashin ta"Nazma ke nikeso kuma kece rayuwa kidaina kuka matata insha Allah zan kwatar miki yancin ki."wani irin tafarfasa zuciyar Nazima keyi batasan sanda ta
BankaWe shi ba a jikin ta sannan ta mike tsaye tace."Natsaneka Ya Nizam wlh zan iya halaka ka,kada ka kuma kirana matarka kuma saika sakeni ko so kake in zauna danginmu su dinga wulakantani nagaji da zamanan wlh....koda iyayena zasu tsineman saidai su tsimemani indai zan rabu dakai nagaji kazama Qaddarata Ya Nizam kana barazana da rayuwata kuma nace ban kaunarka ka sauwakemin ana dole ne." da gudunta tayi falo duk da jinin dake fita a bakinta duk yanda Nizam yaso ya cimmata saida har ta fita daga dakin wani irin makokon bakin ciki ya tokarewa Nizam kahon zuciya baisa sanda ya kwalla ihu ba kamar wani zautacce ya nufi bango yafara duka kanshi akai.....Koda su Momy suka fita gidan akan hanyar su Kamal Yusuf Maikaba ya gansu bakaramin razana yayi ba yasan ba lafiya kai tsaya ya nufi gidan Nizam yana shiga falo ya isketa sai kuka takeyi wani irin sanyi jikinsa yayi yafara jefo mata tambayoyi iri-iri amma taki magana hakan yakara Waga mashi hankali cikeda sassarfa ya nufi dakin Nizam yana shiga ya iske sai kwaWa kanshi yakeyi jikin bango da gudun shi ya isa wajen shi yai saurin riko shi banda jini ba abinda ke yawo a saman fuskar Nizam saboda duk ya fashe kai jikin Kamal har wani rawa yake ya kama shi suka fito zuwa falo suna isowa tsakiyar falorn Nizam ya faWi ™asa somamme....wani irin salati Nazima ta kwada ra taso da gudun tayi kan Nizam yanda tari artaba da jinin daya Sata mashi fuska ko idanun shi baka gani sosai take ta fasa ihu mai rikitarwa tace."Ya Nizam ka tashi meyasa zakaiman haka?kada ka mutu kabarni kai kaWai ne mai sona bazan iya rayuwa babu kai ba,dan Abban Sadiq ka tashi."ta ida maganar a matukar raunane...Duk yanda hankalin Kamal ya tashi ganin Wan uwan nashi cikin mawuyacin hali saida kalaman Nazima suka bashi mamaki ga tarin tausayin su ya kama shi...tallabo shi yayi ya saka shi cikin mota a haka Nazima ta maye mashi baya daga ita sai doguwar rigar atamfa a jikin ta sai gyalen after dress dake saman kanta warwareshi kawai tayi ta yafa ko wayarta bata samu damae Wauka ba ta shiga baya ta Waura kan Nizam saman cinyar shi kuma Kamal yaima motar key mai gadi ya bude masu gate sai Maikaba International Hospital ana isa dashi da sauri Nurses sukai kanshi ganin ankawo ogan su cikin mawuyacin hali,suda Nazima gudu-gudu sukeyi har Minor theater room aka shiga dashi...doctor Majid abokin aikin Nizam ne shiya tsaya kanshi da wasu sisters,suka fara yima shi dressing...yanda Nazima ke kuka gashi ta rike hannun Nizam yasa doctor Majid yace su fita waje Nurses din ne suka fara bata hakuri doctor yace."Haba Mrs Nizam kidaina kukan nan baida wani anfani kiyi hakuri insha Allah yanzun zamu shawo kan wannan matsalar amman sai inkin fita matukar kina son a samu rayuwar shi kiyi hakuri kije reception ki huta."kamar karamar yarinya ta dinga Wagama Dr Majid kai murya a sha™e tace."Doctor ina son mijina ya rayu dan Allah...yanzun zan fita in mashi addu'a."Yawwa Mrs Nizam."da haka tafita waje sai share kwalla takeyi wasu na kuma zubowa tana fita dai-dai nan saiga su Momy da gudu duk a hargitse kota kansu batai ba ta koma gefen Kamal ta zauna bada jimawa ba Ya Abubakar ya iso shima duk ya ruWe kowa kaganu yayi zugum yana jiran Dr amman duk wannan bala'in sa suka shiga kallan banza suke watsama Nazima itako idanun ta har sun kumbura tsabar kukan da tasha....Sadiq naganin Ummin shi da gudu ya rugo wajen Nazima ya rungume ta sai kuka takeyi yau taga Wanta shima dij shagwaba yake mata."Ummina kibar kuka me akai maki."yayi maganar yanasa tafin hannunsa dan sharema mahaifiyar sa hawayen kuncin ta...Cikeda tsantsar kaunarsa tace."Bakomai Sadiq ina Anty Salma."da yatsa ya nuna mata Salma dake zaune gefen Momy,shiko Sadiq sai wasa yakeyi da hannun Nazima itako ta rufe idanunta kamar mai barci jin kukan Sadiq yasa tai saurin bude idon ta,Hafsat ce ta fisge shi daga jikin ta tana bala'i...ko kallan ta Nazima bataiba ta kauda kai banda kuka Sadiq ba abinda Sadiq keyi yana kiran."ni nidai wajen Ummi zan zauna Anty ki sakeni." ko ajikin Hafsat har ta mai dashi hannun Momy duk abin nan dake faruwa idon Abubakar akeyin shi zuwa yanzun yafara tunanin case din Nazima da kamshin gaskia a cikin shi dan gaskia Momy da dangin su basu son Nazima ya kamata aima tubkar hanci tunda wuri abinda yake sakawa a ran ahi kenan...shiru ne ya biyo baya kowa da abinda yake aiyanawa cikin zuciyar shi turo kofar Wakin Nizam akayi baki Wayan su suka mike suka tafi wajen doctor Majid cikin kulawa yake kallan su yana nazarin kowa a cikin su da sauri Nazima tace."Doctor ya jikin Ya Nizam din."? tayi tambayar cikeda damuwa a saman fuskar ta....Momy tace."Doctor Majid ya Wana yake."?numfashu ya sauke yace."normal."maida dubansa yyi wajen su Kamal yace."We shall meet in my office."yana tafiya suka maye mashi baya, kamar jira Momy tafara ma Nazima bala'i tace."duk abinda ya samu Wana dake zanyi kuka kuma wlh sai nayi karar ki danma kisani munafuka mai kama da aljana kika tsareni da shaggun idanun ki waike ga kwakkyawa ko? insha Allah sai Nizam ya daina sonki kinzama tamkar mujiya a cikin tsuntsaye."Kamal ya riga Abubakar fitowa wajen doctor...mamaki fal a fuskar shi jin kalaman da Momy kema Nazima,itako Nazima hakuri ta bata tace."Momy kiyi hakuri wlh ba abinda naima Ya Nizam insha Allah zai warke."dungurin ta tayi tace."yimin shiru babu je ba Wana da kike maganr nace dama lafiyar taki idan takice ki hana shi warkewa kina magana kamar wata mumuna...waike ´ar gwal,kuma kinga Sadiq saidai ki kalla daga nesa in baccin kaddara ma mi Nizam zaiyi dake auren ki ko Qaddara"gyaran murya Kamal yayi yace."Momy duk ku kwantar da hankalin ku komai zai daidai kuna iya wucewa gida kafin zuwa anjima."Abubakar ne ya fito jikin duk yai sanyi yace."Ba wata matsala saidai yana bukatar hutu kuma baisan tashin hankali ku tafi gida kunaga an mashi allurar bacci."Nazima ce tace."Ya Abubakar dan Allah ina son inga Abban Sasiq ko sau Waya ne."magana yafara yace. "Aaa Nazima ki tafi gida kawai."ji sukayi doctor Majid yace."batta zata iya ganin shi amma saidai da guda-guda kuma kada a tada shi daga bacci."yana gama faWa yai tafiyar shi....hanyar shiga Wakin Nazima tayi da sauri Momy ta fisgota ta baya ta sha™e mata riga tace. "Ni uwar shi banfara ganin shiba saike?bake kika jefa shi a wannan halin ba."
Take Abubakar ya ™ule yace."Nazima karki shiga wuce ki tafi gida ai jikin da sauki."marairace fuska tayi take kwalla sun cika mata ido tace."Ya Abubakar dan Allah......da karfi ya kama hannun ta suka fita daga asibtin da kanshi ya sakata a mota ya tada suka tafi itako sai hawaye takeyi....suko Momy shiga cikin Wakin sukayi sai bacci yakeyi duk ammashi dressing, waje suka fito ta zauna sai daWi takeji Nazima ta tafi gida daman batasan ya farka ya ganta ta tsani Wanta da Nazima haka suka zauna wajen awa ukku sannan doctor Majid yakara duba abokin nashi a time din baifi minti biyar ya tashi ba,fitowa yayi yace ma Momy yace."within a 5mint zai iya tashi Hajia saidai kadda ai mashi hayaniya."cikin jindadi Momy tace."Doctor baka da wata damuwa zamu kiyaye."lokaci na idawa suka shiga cikin Wakin harda Kamal motsi yafara a hankali ya bude idanun shi yana kallan silin yunkurin tashi ya fara Kamal ya dafa shi yace."Take care Nizam karka fama ciwon kabi sannu."kallan Kamal yayi kamar mai tuna wani abu da sauri ya taimaka mashi ya tashi zaune sai sannu su Momy

Please Login or Register in order to submit comment