Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tambayoyi.

Kouda suka isa gidan a harabar gidan nan taga car din datakeda tabbacin abbantane, wani irin sanyine ya ziyarci zuciarta,yynda wani sassauci ya mamaye khalbinta, sosai take kewarsa, dnyi taking time wannan karon bezo ya gntaba. da gudu ta fada falon gidan suna xaune a falon, yynda Annah ke kan kujera, shikam dan dattijon fari sol yna zaune a kn carpet, sanye ykeda kya na alfarma, akwai dan kamanni shida KYAUTAR ALLAH ammafa a fisge ๐Ÿ˜˜ yatsun kafarta sak nashine.
"Abbanarh..." Ta fada cikeda murna, dagowa yy jin muryarta zucia cikeda murna ta fada jikinshi, tna murnar ganinsa. Annah tace, "Yi a hnkli beda lafia ne Bawon Allahn.." Tyi mgnr cikeda karayar zucia.

Dagowa KYAUTAR ALLAH tyi ta zuba masa ido, se lokacin tga ramarsa, ya fada sosai, gashi ya danyi duhu. Tausayinsane ya ratsa zuciarta "Abbanarh meke damunka dukka rame.."

Annah tayi carab tace "Wlhy ashe beda lafia bayama kasar shiyasa naketa nemansa bnsameshiba a waya, sanda bakida lafia..ashe beda lafia, ciwon zucia har ya kaiga barin kasarma, yna india, kuma ya hna a sanar mana , ynzu daka mutufa..."

Alhaji Abdullahi yace "Annah bnso hnklinkune ya tashi..ga tsufa...ita kuma mahmah na bata isa shiga dmwaba, kada ta kamu da wani ciwon.."

Annah tace "tashin hnkli ai yazama dolene Abdullahi...uhm kaki kasawa knka haquri tin rashin yarinyarnan, kou nida na haifeta nasawa raina dangana, yauda lafia gobe babu lafia hba abdullahi, a sanadin rashin yarinyarnan da tunani daka sawa rnka gashinan ka gamu da wannan mugun ciwon na zucia..hba Abdullahi asawa rai salama wata rna se lbri..Rywa hkri akeyi..." Annah ke masa natsiha kmr Ba itaba, domin a dunia tnason abdullahi sbda drjr marigayiya KYAUTAR ALLAH.

"Insha Allahu Annah ngde..." Abdullahi ya fada zucia bb ddh... "Mahmah (hkn yke kiranta) ya jikin naki ashe bakiji dadihba.." Yayi mgnr yna maida hnklinshi kn yar tasa da dukta rame,Ta lalace kmr ba itaba, dabadan batasan meye dmwaba dase yace dmwace ke dmbta, Amma bya tunanin a karancin shekarunta tasanma meye dmwa.

"Alhmdllh Abbanarh...kaine kk min text da num din china.." KYAUTAR ALLAH ta tambayeshi.

"Eh nine..mahmah ina yawan mafarkinkine lokuta da dama.."

"Hba Abbanarh wai meyasa tinda na girma bkason zuwa ka ganni ba kmr da ina karamaba why Abbanarh? Kasan kai nke gni inajin dadih..."

Dan bubbuga bynta yy yace, "Am sorry mahmahnarh in ina ganinki yna tadamin wani tsohon ciwone dyake zuciata.." Ya fada yynda zuciarsa ke suya (wlhy so ba karya bne,...nima ina sonki bestyna hauwa'u saudia mmn little, sonki a blood dina yake)

"Why Abbanarh? Ni nazama ciwoce a gareka.." Ta fada cikefa dmwa.

"Ba hk nke nufiba mahmah, inna gnki ina tunawa da mahaifiyarki, saboda kmrki da ita ta baci, se inga kmr kece ita, mahmah ina sonki fiyeda yadda nkeson rywata, kuma fiyeda yadda duk wani uba ykeson dnsa,"ya fada cikeda so da kauna.

"Nsni Abbanarh i love you more..dan Allah karinka zuwa kna ganina nima in ina ganinka zan rage jin wani radadi dayake zuciata.."

"Insha Allahu mahmah na..Jikinde da sauki kou?" Ya fada yna dan tattabawa.

"Alhmdllh Abbanarh.." Ta amsa cikedajin dadin kulawarsa gareta, se wani kra lafewa jikinsa takeyi, tnajin dumin uba.

"Masha allah..Anty fahima tace a gaidaki, batasan knyi ciwoba amma zan gya mata.." (kanwarsace tna aurene a kd su biyu kawaibiyayensu suka haifa, tna zuwa duba KYAUTAR ALLAH amma itama ba lafiyayya bace Taxo ta hadu da wata larura na ciwone)

"Ina Amsawa ina kewarta, da bbynta bby noor.."

Annah tace "Abinda yasa bn kirata na gya mata ciwonba wlhy bnso hnklinta ya tashine gashi itama ba lafiace da itaba kwanaki take gyamin kada inga batazo ta duba KYAUTAR ALLAH ba ashe ciwon hantane ke damunta...Harma na amsa mgni nakai mata, Wuni dya na dawo.. Allah de ya bata lafia, Amma ciwonnan beda dadih.." Ta fada cikeda jimami.

Abdullahi ya jinjina kai yace "Knga mani bta gyaminba wlhy bnsaniba.."

Annah tace, "Tou kna cikin wannan hali ina za a gya mka abun tashin hnkli hk...uhm dan Allah kyi Aure kou zaka samu sawaba..."

Girgiza kai yy yce "Annah bazan iya Aureba...Gani nkeyi kmr nci Amanar soyayyata da Rukayyah..."

Nan Annah ta shiga matsar kwallah tna fyatar majina da gefen zaninta "Kaide bari Abdullahi ashe dmn akwai na Allah irinku har ynzu, wlhy na jima bnga na Allah ba kmr kai abdullahi...Amma ba hk Allah yace Ayiba Abdullahi soyayyar dazaka nuna mata itace adduarh.."

"Inayi mata sosa Annah, wlhy bazan tba denawa rukayyah adduarhba harse nima qasa ta rufeni..Annah Inde Aljannar rukayya a tafin kafata yke Wlhy na daga tashiga kawai..rukayya macece ta arziki ta kyautatamin, Insha Allahu se alherinta gareni ya bita kabarinta.. " Ya fadi hkn yynda hawaye ke wanke kuncin fuskarshi, shiyasa ynason zuwa gidan,Amma sbda lafiyarsa yasa baya zuwa gidan, don in yana zuwa gidan, hkn na barazana ne ga ranshi.

"Ka dena kukan dan Allah, Allah ya fimu sonta, duk yadda muka kaiga sonta Allah ya fimu sonta, ubangiji yasa mutuwa ta zama hutun wannan auta tawa.." Ta qarashe mgnr tna hawaye cikin kunar zucia.

KYAUTAR ALLAH ma tini ta fara hawayen sannan bakin cikin ya shiga nuqurqusarta can kasan zuciarta, yynda maraici ke taba zuciarta.

Gnin hkn yasa Abdullahi ya haqura da nashi hawayen ya shiga rarrashin gudaliar tasa cikedaso da kauna. "Pls yi shiru mahmah knji...ba ganiba Bnaso kina kuka in kna kuka hnklina ze kara tashi.."

Nan itama tayi shiru ta shiga rarrashin baban nata da Annah. Be bar gidanba se after isha'i byn sunyi dinner, sannan yasa an shigo da uban tsarabar da ya ciko but dinsa dadashi, duk dan bbynshi KYAUTAR ALLAH tin daga china kyne na alfarma da Teddy's dade sauran kyn bukatunta na yau da kullum, har Annah ma da nata tsarabar a ciki, itama kayane na alfarma. nan Annah tashiga masa godia. "Mun gode Allah ya saka da Alheri ubangiji ya qara budi..kaida kaje nemo lafia kuma harda tsaraba Tou ALLAH ya rufa asiri. "

"Bkm Annah, ai kou a ina nke kuna raina.." Ya fada zucia fal kaunarsu.

"Allah sarki dan Albarka, Allah yasa ka gama da dunia lafia..Halinka na gari ya bika har zuwa makwancinka na alheri.." Annah ta fada kai ka rantse me hnkli Ce 100%.

"Ameen Annarhtarh..." Ya fada zucia fal kuncin dya jima dashi shekara da shekaru, tin mutuwar matarsa, rukayyah wato mmn rukayyah.

Har bakin car Annah da KYAUTAR ALLAH suka rakoshi, ya shiga cikeda kewar yar tasa da kaunarta, matsawa tyi ta manna masa kiss a kumatu, hadi da masa fatan sauka lafia. a daren rnr ya nufa kd dan a can yake zaune ynzu hk.

Gabaki dya yau ba knta anwa uwar barawo sata! Anmafa a bangarensa, gogannaku, jinshi kawai yakeyi yna yawo a sararin samaniya, ya rasa ina zesa rayuwarsa, yasha tablet dinsa har kwara hudu amma ji yakeyi kmr yna qarama abun karfi....tin daga office ya farajin hkn, dan hk kulle kansa yy kawai a officedin, nan ya shiga safa da marwa zuwa toilet yynda mararsa ta daure masa da kyar yake iya tafia..be bar office dinba se wuraren 6:30pm a daddafe yy wankan don ya samu karfin jikinshi. Byn yy wnkan yy alwala ya yy sallar magrib, da kyar yke gudanar da komi nasa, a gaskia ynajin sha"awar tasa ta yau tyi yawa, dan abar ta miqe sambal taki rankwafawa.

Tinda yaga ma"aikaciyarsa Godia tayi wata shiga gata da manya-manyan bom-bom ga nonuwa manya manya, se tasa riga sharara, me bayyana komi gashi batasa pant ba bra dinma bata saba, in Raslan ya gnta a hakan se yji kmr ya qarasa yaje ya jawota tazo ta buga masa goho yyta zunduma mata bura..
Abun haushin shine takai kusan 3days tna wannan shigar,yasa anyi mata mgna Amma taki denawa, kmr ana zugata, (tnayin hkn ne dantaja hnklinsa)

Aikou raslan yaja mata Allah ya isa yafi a kirga, tsinuwa kuwa, tashata kmr me...

Wuraren 2:am juyi kawai ykeyi a makeken bed dinsa. sanye ykeda kyn bacci wadanda suka amsa kirar jikinsa, kalar kyn milk color ne danshi bya gajia da milk. Hannunsa na saman jarumarsa Yna rarrashinta.yynda tunani tunani ke zuwa zuciarsa, iri daban daban, ji ykeyi kmr ya daga waya ya kira godia tazo ta bashi duri, yyta zungura, amma se wata zuciar ta kwabesa domin zunubine babba,... Be samu bacciba se byn da yy sallarh asubahi, itama a daddafe yy sallarh...baccin na daukanshi yy mafarkin dya sabayi inhar ynajin sha'awa wato ynacin wata kyakyawar yarinya bkramin dadin durinta yakejiba....tashin da zeyi kawai yga ya kawo ruwa, nan ya samu sassauci, yayi wankan tsarki, yayi breakfast yasha tables dinsa kna ya koma ya kwanta dan rama bashin baccin da yaci...hkn ya kasance kusan 2days bya zuwa ko ina kullum yna daki kmr me takaba, Tabbas yasan zesha whla inhar yace ze sauke Alqawarin cewa baze kusanci ihsanba harya mutu, inkou ynaso alqawarin ya zauna daram sede inze samu durin daze rinkaci a waje..."kai da sake bazan iya zinaba..." Ya fada a bayyane yyndayaketa nemarwa knsa mafita... A yn kwanikan a daddafe yke iya waya da bbynsa, sannan yna qoqarin boye damuwarsa sbda byaso ta fahimci dmwarsa, Amma dukda hkn seda ta fahimci akwai abinda ke dmnsa domin tga yadan rame, ta tambayesa meke damunsa yace mta bkm kawai aikine yy masa yawa.... Hkde ta gyalesa badan ta yadda da hknba..taso gya masa, cewar tna yawan aman jini, Dan abun na damunta, kou tunani tayi tashiga dmwa tou datayi tari, se taga jini, Abun na damunta Amma bata gya masaba sbda gudun jada ya shiga dmwa, bnda Fatima bb wanda yasani, kawaide ta fauwalawa Allah. annah tyi tambayar duniarnan KYAUTAR ALLAH tace mta bkm...itade bata yaddaba sbda yadda take ganinta yna tada mata hnkli. Fatima Km ta kawo mta mgnin iskokai wanda tasa mommynta ta amso mata ta fara Amfani dashi kawai, Amma ita tasan ba iska bne yake dmnta Amma bazata iya fassara meke damuntaba.

A yau kwananshi uku yna gida be fita ko inaba Saif yaje office dinsa be gnshiba sannan aka tabbatr masa da kwanansa uku bezo office ba, ya kirash bugu daya biyu i ya dauka yace masa "kna inane aboki...''

Raslan dke zaune a falinsa, hannunsa na cikin sumarsa yace " Ina gida..."

Sauf yace "okay gani nan zuwa.." yna fadar hkn ya kashe wayar.

direct saif ya nufa gidannashi, a falo ya sameshi kallo dya ya masa ya gane wani Abu na damunsa.

"Kai abokina meyayi zafi hk...koude duk dadin gindin Ihsan ne, ya hanaka zuwa office.." Cewar saif.,ya karasa ya zauna kn seat din dake facing Raslan.

Tsaki raslan yy yna qara rlzn a kn kujerarsa ta hutawa. "Durun kakan gindintane ba gindintaba..Kai wai ka mntane! nifa na gaya mka in gndin yarinyarnan ne ya rage a dunia, bazan qara zunduma gindinaba a nata wlhy, Kwara in mutu.."

Saif yace "bkade matsu bne aboki.."

Tsuki raslan yy yace "Sekace ka mntani ne.."

"Nasan zaka iya, Ammande bnsha fushin nka harda gindi zaka iyayi dashiba.."

"Gndin dashi aka haifeni da bazanyi fushi dashiba..."ya fada a hassle

"Aiko zka azabtu, dan gashinanma kna azabtuwa..inbawai zaka fara cin durin yaran mutane bne a waje.." Cewar saif

Yatsina fuska yy kmr zeyi Amai yace "Allah ya kyauta, in ci gindin karuwai...zina tir!"

Saif yace, "karuwai kuma.."

"Yeah inba karuwaiba wake bada gindinsu ga mazan daba nasuba aise karuwai tsinannu...kuma nifa nafison insa sperm dina a inda zeyi Amfani ba a durin karuwaba.."

Saif yace "okay, a gindin ihsan din da kake sawa Amfani yy mka?"

"Nop tinda bta bani yaraba..ammande yafimin kwanciar hnkli, tinda na biya sadaki..hnklina kwance nke gurzarta.." Yy mgnr yna dafe mararsa don mgnrma kra tayar masa da fllng takeyi dmn a hannu yake.

Saif yace "Af, shekara kusan hudu bata taba cikiba ballan tna bari..nidama nkeda 2 yrs dayin auren tyi bari last year, Allah de yasa ihsan ba mgnin hna haihuwa take shaba.."

Raslan yy shiru hadi da zuba masa ido, yna nazartar mgnrsa kna yace "Hbade!Allah ya kyauta, yaushema zata iya Ai wayewar tata batakai nanba.."

Saif yace "Uhm kaide bar matannan, ynzu kna ganin matata zakace za asa mata yatsa a baki ta ciza. "

Raslan yace "oho nifa so dya na taba ganinta a gun dinner...au sau biyu, se kuma da kukazo siyan mata car.."

"Tsakaninka da Allah yaka ganta a time din..." Cewar saif yna daura kafa daya kn daya

Raslan yy jim kna yace "Eh tou normal normal...ba kmr dujal dinaba.."

Saif yy daria yace "wato ihsan dince dujal!"

Raslan yace "Eh mna babbar dujal ma kuwa.."

Saif ya kra daria kna yace "Kasan Allah jia na kma yarinyarnan Tanashan tablet din hna daukar ciki.."

Raslan ya zaro ido, nan da nN ranshi yayi mugun baci "kutmar durun uwa!" Besan sanda ya zundumo zaginba

Saif yace "seriously..."

Raslan yace "Me kayi mata?"

"Bn mata komiba Ai knta takeyimawa..." Cewar saif.

Raslan yace "Tab! Wlhy kaima ta mka asara sperm dinka da kaketa dirka mataba, ka jima kna gwatso a bnza..." Cewar Raslan.

Saif yace "Ina ruwana ai Kntafa tyi mawa..."

Raslan yace "Lallai bkada hnkli aboki...kga da nine ba zancen zugaba, Wlhy rnr se an kwasheta ranga ranga, danse na mata dukan cutana data jima tnyi, nifa inadason yara, kou duk sati matata zata rinka haihuwar yan hudu hudu, wlhy inaso kuma bazan yarda tasha mgnin planning ba sam..tou inma na yrda Ai na zama babban butulu...kanade ganin yadda muke bamuda yawa a family dinmu.."

Saif yace "Tab, haihuwa suk sati, Aise gindin ya tsufe.."

Raslan yace "Tou meye Amfaninsa? Inace ayi shuka kuma a samu albarka kou?"

Saif yace "kwarai kuwa mgnrka dutse.."

Raslan yaci gbada mgna"kai abokina in gya mka shifa gindifa kou ba a haihuba inde ana zungurinsa seya tsufa kwarama a haihun, insan an haihun...duba kaga duk sa"annin aurena sun haihu, Amma kallah ni shirune...ksn hknma na damuna...sannan Daddyna yna mugunsin yga jikansa..Ummih cema bta cika dmwaba,Amma nsn tnaso wlhy, kawai kawaicine, sbda yar qawarta nke aure.. "

Saif yayi yar daria yace "Wlhy da nine A matsayinka bazan iya jurewaba...nifa ina ganin hkrinka dan da nine da tini na qara Aure.."

Raslan yayi jim yna nazari a kn maganganun abokin nasa kna yace "Frnd nifa dmn so nke ka bni shawara, kaga nace bazan kra cin durin shegiyarnanba, kumani bnson neman matan bnza ynzu yaza ayi..."

Saif yace "kyi aure abokina...tinda kaga kanada rufin asirin da in anayin mata dubu zaka iyayin sama da hkn.."

Raslan yy jim zucia fal tunani tunani kna yace. "Inyi aure? "

"Yeah...shine mafitarka," cewar saif.

Raslan yace " tou wazan aura? Sanin kankane ni bnda budurwa, bna kula yammata, in takaice mka mani basa gabana...nide kawaifa in samu gindin ci...Kai aboki kade bni wata shawarar ammma bnda ta kara aure sbda bnsan wazan auraba..Infact mni bnda burin wani kra Aure in karowa kaina ciwon kai...wannan shegiyarma ta isheni.." Ya krashe mgnr da takaicin ihsan kmr ze kasheshi.




Pls sharing.
[8/4, 19:30] +234 913 133 0334: ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
*KYAUTAR ALLAH*
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

*Paid book*

SAADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿฝ (Marubuciyar boyeyyen al'amari)

*wannn book din na kudine game bukata 300 ne kacal trnsper 0542703718 SAADATU ABDULLAHI GT BANK. Vtu 08136349646. kou mtn card ta wannan sim din 08136349646, sannan kofa a bude take ga masu bukatar book dina INSO CUTA NE shima a kn 300 complete. Ga masu siyan guda biyu an bar muku 500 ngde masu nunamin kauna*

*Wannan shafin nakine, HAUWA'U saudia mmn little.ngde Allah ya bar mu tare๐Ÿคฉ ni nake gaya miki Insha Allahu nidake mutuwace zata rabamu.โค๏ธ Wlhy ina mugun yinki sbda Allah, nidake kou shedan be isa ya shigo tsakaninmuba, insha ALLAH I love you lodi lodi my best friend, and my best blood sis*

Free page10

Annah dataga tyi rarrashin Amma KYAUTAR ALLAH ta tubure, turo baki Tyi tace, "Uhmn kin dade baki tafinba, Ai daman kema na fara ganoki yarinyarnan ynzu ba kaunata kikeyiba, inyaso in na mutu kyazo kiga gawata..ke kuma rukayya inkin isa ki tafi da itadin ki gani..in fitsari bnzane kazama tayi mna.."

Girgiza kai Anty rukayya tayi, wato gorin haihuwa Annah tyi mata, inda sabo ta saba.

Jummai da lantana ne suka turo kofar suka shigo , jummai zata iyakai 35yrs se lantana batafi 12yrs ba, se dreva mlm salihu dayake biye a bynsu yynda dukkaninsu hannayensu riqe yake da manya manyan basket kou wanne dauke da kuloli kala hudu hudu, da sallahma suka shigo, suka ajiye basket din kna suka rissina suna miqa musu gaisuwa, tareda tambyr yame jiki.

Dukkanninsu sun Amsa Amma bnda Annah, data keji kmr zata taso ta dallah musu mari.

"Sannu Annah.." Cewar jummai.

"Kinci kan kutmar babakeren bura ubaki keda sannun..dan ubanki, naira dubu talatin din da kike dauka a wata a bnza kike daukarsa, daza kije kiyi zamanki a gida ki barni nan da yunwa nida mara lafia..kouso kikeyi ki kashemin jika, gata nan dukta yamutse sbda yunwa.."

KYAUTAR ALLAH tace, "ni na gaya miki inajin yunwa..kajimin tsohuwa da bala"i."

Annah ta dawo kn KYAUTAR ALLAH. "Tou dan ubanki karyatani zakiyi, shegia da kyau kmr yar aljanu..ubanme ya kawoki Asibitin inba yunwarba, ga kinnan dukkin molake kmr kayan rafta..."

"Uhm jummai, mun gode kinji.." Cewar KYAUTAR ALLAH.

"Tou hajia qarama bkm..ya jikin naki.."Jummai ta fada kou a jikinta danta saba da jarabar Annah.

"Alhmdllh...jummai ngde..ngde kema lantana.." Cewar KYAUTAR ALLAH Datake jikin Raslan har zuwa lokacin, Shikan gogan Hannunsa riqe ykeda daya daga cikin wayoyinsa, kirar Iphone, kunna wayar Kenan, shine yahau yanar gizo yyn da yake duba wasu abubuwa..

Ihsan na can kusa da ummih amma hnklinta na kn Raslan, ganin yadda KYAUTAR Allah keta kara balance a kn kirjin mijinta hkn ba qaramin kunawa Ihsan rai yakeyiba, ji takeyi kmr ta hadiye zucia ta mace, ta tabbatr inhar za a gwada VP dinta a wannan ynayin tabbas se Anga ya hau Fiyeda tunanin likita.

Annah nata mita tna jaraba, Jummai ta zuba mata Abincin ta Amsa still tna matsifa.. Dambun kuskusne wanda yaji kyn lambu, da hanta..se farfesun naman sa, dana naman kaji, dana kan shanu, da kn rago..da farfesun kyn ciki. Abincine iri iri kusan kala takwas. Jummai da Lantana sukayi serving kowa dake dakin, dayake akwai plates. Raslan shike feeding KYAUTAR ALLAH tnaci ynata wani lallabata, hadi da tarairayarta.. Hkn da ihsan ke gani shiya hanata cin abincin se juya spoon kawai takeyi a hannu Amma ta gazaci tsabar kunar rai. Annah na kiransu da karuwai Alhalin ga mnyan karuwainan a gabanta..cewar ihsan ammafa a rai ta fada.

Ummih ma kncin abincin tyi dan ita batada yawan cin Abinci, sannan a halin ynzu btjin yunwa, dan tasha drnks ba jumawa...

Aikou Annah ta duba taga kowa nacin Abinci Amma bnda Ummih. "Tou zainabu ke baza kici Abincin bne!.." Cewar princess Annah๐Ÿ‘ธ

Ummih tace "eh na qoshi ne Annah. "

Tabe baki Annah tyi. "Uhm ke kika sani, kou mutuwa kikayi bnda asara.." Cewar Annah.

Ummih kam ta kra balance a kn kujera kou a jikinta, taci gbada aikin latsa wayarta.

Idontane ya sauka a kn Ihsan data keta Aikin juya cokali idonta na kn mijinta. "Ke bakida lafiane? kiketa wasa da cokali. " " Annah ta tambaya ihsan.

Kasa da kai kawai ihsan tyi zucia na tafarfasa.

Tabe baki Annah tayi, "Ohon muku..insha ALLAH se Mugun abunku ya qare muku..musammanmake, zainabu sam bakida hali wlhy, inhar zakizo gidana ko ruwa bakisha sbda gudun kada insa miki mgnin asiri ko...tou ni nan A'ee yar malam muhammad , nafi karfin in miki asiri wlhy...Wannam tsafe tsafen sede ke..ni kam ubana mlm ne kuma ya bani tarbia.."

Mitar ta isa ummih dole yasa tace a zubo mata farfesun kyn ciki Ammaba badan tasoba hk ta fara ci kadan kadan,..

Nanma bata tsiraba, Annah tace "Ashe gulmace da munahurci..shegia yar matsiyata ..."

Ummih ta girgiza kai.."Allah ya rabamu da tsufa irinna Annah, sam babu kamun kai.." Ummih ta fada a rnta.

Dasuka gama cin abincin tsaf, jummai ta fara tattara plates din Annah tace ta bari, ta kalli UMMIH tace "Maza zainabu, uwar yanson jiki tattare wadannan kwanonin maza..ngade Ai a gidankuma a wahalce kk taso.." Nan ummih ta cire gyalen dake jikinta ta fara tattara plates din hadi da kimtsa dakin..Anty rukayya ta taso da sunan ta tayata, Amma Annah tayi carab tace, "Koma ki zauna me sunan auta ke bndake, bnsakiba, bar ita wannan data saba whla tin a kauyensu garkida ( wani garine a meduguri) batta tyi ita kadai. "

Aikou tsaf Ummih ta kintsa kou ina,...Abunda Annah keyi yna kona zuciar Raslan Amma ina aise hkri, bedata cewa yna mgna Daddy ze tsigaleshi.

Da daddare, daddy yace Ummih ta tashi su tafi Annah tayi fir tace babu inda zataje, sedeshi ya tafi shi kadai, hk badan yasoba ya tafi zucia fal begenta. Alhaji musama tafiya yy yabar Anty rukayya dmn ita tace nan zata kwana. Ihsan kam cewa tyi ita gaskia tafia zatayi hotel ta kwana. Ai nan Annah tace "Hopol, gu iskanci kenan? A nanma se kinje karuwancin..dan wannan daga ganin idonnan naki kina karuwanci! Tou yau sede ayi hkri sbda kwanan asibiti zakiyi se a bawa gindin hkri.."

Ihsan ta tabe baki rai a matukar bace, gashi duk jikinta ciwo yakeyi tnaso tayi wanka. Ai bataji kunyar kowaba dayake bb maza a time din se raslan kawai, direct ta fada bathroom danyin wanka. Seda ta kwashe yan awanni kana ta fito kugunta daureda towel yynda cinyoyinta ke waje sunata sheki irinna yan hutu, da kuma aikin cream..ga tudun nonuwanta, wadanda duk rabinsu a bude suke.... Kallo dya Raslan yy mata yaji hnklinsa yy mugun tashi, nan da nan burarshi ta wani harba,yynda wani ruwa ya digo dis! idanuwanshi Suka canza colour... Zuwa time din KYAUTAR ALLAH na bacci, doctor yazo ya dubata ya cire mata drib ya bata magunguna a ciki hadda na bacci. Stll tna jikin raslan bacci takeyi me cikeda kwanciar hnkli. Anty rukayya tini ta kwanta a kn faffadan gado, me daukeda katifa me shegen laushi. Gadajene na alfarma guda biyu a dakin, dyn shine KYAUTAR ALLAH take kai.dyn ne Anty rukayya ke kai, annah ce tace ta kwanta. Ummih de na zaune a kn dadduma tna lazimi byn ta idar da sallarh isha'i. Annah na Kwance kn 3sttr tna gyangyadi. Bkjin komi a dakin se karar ac da karar katon plasma din dake dakin.

Ihsan na sane take tafia tna girgiza jiki... Ajiyar zucia raslan ya sauke gani tna neman haukatashi.. "Ya rabbih!" Ya fada yna kumshe ido, yynda hnklinshi ke kara tashi. Ynaji yna gani ta zauna yadda shi dya ze rinka hngota ta fara shafa cream a nononta, se wani murzasu takeyi, tana lailaya kan nonon.... "Wayyo!" Ya fada out of control, ynaji kmr yaje ya kamo kan yasa a bakinshi ya fara tsotso kmr baby boy.

Ihsan kam na ganin salonta na tafia taji wani snyi a rnta, dm tayi alqawarin seta rama yadda ya whlr da zuciarta, tou itama seta whlr dashi, inside.

Annah kam sam batamasan me akeyiba, dan tini baccima ya sureta, ta hangame uban baki tna munshari, sekace me kiran barayi. Anty rukayyahma tini tyi bacci, Ummih ce kawai idonta biyu, tna kallon komi ke faruwa Amma seta nuna kmr hnklinta na kn carbin datakeja.

Ihsan kam kmr ba a asibiti sukeba, se wani bude masa kafa takeyi ta yadda ze rinka hango sumar dake saman gindinta.. Aikou tin bya leqawa harya fara leqawa hnklinshi a matukar tashe, idonshi ya qara red gashi yna ganin nononta masu rikita hnklinshi da tayar masa da sha"awa,.. Ita dmn ihsan Abinda ta iya kenan tada sha'awa Amma sam bata iya kwantarda sha'awarba. "Sssshhhh!" Ya ambata kmr meshan yaji, shifa yma mnta akwai mutane a gun, KYAUTAR ALLAH dake jikinsa itace kawai ya kasa mancewa a kwaita. A hnkli ya zame KYAUTAR ALLAH a jikinshi ya miqe yna bude kafa kmr wanda akayiwa kacia, da kyar ya qaraso inda take zaune yna tafe yna bude leg yynda jarumarsa ke kara miqewa sambal kmr mucia.. Zaunawa yy gefenta ta yadda ze rinka shaqar kamshin jikinta, nan da nan ta farajin saukar numfashinsa a wuyanta, yyn dya fara sinsinar jikinta... Hannu yakai ze taba nononta ta bige masa hannun, hadi da turesa a jikinta.. "Pls! Knji gindina ya tashi..." Ya fada a gigice, yynda kou a jikinsa tureshin da tyi... Da hnzari tace "Ni ina ruwana..kuma bakasan ummih na jnka bne.." Ta fada ko a jikinta.

Se ynzu ya tina da Ummih a dakin, dama sauran mutane juyawa yy yaga duksunyi bacci se ummih kadai datake lazimi Amma ta nuna kmr batamasan me suke cikiba.

Muryarshi har tna

2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment