Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
_____________
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_


_Yar Mutan Kankia cec'þ_


Share
Pls


*_DANGINMU NE SILAR KOMAI_*

By
Yar Mutan Kankiac'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC*

*_BISSMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM_*

Free Page 11

*Na kudi ne akan farashi mai sauki for more information contact this no 08160508316.Accr details 0777512438 Access Bank,Jamila Abubakar Bello*

_Wannan page din nakine kiyi yanda kikeso dashi Anty Binta Abbale kainuwa dashen Allah aikhairin Allah ya isa gareki,barka da Juma'a_

"Ku rabu da ita Anty ki barta zuwa anjima sai ta kwashe kayan kafin nan da la'asar."gyada kai Momy tayi alamun gamsuwa."Ke kuma muddin aka dawo aka taddaki cikin gidan nan sai kinyi da nasanin haihuwar ki.dafatan kin fahimce ni."?Share kwallan idanun ta tayi tanajin wani irin bakin ciki a kokon zuciyar ta,cikeda raunin murya tace."Eh Anty naji nagode da kulawar ki."wani irin watsastsen kallon banza ta aika mata wanda ke fita da tsantsar tsanar ta a saman fuskarta tace."Anty mutafi zuwa anjima su Fadila sun dawo."Haka suka fita cikeda gadara suna nuna isa.
itako Nazima suna fita ta sake rushewa da wani irin marayan kuka,Nizam ya matso kusa da ita ya rungume ta,yanajin kukan ta har kasan zuciyar shi ga wani irin tausayin ta ya kama shi a hankali yake dan buga bayan ta yana lallashin ta,lub tayi cikin kirjin shi tana shakar kamshin turaren sa mai yaye mata kunci,a hankali take shide ajiyar zuciya,tana sake narkewa a ™irjin shi tana jin yanda zuciyar shi ke duka da ™arfi ba kaukautawa,karfin kukan ta tarage tafara magana."Ya Nizam."ta kirq sunan shi cikin muryar ta da bata fita sosai."Uhmm."ya amsata yana kara adanata a jikin shi."dan Allah ka sauwake mani,na rokeka kasake ni yau dinnan wlh na daWe da hakura dakai arayuwata,ka rabu dani kodan farin cikin mahaifiyar ka dan Allah Abban Sadiq."Kukane mai tsanani ya kwace mata,band bubbuga bayan ta ba abinda yakeyi ga kalaman ta suna ratsa kowane kofar gashi na jikin shi zuwa kwakwalshi inda suka samu mahalli a zuciyar shi ba kadan yakejin Wacin kalmar saki ba daga bakin heart beat din shi ba."shafa bayan ta kawai yakeyi sifar rarrashi ko magana ya gaza,duk abin duniya ya ishe shi yana mamakin har tsawan wani lokaci Nazma ta Wauka a cikin wannan halin meyasa Momy da dangin su basu kaunar ta,me tayi masu....a zuciyar shi yake wannan maganar, jin yanda Nazima tayi magana ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya lula."Sakar ni kada ka kara taSani natsane ka ban sonka kabani takardar data kafin nabar gidan nan k...."da karfi ya fisgota jikin shi baisan sanda ya hade bakin su dana juna ba yafara sakar mata zafafan kisses dayasa sauran maganar ta tsayawa cak,saboda ba kadan kalamanta suke taba mashi zuciya ba,almost five minute suna a haka duk yanda taso kwace kanta ta kasa dan dole tayi shiru sai numfarfashin su dake tunkudar na juna sunajin zukatan su na wani irin racing like sabbin shiga haka suka tsikayi kansu a ciki shiko ya kara kaimi wajen bata manyan kiss masu kashe jiki...Baki daya jikin Nizam yahau Sari,ita kam rikon da yai nata shine ya zama garkuwar ta,saida ya tabbatar da tadawo hayyacin ta kafin ya raba bakin nasu a hankali yana aikama kwayar idanun ta wani irin kallo mai dauke da so bege da tsantsar kaunar ta duk a cikin kallan da yake binta dashi take ta sauke nata idan kasa tanajin wani irin bakon yanayi a tattare da ita,a hankali ya Wago fuskar ta,data kumbura yana shafa kuncin a slow kamar mai taba glss haka yake shafata a hankali kamar baison tabawa,iskar bakin sa mai sanyi ya hura mata saitin da yayi kumburi hakan yasa tai saurin rufe manyan eye bowl din ta,kafeta.da ido yayi yana sakin lallausan murmushi."sannu Ummin Sadiq."ya furta yana kara busa mata iskar bakin shi.a hankal ya Wauke ta cak kamar wata yar baby yayi dakin ta hakan yasa tayi saurin bude idanun ta,tana kallan shi bai ajeta ko ina ba sai kan bed yanaci gaba da bata hakuri harya samu ta dan saki jikin ta....saidai kalaman tsana da take yawan fada mashi har sun fara zame mashi jikin,harya fara sabawa da jinsu a cikin kunnuwan shi har zuwa ™irjin shi,shiga yayi toilet ya debo ruwa ya fara goge mata fuskar ta sannan ya Wauko First Aid box yafara mata dressing din ciwo a sannu yake mata ya dauko spirit yafara goge ciwon fuskarta dashi fasa kara tayi ta nanike shi banda kuka ba abinda takeyi,har cikin zuciyar shi yakejin sautin kukan ta,amman ya dake saida ya gama mata dressing din sannan ya Wauko bottle na pure milk da cup ya zuba ya mika mata abaki ta kauda kanta gefe."Heart beat kiyi hakuri kisha ko kadan ne kada yunwa taimaki illah."kallan shi kawai takeyi tanajin wani irin tausayin shi ba mamaye ta musamman yanda duk ya rame cikin kankanin lokaci..."rashin cin abinci da kikeyi tamkar kina wasa da rayuwa tane,ki tausayama zuciya ta kisha ko kaWan ne kinji yar aljanna."ya ida maganar a raunane ya gama imani da Allah Nazima ce weak point dinshi saboda duk sanda yake tare da ita yakan rasa duk wata jarumtar shi.
"Ya Nizam kada ka manta nifa mayya ce kuma marar....Waura yatsan shu yayi saman lips dinra yana girgiza kanshi sannan ya Wauki cup din milk din ya samata a baki a hankali ta sha kowa na aikin kallan Wan uwansa,yayin da zukatan su ke sa™a abubuwa masu wuyar fassara,har saida tagama sha sannan ya haWama ta ruwan wanka ya dawo ya duka gaban ta yace."tashi kiyi wanka zakiji dadn jikin ki."ba musu ba mike ya raka mta har bathroom din sannan ya rufo nata kofa,a nutse ta fara wankan...da kanshi ya fiddo mata kayan sawa harya manta da rashin lafiyar da ke damun shi, koda ta fito kaya tagani a kan bed batasan tayi murmushi ba,tasan samun miji kamar Ya Nizam sai antona, shiryawa tayi ta saka gyale ta fito samun shi tayi yana kwashe kayan da kannen shi suka watso mata itama taya shi kwasa tayi suka saka a troly suna gamawa ya rike hannun ta yanajin kaunar ta marar misaltuwa..."Wife,hope bazaki gujeni ba ko?ki zauna tareda ni kada kitafi kibarni kinji hearr beat"karon farko da taji tausayin shi ya kamata har cikin zuciyar ta."Kayi hakuri bazan iya zama da kai ba kaga la'asar ta kusa,kabarni intafi bansan wani abun ya sake faruwa inajin tsoro..."ta karasa maganar cikeda da damuwa.Jinjina kanshi yayi alamun gamsuwa ya tashi ya shiga Wakin shi ya Wauko wata jikka sannan ya shiga Wakin ta ya zuba mata kaya da hijabbai masu Wan yawa sannan ya a jaye gefenta take idan shi suka canza launi,sake rike ta yayi ya Wago fuskar ta yana kallan kwayar idon ta yace."Banso kiyimin nisa yanzun gida zakije ko."take tsoro ya lullubeta ta girgiza kanta tace."Aaa,Ya Nizam kasan dai halin Abba zai iya yimin illah idan ba koma gida"ta ida maganar hawaye na zubowa a idonta yace."Ko in kama maki gida a wajen family."? Da sauri ta kalle shi tace."Me kake so muce lokacin da aka gano hakan,kawai zantafi wajen Hajja zaifi min sauki duk da nasan dole in hadu da Abba inya je wajen ta amman zaifi min gidan mu."wani irin tausanta yaji ya lullube shi duk jikinsa yai matukar sanyi sosai,a hankali yasa hannu ya zare gyalan kafaWar ta...itadau da ido take binshi saidai fuskar ta cike take da alamar mamaki gami da tuhuma...gani tayi ya Wauko hijab ya saka mata ita gwanin burgewa itako kamar wadda aka sassa™a take kallan shi duk da tasan baisan tana fita da gyale..."kayi abinda zakay nasan na kusa suSece maka Ya Nizam....murmushi taga yayi maumi sauti yace."Kinyi kuskure Nazma kina tunanin zaki iya subuce mani.?gyada kanshi yayi yaci gaba da cew."idan mafarki kikeyi ki farka dan banjin zan iya rayuwa bake kinga ko bazan iya sakin kiba,ba tun yauba na fada maki kidaina saka gyale ban son ina ganin ki dashi ina kishin kine saboda ina sonki kuma kece marufin asirina kikiyaye kinji."kamar wata geliya ta gyaWa kai alamun to."good yanzun muje inkai ki gidan Hajja komai kenan daga baya dakaina zan mata bayani."wani irin murna ta lullube tace."toh."mai aikin tace tazo sukayi ban kwana sannan yaba Goggo kudi yace ta dakata zuwa aiki dan matarsa zata tafi gida haka sukayi bankwana ba dadi lamarin,hannun su sarke dana juna suka fito ya bude mata front sit ta zauna sannan yaima mota key suka kama hanyar tafiya family main house din su,har cikin katafaren farfajiyar gidan suka kutsa hancin motar shu Mercendi Benz 450 suka yi parking wajen motoci gasunan kala kala na alfarma an parking dinsu a lot...a hankali ta kama kofa zata fita da sauri ya rike mata hannu yace."Baby ba bankwana."Murmushita kirkiro a gefen kunci tace."sai anjima."kin sakin ta yayiya sake sarkafe tafukan hannayen su itadai duk tsoro ya kamta tasan unespected zasu iya ganin yan gidan su Nizam tana cikin wannan tunanin taji yai mata kiss a kumatu a firgice ta kalle shi hannun ta ya kama ya Waura mata bandir din kudi yace."Heart beat ka wannan kiyi using dashi and duk abinfa kike bukata,wani abu am free for u kome minene kisanar min.
Mamaki ne yakama Nazima bawai dan yai mata kyauta ba tasan abinda yafi hakan zai yi mata but abinda ke bata mamaki yanda yake nuna kamar ba wani abu da yake shirin faruwa a tsakanin su duk da yanda takeso ta rabu dashi shine zai bata kudi masu yawa har haka..."Ya Nizam gaskia kayi hakuri bazan karbi kudin kaba kasan...... bai bari ta karasa ba ya locking din mouth din nata da nashi daga cikin abinda bai gajiya da Nazima ako wane lokaci ya kasance da ita very close kamar mayunci yake sucking lip dinta bedly,hawaye masu dumi na shida bisa kunsa zuwa saman fuskar baki daya wani irin feeling ya saukar masa,har baisan a wane mizani yake ba,ganin yafara nisa,batasan ta ture shiba ta bude door din ta zura kafar ta waje zata fita ya sake riketa still tears na sauka dafa idanun sa ya rasa control baima san suna sauka ba."Kidaina fadan mummunar kalmar nan a gareni ni ina son ki Allah ne shaidana,kuma koba komai kin bani farin ciki da kika haifa man Sadiq Kumakincanci komai, daga gareni rashin ansar kudinnan shine zai jazaman damuwa a raina"gyada kai tayi ta ansa tana komarin maida kukan dake zuwar ta wanda tarasa dalikin zuwan sa,a sanyaye tayi mashi godiya sannan tace."nagode dan Allah anjima kasa driver ya kawo man mota dina."Murmushi kawai yayi mata sannan ya Waura mata key din mota a hannun ta yace."is yours,my one i love you with all my heart."kar geliya ta kafe shi da ido takasa ko magana tarasa wane irin so ya Nizam ke mata almost three minute sannan tace."Ya Nizam na amshi motar nan zaka iya jazaman matsala wajen DANGINMU all that happen mi kakeso ince."?"saidai idan baki sona kamar yanda kike faWa kuma wannan shine alfarma ta agareki ki,i mean ki karba indai ina da kima a wajen ki."shiru tayi tana jin wani irj aranta always yana mata alkhairi bai taba gazawa ba wajen kautata mara duk da yasan kudurin ta akansa..."nagode Allah yakara budi."ta samu kanta da furtawa tanajin nauyin sa ainun."kigaida man da hajjana."gyaWa mashi kai tayi,atare suka fito ta rufe motar ta saka key din a handa back sake bankwana sukayi sai waving dinta yakeyi ya juya zai tafi...sai ga su Hafsat da Fadila sun fito cikin gida...wani irin ashar Fadila ta lailayo ta aza kan Nazima ta......

*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
_____________
_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=ØOÞ<Øûß_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_


_Yar Mutan Kankia cec'þ_


Share
Pls

*_DANGINMU NE SILAR KOMAI_*

By
Yar Mutan Kankiac'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC*

*_BISSMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM_*

Free Page 12

"Wato waccan tsinaniyar yarinyar saida tasa Ya Nizam ya rakota har nan gidan ko?kingane mani watsastsiyar yarinya tamaida mana Wan uwa kamar wani zautacce abun ma ya ta'azzara ya zama driver kenan?oh Allah na kin gane mani matsiyaciyar yarinya wato gidan uban ta ya gagareta shine ta wuto nan."kyaleta Anty Fadila ai saita gwammaci kiWa da karatu indai mune."Hafsat tayi maganar a kufule."ba wannan bama kice zaman gidan nan ya kamani kodan inci uwar ta da hujja Allah,naWauki alkawali sai na hana Nazima zaman lafiya a duniyar nan."
koda Nazima ta hango su saida gabanta yai mummunan faWuwa musamman da taga sun tsare hanya,a hankali take tafiya ko takansu bata biba,har zata shiga cikin part din kakar Fadila ta tare hanya,sannan ta fisgota ta baya ta dawo da ita gaban ta,hakan bakaramin taSama Nazima zuciya yayi ba murmushin karfin hali tayi tace."lafiya zakiyi jacking dinna."ke ni kikema banzan questions irin wannan."?buge hannun ta,tayi tace."ince dai baki bina bashi ko kuma tara,ko zaki iya bani hanya in wuce."?Ba Fadila ba hatta Hafsat saida tayi mamakin maganar Nazima ganin tafara rama faWa,a gadaran ce Fadila ta rike kugu tace."bazan baki hanya ba kiyi abinda zakiyi." Murmushi Nazima tasaki mai tsananin ciwo tace."ni bazan iya faWa dake ba kodan gudun ™ashin tsiya dan haka daga yau kika kara tunanin shigeman sai kinyi mamaki bani hanya in wuce nonsanse."ba shiri Fadila tabata hanya ta wuce,gaba Nazima tayi maigadi na janye da troly dinta har suka shige part din Hajja,tana aje hangbag dinta ta fita ta fara shiga sauran part na abokan zaman kakar ta,suka gaisawa gwanin ban shi'awa daga karshe ta biya sashen kakar Ya Nizam ta wajen uwa suka gaisa a dakile ta amsa itama bata wani jimaba tayi mata sallama ta koma wajen Hajja tana shuga da gudu ta faWa jikin ta kamar wata karamar yarinya."Hajja nayi kewar ki." itako Hajjo sai kallan Nazima takeyi kamar wata bakuwa yanda taga fuskar ta,musamman data ga akwati aje duk sai ta shiga ruWani."a hankali ta tallabo fuskar Nazima tace."yar nan miyasame ki a fuska,naga duk tayi fushi."kwabe fuska Nazima tayi kamar zatayi kuka tace."bakomai."karya kike yoh ni zaki maida sakarai kimin bayani kinji kuma ga akwati aje,mike faruwa dake,ki faWaman hankalina duk ya tashi."? Kama hannun ta tayi suka zauna saman kujera sannan tace."Haba Hajja mene abun damuwa,kidaina damun kanki bakomai fa,jiya da daddare ne nayi missing step shine fa nafaWi kuma Ya Nizam yaiman dressing kinga wajen da sauki sosai ma."Wan nazari Hajja tayi sannan tace kamar bata yarda da zancen taba sai kuma ta gyaWa kai."inaga ™aramar yarinya kika maida,wannan ciwon yafi karfin ace faWuwa kikayi."dagaske."toh naji una Nizamuddeen Win yake dahar haka tafaru."?
Shiru Nazima tayi tarasa mi zata ce tasan halin Hajja da wayo.langabar dakai tayi tana turo baki gaba kamr zatayi kuka tace."haba Hajjana kinfiya rigima,kiyarda dani da gaske nike faduwa nayi fa,yanzun ma Ya Nizam kawoni da kanshi anjima zaizo ma." Shiru Hajja tayi ta rasa abin cewa sai sake gyaWa kai da tayi shiru ya gauraye illahirin falorn kowa da abinda yake sakawa a ransa,kamar ra hakura da zancen sai kuma tace."Shi akwaitin can zaman me yakeyi a nan."? Kallan trolyn Nazima tayi tana tsoron kada ace tafara gano akwai matsala kuma tasan faWa zatayi sannan tana iya kiran Abbanta,tasan muddin yazo kashin ta ya bushe....dubara ce ta faWo mata arai tace."Hajja hutufa zan maki na sati biyu ko bakiyi murnar ganina ba."? Murmushin manya Hajja tayi tace."Nazimatu bakya gajiya da kayan yarinta yanzun nan da nan sai kin zoman hutu wazakibar ma mijin naki iyeh?ko shi kadai zaki bari kizo nan kitare mani yoh in banda kina sakarai wake barin miji shikadai idan kin zauna nan kimin mi."narai narai tayi da fuska ta tace."haba Hajja zan maki amfani mana."Laaah mu bamu haka al'adar hausa batace ai hakaba yoh inama aka taba haka ace kibar mijin ki kidawo wajen tsohuwa aaa komawa zakiyi gidan ki angaya maki nice ke daga ke har mijin naki jirgi Waya ya kwaso ku,bandani Hafsatu ai gaskiya na faWa."takaici ya ishi Nazima yanda taga Hajja nata faWa tarasa gane kanta fadan nata yadawo da ita duniyar takaici."dan haka tashu zakiyi kije ki kula da Wan ki ai shine ni ina shakkar tunanin ku na ya'yan zamani anya keda
Nizamuddeen akwai hankali a jikin ku."?boyayyar ajiyar zuciya ta fesar tace."Ohh Hajja rigima kiyarda da abinda nafada maki indai Sadiq ne yana wajen Salma baida wata damuwa."Naji alhudahuda sarkin tunani da ilimi amma na banza ne dole kitafi gida anjima kuwa."nidai Hajja ki rabu dani ina san in kasance da kakata shine kike mani bu™ulu,mijina ya barni fa."iyehhhh yohni naga iya shege shine zakice bazaki koma gudan ki ba ko?shikenan ga Wakin ku can saiki shiga daman agyare yake saidai bazakimin sati biyu ba,kawai kinbar mijin ki shi kadai ina baza'aimin wautar nan ba,kin daiji abinda nace maki ko."?..."Eh Hajja naji...ga sa™o inji Ya Nizam."ta ajema Hajja kudi."bazan ™arSa ba, ai yasan mutuqar ya shigo gidan nan sai ranshi ya Saci,ki barshi zai sameni indai nice da Hafsatu yake magana."Murmushi Nazima tayi ta fara zolayar Hajja"kedai Hajja kin cika rikici inbanda abinki nan da gobema zaki iya ganin shi."ba dole ba tunda yayi ajiya yazo dubiya hmm nidai ce."dariya Nazima tayi race." idan kika amsa sai kiyi faWanki da hujja, yace kiyi cefane kinsan dai mijin naki da miskilan ci."ta kare maganar tana murmushin kasan ma™oshi."naji Allah yakaimu goben lfy,kije ki huta kafin ahaWa maki abinci,mi kike sonci."? Kamar jira Nazima keyi tace."tuwon Semo da miyar ganye."bata jira cewar Hajja ba tayi all Waki,tana shiga tafara shiri ranta fas ,ba wata damuwa a cikin zuciyar ta.
Ba inda Nizam ya wuce sai wajen Abubakar yana shiga side dinshi ya iske shi zaune falor,da kallo yabi Nizam ganin yanda ya shigo susssuce da ido Abubakar ya bishi dan yasan damuwar Nizam bai wuce akan Nazima ne,shiru ya biyo baya na tsawon minti biyar ba wanda yacema dan uwan sa uffan Abubakar yace."Bro lafiya."?kallo daya yai mashi ya kauda kai,baice koani ba ya shiga bedroom ya kwanta saman bed yana facing din silin,ya rasa mike mashi daWi a duniya a hankali ya rufe idan shi da sukai mashi nauyi kamar mai bacci ji yayi andafa shi,hakan yasa yadan bude idanun sa a hankali ganin Abubakar zaune gefen shi,sake rufe idanun shi yayi ji yake kamar su fado kasa tsabar nauyin da sukai mashi."Wai mike damunka?Haba Nizam taya zaka saka kanka a damuwa kamar wani marar yanci,gaskia banjin dadin ganinka a wannan situation din nan haba."

A hankali Nizam ya tashi yace."Bro kenan,taya kake tunanin ganina cikin farin ciki?matukar matata bazata dawo gareni ba,nasan nayi ban kwana da duk wani jin dadin rayuwa."Cikeda mamaki Abubakar yace."Ban fahimce kaba? Koka saki Nazimar."?Wani irin faduwa gaban Nizam yayi yanajin wani irin matsanancin racing da heart dinsa keyi jin tambayar da Abubakar yai mashi.baisan sadda ya auna mashi wani irin mugun kallo ba,a hassale yace."Badan kana aminina ba tabbas daka hadu da Sacin raina,taya zaka furta wannan mummunar kalmar a gabanan idona?nine zan saki matar tawa angaya maka ina hauka."?Girgiza kai yayi,cikeda tausayin abokin nashi ya dafa kafadar shi."Calm down bro,i dont mean that,kawai naga kana yawan damuwa ya kamata ka zama normal kamar ba abinda ke shirin faruwa"Is ok."cikeda kosawa Nizam yai maganar yana jingina bayan shi da kan gado"Idan kasan bazaka iya taimakona ba ka rabu dani kawai,ina faWa maka Nazma na wajen Hajja."Waro idanun sa yayi waje yace."miyafaru
"?Ajiyar zuciya ya sauke ya sake duban Abubakar yace."Dazun Momy da Anty Na'ima suka wulakanta mani mata sukai mata korar kare wai tabar gidan."cikeda damuwa yayi maganar yanajin ba dadi a ran shi."Allah ya sasanta narasa gane kan Nazima."No ba ruwan Nazima kaima kasani."jinjina kai yayi yace."i know amma hakuri shi yafi komai."hakane inajin raina ba dadi kwata kwata banjin dadin abinda sukema matata duba kaga fa saidai,nakai ta wajen Hajja fa,haba nagaji gaskia taya kake ganin zan iya rayuwa ba Nazma a taredani."enough ka kwantar da hankali insha Allah komai zai daidaita."cikeda kosawa yace."miye solution yanzun how can solve my problems."?Cikin sanyin murya yace."I have diffrent ways da zakabi ka gyara komai ba,amma kadaina ganin laifin Momy taya Nazima zataci gaba da zama gidanka,bayan takai ™ararka kotu so kake kowama ya zama kai?tanayin shari'a dakai sannan ta dawo cikin gidan ka ta kwanta haba Nizam,karfa kaman ta Nazimar nan fa ciki Waya na kwanta da ita bazan kitaba ba soka amma kabi komai a sannu."dama haka zakace,kajininda kyau ba a cikin gidana kaWai Nazima take kwanciya ba,kbaki Waya cikin zuciya ta itace karewar gida,kada ka manta da wannan."Okay Allah ya kyauta."dont hurt me na fahimci baka son abinda nike so."Sorry Nizam ba haka bane ina son in nema maka mafita ne."enough kabarni na huta nace ina son matata laifi ne?i can lived without her,shine kowa ya taso ni All eyes on me kubarni in sarara dan Allah."ganin yanda Nizam ya haukace lokaci Waya,take damuwa ta rufe Abubakar,wani irin tausayin shi yakama shi A hankali ya sake dafa shi ta sigar lalama yace."Look Nizam ka dauki komai da suki anjima zanje wajen Nazima komai kenan zakajini amma ka daina saka kanka cikin damuwa,kuma maganar Momy komai zai daidai da izinin

Please Login or Register in order to submit comment