Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauraresaba ta nufa bedroom dinta ta fada bathroom nan ta fashe da kuka tayi kukanta ma'ishi kana tayi wankan tsarki. Tin daga ranar ma bata kara bashi jikintaba, shida ita se kallo, aiko ta kara haukatashi danta masa dandani haukace. ana hk akasa ranar saif da fatima, ashe tini sun dinke se ynzu mgna ta fito, ansa ranar biki 1 month aiko humaira kmr zata haukace, da kyar aka samu ta natsu. RASLAN ya kira anty Rukayya ya sanar da ita abinda KYAUTAR ALLAH ke masa, ta kirani ta tambayeni me yayimi nace mata ba komi ,nan ta rufeni da fada hadda zagi kmr Annah part 2, ganin ta harzuqa yasani saukowa na hkra kawai nasawa kaina salama amma ina kallonshi da abin sannan in mukazo kwanciar aure bn tabuka masa komi, wasu lokutan har kuka yake yimin. Ana hk bikin fatima ya matso tin ana saura 3days na masa mgna kan ya barni inje gobe, ya amince da wuri dan yana tsoron bala'i ballan tana ma da muke a dotsane nidashi. Washe gari muka nufa garin katsina nida yarana da nanny dinsu, dasu jummai da laraba, sosai RASLAN ya cikani da kudi yusuf nema ya kawomu. A gidan Annah muka sauka washe gari mukaje gidan biki dmn munyi ankon bikin duka. Ansha shagali sosai. RASLAN ma yazo ranar daurin aure a nan garin Katsinar aka daura auren. Nan gida abuja aka kawo amarya a gidanta madaidaici da saif ya gina mata, sosai aka mata natsiha kana kowa ya watse. KYAUTAR ALLAH ma da mijinta suka dawo gidansu byn sun kai amarya da ango. A gajiye suka shigo gidan wuraren 11:pm. kyautar Allah ta ajiye wayarta a nan falon ta shige bedroom din yaranta da meead a hannunta hannaah na hannun bahbah lantana. Wayarta dake gefen RASLAN tayi ringing ya jawo wayar yaga Anty Rukayya ce itama tazo bikin yau ta koma, picking call din yayi suka gaisa yace mata kyautar taje shimfidar dasu meead, anty Rukayya tace "Okay...daman inaso ne inji kun koma gida.." Raslan yace "Shigowar mu ynzu kenan..." Anty Rukayya tace "Okay, to A gaidata intazo, Allah ya huta gajiya .." Raslan ya amsa da "Ameen..." Daga hk sukayi sallah ma ta katse wayar, ya shiga gallery da niyar ya kalli picture din dasukayi yau a gun biki, hannunsa ya subuce ya danna videos kawai yaga wannan video din nasa, yayi Playing video din yaga tabbas shine kuma samha ce ta masa video din be saniba se ynzu yagano lefin dayasa KYAUTAR ALLAH ke fushi dashi kwanaki, be tabbatr da yarinyarnan tanada hnkli ba se yau shi knshi seda jikinsa yy sanyi , tabbas ta isa mace ta kai duk inda mace ke kaiwa ta zama sirrinsa, bako wacce mace bace zatayi abinda tayi dukda karancin shekarunta. "Zanci kutmar ubanki samha!" Ya fadi cikin bacin rai, kana ya maida wayar ya kashe ya ajiye a gefensa dai-dai- Ta karaso inda yake ta dauki wayar tata ta nufa bathroom dinta saboda tayi wanka ta kwanta ta huta. Ya biyota dakin dai-dai zata shiga bathroom din ya zauna bakin bed dinta ya bita da ido ta shige bathroom din, yana nan zaune har tayi wankan ta fito daure da bathrobe ya zuba mata ido, tazo zata giftashi yajawota jikinsa ta fado masa ya rungumeta sosai a jikinsa. "Ina sonki iyalina, ALLAH ya miki albarka, yasa ki gama da dunia lafia.." KYAUTAR ALLAH ta amsa da ameen. "Yau na gano dalilin fushinki, Lallai kin isa mace, kuma kin zama sirrina, ina me baki hakuri nasan nayi miki lefi babbah Dan Allah ki yafemin, Amma wlhy bn taba sanin wata diya maceba bayan ku matana na sunnah, Wallahi bnsan sadda na aikata abinda na aikata da wannan yarinyarba, Dan Allah ki yafemin..." Ya marairaice mata kmr zeyi kuka, jinjina Kai kawai tayi, zucia taf mamaki, tasan a wayarta yaga komi. A halin ynzu babu komi a zuciarta a dmn rayuwa ai ta gaji hk ko Allah muna masa lefi ya yafemu ballan tana mu yamu yamu. "Na yafe maka har abadan mijina.." Ta fadi cikin kissa, ya rungumeta jikinsa nan suka afka duniar dadih da annashuwa... Hk rayuwarsu taci gaba cikin aminci komi na RASLAN ya mallalawa KYAUTAR ALLAH da yaranta rayuwarsa rankatakaf ta koma a hannun KYAUTAR ALLAH ita kejan ragamar rayuwarsa, KYAUTAR ALLAH taci gaba da zuwa makarantarta masha ALLAH tana fahimta yadda ya dace.

Ihsan fa dunia ta juya mata baya kudaden bleaching dinma ya fara karewa dan ba karamin mai take shafawa ba, na miliyoyin kudade take shafawa to ynzu bb hanyar kudi se fita Kawai kudin keyi, gashi maryam ma ta dena daukar wayarta saboda bata da abinda zata bata a halin ynzu, ashe se kanada ma mora mutane ke sonka.

Se kwanan nan ne KYAUTAR ALLAH tasan RASLAN ya rabu da ihsan , shima saboda Ummih ne datazo har gidan ta samu RASLAN din a kan ya mayar da matarsa, yace ah'ah tayi hkri, to a nan kyauta taji mgnr.

RASLAN yabi diddigin layin samha ya gano tana garin katsina har can yasa akaje aka kamo masa ita da duk yan kungiyarsu, sojoji suka sasu a kanta sukayita duka, musammanma samha RASLAN na tsaye anata dukanta seda aka mata jina jina, ba tare da an tambayetaba ta fadi cewar ai farhan matazo ne yasata ta turawa matarsa message dinnan da kuma video din da cewa ma yayi ta kashe RASLAN ita kuma tace baza ta iyaba saboda tana sonshi, sosai RASLAN zuciarsa ta cika da mamaki."ya akayi kikasan farhan mataxo?'' RASLAN ya jefo mata tambayar. Jiki na rawa samha ta amsa da cewa ai abokin tane, a dubai suka taba haduwa last 3 years ago, suka kulla aminan taka , basu kara haduwaba se kwanaki, shiya nemeta ya bata wannan aikin saboda yanason RASLAN ya rabu da KYAUTAR ALLAH shi kuma ya aureta dan kwanakima daya samu lbrin KYAUTAR ALLAH Nada ciki a gun fatima yaji zancen seda ya kwanta a asibiti saboda damuwa, .." Ba bata lokaci RASLAN yace a kamo farhan, ba bata time aka nufa katsina a ranar aka damqo farhan, nan shima aka hau dukansa , dayaji jiki ya fara fadin irin ta'adin daya rinkawa RASLAN wanda yasa yaronshi jan zaki yayi masa..." RASLAN yace a nemo jan zaki. washe gari kuwa aka nemoshi shida tawagarsa aka hau jibgarsu kmr jakai, karshema RASLAN seda ya hada da duk wani me kakin tsaro a nigerian. Sannan yayi record din komi ya Kai ma KYAUTAR ALLAH tana gani ta fashe da kuka musammanma dataga samha sannan taji bayanenta , tsaf ta gane samha. "Dunia kenan.." Ta fadi tana fadawa jikin mijinta.

RASLAN ya azabtar dasu sosai se da kyar dasa baki yasa aka saki Samha da farhan daman tini aka saki sauran yammatan. Jan zaki da tawagarsa seda sukayi wata kana aka sakeshi, aiko duk yy laushi., farhan yayi nadama sosai ya runguma matarsa da yayansa guda biyu , ya dawo ya bawa Raslan hkri sannan ya nemi yafiyarsa, raslan nada tausai tini ya yafe masa kuma ya kaishi ga yan uwan wadanda ya kashewa rayuka ya nemesu gafara, wasu suka yafe wasu suka barshi da Allah. Samha da kawayenta duk jikinsu yy la'asar suka koma gidan iyayensu, samha ma ta dawo ta nemi gafarar RASLAN yace ya yafe mata, har gidansa taje ta nemi gafarar KYAUTAR ALLAH itama tace ta yafe mata. Yammata hutun duk suka samu mazan dasuka lalatasu suka auresu, sede babu wacce tayi bari ballan tana asa ran haihuwa, duksun gama zubda yayansu a titi. ALLAH ya shiryamu, mata a daure a kai mutumci dakin miji kyafi samun daraja a gun yara da miji, Allah ya mana mawafaqa, ameen.

Ihsan ta dosa zuwa office din RASLAN tana nemansa gafara amma sam yakibi ta knta, karshema ya mata korar kare. Byn kwana biyu Ihsan taje gidan KYAUTAR ALLAH, KYAUTAR ALLAH na ganinta taji tausanta sosai, nan ihsan ta roketa kan dan ALLAH ta temaketa ta rokar mata mijinta ya maidata, KYAUTAR ALLAH tace insha ALLAH zata kokarta. Ihsan tayita daukar twins tana musu wasa, ALLAH ya jarabceta dason yaran, a halin ynzu ma se tafiya sukeyi, KYAUTAR ALLAH taji dadin yadda ihsan keta daukar mata yara, kunsan ance me yayah wawane. KYAUTAR ALLAH ta shiga bakin kokarinta kan RASLAN ya dawo da ihsan, a fari ce mata yy bata da hnkli,,amma bata bi ta tasaba ta nace masa har kuka ta masa saboda kusan kullum se ihsan ta kirata a waya dan sunyi canjen number. Da kyar RASLAN ya kara biyan sadaki aka kara daura musu aure shida ihsan dan harta gama iddarta, ynzu KYAUTAR ALLAH ce uwar gida. Ihsan taxo har gida ta mata godia, kyautar tace ba komi. Ummih kanta tayi mamaki da RASLAN yayi saurin sakkowa, seda ta tambayi ihsan ta gaya masa ai saboda rukayya ne, ummih de ta musu fatan zaman lafia kawai. Lokuta da dama ana kaima ummih jikokinta su wuni gunta, kana dawo dasu, ummih ta daurawa yaran son dunia hk ma ta daurawa uwarsu don dunia. RASLAN ya budewa KYAUTAR ALLAH business me karfi ya narka mata dukia se yadda taso takeyi. Ba lefi RASLAN na kwatantawa ihsan a fannin komi amma bnda fannin kwancia saboda yafijin dadin KYAUTAR ALLAH, ihsan kam bata damuba dmn ita raguwace. Dawowar ihsan da 2weeks RASLAN ya hadasu ya musu natsiha me ratsa zucia ita da kyautar, kan su zauba lafia, duk sunji kuma sun dauka.


Yusuf guard din RASLAN ya auri jummai, shi kuma dan liti dreva ya auri laraba, suka zauna nan cikin gidan bngaren masu aiki cikin aminci. Anty sadia ta haihu lafia ta samu danta namiji wanda yaci sunan muhammaduraslan wato sunan RASLAN, Anty Sadia ce ta bukaci hkn kuma alhaji harun ya mata, ansha shagalin suna sosai anyi hidimar arziki dangi da yan uwa duk anzo, kyautar Allah tayi sha tara na arziki, dan ance dan haram ke manta halacci. se tuna Annah akeyi ana kuka kuma ana daria.

Fatima ma tasamu ciki, Anty Rukayya cede ALLAH be bataba har yanzu, sede munata rokon Allah ya bata itama. Shekarar yaran kyautar ALLAH daya da rabi a halin ynzu ALLAH ya azuryata da samun wani cikin dole ta yayesu Anty Rukayya tazo ta daukesu ta tafi dasu gidanta a can zata yayesu, sam RASLAN beso hknba, ihsanma taso a bata yaran hk ummih ma amma duk basu samuba.

Soyayya, shakuwa, kauba, tausai, duk sun ginu a tsakankanin ma'auratan wato RASLAN da KYAUTAR ALLAH, suna bawa junansu kulawa kwarai da aniya, musammanma datakeda cikinnan RASLAN ji yakeyi kmr ya maidata ciki saboda so.wannan cikin da sauki yazoma KYAUTAR ALLAH alhamdulillahi se san barka, RASLAN be barinta ta huta yamafi nace mata a halin ynzu saboda yace tafi masa dadih, sam kyauta ALLAH bata taba nuna masa gajiyawartaba koda ze nemeta ne sau goma a rana, ko bataso hk take daurewa. Cikin KYAUTAR ALLAH ya kai wata biyar amma kai kace yau zata haihu saboda tsabar girmansa. Meead da hannaah kam sunki dawowa sede suzo su musu yan kwanaki su koma gun Anty Rukayya hkri da kawaici kawai RASLAN keyi, shima dan KYAUTAR ta hanasa mgna ne, amma kullum cikin kewar yaranshi yakeyi, haka ummih ma sede in sunaso suha twins din suzo garin kaduna ko suyi waya a kawosu 2 days kuma se anty Rukayya tazo da knta ta daukesu, ALLAH ya daura mata son yaran suma suna sonta sosai dan dasunje wani guri se su kagu su dawo gareta.

Fatima ta haihu ya mace kyakyawa yarinya taci sunan zulaikha wato mahaifiyar fatima, ana kiranta da ilham.

Sosai kyautar ke samun kulawa ta fanni daban daban hadda ihsan da ummih da mahaifiyar ihsanma dan ynzu dukta saduda. Cikin KYAUTAR ALLAH na cika 7 month aka kara mata scanning dan aga meke cikinta, nan aka samu nasarar ganin yaya hudu mata biyu maza biyu, kyautar Allah tayi murna sosai Amma tashiga damuwa Raslan yayita kwantar mata da hnkli , shikam ai dadih ya gama kasheshi haihuwa biyu yaya shida, lallai shida ubangiji sede godia, seda yy azumi uku na godia ga ALLAH....tini suka yima yan uwa da abokanayen arziki sallahma suka daga zuwa garin indian dan a can KYAUTAR ALLAH zata haihu, a wannan karon ma cs dinne, RASLAN harya sawa yaran suna tin kafin suzo dunia, maza biyun yasa musu harun da musa, se matan yasa musu sunan zainab (wato ummih) da Rukayya again (sunan Anty rukayya) ana saura 10days cs din Anty Rukayya ta iso indian dasu meead da hannaah, sunyi wayau ynzu dan kace yan shekara uku da rabi ne , ga girman jiki ALLAH ya basu, tini suka fara zuwa mkrnta sabosa sunada baki sosai. Akayi cs lafia aka ciro lafiyayyun yan hudu masu kyau mazan sak KYAUTAR ALLAH matan kuma Suka kara kwaso RASLAN kmrsu daya dasu meead. Washe gari ummih da ihsan suka iso garin sunata murna ihsan kmr ta sace yaran takeji, ummih km baki har kunne, kyautar Allah ma tayi farin ciki sosai se godewa Allah takeyi. Satinsu biyu a indian suka dawo nigeria KYAUTAR ALLAH ta gyare ba lefi kmr ba ita tasantalo yan huduba. Dasuka dawo da kwana biyu akayi shagalin suna inda yaran sukaci sunan da ubansu yasa musu. Musa shine hassan shi ake kiranshi da Nasar, se hussain shine harun ana kiranshi da nasim, se zainab itace ta uku ana kiranta d nasreen, se ta hudu rukayya ana kiranta da nimrah. Yara tubarkallah kowa yazo se yayi mgnr kyaunsu da girmansu kmr ba yaya huduba har zuwa akeyi kallonsu tini Anty Rukayya ta tofesu da adduarh mgnin baki. wannan karon sunan da akayi yafi nasu meead dan anyi barin dukia sannan kyaututtukan dasuka samu yafi nasu meead, RASLAN kam yayi barin kudi kmr besan zafinsuba. Alhaji musa ya bawa anty Rukayya kudin sadakin kyautar Allah ta bata taki amsa tace ta barwa anty rukayya har dunia ta nade, anty rukayya tace ai ba a hk, dole KYAUTAR ALLAH ta amsa raslan se tsiya yake musu wai sadaki bayan an haifa masa yara shida, ai tini anci uwar sadaki an cinye," duk falon suka kwashe da daria, na'im yace "mutumina aika iya zubi..." Suka kara kwashewa da daria RASLAN ya jawo KYAUTAR ALLAH jikinsa ya rungume, suka cigaba da hirarsu ta nishadi inda dangi da yan uwa duk suka hadu a ranar suna kenan, da daddare dan nan duk zasu kwana babu wanda bb a falon inba iyayensu maza ba. Jariran na hannun ihsan duk ta hadasu duka hudun ta rike . "Ammande babana baka da dabi'arh arziki, dan iska kawai tambadade, ina umaruru, kirawomin musalle.. Ina umaruru yake ina ka samo karuwai?" RASLAN ya hau kwaikwayon Annah cikin barkwanci, falon duk aka kwashe da daria suna mata fatan samun rahama a cikin kabarinta da duk al'ummar musulmi.


Alhamdulillahi! A nan na kawo karshen wannan labari nawa, Allah ya karawa annani s.a.w daraja ameen. Ina fatan kurakurena ALLAH ya yafemin, yamin afuwa dani da dukkanin al'ummarmu, ngde real fans naji dadih kun nunamiin kauna, nima zan faranta muku ta hnyar kawo muku sabon littafina nan bada jimawaba. Allah ya kara mana soyayyar ma'aiki s.a.w. ubangiji ya warwarewa duk masu damuwa damuwarsu, marasa lafia Allah ya basu lafia, mu kuma ALLAH ya karemu da lafia da abinda lafiar zataci ameen, yammatah Allah ya kawo miji na gari sbda Annabi, s.a.w, matan Aure ALLAH ya kara muku zaman lafia da mazanku.


*Munada ingantattun magungunan mata, akwai jigida ta mallaka karku manta da matsin gamd'is, akwai turaren tsugunno na mallaka ds rubutun mallaka, sannan akwai gumbar madara gumbar hatsi gumbar uku bala'i gumbar kankana e.t.c, munada matsi me matse mace wato virgin again, bononza 1k 08136349646, muna hada yan shillah dade sauransu , akwai hakkin maye wannan hadi ne komi da komi za a hada miki ki koma kmr amarya dal a leda, kayanmu masu ingancine,akwai mgnin gyaran nono dana kara duwawuka, hajiya mace bb duwawu bb amfani. Sannan akwai mayukan gyaran gashi, da shamfo da turarukan wuta na daki, da man jiki mesa hasken fata, da marasa hasken fata, akwai soap me kyau, na gyaran jikine 3k babuce kawai babu sekun garzayo siyan na gari maida kudi 08136349646. In baki shiryaba karki dameni da kira dan ALLAH*




*Se nun hade a next book dina, ina godia ga wadanda suka siya book dina ba masu jiran na sata barh...ngde Allah ya rabaku da bakin cikin dunia dana lahira baki daya, uban giji ya mana tsari daga bakin dunia* 😍

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment