Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fada hadi da zipping zip din bag dinta, ta ciro wayarta kawai ta tsinci kanta da dealing number din wata kawarta ko ince class mate dinta ada, wadda suka dade basu haduba tare sukayi karatu da ita rabonta da ita tin rabuwar karatunsu da a abuja take aure, mijinta police ne shine aka masa trnsper zuwa garin kaduna, a garin abuja nan sukayi krtun tare. Direct ta fada contacts dinta tashiga searching number din hajiya SAUDE nan da nan number ta fado ta danna dealing bugu daya ta daga.

Daga bangaren SAUDE ta saki fara'a tana fadin "wai-wai lalle yau ranar fara take sol gareni, mrs U-safana kece kuwa ko kafarki nakeyi?"

Cikin dakiya ummih tace "Ni ce , hajiya SAUDE har yanzu kuna kd ne?"

Hajiya saude tace "eh muna kd Hajiya zainab..."

Ummih tayi jim hadi da sauke Ajiyar zuciya kana tace " ina kd ganima a hanyar zuwa gidanki, wani anguwa kike?"

Farin ciki ya lullube zuciyar SAUDE, amma tin a farkon, mgnr Ummih ta gane tana cikin damuwa, tace "Kai Amma Alhamdulillahi, kina ta dai-dai ina ne yanzu?"

Ummih tace "Ina napep ne Ai banmasan a ina nakeba..."

Nan SAUDE ta kara tabbatrda cewa Ummih na cikin damuwa, tinda tace mata tana napep, saboda tasan waye mijinta a Nigeria adduarh tashigayi a zuciyarta Allah de yasa ba rabuwa sukayi da mijintaba. Amma a fili tace bama me napep din wayar....ummih ta miqawa me napep din wayar ya miqo hannu ya amsa Hajiya saude ta masa kwatancen gidanta tsaf ya gane, ya miqawa ummih wayar ya juya kn napep din zuwa kawo new barrack. Suna isa bakin kofar gidan ummih ta kira saude ko dagawa tabayiba kawai ta ziro hijjabinta ta fito kofar gidan itama babbar macece kamar Ummih, sede ta dan girmema Ummih da kadan hajiya SAUDE nada yara uku duk basa kasar suna Germany karatu. . Fitowa ummih tayi daga napep din ta ciro kudi yan dubu dubu guda goma ta miqawa me napep din ya amsa hadi da zabgo mata godiya har suka shige cikin gidan ita da hajiya saude, kana ya tayarda napep dinsa ya fice a anguwar se adduarh yaketa jerowa ummih iri iri.

A bedroom din haji saude suka yada zango suka zazzauna a bakin bed hajia saude ta cika mata gabanta da kayan maqulashe da tande tande ummih ta gaza ko shan ruwa. Hajiya saude ta fahimci hakan zaunawa tayi gefen gadon cikin damuwa ta zubawa ummih ido tace "Mrs U-safana meke damunku....please kada kice bakomi dannariga dana hango damuwa a kwance a kan fuskarki, kinga babu damar kiqi gayamin kiyi zurfin ciki dannasanki da zurfin ciki hajiya bamejin damuwarki inba aminiyarki hajiya hadiza ba,...dan Allah ki gayamin, ko ba komi zan baki shawara me kyau zainab ko in tayaji addu'arh, zainab ina jinki kamar yar uwata ta jini, dukda haduwarmu dake a school ne ko ba komi ai anyi zaman mutumci a school kuma anyi zumunci kecede baki dauki zumuncinmu da girmaba hajiya saboda Qawarki hajiya hadiza da batason kowa ya rabeki, amma ni harga Allah inasonki zainab dan Allah ki gayamin damuwarki...domin kowa ya ganki yasan kina cikin damuwa.."

Hawayen da ummih taketa boyewa kawai suka ballo suka shiga zarya a kan kuncinta, kmr ranta ze fita haka takeji a kasan zuciyarta.... Hnklin hajiya saude ya kara tashi nan da nan damuwar dake ranta ta karu. Tahau rarrashin ummih hadi da ban baki, da kyar ummih ta sassauta da kukanta kawai ta tsinci knta dason ta sanar da hajiya saude damuwarta ko zata samu sassaucin zuciyarta. Ta kwashi komi ta gaya mata na kyautar Allah da Raslan kama daga kan haihuwar kyautar Allah har zuwa Aurensu da Raslan harma zuwa yanzu komi sedata gaya mata da matsalar Hajiya Annah. Hajiya saude ta sauke ajiyar zuciya tana nazarin Abubuwan da ummih ta gaya mata a zuciyarta, abinka da madu ilmin addini dana boko. Sauke ajiyar zuciya tayi ta rafka uban tagumi hannu biyu biyu, yayinda ummih ke jingine da bayan fuskar bed din har lokacin hawaye basubar bin kuncintaba, sede sun ragu ba kamar d'aba, tanaso ta tsayar da hawayen nata amma ta gagara hakan.

"Wato hajiya zainab na fahimci wani abu a bayanan nan naki, inada tabbacin ku kanku baku san da hakanba, idan har lissafina da fahimtata sunkai inda ya dace, na fahimci cewa danki tin ranar daya daura idanuwansa a kan yarinyarnan ALLAH yasa masa sonta da kaunarta ga zuciyarsa, bazan taba mantawaba wani lokaci kin taba gayamin cewar danki ya bar cigaba da karatunsa saboda ita wannan yarinyar, sannan a knta ya hakura da kasuwancinsa ya dukufa gun kulawa da ita harta girma so kinga a nan ita kanta yarinyar da sonsa ta girma, sannan shine ya koyarda ita son nasa saboda yana sonta fiyeda yadda ku kuke tsammani, itama tana sonsa, dukkaninsu babu wanda ze iya rayuwa babu dayansa inhar dayan nasa na doron duniya, so a nan ina ganin dake ki so da ita kakar tasu ta so inda rabu dole zasu koma da Aurensu, in uban gijinmu yaso hakan...sannan yadda shi danki ya dandana yarinyarnan a yadda kika bani lbrin komi nasan baze taba kyaletaba, kuyima kanku kiyamun laini ku barsa da Auren matarsa tin be haifar muku da d'a mara idoba...a banza kina neman halaka danki na cikinki, haba zainab! Idan rai ya baci hankali shike tafiya yawon nemoshi.." Ummih tayi jim tana sauraron klmn Hajiya saude sannan tana tacesu a kwakwalwarta. "Hajiya saude a nan meye lefina?" Hajiya saude tace "ni bance naga lefinki A kan wannan mgnrba, saboda Ai nasan zuciya batada kashi, ko nice a matsayinki abinda zan Aikata kenan,Amma ko ba yauba karki kuskura ki rinka saurin cewa zan tsine maka, Wannan sam be kamataba ga uwa ta gari! , saurin cewa zan tsine maka be daceba sam-sam, hajiya karki biyewa wata taja ki tsinewa danki a bnza ta barki da asara.." Ummih tace "hkne Hajiya nima bacin Raine...ni yanzu hajia duk ba damuwataba , damuwata d'ana, dana baro a can yashe inason sanin ya yake Hajiya zuciyata da rauni, in yaronnan ya mutu bnsan ina zansa kainaba....." Hajiya SAUDE tayi jim kana tace "Ki sa wani Abu a cikinki se insan yadda zamuyi, kada ki damu ke uwace kiyita tsananta adduarhki a garesa, Allah ya bashi lafia..." Ummih ta rausayar da kai tace "Ameen hajiya SAUDE, ngde ....amma bna tunanin zan iya sawa cikina wani Abu harse naga yaronnan a wani hali yake ciki,..." Hajiya saude ta dafata cikin kwantar da hankali tace "ki kwantarda hankalinki yana cikin Aminci..dan Allah kisawa cikinki wani Abun inada tabbacin yau da wuyama in kinyi breakfast..." Ummih tace "wlhy banyiba hajiya, ni tin jiya da naji mgnr zuwanmu kd, hankalina yaki kwanciya..." Hajiya SAUDE tace "To kngani dan Allah sanyawa cikinki wani abun...." Hollandia yogurt kawai ummih ta iya yima kurba biyu ta ajiye hajiya saude ta tashi ta shirya ta sanarda me Aikinta in zata fita, damaan mijinta baya nan yaje wani aiku ogun state. Motar hajiya saude suka shiga, hajiya saudan ke driving suka fice daga gidan, zuwa giwa hospital.

Suna isa garin katsina already daman umar ya sanar da dreva zuwansu dan haka nan suka samesa, da temakon wata ma'aikaciyar gun da jummai akasa kyautar Allah a motar wadda hawaye be bar zirya a kuncintaba haf lokacin. Direct asibitin da aka musu Transfer aka nufa dasu, suna zuwa aka basu daki aka kara duddubawata suka sa mata drive. kwance take knta na kallon sama yayinda zuciyarta ke garesa, kawai taji hawaye na bin kuncinta zuciyarta se tiriri kawai yake tasowa, "daddyna!" Ta fada a bayyabe still tana kwallah Annah dake zaune gefen bed din ta tabe baki zuciya fal takaicinta. "Ci gaba da kuka ki kashe kanki kinji, tinda de bakisan inda ke miki ciwoba, bakisan cewa duk fadannan da nakeyi a kanki bane kyautar banason ki shiga damuwa da matsala ko bayan bana raye, ki duba ki gani zainab bata kaunarki Haka kishiyarki wannan karuwar, bazaki iya kishi da itaba sam-sam, shiyasa na matsa kan ya sakeki Amma inke bakison hakan Ai shikenan kinga duk fadan da nakeyi a kanki a banza nakeyi kenan kou..." Kawai se Annah ta fashe da kuka. Kyautar Allah ta sassauta da nata kukan hankali a tashe tashiga bawa Annah Hakuri saboda tasani ko Annah bata fadaba a kanta ne takeyin komi. Annah ta sassauta da kukanta tace "kiyimin Alqawari zaki kwantarda hankalinki a kan mgnr yaronnan kinga bakida cikakkiyar lafia...banaso in kara ganin hawaye a kan fuskarki inde a kan yaronnan ne..."
Cike da jin zafi KYAUTAR ALLAH tace "insha Allahu Annah na miki Alqawari..." Ta fada hkn ne saboda Annah taji dadih Amma abun na cinta inside, tanason sanin a wani hali daddynta yake ciki, ba itaba hatta Annah nason sanin a wani hali yake ciki.

Ummih da hajiya saude suka iso asibitin, zuwa lokacin an samu ya farfado daga doguwar sumar da yayi, ansa masa drib se numfarfashi kawai yake saukewa, cikin bacci me nauyin dayayi awon gaba dashi. Kallo daya ummih ta masa taji zuciyarta babu dadih, gani takeyi kamar itace silar komi saboda tasashi ya aikata abinda beyi niyaba. Ihsan kuwa tana nan manne da gadon da yake, zuwa lokacin an canza musu daki. Ihsan ce zaune gefen bed din da yake kwance fuskarsa na kallon sama har wata rama yayi ta dole fuskarsa tayi fayau da ita tayi wani irin haske na ciwo. Anty rukayya and anty sadia and mmn na'im, suna zaune kan kujero dayake dakin an kayatasa da kujeru na Alfarma hatta da gadon mara lafiyarma special ne. Alhaji musa alhaji umar alhaji harun Abdullahi na'im suna masallaci kasancewar lokacin sallar la'asar ne. Duk wanda ke zaune a dakin da abinda yake saqawa da warwarewa a zuciyarsa, anty sadiya kam zuciyarta cike takeda takaicin ummih dukda abinda tayi a wani fannin ta burgeta amma a wani fannin ta bata mata rai. Hajiya saude batabar asibitin ba se after isha'i kana tabar asibitin tanata kwantarwa da ummih hankali ta wuce da niyar zata dawo gobe. Byn ummih ta rakata ta tafi, kana ta dawo dakin, idonta dana alhaji umar, ne suka sarke cikin na juna, kawai ya dauke kansa daga kallonta saboda duk haushin juna sukeji. dawowa tayi kan kujerar dake facing gadon ta zauna hadi da zubawa Raslan ido wanda har lokacin idonsa rufe yake be farkaba,se sauke ajiyar zuciya kawai yakeyi time to time, kallo daya zaka masa kasan cewar yanajin jiki, dan haryamafi KYAUTAR ALLAH jin jiki.

Be farkaba se tsakiyar dare around 12:30am idanuwansa na budewa bakinsa yamotsa da sunanta. "Fineness!! Fineness!! Fineness!!!" Ya fada da karfi kamar ze fasa dakin, yayinda duk abinda ya faru ya shiga dawowa kwakwalwarsa sabo fil. Duk wanda ke zaune seda ya tashi tsaye, duk suka karaso bakin bed din suka tsaya carko carko kowa zuciya cikeda tausansa, bnda ihsan da bakin ciki ya rufeta jin yanata ambatar fineness kowa yasan wacece fineness din tasa KYAUTAR ALLAH ce. Sannu sannu suka shiga binsa dashi ihsan kam se wani shafar kafarsa takeyi tana masa sannu ita a dole game miji. Binsu da ido ya shigayi dai-dai idonsa ya sauka a kan ummih kawai ya fasheda kuka kamar karamin yaro yana fadin. "Ummih dan Allah karkice in saketa! Wallahi ban saketaba! Ina sonta!! Itace rayuwata! Dan Allah ummih ku bawa Annah haquri ta barni da matata!!" Shine abinda ke fita daga bakinsa yana kuka kamar karamin yaro. Ihsan ji tayi kamar ta kashe knta dan bakin ciki, me yafiye mata wannan ciwo a gabanta mijinta ya rinka ambatar wata har yana fadin ze mutu a kanta, bakin ciki ya hadu ya cunkushe zuciyar ihsan. Alhaji abdullahi yaje ya kira dr Ibrahim zuwa lokacin dr hannatu ma bata nan taje gida ta huta. A tare da dr Ibrahim suka shigo dakin, har lokacin se kukan yakeyi . Dubasa dr yayi ya masa allura, ya kara saita ruwan dake tafiya a hannunsa, kana ya zauna da knsa yashiga kwantarwa da raslan hnkli, saboda hawan jinin sane ya hau sosai. Dr Ibrahim yakira duk mazan office dinsa ya sanar dasu hawan jinin Raslan ne ya hau sosai inyafi hakanma ze iya haifar masa da shanyewar barin jiki, ya basu shawara kan dole se an rinka kwantar masa da hankali saboda a samu jinin nasa ya sauka.. Duk sunyi mamakin jin RASLAN nada hawan jini a karancin shekarunsa, sannan sun shiga damuwa. Dawowa dakin sukayi Alhaji musa yaja ummih gefe ya sanar da ita abinda dr ya sanar dasu, ummih harda hawaye na tashin hankali. Dole ta daura aniyar kwantarwa da danta hnkli ko dan gudun kada ta rasashi ko yayi mutuwar tsaye, dawowa tayi gadon ta jawosa jikinta ta hau basa hkri hadi da kwantar masa da hankali, amma sam yaki dena kuka cewa yayi so yakeyi yaje yaga kyautar Allah daddyM ya sanar dashi ai kyautar Allah ta samu saukima harsun tafi garin katsina, ya gaya masa hakan ne dan hankalinsa ya kwanta. Kawai yaji DaddyM ne Amma yasan bade dan jiki yayi saukiba sede ko Annah ce ta matsa a kan hakan. Kwana yayi be rintsaba ko ruwa yaki sawa a bakinsa se maganar KYAUTAR ALLAH kawai yakeyi, shi yazama abincinsa kuma abin shansa. Seda asubah byn Alwala yayi sallolin da ake binsa a zaune saboda se tangadi yakeyi jiri na kwasarsa, bayan ya idar yashiga adduarh kan Allah ya saita lamarin nan ya maida matarsa dakinta, dan bayajin ze iya rayuwa babu ita. Komawa yy ya kwanta ummih tace ya tashi yasha ko tea ne, yace Ah'ah ya koshi. Sede Ummih ta zuba masa ido kawai zuciya babu salama. Bacci ne ya kwasheshi me cikeda mafarkanta, se kiran sunanta kawai yakeyi a zahiri ga ihsan a kusa nan wani bakin cikin ya kara kunsuwa a zuciyarta. 2:pm Saif yazo asibitin da niyar ya duba kyautar ALLAH nan ya tarar da uban gayyar ne babu lafia. Yana shigowa dakin raslan ya sauke idonsa a kansa ya fara tambayarsa ko yaga kyautar Allah, kai kace zautacce ne. Sosai saif ya tausawa abokin nasa dan yaga Alamar ciwon sone ke damunsa ba gaske. Da saif akayita jinyar Raslan, har kwanaki goma suka shude aka sallamesu zuwa gida suci gaba da jinyarsa a can ana hada masa da adduarh, zuwa lokacin ya dan fara samun sauki sede sam bayaci bayasha drib ne ya zama abincinsa. A zamansu a asibitib babu wanda bezo gaidasaba hatta da anty fahima tazo kuma taje katsina.

Ana sallamarsu raslan yace katsina zeje yaga KYAUTAR ALLAH, da kyar Aka lallabashi akace ya bari ya kara samun sauki kana se yaje, da kyar ya hkra. Fly sukabi zuwa garin abuja, RASLAN Alhaji umar saif ummih anty sadia, ihsan,jirginsu ya daga zuwa garin abuja. Na'im harun abdullahi suka nufa garin katsina dan dubu jikin KYAUTAR ALLAH, daman matar Alhaji harun dinma tana katsinar. Anty rukayya da alhaji musa gida suka nufa saboda su sunje garin katsinar sunga jikin na KYAUTAR ALLAH 4days ago.

Jikin KYAUTAR ALLAH, yayi sauki ba lefi, kullum annah cikin kwantar mata da hnkli take, duk family babu wanda bezo gaishetaba sannan duk wanda yazo se Annah ta mayar masa da abinda ya faru hadda sakin da Raslan yayina KYAUTAR ALLAH. Fatima da mommyntama sunzo suma suna zuwa Annah ta gaya musu abinda ya faru, dukfa wanda yazo ko ba dan uwaba se Annah ta gaya musu abinda Raslan yayina kyautar Allah, itade kyautar nata ido ne. kullum da tunanin daddynta take kwana take tashi, kwanansu goma sha biyar a asibitin taji sauki sosai ta warware garas da ita, kmr ba itaba, har yan kumatu ta dan farayi saboda Annah tana matsa mata dacin Abinci. Aka sallamesu suka koma gida, babu abinda idanuwan KYAUTAR ALLAH ke mararin gani, se daddynta, kullum dashi take kwana tana tashi, suna dawowa ta fada dakinta ta rarumo picture din daddynta ta rungume a kirjinta kawai se hawaye....rnr hk ta kwana da hotonsa a kirjinta. Byn dawowarsu da kwana biyu Saif yazo ya duba jikin KYAUTAR ALLAH da kayab dubiya masu dumbin yawa, a ranar ya koma.

a gidan Ummih suka sauka, nan ummih taci gaba da dubasa kullum cikin kwantar masa da hankali take, itama Anty sadia ba a barta a bayaba gun kwantar masa da hnkli, ihsan kam daman sam bata masan yadda ake mgna me dadihba ballan tana ta kwantar masa da hankali. Kullum shima da picture dinta yake kwana yana tashi a kirjinsa wata rana ya kwana yana kuka tabbas zuciyarsa na cikeda begenta da tsantsar kewarta, zumarta daya lasa sam ya gagara mantawa haka kawai in yana zaune ya tuna se yayi murmushi kawai se kuma yaji sha'awarta ta motsa a garesa, tofa ranar beda sukuni sam, yana yawan kiranta a waya Amma sam bata dagawa(wayarta na gidan Anty Rukayya)... Bayan dawowarsu da kwana biyu hajiya hadiza tazo ta duba jikin nasa.

Kana suka dawo dakin ihsan suka kule can karshen gado . Ihsan ta sanarma da mahaifiarya komi dake faruwa kama daga ciwon KYAUTAR ALLAH har ya zuwa ciwon Raslan da sakin da RASLAN din yayima KYAUTAR ALLAH, nan hajiya hadiza tahau murna tana fadin asirinta yaci. Ihsan ta bita da ido tace "inafa yaci...kullumfa cikin mgnrta yake mommy kadanfa ya rage ya zama mahaukaci a kan tsinanniyar yarinyarnan, ni Wallahi nashama ya haukace ne.... A gabanafa mommy yake cewa baze iya rayuwa babu itaba..." Ta karashe mgnr tana fashewa da kuka. Nan hnklin hadiza ya tashi ta shiga bawa yar tata hkri tareda mata alqawarin zataje tasamu bokanta yasashi ya mnta da wata KYAUTAR ALLAH. Sosai taji dadih ta bawa uwar tata wuqa da nama. Rnr hajiya hadiza bata bar gidanba se after isha'i byn sunsha hira da aminiyarta ummih. Washe garin rnr da hadiza ta nufa garin zamfara dan tasamu lbrin wani boka can taje ta kai masa kukanta, ya bata wani mgni a wata yar kwalba yace ta bawa ihsan tayi amfani dashi a gabanta da zarar Raslan ya kusanceta ze manta da komi inba itaba, sannan se yadda tayi dashi, Hajiya hadiza Taji dadih ta amsa maganin ta cika bokan da kudi na fitar hnkli ya amshe jiki na rawa daman su yake nema. Nan ta kwana a hotel washe gari ta dawo garin abuja, batayi qasa a guiwaba ta kawowa ihsan maganin tace tayi amfani dashi Amshewa tayi cikin jin dadih. Hajiya hadiza ta mata bayanin yadda zatayi amfani dashi nan jikinta yayi sanyi, tinda taji ance se yayi sex da ita tana tsoron Allah tana tsoron ace yau raslan zeyi sex da ita dan wahalar datake sha bata wasa bace, sannan bata taba mantuwa a kwakwalwarta. "Mommy nide ba wani ne, dole se yayi amfani dani gaskia ina tsoro..." Ihsan ta fada zuciya fal tsoro. Hajiya hadiza ta gallara mata harara tace "Tsoron uban me kkeyi yau kika fara sanin d'ana miji?" wawiya kawai kin iya kishin bnza baki iya daukar mijinkiba...." Tabe baki ihsan tayi tace "mommy shifa ko a mazanma da ban ne gaskia, nide bazan iya amfani da wannan mgninba..." Ta fadi hakan tana ajiyema hajiya hadiza yar kwalbar mgnin a gabanta. "Wallahi baki isa kice baza kiyi amfani da maganin nanba, ke kinsan wuyar danasha kafin in samu in kai zamfara kuwa harma in amso mgnin nan, ke kinma isa kicemin baza kiyi amfani da maganin nanba, ai wallahi kinyi kadan..." Hajiya hadiza ta fadi hakan rai a bace ta dauki kwalbar ta wurga mata jikinta ta miqe tana gyara mayafin jikinta. "Wlhy kika kuskura bakiyi amfani da maganin nanba ranki seya baci, tinda ke bakisan ciwon kankiba..." Tana gama fadar hkn ta fice daga dakin da car key dinta a hannunta. Daukar kwalbar ihsan tayi tana tabe baki.

Kwanansu goma da dawowa daga asibitin Annah Da knta taje school dinsu da isilamiyya tace KYAUTAR ALLAH, zataci gaba da zuwa mkrnta. Sosai KYAUTAR Allah taji dadin hakan, saboda zuwa mkrntar ze debe mata kewa. Washe gari taci gaba da zuwa mkrntarta byn Annah ta mata natsiha kan kada ta kuskura ta kula maza sbda idda takeyi, kyautar Allah tace toh. Kullum dreva ke kaita ya dawo da ita cikin Aminci. Farhan yabar harin KYAUTAR ALLAH jin sun rabo da Raslan a bakin fatima ya samu lbri. Dan hk haka yabar harinta ya koma kirga kwanakin dazata gama iddah ya lallabo ko ta halin qaqane seya aureta.


Ba lefi jiki ya murmure se abinda baza a rasaba, se damuwar dake ransa da bata da mgni se idan yayi tozali da KYAUTAR ALLAH. 9:30pm Shiryawa ya kara wanka ya shirya cikin pjames marasa nauyi masu kyau, sun amsheshi ainun fuskarsa tayi fayau da ita, kallo daya zaka masa ka gane yanada damuwa. Fitowa yayi falon se zuba kamshi yakeyi, ummih ce kadai zaune a falon, kamshin turarensa taji ta juyo ta zuba masa ido sam babu natsuwa a tare dashi. Krsowa yy ya zauna a kasan kafafuwanta,. Ya fara mgna kmr maraya. "Ummih dan Allah inje katsina..." Shine abinda ya fito daga bakinsa murya fal rauni. Kullum seya tambayi ummih amma taki amincewa yaje katsinar. Had'e rai ummih tayi tace "kada ka kara tambayata, nace kar kaje, inma kaje bada yawunaba..." Ta fada bb alamar wasa. Raslan yace "haba ummih meyasa..." Tayi hanzarin dakatar dashi. "Please bnason gaddama, bnsanka da gaddamaba se ynzu da yarinyarnan ta shigar maka gaba, shine ina mgna kana mgna kou..." Shiru kawai yayi ba tare da yace komiba. kansa na kasa yana wasa da fingers dinsa zuciyasarna na masa zafi, Allah yasani inya kara daukar wasu lokutan ba tare daya gantaba yana tunanin mutuwa kawai zeyi. Kullum se yazoma da ummih mgna kan zeje katsina amma fir taki yarda harma ya kaiga tayi masa Allah yasa in yaje.

Fitowa tayi daga bedroom dinta, sanyeda riga matsatsiya wadda ta tsaya iya cinyarta, se zuba kamshi takeyi ta karaso ta zauna kan kujerar dake facing dinsa ta daura kafa daya kan daya, ta hau karkada kafa, ita a dole ga ma tar babb. Zubawa kafarta ido yayi da yan yatsunta yan gudil gudil, wadanda suke dauke da zobuna masu kyau, badan komi yakeson kallon kafartaba sedan rings din dake yatsunta, yanaso sosai suna burgesa . "Kin fito?" Ummih ta fada da fara'arhta yayinda kwayar idonta na kan ihsan. "Na fito ummih barka da hutawa.. " ihsan ta fada cikin kissa se wani lumshe ido takeyi na tsokala, idonta na kan RASLAN, shima ita ya dago yana kallo, yanajin sha'awarsa na kara tashi harga Allah yana mugun kewar tsuliyar kyautar Allah me dadih dadin nan da ruwa-ruwa. Ganin yanayin daya shiga yasa ummih tashi tabar musu falon ta nufa bed room dinta.

Gaza dauke idonsa yayi a kanta ya kureta da ido kyar, se wani girgije-girgije takeyi da nobuwa, itan yake kallo Amma gani yayi tana rikide masa zuwa siffar KYAUTAR ALLAH, dan hk sha'awarta se kara bijiro masa takeyi. Tasowa yayi jiki na rawa burarsa na qara miqewa hannunsa kn burar tasa, ya karaso kan kujerar datake zaune, kasancewar 2sttr ce ya zauna hadi da jawota jikinsa ya rungumeta yana sauke ajiyar zuciya, me cikeda tsananin sha'awa amma sha'awar ba tataba ta KYAUTAR ALLAH, kawaide a rashin uwa ake uwar daki inji hausawa...
[8/4, 16:55] +234 913 133 0334: KYAUTAR ALLAH...🅿️46

*PAID BOOK...500 ONLY...08136349646*

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽

Ajiyar zuciya ya sauke yana kara rungumeta sosai a jikinsa, ya tura hannunsa ya cafki zunduma zunduman nonuwanta ya fara matsatsu da duk hannayensa biyu ya fara luguiguitarsu, ko a gun liguiguitarsu ya isarwa da ihsan cewa shi din namijine na gaske, ta iya romancing amma tsoro ke hanata tayi masa saboda data fara masa ze gigice ya rude, dan haka sam bata taimaka masaba, har yayi k'idinsa yayi rawarsa, da yazo shigarta seda yayi addu'arh, kana ya danna burarsa ta shige zuruf, ihsan ta

2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment