Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

damu taba acewarsa yafiso ta meda hankali a karatu amma duk ranar da suka xani paper dinsu ta kashe walima zata shirya masa.

"Zahra tace uncle walimar me kuma?".

Uncle yace naran wata sabuwar. amarci xamu bude.

"Dariya tai hade da cewa uncle kenan.

"May 27 su Zahra suka fara zana waec tun daga lokacin mm ta daina sakeba Zahra aikin gida duk ranar da suke da paper ko abinci Zahra batayi mm cewa take taje tayi karatu.

"Shiyasa karatu bebawa Zahra wahala ba da kuma taimakon uncle Haidayr duk ranar da suke da paper uncle Haidayr jin yake kamar yaje ya zana mata yakeji.

"Cikin hukucin ubangiji Zahra tagama waec dinta batare da wata wahala ba" da dare kuwa uncle Haidayr yasiyo mata gasanshiyar nama da lemon kwali.

*"Zahra na kwance uncle Haidayr yai sallama Zahra dake kwance ta amsa hade da mikewa ta amshi ledar daya shigo dashi tace uncle Haidayr sannu da dawowa.

"Dariya yai snn yace lallan yau na yarda kin xama graduate dole kicewa Haidayr.

"Dariya tai snn tace sorry uncle.

"Jawota yai jikinsa yace babu komai dan kincemi Haidayr kinjiko" hannu yasa a aljihunsa ya ciro wata sakar maikyau ya mike mata yana cewa congrt, da sauri Zahra tace uncle menene wanga?".

"Uncle yace sarkace na siye maki murnar kare makarantar ki.

"Tsalle tai ta rungumesa tana murna kamota yai suka xauna namar da yasiyo ya bude ledar yana bata a baki" itama dauka tai tana bashi abaki da haka har suka cinye snn yace suje su wanke hannu.

"Suna wankewa suka dawo daki uncle ya rufe kofa yana gama rufewa juyowa yai ya rungumeta ta baya yana shafeta hade da xaro mata kayan jikinta" itama juyowa tai yana cire masa botur din rigarsa da haka duk suka tube runguma sukai wa juna uncle Haidayr wani irin kiss sukewa juna hakan yasa kafafuwarsu yakasa rikesu basusan lokacin da suka fada kan katifa ba.

""Daukarta yai ya dora akan sa duk da yariga yasa bnn dinsa a nata amma hakan be'ishesa matsete yai da karfi a jikinsa Haidayr besan lokacin daya juyata ya haye kanta ba.

"Duk da juriya iri na Zahra amma saeda uncle ya kureta Zahra tayi kokarin turesa amma takasa haka takama kiran sunansa idan tace uncle nagaji saedae yace kayi hakuri na kusan sauka da haka yai tayi amma be sauka ba saeda yaji ta fasa masa da kuka snn ya sauka.

"Yana sauka jawota yai jikinsa ya rungume suka kwanta.

"Da safe lokacin suna karyawa Zahra ta kasa zama da kyau" uncle yace ya dae Zahra?" Hararansa tai snn tace ba kaine ba.

"Dariya yai hade da cewa kamata ma yai kimi kyau sbd Allah ya baki miji jarumi.

"Itama kanta dariya tai masa.

"Bayan kwana biyu saega Habib a garin su Haidayr wani mutum ne nuna masa gida Allah yasa lokacin Haidayr yana gida sallamar wani yarone yasashi fita daga daki duba mai sallama yaro yace wani ne yake sallama dakai a waje.

"Tare suka fita da yaro Haidayr yana hango Habib a guje yaje ya rungumesa yana murna shima Habib din rungumesa yai duk suna murnar gani juna.

"Haidayr ya jawoshi xuwa cikin gida dakin mm yakaisa yace mm ga Habib abokina din nan da nake baki labarinsa.

"Murna mm tai sosae snn suka gaisa hade da hira uncle Haidayr yace tashi muje dakin matata mikewa yai suka koma dakinsa mikewa Zahra tai. hade da yimata snn da xuwa.

"Habib yace yauwa snn Zahra cikin girmamawa Zahra ta gaidashi snn tafita ta kawo masa ruwa gefe ta samu ta zauna da turaici Habib yake cewa Haidayr kaidae kacika wayo ji yar'yarinyar daka aura.

"Dariya shima cikin harshen turanci yace Zahra kinji wai kece yarinya.

"Murmushi tai hade da sunkuyar dakai itama da turanci tace babu ruwana mgnrku ne.
[7/17, 10:45] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’



GARKUWATA
(RELIANCE)



FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.πŸ’.




πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž



DIDECATED TO SIS MARDIYA KA'OJE.




24




"Habib yace nagode maki Zahra.

"Haidayr yace kae kake gani yarinya a guna ta wuci haka.


"Nushi Habib ya kae masa.

"Duk sukasa dariya.

"Zahra najin haka mikewa tai tabar gun.

"Itako mm atake ta kamo zakarun kaji guda biyu tasa aka yanka ko kafin a yanka tariga tasa ruwan xafi hakan yasa bata bata lokaci ba wajan gyarawa.

"Zahra ta kama mata suka gyara tsaf snn tabar wa Zahra gasawa ita kuma fita tai taje nemo masu fura da nono tasiye mai yawa.


"Ko kafin tadawo kajin duk sun gasu" mm na dawowa ta bude langanta ta dauko lafiyyayan yajinta tasa a gefe ta hada da fura tace Zahra takai wa Habib.

"Zahra ta dauka cikin natsuwa hade da sallama tashiga daki dukawa tai har kasa ta'ije har ta mike zata fita Haidayr yace ke Zahra.

"Da sauri ta juyo hade da cewa na'am uncle.

"Haidayr yace dauka kije dashi adama snn kikawo.

"Zahra tace to.

"Dukawa tai ta dauka snn tafita.

"Tana fita Habib yace kae" Haidayr ya juyo, Habib yace yah naji haka?" Haidayr yace mefe?".

"Habib yace uncle naji tace.

"Haidayr yace eh haka take kirana" me kake son ji.


"Habib yace sirrin" sbd gani nayi Zahra yarinya ce amma tasan darajar miji harda sakaya masa suna, ka duba Sumayya matata koda da rana daya bata taba tunani sakayamin suna ba amma dubi fa dan Allah yadda karamar yarinya take tararrayar miji harda sakaya masa suna.


"Dariya Haidayr yai hade da cewa kae dan Allah malam dalili dayasa kaga Zahra take sakayamin suna sbd daliba tace shiyasa take cemin uncle.

"Habib yace dan dalibar kace sae me?" Bakasan duk tsoron da shakkanka da takeji kuna hada gun kwana shikenan ba.

"Dariya Haidayr yai hade da cewa kae dan Allah.

"Sallamar Zahra ce ta katsesu Haidayr ne ya tareta ya amsa ita kuma tafita dakin mm taje ta kwanta.

"A gaban habib ya'ije hade da tray din kazar duk yazuba a gaban habib snn yace bissmill.

"Saukowa sukai kasa suka fara ci" suna cikin cine Habib yace Haidayr dama mgnr da mukai da kaene ya kawoni".

"Haidayr yace wace mgn kenan?".

Habib yace mgnr aiki mana".

"Haidayr yace ok.

"Habib yace anfara daukar sabbin ma'aikata kuma nariga naiwa oga na mgnr ka shine yace nakawo takardunka ni kuma bani dashi a hannu kaji dalilin zuwa na.

"Haidayr yace wato da bazakaxo garinmu kaga asalina ba kenan ko.

"Dariya habib yai hade da cewa ba haka bane.

"Snn Haidayr yace to nagode sosae habib Allah yabar kauna da zumunci" Habib yace amin.

"Haidayr yace sae dae nabaka original kaje dasu in kaje can kayi photocopy sbd ba'ayi anan.

"Habib yace babu damuwa dama ranar monday mukayi dashi xankai masa kaga before monday nayi photocopy din" in kazo sae kadawo da original din.

"Haidayr yace babu komai nagode sosae.

"Mikewa Haidayr yai ya bude akwati Zahra ya fito dasu yabawa Habib" Habib be tafiba sae bayan la'asar snn ya sallami Mm da Zahra suka fita.

"Mm tai masa fatan sauka lfy hade da cewa ya gaida iyayensa.

"Suna fita bakin mota suka tsaya suna mgn sae ga maryama tasha kwalliyarta tana karisowa da sallama.

"Haidayr ya amsa hade da cewa maryama manyan gari.

"Cikin girmamawa tace uncle ina yini" Haidayr yace lfy klau maryama.


*"maryama tace uncle baki akayine?" Haidayr yace eh Habib a minina yaxo...

"Kafin ya karisa maryama tace amma daga ganisa d'an birni ne" duk subiyu dariya sukasa snn ne Habib yace shi d'an birni daban ne da d'an kauye?".

"Maryama tace kwarai kuwa" Habib yace to inaso ki fadimin abinda d'an birni yake dashi wanda d'an kauye be dashi.

"Murmushi maryama tai snn tace kaga na farko duk d'an birni ansanshi da wayo na biyu dadin baki....


"Kafin ta karisa Habib yace kinga shikenan kema sae nai maki wayo na tafi dake birni na sae daki.


"Cikin wasa maryama tace wane kae a gaban uncle nawa ne xaka saeda ni?" Haidayr yace kwarai kuwa maryama duk sukasa dariya.

"Maryama tace uncle bari nashige na kyale wanga abokin naka yatafi kada yai dare gashi baka kusa banle ka cecesa.

"Maryama ta karisa mgnr ne da shigewa cikin gidan su Zahra.

"Habib kiranta ya kama yi yana ke yar'mata ke jimana.

"Itako maryama ko ta juya.

"Haidayr dariya yai harda tsanle.

"Habib yace kae ina kasamo wayayyar yarinya haka?" Ashe akwai irin wanga yaran a kauye haka to wlh ina ciki.

"Haidayr yace kae dan Allah malam kawar Zahra ce fa.

"Habib yace eh wlh da gaske nake idan har xata aureni.

"Kamo masa hannu Haidayr yai ya turashi cikin mota hade da cewa ita kuma Sumayya ka kaeta ina".

"Habib yace da gaske serious.

"Harara Haidayr ya kaemasa da haka dae har yatafi hade da cewa xaije wani sati. shikuma ya koma ciki gida.


"Yana shiga yasami mm da maryama suna hira maryama na wanke wanke" ita kuma Zahra tana ciki daki tana gyrawa.

"Zama yai sukaci gaba da hira dukkansu su uku a nan ne yake fadiwa maryama sako Habib.

"Maryama tace tab dijam mm kinji abinda uncle yake fadi ina ni ina auren din birni haka kawai yaxo ya cuceni gashi bani da kowa acan" ni dae nafiso na xauna kusa da iyayena.

"Mm tace kinada gaskiya maryama.

"Duk abinda sukeyi Zahra na daki tana jinsu.

"Da yamma bayan uncle yadawo daga masallaci dakin mm yashiga lokacin ta'idar da sallah mm tace lfy Aley?".

"Uncle Haidayr ya zaiyanawa mm duk yadda sukai da habib game da mgnr aiki.

"Murna sosae mm tai hade da fatan Allah yasa adace.

"Haidayr yaci amin.

"Mikewa yai ya koma dakinsa koda ya shiga Zahra ta riga tai bcc" sbd yanxu nata idar da sallar isha'i take kwanciya xama yai bakin katifa snn yasa hannu ya tadata da kar ta tashi sbd taji dadin bcc yana tashi uncle yace Zahra.

"Tace na'am.

"Yace tashi ki bani abinci.

"To kawai tace snn ta mike ta dauko masa abinci hade da ruwan sha dana wanke hannu duk ta'ije a gabansa har ta koma zata kwanta Haidayr yace tashi mgn xamuyi.

"Batare da ta musa ba tace to.

"Zama tai kusa dashi tana kallonsa" uncle yace Zahra kinsan abinda ya kawo Habib nan garin ne?".


"Tace aa.

"Yace dama lokacin da naje gunsa a birni mukayi mgn akan nakawo takarduna zai samanmu aikin police da yaga banxo ba shine ya biyoni yanxu haka ya tafi da takardu mu rabu akan wani sati xanje naji abinda ake ciki.

"Zahra tace police fa kace uncle?".

"Uncle yace menene kodae bakiso nayi ne?".

"Tace aa Allah ya taimaka yasa adace.

"Uncle yace har naji dadi Zahra ta" amin amin.

"Zahra tace shikenan mgnr naje na kwanta?".

"Shiru yai yana kallonta snn yace Zahra wai meke saki yanwa bcc ne?"

" Zahra tace babu komai uncle.

"Haidayr yace aa Zahra kodae akwai ijiyata ne.

"Murmushi tai snn tace uncle kenan kamance kamar last week na kare period dina.

"Haidayr yace eh kuma hakane kice na dauki sa'a dae kenan.

"Murmushi kawai tai masa snn taje ta kwanta.

"Wata asabar uncle ya shirya xuwa birni yana gama shiri yaje ya sallami mm Zahra tai masa rakiya har bakin kofa snn tafita yana xuwa tasha yai sa'a mutum daya ake nima dan haka ya shige.

"Wanga karo gida ya nufa direct cikin sa'a ya sameshi shima habib din ya taresa da murna" bayan sun ci abinci ne Habib yace gara ma da Allah yasa kazo inda baka zo yau ba dole gobe nabika sbd ana bukatar ganinka ranar monday.

"Haidayr yace Allah yasa dae alkairi ne.

"Habib yace Allah ya yarda kasamu aiki yanxu wasu yar' tambayiyine oga zai maka sae kuma sikirini daga nan sae mgnr xuwa training.

"Tsanle uncle yai hade da rungume habib yana murna.

"Habib yace babu damuwa amma kasan xakakai har monday ko talata sbd amsar appointement letter.

"Haidayr yace babu damuwa.

"Habib yace ina yar'mata na take?" Ina fatan ka isarmin da sakona a guta?".

"Mari Haidayr ya kai masa hade da cewa nidae babu ruwana idan Sumayya ta jika.

"Habib najin haka kwadawa Sumayya kira yai" tana xuwa yace kinji Haidayr dan nace ina budurwata take shine yake cewa babu ruwansa idan kika ji.

"Harara Sumayya taiwa habib hade da cewa kae dae Allah ya shiryeka snn tabar gun.

"Haka sukai ta hiransu har lokacin kwanciya yai Habib ya koma daki" ranar monday bayan sun karya tare suka fita da Haidayr sae da Habib yakai Haidayr gun ogansa duk wata tambayar da zaiwa Haidayr yai masa kuma Haidayr din yabashi amsa babu ko kuskure sae dae wanda ba za'a rasa ba.

"Hannu ogan ya mikewa Haidayr hade da yimasa congrt snn yabashi appointment letter shima Haidayr murna yai sosae hade da godiya snn ogan yace yanxu sae mgnr xuwa training.

"Cikin girmamawa Haidayr yace yaushe za'aje training din?".

"Sae ogan yace maybe end of this month amma duk abinda ake ciki yaxama kana ready sbd kowani lokaci zasu iya kiranku.

"Haidayr yace ok Sr" snn sukai sallama har kudi ya dauka yabawa Haidayr amma Haidayr yaki amsa yana fita office din Habib ya shiga ya sanar dashi duk yadda sukai da oga YUSUF.

"Shima Habib murna yai sosae hade da yimasa fatan alkairi snn sukai sallama babu yadda Habib beyi da Haidayr ba akan yabari gobe yakoma gida sbd yanxu yamma yai.

"Haidayr yace aa Habib bazan iya kara kwana anan batare da Zahra ba yanxu haka tanacan tana kewata.

"Duk dariya sukasa snn sukai sallama haidar yafita kai tsaye tasha yaje" duk da ba nisa ne tsakanisu ba amma Haidayr be'iba sae bayan magrib.

"Da sallama yashiga gida lokacin Zahra na kan sallaya tana lazumi lekawar da yai taga tana kan sallaya yasashi shigewa dakin mm.

"Itama laxumi takeyi amma tana gani yashigo tashafa addu'a hade da yimasa sannu da xuwa.

"Haidayr yace yauwa mm dukawa yai suka ya gaidata" da fara'arta ta amsa hade da tambayar su Habib da kuma hanya.

"Haidayr yace alhamdllh.

"Mm tace madalla.

"Nan uncle ya fito da appointment letter ya mika mata"amsa tai hade da tambayar na menene wanga takardan?".

"Uncle yace takardan samu aiki nane.

"Mm tace alhamdllh Allah ya sanya alkairi ya bada sa'a ya kuma kateka daga dukkani sharrin dake cikinta wanga aiki ya hadaka da dukkani alkairin dake ciki Allah yai maka albarka.

"Gwiwar Haidayr bibbiyu a kasa sae faman cewa amin yakeyi har takare snn yace yagode yakoma ya zauna a bakin gado.

"Mm tace tashi kaje ka ka nunawa matarka.

"Uncle yace to snn yamike.

"Yana shiga dakinsa rungume Zahra yai hade da cewa babyna ya kika?" Nayi missing naki sosae fa.

"Murmushi kawai tai masa hade da cewa uncle sannu da xuwa.

"Uncle yace yauwa my Zahra na sameki lfy.

"Murmushi tai masa snn tace ina yini.

"Yace lfy klau" Ya gida.

"Tace klau"

"Ya hanya.

"Murmushi yai mata snn ya mika mata appointment letter din.

"Da sauri tasa hannu ta amsa hade da cewa menene wanga?".

"Yace karanta kigani.

"Jiki na rawa ta bude" tana karartawa tace uncle appointment letter nagani kodae ido nane?".

"Dariya kawai yai mata.

"Tsanle Zahra tai ta rungumesa tana murna harda hawayen ta.

"Tsanlen da tai masa ajiki batare daya shirya ba yasasu faduwa akan katifa.

"Shima rungumeta yai yana cewa menene abin kuka kuma?" Hannu yasa yana share mata hawayen dake gangarowa daga kan fuskanta.

"Mikewa Zahra tai hade da cewa uncle bari nakai maka ruwa kayi wanka kafi kafi abinci ko?".

"Murmushi uncle yai hade da cewa to Zahra nagode.

"Juyawa tai ta dauki bokiti da soso tafita taje ta dibi ruwa ta kai masa bayi snn tadawo ta sanar dashi.

"Tubewa yai yaje wanka kafin ya fito ta hade da abinci da ruwa.

"Yana fitowa ta tureshi ta amshi bokiti da abin soso saeda ta wanke bokitin snn tadawo dashi daki.

"Uncle be tsaya shafa mai ba wandansa kawai yasa ya xauna cin abinci" yana gamawa ya kuskure baki suka kwanta.

"Tun daga lokacin mm bata zauna ba wajan nima masa taimako da kuma nafillili cikin dare mafi yawancin lokuta uncle yana jin motsinta ta fito alwala shikuma lokacin yana holewa da matarsa wani lokaci yana lekawa idan ya jimotsin yai yawa.

"Amma idan yaga itace komawa yakeyi yaci gaba da abinda suke ciki.

"Kayan gonarsa da yake biya ake noma masa yanayi gaba daya ya kwashe ya raba biyu ranar kasuwa ya siyar da rabi saura kuma ya barshi dan amfanisu.

"Karken wata nayi ciki radio uncle yaji mgnr xuwa training dinsu acewarsu ana nimansu kafin monday a headquarters na police sbd ranar monday zasu wuce training ONDO STATE hakan yasa uncle ya dauki kudin da yasiyar da hatsin sa ya raba gida uku gida daya yabawa mm na cefane gida daya kuma ya raba biyu yace ta'ije koda zasu bukaci wani abu idan be nan ragowar kuma zaiyi kudin mota dashi wacan gida dayan da ba'a taba ba zairike sbd siyan abinci da dae sauransu.

"Mm tace babu damuwa.

"Komawa dakin Zahra yai ya sameta tana hada masa kaya acikin jaka.

"Zama yai kusa da'ita yana tayata bayan sun gama ne ya dauki wacan kudin da yacewa mm zaiyi na mota dashi yabawa Zahra yace tarike koda tana bukatar wani abu sae ta aika asiyo masa kuma yaje gidan su maryama ya sanar mata tace insha Allahu xata rinka zuwa tana dubata.

"Zahra na kuka tace to tagode amma zatakaiwa mm kudin ta'ije mata..

"Da sauri uncle yace aa ita kanta mmn batasan na bakiba kuma dan Allah kada kibari tasani sbd banaso na dawo natararda matsala.

"Zahra tace to shikenan uncle wani sabon kuka tasake sawa.

"Rungumarta yai ya lallashinta tsaf snn yamike ya dauki jakar tafiya ita da mm suka rakashi har kofar gida uncle yace su tsaya anan haka shi yatafi gani ya kami hanya Zahra tasa ihu tana kuka.

"Mmce ta kamota suka koma cikin gida.

"Ranar Sunday akaiwa su uncle screening wanda zasu wuce sun wuce harda uncle aciki.

"Bayan tafiyarsa da sati daya Zahra ta tashi da mai hade da zazzabi komai taci baya xama kuka kuwa ko icce baure albarka wajan iya xubo da hawaye.

"Gani haka mm tace ta tashi suje asibiti Zahra tace aa babu yadda mm batai ba amma Zahra taki yarda suje tare.

'Hakan yasa mm taje gidan su maryama ta kirata tare suka xo" mm tai mata bayani maryama tace to ta tashi sutafi asibiti snn Zahra ta mike sukaje ita da maryama mm tabasu kudi koda anrubuta magani.

"Suna xuwa gwajin farko cikin aka gani wanda bewuce kwanaki ba.

"Zahra najin haka tasa kuka.

"Maguguna aka basu snn suka dawo gida" a hanya ne maryama ke tambayar Zahra abinda yasata kuka".

"Cikin kuka Zahra tace uncle ne na tuno.

"Dariya maryama tai snn taita bata mgn har suka isa gida" suna isa mm ta tambayi abinda ake ciki.

"Daki Zahra ta shige bata tsaya agun ba" maryama taiwa mm bayani cikine da Zahra.

"Mm tai murna sosae da fatan Allah ya iganta.

"Mikewa mm magugunar tai snn tashiga dakin Zahra lokacin tana kwance ta lulube da zani gado tana shirin bcc.

"Gani hakan yasa maryama cewa zataje tadawo.

"Mm tace to saeta dawo.

"Tun daga lokacin Zahra bata aiki komai a gidan sbd jiri tana mikewa take fadi har yanxu kuma abinci baya xama mata saedae d'an kayan lashe lashe gani ba samu xatai agun mm ba yasa ta dauki kudin da uncle yabata tabawa maryama duk abinda takeso maryama ketafiya gidansu ta dafo ta kawo mata.

"A tunani mm maryama da kanta take dafowa Zahra irin wannan abinci ta kawo mata shiyasa idan suka diba mata kadan a kwanu miya taita godiya.

"Bayan kwana biyu misalin shada na yamma gidan bbn Zahra yakama da wuta harda dakin Zahra gashi akwati Hajjo da maigari a ciki.

"Mutani gari sunyi iya kokarinsu amma abu yaci tura haka aka fitar dasu duk sun salube aka kaisu asibiti kyauyen sukace bazasu iya ba dole yasa akai birni dasu.

"Itako haule matar maigari tace babu inda zata sbd maigari yama rasa dawa zaiyi iskaci saeda babban aminiyarta Hajjo dan haka babu inda zata.

"Zahra na gida kwance tanajin kabari tasawa mm kuka tace zataje" itako mm tace babu inda zata Zahra tai kuka har tagaji amma mm taki yarda.
[7/17, 10:45] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’



GARKUWATA
(RELIANCE)



FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.πŸ’



πŸ’ŽMMN USWANπŸ’



DIDECATED TO SIS MARDIYA KA'OJE.


25


"Dan kanta ta hakura' bayan tayi shiru ne mm ke cewa ke innawuro idan banda abinki xakije ganinta ki mata me?" Matar da bata damu dake ba.

"Tunda kikazo gidan nan bantaba ganinta da suna taxo gaida kiba' harta barin da kikai besa tazoba idan ta kone mexai kaiki gunta?".

"Zahra tace ni ba gunta xaniba gidan mu xaije naga yadda yai.

"Mm tace koda kinje bakida abinda zakiyi sbd yadda naji labari ace yakone kurmus ne tsinke ba'a dauka a gidan ba.

"Kuma bama haka ba ina kika bata gani mata na yawo babu mijinta a gari kema da isanshe lfy ne dake ba haka kawai kije ki fadi a hanya.

"Hannu Zahra tasa tana share kwalla hade da cewa ai naji sauki mm.

"Murmushi mm tai snn tace madalla haka akeso Allah ya karo afuwa' suna cikin haka ne sae ga maryama tashigo bayan su gaisa da mm mikewa Zahra tai suka shige daki.

"Suna shiga maryama tace Zahra kinga yadda kika canza kuwa? Lalla aikin uncle na yana kyau.

"Harara Zahra tai mata hade da kai mata duka.

"Itama maryama dariya taiwa Zahra snn tace amma uncle yasan kinada ciki kuwa?".

"Kai kawai Zahra ta kada". Sae maryama tace ashe dae duk lokacin da uncle ya dawo zaisha mmki.

"Zahra tace name?".

"Maryama tace kinga yadda kika canxa kuwa duk da dae ba fitowa cikin yai ba amma kin canxa sbd duk kin cicciko ko'ina naki yakaru.

"Da sauri Zahra tace Allah maryama' maryama tace Allah kuwa.

"Hannu Zahra tasa tana shafe cikinta sbd yanxu tafara jin motsi a cikin akalla yanxu cikin zaikai wata uku harda kwanaki amma babu alama sbd in ba wanda yasan tanada ciki ba lallane ka ganeba sae dae ko a fuska da kuma kirjinta sbd cikowar da sukai suka tsaya a tsantsanye.

"Hira sukai sosae da Zahra sae bayan la'asar maryama ta koma gida.

"Wata weekend misalin shabiyun rana mm na dakinta ita kuma Zahra kici tana hura wuta zata dumama tuwo can kofar gida taji ana sallama zuwa tai ta sanarwa mm.

"Mm ta mike hade da dauko kyaleta taje taga mai sallamar Habib tagani tsaye a bakin kofa tsaye.

"Da fara'arta ta tareshi hade da yimasu iso xuwa ciki.

"Dakinta ta kaishi tabarma ya dauka zai shinfida mm tace aa ga bakin gado ya zauna bayan ya zauna ne suka gaisa hade da tambayar sa ya yakoma gida rannan.

"Yace lfy klau mm.

"Zahra ta leko suka gaisa takoma taci gaba da aikin gabanta.

"Saeda suka d'an taba hira snn mm ta mike hade da kiran Zahra tana cewa ke innawuro kecefa da bako kuma kintafi kin barsa dani.

"Murmushi kawai Zahra tai snn ta mike daki ta koma ta dauko kofin ruwa ta dibo taxo da sallama tashiga dakin mm.

"Ita kuma mm fita tai dan nima masa abinda zaici.

"Bayan fitan mm suka kara gaisawa Zahra na tambayar Habib yanajin labarin uncle kuwa.

"Murmushi Habib yai snn yace eh yananan lfy klau yace yana gaida ku' kafin ya karisa mgn hawaye ne suka zubowa Zahra da sauri tasa hannu ta goge.

"Habib yace lfy Zahra kike kuka?" Zahra tace babu komai snn tace dan Allah idan kakoma kace ina gaidashi.

"Murmushi Habib yai snn yace zaiji insha Allahu' hannu yasa cikin aljihunshi ya dauko kudi ya mikawa Zahra.

"Zahra tace aa kabarshi kawai nagode.

"Habib yace sbd me Zahra bazaki amsa ba?".

"Zahra tace banida bukatar komai ne yasa.

"Snn Habib yace banine na bakiba Haidayr ne ya aikoni dashi yace idan nazo na baki hannuna da naki.

"A lokacin ne Zahra tasa hannu bibbiyu ta amsa hade da godiya.

"Duk da kunyarsa da takeyi besa ya kyaleta ba' jinta yai tayi da hira harda tambayar budurwarsa maryama.

"Murmushi kawai Zahra tai hade da cewa tana gida.

"Suna cikin haka ne mm tadawo da mai fura da nono zata siyewa Habib"mgnr da taiwa Zahra ne yasa sukasan tadawo Zahra tace mm kindawo.

"Mm tace eh nadawo taso ki dauko kwanu axubawa Habib fura...

"Da sauri Habib yace aa mm akan hanya nake sakone aka bani na kawo maku shiyasa amma yanxu xan wuce kecema mana jira da nawuce.

"Karisa mgnr yai da mikewa" mm tace tunda hakane innawuro zoki dauko babban lenga a juye masa nono da furan yatafi dashi gida.

"Habib yace aa mm da dae kin barshi kawai' mm tace aa Habib kada muyi haka dakai.

"Shiru yai besake mgn ba" daki zahra ta shiga saeda ta'ije kudi snn ta dauko lengan takawowa mm gaba daya mm ta juye masa nono snn tasamo leda a juye masa fura tabiyasu kudin su.

"Daki ta koma gun Habib gani haka Zahra itama ta koma dakinta' mm na shiga Habib ya koma ya zauna snn yasa hannu a aljihu ya dauko kudi yabawa mm yace iji Haidayr mm tai murna sosae snn Habib ya mike.

"Fita yai ya dauko 1 bag of rice ya shigo dashi yace duk Haidayr ne yace akawo masu shima insha Allahu bazai dade ba zaidawo.

"Mm tace Allah ya kawoshi lfy.

"Habib ya amin snn sukai sallama mm ta kwadawa Zahra kira taxo suyi sallama.

"Fitowa Zahra tai sukai sallama snn yatafi" yana tafiya mm taja buhun shinkafan xuwa dakinta.

"General hospital da birni akakai

Please Login or Register in order to submit comment