Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na maza, ballan tana jaririyar yarnan da batasan komiba, Inama tayi nunan daza asa mata bura a gindi? Ka gayamin ta inama tayi nunan, inbade wani asirin yaronnan yayi da jikar nan tawaba, kai gaskia ba banzaba! Matsafi kawai ya zama! Ai kawai matsafine!..." Se kuma ta kara fashewa da kukan da babu hawaye. DaddyM yaci gaba da Rarrashinta, da kyar ya samu ta dakata da kukan, ya kara tambayarta me zataci ta daka tsalle tace Ai bazataci abinciba, harse taga raslan ya sakar mata kyautar Allah. A zuciya Raslan yace "Aiko zaki mutu, ki barni a duniya kuwa inyita luntsumar tsuliya...." Komawa bakin bed din KYAUTAR ALLAH yayi ya zauna hadi da zuba mata ido, Ai aguje Annah tayo kansa da sanda, tana zaginsa kan ya tashi a gefen bed din. Shifa Raslan Yama maidata mahaukaciya Kin tashi yayi har seda ta rotsa masa sandar a kai, nan da nan kuwa se jini yahau zuba a tsakiyar kansa ...DaddyM ne ya taso yayi masa mgna ya tashi tareda riqe dai-dai inda ke zubar da jinin a kansa ya fice daga dakin, ko a jikinsa sema murmushi da yakeyi. Zuwa yayi dr Hannatu tayi masa dressing din gurin, ta tambayesa meya samesa kawai yace mata bigewa yayi. Ficewa yayi ya nufa masallacin dake asibitin yayi alwala, yayi sallarh magrib da isha'i lokacinma ana neman tara ne da da rabi na dare. Kwata-kwata besa komi a cikinsaba, sannan sam bayajin yunwa. Sabosa yunwar ta riga ta cishi harta cinyeshi. Dawowa yayi dakin, har zuwa lokacin Annah nata mita, tana tsine tsine sam takiyin shiru hatta da iyayen Raslan da basumasan mike faruwaba seda sukasha zagi. Har zuwa lokacin Anty Rukayya na rakufe a jikin bango, tanajin fitsari da zawoma gaba daya Amma ta kasa tashi taje toilet saboda tsoron Annah. jefi jefi Annah na sako mata nata ashariyar. Jummai kam tini ta zauna kn kujera, tana mamakin jarabar da Annah ketayi ko gajiya batayi. "Koda yake tabota Akayi...tusa hali ballan tan Anci wake..." DaddyM kam zaunawa yayi nan kasan kafafuwanta a kn tiles se bata baki yakeyi yana bata hkri, burinsa ta danyi shiru ta huta, kada babatun ya jawo mata ciwon kai. Raslan kam zaunawa yayi kan kujerar daze rinka facin Gadon KYAUTAR ALLAH ya zuba mata ido, yana Adduarh Allah yasa ta warke da wuri shifa yanama tunanin data warke kawai gidansa zasu nufa daga asibitin, kwara yaje can yayita cinta, babu wanda yaji ballan tana ya gani, inyaso se yayita jinyar abarsa harta saba.

Annah fah baki yaki shiru, ko gyangyadi babu wanda yayi a dakin Annah se daga murya takeyi tana jaraba da zage zage, duk ma Raslan. 11:pm dr hannatu ta shigo dakin hannunta riqeda file din KYAUTAR ALLAH wata nurse na biyeda ita riqe da wani basket. Dr Hannatu ta gaida Annah sam ko Amsatama batayiba, sema ta jefeta da harara, dan gani takeyi kmr harda ita a cutar mata da jika. Cire drib din dake hannunta dr hannatu,tayi, ta jijiyar data cire drib din ta bata injection. Annah na tsaye fadi takeyi yi mata a hankali mara imani Shegiya... Juyowa kawai dr Hannatu tayi ta kalli Annah tayi murmushi danta santa farin sani, bata manta da itaba ta taba zuwa abuja gidan Alhaji umar tayi zazzabi tayi mata treatment, aiko tasha zagi iri iri. Dr hannatu na gama mata Allurar ta fice a dakin ba tare data mayar mata da drib din dake jikin nataba. Jawo kujera Annah tayi gaban gadon, ta zauna ta kamo Hannun KYAUTAR ALLAH ta rike gam cikin nata, se fadi takeyi Allah Sarki, Allah sarki KYAUTAR.ta hadu da fir'aunah, tin a duniya.." 12:30am kyautar Allah ta farka tana fisge fisge, Raslan ya taso a gigice dan riketa Annh ta dakatar dashi, daddyM ne ya riketa, gam ta yadda bazata cutarda kantaba. "Dan Allah daddy ka bari! Zafi nakeji! Wayyoh Annah!! Please dan Allah ciremin Abunnan me zafi!! Mutuwa zanyi!! Annahtarh!!aaaarrhhhh! Kafanaaarrhhh!!!" Sune sambatun da KYAUTAR ALLAH keyi da dishasshiyar muryarta, Amma da karfi take sambatun, ta yadda za a iyaji, Se fisge fisge takeyi. Annah kam dataji Abinda take cewa kwafa kawai taja, tana kullah matsifa a zuciyarta.

A guje Raslan ya fice daga dakin yaje ya kira dr Hannatu, tare suka shigo dakin ita dashi. Karasawa tayi tama kyautar Allah Allura se tayi shiru daga sambatun, jikinta ya saki, kai kace mutuwa tayi.... Annah ta jawo wuyan likita, tana fadin "kin kasheta ne!!naji jikinta ya saki kamar gawa!" Dr hannatu ta girgiza kai tace "allurar dana matane yasa jikinta ya saki... amma zata dawo dai-dai nan da 10mnt." Da kyar Annah ta sakar mata wuya. Dr hannatu na qoqarin ta fice daga dakin Annah ta riqota ta hanata fita tace inkinga kin Fita a dakin nan, to jikata KYAUTAR ALLAH ta farfadone,.." Dr hannatu tace "tou..." Anty Rukayya da tini ta taso tin farkawar KYAUTAR ALLAH ta tsaya a bakin gadon, ta zubawa Annah ido, carab suka hada ido, Annah ta ballah mata harara tace "Kallon na uban meye...mayyah!" Anty Rukayya tayi kasa da knta, kawai.

Bayan mintuna goman KYAUTAR ALLAH ta bude idonta tar, a kan Annah, A hankali abinda ya Afku tsakaninta da Raslan ya dawo sabo fil ga ranta. "Na tsaneshi!" Ta fada cikin disashshiyar muryarta wadda bata fita sam sam, dan haka babu wanda yasamu damar jin me take cewa.. rintse idonta tayi wadansu zafafan hawaye na bin gefe da gefen idonta, yayinda azabar dinkin kasanta ke kara mata zafi. Raslan idonsa tar a knta, yana ganin saukar hawayen a gefe da gefen idanuwanta, se hnklinsa yayi mummunar tashi dukse yabi ya gigice gashi yanaso ya karasa bakin gadon ya jawota jikinsa ya Rarrasheta Amma babu dama...

Hamdala ga Allah Annah tayi, ganin KYAUTAR ALLAH ta farka. "Sannu KYAUTAR...Allah de yayi miki sakayyah..." Cewar Annah. DaddyM ma dake tsaye gefen bed din Sannu yayi mata..

Tar ta kara bude idanuwanta a kn Annah, a fari data ganta tasha mafarki takeyi, ko gizo take mata. Yawo da idanuwanta ta farayi a dakin se zuwa yanzu ta fahimci a asibiti take ashe, sauke idonta tayi a kn kafarta datake jinta kmrba tataba, nan taga bandeji a kafar. Seta fashe da kuka me tsuma zuciya. Hankalin Raslan ne ya kara mummunar tashi, ya karaso bakin gadon yana bata hakuri.

Annah kam na ganin tana kukan itama ta fasheda kuka, tana kara tsinewa uwar uwar babar Raslan. Tana kukan tana rarrashin kyautar Allah, dataketa kuka ko muryarta be fita, sede saukat hawaye kake gani a gefen idonta. Da kyar KYAUTAR ALLAH ta tsagaita da kukanta, ta bude idonta kawai seta jawo hannun Annah dake cikin nata ta rungumeta cikeda tausayi da tausayawa. Duk wanda ya kalleta lokacin yadda take kukan, seyaji tausayinta. idonta kyar ya sauka a kan Raslan, ji tayi duk duniya babu wanda ta tsana sama dashi, wani irin kallo take binsa dashi na tsana, shi Kansa ya Hango tsanarshi a cikin kwayar idonta, haka kawai yaji shock a jikinsa, nan da nan jikinsa ya kara daukar kakkarwa. Fashewa tayi da kuka tana nuna Raslan wanda a halin yanzu ko inuwarsa ta tsani gani a rayuwarta..... Nan Annah ta kara rufesa da zagi , ta koreshi daga dakin ta hanyar turesa, har bakin kofa, da kyar ya fita, ya koma ta wajen bakin kofa ya zauna a kasa kmr maraya, ya rafka uban tagumi. Se yanzune yake jinsa a tashin hankali, daya hango tsanarshi a kan fuskarta,...

Kukan taci gaba dayi, dukda ya fita, se wuraren 2:am aka samu ta dakatar da kukan, harma kanta ya fara ciwo zuwa lokacin dr hannatu tazo tayi mata treatment daya dace, tasa mata wani drib, , kana ta fice tana mata sannu. Da kyar Aka samu tasha ruwan tea tasha magunguna seji takeyi jikinta yayi tsami, ga nononta na mata ciwo na fitar hankali, uwa uba kuma tsuliyarta inda Aka mata dinkin,nan yafi mata ciwo sosai, se kafarta, har kwarama kafar da dan dama dama a kan dinkin dake tsuliyarta. Datasha tea din tasha magani seta dan samu sassauci, Annah da knta ta goge mata jikinta da ruwan dumi sosai da towel ta gaggasata, da taimakon Jummai ta xanza masa kayan dake jikinta zuwa wata riga ash amma iya duwawu kawai akasa rigar banda saman kirjinta, inda kyambon yake. Fir Annah taki bari Anty Rukayyama tasa musu hannu. Da taimakon Jummai akasa mata pad, saboda har lokacin jinin na zuba dukda Annah bata tambayaba Amma tasan jinin nan na period ne Abunkada tsoffin mata, sun san komi....komawa bacci KYAUTAR ALLAH saboda dadin dataji a jikinta, na gasa mata jikin da Annah tayi. Bacci takeyi me dadih a bangaren zuciyarta Cike take da tsanar Raslan, ko ganinsa bataso ta karayi a rayuwarta. Annah bata rintsaba kwana tayi tana matsifa, tana zage zage, dan haka babu wanda ya rintsa se KYAUTAR ALLAH kawai, Anty Rukayya Kam kantama se ciwo yakeyi, ji takeyi kmr ze fashe,ga wasu uzirirrukan dasuka cika mata mara.

Kwanan zaune yayi, zuciya fal tashin hankali, Tashin hankalinsa dayane na tsanarsa daya hango a tattareda KYAUTAR ALLAH, shine matsalarsa, Ammashi dan matsalolin su Annah be daukeshi a matsalaba, A halin yanzu ji yakeyi da Ran KYAUTAR ALLAH ya baci kwara na kowa ya baci dan me saukine, shifa dukya sakan kance ya samu tsuliyar ci, Se kuma ya hango tsanarsa a kwayar idonta, Aiko babu lafia, harma ji yakeyi wani zazzabi na neman rufesa, ko incema ya rufesa. "insha Allahu zan shawo kanta.." Ya fada a ransa, yana jingina bayansa da bango cikin tsananin damuwa. yaci tsuliya, yaci dadih, Amma yasan zeci ubansa nan gaba, dan be hango sassauci a tareda Annah ba.
[8/4, 16:55] +234 913 133 0334: KYAUTAR ALLAH...🅿️43

*PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..*

*DEDICATED to MY LOVE AYOSH AH'EESSHH BABY EESSHH, SHATUNAH, TUNALOVE, (MAMAN RUKAYYA)*

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼

Nan ya bakin kofar, ya kwana rakube, kanar marayar da beda iyaye,, baccima gagarar idanuwansa yayi, saboda tunani-tunanin KYAUTAR ALLAH, ga sanyi daketa shigarsa, ta kasa da sama ma duka, kasancewar zaune yaje kan tiles me dankaran sanyi, abinka da jikin hutu, nan da nan fuskarsa ta kara kumburewa,daman ga mari yasha gun hajiya Annah. Da asubah ya nufa masallacin asibitin dan gabatarda Sallar asubahi, bayan yayi sallarh ya juma yana laziminsa kana yayi addu'ur'insa ALLAH ya sassauta masa, sannan Allah Yabawa babynsa lafia a bashi ita su tare yaje yaci gaba da lafta mata jelah, sube Addu'ur'in da yayita jerowa a jerin addu'ur'insa. Fitowa yayi daga masallacin, ya tsaya a harabar asibitin, , yana kallon shuke-shuken dake asibitin, masu kyau, sunyi kore shar dasu, seda ya dauki wasu yan seconds yana kallon shikokin, kana ya nufa cikin asibitin, dai-dai wayarsa dake Aljihunsa ta shifa vibrating, cirota yy daga Aljihun ya duba yaga Saif ne, kamar baze dagaba se kuma ya daga. Daga bangaren Saif yace "wai! Lallai inada sa'ah yau ka amsa wayata da wuri tab! Kira na biyu! Lallai! Yau nafi kowa sa'arh! " Raslan yy banza dashi, kmr bejishiba, tsaf saif yasan yanajinsa miskilancinsa ne kawai. ci gaba yy da magana "Tou Aboki yane? Wai haryanzu baka gama cin romon tsuliyar bane, ka dawo bakin Aikinka, dolefa se anayi ana neman na maggi me star bar ganin ka tara ka kiyayeni , ni nema kenan... Ko ba komi ai yaci ace ka dawo bakin Aiki please kasan wani abun in babu Kai baya taba yuwwa Wallahi..."

"Mtwwsssssss..." Kawai Raslan yaja dogon tsuki, ba tare da yace komiba, ji yy daman be da sayarba saboda yama fara cikasa da surutu . Saif ya kwashe da dariya yace "kode kana kan dutyne na kiraka..." Raslan yace "okay shiyasa ka kirani sa sassafe haka, in ina tsakar jin dadih na ka katseminshi kou..." Saif ya kwashe da dariya daman so yakeyi yayi magana dole gashi kuwa yaci nasarar sashi maganar. yace "Haba Ai nasan in kana cikin tsuliya, da wuya kaji ringin din waya, ballan tanama ka samu damar dagawa...'' Raslan yace "kaida kasan komi, a jona bura da gindi saukine! Tabdijan! Ai ba easy bane!" Saif ya kara kwashewa da dariya abun nema ya samu, kana yace "kai! dan iskan Aboki kenan....mgnr Serious yaushe zaka dawo, jiya inata kiranka kaki picking call Dina, ya Kama ta ka dawofa, Akwai Aiki da yawa dake jiranka Yaseens..." Raslan yayi tsuki yace "Uwar Aikine da yawa ba Aikiba, nifa ba yanzu zan dawoba, ina nan ina cikin wani Aikinne wanda yafi wannan muhimmanci a rayuwata..." Ya karashe mgnr yana tura hannunta na hagu cikin sumarsa, ya ciza lips dinsa na qasa. Saif ya kwashe da dariya yace "dan Iska!" Ya fada yana kara kwashewa da dariya. Raslan yace "Yan iska de...kwarani ba mazinaci bane.." Saif ya tsagaita da dariyar da yakeyi, ya rage volume din wayar kasancewar yana kusa da humairah tanama jikinsa, amma Raslan ke neman ballo masa ruwa. Shashantarda mgnr Saif yayi, zuwa kara tambayarsa yaushe ze dawo. Raslan yayi murmushi danya dago kwanan zancan."ba ranar dazan dawo, kwarama ka zage kayi Aiki, muna asibiti fa da jewel dina..." Saif yace "Subhanallahi jikin ne nata ya tashi?" Raslan yayi murmushi yace "Ba wani jikin daya tashi ciki nayi mata...Aka gaya maka ni nawasane..." Saif ya kwashe da dariya harda riqe ciki, dariyar mugunta, yace "Bura uban nan! Hahaha! Da gaske kakeyi ciki ka mata...Ka rantse ka sata ta kalli slin?" Raslan yace "Sa wasa...." A tare duk suka kwashe da dariya dai-dai Raslan ya karaso bakin Kofar dakin, yace "Kai se Anjima...zanje in duba cucumber na..." Saif yayi dariya,yace "Ka gaida me cikin naka zanzo gobe inga dahir...." Raslan yace "zakazo gulmade..." Saif ya kwashe da dariya, domin kuwa raslan ya cinka gulmar zezo. Daga haka sukayi Sallahma, duba agogon wayarsa yayi yaga 7:30am. Handle din dakin yake qoqarin budewa dr hannatu ta karaso cikin shigarta ta kamala, bazama ka taba cewa ba musulma bace. wasu nurses kusan goma suna biye da ita hannayensu riqe da wasu files na Marasa lafia, da baskets. "M Safana..." Ta fada da murmushi a kn fuskarta. Juyowa yayi yana sosa keya ya dan rissina ya gaidata ta Amsa cikin walwala da sakin fuska. "Amm... dr dama inataso muyi wata maga..." Cewar Raslan. Dr hannatu tayi murmushi tace "Touh ,..." sukaja gefe dan tattaunawar, itaga zatonta, wani muhimmin zance zasu tattauna. Nurses din kuwa se kallon Raslan sukeyi kmr zasu cinyeshi, ai suna matsawa gefen su kuma suka fara tasu gulmar kan kyaun Raslan Da tsarinsa, Wannan tace ya burgeni, wannan tace Daman ya Aureni, wata nurse ta kalli wadda tace daman Raslan ya Aureta, ta gallara mata harara, hadi da mata kallon up and down tace "Me zeyi dake baya a shafe kirji a shafe..."nurse hindatu tayi far da ido tace "koda goma ta lalace tafi biyar Albarka, kwarani duk wanda ya ganni yasan bana bleaching..." Nan suka hau cacar baki da kyar sauran nurses din da basu dauka da zafiba, suka rabasu , nikam nace iska na wahalar Dame kayan kara.

Bayan sun koma gefen Raslan ya sosa keya, kana ya dago knsa dake kasa Ya sauke kwayar idonsa tar A kan dr hannatu, kana ya fara magana. "Daman nace dr kan dinkin da kikama matatane, nace dafatande baki dinke dukaba, saboda next inta warke in zan karayi, kada tasha wahala, manhood dinafa nada girma sosai, shiyasa nace bari inyi miki magana, incase inkin dinkema se a dan sassautamin, gun kadan, kada in kara barkata, kuma a ga lefina....dr halittata cefa haka, bafa dason raina nima na farkatanba, kinga kawai maganin ayi kada a fara, inma an dinke duka a sassautamin inda zan rinka maqalewa please,.." Dr hannatu ta kwalalo ido waje tana kallonsa, da mamakin rashin kunya irin nasa, sema taji kunya ta rufeta. "Wato a dan sassauta masa inda ze rinka maqalewa..." Kawai dr hannatu tayi kasa da kanta, saboda Abun ya bata kunya, dan a da ta dauki Raslan a d'ane. "Dr dan Allah kada kice nayi Rashin kunya please.." Ya fadi hakan dan ganin yasata a shame, shi kam ko a jikinsa. Dr hannatu ta dago ta zuba masa ido, shima idon ya zuba Mata babu kunya ga kwayar idonsa. "M-safana bama ta samu sauki bane ya dameka kou?...." Cewar dr hannatu.
"Wallahi ah'ah nasan insha Allahu zata warke dr, nide dan Allah in samu inda zan ribqa maqalewa, inada buqatuwa da pussy sosa dr..."

Ajiyar zuciya dr ta sauke cikeda kunya tace "tou..." tana qoqarin barin gun, Raslan yace "Bakice komiba dr..." Dr hannatu ta dakata daga koqarin barin gun tace "Tou, me kakeso ince M safana..." Raslan yace "bakice zaki dan budamin gunba, indan rinka samun inda zan rinka makalewa, dan Allah, haka Allah ya halicceni shiyasa,.." Dr hannatufa ta goge kunyarsa dake kwayar idonta itama ta sauke masa nata idonta tar dasuka koma babu kunya tace "Yanzu kara cin gindin yarinyarnan zakayi, M-Safana bazaka bari ta kara girmaba, gindintafa yayi maka karami....." Kunsan babu wanda yakai drs iya batsa wallahi, but sun san komi.

Wani irin zaro ido Raslan yayi, yakai hannu kan mararsa kana yace "Tabdijan! In batta ta kara girma kanwar babatace? Ko kanwar kakatah? Dr fa matatace kuma gunnan na riga na fara cinsa, ta inama zan iya barinta ta wani kara girma, aini ta riga tayi girna a guna...yarinyarnan dr daf ta riga ta daukeni, Kawaifa Akasi aka samu, har naji mata ciwuwwukan nan, kuma mafa a natse nacita dr, kwata kwata bnyi garajeba, bndesan sandama nayi aika Aikan nanba.... Babu mgnr in barta ta wani kara girma...nide kawai ki temakamin ki dan budemin pussy dinta inda de zan samu in rinqa maqalqalewa dan Allah, kada kisa a ranki banda kunya please dr...abinda ke damuna na gaya miki.." Se karashen maganar tasa taso ta bawa dr hannatu dariya wai kada tasa a ranta be da kunya... Yar dariya tayi ta girgiza kai tace "Allah ya shiryaka M-Safana..." Raslan ya shafo sumar kansa hadi da murmushi, shifa bega komi a mgnr da yayiba yace "Ameen dr, Ammande kide temakamin din ki dan bud'amin gun please..." Dr hannatu tace "Already ai ka riga ka gama bud'a gun, kaf-kaf.." Ta karashe maganar tana murmushi yanzu tama dena ganin Rashin kunyarsa, ta fara tunanin Akwai abinda ke masa yawo a kwakwalwane, kuma be wuce dadin gindin da yaci bane ke haukatasa. "Nifa dr harna sauka gun be gama budewaba duka..." Dr hannatu ta girgiza kai da murmushi a kan fuskarta, tace "dukda uban Aika Aikan da Kayi, kace gun be gama budewaba..." Raslan yayi kyaf-kyaf da ido yace "Wallahi be budeba dr..." hannatu ta jinjina kai tace "To gaskia M-Safana kabar yarinyarnan, ta kara girma kafin ka kara kunsantarta please, yarinyar mafa tanada juriya tayi koqari data jureka, please kada ka kashe musu yarinya, " raslan yayi kasaqe yana sauraronta, kai kace dauka yakeke, nanko jinta kawai yakeyi harga ALLAH yana tausan KYAUTAR ALLAH amma gaskia tinda ya riga ya dandani, dadinta baze iya hakuri ba kuma, ko makamancin hakurima bayajin ze iya. "Gaskia bazan iya hakuriba dr, nide Dan Allah ki dan budemin, ko kadan ne please..." Ya karashe Maganar Yana wani marairaicewa, kmr marayar da beda uwa. Dr hannatu tace masa "Tou sir..." Shi kansa seda yy murmushi yadda tayi maganar. A tare suka shigo dakin, Da Raslan da dr hannatu, da sauran nurses din wadanda har lokacin se kallon Raslan din sukeyi.

6:10am ta tashi, se rarraba ido takeyi ko zataga Raslan, Amma se taga bata gansaba, tana tunanin tin fitarsa a dakin, datace batason ganinsa, annah ta koresa be kara dawowaba, se taji dadih, saboda harga Allah batason ganinsa. Annah da knta tayi mata brush tayi mata Alwala daga nan kwance tayi sallar saboda ta gazama taka kafar, dan tsoro takeji, fitsarima tanaso tayi Amma tsoro takeji saboda zafin da takeji a jikinta, gashi fitsarin ya cika mata mararta taf. Annah da Jummai suka kara gasa mata jikinta da towel da ruwan dumi, aka canza mata pad din jikinta, da pant ma, Annah da kanta ta wanke kayan Da KYAUTAR ALLAH ta cire, se nan nan takeyi da ita, KYAUTAR ALLAH abun nema ya samu se kara shagwabewa takeyi,time to Time se Annah tayima Raslan Allah ya isa, Anty Rukayya kuwa Ai Annah kwana tayi tana zaginta, tana kwashe mata Albarka. Hatta DaddyM ma bata barsaba, da asubahi yanaso yaje masallaci donyin Sallarh asubah amma Annah tace ba inda zece wai yabi jam'in a nan dakin, saboda ta leka taga Raslan A bakin kofa, dan haka gani takeyi in DaddyM ya fita zasu hadu da Raslan suyi gulmanta ne kilama Ace Raslan din ya gudu kamar yadda yayi a fari seda Akaga batanan sannan ya dawo ya kwaba aiki. Annah Akwai tsarguwa. Annah na bata tea da spoon tanasha saboda tanajin dadin tea din saboda duminsa, Anty Rukayya na zaune a kn kujera idanuwa sunyi luhu luhu, annah kuma, tana gefen bed din tana bata tea din, Jummai na zaune kan kujerar dake facing gadon da KYAUTAR ALLAH ke jingine, da kyarma take iya zama. Suna shigowa dakin idonsa ya sauka a kanta, se yaji wani sanyin dadih a ransa saboda soyayyarsa gareta, sam sam ya gaza dauke idonsa a kanta, kamar wani maye. A bangaren kyautar Allah kuwa tanayin tozali dashi taji tsanarsa ta kara ninkuwa a zuciyarta, kwata kwata bata kaunar ganinsa sam, bakinsa take gani sosai. Se yanzu idonta ya sauka a kan plaster din dake kansa, haka kawai ta tsinci kanta da tambayar meya samesa, se kuma wata zuciyar tace mata ina ruwanki mutumin da be tausanki...hanzarin dauke kwayar idonta tayi daga knsa, fuska hade kai kace ba KYAUTAR ALLAH bace masoyiyyar daddynta, yanzu kuwa ta koma makiyiyyar dadynta. Yum-yum yayi da sexy eyes dinsa dasuke knta , ganin ta dauke kanta daga gareta, bayan kallon data jefesa dashi me cike da Tsana, nan da nan yaji jikinsa yayi masa sanyi na tashin hankali, zuciyarsa ta tsinke.

"Uban me ka shigo kayi? Nace ubanme ka shigo kayi? tantiri mashahuri gawurtacce shugaban yan iska..." Cewar Annah data juyo yanzu dominda ta bawa kofar baya, tana juyowar kuwa idonta ya fara sauka a kan Raslan kasancewar shine gaba gaba.

Banza Raslan yayi da ita, gaf hankalinsa na kan KYAUTAR ALLAH, shifa inma za a kasheshi besanma me Annahr ke cewa ba... Annah ta kara hayaiyaqo masa murya cikeda tsiwa da matsifa, "Nace Uban me ya kawoka cikin dakin nan? Dan ubanka fita Daga dakin nan shege, dan bura uba kawai! azzalumi kawai, inka kara shigowa dakin nan senaci babbar bura uba ka, shege da ido kamar na karuwar namiji..." Raslan be bi ta kantaba, ya karaso bakin bed din, jikinsa na bari, KYAUTAR ALLAH ta juya fuskarta can gefe guda. "Sweetheart ya jikinki?" Ya tambaya hadi da marairaice muryarsa.

Annah ce ta maimaita yadda yayi mgnr, "kaji dan bura uba! Amma lallai namiji beda kunya duk kankantarsa, dan kan ubanka kayi silar shigarta ciwon kazo kana tambayarta ya jikin nata,. Kaji watsatstsefa..." Raslan yayi bnza da ita sam be bi ta Kan Annah ba, dan bedama lokacinta, ga babban Aikinan a gabansa na ruwan daya debowa kansa. hannu yakai ze shafi kuncin KYAUTAR ALLAH wadda har yanzu fuskar tata ke kallon dayan gefen, da hanzari Annah ta kabe masa hannunsa hadi da daukar sallal,lami. "Kujimun dan iska! A gaban nawama iskancin zakayi da ita...ah lallai ta tabbata kai tabbataccen gawurtaccen dan iska ne...fice daga dakin nan dan ubanka umaruru, shege karuwar namiji, dan iska kawa, Anya yaronnan beshan maganin maza kuwa..." Ta karashe mgnr fuska da mamaki, ta zamo daga kan gadon ta ajiye cup din tea dib a kasa tana gyara hijjab dinta dataci dammara dashi kmr me shirin dambe, har zuwa lokacin babu dankwali ga

2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment