Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bansan ka wuce nan da wata biyu kanajina.?"
Eh Abba."
Kallan Taufiq yayi da sauri ya maida kanshi kasa dan yasa maganar
Kuma baiso yai mashi ita.
Kaima ka fidda ne.?"
Gilgiza kanshi yayi yace.
"Sorry Sir am on the way insha Allah."
Allah yasa yai zabin ta kwarai."
Ameen ya furta azahiri amman aranshi cewa yayi Minal ce zabin da Allah yaiman komai lokacine.

```🤣😂 Nan kuma hasashen Yar Kankia ne lol💞```

Da haka Sarki Mukhtar yace.
"Gobe zan wuce Kuwait akwai aikin daya taso mani na gaggawa inasan duk abinda ya taso na bikin Samir ga Hamza nan saidai any time zan iya dawowa kuma zanzo biki."
Wani dadi ne ya kama Mami dan fuskar ta,ta nuna hakan ainun.

Allah ya tsare sukace.
Ameen yace.
Da haka ya sallami kowa ya tafi yana sake takon sa a ranshi.
Tsaida Taufiq yayi yace.
"Major karka manta offer week munada mission kuma kana under office dina kai zakai handle zuwa Malasia nasan kasan da agender din.?"
"Off course Sir insha Allah."
"Good zaka iya tafiya."
Da haka yai mashi sallama yai side dinshi.

Amina Pov*******


*Garabasa! Garabasa!! Garabasa!!!💃💃💃💃💃💃*

*Ga dama tasamu yar uwata karki bari wannan garabasar ta wuce na karanta littafin Daukar Fansar Budurcina,kawata idan kinsan baki soma karanta littafin fansar budurcina ba maza garzayo domin kada ayi babuke yar uwa,labarine daya kunshi abubuwa iri iri na rayuwa,musamman matsalolin mata yanda rape ya zama ruwan dare,kwantata da kanki* *ace kece yarinyar nan yar shekara goma a duniya wani gardi yai maki fyaɗe dan kawai kudin baku da galihu kuna aikin aikatau agidan su keda mahaifiyar ki,dan mahaifiyar ki takai koken ta wajen mahaifiyar shi,tasa ɗan nata yakara yi maki fyaɗe a idon mahaifiyar ki da tasa😭,turkashi wace irin cakwakiya ce ke cikin wannan labari,wace kalar Daukar Fansace Aisha zatayi akan Ahmad duk*
*wannan kulalliyar tana cikin wannan daddaɗan labarin mai taken DAUKAR FANSAR BUDURCINA na Jameey Yar Mutan Kankia, mai dauke da dinbin*
*darasi,ilimantarwa,fadakarwa,nishadantarwa,harma da wa'azantar wa, garzayo domin kar'ayi babu ke,zakisame shi*
*cikin sauki da rahusa.*
*Mai bukatar karanta* *wannan book ya tuntubi wannan number👇*
*08160508316 domin karin bayani*
*Yar uwa idan kinsan ba saye zakiba karkima wannan number magana nagode*

_Hausawa nacewa sayen nagari maida kudi gida🥰_



_Yar Mutan Kankia ce❣️_




Share
Pls
❣️



*_ALQALAMI🖊️_*


*Na*


_Yar Mutan Kankia❣️_


_*TRUE LIFE STORY!*_


_THE STORY LIFE OF AMINA🥰_

*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*

*_DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI._*



*PROMO🎆 PROMO🎆 PROMO🎆*

_dama gareki/ka wanda suke bukatar jin yanda chakwakiyar DAUKAR FANSAR BUDURCINA zata kaya amman kash basu da halin biyan naira 500,inata ganin compling dinku akan kuna bukata 500 tayi maku yawa to ga dama ta samu daga yau 28/9/2021 ni Yar'mutan kankia na rage maku 200 ma'na ku bada 300 dan jin yanda zata kaya amman akwae dateline fa wanann promo zai k'are ranar 3/10/2021 ta k'are sae ku cigaba da biyan yanda sauran suka biya wato 500 yi ma wannan number magana dan jin yanda zaki biya 08160508316 sae na jiku ba sae na gaya maku yanda labarin littafin yake ba tunda kun karanta free pages ,ki biya idan kinason jin yanda Aysha zata dauki fansar budurcinta a wajen Ahmad👌_


_Share fissabillilah👏_



S1/E 39&40



Amina Pov********


Yau daren departing sai koke koke ake,mate keta kidi ana buga consumer bocket(Elephant) anata wakar ban kwana nima kam nashiga rawa inda kwarya Leader keta kiɗi anata baiti ana cewa

_"Assalamu'alaikum,Girjin Departing ya danno mai raba masoya baki ɗayaah."_(in song/waka)

_Ranar candy hawaye nata kwarara zanyi missing din² masoyana Allah sarki!kaunar ku na a can cikin raina har agidana ni Amina Carancin Katsinawa!"_


Baitin da nayi kenan haka kowa yaita baitin shi,har wakar da akeyi na daman balbela da farinta tazo dashi zata koma.

Haka dai iri iren wake waken yan makaranta na Candy mukai tayi har magrib sannan Baba mai jam'i yazo mukaje sallah ranar dai ban tunanin munyi bacci harda dare muka aza sabon kidi saida Malan Bala yazo ya kankare mana warning akan cewa PC tace mu shiga tunanin mu,mun hana yan Quaters bacci kansancewar katanga kawai ta rabu da Quaters din kuma Principal tafi kowa kusa damu dan dole muka hakura amman badan munso ba,haka muka koma daki anata koke koken ban kwana,nima Hafsat tasani a gaba sai kuka take har saida tasani kwalla dan nace wai bazan kuka ba,daman tun ana sauran kwana biyu departing din mu nabata kayan abincina kaf harda bocket da matres nace ana gama sallar asuba tazo ta dauka,aikuwa haka akayi washe gari tazo ta dauka mu kuma muka shirya zuwa hall zamuyi Hausa Language course din Baba Sani Nasiru kenan.
itace last paper kuma tayi dadi su Adabi aka tambaye mu sai kuma labarin Ruwan Bagaja da labarin Shehu Umar duk an tabo mana sai Jimla da ire iren abubuwan mu na hausa su tarihin Bayajidda wannan kenan.

Koda nagama tun a hall aka fara last paper last bairo akaita karya birika nidai cikin wanda Ya Taufiq yai mani ne na Candy shiyasa ban karyaba na saka abuna a jikka muka fito sai bankwana ake gwanin tausai ana kuka da haka Hafsat ta rakani har gate na fita dagani sai wata makimanciyar jikka komai na bada sai kayan jikina haka nahau motar C.R.C sai gida.

Ranar yan gidan mu sunyi murna har ban iya misalta maku ita danko Mama harda kwallan farin ciki,nima kam saida na matse.


Kayan dadi Baba yaita shigoman dasu nayi hani'an kowa yana dauki na haka nima,har Husna ta dawo mukaita murna munajin munfi kowa sai hayakin Candy mukeyi


danma dana tuna dasa ranata sai gabana yafadi ga lokacin da zanci yan matan cina amman zan shi gidan miji sai jikina yai likis.

Dauko jikkar nayi naba kannena tsaraba nan na gwadama su Mama kayan Memo da Ya Taufiq yai mani shidai Baba baice komai ba,saidai Mama data dauka tanasa albarka,haka ta lissafa tanaba Zainab ana rabama makota bayan anwarema Husna nata,har su Anty saidai aka kaimawa da sauran abokan arziki,haka kuwa akaita zoma Mama barka na kammala karatuna har dare yayi.

Washe gari ina tashi muka gyara gida sai jin dadi nike,sallamar Anty mukaji da Umaima sai Naja'atu ba yabo ba fallasa muka taresu suka zauna,aka fara fira yanzun da dan sauki tunda naima Umaima gal ta rage mani habaici saidai ana cikin fira Anty tace.

"Uhmmm wai saiga sakon Memo da Calender harda Jotter da Key holder dasu Bairo ina dubawa naga ansa Sarki Family nasan zancen ashe har yanzun ana tareda Taufiq din dai.!?"

Ta ida maganar cikeda tuggu.

"Anty dolene ai wake raba jini da anta aikoba aure akwai yan uwan taka."

"Ke Khadija kuji tsoron Allah akan mi kun hana yaron nan Amina kun rike kayan sa ranar su,yanzun kunzo kuna banbarar yaro sai kun karar mashi da arziki wai?sannan koda yake dan uwan ta yan uwantaka hauka bane tunda basa ranar shi akanta.!


Dumm haka kunnena ya tsaya da aiki na wucin gadi dan ban gane yaren Anty Hafsat ba,kamar ya basa rana akaina mi hakan ke nufi.?"


Duk da bansan auren Ya Taufiq sai na samu kaina da sarawa jin tace basa rana akaina mi hakan ke nufi duk da ban fahimci zancen nata sosai ba.


"Anty miyasa kike maganganu abaibai ni narasa gane alkiblar ki,miyasa komai ban iyaba naga Amina budurwa ce dan saurayi yai mata kyauta aibune.?"


Eyeeh lallai Khadija wuyanki ya isa yanka ni zaki gaya ma kin isa haiho budurwa ko?aikam dole saina gaya maki gaskia kuma ku sakarma yaro makoshi tun kan kuga karshen shi wannan kankarar ta isa haka kun rike masu dukiya da yawa inbaso kuke afara zargin ko lalubarta yakeyi ba shiyasa yake bata kyauta har haka ba kan gado.!"


"Subhanalillah Allah ya tsari ya'ta da fasikanci kuma harta koma ga mahalicci bazata taba yiba insha Allah."
Mama tayi maganar ranta kuwa duk ya baci.


"Ainima naga misali nabada bance zatayi fasikanci ba, kuma ta mutane nike jiye maku,ko a Kaduna tunda naga marar kunyar yarinyar nan Zainab yabata leda nasan kayane ya kunso b da dukiya yace akai mata dayake ta kware munafunci hanani gani tayi amman nasan ke uwarta ai tabaki kici arzikin ko.?"


Jinjina kai Mama tayi ta kalli Zainab tace.
"Ke miye cikin leda.?"

"Mama nifa Ya yace kar ingayama kowa kuma amana na daukar mashi hannuna hannun ta nima ban bude ba.!"

Idanuna sun rine jin da gaske basa ranar Ya Taufiq akaina saidai narasa dalilin rashin jin dadina!kallan Anty nayi nace.

"Kayan bikine ciki,kinsan babuce kawai bai saka mani a ciki ba nida kawayena har saida mukaci muka bari."

"Koda naji ai nasan bazan bata kai zomo kasuwa da walaki wlh,shine ke kuma kika amshe dan san banza keda ba auren shi zakiyi ba har abada ina anfanin kwadayi.!"

Wani kallo na watso mata

"Anyy kidaina cewa har abada bazan auri Ya Taufiq ba dan ba'asan abinda gobe zai haifas ba sanin gaibubsai Allah kuma komai lokacine."

"Lokacin uban me kingane min marar kunya to kisa aranki bakin alqalami yariga da ya bushe tun ran gini tun ran zane banga alama ba saidai abi wani Sarkin."

Zanyi magana Mama ta dallama mani harara saidai ni tuni na fahimci kamar akwai wani abu a zuciyar Anty Hafsat.

Dole muka samata ido tagama tsiyar ta, da bakin cikin ta sannan suka babbaka sukayi gida.



****** Already Abba ya tafi Kuwait aiki hakama Ya Taufiq yana Malesia duk da ya kusa dawowa shi.

A gidan su kuwa zama,tsakanin Mum da Mami ba dadi sai mugun kissa sukema junan kamar makiya, basu zama inuwa ɗaya hatta yan aikin su,kowa yanajin haushin abokin aikin su.


Wasila tunda Abba ya tafi sai ta tare gidan bata da aiki sai mugun tuggu da sirkulle da zuga zigi aikin kenan danma suna iya sati basuga Mum ba domin tana hidimar gabanta ita da yaranta daman Fatash tagama school saura auta Aisha ke zuwa school suma sun fara Terminal Exam.

Haka rayuwa ta kasance ba dadi a gidan Major Sarki,har akai baikon Samir da Samira ɗiyar kanin ta akan wata biyu rak sai habaici akema Mum ana cewa.

"Saidai kiyi mussai Maryam kin hana Samir Amina gashi har ansaka mashi ranar ke ga naki ya'yan nakine saiki kwaɗasu kici.!"

Cewar Mami da take gayama Mum magana lokacin tana garden zaune ta harde kafa ɗaya bisa ɗaya tana duba Jarida kota kansu bata biba."

Wasila taci gaba dacewa.
"Wlh kuwa Anty ki gidodewa Allah anyi walkiya anga haske daga auren Samir kina iya kara shekara goma baki karaba sai autar ki,itako banda Tariq wata aurar dan mugun bakin jini.!"

Hahhahaha Mami tahau dariya aikuwa saima Samir ya shiga daga ciki taga dansa saidai,ki mutu kina bakin cikin zuriyar shi,shiyasa kika hana shi Amina toh yanzun yasamu wadda tafita komai jinin shi keko taki inkiyi zuciya kiba Taufiq mugani.!"

Ahaiye anayi munajin dadi,suka kashe.

Sai lokacin Mum ta zame glass din idonta ta kurbi lemu tasa tissue takara gogewa ta maida ta anshi jaridar hannun Fatima ta aje wadda ta kammala karantawa aikam kamar suyi bindinga suka hau ruwan banbamin bala'i har suka gaji dan dole suka koma side dinsu,kiran wayar Mum daya shigo ya yanke mata karatun ta daga.
"Hassan Ya kake ya yar tawa.?"
"Lfy lau Mum gata tace tanasan ta gaidaki."
Da haka suka gaida da surukar tata,taba su Fatash suka cigaba da wayar su,sun jima sannan sukayi sallama da juna,wannan kenan.


"""""""Bayan wata ɗaya zumudi da hayakin candy ya lafa akan mu,saidai tashen yan matanci dake dawainiya damu.
Islamiya Baba yasamu nida Husna da Zainab daman su suna zuwa nima saboda boarding yasa tawa ta tsaya, muna zuwa aka fara karatu mai Sira (Kulasa)
Haka yaimana kissar annabi da sahabbai ana gamawa akai mana Qur'an suratul Maryam sannan mukayi azkar dashi muke tashi da yamma muna fitowa muka tiso kannen mu zuwa gida akan hanya wasu yan mata suka dinga gwadani suna cewa.


"Kunganta can ba farar ba,kasancewar Asma'u tanada haske nikam choculate ce.


"Samata rana akayi,shine fa miji yace yafasa abashi kayan shi saboda batada kamun kai,dayake yan son banza ne shine suka rike kayan sa ranar har yanzun yana lalata da ita yana mata hidima ai basu da kirki,ansa hijab kamar ta Allah nan ku kwara kura da ita.!"


Wani abu ya dirar mani a kahon zuciya,har ban gani dan banda wahalar kuka nafara hawaye Husna ce tayi kansu ta kama mai maganar da fada tace.


"sai kingaya mani inda kikaga tana iskanci."
Aikam dambe ya kaure saida malan Hafiz yazo ya rabasu yace saiya dake su gobe,nikam nayi nisa sai kuka nike Ahmad ne ya tareni yana tambayata dalilin kukana,ko magana na gaza da haka ya kyaleni,Asma'u ta sanar mashi aikam idanun shi suka sauye ashe Baba yaji Komai yafara fada yana cewa.


"Amina Allah ya wadaran silar zuwan hutu Kaduna wannan Qddarar ina zan kaita wace irin musubace ya'ta ake jifa da zina!"

Mama dai kamar ruwa ya cinye ta dan kukan take marar sauti,da kyal Baba ya hakura amman ya dauki mataki fuskar shi ba alamun annuri

washe gari ma haka nagama shiri na tafi makaranta duk sukuku har aka tashi bansamu wani sharrin ba.

Dan danan damuwa tazo mani ta hanani sukuni maganar yaran ke mani yawo akai duk na susuce Mama ke mani fada indaina damuwa komai rubutaccen al'amarine da haka alqalami na ya kasance sai inbi ingodema Allah,har naji sanyi araina


Bayan kwana biyu Asma'u tazo tarada mani wata magana a kunne gaban Mama murmushi kawai tayi tabamu waje na hau murna ina tsalle dan dadi, jan hannuna tayi tace.
"Mama zamuje gidan mu aiki zata kama mani."
To cewar Mama.
Muna zuwa mukaita aikin girki muna zubawa a foodflask sai zumudi mukeyi har muka gama haɗa komai wanka tashiga tana fitowa na shiga na zauna ina tayata shiryawa hartasa kaya lace pink and black sun mata kyau matuka.
Nim gida naje nasa atamfa light blue da tough din pink.
Zama nayi gida saiga Sadiq wai Yayar su nakira.
Bin bayan shi nayi ina zuwa kuwa na iske har Abdallah ya iso daga kano sosai muka gaisa saijin dadi muke saurayin mu yazo mai son Husna sosai na saki jiki mukai fira sannan na koma dakin Mamar su,daman a daki Antyn su suke firar.

Sunjima kafin nakoma mukayi ban kwana gaisawa suka sakeyi dasu Mama yaima kannen ta alkhairi ya tafi.
Yana fita muka dauki ledar daya aje muka bude aiko saiga atamfa biyu less biyu sai shadda ɗaya da material biyu sai takalma taki biyu da jikkar su sai kayan make-up da turaruka harda dubu biyar a takarda,kai murna kai kace hajji aka sendamu.
Wata maki manciyar leda muka duba saiga wayar Android dal akwali buga tsalle tayi ba rungurmeni munajin dadin ranar bani nabar gidan suba sai gab da isha'i.



""""""Washe gari kuwa da yamma haka Asma'u tazo gida da tsohuwar wayarta takawo mani nace bazan ansaba hakama,Baba daman baiso in rike wayar saina samu admission sannan badan yaso ba ta tafi ta ajemani leda turare da hodane sai tarkacen kayan shafa wannan kam na karba,amman banda waya,nan muka hau maida yanda akai ina yaba kyawun saurayin ta saidai shi bakine amman kyakkyawane.


Ranar dai labarai da wanda akai inanan da wanda akai bannan ta bani har lokacin tafiyar ta yayi nai mata rakiya zuwa gida sannan nadawo haka rayuwa ta kasance.

Bayan wata ɗaya ranar ya kasance....

_Yauwa naman ta in gaya maku a can baya Amina ta zana Jamb before tayi Candy kuma cikin ikon Allah taci 330 gam tayi applying A.B.U da B.U.K best look._


*Garabasa! Garabasa!! Garabasa!!!💃💃💃💃💃💃*

*Ga dama tasamu yar uwata karki bari wannan garabasar ta wuce babu ke, na karanta littafin Daukar Fansar Budurcina,yar uwata idan kinsan baki soma karanta littafin fansar budurcina ba maza garzayo domin kada ayi babuke kawata,labari daya kunshi abubuwa iri iri na rayuwa,musamman matsalolin mata yanda rape ya zama ruwan dare,kwantata da kanki* *ace kece yarinyar nan yar shekara goma a duniya wani gardi yai maki fyaɗe dan kawai kudin baku da galihu kuna aikin aikatau agidan su keda mahaifiyar ki,dan mahaifiyar ki takai koken ta wajen mahaifiyar shi,tasa ɗan nata yakara yi maki fyaɗe a idon mahaifiyar ki da tasa😭,turkashi wace irin cakwakiya ce ke cikin wannan labari,wace kalar Daukar Fansace Aisha zatayi akan Ahmad duk*
*wannan kulalliyar tana cikin wannan daddaɗan labarin mai taken DAUKAR FANSAR BUDURCINA na Jameey Yar Mutan Kankia, mai dauke da dinbin*
*darasi,ilimantarwa,fadakarwa,nishadantarwa,harma da wa'azantar wa, garzayo domin kar'ayi babu ke,zakisame shi*
*cikin sauki da rahusa.*
*Mai bukatar karanta* *wannan book ya tuntubi wannan number👇*
*08160508316 domin karin bayani*
*Yar uwa idan kinsan ba saye zakiba karkima wannan number magana nagode*

_Hausawa nacewa sayen nagari maida kudi gida🥰_



Muje zuwa my real fans👇



_Yar Mutan Kankia ce❣️_




Share
Comment
and
Vote
❣️



*_ALQALAMI🖊️_*


*Na*


_Yar Mutan Kankia❣️_


_*TRUE LIFE STORY!*_


_THE STORY LIFE OF AMINA🥰_

*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*

*_DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI._*


*Bononza maza garzayo yar uwata*

_dama gareki/ka wanda suke bukatar jin yanda chakwakiyar DAUKAR FANSAR BUDURCINA zata kaya amman kash basu da halin biyan naira 500,inata ganin compling dinku akan kuna bukata 500 tayi maku yawa to ga dama ta samu daga yau 28/9/2021 ni Yar'mutan Kankia na rage maku 200 ma'na ku bada 300 dan jin yanda zata kaya amman akwae dateline fa wanann promo zai k'are ranar 3/10/2021 ta k'are sae ku cigaba da biyan yanda sauran suka biya wato 500 yi ma wannan number magana dan jin yanda zaki biya 08160508316 sae na jiku ba sae na gaya maku yanda labarin litafin yake ba tunda kun karanta free pages ,ki biya dan kiji yanda Aysha zata dauki fansar budurcinta a wajen Ahmad👌_


_Share fissabillilah👏_



S1/E41&42



*This page is fiction but not all*


Malesia******


Major Taufiq ne a cikin wani katan office inda ake hada wani decument kana gani kasan aikine sukeyi mai matukar mahimmancin gaske domin ba'a bari ko magana da baki ayi saidai sining da hannu ko ido,kowa yasan yanda Sojoji keyin yaran su,bashi yabar office din ba sai karfe shidda na yamma.
Tareda zugar Soji masu kula da lafiyar Taufiq suka nufi wani guest house wanda govt ta tanada domin yan kasa insunje aiki,kamar dai aikin Jakadanci ne yakeyi.

Yana isa gidan suka kame bakin kofa ya shiga har wani katan falo sannan yabi wani corridor zuwa bedroom.
Shigar shi keda wuya ya zame uniform(kaki) ya aje daga shi sai boxes da singlet ya shiga bathroom domin watsa ruwa.
Bai jimaba ya fita wist dinshi daure da towel yana tsane gashin kanshi irin na cikar Rumawa jinjin buzaye saidai kunnen shi makale yake da head phone yana waya.

"Yes Sir ur Orde is successful."
Sai kuma yace.
"No sir Captain Salim his on duty in Nigeria,,
Da haka kuma naga ya kame a tsaye alamun sallama yayi da ogan nashi yana aje wayar yafara fesa sure da sanyayyen turare,kaya kanana ya saka yana zama gefen gado.
As usual picture din Amina yake kallo yana smile a hankali saika nutsu zaka gane murmushi yakeyi.

A zahiri ya furta.
"Ke tawace Minal da izinin Allah bazan yi jinkirin aure a banza ba kece muradina kuma zabina,,
Da haka ya aje hoton bisa gado ya dauki wayar shi kirar Sumsung yana kiran Tariq yana dagawa suka hau magana bayan ya fito cikeda kamewa zuwa falo kai tsaye dining area yayi domin already dinner ta kammalu,daman mafi akasari Major Taufiq yafiyin diner afer magrib daga inda akace isha'i tayi bai karacin komai kwara black tea.

Yana zama Catring Soldier din mace aikin su kenan tayi saving dinshi,dai dai yana cewa.
"Okay naji bani Madam din mu gaisa."
Da alama sallama tayi yace.
"Wslm Mrs Tariq ya amarci.?"
Murmushi ya saki yace
"Lokacine kima kanin naki addu'a that's all."
Sake Murmushin yayi yana cewa bye bye.
Da haka ya aje phone din yafara having dinner a nutse saidai duk da haka wani Soji na bayan shi a kame
Haka rayuwa ta kasancewa Taufiq a Malesia aiki,yake fafa har wajen wani training suke zuwa ana ba Soldiers din wani gwaji na musamman ,har ya kasance gobe zai dawo Naija sannan bikin Samira next week ne wannan kenan

*Noted nace maku page din nan akwai fiction amman ba duka ba to gashi nan wajen da Taufiq ke Malesia ne ninaga yakamata insa wajen dalili kuwa inason mabiya susan irin son da Taufiq kema Minal bana wasa bane duk inda yake tana ranshi💖*


9ja C.R.C*******


Asma'u kina ganin Abdallah dagske so yake ya turo magabatan sa.?"


Hmmm Minal dagaske yake wlh ba wasa."
Amman karatunki fa Husna.
Na ida maganar a raunane ina kallan kawar tawa sai nikeji kamar ma,ance gobe za'a daura auren ta inajin zata tafi tabar ni.

"Nace insan inyi karatu sai cewa yayi Aaa ko nayi ba aiki zanba zai dinga bani salary baisan aikin gwamnati."
Okay naji saidai kinsan mi kawata badan aiki ake karatu ba anayi dan gobe ke macece kuma gidan wani zaki akwai risk bakisan dawa zaki zauna ba amman da ilimin ka kafi daraja a idon mutane kodan ya'yan da zaki haifa.!"
Dan shiru Husna tayi tana nazarin magana ta kafin tace.
"Gaskiar ki idan yakara zuwa zan tunkare shi da zancen fata Allah ya cika mana burikanmu baki daya."
Ameen.
Shiru ya mamaye wajen kowa yana sake sake a ranshi.

Tashi nayi na zubo mana ɗan wake da manja da yaji mukafara ci muna fira jefi jefi,jinayi an rungumoni sai murmushi Husna keyi tana kallan Rukayya dake jikina,
Ruky daman kuna gari baku da kirki.
Ta ida maganar tana kallan Zulaihat dake shirin zama.
Tunda naji abinda Asma'u tace, Murmushi nayi nace.

"Rabu dasu sai kace ba Caranci sukeba sunbi sun bace ko hutu akai baka ganin su saida akayi candy sannan gaskia kuna hutawa.


Dariya sosai Ruky tayi Ajiwa suka gama amman friends dinmune tun muna Primary School nida Husna,Zulaihat da Ruky haka muke saida kowa tashi tafi zuwa da dan uwan shi,dan suma cousins ne.

"Dan Allah Amina kibari ana maneji dai jindadi saiku amaren August.


Take yanayina ya sauya domin ban tunanin irin wannan zancen zai kuma hadani da wani ba,dan bansan inatuna antaba samani rana aduniya baki ɗayama.

Aikuwa Rukayya fada mata gaskia tunda ana mana boye boye toh munjiyota agari shine mukazo a fiddo kaya akasa gobe ku shirya muje mukaima mate kafin nan da next month musha biki."



ta ida maganar tana dariya dan har ga Allah su bada wata manufa suke maganar ba sunayi da gaskiar su.

"Taya zasu gayamaku sunata nukunuku sunyi mugun abu,anfasa bikin ai dole su boye ga kayan sa rana sun taushe an hana yaro banda aikin kankarar shi da suke faman yi kullin."


Idanuna sun kada jajir jin munanan maganganun da ake jifata dashi a gaban kawaye na,saidai Anty Badariya ce Cousin din Mama take maganar tana tau nar chewgam ko ajkin ta bataji tsoron Allah ba take wulakantani a gaban kawayena ,saidai saukin Mama bata nan nasan data shiga cikin damuwa sosai.


Kallona kawai su Rukayya keyi kamar nayi sata,daurewa nayi na maida kukana nace.
"Anty inayini."
Lafiya ina uwar taki taje kuma.?"
Bansani ba.
Na bata amsar azafafe aikoba komai tace ina Mamata bawai tace uwata ba,dagani da wulakanci tazo gidan namu kenan.

"Koda yake taya zakisan inda taje antafi neman sa'a a maido barewar data samu ta gudu kafin gari kowa yaji anfasa biki ,dole ane kam."



Zuwa lokacin nakawo wuya ko magana nagaza bayan Mama tana gidan su Asma'u amman ake mana wannan bakin sharrin.


"Kice mata nazo,ku kuma kudaina zumuɗi biki dai anfasa sai abi wani Sarkin wannan dai har abada."
Ta juya tatafi maganar ta na hada muhalli daya data Anty Hafsat duk da ba abin mamaki bane kasancewar aminaine.


Da ido Husna ke nuna mani kada inyi kuka inyi hakuri.
Kirkiro Murmushin karfin hali nayi bisa fuskata


"Yanzun ku Rukayya bakusan anfasa bikin nan ba? Angon yace ya hakura saita gama Degree dinta sannan saboda shima zai ida wani course ne."
Inaji ina gani Asma'u na gilla mani karya bayan inaji ajikina da wahala in rayu da Ya Taufiq.


"Kai alhmdullh munata murna yan Click dinmu zamu fara aure toh Allah yakaimu lafiya."
Cewar Zulaihat,ameen Rukayya ta amsa.

sukasa hannu muka dinga cin danwaken saidai banda cusawa ba abinda nike dan baki daya Apatite dina ya sauya test.
Muna cinyewa Rukayya takaro mana saidai inafara ci na wanke hannuna maganganun da aka gasa mani nai mani yawo a kwakwalwa.

Har su Rukayya suka tafi kamar jira nahau raira kuka Asma'u ke lallashina saida nayi mai isata nasamu sukuni a raina.

Bayan sati ɗaya""""""


*******Baba ne ya shirya yaje daurin auren Ya Samir Kaduna,sai Anty Murja a dangin Mum saidai Baba yaimata fada sosai yace.
Intasan zata kara wata rigimar karma tasoma zuwa saida ta rantse akan ko yatsa aka sa mata bazata cizaba shiyasa su biyu sukaje aka dauro aure ranar ya taho yabaro ta,ita kuma saida taga anwatse batareda anma Mum komai ba sannan tadawo gida saida ta tsaya ta gidan mu ta kwana.
Nanfa take gayama Baba yanda biki ya

Please Login or Register in order to submit comment