Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saki aw wajen shi bayan kowa ya shaida yana kaunar ki."Koda ta fahimci kallan da barister ke mata na baki da hankali hakan yasa tadan ja guntun tsoki cikeda kosawa tace."Barister idan zaka taimakeni ka taimakeni na faWama ku ban son mijina kuma ina bukatar ya sauwake mani."Bakaramin faWuwar gaba ta tsinkayi Barister ba yace."Kodan dangan takar dake tsakanin ki da dashi aikin so mijin ki ko."Murmushi mai ciwo tace."Barister kenan kajifa abinda kace, kodan dangantakar mu ya kamata inso Ya Nizam ko?jinjina kai tayi tace."Tabbas hakane bakayi kuskure ba amma kada ka manta saboda dangantakar yasa na tsane shi, na tsane shi saboda DANGINMU!."ta ida maganar tana kokarin hana kanta zubowar kwallar data cika mata ido.ganin ranta ya fara Saci ga tsantar ™iyayar da takema mijinta cike a cikin kwayar idon ta,yasa Barrister mikewa yace."Hajia Nazima zan barki haka,saidai abinda nikeso dake ki tabbtar da kin tanaji kwakkwarar hujjar da zamu ya™i Nizam da ita a Kotu,dan ganin ya sakeki."cikeda gamsuwa tace."Nagode Barrister inada manyan hujjojin da zan gabatar a gaban Alkali."Kallan tsab yayi mata duk da baisan dalilin da yasa Nazima kesan rabuwa da mijin nata ba amman yaga sun dace da junan,saidai zaiyi kokari wajen ganin ya kwato mata ´ancin ta matukar tana da gaskia a cikin lamarin cewa."zan wuce insha Allah nan da sati biyu zan dawo,ana jibi zamu koma gaban Alkali ina son gudanar da bin cike."to Barrister nagode."juyawa yayi har yakai main entrance zai fita sai kuma ya juyo yace."kin ce kaf Estate dinnan duk dangin kune ko.?"Kwarai kuwa Barrister, kaf Maikaba Estate bamunda bare daga kakannin mu sai ya'yan yayye da da kanne."Jinjina kanshi yayi yace."Nagode Nazima sai kin jini."gyada mashi kai tayi.Tafiya yayi wajen fita suka haWe da Salma gaida shi tayi cikeda mamaki, bata jira amsawar shi ba ta shigo ta wuce Wakin ta kamar bata ga Nazima ba, itama Waki ta shiga tanajin waji irin mashahurij dadi a cikin zuciyar ta.
Shiko Nizam yana kamfanin shinkafa na mahaifin shi wanda yayi shura a cikin birnin Kaduna,shine CEO na Companyn saidai rabi da kwatar ma'aikatan Companyn,duk yan uwa ne daga ´a´an yayye sai na ™anne,baren dake cikin shi yan kaWan ne.Company shinkafar na mahaifin Nizam ne su biyar Alhaji Abubakar Maikaba ya haifa shida kannen shi mata huWu da Hafsat,Aisha Rukayya sai kuma autar su Salma shiyasa mahaifin sa ya dauki son duniya ya Waura kan Nizam.Zaune yake a saman kujera sai tunanin kalar rayuwar da sukayi da heart beat din shi yakeyi wani yayi murmushi wani kuma yasa shi jin haushi da takaici musamman dataje ikirarin saiya sake ta fesar da iskar bakin shi yayu kamar wanda aka tsikara ya mike tsaye ya Wauki key din motar shi ya fita ko Sectary din shi bai gayama tafiyar shi ba, yana fita daga Companyn ya hau bisa titi yafara kwaWa gudu kamar wanda zaibar gari baki Waya.
A wajen Nazima kuwa saukowa tayi falorn dan neman abinda xataci yunwa ke kwakular ta tana saukowa ta isa dining angama hada komai anjere warmers da dishes na abinci budewa tayi taji kamshi ya mamaye ta murmushi tayi dan tasan bai wuce Salma tayi girkin,Flat ta dauka ta zube white rice with sos ta koma falo ta kunna kallo rafaraci a tsakana ke gefen ta kuma ta aje fresh milk dake cikin kofin A gaban ta,hakanan taje cusa a abincin hankalin ta yayi nisa cikin damuwa,Saiga Hafsat da Rukayya sun shigo cikin falorn ko sallama babu taji an fige flat din dake hannun ta da mamaki take kallan su dan batasan ta zuwan su ba kuma batace masu komai ba."Matsiyaciya kinxo kin harde kafa ana kwasar abinci ko?wato gida babu shine kike harWe kafa daya saman daya kinacin dukiyar Ya Nizam ko."?Rausayar da kanta kawai tayi tanajin dacin maganganun da suke yi mata.Dariya suka sheke da shi,Rukayya ta Wauko kofin milk din data aje tafara zuba ma Nazima a saman kayan ta, daidai nan Amina ta shigo falorn,kanwar Nazima ce uwar su Waya uban su Waya,da sauri ta kara so Falorn batai wata eata ba ta zabgama Rukayya mari a kunci take kokowa ta kaure a tsakanin su.jin karar faWa ya fito da Salma dake cikin Waki,da gudu ta iso tafara kiciniyar rabasu tafara yi masu faWa."Baku da hankali miye haka."tace tana duba jikin Nazima taga duk ya Saci da madara hakan ba karamin Sata mata rai yayi ba,ficewa su Hafsat sukayi suna ta masifa suka tafi gida itaki Salma jikinta yai masifar sanyi waya ta Wauko zata faWama Nizam tasan tsab zai huce akanta tuna amanar da yabata tayi.dialing phone number din shi tayi sukaji an buWe kofa,waigowar da zasu yi suka Nizam ya zuba masu manyan idanun shi tsaye yayu yakasa ko motsi ganin yanda Nazima ke kuka ga jikin ta duk madara da kyal yafara jefa kafar shi cikin falorn yakarasa wajen ta,a hankali ya duka ya tallabo fuskar ta dake zirarar da hawaye cikeda damuwa yace."Heart beat what happen."Kur yai mata da manyan idanun sa masu rikitarwa,a hankali ya dago kanshi daya fara sara mashi ya maida duban kan Salma dake tsaye duk ta kama kanta....
__________
*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
&&&
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_

_Yar Mutan Kankia cec'þ_
Share
Pls
Pls


_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_

Na

YAR MUTAN KANKIAc'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*

_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM*_
--------------------
*It's 500 via Acct no 0777512438 Access Bank jamila abubakar bello and show ur evidence via 08160508316*


*https://wa.me//+2348160508316 domin magna da marubuciyar kai tsaye*


Free Page 3


&&&
"Heart beat,kuka kuma."?cikeda damuwa ya tambaye ta,dukar da kanta tayi tana kokarin tsaida hawayen dake ziraro mata wanda yake daidai da bugun zuciyar shi ba kadan kukan ta ke azabtar da shi ba."Wai me akaima mata."?ya tambayi Salma ba alamun wasa a saman fuskar sa."A sanyaye Salma ta faWa mashi komai,mikewa yayi yana fesar da iska mai zafin gaske, ya kalli Amina duk tagama daburcewa."Amina duk yanda na gyargyaWe ki bakiji ba kenan?miyasa zaki biye tasu,maza kibar wajen nan tunkan ranki yai mummunan baci sarkacin banza dana wofi."fita Amina tayi tana sumburar baki tana."yaya ai laifin sune ba kaga abinda sukaima Anty ba." "Koda laifin sune miyasa zaki biye su."?.."yaya ai...ganin yayi kanta yasa Amina ta fita da gudu tabar gidan."heart beat ki daina wannan kukan yana azabtar dani dayawa zubar hawayen ki yana azabtar da zuciya ta,ki daina wannan kukan kinji tawan ina sonki keece bugun zuciya ta kece farin cikina dan Allah kiyi hakuri,indai su Hafsat ne sai na Wauki mataki akan duk wanda yake son ya wulakanta ki Ummin Sadiq kidaina yimani asarar hawayen ki kinji matatan."duk yanda Nazima takejin zafin abinda kannen Nizam sukayi mata saida taji dadin kalaman sa har kasan zuciyar ta,a hankali ta Fisge hannun ta daga rikon da yai mata,tafara magana a zafafe ga zuciyar ta nama ta ™una"Karabu dani Abban Sadiq!miye a ciki dan kana sona dan Allah ka sararaman nace ban son ka kuma wlh sai ka sakni."mikewa yayi tsaye kamar marar kuzari yanajin dacin kalaman ta gashi baki daya soyayar Nazima ta gama zauta shi,duk lokacin da zatace ta tsane shi,haka yake kara jin kaunar ta na kara fisgar shi.cikin sanyin murya da sifar kwantar mata da hankali yace."Dan Allah heart beat ki tausayaman kidaina furta munanan kalaman nan akaina ina son ki Nazma ki soni koda rabin son da nike maki ne,why zaki daina sona sabanin Da?miyasa bazaki soni ba kodan Sadiq,kiji tausayina kodan dangantakar dake tsakanin mu, ki soni kada ki rabu dani dan Allah."kamar wani gele haka yake bata hakuri cikin kankanin lokaci idanun shi ya sauya kala ga tsananin bugu da zuciyar shi ke mashi."Kayi kuskure daka haWani da danganta ka kodan DANGINMU na™ika Abban Sadiq."A sanyaye ya sake rike hannun ta,yana karajin son ta"miyasa kika fiye son kanki dayawa?why not bazaki gane halin da nike ciki ba,kema kinsan bazan iya rayuwa babu keba Haba Nazma kiji tausayina!" zame hannun ta tayi ta shige Wakin da sauri ya bita saidai kafin ya iso harta rufe Wakin,ta saki uban kuka mai sosa rai duk abubuwa sun sha mata kai."Miyasa zaku tsane ni?wai mi nayi maku baku sona kawai saboda Wan uwan ku zaku takura mani kuna dangina miyasa bakuda tausayi."Kukan ta kuma saki mai karfin gaske tana dafe kanta da takeji kamar zai rabe gida biyu.

Shiko Nizam kamar andasa shi jikin sa yai bala'in sanyi yana jin zafin abinda kannen sa ke masa,yarasa abinda ke masa dadi komai ya dagule mashi,da haka ya fita ya shiga mota ba inda ya sauka sai gidan su duk da kasancewar Estate daya ne amman akwai Wan nisa ba laifi
Yana parking,bai wata wata ba ya shiga cikin katafaren falon su wanda yagaji da kayan alatu na more rayuwar yau da kullun.dayake mahaifin Nizam mashahurin attajiri ne na faWi da busa,daman can dangin su yan gadon arzi™i ne,amma yafi kowa kuWi a cikin yan uwan nashi.
yana shiga cikin falon ya fara artaba da Rukayya batasan da shigowar shi ba,kamshin daya karaWe falon yasa yan hanjin ta yamutsawa, tasan Ya Nizam ne a sanyaye ta du™a ta gaida shi, kallan da yake watsama ta shi ya bata amsar abinda suka shuka,a Warare ta mi™e zata shiga Waki taji ya kirata da ™ausassar murya saida taji kamar tayi fitsari tsabar tsorata da tayi,gashi Momy bata nan bare ta kwace ta daga hannun Ya Nizam jiki sage ta isa wajen shi."Gani Yaya."ta ida maganar tana kokarin dukawa,tunkan guiwowin ta sukai ™asa ya wanke ta da mari har saida ta kwalla ihu mai rikidarwa da gudu Goggo mai aikin gidan su tayo falor tafara bashi hakuri,™afa yasa ya halbata itako sai zunduma ihu takeyi tana neman Wauki,duk ta gama firgita da lamarin Ya Nizam,ya sake Waga hannu zai mazgeta Goggo ta iso wajen shi tafara bashi hakuri."Alhaji dan Allah kayi hakuri kayafe mata."duk yanda ranshi ya Saci saida ya fasa dukan ta,saboda shi mutun ne wanda ke girmama mutane musamman naga ba dashi,sannan yana daraja Goggo sosai shiyasa ya kyale Rukayya duk tayi zufa sai kuka take harda majina,wani mugun kallo ya watsa mata hakan yasa ta haWe sauran kukan da takeyi,so take ta tafi Waki saidai tsoron sa ya hanata saboda bai bata damar tafiya ba, itako Hafsat dake Waki tunda tajiyo ihun Rukayya ta sakawa room din key ta rufe,sai kuka take tunkan ya iso kanta,jikin ta na rawa ta Waukar waya ta kira Momy wajen five miscall amman batai picking ba."Ke ina Hafsat."bakin ta na rawa tace."Waki." Wakin ta ya tafi yafara buga kofar,tanajin yana kiran sunan ta da sauri ta rufe bakin ta da tafin hannun ta tana kwalalo idanuwa waje tasan kashin ta ya bushe,take saida tayi nadamar zuwa gidan shi"Hafsat idan kika bari na sake ambatar sunan ki,baki bude dakin nan ba saina taka maki ruwan ciki."batasan sadda ta iso bakin kofar ba ta bude,sai kyakkyawar take ta kasa fitowa waje tsabar tsoron kalar hukuncin da zaiyi mata.Hakuri ta fara bashi tana kuka,tsaye yayi bakin kofar ya harde hannayen sa yace."bazaki fito ba."Ya Nizam kayi hakuri natuba wlh nadaina zuwa gidan ka ma."a tsorace ta ida maganar duk ta raina gaskiar ta."fito falo nace maki."dukawa tayi tahau yi mashi magiya ba kadan ta vata mashi rai amba da bayi niyar dukan taba,ganin tana bata mashi lokaci baisan sanda ya faske ta da mari ba ai da gudu Hafsat ta iso falo ta zauna kusa da Rukayya kamar ya'yan mage haka suka rakuSe sai kuka sukeyi suna bashi hakuri."Ku buWe kunnuwan ku da kyau ku saurari abinda zance maku."toh Yaya Allah munajin ka."Na rantse da Allah daga yau idan nakara jin wata daga cikin ku,taje gidana ko ta faWama matata ba™ar magana,wlh sai kunyi mamaki sai na Sallaku kuna jina."?Da sauri suka ce "eh munji bazamu kara zuwa dan Allah kada ka dake mu kayi hakuri."Wannan damuwar ku ce,nadai faWama ku ina Aishar take."?..."ta raka Momy shoping."
(Bayin Allah duk sun gama tsurewa kamar basu suka gama rashin kunya ba,maganin marar kunya kenan=ØÞ)

kwafa yayi yace."idan ta dawo ta sameni gida kuce mata ina neman ta ."?.."Toh zataji."fita yayi yana bugo kofa,koda ya isa lot mota ya shiga yai mata key yabar gidan yana driving hankalin sa nakan Nazima fatansa ya samu ya shawo kanta komai ya cakude mashi.

Koda suka tabbatar da yabar gidan sai suka fara masifa."Wlh Anty Rukayya sai mun koyama Anty Nazima hankali harta isa ta haWa mu da Yayan mu."Hmm kedai bari Hafsat jibi yanda yaketa hakilo akan matar shi,ni wlh na rasa wane so Ya Nizam kema Nazima."Ji wani zancen asirce shi tayi,kuma wlh sai mun rura mata wutar da bata iya kashe ta."Wlh kuwa har nakosa Momy ta dawo komai yai mana sai mun gaya mata."Rufe nakin Hafsar keda wuya Momy tashigo ita da masu aiki dauke da kaya ni™i ni™i,da gudu Rukayya ta faWa saman ta tana kuka, duk tsoro ya kamata tayi juyin duniya sunki magana da kyal suka faWa mata abinda ya faru,girgiza kai tayi cikeda takaici tana sakin murmushi mai ciwo tace."Ku rabu da Nizam indai nice uwar sa kuma na amsa sunana Zaituna Buhari wlh sai nayi maganin wannan ballagazar yarinyar makira mai hali irin na uwar ta yan gadon asiri yarinyar kankanuwa amman ta shanye mani Wana,duk family ya rasa wadda zai nacema wa sai ´ar mace mai mugun hali yar gadan gado."cikeda bacin rai ta kuma cewa."mikoman waya ta Humaira."Aisha da sakon Nizam ya isa wajen ta ta mikoma Momyn su wayar jikin ta duk yai sanyi kiran Nizam tayi lokacin yana cikin Wakin Nazima yana ta lallashin ta,kiran wayar Momyn shi tasa shi Wauka,ya gaishe ta cikeda girmamawa."masifa tafaratace. "ina fatan kanajina idan kai zuciyar ka ta mutu ko kaza ta sace ni Zaituna Buhari nasan kishin kaina Kaji kunya Nizam dan haka duk abinda kake yi kazo ka sameni yanzun yazun."bata jira amsar saba ta kashe wayar.Wani irin sarawa kan Nizam yayi da kallo yabi screen din wayar yana fidda numfashi mai zafi,itako Nazima kallan sa kawai takeyi duk da bataji me tace mashi ba, ammn tasan ba lfy saidai hakan ba damuwar ta bace,fatan ta ya sauwake mata taji da bala'i irin na Dangin su,a hankali yake kallan kwayar idanun ta yace. Heart beat dan Allah ki kara hakuri akan abinda sukai maki kinji."baijira cewar taba ya fita daga gidan a kafa ya tafi yana isa harabar gidan su,mai gadi ya gaida shi kai tsaye falo ya shiga da sallama a bakin shi ya iske kannen shi da Momy zaune kowa baida wani sukuni,zama yayi gefen mahaifiyar shi ya ya gaida ta cikeda ladabi,kauda kanta tayi gefe hakan ya sosa ma Nizam rai ya tsani fushin Momyn sa akan sa.
A Warare suka gaida Yayan nasu itako Aisha ko haWa ido ta kasayi dashi,Jiki mace suka wuce dakin su.Kamar jira take subar falorn ta haushi da faWa."Ashe baka da hankali ban sani ba wai mike damun ka Nizam?Yanzun ko kunya bakaji ace akan wannan ficiciyar yarina shashahar kua auraka zaka dinga yima yan uwan ka ihuhar dukan su,Ohni Zaituna Buhari na shiga ukkuna an shanye mani Wa,billahil azmin matukar ina numfashi saina wulakanta Nazim,kai in baccin kana sakarai marar zuciya dayake da kasha nono na tunbiWi kayi taya za'ace wannan ficiciyar yarinyar sa'ar Salma ta dinga wahalar da kai iyeh ka Wauki son duniya ka daura mata,ka iyama ka Saketa amma ka kasa dayake baka da zuciya har Kotu saida ta kaika,to bari kaji daga yau matuae nasake jin makaman cin haka ta sake faruwa wlh sai na saba maka Nizam!In banda abun kama Yar gadan gado zaka zauce mawa kaicona nayi da nasanin biyewa ra'ayin ka dana mahaifin ka har ka auri Nazima ga ya'yan dangi nan cike da gari kowa yana son ka amman ka nacema Nazima inbanda kadara ina kudan yake bare roman sa kabani kunya kuma ka sani na tsane ta ban kaunar ta."da sauri ya dago kanshi dake sarawa mashi ya kalli mahaifiyar shi jin kalaman da dakeyi y....

_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
_____________
*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951

_Yar Mutan Kankia cec'þ_
_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_

Na

JAMEEYc'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*

_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM.*_
____________________

_Free Page 4_
_Follow me AREWABOOK dan samun sabon update cikin lokaci kada kibari ayi babu ke>ØpÝ https://arewabooks.com/book?id=62c8312350d01a38ea3bec0f username Jameey123.

Domin magana da writer kai tsaye danna wannan blue link din=ØGÜ<Øûß
_https://wa.me//+2348160508316.
____________
WACECE ZAITUNA BUHARI?ainahin yar Adamawa ce cikin birnin yola ta kasance yar dangi gaba da baya,su goma ne mahaifin su Buhari Maikaba ya haifa,sunan mahaifiyar ta Hajia Aisha Mukhtar Maikaba ya'yan ta shidda maza ukku mata ukku,sai kishiyar mahaifiyar ta Hajia Amina Kabir Maikaba ita kuma ya'yan ta hudu maza biyu mata biyu,da mahaifiyar Nizam da mahaifiyar Nazima uban su Waya, shiyasa suka tashi da matsanancin ´an ubanci marar daWi a tsakanin su,basu zama inuwa Waya ko kaWan, shiyasa Zaituna da sauran ´an uwanta basu kaunar zuriyar Amina ko kaWan,shiyasa basu ga maciji da juna haka suke zaman doya da manja duk duk da sunkasance daga tsatso Waya amman hakan baisa sun rangwan tama junan su ba,saima kulalliuar gaba da kiyayya mai tsanani dake tsakanin iyayen nasu wannan kenan.....Cigaba da bala'i Hajia zaituna tayi shiko Nizam bakin ciki ya dame shi yasara dalilin da yasa Momy ta tsani Ummi duk da kasan cewar ta kanwar ta,shidai lamarin dangin su ya dame shi yana bashi mamaki.

```Baremu da muke biye daku dan sanin dalilin wannan artabar dake tsakanin DANGINKU zata kaya ko minene SILAR? muje zuwa fans```

Cikeda da takaici Nizam yafara magana duk ya shiga damuwa marar misaltuwa yace."Momy dan Allah miyasa kika tsani Nazima mitayi maki? Haba Momy karfa ki manta yarki ce kuma jinin kice dan Allah kitai maka mani kiso matata ko da sau Waya ne...."Kada ka kuskura ka kara cewa ´ata ce ko ka dangantata da jinina!idan ba haka ba sai kayi nadama marar amfani Yanzun Nizam zaka kalli kwayar idona kaimin waWannan sakarkarun tambayoyin? na haneka Nizam bansan sakarcin banza dana wofi."a fisace ta ida maganar.Koda ya fahimci ta fusata, hakuri ta dinga bata,baki Waya yarasa abinda ke mashi daWi a duniya.Gaba kura baya sayaki.
sallama yai matako kallan shi batai ba haka ya tafi jiki sanyaye harya shiga motar shi ya tafi tu™i yakeyi so weak,ba inda ya wuce sai gidan su Nazima kai tsaye part din yayan ta Abubakar ya nufa,yana shiga ya iske shi zaune saman kujerar yana aiki a system.tunda ya amsa sallamar Nizam bai kuma kallan sa ba,a gajiye Nizam ya kwanta kan bed yana sakin tagwayen numfarfashi kamar wanda yyayi wani babban aiki,shirun daya karade dakin ne Abubakar yabi Nizam da kallan mamaki na few second."Bro miyasa kake yawan sa kanka a damuwa."?Shiru yayi saidai idanun shi a rufe suke."Bakomai."ya bashi amsa a takaice,saidai hakan baisan Abubakar ya yarda da abinda ya faWa mashi ba."Alright nasan dai baka da damuwar da ya wuce ta wannan yarinyar,kabi ka Waga hankalin ka akanta?ka sawwake mata kawai ka huta,wlh da'ace nine kai da tuni na rabu da ita,ina dalili yarinya ta fiye shegen taurin kan tsiya zaka zauna da girman ka,amma kamar yarinya kamar Nazima na maka yawo da hankali haba Bro,ahin takaici da ban haushi,shiyasa kaga ko Kotu ban shi'awar zuwa saboda ba abinda zaka iya tsinanawa,duk ran da Nazima ta kaini bango saina ji mata ciwo karyata zanyi."Da sauri Nizam ya buWe idanuwan sa da sukai masa nauyi a hankali ya tashi zaune ya kalli aminin nashi da mamaki yace."Kako san abinda kake cewar Bro? zuciyar tawa zaka jima ciwo?da kasha mamaki ba abinda bazan iya ba akan matata,pls ka daina aibatata a gabana banjin dadin hakan,nidai ina son matata kuma ina kaunar ta,miyasa bazaku taya son ta ba,kada kaman ta kanwar kace baka da kamar ta haba bro."a raunane ya ida maganar yanajin wani irin tuku™i a cikin zuciyar shi yaci gaba da cewa."abu Waya ke damuna meyasa Momy ke zafafa al'amarin nan koba komai ni da Nazima daya ne daga abu daya muke amma komai ya rikice mani."numfasawa Abubakar yayi cikeda tausayin abokin nashi yace."Kayi hakuri bro,saidai kasani ina tsoron ranar da Abba zai kama Nazima akan wannan kudurin nata kamar tushe,kwara tun wuri ta koma cikin hayyacin ta."Wai kai miyasa ba zaka daina kawo maganar heart beat ba?she is young fa ya dace kai mata uzuri."Hmmm kaidai Wan wahala ne wlh wai heart beat,kai kasani nidai na faWama ka,ka rage son yarinyar nan."wata uwar harara ya dalla mashi yace."badan cikin ku Waya da Ummin Sadiq ba da nace kana hassada da ita,baka taba fadin magana mai dadi wannan ba daidai bane."Yayi masu mata, aimuma dai mun kusa yin auren nan adaina yi mana gori."kaga muyi maganar Company kamar zaifi."wani kallan Nizam ya sake watsa mashi a kufule yace."Baka da aikin yi nazo

Please Login or Register in order to submit comment