Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mana" Baki gani lokaci yana tafiya ne.

"Dago fuskanta da zaiyi kwalla yagani ya cuka mata ido" Da sauri yasa hannu ya shire mata hade da tambayar me yasameta?.

'"Cikin shagwaba tace gune yakemin zafi" Rungumeta yai hade da cewa ayya sorry tashi kiyi sallah idan kin idar sae ki kwanta kinji.

"Kai kawai ta daga masa" Dagota yai tamike tsaye da kar take daga kafa tana tafiya shiko uncle Haidayr sae faman cewa sorry yakeyi.

"A bakin kofa yace tatsaya tayi alwala tana tsuguna wa ya miko mata buta tai tsarki snn tai alwala"tana gamawa kamota yai tadawo daki da kansa yasa mata hijab tafara sallah.

"Ta idarwa takoma ta kwanta" kwashe sallar uncle Haidayr yai ya ninke hade da hijab dinta snn yaje daki mm dubata ta tashi tayi sallah.

"Koda yashiga bata tashi ba sae da ya tada ita snn ta tashi" bayan ta tashine yake tambayarta me za'aci?

"Mm tace baga tuwo nan ba" sae ka fadi mata tafito tasa a wuta.

"Uncle yace gaskiya mm yau banajin cin tuwo"Dariya mm tai masa snn tace to Aley mekake son ci a dafa maka?

"Aley yace mm ba akwai ragowar shinkafar nan ba?.

"Mm tace eh amma babu yawa wanda yarage.

"Uncle yace babu damuwa dama na rana nan kawai za'a dafa"idan yaso da dare sae aci ragowar tuwon da yakenan.

"Mm tace to" Aley yace medame za'a siyo?" Mm tace bari na duba naga abunda da babu.

"Dukawa tai karkashin gado ta jawo wata langa ta duduba abin da babu snn ta fadi masa" uncle Haidayr yace bari naje gun idi mai shago na siyo.

"Mm tace to.

"Har Haidayr yasa kafa zai fita sae yajuyo yace amma mm dan Allah da kanki zaki dafa sbd ran nan da Zahra ta dafa kasa ci nayi.

"Dariya mm tai hade da cewa girkin'ya'yar zamani ne ai"to ina take ta hura wuta?.

"Uncle yace tana daki wai kanta na mata ciwo.

"Mm tace to Allah ya sauwake" amm tasha magani ko?.

"Uncle yace eh tasha tanama bcc ne.

"Mm tace to Allah yakara sauki"bari na lekata na gani daga nan sae na hura wuta kafin kadawo.

"Aley yace to mm.

"Haidayr yana fita Mm tashiga duba Zahra"koda ta shiga ganinta tai jingine da bango ta bubude kafa kamar 'yar shayi' mm tace sannu innawuro ya jiki?" Shiru Zahra tai.

"Mm tace yanxu maigidanki yake sanar dani bakiji dadi ba" a take Zahra taji wani irin duk a tunani ta mm tasan abinda take aikine.

"Mm tace amma kan yafada ko?" A lokacin ne Zahra tace eh.

"Mm tace to Allah yakawo afuwa.

"Zahra tace amin.

"Mm tace bari naje na hura wuta kafin Aley yadawo" daga nan sae nayi sallah.

"Duk da yanayin xaman da Zahra tai besa mm takawo komai cikin xuciyarta ba sbd a tunaninta sun riga su wuce gun.

"Ko kafin Haidayr yadawo Mm tasamu ta hura wuta tai sallah"yana dawowa ya bata snn yakoma daki ya duba Zahra, yana gani I don't biyu sae yace bari naje na taya mm aiki.

"Yana fita yana fita kici yaje yana taya mm aiki sunayi suna hira har suka kare" yana dahuwa kula ya kawo yace a zuba masu shida Zahra,tana zuba masu daukar ragowar tai ta kai daki tuwo tacire taci sbd shikafa ba damunta yai ba.


"Uncle Haidayr yana shiga daki har kan gado ya hau da kulan abincin ya ije a gaban Zahra snn takoma ya dauko cokali hade da ruwa snn ya dawo ya zauna.

"Mike mata cokalin yai yace abissmillah Zahra" kai kawai Zahra ta kada alamar baza ciba.

"Haidayr yace ciki koda kadan ne Zahra.

"Zahra tace aa.

"Da taga haka be matsa mata ba yaci gaba daci yana koshi meda raguwar gefe ije.

"Koda yamma yai mm taje zatasa sanwa Aley yace batabar shi kawai sbd akwai raguwar abincin rana basu cinyeba.

"Mm tace to shikenan dama sbd kune zan dora" amma tunda kace abarshi Allah yahadamu gobe.

"Uncle yace amin.

"Da yamma bayan sallar isha uncle Haidayr yaje ya siyo masu gasashiyar mana dauri biyu yai masu dana mm"yana dawowa saeda yafara kaiwa mm nata, amsa da fara'arta hade da sa masa albarka.

"Snn sukayi sallama yakoma dakinsu da sallama yashiga lokacin Zahra na kwance tana jinshi amma bata amsa shiba" tana kwance tana kallon sa.

"Zama yai a bakin katifa yace Zahra xokici mana.

"Zahra tace bazan ciba.

"Haidayr yace sbd me?.

"Zahra tace babu komai.

"Uncle yace dan Allah kixo muci"kosae nabaki da kaina ne.

"Yana mgnr ne hade da daga mata gari.

"Zahra na gani haka kara daure fuska tai tai banxa dashi.

"Raba namar biyu yai yaci nashi" nata kuma ije mata yai gefe snn ya dauki buta yaje waje ya wanke hannu da baki yadawo daki.

"Yana shiga daki yakama kofa ya rufe gam snn yakami kayan jikinsa ya tube yarage dagashi sae wani karamar wando wanda dashi da babu duk daya ne.

Yana gama tubewa ya hau katifar" hannu yasa ya kwance mata zani snn yaja zip din riga sae cire mata"da sauri Zahra ta kankame rigarta ta rike.

"Uncle yayi yayi ina sbd Zahra tarike rigar da karfi" da taga yanatse sae ya cire mata rigan.

"Niman hanyar gudu takeyi da rarrafe take hadawa duk inda tabi sae Haidayr yabita da taga haka a guje tana sauka daga katifar ledar da ake siyan katifa dashi yasata yin santsi ita kanta batasan yadda akai ba jinta kawai taji tahadu da bango.

"Wani irin ihu tasa"shima kansa uncle Haidayr ya tsorata" a guje yabita, ihun da tasa ne yasa mm bude kofarta da sauri taxo taga meke faruwa.

"Uncle Haidayr yana gun Zahra'Zahra tafashe da kuka tana fadin dan Allah uncle Haidayr kabarni na huta wlh gun xafi yakemi dan Allah uncle.

" uncle Haidayr yace kno Zahra kitsaya kiji idan nace xan barki ki huta gun rufewa zaiyi" duk lokacin da na zo zakiji zafin dayafi haka.

"Mm na bakin kofar dakinsu tana jin hakan da sauri takoma dakinta ta barsu.

"Koda takoma duk abinda sukeyi a kunninta.

"Wani sabo kuka tasa tana fadin nashiga uku wlh mutuwa zanyi.

"Uncle yace aa Zahra bazaki mutuba" daurewa zaki.

"Zahra tace aa uncle.

"Haidayr yace kinsan idan nace xanyi abu saenaji ko.

"Zahra tace dan Allah uncle Haidayr wlh idan kasake mutuwa sanyi.

"Uncle Haidayr yace know Zahra" daga snn besake sauraranta ba daukar ta yai tsaf xuwa katifa hade da cire wandansa da nata Zahra jin yana shigarta ihu tasa tana fadin zanmutu akwai xafi.


"Shiko uncle Haidayr bema San tanayi ba.

"A wannan karo babu wanda ya rintsa daga ita harshi idan ya sauka baya minti goma saeya koma" Zahra tai kuka har tagaji.

"Haidayr bebar Zahra ta huta ba saeda asuba" duk idanu Zahra sun dirje fuska ya kunbura sbd kuka.

"Haidayr bebar Zahra ta hutaba sae asuba" jin kiran sallah ne yasashi sauka daga kanta yaje yai wanka yaxo yai yafara sallah.

"Saeda ya'idar snn yajuya zana tada Zahra" yace Zahra kitashi kiyi wanka da sallah.

"Zahra tai banxa dashi.

"Haidayr yasake mgn bata tanka shiba.

"Wayarsa ya dauko ya haska mata ido yagani ko bcc takeyi.

"Suna hada ido ta wani ganla masa uban harara hade da juya masa baya.

"Shima kan shi uncle Haidayr besan lokacin da dariya ta subtu masa ba" dariya ne yai sosae harda kyalkyatawa.

"Snn yamike ya hau katifan yana fadin Zahra nine kike harara?" Hannu daya dora mata a jiki ta buge hade da jan xani gado tarufe jikinta sbd jikinta babu komai.

"Babu irin juyin da uncle Haidayr beyi da Zahra akan ta tashi tayi wanka hade da sallah amma shiru"idan ta tanka kasa ya tanka.

"Haka yagaji ya kyaleta mikewa yai yaje dakin mm dubata ko ta tashi" koda yashiga ganinta yai tana nade tabarman sallah da sauri ya amsa ya nade snn yaduka ya gaida ta.

"Da fara'arta ta amsa hade da tambayar innawuro.

"Murmushi Haidayr yai hade da shafa kansa yace lpy klau.

"Mm tace madalla.

"Mikewa Aley yai yace bari naje daki mm.

"Mm tace nagode Allah yai maku albarka.

"Yace amin mugode.

"Daki ya koma yaje ya dauki daki yafita siyo kayan shayi" madara yasiyo da milo yadawo.

"Duk a lokacin ido Zahra biyu harda bude fuska tai amma tanajin yai sallama da sauri ta rufe ido.

"Murmushi yai kawai yana shiga cire riga yai ya hau katifa ya kwanta kusa da'ita hade da samata hannu a jiki.

"Da sauri taja jikinta takoma can bango ta rabe.

"Binta yai ya jawota jikinsa hade da cewa yau fushi akeyi dani ko?" To kiyi hakuri nima nasan nai laifi amma ayafemin plsπŸ‘πŸ˜‰.

"Wata uwar harara tasake galla mata.

"Dariya yasake yi hade da jawota yai mata kiss a gashi snn ya kyaleta gefe yakoma ya kwanta.

"Uncle Haidayr ya kyaleta ne sbd shima kanshi yasan ba karamin wuya yabata ba" sbd be taba tunani xai Iya haka ba amma daya tsinci kansa cikin irin wannan yanayin yakasa controlling kansa hakan yasa Zahra tashi wiya da Haidayr.

"Haidayr yana kwanciya bcc ya daukesa"itako Zahra I don't biyu tasoyin bcc amma azabar da takeji shiya hanata bccn.

"Shiko Haidayr bccnsa yai sosae"yana falkawa maryama na sallama, mikewa Haidayr yai hade da doguwar mika.

"Zahra na gani yadda yake mika tsaki tai masa" shiko daukar rigansa yai yasa snn yace tashigo.

"Maryama tashiga da sallama uncle Haidayr ya tareta da fara'arsa" itako Zahra kara daure fuska tai, suna hada ido da maryama Zahra ta harareta.

"Dariya uncle Haidayr yai snn yace au harda maryaman ma?" Toke maryama aminiyarki tana fushi dake.

"Ni bari nafita nabaku gun wannan tsakaniku ne.

"Murmushi kawai maryama tai.

"Fita uncle Haidayr yai yakoma dakin mm.

"Yana fita maryama tasamu bakin katifa ta zauna hade da tambayar lpy?.

"Zahra tace muguwa kawai ni kitashi kibani gu.

"Cikin xolaya maryama tace haba aminiyata bama haka dake.

"Me yafarune?.

"Daga nan Zahra ta shafawa maryama abinda uncle yai mata Zahra harda kukanta.

"Ita kantamaryama batasan lokacin da ta kwasa da dariya ba"hade da cewa kike fa.

"Marine Zahra ta kaimata amma dawasa.

"Maryama tace to tashi na gwara maki daki dubi yadda kikabar daki babu ko gwara haba Zahra.

"Himm kawai Zahra tace.

"Maryama tace to tashi.

"Zahra takasa tashi sae hawaye.

"Maryama tace lpy Zahra.

"Zahra ta fashe da kuka.

"Da maryama taga haka tuni ta gano matsala" kamo mata hannu tai ta taimaka mata ta sauko.

"Kuka sosae Zahra keyi sbd gun yariga yai tsami gashi ta kasa tafiya.

"Da maryama taga haka fita tai taje dakin mm har kasa ta duka suka gaisa bayan sungama gaisawa ne takira uncle Haidayr.

"Uncle yana fita maryama ta tambayesa ruwan xafi.

"Uncle yace eh yana kici.

"Komawa dakin Zahra tai ta dauko babban butansu hade da bukiti yaje kici ta dibi ruwan xafi taxuba a buta da bokiti amma bata sirka na buta sosae ba snn takai bayi.

"Tana ijewa ta koma daki" tana shiga dauko xani tai tabawa Zahra ta daura snn tacire zani gadon data rufe jikinta dashi" sae maryama tace taje tai wanka kuma akwai ruwa a buta tayi tsarki dashi koda taji xafi ta daure.

"Zahra tace to" haka ta lallaba dakar takai bayin, tana shiga ta tube ruwan butan ta dauka tafara tsarki dashi.

"Zubawan da xatayi wani irin xafi taji amma haka ta daure tai tsarkin.

"Tana gamawa tai wankan tsarki snn tafito" ita kanta taji dadi sosae kuma zafin yaragu.

"Ko kafin ta fito daga wanka maryama ta gwara mata dakin tas" tafi shiga daki tasa kaya snn ta kwanta.

"Maryama kiran uncle Haidayr tai yana xuwa tace xata tafi dama akan hanya take tace bari ta shigo ta dubata.

"Uncle yace to mugode.

"Maryama tace yauwa uncle dan Allah kasiye mata magani rage gajiya da amfikilos shima yana taimakawa.

"Uncle yace in Allah ya yarda mugode.

"Maryama tace babu komai uncle.

"Uncle yace sae muxo godiya har gida.

"Murmushi kawai tai tafita.

"Shima fita yai yaje ya siyo mata magani yaxo yabata hade da tea yace tashi.

"Tun daga lokacin uncle Haidayr yake lallaba Zahra kowani dare saeya siyo mata nama gasasshe da kwai" kuma besake niman yakoma ba kyaleta yai har sae warke.

"Ita sakin jiki tai suke wasa sosae idan ma mmce ke take masu birki.

"Bayan kwana biyu da yamma Haidayr yace Zahra taxo suje gidan su maryama"suna fita suka sallami mm hade da cewa ba dadewa xasuyi ba.

"Koda suka isa a bakin kofar gida yatsaya ita kuma ta shiga ciki yace kada ta dade.

"Maryama na gani Zahra a guje taxo ta rungumota tana murna dukawa har kasa Zahra tai ta gaida iyayen maryama.

"Snn suka xauna hira a cikin hiran ne Zahra tace uncle Haidayr yace kada na dade yana kofar gida yana jirana.

"Iyayen maryama najin hakan sukace ta tashi sukafi gida sun gode ma da wanga.

"Mikewa sukai maryama tarakata kofar gida uncle Haidayr yace takoma ciki haka sun gode da rakiyar.

"Uncle Haidayr rungume matarsa yai sukaci gaba da tafiya.

"Itako maryama sae faman binsu da kallon takeyi har suka shige snn itama takoma cikin gida.

"Su Zahra suna tafi suna rungume da junabsu hade da wasanni a hanya.

"Kamar daga sama uncle Haidayr yaji an fisge Zahra daga jikinsa.

"Juyowa da xaiyi garzali ya gani yana kokarin rungumeta.

"Itako Zahra sae faman kokarin kwance kanta takeyi hade da kiran uncle.
[7/17, 10:43] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’


GARKUWATA
(RELIANCE)


FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.πŸ’



πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž


DIDECATED TO SIS MARDIYA KA'OJE.


17



"Cikin zafin rai Haidayr yasa hannu da karfinsa ya fisgo Zahra"hade da cewa kai wani irin dabba ne?" Banxa d'iska yahili.

"Kai bakasan darajar aure bane?.

"Garzali yace babu ruwana da wani aure"ni dae matata nasani.

"Uncle Haidayr yace idan banda dabba jahili d'akuya ina mace ta xama matarka ba tare da an daura aure ba?"

"Duk mgnr da sukeyi Haidayr na rungume da matarsa.

"Itama rikesa tai da karfi.

"Garzali yace anace ka sakanmin matata" ko na kashe ka" yana karisa mgnr ne hade da sa hannu yana kokarin jawo Zahra.

"Igije sa anace yai hade da cewa duk da kalura da abinda ya shaga tsakanimu amma besa ka hakura ba?.

"Garzali yace babu ruwana da abinda ya shaga tsakanimu nidae Zahra nakeso" kuma wlh idan har tana fita sae na dauke ta.

"Mana fukai algugume sae naci uban limamin da ya daura auren ma.

"Gani xai batawa Haidayr lokacin ga dare na kara yi jan matarsa yai akan su tafi gida.

"Da sauri garzali ya rikewa Zahra hannu yana kokarin janta.

"A fusace anace yakai wa garzali nushi nan d'anbe ya tashi duk jikinsu yai dumu dumu da kasa" garzali yai d'anbe har yagaji yanxu niman hanyar gudu yakeyi shiko uncle Haidayr ga naci duk yadda garzali yaxo gudu Haidayr yaki sakeshi.

"Itako Zahra babu abinda takeyi sae kuka"Da taga Haidayr beda niyar barin d'anbe kamo hannu tai tana ja tana kuka.

"Garzali na gani haka kafa yasa ya tokare Zahra da baya tare xata fadi tasa ihu hade da kiran Haidayr"da sauri ya saki garzali ya kamo matarsa.

"Garzali na gani haka a guje ya ruga yabar gun.

"Zahra najin mijinta ya rikewa rungumesa tai tana kuka"Shima rungumeta yai hade da rike mata hannu yace suje gida.

"Duk jikinsa ya goge sbd d'anbe"shima garzali haka.

"Itako mm tana nan tana jiran taga dawowar su snn ta kwanta" Suna sallama kai tsaye daki Haidayr ya shige, Zahra ce ta tsaya suka dan yi hira da mm snn sukai sallama mm taje ta kwanta.

"Itama Zahra daki ta shiga"ko kafin ta shiga Haidayr yariga ya tube, Zahra tace shiga ta kwashe kaya zata fita dashi kenan Haidayr yace aa ta'ije a daki.

"Shima mikewa yai ya rufe kofar suka kwanta" tun daga lokacin Zahra ta dae na jin tsoron Haidayr duk yadda yaso haka yake sarrafata, itama yanxu tayi expect idan tai masa wani abu har mmki yakeyi.

"Da haka suka raya wannan dare" da asuba lokacin bcc ya tauke Haidayr Zahra ta tashi ta hura wuta tasa ruwan wanka yanayin xafi Zahra taje da botiki hade da buta ta dibawa Haidayr nasa ta kai masa bayi snn taje ta tadashi yaje yai wanka.

"Yana mikewa yaje yai wanka hade da alwala snn yafito" bayan ya fitone ita kuma taje tai nata wanka" tana fito wa uncle Haidayr yawuce masallaci sallah.

"Bayan fitansa ne Zahra taje ta tada mm ta tashi tai sallah" itama komawa daki tai tai nata sallah.

"Tana idarwa Haidayr yana dawowa daga masallaci" ba tare da ta tashi ba ta gaida shi.

"Da fara'arsa ya amsa snn tamike taje gaida mm" Da sallamar ta tashiga har kasa ta duka kamar yadda ta saba suka gaisa sae da suka dan yi hira kadan snn Zahra ta koma daki.

"Gani Haidayr tai kwance rike da calbi a hannu yana laxumi"Fita tai taje ta kami aikinta sae da ta hada kayan wanke2 snn tai shara ta kwashe bayan ta gama tai wanke wanke taje ta kifa, tana kifawa ne mm tafito daga daki gani murhu da wuta ta tambayi Zahra waye ya hura wuta?.

"Zahra tace nice mm.

"Nan mm ta hauta da fadi" tana fadin wai ke wace irin yarinya ce mara jin mgn sau nawa zan fadi maki kidae na hura wuta tun da sassafe.

"Baki gani icce kadan yarage idan ya kare aina zamu samo busassu haka kinsan tsawon lokacin dana dauka ina tarasu ne?"sae zuwanki jiya jiya kice zakiga bayan su.

"To wlh bazan yarda ba"daga yau nasa doka idan zaki hura wuta a gidan nan saeda ixinina nazo na cire maki da kaina.

"Tafiya tai ta kwashi bakin wutan ta xuba masu ruwa ta kashe" taci gaba da fadar ta da fullaci.

"Mikewa Zahra tai idanunta duk sun ciko da kwalla" tana shiga daki suna xubowa, da sauri Haidayr ya jawota ya rungume hade da share mata kwallan.

"Dama tunda mm tafara fada ya tashi daga bcc" zama yai da'ita a bakin gado hade da tambayarta?

"Zahra tana fadi tana kuka tace amma shekaran jiya da ban hura wuta akan lokaci ba har nan tabiyoni tana fada yau kuma dana hura akan lokaci shima sae da tai fada.

"Nidar gaskiya bansan yadda Mm takeso nayi ba.

"Kara fashewa da wani kukan tai.

"Kara rungumeta yana bata hakuri akan halin mm hade da cewa idan da sabo yakamata ace kinsaba da halin mm amma dan Allah kiyi hakuri" in Allah ya yarda xansan abin yi.

"Tun daga lokacin Zahra bata sake hura wutan ba sae ta tambayi mm" idan taga dama tace ta hura, Ranar da akwai'yar tsiyar kuma ta hana.

"Shiyasa idan har Haidayr yabiya bukatar sa haka take zama da najasa har sae rana yayi tasa ruwan a rana idan rana ya dumama ruwan sae tai wanka tai sallah.

"Mafi yawan cin lokuta hada subhi da azahar takeyi" da Haidayr yaga haka shiyasa ya rage saduwa da'ita da dare wani lokacin sae yadawo daga makaranta snn yakeyi.

"Ranar da kuma yake matse haka yakeyi"ita kuma ta xauna da najasar haka.

"Abinci ma hakane ba kullin bane take bari ayi girki a dokarta idan akwai ragowar tuwo bata bari ayi sabo sae tace sae an cinre.

"Da Haidayr yaga haka yana samu salary dae dae ranar akwai kasuwa ya siye mata karamar risho hade da madaedaeciyar holoko biyawa yai shagon da yake siyayya yabada ijiya da dare yaje ya dauko kayansa yakai daki" da kansa yasa lagwani da kalanzir can lungu ya'ije inda ba lailane kagani ba yace tarinka sa ruwan xafi idan xatai amfani dashi.

"Zahra tai murna sosae hade da yimasa godiya.

"Haka ma wani wata daya zagayo Haidayr yasake samu albashi ya siyewa Zahra zannuwa guda biyu snn yabiya ya bada dinki" tela na gamawa shima da dare yaje ya amsa" besan yau mm batayi bcc ba fitowa tai tsakar gida ta xauna rike da toci a hannu.

"Aley yana sallama mm ta amsa" wani irin Haidayr yaji kamar yakoma da baya yaje ya boye kayan, Amma babu yadda xaiyi sbd yariga yasa kai, yace mm har yanxu baki bcc bane?.

"Mm tace wlh Aley na kwanta amma bcc bezoba shiyasa na fito nasha iska" me aka samo mana ne?.

"Haidayr yace ba komai wasu kayana ne....

"Haidayr be karisa ba hannu ledar ta yage kayan suka xubo kasa" jikin Haidayr yai sanyi sosae, kwashe kayan yai yashige daki besake fitowa ba sbd kunya.


"Itako Zahra tana nan tana sharan bccnta batasan abinda ake ciki ba.

"Zama a bakin katifa yai yai shiru yana tunani abin"Shima ba sbd komai ne yasa ya siyewa Zahra kayaba gani yai batada wasu kaya da yawa, kwata kwata kayanta bewuce kala biyar ba.

"Duk kayan da take sawa na fitar bikinta ne" shi kansa ya dinka mata kala biyu matam bb Habu ta dinka mata kala daya dangin mmnta suma suka dinka mata kala biyu" kuma dama kwanta kwanta turmi biyar ne Haidayr yasa mata a lefe.

"Shiyasa yanxu daya samu albashi ya dinka mata wanga.

"Haka dae ya xauna yanata sake sake juyowar Zahra ne kafarta ya bugeshi yasa shi dawowa daga tunani da yakeyi.

"Mikewa yai ya xuba kayan cikin akwati snn ya tube ya kwanta.

"Itama mm tunani kala kala takeyi hade da tambayar kanta yaushe Aley ya lalace haka da har zaiyi abu yana boye mata amma koma menene sae ta bincika taga abinda yake boyewa.

"Da safe bayan uncle Haidayr ya dawo daga masallaci bayan sun gaisa da Zahra da kansa ya bude akwati ya dauko kayan ya bata.

"Tsalle Zahra tai masa a jiki tana murna" shima kansa dariya ta bashi" bayan sun gama abinda zasune yaje dakin mm gaida ta.

"Bayan sun gama gaisuwar ne Haidayr yaciro kudi daga aljihunshi yaraba kudin gida uku" daya yafara dauka ya bata, mm tace aina kasamu kudi haka Aley?.

"Haidayr yace jiyane muka samu salary wanga kisiye kayan miya da babu" yasake dauko dayan yace ga wanga nakine nabaki bansani ba ko kinada bukatar wani abu.

"Amsa mm tai da murnarta tana godiya hade da sa masa albarka.

"Dayan kuma yace wanga canjin da yarage ne xansa aljihu" mm tace babu damuwa banle yanxu da akwai iyali" bayan su taba hira ne Haidayr yace bari naje na shirya kada na makara.

"Mm tace Allah yatai maka yabada sa'a.

"Haidar yace amin nagode.

"Yana komawa daki yace Zahra ta kaimasa ruwa bayi yai wanka". Kuma kafin yafito ta hada masa tea.

"Zahra tace to.

"Mikewa tai taje ta dauki bokiti ta dibi ruwa ta kai masa bayi snn taxo ta sanar dashi, tubewa yai yashiga wanka kafin yafito ta riga ta hada masa tea.

"Koda yafito a tsantsaye ne ya shirya snn yashi tea din sukayi sallama yafita" yana fita itama tubewa tai ta juye ruwan xafin hade da kashe risho ta sirka taje wanka.

"Tana shiga da sauri mm tashigo dakin"tana shiga risho tafara gani mmki ya kamata sosae tana cewa yanxu nine Aley zaiwa haka har risho ya siyewa matarsa.

"Ashe dama Zahra tafini a gun sa bansani ba?" Amma babu komai zanyi magani su.

"Bude akwatin tai taga kayan da yake boye mata hade da su madarar leda da milo wanda yake siyewa Zahra tarinka hade tea tana sha" Duk gaba daya mm ta kwashe da kayan da risho takai dakinta ta xauna xaman jiran taji ko xasuyi mgn.

"Zahra tana shiga daki taga akwatinta a bude da sauri ta karisa gun taje tana duba kayan da Haidayr ya kawo mata taga babu kuma babu kayan tea din da yasiye mata" Zama tai a bakin katifa tai shiru tana tunani waye ne ya shigo mata daki?"Karab idonta yakai gun risho shima taga babu sae holokon da aka ije mata a gefe.

"A lokacin ne tasa kuka ji takeyi kamar ta tashi taje ta sanarwa mm amma kuma ai ita kanta mmn batasan Haidayr ya siye mata wannan kayan ba.

"Haka ta zauna taci gaba da kukan ta har haidar yadawo daga aiki" Da fara'arsa yashigo kofar daki ya tsaya yai sallama shiru yaji ba'a amsa ba.

"Har sau uku yanayi amma yaji shiru babu wanda ya amsa shi"hakan yasa yai tunani ko bcc ne takeyi.

"Itama mm tana nata dakin tana jinsa amma bata amsa shi ba" sbd tasan idon matarsa biyu ba bcc takeyi ba.

"Jin shirun ne yasashi shiga dakin" Koda yashiga ganinta yai xauna"Duk idanunta sun gurje sunyi jaxir sbd kuka.

"Da sauri ya karisa gunta hade da cewa Zahra lpy?" Me yafaru?.

"Zahra na kuka tace bayan fitanka ne na juye ruwa na shiga wanka shine kafin na fito aka shigo dakin aka kwashe kayan da kasiyemin harda risho aka dauke.

"Murmushi kawai Haidayr yayi sbd yasan babu wanda xai masa haka sae mm" jawo Zahra yai ya rungumeta yana lailashinta, Bayan tayi shiru ne yamike xuwa dakin mm idan gane wa idansa gaskiyar abinda yake zargi.

"Da sallama yashiga ya samu gu ya zauna snn suka gaisa tai masa sannu da dawowa daga aiki.

"Yana yauwa" suna cikin hirane idon sa yakai kan risho"beyi mmki ba kuma be nuna mata yagani ba, banle damuwa.

"Bayan sun gama hirane yatashi ya koma daki"Da yashiga yake sanarwa Zahra mm ne ta shigo ta dauki risho din.

"Da mmki Zahra tace mm kace?.

"Haidayr yace eh"Amma ko da wasa bance kin mata mgn ba idan nasamu kudi xan siye maki wani.

"Jikin Zahra a sanyaye tace to.
"Washe gari da safe bayan mm tai wanka daya daga cikin kayan da Haidayr ya siyewa Zahra mm ta dauka tasa.

"Gani rigar ba xai shigeta T.shirt

Please Login or Register in order to submit comment