Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inba hkba ki tsine masa pls,...way! ummih baxan iya kishi da yarinyarnanba, ba ajina bace.." Ta fadi hkn kmr zautaccia, se wani nishe takeyi knr wadda bura ke wutsil wutsil a cikin durinta..

Tausayi ta bawa Ummih sbda tasan Abinda takeji A zuciarta, kishia kouya take tnada zafi."Yi hkri mna ihsan nasan me kkji a zuciarki Bnsamu numbers dinsa bne kiyi hkri, yau dinnan zan koma garin abuja sena sashi ya saketa sbda nima in samu sassauci mtrnan ta tsaneni bta kaunata sam.inhar be saketaba bazata barninin hutaba nima..." Ta qarashe mgnr tna kallon agogo dai-dai goma da rabi. Da kyar Ummih ta rarrasheta ta samu tadanji dama dama a rnta, amma har wata rma tyi nan da nan duk tyi nadamar dole..cikin daren ummih taso barin garin Abuja daddy ya dktr da ita dole ta kwana katsina Ammafa kwana tayi tna kiran wayarshi shiru bata shigaba, Alllah-Allah ummih tarinkayi gari ya waye,,,aiko 6:am dreva yajasu itada ihsan din, da bby khair taje duba sadiama side dibta bta gntaba tin lokacin ta fita daga side din tana garden hk kawai ta tashi da shaukin hkn..

Ita kuma Ummih setasha tna side din Annah ne, dan hk ummih tyita jaraba a motar... ko daddy be saniba seda sukahau hnya kna ta masa text tnayi masa ta kashe wayar gabaki dya, sbda harshi haushi yke bta...

Raslan kam cikin daren ya iso garin Abuja, a daren ya kira Saif dmn saif bya bacci da wuri.. "Hellow Ango kasha kamshi.." Cewar saif yna kwashewa da daria..

Cikeda mamaki Raslan yace "Wai dmn ka sani Amma shine bka Ankarar daniba.."

"Nasani wlhy, nida Aka daura A gabana a kn sadaki dubu dari uku, Alhaji DaddyM ya bada, shiya hnani in snr dakai..amma ynzu nasan ka sani.."

Raslan yy wani murmushi yna qara juyi a kn gado..

"Uba ya zama uban yarsa Abinda ya rage ya sata ta kalli silin, yyta zungura mata jela.." Cewar saif

Raslan yy suki kna yace "Kai dakikin ina ne..in raini yarinya kuma in cita..lallai bkada hnkli.."

Saif yace "Sannu alaramma, A wani hadisin Akace bazaka zunduma mata jelaba..Dallah malam, Shiga hnklinka ka kwashi kyn ddh..daga gani yarinyarna zatayi dadih..kai harfa nacema daddy a daura Auren dani, danni Inaso.." Yy mgnr da zolayane,

Wani irin mugun haushi ya bawa Raslan yace "Wawa kai..dallah ba wannanba..nifa nan nasan Anacan Ana nemana kmr kudi, ko ince kmr nyi kisan kai.. .."

"Kmrya.." Cewar saif

Raslan ya kwasheda daria yace "Kai Annah fa har suma tayi sbda taji lbrin dani Aka daura auren.."

Saif ya zaro ido yace "Ka rantse da Allah Abokina!"

"Wallahi!"

Saif yace "Kai mutumina! Amma tsohuwarnan itace zata hna ruwa gudu yaseen.."

Raslan yy murmushin mugunta yace "Ita ta isa ta hna ruwana gudu kuwa...kai kodan dan iska da Annah ta rinka cemin sena nuna mata ni dan iskn gaskene..sannan tacemin juya..Ai cin farko sena kwarara mata yan hudu.."

Saif ya kwasheda wata mahaukaciar daria yace "Allah mutumina! Easy mna nawan! Adebi a hnkli..."

"Shege inde mgnr durine jikinka na rawa.." Cewar Raslan

Saif yayi daria again kna yace "tou Ai durin shine matsalarnu.."

Raslan yy tsuki..

"Tou mutumina ya ihsan tayifa.." Saif ya tambaya.

Raslan yayi dariar mugunta yace "tnacan tayi qaramin hauka..me kishin bnza ba.."

Saif yace "Allah sarki Aini nasani musammanma datakeda shegen kishinnan, Allah yasa kada ta kmuda hawan jini.."

Raslan yace "uhm, ni ina ruwana ko hawan ruwa zata kmu dashi sema tajini inacin tsulia..tinda ita tnamin rowar nata.."

Saif yayi daria kmr wani sabon hauka yace "mutumina da gaske zakaci tsuliar yarka?"

Raslan yayi tsuki yace "Tsayawa zanyi ina kallonta tinda ni na haifeta, baride ta nuna...."

Saif yace "Aikai kace durin yarkaNe.."

Raslan yayi jim kna yace "Gaskia da nauyi, mutumina...."

"Dallah gafara Ashemakai karamin mayen durine, Ai ba a kunya da mgnr cin tsulia.."

"Malam ya isheka hk mgnr gindi2 tsulia2 knaso ka motsanine bb inda zan tsoma ni kuma.."

Saif ya kara daria sosai harda riqe ciki yace "ga durin Amarya.."

"Hhhhh knaso a dauki gawa kenan.." Cewar Raslan

Saif yace "Wai! kut jar bala'i! gaskia sede a kira motar Ambulance rnr.."

Daria Raslan yy hk kawai yaje jinshi a farin ciki mara misaltuwa yace "Bnason iskanci zakace a kira Ambulance sekace Anyi accident da katafila da marching..."

Saif yace "Ai kwara Accident da haduwar burarka da small bbynnan.."

"Dallah malam ya isa hk..ya mgnr zuwanmu U.S.A da mukayi last month nace mka bazanjeba.."

Saif yace "tna nan mna Aini tinda kace baza kajeba na hkra,company din Ai nkane kuma ynada bukatarka Wlhy .."

Raslan yace "Okay kana shirye?"

Saif yace "Aiko ynzu kace muje muje kawai, dmn Akwai kilishina me ddh A can na qosa inje inci, kuma yaseen sbda maiko har naso ykeyi.." Wato karuwarsa.

Raslan ya kwasheda daria danya gane inda ya dosa da mgnr tashi,yade bashi a rufe sbda yna kusada ihsan "dan iska...Ka shirya gobe nase mna ticket zamubi fly din 7:am insha Allahu.."

Saif yaji ddh sosai yace "ko kaifa nawan..Allah ya kaimu, zamu hadu a airport dinne?"

"Nop kazo gidana tinda yafi kusa da Airport din semu karasa.." Cewar Raslan

Saif yayi daria yace "Okay...kace ka shirya kashe tsohuwar mutane.."

Raslan yy daria yace "Sosaima kuwa, Dmn inada haushinta sbda wannan yaron farha ..." Saif yy daria daga hk sukayi sallahma..washe gari 7:am sukahau ply se USA..

9;30am car din ummih tyi packing a cikin gidan, suka fito da niyar suyi bngaren Raslan din.. yusuf dya daga cikin securitys din ya karaso da takadda A hannunshi wadda Raslan ya bari yace Duk wanda yazo byn tafiyarsa ya bashi, tsugunnawa yy ya gaidasu ummihce ta iya Amsawa Amma ihsan ta kasa Amsawar, fuskarta dukta kumbure sbda kwanan da tayi jia tna kuka idanuwanta sun qara shigewa da kyar take gani, se Ajiyar zucia takeyi, kishi ne neman kasheta.

Yusuf ya miqawa Ummih takaddar ta tambayeshi ina Raslan din ya tabbtr mta da tin 7:am yabar gidan,gabantane ya shiga faduwa, "Ina yaje.." Ta tambaya Yusuf..

"Bnsaniba mah.."

"Okay tafi Abinka.." yusuf ya tafi Abinshi,..da hnzari ta bude takaddar ta fara krntawa.... Ga Abinda Aka rubuta...

*Am sorry tafia ta kmani zuwa USA compan dina na motoci, mom ko dad duk wanda watsikar ta isa garesa yymin Adduarh...Luv you all.."* tsabar takaici seda kafafuwanta suka gaxa daukarta... "Amma wannan Anyi shegen yaro.."cewar ummih, Ihsan ta amsa itama ta krnta nan ta qara fashewa da kuka kmr rnta ze fita..Kmata ummih tyi tna rarrashinta tasata a mota dreva yaja sukabar gidan zuwa gidan ummih,nN ihsan tayi zamanta ummih na lallabarta..

*bari mu tabo bngaren Farhan tsohon Ango...*

Kouda farhan yji An daura Aure badashiba kawai suma yy sbda yasan asirinsane ya tonu, but yga bbn Na'ima a gurin..seda yy kwana biyu A asibiti kna ya farfado fashewa yy da kuka zuwa lokacin mahaifinsa yasan meye dalilin hna dannashi Aure, alhaji harun sun kirashi sunyi masa byani dallah dallah harda mahaifin na'imar ma da ita knta na'imar nan ma'azu yace dole seya Auri na'ima inta haihu...Farhan ya dka tsalle yace baze Auretaba, Aiko uwarshima tace yy kadan,...Hajia zilai da knta ta nemi izinin na'ima ta dawo gidanta harta haihu,,a fari iyayenta sunki Amincewa daga bya sukazo suka Amince sbda na'imar ita tnason Farhan din, to first love ne shiyasa...Allah srki fatima ta shiga dmwa, hk ta Amshi ni'ima hannu biyu biyu ...se ynzu Alhaji yke nadamar haihuwar Farhan, sbda ya bata masa suna gashi yanada burin fitowa a govrnor din katsina state Amma gaf Farhan ya lalata masa shirinsa... Hajia zila naso taje gidan Annah Amma btada idon dazata kalli Annah abun da kunya..

Farhan kam kiyayayyar Raslan ta qara ruruwa a rnshi musammanma da Aka daura Aurennan yji dashi aka daura, yna nan a kn bakarshi nase yaga byn Raslan.

Raslan da saif kam lafia lau suka isa USA cikin lokaci knkani suka fara gudanar da Aikinsu a compan motoci na Raslan din,...hnklin Raslab kwance se kewar bbynshi kawai ykeyi, a kwanaki biyu y fara maida jikinshi ba lefi..

Ummih ta Kira daddy ta snr dashi Raslan yna USA, ya bada watsika Aka bar musu.. Daddy ya girgiza kai dnya kirashi harya gaji yace "okay yy kyau..."

''Au hk zakace.." Cewar ummih rai bace.

"Me kkeso ince zainab.." daddy ya fada murya bb fada, Amma cikeda gajiawa yy mgnr, sbda matsalar Annah kawai daza a barshi da ita ta isheshi, shida ysn uwansu, kiri kiri ta hnasu tafia gun Aikinsu wai dolese Rasln ya dawo ya skr mta jika,da taji lbrin yna USA kam cewa tyi suyita zama inma bngon dunia yaje harse ya dawo..

"Cewa zakayi me zakace min kou..dmn Aikai Abun baze damekaba.tinda da hadin bakink..." Ta katse wayar...daddy yabi wayar da kallo..

Iyalen Abudullahi tini suka koma gida harda Anty fahima.. Anty rukayyahma da sauran sirikkan hk suka tafi gidajensu sukabar mazajensu nan.. Dmn yaransu tini duk suka watse, kowa ya koma bakin Aikinsa..


A bngaren KYAUTAR ALLAH tyi kewar daddynta, se tke ganin kmr ze qara horatane irinna kwanaki, dan hk ta shiga dmwa, Anty sadia ke kwantr mta da hnkli. A kwana na uku Raslan ya kirata sukasha hirarsu, dazasuyi sallahma yace kada ta gyawa kowa ya kirata tace tou, cikeda murna..tin daga rnr kullum se sunyi waya kusan sau bakwai a rana, dmn kullum tna can cikin daki, a can take maqalewa lungun gado Suyita waya itada daddynta, suna hirarsu da kewar junansu dasukayi.Zuwa lokacin Anty sadia ta koma gida da kuka suka rabu da KYAUTAR ALLAH,... Annah tasa Aka maidata gida A motarta, zuwa lokacin Annah tadan rage cin mutumcin da takewa Anty sadia sbda tnason KYAUTAR ALLAH Ammafa in Abun ya motsa setayi..

Anty sadia na isa gidan Ummih ta tareta da matsifa..."ai nasha bazaki dawo bne.." Cewar ummih.

Anty sadia tace "Toko in koma ne.." Dyake a tsaye take itama..

"Duk yadda kkyi dai-daine bade ni zaki nunawa iyakataba...Ana tsanata a guri ke gurinne gun zamanki kou..kouda yke bani daya Ake tsanarba harkema Ana tsanarki sannan bb irin zagin da Annah btayi mikiba amma kika nunamin bakisan ciwon kankiba.."ummih ke mgna a kufle.

"Uhm Allah wadaran nka ya lalace.." Cewar Ihsan..

Anty sadia datake a hasale tace "ke da ubanwa kike? Ni saar kice..''

Ummih ta hasalo tace "Ki kiyayeni tin wuri..zan bata miki rai wlhy.."

Miqewa tayi ta nufa bedroom dinta har tna bige bby khair daketa biyarta sbda ta jima bta gntaba.. Ummih ce ta daukota tna mita.. "Gaskia anty sadia batada hnkli,btasab me sntaba...." Cewar ihsan

Ummih dake shirin zama a kn kujera tace "Inafa taga hnkli, Allah ya shiryamin.."

Tabe baki ihsan tyi bataredatace Ameenba..

Da kyar Annah ta bar yaran nata suka koma bakin Aikinsu, Ammafa sunsha magiya...Daddy yna isa gidan Abinda Ummih ta fara tararsa kn mgnr Aurenne, sam bebi ta kntaba sbda abinda ke knshi yy yawa ga Ayyuka dasukayi masa yawa, duk yadda Ummih ke binshi da mgnr hk ya kyaleta..har lokacin Ihsan na gidan Ummih, Hajiya Hadiza tazo Ihsan ta snrda ita, nan itama tahau sama, da kyar ummih ta lallabata da lalama, ita knta ummih knta yy zafi, satinshi biyu Bya kasar kuma be kirataba cike take da bacin rai da takaici namijin haihuwa.

Ganin har sati biyu ya shude bezo ya sakar mata jikaba yasa Annah zargin yna nan a kasar kawai sun boyeshine a abujar,..6:am ta shirya zuwa garin Abuja, KYAUTAR Allah taso binta Amma taki zuwa da ita nan ta brta tna kuka, tna fita daddynta ya kirata sukahau hira dan hk dukse ta manta dmwar Annah..

Direct gidan Ummaruru aka nufa da ita dmn drevan yasan duk gidajen yarannata... Packing akayi ta fito da kyar tna dogara sand sbda ta gaji da zmn motar.. sanye takeda danyen boil lace Purple tambarin boil din pink ne. Dinkin riga da zani irinde na tsoffi, hijjb din dake jikinta tini ya birkice bkma gane kn gadonshi idonta manneda glass ta dokaro sandarta direct falon ummih ta nufa..

Kasancewar duk yan gidan basu tashiba, ..Ita dyace ta tashi, Kwance tke kn kujerar 3 sttr daga ita se pant da brezia ta zubawa t.v ido tna kallon tashar zee world, *Age is just a number* shi take kallo. San ac na ratsata..

Da sallamah Annah ta shigo falon,,, idontane ya sauka a kn ihsan wadda ke kwance tsirarar Allah.. "Na shiga aljannarh! Innalillahi gidan kuma na karuwai ya koma!" Cewar Annah dake kra bin ihsan da kallo.

Dagowa ihsan tayi Dannin murya kmr ta Annah, , tabbas Annah ce me kuma ya kawota gidannan..yatsina fuska tayi ta maida knta ga tvn sbda haushinta tkeji..

Seda ta dago kna Annah ta gane ihsan ce... Qarasowa tayi tna fadin " ba shakkar, ashe karuwarce me zaman knta a gidan..bnyi mamakiba.." Ta tsaya bakin kujerar tana qara qarewa ihsan kallo...

Tsuki ihsan tayi tace "Kyaga karuwa can.."

"Kan kutmar ubanki.." Annah ta dura mata na katsinawa..

"Bade ubanaba.." Cewar ihsan datameji kmrta tashi ta rufeta da duka..

Annah takai hannunta ta dorawa ihsan tafi tincan karfinta tna fadin "Bura ubaki! Zagina kkeso kiyi.."

A harzuqe ihsan tace "An zaga din.." Ta dago da nata hannun zata rama marin da Annah tyi mata..


Sorry bacci ya kwasheni.
KYAUTAR ALLAH...🅿️21

*PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..*

*YAH ARRAHIMU...* 👏🏼

Ummih da fitowarta daga bedroom din daddy kenan ta barshi yna bacci, shine ta nufo falon sbdajin hayania..idontane suka sauka a kan ihsan dake shirin kwasawa Annah mari, krsowa tyi cikin hnzari tna fadin "Kai! Kai! Kai! Karki sake karki fara..." Ta fadi hkn ita knta jikinta seda yahau rawa sbda firgicin ganin ihsan na neman kirawo ruwan da duk nigeria bb me lemar taresa..

Dakatawa Ihsan tayi ta maida hannunta rai bace.. Annah tace "Dakin barta ta mareni, Wlhy data mari Aurenta da naki gabaki daya...shegiya yar iska wadda iyayenta suka tsine mata, mijin nkima Ai ba qaunarki ykeyiba kwashi kwaraf kawak sauran maza...." Takai hannu ta dungurewa ihsan kai..gungunai ihsan ta hauyi, nan Annah ta qara harzuqa tahau durawa ihsan zagi"Kinci durun ubarki wannan gun ja ja ja din..ubanki ya kwana dubu yana dirkawa uwarki Kwandon wahala, shigiya diyar arna..yau sena koya miki hnkli, da gindin uwarki...." Annah tacire hijjb dinta taci damara tnada niyar ta cacimu Ihsan wadda ke tsaye kikam, kmr an dasata ranta a bace yke ji takeyi kmrta kashe Annah da duka..

Da sauri ummih ta krso ta shiga tsakani tana bawa Annah hkri "Dan Allah Annah kuyi hkri pls..yarintace ke damunta, inbadan yarintaba ai bazata zagekiba.." Cewar Ummih.

Annah ta qara harzuka tace "Durun uwarki keda yarinyar dake damunka..dake da yarinyar dukna hada na kwashi kan babbar bura ubaku, dan kutmar bura ubaki..In yarinyace ta yaya Akayi mata Aure harta iya dauke namiji daf..in ita yarinyace ni cizon sama nkeyi..zaki matsamin inci durun uwarta in sauke mata yarintar dake damunta ko se na hada dake dukna kwashi k'ashin bura ubaku.."tyi mgnr tana qoqarin hankade ummih, amma ta kasa.

dai dai Anty sadia ta shigo falon, itama tashinta a bacci kenan ta fara jiyo hayania a falon sbda Annah Da karfi take mgnr, .. Danno kai tayi tsakiyar falon idonta yahau kan Annah da ummih dasuketa kici kici ita Annah a dole seta daki ihsan dake bayan ummih...qarasowa Anty sadia tayi tace "Oh me kuma ya kawo wannan cases din gidannan oho.." Ta fadi hkn ne a ranta. "Annah kuyi hkri pls.." Cewar Anty sadia data qaraso ta matsa ta riqo hannun Annah ta zaunar da ita kan kujera tana yunkurin tashi anty sadia tace "Hba Annah kiyi hkri mna, wannanfa ba ajin yinki bace ki..kouni dinnan ba Ajin yina bace ballan tana ke.."

Annah ta harzuqo rai a bace tace "Da kun barni da shegiya dana kakkaryata yau na jefata a bolar gidannan, dan bura ubata ita qaramar yar tashace, tin tasha na tasha mukai tashanci.."

Ummih ta riqe hba ta zubawa Annah ido "oh tashanci kuma! Allah ya kyautar.." Ta fada a rnta..

"Ai dmn nasan ke yar tasharce.."cewar ihsan.

Annah tace "Eh tareda uwarki da ubanki, mukayi tashancin ai..ammani tawa tashancin tayi kyau, tinda bnyi cikin shegeba, ke ko can Akayi cikinki a kwararo, a tsakar titi.."

Ihsan rai a bace ta bude baki zatayi mgna Ummih ta kulle mata baki, "Sorry pls don't talk again..."

Annah dataji Anyi turanci tasha zaginta Akayi tace "Kun zagi kanku tsinannu kawai A hk zaku kare shaggu, yayan abun kwari.." Se kuma ta fasheda kuka, wai ummih ta zageta..

Anty sadia tace "Annah ba zaginki tayiba wlhy.."

Annah na sharar kwallah tace "Inba zagina tayiba, yo metayi..Ba lefinku bane lefin mazajenkune, su suka baku kofar da har kuke zagina..ace waini yau da mutumcina da tsufana, Amma matar jika ta daga Hannu zata mareni.." Ta kara fashewa da kuka kna ta lalubo wayarta kirar iphone a jakarta datake rataye kmr ta wanzamai, dukta tsufa ta tsofe anyi anyi ta dena daukar jakar Amma taki, ga sabbin bags tanadasu Amma sam bata daukarsu se wannan bag din da tayi kusan shekaru Ashirin danmba ainihin fatace..miqawa sadia wayar tayi tna kwallah tace kirawomin dana wannan dan,...kawai kirawominshi in gaya masa wannan yarinyar ta mareni.."

Ummih tayi jim, hnklinta a tashe...ihsan kam ko a jikinta.. Anty sadia ta zaro ido tace "Ta marekinne?"

Annah ta hau shasheqa tna jan majina tace "Saura kadan ya rage ta mareni, zainabuce ta dakatrda ita, da tini ta shimfida min mari..."

Anty sadia tace "tinda batayi marinba..dan Allah kiyi hkri Annah.."Ta juya ta kalli ihsan dake tsaye tna Aiko musu da harara.."in kika kara hararata zanzo in karyaki wlhy.." Anty sadia taceda ihsan

Ummih Da har knta ya fara sara mata ta juya ga ihsan dake shirin mgna tace "Dan Allah jeki Bedroom dinki pls...dan Allah, na roqeki.." Juyawa ihsan tayi sbda ummih kawai tabar falon, rai a bace, Ammande tanada tabbacin wata rna setawa tsohuwarnsn dukan mutuwa, yauma dabadan ummihba daseta zazzabga mata mari, taga ubanda ya tsaya mata a garin abuja..

Annah ta bita da ido hadi da zagi " shegiya da duwaiwai a shafe kmr marar tuwo..se uban ruguza ruguzan nonuwa kmr guga...shegiya ke ba kyauba kmr ifiritul minal jinni..yar iska kawai kwaisun wesu, mata-maza.." Seda ihsan ta juyo rai a baci dan taji zafin zagin da Annah tayi mata.. Ta kara bude bki ztyi mgna ummih tyi hnzarin cewa"Jeki pls..na roqeki.." Juyawa tyi tna kwafa ta karasa ficewa a falon.

Annah ta yatsina fuska hadi da tofar da miyau tace "rokon da kike mta na bnza da hofi..da baki tafiba dan kutmar ubanki, shegiya me kma da kashin safe, da uban gashin Arna kmr kafuran farko, yar durun uwa kai, shegiya yar tsakankanun, cinyoyi..."

"Ayi hkri dan Allah Annah.."cewar Ummih

"Kan bura ubaki keda hkrin.. Ai har kema kn zageni hkrin ubanki zaki bani.." Ta dannawa ummih nata

Zaunawa kn kujerar ummih tayi ita tsorontama kada daddy yazo tace ta zageta..

"Ina Babana yake.." Annah ta tambaya

Anty sadia tace "Yna USA Annah.."

Annah tace "Karyane..ni xaku mayar yar iskar titi, yau ko cikin uwarsa ya koma seya fito ya sakarmin jika, tinda ba tare uwarsu ta kawosu duniaba..Nace miki ina danki!" Ta juya akalar mgnr tna kallon ummih, cikin tsawa tyi mta mgna.

"Wlhy yna USA Annah.." Cewar UMMIH da tyi mgnr knta kasa the same muryartama qasa take.

" ai ko uwar UMA ne ko meye, tou kou uwarcan yaje seya dawo yau dan kutmar ubansa, nize Rainawa hnkli byn sun gma hada baki iyayensa sukace ya gudu kou..yau sesun fitomin dashi dan bura ubasu suma, koshi Ummarurun ya sakarmin ita kawai..jeki kirawominshi..."

Ummih tace "Wa?"

Annah ta yarfa mata harara tace "ubanki nke dashi a gidan byn ummaruru.."

"Yna bacci.." Cewar UMMIH.

Annah tace "Allah yasa mutuwa yakeyi ba bacciba..ke sadiyalle nunamin inda dakin nasa yake ni injeda kaina, in kirashi.."

"Ummih ki kirashi pls...ki gya masa Annah ce.." Cewa Anty sadia

"Aah kada ta kirashi dan ubanta, ita me miji wai yana baccih.." Ta kwaikwayi mgnr Ummihn

Miqewa ummih tayi ta nufa hnyr dazata sadata da side din Daddy, miqewa Annah tayi ta bita zuwa side din nasa, ummih ta juyo ta ga tna binta tsagaitawa tyi da tafiar tace "Dakun zauna na kirashi.."

"Kadama ki kirashi..muje se inje da kaina inji in shine yace in uwarsa tazo ace mata yna bacci..wuje muje ni!" Cewar Annah, juyawa UMMIH tayi suka shiga side din nasa UMMIH na gba Annah na baya..

Anty sadia ta jinjina kai tace "Wai! Annah cases.." Juyawa tayi ta nufa kiching, dan hada breakfast.

Tashin shi daga bacci kenan ya zauna sanyeda kyn bacci idanuwanshi na kn tv yna kallon news a Aljazeera. Krsowa sukayi ummih na fadin "ka tashi ashe.." Annah tyi wuf tace "Dallah rufamin baki tsinannia dmn krya kikeyi da kikace yna bacci.."

dyake ya bawa kofa bya, Juyowa yy jin muryar Annah zumbur ya miqe yna fadin "Annah kune tafe.."

Zaunawa kn kujerar daya tashi Annah tayi tace "Mune tafe ko kayi bakin cikine dannazo gidanka, to se in koma inda na fito.."

"Ah'ah ni na isa..nji ddh sosai Annah...amma da baku wahalanba da kirana kukasa Akayi Ai da tini nazo, bnso kusha whlr zaman mota ga ciwon kafa.." Cewar daddy.

Annah tace "Tou gani nan de naxo, ai mgna ta qare zuwa dakai yafi Aike,...kaine kacewa matarka innazo tace kana bacci.."

Zaro ido daddy yy yna kallon ummih wadda ta zauna kn kujera 1sttr, ajiyar zucia tyi jin abinda Annah tace.. "ah'ah bnceba wlhy Annah, Ai bn isaba.."

"Inma kaine kace, kaida ita na barku da ALLAH, tindani baku daukeni a bakin komiba ace ni inzo gidanka incewa mtrka ta kirawominkai tacemin wai kna bacci..dan bura ubaka ni sanda ka hanani baccin uwartama ta Auri ubantane.."

Zaunawa kn carpet daddy yy kusada dakafafuwan Annah, a hnkli ya fara tausar kafafuwan nata da duk hannayensa biyu yace "Yi hkri Annah batasan na tashi bne.."

"Au kma damre mata gindi kenan ko...kukam de kunyi asara wlhy, kuna gani mtnku namin Abinda sukaga dma Amma sam baku iya daukar mataki, hmmm su sunada Abun baku nikam bndashi..hk yarinyarnan matar babana yau har marina tayi..."

"Mari kuma!" Daddy ya fada a razane.

"Batafa maretaba.." Cewar ummih.

Annah tace "Dan ubnki karya nakeyi! Ina kn kujera kina kn kujera.."

daddy ne ya kalleta da ido yy mta mgna, Xamowa tayi ta zauna kn carpet zucia a bace..

"Shegia da bakin baki kmr na yan shaye shaye..ina mgna kina karyatani, Ta dago hannu zata mareni ki dktr da ita meye marabarshi da marin,ki bam bantamin..zagi kuwa ai harke kin zageni.."

Ajiar zuciar daddy yy a zucia yace "Inde wannan ce ihsance zata aikata..zainab cede bna tunanin, zata zageku Annah.." A fili ya kwantarda murya yace "Kuyi hkri dan darajar ma'aiki annah.."

"In bnyi hkrinba hauka zanyi.." Cewar Annah

Girgiza kai daddy yy kna yace "Kunyi karin kumallon.."

"Ina nga ta karin kumallo nida na taso tin karfe shida na asubahi..ni ynzu ba wannan ne ya dameniba ina shi babana yake, sbdashi nazo garin nan.." Ta tambayi Raslan

Daddy yayi jim kna yace "Bayanan wlhy Annah Har ynzu be dawoba..Sannan bya kiransuma sam.."

"Rufemin baki makaryaci kawai! Ai dmn nasan Abinda zakace kenan, tinda kun gma kulle kullenku, tou li'ilafi quraishin aniyar kowa ta bishi daga sharrinku ku masu tofi a cikin kulle kulle.. Zaka kirashi a waya kou sena muku tsinuwa.."

Hnklin daddyne ya tashi yace "wallahi tallahi hajia yaronnan nace muku be kiramuba ko lmbrshi bamu dashi,.."

"Dan iskn yaro kai..wato yabi dunia ni kuma ya sani a shiga uku takabar siriki, ze dawo Ai komin daren dadewa tinda beda bakin Uba da uwa, inbade ynzu uwar ta masa bakiba, sbda nasan ba kaunar Auren takeyiba..duk wanda baya kaunar Aurennan bayana yake Wlhy.."

Ummih de knta na kasa, klmn Annah na mata zafi Amma dole tayi hkri..

"Kai ummaruru tinda bayanan, kai ka saketa mna tinda dmn ku kuka damra Auren Ai.."cewar Annah.

Daddy yace "Annah Ai ba ayin hkn a musulunci,tinda anasa ran ze dawo.."

"Ni zaka gyawa musulunci, saukana yafi sau miliyon a dunia, tin kafinma insan zan haifoku,muke zuwa gun alarammah sadi sidi dan lambun malamai,muke daukar karatu.."

"Ba gaya muku nyiba, tinasarwace.."cewar daddy

"Yaufa duk ma mezakace sede kace seya sakarmin jika, kuma da kuka kullah se Allah yy mna hisabi nidaku.."

"Kuyi hkri ya dawo Annah Ai tinda bakison Aurennan dole ya saketa, tinda hkn kikeso Abinda kkeso Aishi za ayi Annahtarh.."

Murmushi tayi tace "Yauwa ko kaifa...Danni sam bna kaunar aurennan, ta shiga makiya da yawa kada suje su Asircemin jika, kwara ya saketa salin Alin.." Cewar Annah.

"Eh hkne kuma kunyi Mgna Annah.." daddy ya biye mta sbda su rabu lafia nan daddy ya canza Akalar mgnr kn zancen zuwanta umara dmn inta tafi umara kafin azumi ma ita take tafi tou bta dawowa dgcan se Aikin hajji. "Annah

2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment