Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai lokacin da ya so yaga dama. Wata rana ma a can yake kwana saboda Khalil baya iya rayuwa sai da macce. "

Daren yau sadeeq ya tashi da matsancin zazzab'i Wanda har suma yakeyi,
Ashanty ta d'aga waya ta dinga Kiran khalil yana can tareda 'yan matansa a club. Su uku Mariam Salma Billy,
Yana ganin kiranta yak'I d'agawa."

Kafin safe sadeeq ya rasu,
Kuka Ashanty takeyi takira Abba da mahaifinta,
Cikin HanzAri Abba ya k'araso gidan,
Ya shiga tambayarta ina shi khalil d'in?"
Tana kuka tana fad'a masa ai khalil ya daina kwana a gida."
Girgiza kai Abba yayi yaciro wayarsa a Aljihunsa yakira khalil,
Khalil yana ganin kiran Abba gabansa ya fad'i Abba yace kazo ka sameni a gidanka ina jiranka."

Cikin hanzari khalil ya ture matan da ke kan jikinsa ya fito ya shiga motarsa ya taho gida."

Abba bai nuna masa komaiba illah yafad'a masa cewa d'ansa Sadeeq ya rasu"
Khalil ya d'an razana da mutur sadeeq wata zuciyar tace masa mutuwarsa ai tafiye maka alheri." Anan take akayi masa sitira suka kaishi makwancinsa."

Bayan sundawo daga wajen rufeshi Abba ya shiga tambayar Ashanty ko akwai abinda take buk'ata ta girgiza kai Alamar A'a Abba yayi masu sallama yayi tafiyarsa."

Abba Shikad'ai Cikin d'aki yana tunanin rayuwar Khalil tabbas Khalil yaro ne k'arami amma mata sun bud'e masa,ido
Tun a can baya bai lura da hakan ba sai yanzun."
Yashiga tunanin wata k'ila ko karatun baya tsayawa yayi."

Ya girgiza kai yace "nasan matakin da zan d'aukar maka Khalil."

Sati d'aya da rasuwar Sadeeq, misalin k'arfe 4:30pm Abba ya shirya ya tafi makarantarsu Khalil, a lokacin sun had'a wani party a Cikin makarantar Khalil shine shugaba."

Yana can gefe d'aya tareda 'yan matanshi sunyi kwakwance akan ajikinsa suna shafashi, wurin ya cika da samari da 'yan mata ko wannen da budurwarsa."

Abba ya tambayi wasu d'alibai da yagani a zaune suna karatu kwanin sha'awa yace "Dan Allah ko Khalil yashigo makaranta yau."

Suka amsa da "eh yashigo amma suna can party sukeyi,
Wani d'alibi daga cikinsu yace "ai Khalil aikinsa kenan yatara 'yan mata da samari ayi ta chasu."

Gaban Abba ya fad'i hankalinsa ya tashi yanufi wurin da akayi masa kwatancen Inda Khalil d'in ya ke, kid'a kawai kakeji yaketashi a wurin,
A can Abba ya hango Khalil tsakar filin rawa yakeyi 'yan matansa sun zagayeshi ya rik'e masu k'ugu suna rawa."

Hankalin Abba ya kuma tashi,
Ya kasa k'asawa warin."
[16/08, 01:31] Hassan Atk: 🌹 *DEEJAMAH*🌹
( _Yar gidan tsohuwa_)πŸ˜…




Written by
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Basher_)







*66*






*Alhamdulilla Allah na godema da kabani dama da lafiya na kammala wnn littafi nawa, Alherin dake ciki Allah ya sadani dashi, kuskuren danayi Allah kayafemun*🀲🀲🀲

*Na sadaukar da wann littafin ga 'ya'yana Abin Alfaharina*

*SAFWAN ANAS BAWA*
*FATEEMA ZAHRA BABANGIDA*
*MUHIBBAT & MAMIE*
*SADEEQ NURA BABBAFA*
*HABIBA NAZIFI LAWAL*
*AFFAN*
*ALLAH YA RAYAMUN KU YA SANYAWA RAYUWARKU ALBARKA, YARA MANYAN GOBE*


*ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH*🀲🀲🀲🀲


πŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”š








Yayi tsaye yana kallon ikon Allah Khalil sanye da GAJEREN wando da wata riga a jikinsa red colour, sai casunshi kawai yakeyi da 'yan mata."

D'aya daga cikin abokanansa suka hango Abba a tsaye, ya lallab'a yaje wurin Khalil ya rad'a masa a kunne."

Cikin Khalil ne ya murd'a yaji zawo yana neman kub'uce masa a lokacin da yayi ido biyu da Abba,

Ya dinga ture 'yan matansa da suka lallak'a meshi suna kuma shigewa jikinsa,
turesu yakeyi sai kuma yin cikinsa sukeyi."

Dakyar yasamu ya ficikesu da k'arfi daga jikinsa,YAYI wurgi dasu ya nufi wurin Abba jiki ba kwari kansa a k'asa ya sunkuyar da shi."

Abba yana ganin ya tunkaroshi ya juya baya yayi tafiyarsa ransa a b'ace kai tsaye office d'in shugaban makarantar, ya shiga,
yanata faman fad'a shugaba sai hak'uri yake bashi."

Khalil ya shi go office d'in bayan ya canza kayan jikinsa zuwa manyan kaya,
kai tsaye gaban Abba yaje ya durk'usa tareda sunkuyar da kansa k'asa,
Yayi nadama iya kunya yajita, yakasa had'a ido da Abba."

Abba da sai fad'a yakeyi "ashe khalil ba karatu yakeyi ba yaketa faman kashe kud'insa a banza kuma ace aka kasa samun ko da d'aya daga cikin malaman makaranta su same shi a gida SU fad'a masa ko a b'oyene."

Cikin jin haushi da takaici ya sanya k'afa ya shure Khalil dayake durk'ushe a gabanshi ya d'aga hannu ya d'aukeshi da mari."

Yace "Khalil kabani mamaki ashe baka da tarbiya?"
Ashe haka halinka yake kaketa b'oye mana?"
Lallai sai yau na kuma yin nadama tareda danasin maganar da mahaifiyarka tayita fad'a mun akanka akan nayi maka aure tin lokacin da kanuna kanaso."

Tashi katafi KA janyo mun 'yan matanda naganka dasu a yanzun idan ba hakanba na rantse ranka sai yafi nawa b'aci."

Jiki ba kwari khalil ya mik'e yafita saka makon ganin b'acin ran Abba da yayi Wanda bai tab'a ganiba."

Cikin minti goma ya janyo 'yan matansa Mariam da salma da billy,
Wad'anda suka sanya hijabi har tanaja a k'asa."
Suka durk'usa gaban Abba kamar masu rok'on gafara."

Abba yace "kuna son wan can?" Ya nuna khalil

Suka d'aga kai gaba d'ayansu, alamar eh
Gaban Khalil ya fad'i."

"Iyayenku sun shiya yimaku aure yanzun?"

Suka had'a baki da "eh."

Dukansu ya karb'i number iyayensu ya fita a fusace."

Cikin satin nan aka d'aurawa Khalil aure da Mariam da salma da billy."

Abba ya canza mashi babban gidan Wanda yake d'aukar macce hud'u aka zuba mashi matanshi gasu nan mallakinsa ne yayi abinda yaga dama dasu yaci har sai ya gaji"

Ai kuwa family kowa mamaki yakeyi Khalil da mata hud'u,
Mahmud shi abun dariya yake bashi da al'ajabi."

*****************

Burin Mahmud na duniya shine Dijama kullum soyayyarta sabuwa take koma masa,
Dan haka baya iya awaya biyu a wurin aiki sai yadawo gida yaga lafiyarta. Daga nan ya d'auketa sushige d'aki."

Idan yana gida kuma baya barinta ta huta koda yaushe boobs d'inta yana cikin bakinsa yana tsotsa dashi yake kwana a baki."

Yau juma'a ta kasance mahmud baya fita aiki, dijama ta kammala kalolin abincita
Ta gyara Gidanta ta sanya turaren wuta mai k'amshi ko ina gidan ya d'auke da k'amshi,
Tayi kwalliyarta cikin shaddaa ash colour Wanda sukayi anko da mahmud shadda tayi matuk'ar yi mata kyau."

Shima mahmud yafito cikin shaddarsa yana sauri ya tafi masallaci ganin irin kyau da dijama tayi har sai daya
kai k'ofar fita ya dawo ya tallabo kanta yashiga tsotse janbakin bakinta,

Sallamar da sukajine yasa yayi saurin sakinta yafita da sauri dan gudun kada yak'i samun sallah,
Yana cewa dijama kiyi shiri idan nadawo zaki karb'i goron juma'a."

Fateema ce tashigo tana gaidashi ya amsa yayi tafiyarta."

Dijama taji dad'in ganin fateema ta tarbeta da murna da farin ciki, tacika mata gabanta da kayan marmari da abinci."

FATEEMA tafaraci tana kallon dijama tace "sis naganki ki k'arayimun kyau da k'iba, meye sirrin ko dai ansamu ne?"

Dijama ta mere Baki tace "wane irin k'iba kuma dan bakinsan wahalar da nake shaba ne,
Wlh sis yaya mahmud mugune ya cika mugunta da yawa kullum fa Abu d'aya ba dare ba rana a koda yaushe cikin ruwan zafi nake ina gashi,
Daren farkonmu sai da akayimun d'inki Dan mugunta. "
Kema hakan ishaq yake maki?"

Fateema ta tintsire da dariya tace A'a mijina da naki mijin ba d'aya bane,
Karki manta mijinki fa soja ne, yasha fafatawa da Arna a wurin yak'i shiyasa yake k'ok'arin ya kashe arnan gidansa."

Karki damu da Wnn sis nidai burina d'aya kikuma jurewa ki kama yaya mahmud kireshi da kulawa da tarairaya kada kitab'a Nuna maSA kingaji da Daukar ragamarsa da hakanzaki saba."

Suna cikin hirarsu mahmud ya shigo Wanda a gaggauce ya gama sallah yanufo gida Dan a matse yake."

Da sallama yashigo falon idonsa yana kan dijama,
Ya zauna akan kujerar da take kallonta,
Tayi masa sannu da zuwa,
Fateema ta gaidashi ya amsa tareda tambayarta ya gidan da mai gidanta?"

Dijama ta tsiyayo masa ruwa mai sanyi ta mik'amasa ya karb'a yana kallonta ya sha."

Ya ajiye cup d'in bayan ya shanye ruwan yacewa fateema "yaushe zaki koma gida?"

Tace "sai zuwa an jima yace zaizo ya d'aukeni."

Yace "Allah ya kaimu ya mik'e yayi shigewarsa d'akinsa tareda cewa dijama takawo masa abincinsa."

Dijama ta kalli fateema tace "kinga kuma wani Sabon salo yau Kuma kunyar cin abinci yakeji a gabanki."

Ta mik'e ta d'auki Tirin abincin ta nufi d'akinshi,
Da sallama tashiga ya amsa mata yana kwance akan gado daga shi sai gajeren wando shigowarsa har ya cire kayan jikinsa."

A Kusa dashi taje ta ajiye tiren abincin ta zuba mashi Tare da tsiyaya masa lemo mai sanyi."

Idonsa akan boobs d'inta daya d'an Tifo a Cikin rigarta,
Bata ankaraba saiji tayi ya d'auketa cak ya d'orata akan gado Tare da cire mata rigar jikinta."

Ya haye kanta bakinsa cikin bakinta Dan gudan k'orafi,
Hankali ya zame bakinsa zuwa kan boobs d'inta ya shiga sarrafasu gaba d'aya suka fita hayyacinsu,
Mahmud da dama ya Dade da cire wandonsa ya sabud'e mata pant d'inta tareda ware mata kafafu ya saita yayi shigewarsa ya dinga aikinsa."

babu abinda kakeji yana tashi. A d'akin sai sautin nishinsu gaba d'aya sun manta da wata FATEEMA can zaune a falo."

Fateema kuma tana ganin shuru dijama bata fitoba tayi murmushi ta d'auki jakarta ta rataya tayi tafiyarta tareda rufo masu k'ofa."

*****************

Khalil dai auren da Abba yayi masa ya sanyashi natsuwa da biyayya, hankali ya shigeshi sosai kullum nasihar Abba gareshi itace ya kwatanta Adalci atsanin matansa."

Hakan ta kasance baya nuna wariya a tsakaninsu."

Ganin yayi Hankali da natsuwa sun shigeshi Abba ya d'orashi a kan kasuwancinsa, sukaci gaba da kular masa da kamfanuninsa tare da sulaiman."

*****************

Yusra dai tana can k'auye rayuwa ta canza mata tayi bak'i ta rame idan KA ganta sai KArantse da Allah ba yusrar da kasaniba ce 'yar gaye,
Kullum Cikin hijabi take da carbi a hannunta tana istigifari."

Anan tasamu wani makocinsu yace yana sonta aka d'aura masu aure matansa biyu itace ta uku." Rayuwa kenan."

************
Agurguje
A kwana a tashi ba wuya Cikin dijama ya fito,
Inda take shan tarairaya a wurin mahmud da tsohuwa mommy da Kuma Abba."

Ranar da suka cika wata Tara da aure a ranar ta haihu ta haifi d'anta namiji mai kama da mahaifinsa.farin ciki a Wnn familyn abun ba'a magana."

Ranar suna aka nad'awa yaro suna muhammad inda a kayi shagalin biki fuskokin Kowa cike da farin ciki.

Abba da mommy da tsohuwa suna zauna a Cikin rumfa motar Khalil ta shigo ya d'auko matansa ko wacce da k'aton cikinta."

Tsohuwa ta rafka salati ta rik'e baki tana kallonsu tace lallai namiji baya kad'an."

Kai kuma 'yan hud'u za'a Haifa maka kenanπŸ€”

Shi Wnn wata tara cif ya haihu kamar Wanda yakejira aika masa ita."

Ta juya ta kalli fateema tace ke Kuma INA ganin basir ke damun mijinki da sai yanzun kike laulayin cikin."

Gaba d'aya suka Sanya dariya suna fad'in tsohuwa problumπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ Kowa sanyawa ido kikeyi."






Alhamdulillah anan nakawo karshen Wnn labari na DEEJAMA YAR GIDAN TSOHUWA KUBIYOMU A LITTAFIMU RANAR D'AURIN AURE NA."

godiya gareku masoyana a duk inda kuke UMMU SAFWAN na sonku,

ZANYI MISSING D'INKU FRIEND'S D'IN DEEJAMA😭

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment