Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da yadda ta dameshi shifa dya kwanta da ita se kuma yji dukya tsaneta. Sbda durin nata bb ddh, dmn inkaga namiji na lallabaka tou gindin da dadihne yasan komin bnza ze huce haushi A nan. A hasale yace "Karki bari in kra maimaita ki fitarmin a falona.."

Ba tare dta kara mgnaba hk ta fice a daddafe rai a matukar bace, gashi ya barta da jinya.

Shigam gogan tna fita ya miqe yy wankan tsarki, yy na sabulo sbda shifa kyamarta yakeyi... A daren da knshi ya goggoge kushin dinsa, ya kira me masa gyaran side dinnasa, yace gobe a fita da kushin din a wanketa tas.. Gabaki dya kyamar falonma ykeji, a daren yasa me gyaran ya kara gyara masa falon akasa uban turaren wutar sannan akasa room freshner. Nan da nan falon ya dume da kamshi.

A zahirin gaskia hkri kawai yakeyi, da ihsan amma sam bejin dadinta inya kusanceta sometimes se yji tna wari wari, dukda tasa tulare, Amma se yji kamshin turaren daban sannan warin daban. tou kwata kwata bata wankan tsarki ai dole tyi wari. kawaide beda yadda zeyine, yake cinta. Zucia bb dadih, ya kwana rnr, Dande bacci barawone shiyasa yy awon gba dashi, Ammafa tunani fal rnshi na tayaya ze samarwa knsa mafita..

A bangaren Gimbiyar tasa Ihsan kuwa, rnr kwanan bakin ciki tayi, tin a daren ta kira qawarta maryam ta sanar da ita maryam tace "Amma kuwa ya cika dan rainin hnkli..wato byn ya gama zungure miki gindi kuma yaki bayar da car key din"

Ihsan taja doguwar ajiar zucia tace "kede bari qawar wai akace takaici namijin haihuwa...seda yy awa hudu yna zunguremin duri, wlhy kmr zanyi Amai..Amman knga dayaci moriyar ganga Ai knga seya wurgar.."

Maryam taja ajiar zucia hadi da zaro ido tace "Awa hudu fa kikace qawarh.."

"Tab awa huduma aibe jimaba, mutumin dase yy awa gomama ynacin gindi.."

Zaro ido tyi hadi da dan dauke numfashi tace "hbade Awa goma..aise ruwan mararahi ya kare.."

"Mtws..aka gya miki shi nashi na karewane..shi daze samu ai kullum ayita kallon Sillin shi kuma ynasa alqalaminsa yna zunguri..mtws nifa ynzu bama wannanba ynzu ya kike ganin zanyi..wlhy na gmasa rai da mgnr car dinnan.."

"Ki tuntubesa gobe..."

"Gobe mafa tafia zeyi.."

"Zuwa ina...Allah de yasa ba kasar ze bariba.." Cewar maryam

Ihsan tace "Ah"ah wannan tsinanniyar katsinar zeje..gun yar shegiyar yarinyarnan.."

"Tab! Babbar tsinannia ma kuwa..shegiya dukdade bn taba ganintaba Amma nima ina tayaki kishi qawatar,"

"Hmmm danma baki gntaba, wannan tafi hkn aini kuma nashiga uku..wlhy na tsaneta yadda kksan in kasheta..gata da shegen kyau, waima tin ynzu kenan"

Maryam tace, "ke nifa da nice da tini na raba mijina da ita...knganni nan duk wadda zata shigo gidana se nga bynta...Kuma nimafa zuwa nyi na tadda wata, Amma da zuwana gidan aiko sati ba ayiba na aikata barzahu.."

Ihsan ta fasa wata uwar daria "Aike bata wasa bace qawatar...Ai nima in nga abun na neman fin karfin tunanina wlhy hkn znyi..se in kasheta in huta, gbaki dya ta rabamin hnklin mijina biyu...Amma nifa bn ganin alamar soyayya a tsakaninsu,.."

Maryam tace "dallah can! kika sani, ke bar namiji munafukine..kede ki shirya zamuje gun bokana ze gayamana komi ake ciki.."

Taba baki ihsan tayi tace, "ke nifa bnson harkar boka boka..hk mom ma kullum tna hnyar zuwa gun boka..nikam kn ganni nan bnson zuwa wabi daji inje inga wadannan halirtun masu ban tsoro.."

Maryam tace "su waye halittu?"

"Bokayen mna..Ai mun taba zuwa da mom dina likacin bn Aura Raslsn ba.."

"Uhm aise kiyita zama a duhu matsalarkice..."

"Eh nji din...ni kngannifa gabaki dya hnklina ynzu a kn car dinnan yake"

Maryam tace, "kijene da safe gobe kafin ya wuce kara masa mgnr kou Allah ze doramu A knsa.."

"Tou Allah ya doramu a knsan..."

"Ameen."cewar maryam.

"Qawa ina kijinkine kketa wayar da darennan.." Cewar ihsan.

"Yna bedroom dinsa..knsanshi shi kullum beda katabus.."

Ihsan tayi dari "wayaga lagwani.."

"Hmmm kede bari...burace dukta yamutse..kullumfa se ansha tablet kafinma a iya katabus.."

"Tab..Allah ya kyauta..aike kikace knji kn gni.."

"Tou kwadayi..." Cewar maryam

"Mabudin whla.." Cewar ihsan.

"Aikou duk muna cikin whlr..." Cewar maryam. Duk suka kwasheda daria. Da hk sukayi sallahmah.

Washe gari misalin 8:am tsaye yake gaban mirrow dinsa, ya shirya tsaf cikin kana nan kaya danshi ma'abocin kananan, kayane, tsaf kyn sun amsa kirar jikinsa, yynda sumar knsa ta kwanta luf , seya kara kyau Ainun, fuskarshi kam babu abinda take fitarwa, se annashuwa da Tsananin annuri. Zuciarsa inza a bude fal farin ciki saboda zega bbynshi yau.

Yna tsaye gaban mirrow yna dora tsadaddaden watch dinsa a Tsintsiyar hannunsa, tashigo kou sallama bb sede tace kwan-kwan...sekace gidan arna.. sanye takeda sleeping dress Maroon, me fidda tsiraici knta bb kou huta, hk kuma ta fito ta farfajiar gidan kna ta nufo bangaren nasa, kuma ta side dinta akwai kofar dazata kawota side dinsa Amma tsabar isknci batabi, hk ta wuto uban sojojin dasuke gadin gidan a kalla zasukai su goma. Sede su bita da kallo kawai dansun saba ganin abinda yafi hknma a gareta.

Tsaf yji shigowarta amma Kou kallo bata isheshiba, se wani tafia takeyi da kyar, harta isa bakin bed ta zauna, se kallonshi takeyi, a zucia tana yabawa da tsananin kyaun da yayi, kuma tna alfaharin kasancewarsa, mijinta, inda so samunta nema da tyi masa hoto, lallai yau data samu na posting๐Ÿคฃ Amma ina bakin rijia ba gurin wasan yara bane..๐Ÿ˜œ

Byn ya gama shiryawa tsaff yasa cover shoe dinsa black me mugun kyau, seya qara hadewa, Abunka da farin mutum. Hannunsa riqe da phones dinsa guda hudu, se jakar system dinsa a daya hannun nasa. Bebi ta kntaba, se zuba kamshi yakeyi, ya nufa hanyar fita, se wani yauki yakeyi kmr mace, hatta da tafiarsa abar kalloce.

Seda ihsan tyi suman zaune, taji inama tazo da waya ta masa video kou a sacene,...Ganin ze fice yasata saurin dawowa daga hayyacinta ta miqe ta krso inda yke tna fadin. "Baka ganni bne.."

Juyowa yy ya kare mata kallo na isknci da qasqanci. Kna ya yatsina fuska yace "Taya zan ganki byn baki iya sallahmaba...look bnason rashin tarbia kinajina kou? Sau nawa zan gya miki ni musulmine, in zaki shigomin side ki rinkamin sallahma, kou angaya miki ni irinkine? Babu sallah babu salati.." Yana fadar hkn ya bude kofar ya fice daga dakin tna biye dashi tna masa mgna, yayi bnza da ita a hk har suka fito farfajiar gidan da wannan shegun kyn jikinnata, knta kou dankwali babu, hatta pant din jikinta, Ana gani, gashi pant din bna arzikiba.

Ma"aikatan gidan na ganin fitowarsu suka rugo a guje suka fara kwasar gaisuwa, shi kadai ke Amsawa itakam gimbia aiko kallo basu ishetaba. Har rige rige sukeyi gun Amsar kyn dake hannunsa, sukasa masa a car din da, da ita zeyi tafiar, dmn tini car din tyi ready shi kadai ake jira, don tin dare, ya sanar da dreva dinsa cewar zeje katsina sannan baze iya driving ba dan hk tin 6:am komi yy ready danshi gogan sam beson jira.

Tna biye dashi har aka bude masa byn tsaleliyar motar tasa ya shiga tnata masa mgna a kn car key, din amma sam yakibi ta knta, dreva ya shiga yaja motar sukabar gidan.

Takaicine ya rufeta, nan ta hau masa, Allah ya isa kan cin da yayi mata, gashi babu biyan bukata. Hk ta koma side dinta yynda Dukkannin ma"aikatan ke mata kallon mahaukacia, dan duk suna ankare da komi dake faruwa, suna ganin ta shiga gidan suka kwasheda daria, daya daga cikin sojojin me suna jone yace, "Shege Dubeshi kmr katon man...." Yy mgnr da harshenshi da hausa be isheshiba. Duk suka kwasheda daria, wani me suna Ammar yace, "Wlhy bansan ina oga ya samo wannan yan kasar chinic dinba, ga idonta yan fici fice, kmr ance ungo kin fiye naci๐Ÿคฃhba! Wannan ai oga yafi karfinta nesa ba kusaba.."

Nanma suka kara kwashewa da daria, yynda duk gidan seda ya amsa saboda katotuwar muryar tasu, dasuketa daria, dmn kuma ba saba dariar sukayiba.

Dayan me suna Joshua yace, "ashawon sam bata da kyau, mace kamar tamiji.." Dayake shi ynajin hausa sosai kmr jakin kno.

Nanma suka kara fasa wata dariar, yusuf shine na hudun dansu hudune ke zaune a kan bencin sauran na can nasu gefen suma gulmar matar ogan sukeyi. Yusuf din yace, "Yoh wannan meye marabarta da namiji, inba manya manya nonuwaba.."

Nanma suka kara fashewa da daria..ammar yace, "Wai! Gaskia oga na kaya.."

Suka kara fasa daria.. Yusuf yace, "Wannan me aringizon aisede oga yayita pillows dasu..๐Ÿคฃ

Suka kara fasa wata uwar dariar.. Jone yace, "Irin wannan shegen durinsu ba ruwa.."

Joshua yace, "Inafa sukeda ruwa..se nono Amma gindi babu dadih...hk nima tawa matar take...sam duri babu dadih"

Nanma suka kara fashewa da daria , har suna tafawa yasu yasu...


Dreva ne ya jashi direct gidan mom dinshi yace a kaishi. nan aka nufa dashi. Gidane na alfarma dankou gidan shugaban kasar America bekai nasa tsaruwaba, gidan zagaye yake da manya manyan yan SAS saboda shi sam besa sojoji a masu tsaronsaba, me girma shugaban kasa ya bashi yan SAS don tsaronsa, sbda mnya manyan barayi na harin gidan nasa, domin hatta get din gidan da danyen gold aka yishi.๐Ÿ˜Ž

Gishingide take a kan kujerarta 3sttr, tna sanye da kaya irin nasu na yan shuwa arab, yynda duk hannayenta warwarone na gold da zobuna, sumarnan na knta har bya.. Yynda wasu suka kwanta luf a kn goshinta.. A gaskia ummih nada kyau, tin bakin get din gidanta kamshine ke tashi daka tinkaro gidan zakasan cewar Akwai yan barno a gidan. kujerun falon kirar royal ne, kalar milk saboda Raslan nason milk and sky blue yasa komi na Hajia zainab milk ne And sky blue, hajia zainab nason Raslan fiyeda tunanin me krtu. Hatta rabin kynta duk milk ne And sky blue.ynzu hk kyn dake jikinta milk ne and sky blue.

Tabbas falon nata ya kyatu da komi milk and sky blue, Ammafa masu aiki na aikatuwa, danko alamar datti bb a falon nata, but ita batason kazanta. Se hayakin turaren wuta ke tashi a falon nata. Yynda hannunta riqe da remote tna kallon wata tasha inda ba asa komi se films din yan barno. Wato shuwa arab.

Da sallahma ya shigo, ya tsaya yna kare kata kallo yadda tyi kyau, gashi tasa colors din dayafiso a rayuwarshi. Murmushi yy a zuciarsa yace "ummih kenan...Sarkin ado.."

tin shigowarsa falon tasan da zuwansa saboda kamshin turaren dake jikinsa, Tin yna qarami take sa masa har zuwa daya girma yaci gaba da amfani dashi. Amsa sallamar tasa tyi cikeda so da kauna. Krsowa yy ya zauna kasan kafafuwanta a hnkli yakai hannunsa kafafuwanta ya fara mammatsa mata. "Brka da safia kn tashi lafia ummihna..."

Cike da kaunar dannata tilo ta amsada "Lafia lau sweetheart, kinade lafia kou?"

"Alhmdllh ummih...ya Abbanarhfa...."

"Lafia lau...yna bacci kasanshi se wajajen 1:pm yake tashi shima sbda sallarh karfe biyune yke fitowa.."

"Abbanah kenan.."ya fada a rnshi.

"My love kayi kyaufa..ina zakane hk?"

"Tnks Ummih, zanje katsina ne.. Shine nazo na miki sallahma.."

Nan da nan Annurin fuskarta ya gushe, duk wata niima dake fuskarta ta kauce. "Yanzu katsinarma zakaje yauma? Wannan wacce iriyar matsiface!"

Lumshe ido yy a gaskia dabadan mom bace ke
masa hayania a kai, wlhy dakou waye seya dandana gudarsa.

"Ka zauna ka kula da aikinka kaki zama, se kullum kna zirya a mota, kaiko tsoro bakaji, ace ka tafi da guard dinka amma kaki..wani time seka doshi hnyar kai kadai.. Babu wanda besan halin da katsina take cikiba, na rashin tsaro, da rashin zaman lafia..inbama a yan kwanakin nanba, shine aka samu sassauci.. Sannan hnyar dakakebi din nan ne Ake tashin hnklin..ni nan hnklina be kwance, inhar kacemin kna hnyar zuwa katsina..wannan wacce iriyar rayuwacewaini yarsu! Anya kuwa? Wai meke damunkanewai?, ka zauna ka kula da iyalinkama sam kaki, se kullum hnklinka na kn yarinyarnan? Tou wallahi inma da wani abu a ranka na soyayya a kn yarinyarnan ka cire dan wlhy kou zaka mutu bazaka samuba..sanin kankane kasan wacece Annah..a hkma basona takeyiba ina maga kazo ka aura wannan yarinyar..tin ran gini tin ran zane kwara tin wuri ka canza tsari..ni kaina banson tsarinnan daka dauko tin tini...hba son ka bari hk dan Allah,.ka raineta ta girma tou ya isa hk sauran ka barwa Annah."

Hannunahi na dama ya luntsuma cikin sumar knsa, ya fara mgna cikin sanyin murya. "Ummih so kuma? Wai KYAUTAR ALLAH..hba ummih ta yaya zan sota? Da bakinkifa kikace ni na raineta da hannuna...kumade Ummih knsande yadda nake ta yaya qaramar yarinya zata iya dani ...Ummih sanin knkine, kouda nayi Aure kullum abuna a tashe yake, ..ummih ihsanmafa sam bata iyawa dani nasan knsani.." Ummih tasan komi gami da damuwar dnta, ita babbar doctor ce kawaide mijinta be bata dmr yin Aiki bne, Amma tana nan tana fama dashi kn ya bude mata asibiti kou ya barta ta bude, Amma yaki amincewa sbda alhaji umar ynada mugun ka'idar tsiya, yadda Raslan yake hk uban nasa yake. "Hmmm hk nima nke fama da babanka har yau bn dena kukaba inhar yna kwancia dani.." Cewar ummih ta fada a ranta.
Anma a fili ta nuna Ta jinjina kai cikeda tausayin dannata. Tace "Dukda hk sweetheart, nifa ina tsoron faruwar wani mummunan lamari..kasande A hkma ni me dattice A gun Annah, Dan Allah ka karemin mutumcina...pls sweetheart.."

Daga mata kai kawai yayi...

"Yauwa my love, kade sallami Ihsan kou? Bnason qorafi dan Allah ka Rinka kamantawa pls.."

"Okay ummihnarh..insha Allah..suba watch din dake hannunsa yy yaga after 9 ne..miqewa tsaye yy yna fadin "ummih zan tafi pls kisamin Albarka .."

"Nide pls bnyarda da tafiar nanba sweetheart.." Ta fada tna maida idonta ga tv, Amma hnklinta na knshi, so take taga yadda reaction dinsa ze canza.

Nan da nan fuskarshi ta canza, zuwa dmwa, gashi yywa bbynshi alqawari, tab! Inhar bejeba, Akwai matsala. "Ummih infa bnjeba bazata iya cin abinciba..pls ummih knji..." Ya fada yna marairaicewa.

Gbaki dya Ummih tariga ta gma fahimtarsa, shi inde Anason ganin dmwrsa a hanashi zuwa ganin KYAUTAR ALLAH, "sekace kanwar uwarsa.." Ummih ta fada a rnta. A fili ta sauke ajiar zucia, hadi da yunqurawa ta tashi zaune. A dan hasale ta fara mgna, "Dan ubanka Yau seka gyamin ubanda kke dauka a garin katsina.."

Dafe kai yy a xucia yace, "in kika tsufa ummih na shiga uku..sbda rikicinki"

A fili yace "Ummih abubuwa dayawa...itafa Amanatace,...kuma ni babantane ummih dole inje in rinka dubata.."

Wani uban tsuki Ummih taja. "Kji mgnr bnza..A gidan ubanka ka zama ubanta...tashi ka tafi kada ka batami rai..."

A dunia bb abinda yake jurewa kmr ummih, koumi ztyi masa tsaf yake iya jurewa. "I love youhh my fist love.." Yayi mgnr yna qarasawa ya manna mata kiss A kumatu. Duk yadda ta kaiga zafi se Raslan yasa ta sauka. Wani irin murmushine ya kufce mata..shima murmushi yy, "ummih inasonki..."

"Inasonka sweetheart, Abinda yasa zakaga, inata fada fada, Wlhy sweetheart, zuciatace kemin hange hange..bnason kajamin mgnane kasanni bnda tsarki inde A gun tsohuwarnan ne,,bama itaba ga duk yan safana family Ammani da zucia daya nke zaune dasu..nifa bawai bnason yarinyar bne, ina sonta, Ammande nesa nesa kallon kura yafi sweetheart.."

Jinjina kai kawai Raslan yy yace, "ummih yimin adduarh knji zan tafi.."

"Allah ya tsare Allah yy Albarka my sweetheart..."

Cikin jin dadih ya amsa da "Ameen..." Ita ta rakota har compound bakin car dinsa ya shiga tnata sa masa Albarka, dreva yaja car din sukabar gidan, sosai yacewa dreva din nasa yy gudu sbda dukya qagu yaje yaga fitilar rayuwarsa.

11:am Car dinsa ta Tyi packing a safana house garin katsina.. Tana zaune A compound din gidan a kn lallausar carfet din daya mamaye gaf garden din.

Zaman dirshan tyi ta hada kai da guiwa har lokacin kuka takeyi..Annah na zaune A kan daya daga kujerun dake garden din, Annah ta rafka uban tagumi takaici fal rnta. Yynda KYAUTAR ALLAH ta jingina bynta da kujerar da Annah ke zaune. Tin 7:am suke zaune a garden din bnda kuka babu Abinda KYAUTAR ALLAH keyi, Annah kuma nata aikin rarrashi.

Tnjin tsayuwar motarsa ta dago fuskarta data jiqe da uban hawaye, yynda har kumbura tayi, idanuwanta sunyi luhu luhu...ta kalli car din nasa, wani irin farin cikine ya darsar mata a zucia..

Tin shigowar motar gidan ya hangeta a garden jikinshi na rawa ya fito ya nufa garden din, idonshi na kn KYAUTAR ALLAH...

Itama shi take kallo, idanuwanta fal wasu hawayen, Kan kace kwabo sun fara zirya a kan kuncinta.

Dam yaji gabansa ya fadi, yayinda yy tozali da ita, duk tabi tayi wani kala ga yar rma datayi kadan. Wato tna kara girma da hnkline kuma tna kara sonsa, da begensa.

Tausayintane ya cika gaf ilahirin zuciarsa, yynda so da kauna yabi ya Abaibaye khalbinsa. Tasowa tayi a guje ta fada jikinsa, wasu hawayen na ziryar bin kuncinta... Bubbuga bynta ya shigayi alamar rarrashi.. "Why uhm? Kukan na menene bagani nazoba? Kn azabtarmin da knki kou..why?"

Cikin kuka tace "Bakaine bakazo da wuriba kuma inata kiran phones dnka duk nji a kashe shine hnklina ya tashi.."

Shaf yama mance da wayoyinsa duk a kashe suke saboda ynata dokin zega bbyn tasa.

"Yi hkri knji my fineness ynzu baganiba nazo..."

Daga kai tayi cikin murna fal rnta, yynda wani irin sanyi ke ratsata a duk sanda tajita a jikinsa..Tabbbas da sonsa ta ginu haka ta girma, duk da soyayyarsa, jaririyar zuciarta ta girma. Hannunsa ta jawo tasa a kn saitin zuciarta tace "taba kaji nan namin ciwo..."

Annah dake kallonsu tayi carab ta Amshe dacewa. "ba dole ya miki ciwoba..Allahma ya tsare kada ki kamu da ciwon zucia..ni na boni ni a'ee..Wannan wacce iriyar rayuwace..Ace yarinya in bakanan sam batada kwanciar hnkli..babuci babusha..in kikayi Aurefa..ki dagamin hnkli ki dagawa knki hnkli.. Gaskia Ah'ah wallahi bazan iyaba da wuri zakiyi aure knji na gya miki..kima fito da miji kiyi Aure gaskia..gobennan zan kira Wannan dan in gya masa, kwara a miki aure, kya karasa girma a nan kafin ki tare a gidan mijinnaki...."
[8/4, 19:30] +234 913 133 0334: ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
*KYAUTAR ALLAH*
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ


Yeah na kudine. 08136349646

SAADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿฝ (Marubuciyar boyeyyen al'amari)

*touh! Masu zaginmu muna godia, Ina roqon Allah ya qara muku lafiar zaginmu๐Ÿคฉ bkm karku damu Ana tare*๐Ÿ˜‰ masu jira muyi kuskure su gyara mna muna godia, Allah yabar kaunarh.

Free page 9

Kwanansu biyu a asibitin Raslan na tarairayarta yna bata kulawa ta musamman yynda ita kam se kara shagwabewa takeyi kullum tna jikinsa. Tou kunsande yadda zucia takeda Abinda takeso. Shikam gogan gaf wayoyinsa kashesu yayi saboda beson dalilin daze komar dashi Abuja, Ammafa yasan Ummih na can cike da haushinshi. Fatima Qawar KYAUTAR ALLAH, kam kullum setazo, duba jikin KYAUTAR ALLAH, Ammafa da biyu take zuwa, wato ina nufin riba biyu takeci, gashi tna zuwa gaida mara lafia, a bangaren zuciarta kuma zuwa ganin Raslan takeyi, in taga yadda yake tarairayar KYAUTAR ALLAH se taji dmn itace, "Allah yasani tana sonshi fiyeda tunanin me tunani.." this is iska na wahalar dame kayan kara.

Hajia Annah ita keta kiran yayannata tna gaya musu KYAUTAR ALLAH babu lafia, duk wanda Aka gaya mawa kuwa ai dole yazo koudan gudun jarabar Annah, dansun san inhar basuzoba sun shiga uku da bakin Annah.

Alhaji umar ya sanar da hajia zainab cewar KYAUTAR ALLAH babu lafia, kuma yace ta shirya suje su dubota a yau dinnan. Ummih tace "Yau kuma yallabai.."

Daddy yace, "Eh Annah cefa ta kirani ta sanar dani da knta, Aikou knsan dole muje..kuma ma ai knga tinda, akaje asibiti ciwon yy tsananine.."

Rausayar da kai Ummih tyi Badan tnason zuwa katsinaba, dan ita sam btason duk wata kafa dazata sadata da Annah. "Kunyi waya da Raslan.." UMMIH ta tambaya daddy.

"Aah, wayoyinsa a kashe munyi waya ta wayar Annah, knsan rabin rnsace babu lafia.."

tabe baki kawai Ummih tyi, nan zucia ta afka wani tunanin.... "Ki kira iyalinsa ta shirya da ita zamuje .."

"Yanzu yanzu za a gaya mata tafia, kuma ace ynzu ta shirya.." Cewar UMMIH.

Alhaji umar yace "Yeah..pls ki qoqarta, knsande Halin Annah bnason abinda ze batawa mahaifiyata rai, pls ki tayani in samu in gma da uwata lafia...."

Ummih tace "tou shikenan..." Nan ta lalubo wayarta ta danna num din ihsan, a lokacin Ihsan na gun aiki tna jira 10:am yy ta fara gabatar da shirinta a gidan tv. Ummih tace maza tazo da shirinta na zuwa katsina...tna fadar hkn ta kashe wyr, gaban fa'izane ya ynke ya fadi, duk tunaninta, koude Mijinnatane wani mummunan abu ya samesa, dmn tnata neman Numbers dinsa duk bata samu sede ace a kashe. Kou sallamah batayiwa kowaba, sbda tsabar tashin hnkli ta fice a guje da car dinta. Kou gida bata nufa ba ta nufa gidan sirikan nata, al ready time din data shiga ummih ta shirya cikin rantsetsiyar Atamfarta dinkin bubu, rigar ta Amshi jikinta, wuyanta sarkar gold ce hkma hannayenta duk gold ne, ta yafa mayafi, yynda wani irin sihirtaccen kamshi ke tashi a jikinta. Kallo dya Ihsan ta mata, taji wani irin ddh da Alfaharin kasancewarta sirika a gareta. "Ummih akwai ado ga kyau again..." Ihsan ta fada a rnta. Krsowa tyi ta zauna kan kujera, kou gaisuwa babu tace, "ummih lafia..kou wani abune ya samu mijina.."

Karara sometimes ummih ke ganin rashin tarbiar ihsan, shiyasa take ganin hkrin Raslan dayake zaune da ita gashi sam bata shigar Arziki, ynzu hk riga da wandone matsatstse a jikinta, yynda wandon duk a farfarke yake wai crazy, cinyoyinta duk ana gani yynda rigarta kou cibia bata gma rufewaba, knta kam wani shara sharan dankwaline gashi tasha kitso attachment, har duwawu, uban nonuwanta kam duk ana hangosu ta sama. "Allah ya kyauta.." Ummih ta fada a rnta, a fili kam gyara watch din danyan gold din dake tsintsiyar hannunta tayi tace "Nop, KYAUTAR ALLAH ce babu lafia, tna asibiti..shine daddy yace a kiraki, muje dake,"

Wani irin kalolun bakin cikine ya tokarewa ihsan zucia har zuwa maqoshinta. A matukar kufle tace "Wacece kuma KYAUTAR ALLAH..."

Tsaf ummih tasan ta ganeta kawai iskncine da rashin tarbia irinna ihsan shine yasa take kara tambayarta wacece KYAUTAR ALLAH. "Yarinyar autar su daddy mna wadda take gun Annah *RUKAYYAH SABREEN* " UMMIH tahau mata dogon lissafi.

Wani irin arnen tsuki ihsan taja "mtwssssss....UMMIH wai tsinanniar yarinyarnan..dmn a kntane zakice inzo in baro aikina dake office 10:am fa za a nunani a television inada program..hba ummih wlhy dnasan itace bazanzoba..wlhy ba inda zanje." Ta fada kai tsaye, tna gyara zaman bag din dake cinyarta.

UMMIH ta zubawa ihsan ido harta gma maganganunta kna UMMIH tace "pls kada kiyi gaggawan rantsuwa, daddy ne yace a kiraki aje dake pls, in kika zuwa daddy zega lefina, knga tin farkon aurenku ni nyi ruwa nyi tsaki, zega kmr nice na hnki zuwa, kuma gun Annah ma matsala za asamu.."

Ihsan ta turo baki, "gaskia gaskia ummih.."

UMMIH ta amshe dacewa "pls mna my In low hba mna.."

Jin da takirata da in low seta danji sanyi a rnta knta yayi wani girma, irin ita in low din safana family ce, family masu tarin dukia. "Gaskia ummih saboda ke zanje amma dabadan hknba gaskia bazan jeba.."

UMMIH tayi smiling din jin ddh tace, "yauwa my beautiful in low, kijedin sbda ni knji..." Ihsan tyi murmushi ta daga mata kai alamar tou. Kare mata kallo UMMIH ta karayi kna tace, "bade a hk zakijeba kou.." UMMIH ta kare mgnr tna nunata up and down, da yatsa.

"Yeah a hk zanje me nyi.." Cewar ihsan tna qarewa knta kallo itama up and down.

"Bakiga me kikayiba kenan.." UMMIH ta fada cikeda mamaki.

"Yeah ummih normal normal ne ai hkn.." Cewar madan Ihsan

"Tabdijn! Yoooh kika tafi a hkn aini kuma na shiga uku! "

"Shiga uku kuma Ummih a gun wa?''

"A gun Annah mna, ai kika tafi a hk bakeba, harni sekin jamin zagi, a hknma ya aka kare, dan ALLAH ki temakeni a kawo miki abaya, kisaka" (Ummih na Business din abaya domin katon boutique gareta dukna abayoyi irin mnyannan daga dubu dari zuwa sama. )

"Kai nifa tsohuwarnanma ba son ganinta nkeyiba.." Ihsan ta fada tinawa da tyi da halin Annah.

Ummih ta hau waige waige ganin kou daddy ya taho, kana ta kame baki, tace. "Wouh! Rufamin asiri ki fada a hnkli, kada daddy yaxo zuwa nan yaji me kike cewa in shiga uku...hmmm tsufane ai se hkri.." Cewar ummih tna miqewa, ta nufa wani daki, dakin cike

2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment