Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kanta, se dumbin matsifa cike da kwakwalwar kanta, ji takeyi kmr ta tsire Raslan. Maka takai masa a kirji da hannunta na hagu, tana fadin "fita nace, mugu kawai la'anannan Allah, wanda beda d'igon imani ga zuciyarsa, inma maganin maza kakesha sede kaci kanka dan ubanka..." Ta hau turesa da karfi da yaji seya fita a dakin, Amma ko gezau beyiba. Seda DaddyM yasa baki yace ya fita. Kana ya nufa hanyar fita yana tafe yana waiwayen KYAUTAR ALLAH, shida matarsa an hanashi zama kusa da ita.
Annah kam se sirfafo masa zagi takeyi iri iri, harya fice a dakin zuciyarshi babu dadih, ya dawo bakin kofar ta dan bulin dakin ya shiga lekenta, har dr ta gama mata Abinda zata mata, tazo fita shine ya matsa a kofar dakin, suka fito da nurses din se kallonsa sukeyi su burgesuma yayi., dr na daura kwayar idonta a kansa kawai setaji tausansa, saboda yadda Annah keta kyararsa, dr nada tabbacinma jiya Annah ce ta korosa ya kwana a kofar dakin. ga dumbin son Yarinyar a tattare dashi, kmrde yadda yace ba lefinsa bane, lefin sone da sha'awa. Dr hannatu keta tunani tunani, har suka haye Upstair din asibitin dan duba marasa lafia.

Komawa kan kujerar karfen yayi ya zauna, ya rafka tagumi zuciyarsa babu dadih, da yasan ze jawowa kansa tsana a idon kyautar Allah da beyiba, kode dama kadan kawai yy ya hakura... Ya fada a ransa zucia fal nadama, se yanzune yake nadamar Abinda ya Aikata, saboda tsanar daya jawowa kansa a idon bebinsa, duksema ya shiga taitayinsa.

8:39am akayi packing wadansu tantsama tantsaman motoci guda biyu, se motar Securities guda daya. Dayar motar kalar ruwan tokace (ash color) se dayar kalar baka kirin take (black color) motocin motocine na Alfarma. Securties din ne suka fito daga tasu motar, a guje, suka bubbude musu handle din ko wacce motar.

A bakar motar Alhaji umar ne da Abdullahi suka fito a tare, wadanda suka hadu a airport din Abuja dazasuzo garin kaduna, don daman shima Abdullahi yana Abujar, domin yin businesses dinsa. Alhaji musa ne ya tura musu da motocin dasukazo a ciki, hadda motar securities din. nan da nan harabar Asibitin ya cika da securities daman akwai wasu securities din masu gadin DaddyM. Alhaji Abdullahi Alhaji umar, dukkaninsu cikin shiga ta Alfarma suke, manyan kayane ga jikinsu, se daukar ido sukeyi, kallo daya zaka musu ka gane nera ta zauna, musammanma A bangaren Alhaji umar.

Ash color din motar kuwa, hajiya zainab ce ta fara fitowa a gidan baya sanye da doguwar rigar lace wadda ta Amshi jikinta, se mayafi data yane dukkanin jikinta dashi tayi kyau Ainun hannunta riqeda Hand bag dinta, da wayarta kirar iPhone. Daga dayan side din da ummih ta fito, Ihsan ta fito se yatsine yatsine takeyi rannan nata baki kirin, saboda sam bataso zuwaba. UMMIH ce ta matsa mata kan dole ta shirya sukazo tare, nan ji takeyi kmr zata fashe se faman cika takeyi tana batsewa, tana tumbatsa, se kace tankin babbar mota, fuskar nan duk ta fara dabbare dabbaren bleaching, ta gefen idanuwantama ya fara qonewa, saboda taje ta shafa cream din bleaching din dayafi karfinta, se taunar ciwngom takeyi, na rashin mutumci ji kakeyi qaaasss! Qaaa qaaa qaaass, faaaassss, seta fasa kwai faaassss!. Already daman nan tafi Auki. Sanye take da After dressing kakar milk color cikin after dressing din daga pant se brezia, nonon nan se up up sukeyi sun cika fam, abunka da ragaja ragaja, gashi rigar ta matseta gam-gam yadda takeda bukata, kafarta sanyeda dogon takalmi a taimaki wada, hannunta riqeda mini hand Bag, se wannan far far takeyi da Chinese eyes dinta. A gidan gaba Wato set din kusa da driver Anty Sadiyace ta fito sanyeda hijjabi kalar coffee brown inside sanye take da atamfa dinkin riga da zani sun Amshi jikinta sosai, ta fito da kamalarta, hannunta riqe da Mini hand bag me kyau, gida tabar small khair. A matukar matse take taga KYAUTAR ALLAH tinda tasamu labarin rashin lafiyarta a bakin Daddy jiya ko baccin kirki batayiba ALLAH ALLAH takeyi gari ya waye su taho garin kaduna, tin daren take kiran lambar Raslan Amma sam be dagaba. Already musa ya turo musu da lambar dakin, dan haka direct suka shiga cikin Asibitin. Alhaji umar da Abdullahi sune a gaba. Se ummih da ihsan da sadia suna biye dasu a baya. "Dan Allah ihsan ki sasssuta dacin ciwngom dinnan please.." Ummih ta juyo tayi mgnr ga Ihsan dai-dai sun shigo cikin Asibitin. Ba tareda ihsan tayi mgnaba ta dan sassauta da cin ciwngom din, ammafa batabar cin ciwngom dinba.Anty sadia dake jinsu ta taba baki kawai ba tareda tace komiba, saboda yanzu datayi mgna ummih zata hayayyaqo mata, daman tin a jirgi suketa harare harare itada ihsan din kmr wasu kishiyoyi, gabaki daya sun tsani juna, musammanma Anty Sadia ta tsani ihsan fiyeda tunanin duk wani me hankali. Ummih kam a kan ihsan sunma dena jituwa itada Anty sadiar, saboda sadiade bata gani tayi shiru, ita kuma ummih inde a kan ihsan ne bataqi ta bata da kowaba. shiyasa ita kuma ihsan take tsula tsiyarta son Ranta, dawowar gidan ta amshi kudi a hannun ummih fiyeda tunanin me tunani, kudinma data Amsa sunyi yawa, kawai sede tayita barnarta da kudi ta kaiwa uwarta rabi suyita bushasha daman hajiya hadiza ido a nera ai babu dama, seta kara gwangilar bleaching, dabin manya manyan bokaye. Tin kafin su iso bakin kofar dakin idon ummih ya sauka a kan Raslan, kallo daya ta masa ta gane a hargitse yake, dukse yayi mata wani iri, gashi ya rafka uban tagumi, ga bandeji ga kansa, haka kawai ta tsinci gabanta da faduwa Ras! Ras!.

A hnkli ya dago idanuwansa, jin kamshin perfume irin na ummihnsa, dago kansa dazeyi ya sauke kwayar idaniyarsa a kansu. Miqewa tsaye yayi, yana qoqarin qarasowa inda suke, dukse suka bishi da ido, musamman ihsan da ummih. "Sannunku da zuwa harkun iso.." Ya fada yana shafar cikinsa da babu komi, harma ya fara masa ciwo ciwo ga bakinsa ya masa nauyi saboda rashin brush, jikinsa kuwa se amsa kuwwar ciwo ciwo yake masa, saboda rashin wanka, ya riga yasaba tin Asubah yake wanka kafin yaje masallaci, yau dabeyiba dukse yaji beji dadihba, yana jinsa a rabin mutumne. ga damuwar kyautar Allah mamaye kaf-kaf da zuciyarsa. Alhaji Abdullahi da Alhaji umar ne suka amsa fuska sake, tareda tambayarsa yame jiki, ya amsa da da sauki,. "Son how farh..." Cewar Anty sadia data qaraso inda yake ta daura guiwar hannunta a kafadarsa , suka kalli juna ya sakar mata murmushi itama ta sakar masa murmushin, a haka suka gaisa, ya gaida ummih ta amsa , babu yabo babu fallasa,se binsa takeyi da kallo kawai. Ihsan kam se wani hararsa takeyi, zuciya fal bakin cikinsa, daman tanada haushinsa na zuwa da yayi ya tare a Kaduna, Ko kiranta bayayi, ya mayarda ita banzar bazara ita kumafa tanason mijinta, kullum seta kalli hotonsama take iya rintsawa musammanma a yan kwanakin nan. Raslan de satar kallonta kawai yayi ya dan lashe lips dinsa, ga kaya nan yana gani acan-acan...

A tare suka karasa cikin dakin. "Son kayi fresh abunka, jininka yayi acan-acan dashi, Anya ba kyautar Allah bace ta mayar maka da naka jinin sabo, kamar yadda nata yake sabo kar..." anty sadia ta fada, dai-dai suna shigowa dakin seda ta bari Ihsan na daf dasu ta yadda zata iya jiyo komi, kana tayi mgnr hatta ummih tajiyo mi tace, Amma tayi kmr batajiba, ihsan kam rantane yayi wani irin jahilin baci, taji kamar ta hadiye zuciya ta mutu, dajin abinda Anty sadia ta fada kwara ta mutu a cewarta.

Raslan kam murmushi kawai yayima Anty Sadia idonsa na kan ihsan Se tafiya takeyi tana jijjigar jiki, shi kuma uban yan kwad'ayi har yaji kwad'ayinsa ya tashi, Amma ya shanye danyasan ba samu zeyiba, sede kwad'ayin ya kasheshi.musammanma yadda take ciki dashi dinnan, yasan inya kuskura ya kusancetama zesha magana, dukda durin bb dadih, daza a bashi zeci yayi manage wai ance a rashin uwa ake uwar daki. Tin shigowarsu dakin idon ihsan ya sauka kan KYAUTAR ALLAH hk kawai taji gabanta yayi mummunan faduwa, ....

Duk karasawa sukayi suka tsugunna suka gaida Annah tareda tambayarta yame jikin. dukkaninsu ta bisu da kallo ta tabe baki kana tace "Lafia lau abdullahi,lafia lau umar...lafia lau sadia danba halinkiba..ku sauran ku riqe gaiguwarku bana bukatar, ko ince baku isa in amsa gaisuwar takuba tsofaffin karuwai, waiku inaso in tambayeku, ba ayi muku tarbiyar sa hijjabi bane...duba kuga waccen wadda ta gama bada gindinta ma mazan duniyama tasa hijjabi a mutumce wanima ya ganta a haka bazece ta ajiye yar shegeba da ba asan ubantaba, to ta yayama za asani tinda mazan dasuka cita sunfi dubu dari da saba'in... kede zainabubu, jininki beda kyau Wa billahillazi! Allah yafi Annabi sani banji dadin zuwanki zuri'arh taba! Gashi kin haifo mana gawurtaccen dan iska mara ta ido..." Annah kawai ta fashe da kuka tana sharar kwallar da babu se kwakulota takeyi kawai. Nan umar ya hau rarrashinta " dallah rufemin baki, duk wayaja mana matsifar inba kaiba...bakasan Asalin anguluba Amma kawai daga ganin sarkin fawa se miya tayi zak'i, uhm ka auro mutsifa ta haifar mana Annobar...to Wallahi yau seya sakarmin jikatarh dan uwar uwar uban ubansa..." Raslan dake tsaye tin shigowarsa ya tabe baki, ko a jikinsa. "Ayi hkri dan Allah hajiya Annah, bawon Allahn nan yanason yarinyar nan, itama tana sonsa, dan ALLAH a barsu tare,mutuwar Aure bata da dadih ko ga uban gijinmu..." Cewar Alhaji Abdullahi dayasha nad'in buzaye. Annah ta table baki ta yamutsa hanci, ta Waskace baki gefe daya, tace "A gidan kakan waye akace mata tana sonsa, kai inma tana sonsa yau sede ta mutu dan bura ubata seya saketa, kajini da kyau kou!" Ta karashe mgnr tana kamo kunnenta daya ta riqe Alhaji Abdullahi yaja bakinsa yayi shiru saboda Abun yafi karfinsa. "Ku zazzauna, ai yau bura ubace kuma za ayita ta kare,....kirawomin wnnan dan muji ya iso, danse kowa ya iso zan jaku daya bayan daya in nuna muku Aika Aikan da shegen nan yayiwa yarinyarcan, shege jinin marasa imani..." Cewar Annah, data krshe mgnr da idonta tar a kn musa. Dealing number din harun yayi yace tambayesa sun iso yace sun iso sunama gab da shigowa cikin Asibitin, yace to kna ya katse wayar. Annah taci gaba da sirfafowa ummih zagi, wadda zufa keta keto mata tinkanma taji me dan nata ya aikata, sam zuciyarta bata kaiga ze ci yarinyarba, Ammade tasan lefin daya Aikatan babbane tinda harya dawo da Annah daga Kasa me tsarki. ihsan kam se rarraba ido takeyi tana hango KYAUTAR ALLAH dake a kwance a kan gadon itama idonta na knsu, musammanma ihsan din datake karajin tsanarta fiyeda ada.

Ihsan na karewa KYAUTAR ALLAH kallone danta hango abinda Annah tace zata nuna musu, bata hango komiba se bandeji dake kafarta, se riga kuma da bata dashi ita ga zatonta ko zafine yasa ta cire rigar hkma Ummih tayi tunani tin shigowarta dakin data ganta babu rigar. Anty Sadia de batayi tunanin komiba ta bari Annah ta fallasa musu komi, Amma itade jikinta na bata Raslan yayi Aika Aika ne dan tasan halin son dinta. Ummih kam gabanta se tsananta bugu yakeyi, hakan take ga bangaren Ihsan, se zazzare ido takeyi.. Alhaji harun da matarsa, se dansa Na'im, da Raslan again wanda Aka gama kora yanzunnan, Amma dayagansu shine ya biyosu, dan kulafushin yazo yaga KYAUTAR ALLAH ko ze samu sassauci a ransa. Karasawa Harun yayi da iyalin tasa suka tsugunna suka gaida Annah, hadi da tambayarta yame jikin, amsawa tayi babu yabo babu fallasa, kallo daya zaka mata ka gane ranta a bace yake, idanuwanta sunyi luhu luhu, saboda daren jiya sam bata rintsaba. " dan bura ubaka kai baka iya gaisuwa bane, shege kasha matsatstsun kaya kamar yayan turawa,..." Ta fadi hakan tana kallon na'im wanda ke tsaye yasha kana nan kaya wadanda suka Amsheshi sosai. Murmushi yayi na han dakiqu kana kuma ya hade rai kmr bashi yayi murnushinba yace. "Ina wuni..." Annah ta saki baki, cikeda haushi tace "A gidan uwarka aka wuni yanzu, dan bura uba kai da shegen katon kai kamar yayan aljanu," Na'im da yana sane yace mata inawunin kawai seya fashe da dariyar shaqiyanci, kana yace "zaki fara zage zagen naki kou....shiyasa nace bazanzoba amma DaddyH ya matsamin, nariga da nasan ba wani Abu bane yasa kikeson taramu, kawai so kikeyi ki tasamu kiyita zagi, kina kwashe mana Albarka, haka kawai..." Annah ta zaburo daman a wuya take tace "An zaga dan kwal uba ka, shege dan durun uwa kai! Damanfa kai na jima da sanin halinka, bakada tarbiya kwata-kwata an girmane ba asan an girmaba, ni gabaki dayanku banmasan wadanne irin jikoki baneku, sam babu me kunya a cikinku, duk yan iska ne ku, yan bura uba..." Na'im yace "Godiya muke, hajiya Annah Da girmar kujerarki, na baki sarautar zagi a garin katsinawa...."

Nan ta kara mulmulo wani zagin ta mulmula masa, me mugun zafi sam ma baze faduba a bakina. Na'im ya kame baki, saboda jin girman zagin, yace "Ah'ah a huce haka hajiya Annah, Ki huta kakus, A tsirace, kiyi shekaru irin na ginin kasa...." Yadda yayi mgnr seda ya bawa kowa dariya ammafa ciki ciki suka dara, Raslan dake gefensa a bayyane yayi dariyarsa, ya harde da jikin bango, danyace a wannan karon ko an koreshi Wallahi baze fitaba, sede Annah tayita tsine tsinenta ta gaji ta bari. ""Inka kara magana se naci durun uwarka! Wlhy zan barka da tabo! Kamar yadda nabar Wannan mara kunyar da tabo..." Ta krshe mgnr taba nuna raslan. Ummih tabi Raslan din da ido waylto Annah ce taso illata mata d'anda, taboma a tsakiyar kai. Ba kramin zafin hkn Ummih taji ga rantaba Amma dole tayi hkri. Na'im naso yace wani Abu Amma yy shiru gudun kada shima a illatasa irin na raslan dan yasan kadan daga aikin Annah kenan.

"Yauwah!" Annah tace hadi da miqewa da kyar ta dauko sandarta ta dogara, ta duba UMMIH galalah, kana ta bude, hanci hadi da baki tace "taso kiga abinda dan iskan danki, ya Aikata, ma yar afiruwar jikatar, ..." Ba musu UMMIH ta miqe tabi Annah zuwa bakin bed din. Annah ta fara nuna ma Ummih kafar kyautar Allah, ba taredatace komiba, kana ta nuna mata nonuwan kyautar Allah harya zuwa wuyanta, duk ba tare datace komiba, Rintse ido KYAUTAR ALLAH tayi ganinn abinda Annah keta nunawa ummih setaji kunyama ta rufeta ruf, kunyar bata kara rufetaba seda taga Annah ta bude ma UMMIH kasanta ta nuna mata inda Aka mata dinkin, harda kara bude mata kafar tayi, ummih kuwa bata da yadda tayi ta leqa ta gani, seda ta rintse idonta, saboda barnar tayi yawa, tin a kan nonuwan KYAUTAR ALLAH ta gane cewar aika aika Raslan yayi. "Kingani kou?" Annah ta tambayeta hadi da zuba mata idanuwanta na rashin mutumci. Ummih tayi jim kana ta daga mata kai kawai, wani tukuqin bakin ciki na tasowa daga kasan zuciyarta. " Kingani da kyau kou..." UMMIH ta daga mata kai kawai, tare da sauke ajiyar zuciya me cike da bacin ran Raslan. Annah ta karkace gefe guda tsabar matsifar dake cinta kana ta fara magana "Inaso in tambayeki wani abu, waini shin wannan yaron dashi kikazone ko a nan kika haifeshi, gaskia ina tantama a kan lamarin nan, saboda dan iska kika haifa min a matsayin jika, ni kuma duk zuri'arh ta babu dan iska, shiyasa nafi tunanin, inma badashi kikazoba to wani kika bawa jikin naki yasa miki cikinsa, saboda Aci gado kou?" A zarane ummih ta dago ta kalli Annah, rai a matukar zafafe, Bakaramin zafin maganar Annarh ummih tajiba ga zuciyarta, amma tasan duk Raslan ne yaja mata, dan haka ta shanye kawai ta maida dubanta ga Raslan, carab suka hada ido yayi hanzarin dauke idonsa a cikin nata, saboda mugun kallon data jefeshi dashi sam baze jureba, mahaifiya ta wuce wasa. Ihsan dake zaune ta tashi tsaye, saboda tabbatrda Abinda Annah ke fadi gaskia ne, saboda tama fara ji dishi-dishi, idanuwanta kuwa neman makancewa sukeyi. kara zubawa KYAUTAR ALLAH ido tayi jikinta na kakkarwa, saboda tana gani Annah ta budema ummih har kasan KYAUTAR ALLAH tagani wato mijinta yaci wata mace a doron duniya da ranta bayan ita. "Kutmar uban nan!" Ta fada a bayyane. Annah ta dago jin Anyi zagi tabi inda taji zagin da ido ihsan ta gani tsaye rai a harzuqe. "Wacce yar tsinanniyar ce Tayi zagi a dakin nan!!!" Annah ta tambaya cikin daga murya. Ba wani bata lokaci anty sadia dake zaune tanajin komi se murmushi takeyi jin Raslan yaci gindin KYAUTAR ALLAH, taji dadih ta wani fannin, ta wani fannin kuma taji tausan KYAUTAR ALLAH. "Annah ga wadda tayi zagin nan matar jikan ki, raslan ce wato ihsan ..." Anty sadia tayi mgnr tana nuna inda ihsan take. "Okay to babu damuwa Ai daman ke bakida Alamar tarbiya a tattare dake, yarinyar dakika gama iskncinki a waje daman wake tunanin kinada tarbiya,,,,Ammafa kika kara zagi a dakin nan senaci kan babbar bura ubar uwarki wannan tsohuwar karuwar!" Cewar Hajia Annah ikon Allah. Sosai ihsa taji zafin zagin da Annah tayi mata wato abin na Annah ya wuceta har yakai zuwa gun uwarta.

Annah tacigaba da magana " ubanwa zaki nunawa rashin tarbiya dan bura ubaki! Duk ubanda kikeji dashi ni nan dakike ganina na damaki na shanye..ke! bama keba hadda kakar uwarki na damata na shanye a rashin kunya da bariki! Kin ganni nan yar bantan ubace ta gaske! A bariki zina da shan sigari ne kawai banyiba! Amma kin ganni nan kwallon yar barikice, barikinma nada da Akayi akaci lilis Allah na tuba yanzu Ai karshen duniyace barikin babu dadih, ubanme kuke tsinta a barikin inba wahala...dan haka, ki adana guntun iskancinki ki bari ku koma gida kiyuwa wadanda kika saba ba a nanba, Inba hkba kuwa zaki koma da fasashshen baki, knji na gaya miki..."

"A huce haka..." Cewar Na'im da baya rabo da barkwanci. Annah ta daka tsalle ta dawo kansa " a huce a bura ubaka!" Na'im ya kwashe da dariya yace "A sirace..." Nan Annah ta kara harzuqo masa, dole tasa yaja bakinsa yayi shiru. One bye one seda Annah ta jawosu duka ta nuna musu aika aikan da Raslan Yayi, mazan ne kawai tayi hankalin da bata bude musu gaban KYAUTAR ALLAH ba, amma duk matan seda ta nuna musu hatta ihsan. Wadda tana gani kawai taja da baya tayi zaman dabaro a kasa zuciyarta na quna kmr zata fashe, tsabar bakim ciki batasan sanda ta fashe da matsanancin kukaba, kai kace fasa dakin zatayi. A wannan karon Annah ji tayi kmr ma bataji kukan da ihsan din keyiba, dan kukan natama se taji yayi mata dadih. Ummih kam batama da karfin guiwar zuwa rarrashi, saboda guiwowinta duk sun sassage mata, saboda haushi da bakin cikin Raslan, daya tarur mata gu daya.

Na'im ne ya karasa inda Raslan yake ya mika masa hannu sukayi musabaha. "Congratulation! Brozer ashe ka iya Aikin Alkhairi har haka....Allah yasa ka gama da duniya lafia ....." Raslan ya sosa keya kana ya Amsa da "Ameen, brozer, " duk idon Annah na kansu, ji takeyi kmr ta karasa ta rufesu da duka dukkaninsu. "Aikin alkhairin uwarka, dan kutmar ubanka yayi aika aikan nan kace Aikin Alkhairi! Saboda babu Allah ga zuciyarku daga kai harshi! Yan iskan yara kawai, insha Allahu kuma se anma yaranku haka...koda yake duk juya neku ba haihuwa kukeyiba.... " Na'im ya kwashe da daria dan yafi Raslan rashinji, Abinda Raslan yafishi rashin Kunya, da rashin ta ido. "Dukda mu juya ne Amma ai mu jarumaine..." Ya bata a kulle. DaddyU yayi carab yace "Babah inka kara magana a dakin nan ranka ze baci..." Na'im yace "bazan karaba DaddyU ..." Ya fada cikin ladabi. Annah tace "daka bar dan iskan yayimin rashin kunya, shi karamin mara kunyane, kuma krmin dan iska..." DaddyU yace "Ayi hkri..." Kawai kwafa Annah tayi, kana tace "duk zan iya daku dan kutmar ubanku! Ni nan rai daya duk na isheku duka, shahararrun yan iskaba, ni uwar dakinkuce a bura uba! Muje zuwa...." Ta karajan kwafa. DADDYH yace "Ayi hakuri dan Allah...." "Hkrin gidanku! Dankaga dankane, shine harda wani cewa, ayi hakuri..." ta karashe mgnr tana kwaikwayonsa. Duk dakin ya dau shiru, Annah se yayyafo ruwan jaraba Takeyi, dama tusa hali ballan tana anci wake. "abinda Wannan dan iskan yaron yayima jikata sede ince Allah ya isa ban yafeba, na barsa da fitar rana da faduwarta, In abinda ya Aikata na Alkhairinr ze gani, inma na sharrine ze gani, Ai sharri da Alkhairi inka aikatasu duk Yan Aikene,...dakema Rukayya kece silar komi, na yadda dake kinciye amanata, nidake Allah ya isa bazan taba dena miki Allah ya isaba, Daman ashe tin can baki gaji Arzikiba,na dauka ke yar arzikice ashe ke yar tsiyace, na baki yarda kika cuceni kika cutarmin da jikata,bazan kara yarda dakeba Rukayya, nidake kawai shara'ar na batta zuwa muje lahira, na barki da Allah..." Anty Rukayya dake zaune tayi kasa da knta kawai,...

"Annah Nafa gaya miki ba ruwan Anty Rukayya a mgnr nan, batamasan nayiba, kawai Annah in zakiyi maganarki ki sani a ciki Nikadai, nagade Abun nan Ai nayi, ...kuma eAi matatace ba zina nayiba, halaq malaq naci....."

Ummih ta zubo masa ido, ihsan dake kukama dakatawa tayi da kukan nata, saboda jin mgnr dazata kasheta a zaune...."aikinka yayi kyau son..." Cewar anty Sadia ta makale masa babban yatsa. Duk yan dakin Raslan sukabi da kallo, babu kunya sam a tare dashi,.. Ihsan tayi shiru tana kallon mijin nata tana kunsar bakin ciki ga zuciyarta da ace tasan Abinda zata taras kenan da sam-sam ma batazoba, saboda ji tayi zuciyarta na barazabar tarwatsewa.....nan da nan zazzabi da ciwon ksi hadi wata ulcer me zafi suka taso mata a lokaci daya, sam batamasan tanada ulcer ba se yau.

"Kunji irin Rashin kunyar da yaron nan yayi tamin ko....har cemin yayi waishi yaci gindin...tou dan kan babbar bura ubasa ya sakarmin jikata yanzu yanzun nan, tinda ba waccen mara kunyar karuwar kanwar uwar tasa bace ta haifamin ita..." ta karashe mgnr tana nuna anty sadia daman ranta cike yakeda haushin Anty sadiar na cewar datayi Raslan ya kyauta.

"Adeyi hkri hajiya Annah..." Cewar abdullahi. Annah ta watsa masa wani mugun kallo kana tace da "inka kara bani hkri Allah ya isa tsakanina dakai , bar ganin inajin kunyarka se inyi wankan tsarki a tekun maliya in fito, in lafta maka Rashin mutumci, kalleni nan da kyau banda mutumci kwata-kwata, ni nan da kake ganina banda kyau ko misqala zarratin..." Ta karashe mgnr tana goge idonta, danta kallesa da kyau. Kasa kawai da kansa yayi saboda Abunma yafi karfinsa....

"Ina kake umaruru na a'ee..." Cewar Annah .
DaddyU yace "Gani nan hajiata..." "Tinda kai ka haifa mana dan iskan shegen nan, ka sashi ya sakarmin jikata kawai, nan da kwana biyu kuma zamu hadu dashi a kotu, bayan ya sakarmin jikata, dansena kaisa kara nacin iskancin da yayiwa jikata, dukda karancin shekarunta, da maraicinta Amma azzaluman basu duba ba... Wallahi dan kaga bana kasar nan ne da karyarka tasha karya kayima jikata wannan Aika-aikan a kan idona..." Raslan dako a jikinsa shi idonsama na kan kyautar Allah wadda idonta ke a rufe gam dukda ba bacci takeyiba, kunyace tasata rufe idonnnata, Amma duk tanajin komi.... "Kawai kasa danka ya sakarmin jikata shine Abinda nakeso yanzu yanzun nan, ni a barni da ita har Abadanma bnso tayi Aure kwata kwata a barmin marainiar Allah a gabana kawai....wannan mugunta dame tayi kama...yanzunnan sashi ya sakarmin jikata kawai shine kwanciyar hankalin kowa a dangin nan, inya saketa yau dinnan zamu tafi garin katsina mu bar muku garinku ku huta

2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment