Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ido, Yana mgnr ko a jikinsa. Wato yaci dadih, ita kuwa ya barta da zullumi da faduwar gaba, shi damuwarshi dayace kawai tasamu lafiya yaci gabada lafta mata jela. Wayarce ta kara daukar ruri DaddyM ne, dagawa tayi gabanta na faduwa, zuciya cike taf da firgici. Tana kara wayar a kunne ya hau balbala mata balbalin bala'i. "Wani irin wulakncine wannan! Tin dazu ana kiran waya kinki dagawa, Hajiya Annah ta kira yafi a kirga, cemin tayi tin tsakar darw take kiranki, har zuwa asubahi, kinki dagawa, Alhalin nasan kina gani, saboda nasanki bakya ajiye wayarki da nisa, akwaide wani abunda ya hanaki daga mata waya, kinbi kin dagawa uwata hankali a banza a hofi, gaskia kin batamin rai, baki taba batamin rai irin na yauba, Wacce iriyar lalacewa wannan....kin dagawa uwata hankali" Sassauta murya tayi tace "Allah ya huci zuciyarka sarki, me mulkar zuciyata..." duk haushin daya debo nata se yaji ya dan sauka kadan. "Yanzu ina KYAUTAR ALLAH take, Tin jiya Annah tace tanata kiranki ki hadata da yarinyarnan suyi waya, Amma kikace tana bacci karshema kikaki daga wayar, wannan ai wulakncine..." A zuciya Anty Rukayya tace "Abun na Annah hadda sharri..." DaddyM yaci gabada mgna "kiyi gaggawar sanar dani mike faruwa, dan nasan ruwa baya tsami banza a hofi..." Anty Rukayya tayi jim, zuciyarta na tsananta bugu ta dago ta kalli Raslan wanda ke tsaye har zuwa lokacin, shima ita yake kallo Amma bayajin mi suke cewa. "Badake nake maganaba!" DaddyM ya daka mata tsawa. Firgigit ta dawo hayyacinta, kawai ta yanke hukuncin gaya masa gaskia. "Muna asibitine yallabai,..." A bngaren DaddyM yace "Asibiti yin me? Waye babu lafiya?" Ya jefo Mata tambayarnan data kara surar da ita. "Kyautar... Allah.. ce babu lafia..." Ta fada murya na rawa ta rintse idonta gam, kai kace a gabanshi take. "asibiti? Wani irin asibiti? Waye babu lafia?" DaddyM ya tambaya shima cikin tashin hankali. "KYAUTAR ALLAH..." Anty Rukayya ta bashi Amsa still idanuwanta a rufe suke gam-gam. Dayake DaddyM yasan problem din da KYAUTAR ALLAH kedashi na ciwon zuciya dan hk se yy zaton ko ciwon ne nata ya tashi, sam be tambaya meke damuntaba. "Shine baki kirani kin sanar daniba, inata kiranki again kikaki dagawa, wani irin abune wannan? Aise ki daga ki sanar dani kuna asibitine, kin dagamin hankali kin dagawa uwata hankali, ita kadai gareni a duniyarnan, har kinsama ta fasa Aikin hajjin ta tada balli, se tsiya takeyi, tana nema ma ta tsinemin, dole tasani siyan mata ticket, yanzu haka tana Jirgin dawowa nigeri...." Anty Rukayya bata karasa jin mezeceba wayar dake hannunta ta subuce ta fadi kasa kan tiles din dake dakin asibitin, anty Rukayya batamasan ta fadiba saboda tsabar tsantsan tsagwaron, firgici, hadi da d'imauta da zallarh tashin hankali.
Raslan yabita da ido, dukda bejin me suke cewa Amma yanada tabbacin Tsananin tashin hankaline yasata wurgar da wayar tata kasa,.....


*Maataaahhh!! Ina kuke! Ku marmatsofah!! akwai matsi na matse waje sa cikin gaban, mace, da saukar da zallar ni'ima, sannan akwai matsi na zallarh ni'ima Only, . Again Akwai tsumi me tsuma hnklin me gida, dakema uwar gida saurautar mata 😂. Kede ki tuntubeni kisha magunguna na ban mamaki. 08136349646*

[8/4, 16:55] +234 913 133 0334: KYAUTAR ALLAH...🅿️42

*PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..*

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼

*ALLAH KA YAFEMU SABODA SHUGABA (S.A.W)*


"Meya faru Anty Rukayyah?" Raslan ya jefo mata tambayar da bayyanar tashin hankali a kan fuskarshi, shifa ga tunaninsa Rasuwa Akayi, dan tashin hankalin daya gani a kan fuskarta, yanada tabbacin sede ko mutuwar akayi. "Kai mutuwama Akayi.." Ya fada a ransa.

Sam Anty Rukayya batama jin me Raslan din ke fada saboda tsabar firgici,zamowa tayi kasan tiles din ta dab'a duwaiwukanta a kasa, tayi zaman dirshen ina nufin zaman yan bori. yayinda nonuwanta sukayi up and down kasancewar babu bra ga jikinta, zuciyarta tayi wani irin jahilin beating, kai kace heart attack zata kamu dashi. "Nashiga uku!!!" Shine Abinda ya fito daga bakinta, cikin fitar hayyaci, ta daura hannaye duka biyu bisa kai, cikin tsananin tashim hankali da firgici, kai kace babarta dake gidace ta mace. Wayar dake gabanta tabi da ido, inda Alhaji musa keta magana, jin bejitaba. "Hello! Hello!! Rukayya, Are you with me!! Rukayyah...." Shine abinda Alhaji musa ke fada ta cikin wayar. Da hanzari ta dawo hayyacinta ta kai hannunta na Dama, yayinda zuciyarta ke up and down ta lalubo wayar ta daukota screen din wayar kam tini yayi tsawa ya fashe, daman babu screen guard a jiki. Da hanzari ta Kara wayar a kunne, tana qoqarin saita tunanin dake gudana a brain dinta, Yayinda hannunna keta rawa,kwakwalwar kanta na neman bugawa. "Hello rukayya baki jina ne.." DaddyM ya kara maimaitawa, dai-dai ta daura wayar a kunnenta na dama.
rintse ido tayi Gam, kana ta Gyara muryarta, tana koqarin saita kanta, cikin kisisina da sanin Darajar kai a matsayinta na babbar mace, kuma ishashshiya, ta fara magana "inajinka yallabai,.." A bangaren DaddyM yace "Okay, kinajina kenan inata magana kikayi shiru, kn kyauta, Mike damunkinewai rukayya?" Ya karashe mgnr da jefo mata tambaya.
Ta dan saki murmushi wanda yafi kuka ciwo Tace "Am sorry yallabai, wayarce ta zame A hannuna..." DaddyM Yace "Okay ki rinka kula please, bade wani tunanin kikeba kou? Dannasan hk kawai waya bazata subuce a hannunkiba..." Anty Rukayya ta saki wani guntun murmushi me cikeda dumbin tashin hankali, tace "Bana tunanin komi yallabai,..." DaddyM yace "Okay, Shikenan, ina tunanin jirgin su Annah A airport din Lagos ze sauka maybe, in kuma ya sauka a abuja tou, tin 1:pm suka taso, ina tsammanin nan da 5 hours 47 minutes zasu karaso insha Allahu... Inma lagos din suka sauka, jirgi zasubi zuwa kd, inma abuja suka sauka jirgi zasubi zuwa nan kd, insha Allahu zan fara qoqarin sanar da ita KYAUTAR ALLAH jikinta ya tashi, indama Abujar suka sauka tare zamu iso nida ita, da me aikin tan nan, wadda batama jima da zuwaba, ......" Anty Rukayya tayi kasake tana sauraronsa, yayinda hannunta na hagu ke dafe da kanta, wanda ke barazanar fad'owa kasa warwas. "Kinajina de kou?" Cewar DaddyM, jin tayi shiru ba tare datace komiba, dukda tanaji haryakai ayar magamarshi. Firgigit ta dawo daga duniyar tunanin data lula, tace "Okay Yallaibai...Allah ya kawosu lafia..." Shine Abinda ya fito daga bakinta, cikin dakiya. "Ameen..." Cewar daddyM kana ya daura dacewa "Yaya jikin Rukayyah? Da sauki de kou?" Anty Rukayya tace "eh da sauki ...baccima takeyi." Tayi maganar kai daji kasan sam babu natsuwa a mgnr tata.
DaddyM yace "Alhamdulillahi, Allah yasa kaffarane..." "Ameen..." Cewar Anty Rukayya wadda dukta kagu su gama wayar.

Raslan yayi kasaqe yana sauraronta, ji yy tace Allah Yasa su iso lafiya, seya fada duniyar tunanin suwaye zasu iso lafiyar...

"Rukayya!'' DaddyM Ya kira sunanta very Gentle. "Na'am..." Ta amsa cikin sanyin murya, ji takeyi daman suna kusa ta fada jikinsa, ya rungumeta ko ze samar mata da nutsuwa. "Meke damunki? Ko duk ciwon Rukayyah ne ya daga miki hankali,..." Da sauri Anty Rukayya tace "eaahh yallabai..." DaddyM ya jinjina kai, zuciya fal kaunar matarsa "Kada ki damu please, ciwo ai jarabawane, Insha Allahu zata samu sauki, kawai ayi mata Addu'arh..." "Toh...." Shine Abinda Anty Rukayya tace a bayyane, but can kasan zuciyarta kam wuta aketa rurawa ta tashin hankali, a wani bangare kuma boms se tashi sukeyi, tini zufa ta fara keto mata, dukda sanyin A.c dake dakin, Amma gaf jikinta zafi takeji, dan zafin daga zuciyarta yake fitowa, zuciya kuwa ita ke sarrafa jini. Zufar daketa diga ta goshinta ta goge da hannunta na hagun, yayinda hijjab din dake kanta tini ya zame ya dawo wuya, kitson dake kanta ya bayyana. "To shikenan semun kara waya bye,..." Cewar DaddyM ba tare daya jira amsartaba ya katse wayar. Ai daman kamar tana jira yana katsewa ta kifa wayar a kan cinyarta ta rafka tagumi, kai daka ganta kasan bata hayyacinta ji takeyi daman ranar mutuwarta tagani dataga wannan rana na zuwan hajiya Annah.

Raslan kam tsureta yayida ido, shima se hankakinsa ya tashi sosai, ganinta a tashin hankali. "Anty wai waya rasune? Ko kanin Annah ne dake kauye ya rasu..kullu nafseen za'ikatul maut ne Anty Rukayya, muma nan tamu muje jira Allah de yasa ya huta, Ai mutuminma ya tsufa sosai, dan yafi Annah sufa, dukda itace yayarsa,.." Raslan yayi mgnr, cikeda damuwa se Raftago addu'arh yakeyi ma mamacin.Dan tuni ya gane da DaddyM suke wayar. Anty Rukayya ta dago idanuwanta dasuka zama red ta saukesu a kansa, Murya na rawa tace "Ni daman...mutuwar....akayi dayafi..." Ta karashe mgnr tana buga hannunta a kan cinyarta, kmr zautacciya.Raslan ya kureta kur da ido, yana sauraronta, yace "Daman ba mutuwa akayiba kika shiga wannan damuwar...." Anty Rukayya ta kara kaiwa cinyarta duka, cikin tsananin tashin hankali saboda batamaso ta kara maimaita cewa Annah na hnya Amma dole ta maimaita din, tinda shiya jawo mata ruwan kwara duksu biyun ruwan ya dakesu. "Annah ce ke hanyar dawowa nigeria....'' Raslan dake tsaye ji yayi kamarma bejita sosaiba yace "Wace Annarh?"
"Annah ....Annah mana...daka sani.." Anty Rukayya ta Maimaita masa kmr zata fashe da gigiyaccen kuka. Tsabar firgicene ya bayya A kan fuskarshi, Kawai seya maida idonsa ga bed din da KYAUTAR ALLAH ke kwance, karayar kafarta kawai ya kalla, yaji gabansa ya kara tsananta bugu, Kawai tausayin Anty Rukayya yaji bawai tausayin kansaba, shifa ko a hularsa,tsuliyace ya riga yaci, ba a da yadda za ayi dashi, se hakuri, hakurinma in anji baza a iyaba babu yadda za ayi dashi. "Shine kika daga hankalinki haka Anty....please ki kwantarda hankalinki, tinda de ta riga ta faru.." Ya fada irin he dont care dinnan.dagowa Anty Rukayya tayi ta zuba masa ido, watoshi ko a jikinsa itace a tashin hankali babbama kuwa. "Ta ina zan kwantarda hankalina Raslan, Annah fa na hanya na gaya maka....nashiga uku!" Ta fada tana kara kaiwa cinyoyinta duka biyu da dukkanin hannayenta biyu. Kawai se yaji kmr ya mata kuka, saboda yadda yaga ta koma lokaci kankani kamar wata zararrriya. Dawowa yayi ya jawo kujerar data sauka daga kai ta koma kasa ya zauna A kan kujerar yana facing dinta, itama shi take kallo, tana neman mafita. "Calm down please mommyR, kinga Abun nan de nariga nayi, kawai intazo ni da bakina zance ni nayi, insha Allahu, bazanma bari lefin ya shafekiba."Ya karashe mgnr yana daga mata kai alamar tabbatrwa, Anty Rukayya Tayi shiry tayima Raslan kuri da ido, yana magana ko a jikinsa. "Ka manta waye Annah kenan..." Raslan ya girgiza mata kai. "Ban manta waye Annah ba Anty, naga Ai rayuwarmu ba a hannunta yakeba, Please ki kwantarda zuciyarki, tashin hankalin dakika shiga yayi yawa MommyR, dan Allah ki kwantarda Hankalinki, tashin hankalinkifa baze canza komiba, tinda de abunnan na riga nayishi, kuma nimade naga Ai tsautsayine, ba ason rainaba nayi mata raga-raga, kemade mommyR kinsan bana hayyacinane lokacin, Aida bazanyi Aika aikan nanba koba hakaba..." Ajiyar zuciya ta sauke tana kallonsa, yanata raftago zance, iri-iri. "Me kakeso ince da Annah intazo taga kyautar Allah A wannan halin..." Ta karashe mgnr tana jinjina kai, hnkli a matukar tashe. "Kawai kiyi shiru ni zanyi magana, komi Annah zatace miki kiyi shiru ni nan nasan mi zance mata...amma please ki kwantarda hankalinki..." Cewar Raslan samfashi babu abinda yashamar kai. Anty Rukayya tayi jim, tana hango tashin hankalin dake gabanta, duk maganganun da Raslan ya gaya mata, babu wadda ta dauka, samma seta koma masa kallon mara hankali, tafi tunanin har yanzu zumar dadin tsuliyarce bata gama sakinsaba, yaci dadih ita ya barta a dumbin wahala. "Allah ka kawomin sauki!" Anty Rukayya ta fada tana daga kwayar idonta sama, duk tabi ta kod'e a lokaci k'ank'ani, kai kace tsuliyarta aka caccaka. "Ai kinma samu mafita MommyR nagade, Ai halak malak naci, bafa zina nayiba, Ynzu haka sadakinta na gurin DaddyM, ...mommyR meye na damuwa, anfa daura mana Aure, bafa cinta nayi haka kawaiba.." Sam-sam Anty Rukayya kam ta gaza dauke kwayar idonta a cikin nasa, mamakima yake bata. "Kakah abunne da kayi yayi yawa...indama bekai hakaba, muna iya cewa Faduwa tayi, ko hatsari, Amma ga Breasts ga dinkin dake kasanta, kaga dolene Annah ta gane, Again kuma kaga zata ganka,....Kasan Annah basonma Aurennan takeyiba,....sannan kaga Amana ta barmin Kyautar Allah, ina kakeso insa kaina inji dadih.." Ta karashe maganar tana daura hannaye biyu biyu a kai. Se Raslan Yaji Wani mugun tausanta ya kamashi, fiyeda ad'a, damanshi Akwai tausayin mace fiyeda tunanin me tunani. Ballan tanama wannan dashine silar shigarta wannan tashin hankalin, sam sam se yajima beji dadihba, Ammafa dukda haka beyi dana sanin cin tsuliyar da yayiba, inda ace beciba, ai yanajin da yau dole aje a shukashi, shukar da babu fitowa(mutuwa). "am sorry MommyR nasan nine silar saki a wannan halin, but Amma please dan zatin Allah, inaso kiyi hakuri, please ya riga ya Afku, kinga dolese hkri,...daman nine me lefin naji zan dauka lefin kmr yadda daman nine meshi, please ki kwantarda hankalinki MommyR in daddyM yazo ya ganki a wannan halin Ai kinga baze taba yafeminba, so please ki dauki komi da sauki, ci nede na riga naci..." Nan ya kanal nayeta da baki, ya rinka kwantar matada hankali harya samu ta dan samu sassauci a zuciyarta, se wuraren la'asar yabar asibitin ya nufa gidan, direct side dinsa ya nufa, kawai ya tsaya a bakin, bedd din da jiya ya caccaki durinta, bedsheet din kaca kaca yakeda jini, jininma dukya bushe,...haka kawai ya tsinci kansa dasonyin murmushi, kana ya cire bedsheet din da kayansu dake kasan gadon, ya nufa bathroom, ya wankesu tas, se wani murmushi yakeyi, ya shanya. Yayi wankan tsarki dana sabulu, kana ya fito daure da alwala yasaka wata jallabiyar ya nufa gun da aka tanada dan Sallah. Salollin da ake binsa ya fara jerowa kama daga asubah zuwa azahar la'asar. Byn ya idar yy istigfari, kana yayi askar dinsa na safe, da beyiba, yayi addu'ur'insa ya shafa ciki hadda adduarh fatan babynsa ta warke, yaci gaba da caccakar tsuliyarta me dadih, dabadan Aika aikan da yayi tayi yawaba ai da yau wuni zeyi yana cinta yadda yaji dadinta dinnan, ai da baze bantaba seya kurewa knsa gudu, a raminta. Amma yanzu gashi ya jawowa kansa, shida ya caccaka ai yanajin se nan da 10daus... "Kut! Aiko Nashiga uku!" ya fadi hkn a rasa. Shiryawa yayi cikin kana nan kaya, wadanda suka amsheshi, sauri-sauri yakeyi dan haka ko perfume besaba, ya fice daga side din hannunsa riqeda car key da wayarsa. Side din Anty Rukayya ya nufa, hanyar dazata sadashi da falo, nan yaci karo da Abuh tana shirin zuwa side dinsa, domin Anty Rukayya ta kirata ta sanarda ita abubuwan dasuke bukata ta bashi ya kawo musu. Hannunta rike da wani dan madaidaicin bag, me kyau kalar peach color Wanda ke dauke da kyn sawar kyautar Allah, da panties din da pads. Se dayan hannun nata riqeda basket wanda ke daukeda kayan tea da plastic jug me kyau, yana dauke da ruwan zafi wanda yaji kayan kamshi. Gaidasa tayi ya Amsa babu yabo babu fallasa, tace "Gashi Anty Rukayya tace in baka..." Raslan yace "okay.." Yana kokarin mika mata hannu ya amsa, Amma bata bashiba, tace muje se asa maka a motar...yace okay...yana gaba tana biye dashi a baya se yabawa takeyi da kyaunsa da kirar jikin da Allah yayi masa, se lashe baki takeyi tanaji daman ze zama mallakinta kona wuni dayane. Abuh bazata wuce 25yrsba amma mayyar mazace, ta tabayin Aure, ta fita, shine ta kama Aiki, Amma a haka tana dan satar hanya ta fita gun tsohon mijinta yadan zuzzungura mata jelah, tinda ta riga ta saba da ci. Tana biye dashi tanata tanunani tunani, tana tandar baki, Har suka iso bakin motar ya bude gidan gaba tasa masa, hadda masa fatan dawowa lafia, dacewa ya gaida me jikin. Daga mata kai kawai Raslan yayi, danya kulada mayen kallon da take masa, shiko ko a bakin kofa be iya makalata, dan sam bata nasaba, saboda idanuwanta ja jawur suke irin na mata harijai, a bayyane yake yar iskace yarinyar mayyar burah. Tada motar yy yabar Gidan, ma'aikatan gidan na masa Allah ya tsare, sukace a gaida me jiki, nanma kai kawai ya gyada musu. Be tsaya bata lokaciba se sauri yakeyi ya isa asibitin dai-dai lokacin Anata kiraye kirayen Sallarh magrib, ya kosa yaje ya ganta, se Addu'arh yakeyi Allah yasa inyaje yaga tadan samu sauki, ba kmr yadda ya bartaba, Allah yasani dukya kagu ta warke, so yakeyi ya kara lasar zumar tsuliyarta me mugun dadih, wannanfa dayaci be wadacesaba.Packing yayi ya fito yasa wayarsa a aljihu, kana ya dauki pasket din da bag din , yayima car din key, yasa key din a aljihunsa, direct ya nufo dakin dasuke. Turo kofar dakin yayi ya shigo a tsaye yasamu Anty Rukayya se safa da marwa takeyi a dakin, tashin hankalin dake kan fuskarta yaci uwar nada, tana nan kmr yadda ya barta dazu hijjabi na wuya kai babu kallabi, zaninta kuwa yana nan ga hannunta, kiris yake jira ya zube kasa warwas. Da kyar ta kamosa ta gyara, tana sauke Ajiyar zuciya, ga cikinta nata murdawa, tafiyarsa zuwa yanzu tayi zawo yafi sau biyar. "Yauwa ka dawo..." ta fada a firgice tana kallon Raslan. Shima ita yake kallo, ba tare da yayi maganaba, amma zuciyarsa fal tausanta, ya sakar mata kallo na kwantarda hankali, ya karasa ya ajiye basket Din da bag din a kan wata yar madaidaiciyar drower, ya tsaya bakin bed din ya zuba mata ido, na wasu yan dak'iku se ajiyar zuciya takeyi har lokacin, Kan nononta ya kalla yaga anty Rukayya ta shafa mata cream din da dr ta bada, kafin a kawo man kadanya din. Juyowa yayi ga Anty Rukayya wadda ke tsaye har lokacin se saqa takeyi da warwara. "mommyR zauna please,.." Ya fada da muryarsa me cikeda tausanta. Girgiza masa kai tayi cikeda d'imauta tace, "bazan iya zamaba Raslan,Wallahi ban iya zama... Annah na hanya sun kusan karasowa ita da daddy, yanzunnan ya kirani yake gayamin Sun sauka a airport din Kaduna , na jirgin daya daukosu daga abuja shida Annah, na gaya masa muna asibitin nan, lambar dakin da mukema na tura masa ta message....." Ta karashe mgnr kmr zararriya, se zare ido takeyi kamar yau ta warke daga makanta. Shi kanshi seda yaji gabanshi yayi mummunan faduwa a wannan karon, yariga dayasan Annah batada Sauki sam-sam, Amma ya dake, ya sauke Ajiyar zuciya, a natse ya fara Magana "Ki kwantar da hankalinki plea.." Tayi saurin dakatar dashi ta hanya cewa "nace maka Ta ina zan kwantar da hankalina....Wallahi na rasa yazanyi....Na rasa uwar ubana..." Ta fadi hakan tana kara zaman dirshen a kasa, dabas! nunuwanta suka kara sama da kasa, zuciyarta na beating da karfi da karfi..... Dai-dai aka turo kofar dakin Aka shigo baki daukeda Sallahma,... A matukar razane Anty Rukayya ta juyo ta kalli me shigowar, hk shima Raslan, DaddyM ne ya shigo sanyeda manyan kaya dinkin kaftani. Annah na biye dashi a baya tana sanyeda doguwar rigar Atamfa, hijjabine a jikinta, amma yayi gabas da yamma, da yar sandarta tanata tokarawa, idanta makale da glass dinta, se raba ido takeyi kamar Angon kare, kallo daya zaka mata ka gane tana cikin gagarumin, tashin hankali saboda daddyM ya sanarda ita KYAUTAR ALLAH na asibiti, tin a hanya takeya faman kuka, tana tsinewa Anty Rukayya da bata dauki wayartaba ta sanarda ita KYAUTAR ALLAH babu lafiaba, har tir ta rinkayi da ita. daddyM shiketa bata baki. jummai na biye dasu baya, da hand bag din Annah a Hannunta. Idon DaddyM ne ya sauka a kn Anty Rukayya dake zaune A kasa kai babu kallabi, kallo daya ya mata ya gane tana cikin mummunan tashin hankaki da dimauta. Annah kam Ai idonta be hango mata komiba, kawai ta kosa ta karasa bakin gadon data hango KYAUTAR ALLAH ta kosa ta ganta. "Allah sarki KYAUTAR, Wayyo, Allahna KYAUTAR, Danasan hakane daban tafi na barki A garinnanba, Wayyo Allah KYAUTAR, Allah de yasa ba abincin bera magauta, suka baki kikaciba ki mutu dan anga bannan...Kai Allah ka tsinewa uwarda ta haifa uwar kakar jikar uwar uban, uban rukayya Albarka, shegiya yar iska, tsinanniya kawai, Ashe haka zatayimin, matsiyaciyar yarinyarnan, sam taki daga wayata, tin shekaran jiya waccan nake kiranta, Amma taki dagawa, daso tayi sede inji labarin mutuwarku, yar iska, wadda Baza ayi tashin kiyama da itaba, tsinanyia yar gidan...." Gaza karasa Abinda zatace tayi, dai-dai idonta ya sauka a kan KYAUTAR ALLAH wadda ke kwance, tin daga kan kafarta dakeda bandeji Annah take kallo, infect de babu inda idonta ya fara sauka se a dai-dai saitin bandejin dake kafarta, "laha'ilaha ilallahu mahammadurrasulillahi salallahu alaihi wasallimun tasalimah! Qalu innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!! Summah inna alaina bayana!! Summah inna Alaina bayanarh!! Subhanaka inni kuntu kumizzalumina! Li'ilafi kurashshin!!! Salamun ala ilyaseen! Salamun ala musa wa harun! Salallahu alaihi biha ashara....! Mezan gani haka ni A'eeh!" Annah ta hau raftako ayoyin Allah, hankli a matukar tashe, yayinda idanuwanta a kan kafarta kawai suka sauka, sam tama gaza kyafta idonta, kafar kawai take kallo wadda ta kumbura, dam ta daura hannunta a kirji.

Raslan dake gefe ya zubo mata ido, haka Anty Rukayyama, yayinda cikinta ya juya mararta ta kulle ji tayi kawai zawo takeji. A guje ta tashi ta fada toilet, saura kadan ta sakesa, a zani,... DaddyM kam binta yy da ido, kawai seya karasa bakin gadon dan ganinma idonsa Abinda Annah keta jerowa Ayoyin Allah. Toufah! Nan shima idonsa ya ganar masa hadda inda Annahma bata ganiba, dawo da kwayar idonsa yayi kan Raslan, Kasa yayi da kansa yana sosa keya, DaddyM shi kansa seda yaji mummunar faduwar gaba. Annah ta gyara glass din dake idonta dan tabbatar da abinda take gani din gaskene, "tabbas gaskene!" Ta fada dai-dai tana dawo da dubanta kan fuskar KYAUTAR ALLAH sam Annah bata Ankare da yadda nononta ya kumbureba, fuskar kawai ta kalla, ta dawo da kwayar idonta kan kafar tata, ta riqe haba, baki sake. Ta juyo ta kallah DaddyM tace "kacemin ciwon tane ya tashi, kaji munafuki tantirin shege kawai, dan jar babbar bura uba kai! Dan durun uwarka cemin zakayi hatsari tayi da babban jirgin sama irin wanda muka hau yau! Meyasa waikai munafukine la'anannan Allah Musalle, karyarce ta yarinta har yanzu baka denataba, dan jar ubanka! Shege kai dan munafuki kawai! Waya sanima ko kaida matar taka kuka hada baki kuka kaita filin jirgin sama dayazo saukar angulu ya sauko a kanta, . Af! Wallahi zaka Aikata, dankai dinnan na sanka da shegenson matan tsiya, tinda gashinan mace dayama ta gagareka, seda ka kara ta biyu, to nagade ai duk gindi gindine shinede kakeci a can din ka dawo nan dinma ka sake ci... Kaide kayi Asara musalle, Tsakanina dakai se munkaiga madakat..." Be bari ta karasaba yace "Wallahi tallahi Annah kinde gani banama garin bansan mike faruwaba ...wallahi bansan komiba a kai.." Annah ta daka masa tsawa, "Kai! Da Allah Gafaracan! Tantiri mashahurin shege kawai, watsatstse, dan jar uba kai! Dan ubanka ni zaka rainawa Hankali! Rufemin baki tin ban hada bakinka da bangoba, dan ubanka da matarkace zakace bakasan komiba! Na tafi nabar muku amanar Allah kun hadu kun cinye kaida matarka bi izinillahi kuma Amanar Allah seta ciku...ina take! ita rakiyar!!" Anty rukayya da yanzu ta fito daga toilet taji Annah tace ina rakiyar nan ta karajin cikinta ya kara hautsinawa, taji wani zawon ya tarun mata, ga ciki. "Kagani ko? Wato ita rakiyarma gida ta koma abinta, tabarmin jika nan babu kowa saboda batasan darajar haihuwaba!" Annah ta fada cikin tsiwa da jaraba irin sosai dinnan.

DaddyM dake kallon Anty Rukayya se yanzune yake kokarin gano dalilin tashin hankalin nata. "Annah, gatacanfa.." Cewar Jummai wadda ke tsaye itama bakin bed din, tana kallon yadda KYAUTAR

2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment