Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai yanzun kece zakiyi cikin shege Kuma kibarshi har ki haifeshi."

Idon Ashanty ya kawo kwalla tace "inna laure kaddarace da sherin shed'an da kuma soyayya ta ribace ni har Khalil yayi nasara akaina."

Baba ko baice zai yankani ba idan banfad'i Wanda yayi mun cikin nan ba,
Dama nayi Alk'awarin da zarar Allah ya saukeni lafiya zanfad'i Wanda yayi mun shi, na kuma d'auki d'ansa na kai masa."

Haka ta dinga kuka tana nadama tare da danasi biyewa sharrin zuciya da kuma shed'an."

A daren ranar inna laure ta lallashi mijinta ta kwantar masa da hali tareda Nuna masa kaddara ce zata iya fad'awa akan kowa."

Har malm Habu ya sauka,
Amma yayi Alk'awarin duk yyi ido biyu da yaron da yayi mata cikin sai yayi masa rashin mutumci dan police station kai zata rabasu."

*******************

Shirye shiryen biki akeyi a gidansu dijama inda gobe ne ake d'aurin auren dijama da fateema."

Wanda dukansu sunsha lallai da k'unshi sai k'amshi suke zubawa da shek'i."

Mahmud yayi gaiyatar abokanansa k'asa k'asa tareda abokanan aikinsa, inda sulaiman sune manyan abokanan ango."

Khalil ya saki jikinsa ya cire dijama a ransa,
Amma kuma idan sau dubu tabi ta gefensa ta wucea sai ya kalleta sau dubu."

mahmud yana so ya kad'aice da matarsa abar sonsa amma tsohuwa tayi masa katanga da ita, Wnn abin yana damunsa a ransa."

Yauma hakan ta kasance ya d'auki waya yakirata yace "takawo masa abincinsa,
Tsohuwa na kusa tana jinsa,

dijama zata mik'ewa tsohuwa tace "dawo ki zauna bari ni na kaimasa da kai na, idan kukayi hakuri dake dashi ai gobe iyanzu kuna can a tare."

Dijama ta turo baki ta harare tsohuwa tace "naga alamar tsohuwar nan kina Neman ki Raba hanta da jini."

Tsohuwa tace "A'a jini da b'argo zan raba, amma bazakije ba."

Ta mik'e ta d'auki abincin mahmud ta nufi d'akinsa ta kai masa."

Mahmud da yana kwance akan gadonsa yana jiran shigowar dijama domin yana son ya kalli fuskarta mai cike da Annuri."

kwakwasar k'ofa yaji anayi,
ya kuma gyara kwanciya yana murmushi yace "shigo kawai keda d'akin mijinki."

tsohuwa ya gani d'auke da tiren abinci.

Had'e fuska yayi tare da wurgawa tsohuwa harara yace "daga ina hakan kuma tsohuwa?"

To waya ma fad'a maki yunwa nakeji ina buk'atar abinci?
Ni dai gaskiya tsohuwa kinaso ki fara Shiga hurumin da banaki ba a gidan nan."
Ki d'auki abincin kawai ki koma dashi,

Tsohuwa ta mere baki tace " baka isaba,
au dama ba yunwar kakeji ba?
To bazan d'aukeba tunda nariga da nako maka."

Duk nasan take takenka marasa kunya,
Oh bani kaso ganiba shine bazakaci abincin ba, to kada Allah yasa kaci,
ta fito d'akin tana ta faman masifa."

Yau ne ranar d'aurin aure Kowa a gidan cike yake da farin ciki.

Wanda Abba da mahmud da khalil da sulaiman sukayi ankon shadda fara iri d'aya Wanda Abba ya d'unka musu gaba d'ayansu."
Babban riga da hula."

Abba ne da mommy suke tsaye a harabar gida suna magana,
Sai gani sukayi wani mutum dattijo d'auke da jariri 'yarsa tana biye dashi daga baya ya shigo gidan."

Kai daga ganin mutumin kasan a fusace yake,
Ya tunkaro Abba Wanda shima Abba shi yake kallo cike da mamaki."

Dattijon yace yanuna Abba yace "kai ne Alhaji Hassan?"

Abba yace "eh nine Allah yasa dai lafiya?"

Malam habu yace "inafa lafiya d'anka yayi wa 'yata ciki gashi har ta haifa maka jika, kuma na rantse bazan yarda ba kotu ce kawai zata rabamu."

Abba ya cika da mamaki kansa ya d'aure yace "d'ana kuma?"

Ina ganin ko dai b'atan hanya kayi ba'ayi maka kwatancen A dai dai ba,"

Malam Habu ya juya ya kalli Ashanty yace "ke ba nan gidan bane?" Fad'a masa sunan d'an nasa Wanda yayi maki cikin."

Ashanty tace "sunansa Khalil Kuma a nan gidan yake."

Abba ya zaro ido waje yace "Khalil kuma tare da juyawa ya kalli mommy da take murmushin da yafi kuka ciwo. Tasan Khalil zai aikata hakan ga Irin abinda take gudu Kenan ya faru."

Ta mik'a hannu ta k'arb'I jaririn ta bud'e masa fuska, tana kallonsa,
Abba ya d'an lek'a idonsa ya kalli fuskar jaririn gabansa ne ya fad'i dayaga sak fuskar Khalil CE a lokacin da yake jariri."

Yace "tabbas wnn jinin Khalil ne
Tabbas, wnn d'an Khalil ne "

Malam Habu yace Alhamdulillahi tunda kuka fahimci hakan yanzun kotuce kawai zatayi mana shari'a daku."

Abba yace "kayi hak'uri kazo mushiga daga ciki muyi magana ta fahimta da kai."

Snn malam Habu yabi bayan Abba da mommy suka shiga babban Falon sa Inda yake ajiye bak'i."

Bayan sun zazzauna Abba ya d'aga waya yakira khalil yace ya same shi a falonsa Wanda yake sauke bak'i."

Cikin hanzari Khalil ya shigo Wanda tsohuwa ta biyoshi tana masa magana yayi banza da ita shine tabiyo bayansa."

Da sallama yashiga falon Turus ya yaja ya tsaya sakamakon ganin ashanty da yayi zaune a kusa da mommy da jariri rungume a hannun mommy.gabansa ya shiga fad'uwa."

Wasu kalar miyau ya had'eye masu d'aci ya shiga zarar ido anan take Cikin minti biyar babban rigarsa ta jik'e da zufa."

Ina k'asa ta bud'e ya shige, da ya huta da Wylnn Abun kunyar
Tabbas yau ranar tonan asirin sace,

Tunkafin ace ya zauna ya nemi wuri ya zauna tare da sunkuyar da kai k'asa,
Shigowarsa da yanayin da ya shiga Abba ya Kuma tabbatar wa kansa ya aikata."

Tsohuwa tana ganin hakan itama ta nemi wuri ta zauna."

Abba ya kalli Khalil ya Nuna masa Ashanty yace "kasan wnn,?"
idan ka kuskura kayimun k'arya sai na sab'a maka."

"Khalil da sai zufa yake fitarwa ya taso yayi gurfane a Gaban Abba yace "Abba natuba kayafe mun sharrin shed'an ne ba halina bane."

Cikin hushi mommy ta mik'awa Abba. Jaririn ta taso ta d'aukeshi da mari tace "ba magana ake makaba KA tsaya kana magiya da Neman yafiya."

Ashe duk hud'ubar da nake maka da nasihar da nake maka akan kaji tsoron Allah karka kusanci zina, ta tashi a banza,
Ashe abinda kake aikatawa kenan idan KA fita."

Ta juya ranta a b'ace idonta yayi ja ta kalli Abba ido cikin ido abinda bata tab'a yimasa ba,

Tace "ga irinta nan ga irin abinda na dad'e INA yiwa gudu Kenan ya faru akan khalil,

Na dad'e ina fad'a maka irin rayuwar Khalil da halinsa amma sai ka Sanya k'afa katake wani lokacin har laifina kake gani
Gani kakeyi nacika Sanya mashi ido da takura."

Duk uwa tagari Wanda ta reni d'anta ta bashi tarbiya tasan halin rayuwar d'anta
Alhaji kace Kahlil yaro ne bai San abunda duniya take cikin ba bare har ayi masa aure,
To ai ga irinta nan yau an wayi gari ankawo maka d'an shege Wanda Khalil yayi cikinsa a waje gashi a hannun ka a rik'e,

yanzun ka ganewa idonka cewa namiji baya kad'an,
Kuma ka ganewa idonka yanzun Khalil ba yaro bane tunda har ga d'ansa nan ka rik'a da hannunka."

Abba yayi shuru domin sai yanzun ya tabbatar da maganar da mommy takeyi akan Khalil gaskiya ne Wanda shi yake Ganin kamar tacika Sanya mashi ido ne."

Tsohuwa ta rik'e baki domin ita tama rasa abin fad'a."

Abba yayi kyaran Maurya yace "hak'ik'a nayi kuskure babba da ban tsaya na lura da yanayin rayuwar d'ana Khalil ba."

Malam Habu Kayi hak'uri kuskurene ya Riga da yA faru, in har ka shirya Aurar da 'yarka, to a yau za'a d'aura mata aure da khalil."
Bana buk'atar komai naka tun daga kayan d'aki harzuwa abinda zata buk'ata anan gaba."

A razane Khalil yayi saurin d'aga kai ya kalli Abba, .

Malam Habu yayi murmushi cike da Jin dad'i yace "a shirye nake."

Abba yayi masa godiya snn ya d'aga jaririn yayi masa hud'uba tare da sanya masa suna Abubakàr Sadeeq."

A ranar aka d'aura Auren mahmud da Dijama FATEEMA da ishaq Khalil da Ashanty baby😊

D'aurin aure ne Wanda ya tara dubban mutane k'asa k'asa."

🌹 *DEEJAMAH*🌹
( _Yar gidan tsohuwa_)😅




Written by
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Basher_)






*64*






Biki yayi biki anci ansha an wadata mahmud dijama sai murmushi sukeyi suna dariya sai pix kawai ake d'aukarsu,
Hakan itama fateema tare da angonta ishaq sai annashawa sukeyi suna dariya."

Wanda Khalil yana d'akinsa a kwance yana tunanin abin kunyar da ya aikata, ko dawani idon zai kuma kallon Abba da mommy,
idan har ya san kunya to yajita a yau ?"

Wato Ashanty dan ubanta bata zubar da cikinba, sai da ta sanyashi ya tuzarta, gashi yanzun an aura masa ita ko ya zaiyi da ita?"

Shi sam Ashanty bata d'aya daga cikin tsarin matan da yakeso ya aura har yyi rayuwar aure dasu, amma ya zamar masa dole ya koya mata hankali Wanda ya lura da bata shi.'

**************

Misalin k'arfe 8 na dare aka kai amare gidajansu,
Hakan aka kai dijama gidan Mahmud hakan shima, khalil aka kai masa Ashanty, Wanda basa da wani nisa da Mahmud,
Gaba d'ayansu gidajensu sunyi kyau iya kyau wnn duk tsarin Abba ne."

fateema itama ba wani nisa take dashi ba sosai,
Wanda itama gidanta yayi kyau mijinta yyi k'ok'ari wurin tsara gidansa."

Mahmud da sai zumud'i yakeyi ya fito cikin dakakkiyar shadarsa sai k'amshi yake zubawa yana yiwa su Abba sai da safe,

Da murmushi a fuskarsu suke amsa masa "tsohuwa tace "ai kin banza yanzun ta zurfin ciki ta k'are gaka ga dijama a wuri d'aya, kuma kasani duk ka cutamata kayi mata mugunta Allah yana kallonka.'

Mahmud yayi dariya yace "kai kuji wnn tsohuwar dani da matata kike neman kiyi mun Allah isa, kina nufin kinfi ni sonta ne ko yaya?"

Abba yace "mahmud wuce kayi tafiyarka tun kafin ranka ya b'aci."

Tsohuwa tace " A'a kabarshi kawai ya gama yimun rashin kunya idan ban war ware auren nan yanzun ba menake."

Mahmud ya saki wata dariya yace "ai aurena da dijama auren zobene ba saki ba yaji mutuwa ce kawai xata rabamu."

Ganin Abba yana hararasa yasa yayi saurin fita yana dariya tare da yimasu sai da safe."

Tsohuwa tace "ina shi Khalil d'in ai sai ya fito yaje wurin matarsa da d'ansa illaso daren yau sai su cinye kansu."

Ai kuwa bata rufe bakiba ta Ganshi yafito sanye da jallabiya yana tafiya kamar Wanda kwai ya fashewa a ciki,

Mommy ta wurga masa harara ta kau da kanta, gefe
Abba ne kawai ya d'an sakar masa fuska,
Tsohuwa tace "kai kuma naka salon kenan kashigarwa Amaryarka da jallabiya kamar wani limami🤔"
To Allah ya kyauta."

Mu dai atafi sai da safe,
Muna gaida Abubakar Sadeeq, wani k'unci ya Kumaji a ransa, bai tankawa tsohuwa ba domin kansa a k'asa yake gaba d'aya kunyar mahaifansa yakeji."

Tsohuwa tace "kana wani sun sunkuyar da kai kamar wani na Allah,
Nina San har abinda yafi wnn zaka aikata,
Tunda ka tashi idonka a tsaitsaiye yake,
Hassan ne baiganeba
Halinka ba
amma ai yanzun KA kawo masa sheda tare da saka mako Ma kyau."

Allah ya shirku gaba d'ayanku ya kuma tsareku da shairin shed'an wuce katafi mun sallameka sai da safe."

Khalil yafita jiki ba kwari ya yanufi gidansa,
Da shigarsa gidan babu abinda yakeji yana tashi sai kukan jariri Abubakar sadeeq Allah yayi masa fitinar kuka ba dare ba rana."

Wani dogon tsaki yaja mai cike da jin haushi da takaici yayi shigewarsa d'akinsa,
Hakan dai suka kwana Sadeeq ya hanashi bacci saboda bala'in kukan da yakeyi."

*******************

Mahmud yana shiga gidansa k'amshi ne yake tashi tako ina a gidan,

Murmushi yasaki ya mufi d'akinda yasan nan ne na dijama,

Ya tura k'ofar a hankali ya shiga da sallamarsa cikin taushin Murya."

A can tsakiyar gado ya hango dijama a zaune ta rufe fuskarta da mayafi, tana murmushi."

Shima murmushin yakeyi ya nufita yaje kan gadon ya zauna ya Sanya hannu ya janye mayafin yace 'yar k'anwata kuma Amaryata kunyar yaya mahmud akeji yau."

Murmushi tasaki mai cike da farin cikin tace "yaya mahmud sannu da zuwa."

Wanda shima "murmushin yakeyi yana kallon fuskarta gani yayi tayi masa wani fitananen kyau, yace "yawwa Nana khadija ta mahmud."

Dariya tayi ta rufe idonta,
shima murmushin yake yana kallonta wani irin sonta yana fisgarsa."

Ya mik'e daga kan gadon ya cire babban rigarsa yaje kitchin ya d'auko plate ya zuba kazar da yazo da ita tareda fresh milk mai sanyi ya ajiye."

Snn yaje kan gadon ya cire mata mayafin jikinta ya ruk'o hannunta ya sauko da ita daga kan gadon suka zauna k'asa a kan kafet ya tura mata plate din gabanta tareda tsiyaya mata lemo a cup yace "bisimillah muci k'anwata."

Dijama ta saki murmushi ta Sanya hannu ta shiga ci, tana shan fresh milk d'inta hankalinta a kwance tsakaninta yaya mahmud ba jin kunya da cutar kai."

Dama yunwa takeji, sai da taci ta k'oshi snn ta janye hannunta tace "Alhamdulillah."

Kallonta mahmud yayi cike da burgewa yace har kink'oshi?"

Ta d'aga kai tana murmushi."

Snn shima ya cire hannunsa tareda yin hamdala,
Ya mik'e yanufi hanyar toilet yace taso mutafi muyi Alwala,

Tamik'e tsaye tabi bayansa a tare suka yi Alwala suka fito,

Yana gaba tana bayansa suka gabatar da sallah raka biyu Wanda Annabi Muhammad (S A W) ya umurce mu da muyi a darenmu na farko."

Bayan sun sallame sallah ya dafa goshinta yayi Addu'a suka tofa gaba d'ayansu.

Snn ya mik'e tsaye ya rik'o hannunta ya mik'ar da Ita tsaye suka kusanci junansu suna jin saukar numfashin junansu idonsa cikin idonta suna kallon juna,
K'amshin turarensu ya gauraye Dana juna,
Wani irin so da k'aunar junansu ya shiga ratsasu,

A hankali ya matso da kansa daf da nata, suka had'a goshi wuri d'aya dogon hancinsu ya had'e wuri d'aya ya sanya bakinsa ya tallabo leb'on ta na sama ya shiga tsotsa cikin shauk'in so da k'auna."

Runtse idanta tayi jikinta ya soma rawa tsoro ya ziyarceta ganin yanda jikin mahmud ya soma rawa k'afafunsa suna Neman kasa d'aukarsa."

A hankali ya dinga tafiya da ita bakinsa cikin bakinta har yakaita kan gado ya kwantar da ita ya haye kanta,
Ya cire bakinsa cikin bakinta ya tsura mata ido, yana kallonta ya sanya hannu a fuskarta yana mata wani salon tafiya mai rikitarwa idon dijama a rufe tana k'arb'ar sakonnin mahmud."

Snn ya d'an hura mata iska a hanci, Wanda ya sanya tayi saurin bud'e idonta cike da kunya,
Murmushi Mahmud yayi yace "dijama ina sonki,
Bantab'a son wani Abu sama da yanda nakesonki,ba."
Bansan ko meye so ba sai a kanki ina rok'on Allah ya kashe ni da sonki a rayuwata."

Ya mirgina gefe ya d'aga kanta tare da mikewa tsaye yace "kishiga toilet kiyi wanka kafin na dawo."

Ya bud'e wadruf ya d'auko mata wata rigar bacci mai shigen kyau fara mai santsi ya bata yace "idan kika fito daga wankan ki sanya wnn."
Snn ya fita tareda janyo mata k'ofa."

tana ganin ya fita tasaki murmushi ta bi k'ofa da kallo ta d'auki rigar baccin ta rungume ta lumshe ido tace yaya mahmud INA sonka."

Snn ta mik'e ta Shiga toilet tayi wanka ta fito ta d'auko turaren da mommy ta Sako mata a jaka ta Shafa a kowace kusurwa ta jikinta snn ta d'auko rigar baccin ta saka."

Gaba d'aya k'irjinta a waje yake, cibiyarta ma a waje sai daga can k'asa akasaki d'an wani net ya rufe mata gabanta da bayanta amma pant d'inta gashi nan a bayane ana gani a Cikin net d'in."

Rigar bak'aramin kyau tayi mata ba ta kalli kanta a madubi wani irin kunya taji ta kamata,
Tayi saurin juyawa da Sauri domin ta haye kan gado ta lullub'e tunkafin mahmud ya shigo ya ganta a haka."

Aikuwa juyawarta kenan saiji tayi ta fad'a a jikin mutum, mahmud ne tund'azun yashigo bata lura dashi ba tsaye yayi a gefe d'aya yana k'arewa Surar jikinta kallo, hankalinsa a tashe, babu abinda ya k'ara rikitashi irin k'irjinta a yanda ya gansu manya manya dasu a tsaitsaye, da Santala Santalan cinyoyinta."

Rungumeta yayi ya shiga shunshunar wuyanta zuwa wurin boobs d'inta kansa yasaka a tsakiyar boobs d'inta ya dinga wasa dashi,

Snn ya d'auketa ya d'orata a kan gado yayi mata rumfa da jikinsa yasanya harshensa cikin bakinta yashiga wasa dashi Cikin wani salo."
ya gangaro zuwa boobs d'inta ya shiga lulayashi da hannu yana wasa da shi idonsa ya rufe da matsananciyar sha'awarta bai San lokacin da ya kai bakinsa a kai ba ya Shiga tsotsa yana wasa dashi."

Dijama kuma sai runtse ido takeyi saka makon wani irin zafi da takeji a kan boobs d'inta, yanda yake tsotsarsu kamar yaron goye,
cije baki tayi ta na k'ok'arin tureshi amma INA mahmud yayi nisa,
Hannu ya Sanya ya cire rigar gaba d'aya yayi wurgi da ita gefe d'aya,
ya Sanya hannunsa yashiga shafa jikinta ko ta ina har xuwa pant d'inta, gaba d'aya ya cire pant d'in yayi jifa dashi ya sanya hannunsa ya shiga wasa da wurin,
Wani nishi dijama ke saukewa, sama sama hakan shima mahmud,
Sai da yaji wurin ya jike da ruwa, Wanda a dai dai Wnn lokacin idonsa ya rufe ya d'age mata k'afa sama ya Sanya Baki ya shiga lasar wurin,
Sha'awarsa ta kai k'ololuwar tashi ya cire wandonsa tare da karanto Addu'ar saduwa da iyali ya fara aiki."

*Hmmmmmmmmm*
*idan ana sallah ba'a magana* 🤸‍♂🤸‍♂🤸‍♂🤸‍♂

[16/08, 01:24] Hassan Atk: 🌹 *DEEJAMAH*🌹
( _Yar gidan tsohuwa_)😅




Written by
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Basher_)




*Godiya ta musamman gareku Abin Alfaharina bazan tab'a mantawa dakuba*

*members of Ummu Safwan Hausa Novels hak'ik'a Wnn GRP nawa ina Alfahari da karamcin K INA sonku gaba d'ayanku har Cikin raina Wanda sunanku baya lissafuwa saboda yawanku*


*yawan masoya dad'i garesa sann yawan kulawa k'auna ce, ina godiya d kulawarku gareni*

*Aisha A moh'd*
*Hauwa Sarki*
*Mss Hafsy*
*Maman Sadeeq*
*Mum Hibbat*
*Manshart*
*Zeey mairiga*
*Sajida*
*Munnirà*

*ina godiya sosai karku manta Ana tare*





*65*







Wani irin jijjaga yakeyi jikinsa na rawa kwata kwata baya cikin hanyacinsa aiki kawai yake rabawa dijama,

Tun tana kuka da magiya akan ya gyaleta harta fara tureshi amma ina bai masan abinda takeyiba."

Sai da ya biya buk'atarsa snn ya sauka a kanta,
Wanda a lokacin ta galabaita ko hannunta bata iya d'agawa."

Idonta a rufe sai hawaye kawai take fitarwa,
Janyota Mahmud yayi a jikinsa ya rungumeta cike da so da k'auna."

Jini yagani yana zuba a gabanta cikin tashin hankali yayi saurin tallabarta ya nufi toilet da ita,

Ruwan zafi ya zuba masu shiga jiki ya sanyata a ciki amma ina jinin bai tsayaba."

Dafe kai yayi hankalinsa a tashe ya d'auketa daga cikin ruwan zafin ya
mayar da ita kan gado,
Ya d'auko wayarsa yakira likitansa Wanda yake dubasa, tun a waya ya shiga fad'a masa abin da ke faruwa."

K'arfe 2:30 na dare doctor ya tsaya da motarsa a kofar gidan Mahmud cikin hanzari Mahmud ya fita harda da d'an gudunsa yaje ya bud'e masa get yashigo."

Likita ya shiga d'akin da d'an saurinsa domin ya dubata,
a nan ya gano matsalarta ta d'an k'aru ne a saka makon k'arfin da aka Nuna mata."

Anan doctor yayi mata d'unki ya bata magani snn ya fito ya samu Mahmud a falo sai safa da marwa yakeyi,

Doctor ya dafa kafad'arsa yace "kwantar da hankalinka Ango ciwon da sauki k'aruwa ce tayi saka makon rashin binta hankali da bakayiba."

Haba soja kada fa KA manta ba a fagen yak'i bane,
Komai d'an a hankali ne, kuma abin nan naka ne ba k'arewa zaiyiba, yana nan a tare da kai,
ya kamata KA dinga lallab'a yarinyar mutane,

Murmushi mahmud yayi ya d'an sosa kai cike da jin kunya yace "bazaka gane halin da nashiga bane doctor. Yanzun a wane mataki take?"

Doctor yayi murmushi yace Yanzun dai nayi mata d'unki ga magani can na rubuta mata gobe idan Allah ya kaimu kaje kasawo mata kabata tasha, insha Allahu zata samu fly."

Mahmud yayi masa godiya ya rakashi ya shiga motarsa ya tafi."

D'akin yashiga ya tarar da Dijama tasamu yin bacci hawaye a gefen idonta,
Ido ya tsora mata yana kallonta cike da tausayi, yanaji lokacin da take Cema sa "yaya mahmud da zafi kayi a hankali kada kajimun ciwo."

Amma ya rasa abinda ya hanashi sauka a kanta." Shi dai ya San a lokacin baya cikin hayyacinsa.
Wani irin dad'i da d'add'ano wanda yasa gaba d'aya kunnuwansa suka rufe,
D'an'd'anon ya fisgeshi ya kasa d'agawa kanta."

Dijama ta dabance komai nata da ban yake da sauran mata, ya kaiwa goshinta kiss yace "ina sonki k'anwata komai naki mai kyau ne."

Anan ya tashi ya shiga toilet ya tsarkake jikinsa yayi wanka ya d'auro Arwala ya fito ya tayar da sallah godiya ga Allah da yayi masa baiwar macce ta gari."

*****************

Kwanan mahaifiyar yusra uku a sibity rai yayi halinsa,
Yusra ta Kuma Shiga cikin tashin hankalin da baya misaltuwa,
Babu abinda takeyi sai kuka gashi batasan dangin mahaifinta ba,
bare na mahaifiyarta,
Saboda bata da lokacin su,bata damu da dole sai ta sansuba,
mutum d'aya ne tasani k'anin daddy ko shi a k'auye yake idan Yazo wurin Daddy ta dinga hattatarsa Kenan tana kyamatarsa idan ya zauna a kan kujera bazata tab'a kuma zaunawa a kantaba saboda kawai yana rayuwa.a k'auye."

Gashi yanzun nemansa takeyi bata San inda Zata ganshiba
, duniya tayi mata zafi duk inda ta wuce sai nunata akeyi har ya kai ta daina fita kullum tana cikin gidan sanye da k'atuwar hijabinta da zungureriyar carb'inta."

Kwatsam sai ga ma aikatan banki sukazo karb'ar kud'insu a wurin Alhaji Atiku tunda sunji labarin ya rasu."
Anan tashiga tarkato masu kadarorinsa ta basu daga ciki harda gidan da take zaune a cikinsa. Ya Shiga."

Anan suka bata lokacin da zata Bar gidan,

Tana nan zaune cikin k'unci da bak'in ciki,
tayi nadama sai a yanzun ta tabbatar da duniya ba'a bakin komai takeba, lallai ba komai ake Nema a duniya a sameshiba."

Tana nan tana neman mafita
sai ga k'anen daddy yazo, daga k'auye,
Yusra ta durk'usa k'asa tashiga bashi hak'uri da magiya akan ya yafe mata duk abinda tayi masa a lokacin baya ya taimaka ya tafi da ita."

Shuru yayi yana kallonta ta bashi tausayi ganin yanda ta muzanta tayi bak'i duk ta canza kama kamar ba itaba."

Anan dai ya hak'ura yayi wa zumunci kara ya d'auketa tareda kayanta suka shiga cikin akori kura suka nufi k'auyensu."
Hmmmm rayuwa kenan."

*****************

Hakan dijama take shan tarairaya da kulawa a wurin mahmud,
Kwata kwata baya son ganin b'acin ranta Motsi kad'an idan tayi a kan idonsa, yana tambayarta ko akwai abinda yake mata ciwo ne ta girgiza kai alamar "A'a."

Sai da sukayi sati d'aya a hakan duk lokacin da yayi tozali da ita sai sha'awarsa ta motsa,
Abin yana damunsa ya d'auki waya yakira likita ya tambayeshi wai har yanzun bata warkeba ne?."

Likita yasaki dariya yace "mahmud baka da sauk'i,
To ta warke kana iya zuwa wurinta amma Dan Allah KA lallab'ata kada KA Nuna mata k'arfinku na sojoji Katina da ba a fagen yak'i kake ba."

Mahmud yayi dariya ya kashe wayar cike da Murna da jin dad'i."

Daren yauma sai da dijama ta sha wahala harda kukanta da hawayenta amma mahmud bai San tanayiba aikinsa kawai yakeyi."

Sai da yasamu natsuwa snn ya shiga lallashinta tareda yi mata Alk'awari kala kala."

Mahmud namiji ne mai yawan buk'ata yanada k'arfin sha'awa sosai ko fita yayi tadawo sai ja dijama a d'aki sai sunyi."

Dijama tun tana gajiya yanzun har ya kai ta d'an fara sabawa,
Kullum Cikin shan wahala take a wurin Mahmud abinda yake damunta d'aya ne mahmud ya din yimata a hankali mana
sai dai ya dinga yimata da k'arfi Wanda a kullum sai ta galabaita tayi gashi."

Mahmud kuma a ganinsa lallab'ata yakeyi domin ya fahimci tana hak'uri dashi da dauriya."
Dan hakan yake kuma jin wani Sabon Sonta da k'aunarta suna ratsa ko wanne b'argo na jikinsa."

Ahakan yasa yaji gaba d'aya Abuja tafita rayuwarsa ya nemi transfer yadawo kano da aikinsa Duk dai ogansa baiso hakan ba,
Gidansa na Abuja kuma ya mayar dashi makaranta islamiya Allah ya kai lada a k'abarin mahaifan dijama."

******************

Khalil kuma kukan Sadeeq a kullum damunsa yakeyi ya hanashi bacci, yanda yaga dare hakan yake ganin safiya
Bak'in ciki ya taru yayi masa yawa, ace k'aramin yaro da shi a dubi shi ace yana da d'a,

Idan ya tunkari d'akin A shanty domin yayi mata rashin mutumci
Wani kallo take wurga mashi na reni tace "kayi ciki Kuma kace Baka son kukan jariri ai kuwa k'arya kasha, kuma idan KA sake kace zaka cutar damu a gidan nan to zan kira wayar Abba na fad'a masa."

Jikin Khalil sai yayi sanyi ya dawo d'akinsa ya kwanta."

Saima ya dunga tafiyarsa makaranta baya dawowa

Please Login or Register in order to submit comment