Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

innawuro ni bakimin komai ba nicema nai maki laifi.

"Da sauri Zahra tace laifin mai kuma mm?" Mm tace hakane mana ba kan ne ma yasaki barin gidan ba sbd ita takura maki ko?".

"Shiru Zahra tai takasa mgn.

"Mm taci gaba da cewa wlh innawuro ba inayi miki haka dan wata mabufane na ba sbd kawai kisaba ne mafi yawanci maza basuson ragwaye mata.

"Idan kince yawan fada da nakeyi ne haka Allah yayini innawuro.

"Kuka Zahra tasa tana fadin dan Allah mm kiyi hakuri.

"Mm tace kuxanbawa hakuri tunda har kuka iya daukemin kawunku yasani a gaba yaimin fadi sbd nadameku.

"Fashewa da kuka Zahra tai tana fadin wlh mm babu ruwana.

"Shiru mm tai tana kallon Zahra yadda take kuka murmushi tai snn tace ya'isa haka tashi kije daki.

"Zahra tace aa mm saekin yafe mana tuku.

"Mm tace ni dama ba fushi nai ba amma tunda kince haka na yafe maku Allah ya yafe mana.

"Zahra tace amin nagode mm.

"Mikewa tai takoma daki" tana fita mm ta hau uncle Haidayr da fada inda take shiga banan take fita ba.

"Shiru uncle Haidayr yai yana sauraranta.

"Saeda mm tai masa tas snn tace tashi kaje komai ya wuce amma kakiyayi gaba.


"Uncle ya mike hade da cewa nagode mm saeda safe.

"Yana fita ta rufe dakinta.

"Yana shiga daki yaga Zahra zaune tana share hawaye xuwa yai ya zauna inda take zaune jawota yai ya rungumeta snn yace dan Allah Zahra kiyi hakuri nasan ba laifinki bane nine na jawo miki amma dan Allah kiyafemin kinji.

"Kuma nima da nasan abin zaixama hakan da banyi hakan ba amma in Allah ya yarda koda hakan yasake faruwa nasan yadda zan bulo wa al'amarin.

"Zahra tace babu komai uncle nima kayi hakuri ka yafemin.

"Akan tafiyar danayi batare da ixinika ba kuma in Allah ya yarda bazan karaba.

"Haidayr yace babu komai Zahra ni dama tashin hankali na daya ne bansan inda kika shiga ba kuma tsorona daya ne kada garzali yaxo ya daukemin ke.

"Murmushi Zahra tai snn tace "uhm" uncle kenan.

"Uncle yace Allah kuwa dan bakisan yadda nake sonki bane shiyasa.

"Da sauri Zahra tasa hannu ta rufe fuskanta tana dariya.

"Dagota Haidayr yai ya dorata akan cinyarsa hade da sa hannu ta cikin rigarta yana wasa da nonuwarta.

"Da sauri Zahra ta bude fuska tana fadin uncle bari nama.

"Dariya yai snn yace fadimi me kikeso nayi miki?" Shiru tai kamar mai tunani.

"Uncle yace ina sauraranki.

"Tace "uhm" "uhm".

"Uhm"me?".

"Tace makaranta nakeso na koma.

"Dariya yai hade da cewa shikenan?".

"Tace Eh shikenan.

"Yace to angama ranar monday zaki fara xuwa.

"Tsalle tai masa ajiki hade da cewa da gaske?".

"Gani kada tai masa illa sbd yadda take masa tsalle ajiki kamota yai xuwa cikin katifar shima ya biyeta.

"Asuba ta gari.
[7/17, 10:45] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’



GARKUWATA
(RELIANCE)



FASAHA ONLINE WRITES F.O.W πŸ’.



πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž



DIDECATED TO MARDIYA KA'OJE.



22



"Da asuba uncle yatashi ya dauki buta yaje yai wanka hade da alwala snn yadawo daki"Duk a lokacin Zahra na bcc shima beyi tunani ya tashe taba sbd yasan bata wanka da ruwan sanyi shiyasa ya kyaleta kawai tayi bcc ta.

"Ko kafin ya'idar mm tariga ta tashi kici taje ta hura wuta snn tai alwala takoma daki tai sallah.

"Uncle Haidayr yana idar da sallah yaleka can ya hango mm tariga ta hura wuta kuma da alama ba yanxu bane kilan ruwan yariga yai xafi' ji yakeyi kamar yaje ya dibawa Zahra tai wanka da sallah amma yana tsoron abinda zaibiyo baya haka ya hakura.

Sae da yagama askar din sa da yakeyi duk safiya snn yaje gaida mm" da sallama yashiga ya duka cikin girmamawa ya gaida ta snn yakoma bakin gado ya zauna ita kuma tana zaune kan danduma hannunta rike da calbi.

"Mm tace ya kwanan maidakinka?" Aley yace lpy klau.

"Mm tace banji motsinta ba" uncle yace eh bata tashiba.

*mm tace amma tayi sallah ko?" Yace aa..

"Da sauri mm tace maza jeka tadata duk abinda zakayi arayuwa banda wasa da sallah" kaima da kake shugaba a gareta amma kabarta haka kwance babu sallah.

"Mikewa yai zai fita snn tace akwai ruwan zafi awuta idan kuna bukata.

"Komawa yai dakin ya tadata bayan ta tashine yace akwai ruwan zafi a wuta" shiru tai ta tsaya tana kallonsa.

"Dayake yariga yasan tana tsoron kada mm tai mgn ne yasa yace mm ce tasa mana ruwan.

"Snn Zahra tace to.

"Abin soso ta dauka da buta zata fita sae yace kada ki dade sbd inaso muyi mgn.

"Tace to.

"Bayan tayi wanka taxo tai sallah tana idarwa tajuyo tana gaida shi yace jeki ki gaida mm tuku.

"Tace to mikewa tai tanufi dakin mm da sallama ta shiga har kasa ta duka ta gaida ta" mm ta amsa da fara'arta snn takoma dakin.

"Hardar na zaune bakin katifa dagashi sae gajeran wando ita gun tasamu kusa dashi ta zauna.

"Haidayr yace koma kasa ki zauna" Zahra tace eyeee! Yace Eh!.

"Kasa ta koma ta zauna snn yace Zahra.

"Tace na"am.

"Yace dan Allah inaso ki fadimi gaskiya kada ki boyemi kinjiko?".

"Tace to.

"Snn yace lokacin da garzali ya daukeki zuwa daji wani abu ya shiga tsakanikune?"...

"Da sauri Zahra tace eyee!.

"Yace"Eh".

"Shiru tai bata tanka masa ba.

"Yace ina sauraronki fa.

"A lokacin ne tace sbd Allah wani irin mgn kakeyi haka...

"Karisa mgnr tai hade da mikewa zatabar gun.

"Daure fuska yai hade da daka mata tsawa yana fadin ina wasa dakene?" Ko raini ne yafara shiga tsakanina dake" ina miki mgn kika mike nine nace kitashi kowa?".

"Komawa tai ta zauna bata sake mgn ba" yace dake nakeyi.

"Tace aa.

"Bangane aa ba.

"Cikin kuka tace amma kana gani abinda ya faru ai ta'ina ne zaisamu wata haryar da zaimin wani abu"kuma aini ba yarinya karama bane da zai zauna ya ketamin haddi.

"Uncle yace himm Zahra kenan.

"Taci gaba da cewa duk da halin da nake ciki a lokacin amma ai hankalina be gusheba ina lura da abinda duk yakeyi ko daukarta da yai dan dae yaringa dayafi karfinane babu yadda zanyi.

"Tana mgnr ne tana hawaye"

"Jin haka yasa Haidayr cewa alhamdllh a zuciyarsa" gani hawaye da takeyi yasashi yace haba Zahra daga mgn sae kuka to ya'isa haka jawota yai jikinsa yana cewa wlh Zahra tsoron daya natake sbd nasan halin garzali ba tun yanxu ba shiyasa kikaji na tambayeki amma kiyi hakuri.


"Bayan tayi shiru ne ta daena kuka Haidayr yace aina kika ije uniform dinki?" Zahra tace yana gidan su maryama.

"Yace kyauta kika bata ko ijiya?" Tace aa ijiya nabata.

"Yace to anjima zanje na amso sae ki wanke idan yabushe na goge maki ko.

"Tace eh".

"Yace to shikenan tashi ki dauko kofi mukarya.

"Tace to.

"Tun daga lokacin mm bata cika kulasu ba kuma koda sanwane za'asa da kanta takeyi sae dae idan Zahra ta ganta taxo ta amsa" yanxu tasamu saukin aiki sosae ba kamar da ba.

"Ranar monday tare suka tafi makarantar ita da uncle Haidayr har office din principal suka je bayan sun gaida da uncle Haidayr ne principal yace Zahra ya gida ya amarci?".

"Murmushi tai hade da sunkuyar da kanta kasa snn tace good morning Sr.

"Principal da fara'arsa ya amsa hade da cewa amarya amarya kenan" gani irin kallon da yake mata yasa uncle Haidayr daure fuska snn yace dama nazone naji yadda za'ayi.

"Principal yace dame fa?" Uncle Haidayr yace sbd tayi kwana biyu batazo ba shiyasa.

"Principal yace kai haba babu komai taje taci gaba da attending class kawai.

"Uncle Haidayr yace thank you Sr.

"Principal yace kno problems.

"Amsar book yai yai Sin snn suka fita yana gaba tana baya har suka shiga class dama lokacin period din sa ne kusa da maryama ta xauna dama tare suke zama.

"Ko kallon inda Zahra take beyiba har yai lesson dinsa ya kare wanda yakeda niyar tambayarsa ya tambaya da basu bashi amsa da kyau bane yasashi basu assiment lokacin sa na kaiwa yafita.

"Aka tashi hanata wucewa yai yace saedae tajirasu sutafi tare.

"Tun daga lokacin uncle Haidayr ya daukar wa kansa bayaso Zahra tai ciki sae tagama karatu shiyasa tun daga lokacin idan har zaiyi releases baya yarda yai a jikinta sae dae yacire ya zubar akasa batare da Zahra ta lura da haka ba.


"Yau da gobe tafi wasan yaro tun daga lokacin da uncle Haidayr yafara released akasa takesa masa ido tanaso tayi mgn amma tanaji wani irin" da dare bayan sun gama cin abinci sunxo kwanciya gani uncle Haidayr ya dauko tissue ya'ije a gefe yasa Zahra tace uncle!.

"Yace na'am.

"Hannu tasa ta rufe fuskanta snn tace me kakeyi da wanga?" Murmushi yai snn yace meyasa kike tambayata?".

"Shiru tai takasa mgn.

"Yace kibani amsa mana Zahra" saeda tarufe fuskanta da dankwalin ta snn tace to ai gani nayi duk lokacin da zamu kwanta kake amfani dashi.

"Sae yace eh amfanisa ne baya tasomi sae a lokacin, ko da wani tambayar kuma?" Tace to ai da ba haka kakeyi ba..

"Da sauri yace nake me?" Shiru Zahra tayi ta kasa karisawa.

"Hannu yasa ya jawota jikinsa snn yace menene da ba haka nakeyi ba?" Boye fuskanta tai ajikinsa tace dariya.

"Dagota yai yace tashi kiji wata mgn zama tai tana kallonsa sae yace nasan abinda kike nufi kinsan abinda yasa yanxu bana xubawa acikine?".

"Zahra tace aa".

"Yace sbd banaso kiyi ciki yanxu nafiso sae kin kare karatu snn idan har kika samu ciki yanxu nasan karatunki kuma shikenan sbd xaki wahala da yawa da ciki ga kuma maganar karatu amma idan kika gama duk abinda za'ayi sae ayi shiyasa kike gani idan har xanyi released nake xubawa a cikin tissue din nasan shikenan abinda kike sonji kenan ko.

"Dariya kawai tai hade da juya fuskanta sbd yadda yake kashe mata ido.

"Zahra ta meda hankali sosae a karatu dayake dama me kokari ce hakan ma yasa uncle Haidayr yace saedae tayi science duk da ba wani kayan practice suke dashi a kauyan ba amma haka ya tilassamata babu yadda xatai dole tabi umarnisa tayi kuma alhamdllh sbd tana fahimta saedae wanda baza'a rasa ba.

"Yanxu matsalarta kadan ne sbd koda assiment aka bata uncle baya tayata idan ma har zai tayata to saedae yai yabata examples yace tayi da kalar nata fahimtar kuma koda assiment din tasace wanda yabayar a class idan kuma tai ba daedae ba yadda xaisa ma kowa zero haka ita zai sa mata.

"Mafi yawancin lokuta idan Haidayr ya taya Zahra assiment to kuka tasa masa ko kuma yanada tasa bukatar ita kuma tace bazata kwanta ba sae takare assiment dinta idan amatse yake saeya amsa yai mata, ranar da beyi niyaba kuma kwance book din yakeyi ya'ije gefe.

Itama da yake me lurane duk ranar da taga bayajin wasa bata shige mata sbd sani hali, shiyasa hatta mm takeso Zahra sbd ta'iya zama da Haidayr duk da fadar da yake dashi gashi idan yafara bayajin bari amma cikin ikon Allah tun aurensa da innawuro komai yai sanyi saedae abinda baza'a rasa ba.

"Wani weekend da yaxo daedae lokacin uncle Haidayr yanada kudi yaje dakin mm ya sanar da'ita cewa yanaso xaije birni cikin garin gwambe gun wani abokinsa mai suna Habib" Habib abokin Haidayr ne suna hadune lokacin da suke campus daga nan har inda aka turasu service suna tare kuma sun shaku sosae da Habib a lokacin Haidayr ne ke jansu sallah wato liman bayan sun idar kuma duk mai niyar karin karatun lakur'ani mai girma haka yasa suka shaku sosae.

Mm tace to idan kaje yaushe xaka dawo?" Uncle yace gobe in Allah ya yarda.

"Daki ya koma ya sallami Zahra itama tai masa Allah ya tsare ya dawo dashi lpy.

"Yace amin" kwalliya yai sosae wani shadda yasa wanda bataji jikiba kuma tafi sauran kayansa kyau dasu yaje.

"Saeda ya'isa cikin garin gwambe snn yakira Habib ya sanar dashi ya'iso" Habib yace gaskiya yanxu dae ina gun aiki amma bari na tura a daukomin kai.


"Uncle Haidayr yace to.

"A take yakira coprer Musa yace yaje ya dauko masa abokinsa.

"Coprer Musa yace OK Sr snn yatafi" haka sukai tayi da waya da waya har suka haka basu sha wahala ba sbd dama haidar yasan cikin garin gwambe sosae.

"Bayan sun gaisa ne Musa yace oga ne yace nazo na dauke ka" Haidayr yace ok.

Napep suka shiga ya kaisu office din Habib Haidayr ne yabiya kudin" suna shiga office din a guje Habib yatashi ya rungume Haidayr yana murnar ganisa.

"Coprer Musa shiga dariya yakeyi sbd gani yadda ogansa ke murna yasan bakonsa ba karamin mahimmanci ne yake dashi a gun sa ba.

"A take Habib yasa akayowa Haidayr order abinci hade da lemoka kala2 Haidayr yace ruwama ya'isa.

"Ruwa kawai aka kawo masa da lemo Haidayr yanasha suna hira Haidayr yace mutumi yaushe kazama police ne?" Mari ya kai masa da wasa yace kai mutumi har yanxu kananan da halinka zakasha labari amma sae muje gida.

"Nan dae sukai ta hira har lokacin tashi yai mota daya suka shiga Habib ne ke tuki gidansa yakaje a parlour suka sauka Habib ya kwadaea Sumayya kira" da sauri tafito Habib yace yau Allah yayi ga haidar anache da nake baki labarinsa shiga a gidan mu.

"Dayake wayayyace nan ta amshesa da fara'arta sunata zilayarsa ita da Habib Haidayr sae faman dariya yakeyi mikewa tai taje ta hada masu abinci a dinning suna ci suna hira har suka gama snn sukaje masallaci sallah.

"Da dare kuwa dakin da aka saukesa nan suka xauna suna hira Haidayr yace Habib ashe kai aure" kai da kake cewa babu agander aure rayuwarka, dariya Habib yai snn yace wlh su hajy ne da wanga aikin ina zaune daga sama naga mata yar' kanwar mmnta ce.

"Haidayr yace Allah sarki ina yaran?" Habib yace aa tuku amma akwai karami ciki, Haidayr yace Allah yaraba lpy.

"Habib yace amin" habib yace kaifa?" Haidayr yace nima haka " duka ya kaimasa hade da cewa ashe dae kaima kashiga gari to yaya mgnr aiki?".

"Haidayr yace wlh har yanxu shiru" Habib yace to ai kaine naga kamar bakason barin kauyenan naku ne.

"Haidayr yace ba haka bane nasha fadi maka bazan iya tafiya nabar mahaifiyata ba" duk inda kaga naje kafata kafarta banle yanxu ga mata kuma.

"Habib yace yarafa?" Haidayr yace wasu yara kuma banma shirya zuwansu ba.

"Harara Habib ya kaimasa hade da cewa kadae san abinda kake ciki wlh kada kaiwa yar' mutani wayo dayawa. Yanxu abinda za'ayi kadawo credentials dinka muga abinda Allah zaiyi.

"Hira sukayi sosae snn suka kwanta da safe bayan sun karya Haidayr yace xaikoma gida sbd yacewa mm yau ne zai koma" Habib yace wlh banso kakoma yau ba so nayi kai mana kwana biyu amma abinda yasa zanbarka kakoma sbd mm da kuma zahra ne kawai.

"Duk sukasa dariya.

"Sumayya takoma daki taje ta dauko tirmin zani biyu tabashi yakaiwa Zahra.

"Murna sosae Haidayr yai hade da godiya snn sukai sallama.

"Kafin Habib ya kaisa tasha saeda suka biya karuwa yai masa siyayya sosae babban buhun shinkafa man gyada manyan gwangwani kayan shayi da shadda guda biyu masu kyau da tsada snn ya dauki 20 thousand yabashi suka rabu akan saeya kawo credentials dinsa.

"Haidayr yai godiya sosae snn motarsu yatashi shikuma yanufi gun aiki.
[7/17, 10:45] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’




GARKUWATA
(RELIANCE)



FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.πŸ’


πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž

ALHAMDULILLAH

GODIYA YA TABBATA GA ALLAH SUBBUHANAHU WATA'ALA MAI KOWA MAI KOMAI MAI TSARA AL'AMURANSA A YADDA YASO.

HAKIKA KA CANCANCI A GODE KAMA A DUK LOKACIN DA BAWA YA TSINCIN KANSA WALAU FARIN CIKO KO BAKIN CIKI.

ALLAH MUGODE MAKA DA KAIMA KYAUTAR" KYAUNE WANDA KUDI KO MULKI BASU ISA SU BAKABA FACE UBANGIJIN KA.

ALLAH MU GODE MAKA ALLAH KA RAYA MANA SHI KA ALBARKACI RAYUWAR SA KASA MAIYIWA MUSULCI HIDIMANE KASA MAI TAUSAYIN IYAYENSA NE.
FAHIM ( AHMAD ZAHRADEED YAHYA MABURYA)

ALLAH YABAWA UWARSA LAFIYA.

AMEEN YA ALLAH.


DIDECATED TO SIS MARDIYA KA'OJE.



23



"Ba'a dade ba motar ya cika uncle Haidayr yai mmkin Habib sosae duk da dae ba'abin mmki bane idan yai la'akari da gidan daya fito kodama baya aiki zai'iya kyautar dayafi haka banle yanxu da yake aiki.

"Ana sallar azahar Zahra ta gyara ko'ina ta share gida hadda dakin mm ta share mata ta gyara nasu ba'a mgn hadda turaren wuta na tsinke sae da tasa dama duk ranar kasuwa uncle Haidayr yana siyo kwali idan beda kudi kuma sae yasiyo na hamsin.

"Bayan ta gama gyara daki tashiga wanka tasoyin sabon abinci amma mm tahana sbd akwai ragowar tuwon jiya da ba'a cinye ba hakan yasa Zahra ta hakura.

"Bayan ta fito wanka ta ratsa kwalliyarta cikin riga da zani tana cikin sa rigane ta jiyo sallamar su iro d'an makwabtarsu hade da wasu kuma mmce ta leka da sauri ganinsu ririke da buhun shinkafa da jarkan mai yasata cewa daga ina?"".

"Bata karisa mgn ba Haidayr yai sallama hannu ririke da kaya mm tace mutum birni barka da xuwa" Haidayr yace yauwa mm ya gida?"

"Zahra ta jinsu lekowa tai ta labule suna hada ido duk sun biyun suka sakarwa juna murmushi Zahra na tsaye ta cikin daki ta dauka shigowa zaiyi sae taga ya shige dakin mm.

"Yana shiga har kasa ya duka suka gaisa mm tace yakabarosu?" Haidayr yace lpy klau Mm Haidayr ya dauko duk abinda Habib ya bashi ya nuna mata.

"Mm tai murna sosae snn ya dauko ten thousand ya nuna mata yace Habib ne ya bashi" mm tai murna hade da sa albarka.

"Shiru shiru Zahra bataga uncle ya shigo ba a take ta kule haushi ya kamata" shiko Haidayr xama yai sosae suna hira da mm yaita bata labarin Habib a nan ne haidar yace mm ta zabi wanda yai mata daga cikin kayan dasu Habib ya bashi.

"Atanfa mm ta dauka hade da sa masa albarka' Haidayr ya dauki dubi biyar ya bawa mm yace tarike yabata kyau" shikuma zai rike ragowar.

" mm tace babu damuwa" Zahra na daki tanajin duk abinda sukeyi bakin katifa ta xauna tasa kuka.

'"Shiko Haidayr yana can suna hira da mm" yaso tashi yaje gun Zahra amma gani yadda mm ke jansa da hira yasa ya kasa tashi.

"Sae da tai ra'ayi d'an kanta snn tace tashi kaje gun maidakinka gashi ni na manta ko ruwa ban baka ba"mikewa Haidayr yai hade da cewa barshi idan naje can na sha.

" mm tace to.

"Daukar ledar kayan yai yafita" da sallama ya shiga dakin hannu Zahra tasa tana share hawaye hade da cewa sannu da zuwa.

"Murmushi uncle Haidayr yai sbd yariga yasan matsalar bakin katifa ya zauna kusa da'ita hannu yasa ya jawota jikinsa yace haba my Zahra menene abin kuka kuma?".

"Kwanciya tai a jirkinsa taba tanka masa ba" hannu yasa yana share mata hawayen daka gangarowa akan fuskanta duk kwalliyar da tai ya baci sbd hawaye uncl yace kin gani ko gashi garin kuka duk kin bata kwalliyar da kikai min to dago fuskan na gyara maki kuma banaso na sake gani hawaye akan kyankyawar fuskarga kinji" waya dago fuskan na gyara maki haka kawai anyimin kwalliya dan na gani wasu hawaye suxo su batamin fuskan matata.

"Duk yana mgnr ne yana gyara mata fuska" yana gamawa ya dago fuskanta snn yai mata kiss hade da daga mata gira.

"Murmushi tai masa sae yace to baki gaisheni da dawowa ba" ko duk sbd ana fushi da nine.

"Hannu tasa ta rufe fuska tana murmushi tace sannu da dawowa ya hanya?" Shima murmushi ya yace hanya alhamdllh ya gida da kuma fushi dani.

"Kyalkyalewa tai da dariya snn tace to ba kaine ba mutum yana ta jiranka kaje dakin mm ka zauna" uncle Haidayr yace to bagashi yanxu na xoba.

"Mikewa tai ta dauko masa ruwa tabashi saeda yasha snn tace akwai tuwo a kawo?" Uncle Haidayr yace na yau ne ko na jiya?" Tace na jiya ne naso yimaka sabo amma mm ta hanani wai sae wanga ya kare snn.

"Murmushi yai hade da cewa mm kenan barshi kawai nima bana jin yunwa dauko ledar zani yai ya bata yace inji sumayy matar abokinsa Habib.

"Murna sosae Zahra tai da godiya snn ya nuna mata nasa kuma ya dauki one thousand yabata kyauta.

"Godiya tai amma bata amshi kudin ba acewarta wai ya'ije mata idan zatayi amfani dashi xata amsa.

"Bayan sallar la'asar fita yai yaje yai cefane sosae harda su nama da tomato mm ce tadafa shinkafa Zahra kuma tai miya sunayi suna hira uncle na tayasu aiki har suka kare.

"Gani shinkafar yasa uncle cewa a daina yin tuwo kallin arinkayi ana hadawa mm taso hanawa wai sbd kada ya kare uncle yace babu komai koda yakare zai siyo wani.

"Bayan kwana biyu Zahra tacewa uncle Haidayr tanaso taje gun yar'uwan mmnta a ruga" uncle yace tabari ba yanxu ba sbd ankusa exam tabari bayan exam sae taje ta kwana masu biyu Zahra tace aa idan zaibarta taje yanxu basae ta kwana ba yini ma kawai ya'isa.

"Haidar yce to tabari ranar kasuwa xaimata tsaraba da xata kai masu.

"Zahra tai murna sosae" washe garin kasuwa suna karyawa sukai wanka suka shirya uncle Haidayr yana rike da ledar tsarabar suka sallami mm tai masu Allah ya kiyaye hanya.

"Tafiya suke suna hira zahra ne ke nuna masa hanya wajan tsallaka rafine sukasha drama sbd Zahra bata tsallaka rafi a acewarta sae dae suxaga.

"Haidayr yace babu wani zagawar da zaiyi hakan ma ya gaji banle sun xaga" kafa yasa cikin ruwa yace idan kinada niya kixo muje"Zahra tace aa sae dae takoma gida tabar tafiyar.

"Daure fuska yai ya jawo hannunta hade da daka mata tsawa" kuka Zahra tasa tana ihu dole yasa ya sakan mata hannu dawowa yai da baya ya gyara wangonsa snn yace taxo ta hau bayansa snn ya tsallaka.

"Duk da goyatan da yai saeda Zahra ta kankameshi hade da rufe ido.

"Yana tsallakewa yace sauka matsoraciya kawai" Zahra na sauka ta kwashe da dariya suna hada ido uncle yace kiyi dariya da kyau ai zamu dawo.

"Shiru tai bata sake dariyar ba" sukaci gaba da tafiya suna isa sukaga gun wayam babu kowa" rarraba ido Zahra keyi.

"Uncle yace nan ne kuwa Zahra?" Zahra tace nan ne uncle" uncle yace to ya naga babu kowa a gun fashewa da kuka Zahra tai tana fadin wlh nan ne ga dakin innata nan.

'Uncle yace to ya'isa haka kedae kuka baya maki wiya abu kadan sae kisa kuka kilan sun shiga cikin garine" duk da haka bata daena kukan ba.

"Can gefen uncle ya hango wata bunka kuma da alama akwai mutum aciki uncle yace xomuje mu tambayi wa'yarcan mutami Haidayr yana gaba tana biye dashi abaya suna isa Haidayr yai sallama.

"Wani mutum ne ya fito daga cikin bunkan gani sumasa kama da irin yaransu yasashi yi masu fillaci.

"Haidayr ya gaishesa cikin girmamawa amma da hausa.

"Shima ya amsa snn uncle yace dan Allah tambaya mukeyi.

"Duk da haka mutumi bedae na fillinci ba yace Allah yasa na sani.

"Haidayr yace dan Allah masu gidan can muke nima.

"Mutumi yace ai sun bashi basu dade da tashiba muma kwananan zamu tashi sbd dabbobinmu basu samu abinci anan shiya.

"Ihu Zahra tasa tasake fashewa da kuka.

"Uncle yace dan Allah kasan inda suka koma?".

"Mutumi yace can yamma sukai Allah kadan ne yasan inda zasu tsaya.

"Zahra najin haka ta fadi a kasa tana fadin nashiga uku na lalace shikenan bani da kowa a duniya inna kedae kika ragemi gashi yanxu kintafi kin barni yaya xanyi d rayuwata.

"uncle yace zahra menene kikeyi haka sbd Allah kamar ba musulma ba kiyi hakuri mana" Zahra bata tamka masa ba taci gaba da kukanta.

"Ije ledar dake hannunsa yai yakama bakin hijab dinta yana share mata hawaye saeda yagama sharewa tas snn ya riko mata hannu ya dagata hade da daukar ledan yace xomuje.

"Kin tafiya Zahra tai Haidayr yace Zahra.

"Daga ido tai tana kallonsa Haidayr yace ni ALIYU HAIDAYR nayi maki alkawarin in Allah ya yarda saena xamo maki GARKUWA a rayuwarki da yadda Allah bazan bari kiyi kuka arayuwa ba in har ina raye Ina alkawarin saena zame zaki tamkar uwa da uban dan haka ki daena kuka kinjiko.

"Kai kawai ta daga masa.

"Haidayr yace dan haka share hawaye kixo muje.

"Rike mata hannu yai suka fara tafiya" mutumi da suka tambaya tsayawa yai yana kallonsu.

"Haka sukaci gaba da tafiya aliyu yanata bata hakuri har ta daena kuka suna kaiwa bakin rafi haka yasake goyata suka tsallake ruwan snn ya sauketa sukaci gaba da tafiya da haka suka isa gida.

"Mm ta taresu da ruwa da abinci gani yadda fuskan Zahra yai yasa mm tambayar ko lpy?" Haidayr ya sanar da'ita abinda ke faruwa.

"Itama hakuri tai ta bawa xahra" Zahra na hawaye tace nagode mm.

"Bayan sun samu hutun makaranta Haidayr ya dauki credentials dinsa yakaiwa Habib a gwambe' itama Zahra suna shirin zana waec ne yanxu karatu sukeyi sosae shima uncle Haidayr beyi mata wasa wajan lesson koda bcc tai saeyata da'ita sunyi lesson snn suka kwanciya.

"Wani lokacin kuma idan maryama taxo bayan la'asar hadasu yakeyi yai masu tare koda yai masu behanashi da dare yasake yiwa Zahra. Hakan yasa yanxu becika

Please Login or Register in order to submit comment