Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Maryama ta mike da sauri inna tace dawo ki xauna bari ni naje naga masu sallama.

"Lekawar da inna xatai wasu mazane tagani a take jikinta yahau rawa.

"Bayan sun gaisa sai mutani sukace nan ne gidan su Hafiz ko.

"Inna tace eh nicema mahaifiyarsa.

"Sai sukace to Hafiz dai Allah yai masa rasuwa.

"Batare da sun karisa ba inna tasa ihu tana fadin wayyo na shiga uku.

"Jin ihun inna ne yasa Maryama fitowa a guje hade da tambayar abinda ya faru.

"Suna fadi mata a take ta yanke jiki ta fadi sumammaya.

"Kamata sukai zuwa cikin gida.

"Shiko Hafiz tun ankawoshi gida akai masa sutuwa hade da sallah aka kaishi gidansa na gaskiya.

"Maryama ta shiga matsananciyar damuwa sosae, Duk ta rame ta kodo ta kabbale kamar ba'ita ba.

"Sanadir hakane cikin dake jikinta ya lailace.

"Tanayin arba'in bbnta yace ta koma gida.
[7/17, 10:43] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’


GARKUWATA
(RELIANCE)


FASAHA ONLINE WRITES W.O.W.πŸ’


πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž


DIDECATED TO SWEET SIS MARDIYA KA'OJE


4


'Tunda Maryama ta koma g'ida kullin cikin tunani take da kuka.

"Yawanci lokuta Zahra idan ta tashi daga skull take xuwa tayata hira d'an debe mata kewa.

"Gani yadda ta koma yasa tana fita takaba bbnta yace ta koma skull.

"Tunda ta koma skull tare suke xuwa ita da Zahra.

"Idan zahra ta fito daga g'idan sai ta biyawa Maryama.

"Class din su daya ne da Maryama Science class S.S.A. seat din su daya.

"Duk skull din babu wanda be sansu ba,Sbd koda cultural day za'ayi zahra ce leader din'su.

"Duk a cikin su tafisu iyawa.

"Tun tana jin kunya har ta saki jiki, Sbd takura mata da uncle Haidayr keyi mata.

"Uncle Haidayr labour mastar ne a skull din su Zahra, Bayan ya dawo daga service ne ya kawo masu sabon system na game kala kala sbd karatun kauye saida jan hankalin yaro.

"In ba haka ba babu me zuwa.


**** **** ****

CIGAN LABARI

"Zahra na shiga gado dakinta kai tsaye ta shige, tasamu gu ta xauna.

"Shiru tai tana tunani rayuwa,tunani kala kala yake xuwa mata.

"Jin kiran sallah ne ya katse mata tunani,mikewa tai taje ta dauki buta xatai alwala.

"Jin motsin bude randa da sauri Hajjo ta fito daga dakinta hade da tambayar mexakimin da ruwa?

"Zahra tace alwala xanyi.

"Hajjo tace halin ubankine ya dibomin ruwan kafin ya mutu?

"Shiru zahra tai tana hawaye.

"Hajjo tace inba ubanki bane ya dibo minba ijemin kofi kitashi min anan.

"Ijewa zahra tai ta koma daki tana hawaye.

"Itama Hajjo daki ta koma tunda ba sallar takeyi ba.

"Haka zahra tai ta tara sallah akanta.

"Babu azahar banle la'asar.

"GAM da magrib Hajjo tacewa Zahra taxo taje tafi ta dibo mata ruwa sbd tanaso tai wanka kuma ruwan da yake gidan bazasu isheta wanka ba.

"Haka Zahra tamike ta dauki langa ta nufi hanyar rafi.

"Gashi yawanci masallatai sun fara kiran sallar magrib.

Tana hanyar zuwa rafine sukai karo da bba Habu yafito daga gida xaije masallaci.

"Dukawa har kasa tai ta gaidashi.

"Da fara'arsa ya amsa hade da tambayar ina xuwa haka da magrib?

"Zahra tace ruwa xan dibo.

"Bba Habu yace ruwa kuma da magrib haka?

"Zahra tace eh Hajjo tace tanaso tai wanka kuma ruwan dake g'idan bazasu isheta tai wanka ba..

"Kafin ta karisa Bb Habu yace aikan banxa wanka da magrib haka?

"Ina me takaba ina wanka?

"Dau langan muje.

"Zahra ta dauki langan bba Habu na gaba Zahra na baya suka koma gidan.

"Lokacin Hajjo na kwance a daki.

"Ko sallama bba Habu beyiba haka suka shige cikin gidan hade da cewa ina Hajjo din?

"Hajjo najin muryarsa da sauri ta fito tana cewa gani lpy?

"Bba Habu yace Hajjo daga yau sai yau, Inaso yaxama shine farko kuma shine karke koda wasa kada na sake gani kin aiki Zahra dibo ruwa da magrib.

"Duk abinda zakuyi kuyishi da rana, amma banda dare.

"Cikin gatse da galatsi Hajjo tace a matsatinka nawa?

"Bba Habu yace a matsayina na kani mahaifinta.

"Shewa Hajjo tai hade da tafi tana fadin da d'anuwan naka yake raye uban me ka tsinana masa?

"Da har zakazo kace xaka nunamin iko akan ta.

"Bb Habu yace Allah dai ya gani, Dan banda shine inda ina dashi basai kin fadimin ba.

"Kuma baxanje nayi sata sbd a yabeni ba.

"Hajjo tace matsiyacin banxa matsiyacin wofi, A haka xaka kare.

"Bba Habu yace aiba kece Allah ba.


"Hajjo tace wlh Babu kana niman kureni fa,idan baka fita daga har kokina ba wlh sainai maka sherin da garin nan zai gagareka xama.

"Bb Habu yace ta Allah ba takiba in Allah ya yarda baxaki bata samu nasara akaina ba.

"Dibo ruwa kuma babu yadda xata.

"Hajjo tace wlh sai taje.

"Bba Habu yace bazata jeba.

"Hajjo tace to shikenan badai tare xamu kwana da'ita a g'idan ba?..

"Zahra najin hakan tace aa bba bari kawai naje.

"Bba Habu yace bazaki jeba.

"Hawaye ne ke gangarowa Zahra tace dan Allah bba kabari naje.

"Gani kukan ta Zahra keyi yasa bba Habu yace muje gida na na kidiba.

"Wani irin dariyar keta Hajjo tasa hade da cewa aida bakije ba, kiga yadda xanyi kasa kasa dake a gidan nan.

"Bba Habu yace Hajjo in ki cuci Zahra Allah saiya saka mata.

"Dariya Hajjo tai snn tace na dauka kaine xaka saka mata.

"Bba Habu be tanka mata ba suka fice.

"Suna shiga daidai lokacin matarsa tana kwashe tuwo.

"Sai tacewa Zahra zauna ciki abinci.

"Zahra tace aa sauri nakeyi.

"Bba Habu yace samo kwano ki xuwa mata taje dashi gida.

"Tana gama xuba mata bba Habu yace kilu ya daukar mata abinci ya kai mata gida.

"Ita kuma ta dauki ruwan.

"Haka duk suka dauka sufi nufi gida.

"Suna shiga Zahra ce tai ta sallama amma babu wanda ya amsa mata.

"Gani hakan yasa ta sauke ruwan snn ta amshi kwano tuwan takai dakinta.

"Sbd yunwar da takeji ko sallah bata tsaya yiba ta fara cin tuwon.

"Lokacin Hajjo tana daki ita da gari suna holewarsu shiya bata amshi sallamar ba.

"Dama can amsa sallama ba damuta yai ba.

"Zahra na daki tana cin tuwon har takai rabi saiga Hajjo a kanta firge kwano tuwon tai hade da cewa shegiya harma tuwo ya baki ko?

"To kibar cinshi.

"Shiru Zahra tai tana hawaye.

"Daukar kwano tuwon Hajjo tai ta fita kofar gida tabawa karan makoncinsu.

"Saida ya gama ci snn ta dauki kwano ta dawo dashi.

"Mikewa Zahra kwano tai hade da cewa daga yau in har yasake baki abinci kika shigo dashi gidan nan wlh kinbar cin shi.

"Kuma daga yau na haramta maki xuwa gidansa banle har subaki abinci kici.

"Kina jina ko.

"Zahra tace naji.

"Hajjo tace saura asamu akasi.

"Ta karisa mgnr hade da fita daga dakin.

"Tana fita Zahra ta mike tana share kwalla fita tai ta dibi ruwa tai alwala snn ta dawo daki ta fara sallah.

"Ita ko Hajjo tana cin cikin dakinta suna holewarsu.

"Zahra na idar da sallah ta kwana, Tana kwanciya bcc ya dauketa.

"May gari bebar gidan Hajjo ba sai bayan isha.

"Washe gari asalatun farko Zahra taje rafi dibo ruwa duk saida ta cika kayyayakin gidan da ruwa, Snn tai wankewanke hade da sharan gida.

"Saida tagama tsaf snn tai wanka tasa uniform dinta tana zauna jiran Hajjo ta tashi daga bcc.

"Shiru2 Hajjo bata tashiba har 8-30 tana nan tana bcc ko sallar asuba babu.

"Gani batada niyar tashi yasa Zahra ta mike zuwa skull duk da ta makara amma haka ta kami hanya.

"Batai tunani biyawa Maryama ba sbd tasan Maryama ta riga ta wuce.

"Koda Zahra ta isa skull uncle Haidayr ne tagani yana kama yar' late.

"A take gabanta ya fadi ji tai kamar takoma gida, Amma babu hali sbd yariga ya hangota.

"Tun kafin ta kariso tafara kwalla, Tana karisowa tai nicdow ko kallonta beyiba banle yasan tanayi.

"Zahra na gani ya kan wata yarinya daga yarinyar sai ita, fashewa da kuka tai hade da cewa dan Allah uncle kayi hakuri.

"Uncle Haidayr be tanka mata ba koda yaxo kanta kukan da takeyi be hanashi dukanta ba.

"Saida ya tattara mata hijab snn yafara dukanta.

"Zahra harda birgima a kasa tana kuka.

"Uncle Haidayr saida yai mata goma shabiyu snn yace ta tashi ta shige class.

"Sbd kuka har muryar Zahra baya fita.
[7/17, 10:43] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’


GARKUWATA
(RELIANCE)


FASAHA ONLINE F.O.WπŸ’


πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž


DIDECATED TO SWEET SIS MARDIYA KA'OJE


5


"Zahra tana shiga class ta samu seat ta xauna. Kusa da Maryama ta xauna.

"Dama tare suke xama.

"Zahra sae faman ajiyar zuciya takeyi.

"Maryama ne tai ta bata mgn hade da hakuri.

"Suna cikin hakan ne uncle Haidayr ya shigo class.

"Duk students din dake class suka mike da good morning Sir.

"Uncle Haidayr yace good morning too, how are you?

Sukace we are fine.

"Uncle Haidayr yace good.

"Snn suka xauna.

"Uncle Haidayr yace class who can't remember us were we stop?

"Duk sukai shiru.

"Chalk din dake rike a hannunsa ya halbawa Zahra hade da cewa Zahra waya explain for us.

"Tsuru2 tai da ido sbd bajin English take sosae ba.

"Uncle Haidayr ya sake cewa Zahra stand up and tall us were we stop last week.

"A sanyaye Zahra ta mike hade da cewa types of noun.

"Uncle Haidayr yace himm euhmm.

"Snn tafara da

"Proper noun
Common noun
Abstract noun
Concrete noun
Collective noun
Countable noun
Uncountable noun.

"Uncle Haidayr yace good.

"Snn ta xauna

"Our today topic is diff b/w Synonyms.and Antonyms.

"Haka yai ta masu bayani har ya cinye period dinsa snn ya fita.

"Har uncle Haidayr ya fita sae kuma ya dawo hade tomorrow we have cultural day.

"Jin hakan yasa Zahra bude ido da sauri.

Gani haka yasa uncle Haidayr yace Zahra ina fatan kin iya duk abinda na koya maki ko?

"Shiru Zahra tai bata tanka shiba.

"Uncle Haidayr yace gobe 7-30 ina ki kasance a skull din nan, kinjiko.

"Kai kawai ta daga masa, snn yafita.

"Uncle Haidayr yana fita Zahra tace na shiga uku wlh Maryama ban shirya ma wanga rawar ba.

"Dariya Maryama tai hade da cewa amma kinfi kowa sani kece kikafi kowa iyawa ko? Shiyasa ma Uncle Haidayr yake xabanki.

"Zahra tace to Maryama yanxu yaya zanyi?

"Dariya Maryama tai snn tace kibari idan mutashi kafin ya tafi gida sai muje mu sameshi yasake tuna maki ko yaya kika gani?

"Zahra tace nidai tsoronsa nakeji.

"Maryama tace tsoron me kuma?

"Zahra tace himm Maryama, bayan kifi kowa sani halin uncle Haidayr,uncle Haidayr mugune.

"Maryama tace to Zahra ba gara duk abinda zakuyi kuyishi yau ba, Da gobe ya kamaki da laifin da yafi na yau ba.

"Shiru Zahra tai, daga nan bata sake mgn ba.

"Ana tashi suka nufi staff office inda uncle Haidayr ke zama.

"Maryama ne a gaba Zahra na baya, yana zaune kan kujera ganinsu da yai yace Maryama lpy?

"Zahra najin haka ta fara zaxurai da ido.

"Maryama tace good afternoon Sar.

"Amsawa yai da fara'arsa, Snn Maryama tace dama Zahra ce tace na rakata..

"Da sauri uncle Haidayr yace bata da bakine?

"Shiru Maryama tai.

"A take jikin Zahra yafara rawa.

"Uncle Haidayr yace ina jinki.

"Cikin rawar murya Zahra tace dama akan mgnr gobe ne..

"Sai kuma tai shiru.

"Uncle Haidayr yace sai akai yaya?

"Uncle Haidayr daukar kafa daya yai ya dora akan daya yana kadawa.

"Zahra tace dama akwai abinda na mance ne,Shine nakeso ka tunami sbd kada gobe asamu matsala....

"Da sauri uncle Haidayr yace dako kinji a jikin ki.

"Me kika mance a ciki?

"Jikin Zahra yana rawa ta sanar masa..

"Uncle haiadar yace kice dai aikin banxa nayi.

"Cikin rawar murya tace aa ba haka bane.

"Tsawa ya daka mata..

"Shiru tai bata sake mgn ba.

"Snn ya tambayeta me tamance.

"Zahra ta sanar masa.

"Sai yace yanxu abinda xa'ai gobe kixo akan lokaci sai a gyara maki ko.

"Zahra tace to Allah ya kaimu.

"Snn suka fita.

"Shima mikewa yai ya kami hanyar gida.

"Su Zahra suna gaba shikuma yana biye dasu batare da sunsani ba.

"Duk mgnr da sukeyi da Maryama yana jinsu har sukakai inda zasu rabu.

"Snn yace masu hira sai gobenku.

"Da sauri suka juya hade da cewa lahhhh uncle.

"Murmushi kawai yai masu snn ya shige gida.
[7/17, 10:43] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’


GARKUWATA
(RELIANCE)


FASAHA ONLINE WRIRES F.O.W.


πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž


DIDECATED TO SWEET SIS MARDIYA KA'OJE



6


"Uncle Haidayr yana shigewa Zahra tace Maryama dama uncle yana bayanmu ne?

"Dariya Maryama tai snn tace to bagashi kin gani ba.


"Zahra tace himm Allah yasa ba mgnr sa nakeyi ba....


"Zahra bata rufe bakiba saega Garxali yasha gabanta.

"Yana cewa Zahra har kuntaso?

"Banxa dashi Zahra tai,Hade da jan hannu Maryama tana cewa dan Allah kixo mutafi.

"Itama Maryama gani yadda yake a bige yasa bata tsaya bashi amsa ba suka bar gun da sauri.

"Suna tafe Garzali yana biye dasu.

"Da haka sukai ta tafiya hade da sauri.

"Shima binsu yakeyi, Yana tafe yana tangadi kamar xai fadi, sbd a make yake.

"Gani sunkai daji tsakankani gonaki yasa Garzali fisgo Zahra yana kokarin jawota jikinsa.

"Ihu Zahra tasa hade da kiran Maryama.

"Gani haka yasa Maryama jawo Zahra suka arta a guje suna ihu.

"Garzali yai kokarin binsu amma yakasa.

Da haka har sukakai cikin garin su.

**** **** *****
WAYE GARZALI?
"Garzali yaron mai garin d'babbane shine babba a gun iyayensa yanada kani uku.

"Tun farkon rayuwar bayajin mgnr kowa, sakamakon tarbiyar da bbnsa yai yasa.

"Mai garin d'babba yana matukar son Garzali a rayuwar sa, shiyasa duk abinda zaiyi babu wanda ya'isa yai mgn a garin sbd ana tsoron bbnsa.

"Duk abinda yakeso bbnsa yana masa, hakan yasa yaki karatu.

"Sbd duk abinda yakeso yana samu hatta kudin siyan kayan shaye2 sa.

"Idan ma beda kudi haka zaije ya sato masu koda sun kamasa babu wanda ya'isa yai mgn sbd ana tsoron bbnsa.

"Duk cikin garin d'babba babu wanda besan halin maigari ba.

"Wajan cin zalin talakawarsa da cin amana, Ga niman matan mutani.

"Hakan yasa Garzali yake abinda yakeso.

"Tun farko tashin Garzali Allah ya jarabceshi da son Zahra.

"Garzali yana matukar son Zahra a rayuwar sa, har kudin yake amsa a gun bbnsa ko ya daukawa mmnsa ran kasuwar garin hayi yaje yaiwa Zahra siyayya.

"Sae dae kashhh, Itako Zahra a rayuwar ta babu abinda ta tsana take yar'ma a rayuwar ta kamar Garzali.

"Koda siyayya yai mata bata amsa tun lokacin iayayenta na raye banle yanxu da basu raye.

**** **** ****
Ci GABAN LABARI

"Duk da haka Garzali be daena bin su zahra ba har saeda yaga sun shige gidan su Maryama.

"Gani gidan su Maryama ne suka shiga yasashi samu gun ya zauna xaman jiran ta fito.

"Suna shiga gida eje jaka sukai sukai alwala snn sukai sallah.

"Bayan sun idar ne Maryama ta dibo abinci suka ci, suna ci suna bawa mmn Maryama kabari da haka har suka kare.

"Shiko Garzali yana nan zaune xaman jiran Zahra.

"Da haka har la'asar yai,Gani la'asar yayi yasa Zahra cewa zataje gida sbd tasan halin Hajjo sarai.

"Maryam tace to bari na leka na gani ko ya tafi.

"Koda Maryama ta leka gani Garzali tai zaune gefe kan wata itaciya yana jiran Zahra ta fito.

"Maryama na kowa ciki tacewa Zahra tashi muje na bude maki kofar bayan kitafi gida.

"Mikewa Zahra tai hade da sallamar mmn Maryama suka tafi ta baya Zahra tabi taje gida.

"Shiko Garxali yana nan yana xaman jiran Zahra ta fito.

"Zahra na isa gida jikinta har rawa yakeyi sbd tsoron Hajjo, a hankali take shiga cikin gidan hade da sallama.

"Zahra tai sallama yakai baki uku babu wanda ya amsa.

"Lekawar da xatai ta hango babu takalmi Hajjo a bakin kofa.

"Hakan yasa ta samu damar karisawa cikin gidan.

"Tana shiga kai tsaye dakinta ta shige ta tube uniform snn ta dauki buta tai alwala taxo tai sallah.

"Tana idarwa ta dauki lenga zuwa rafi sbd tanaso tayi duk wani aikin da tasan ita keyi da safe.

"A gurguje Zahra ta ciccika duk kayan gidan snn tai wanke wanke hade da shara.

"Kafin Hajjo ta dawo zahra ta gyara ko'ina.

"Hajjo bata dawoba sae bayan magrib snn ta dawo, lokacin Zahra tana daki tana sallah.

"Hajjo na shiga dakin Zahra ta nufa tana cewa shegiyar yarinya fito kije ki dibomin ruwa, yau komai dare sae kin dibo ruwan nan.

"Tunda kisan aikin kine amma bakiyi ba, kina jiran bauwar ubanki taxo ta dibo ko?

"To wlh baki isa ba.

"Duk mgnr da Hajjo keyi besa Zahra ta yanke sallah ba.

"Gani hakan yasa Hajjo shiga daki daedae lokacin Zahra tayi ruku'u kenan Hajjo ta finciko mata hijabin dake wuyarta ta jawota waje hade da cewa dauki lenga kitafi tafi.

"Tunda naga sallar taki bame karewa bane.

"Cikin kuka Zahra tace aina riga na dibo ruwan.

"Hajjo tace shegiya gidan ubanwa kika dibo ruwan?

"Zahra tace wlh kuwa budema ki gani.

"Igijeta Hajjo tai gefe taje ta bude randan, gani cike yake yasata cewa Allah ya taimakeki.

"Jin haka yasa Zahra juyawa zata koma daki.

"Da sauri Hajjo tace ina xaki?

"Zahra tace zanje na karisa sallah ne.

"Hajjo tace uban kine ba sallah ba, kinsan ni arniyace.

"Shiru Zahra tai bata tanka ba.

"Sae Hajjo tace waya ga kayana nan na wanki sun taru dauko ki wankesu, saura kuma kada sufita.

"Daki ta shiga ta dibo kayan wankin harda wanda ma bata sasuba duk ta hada tace saedae a wanke.

"Babu yadda Zahra zatai haka ta fara wanki.

"Itako Hajjo daki ta shiga ta kwanta tunda ba sallar takeyi ba.

"Gani Hajjo ta shige daki Zahra ta fashe da kuka, tana wankin tana kuka.

"Zahra bata kare wankin ba sae wuraran goman dare sakamakon kayan suna da yawa.

"Tana gamawa ta shanya kayan snn taje ta sake wani alwala tashiga daki tai sallah.

"Tana sallah tana tunani ina zata samu abinci taci sbd gaba daya ji take kamar bataci komai ba, tana idarwa gun ta samu ta kwanta.

"Sbd tasan dama bata da kwanu a gidan.

"Da kar bcc ya dauketa.

"Shiko Garzali shiru da yaji yasashi samo yaro ya aikeshi cikin gidan su Maryam a kira masa Zahra.

"Mmn Maryama tace basu da wata mai suna Zahra a gidan.

"Yaro ya koma ya fadiwa Garzali.

"Garzali yasake yace yaron yaje yace Zahra kawar Maryama ake kira.

"Mmn Maryama Koran yaron tai.

"Yaro yaje yace ankoreshi.

"Gani babu yadda zaiyi hakan yasa yanufi gida.

"Da safe kafin Hajjo ta tashi daga bcc tuni Zahra tai wanka tasa uniform tabar gidan.

"Gidan su Maryama ta nufa, tana shiga daedae lokacin Maryama ta fito wanka.

"Gani Zahra yasa tai murmushi hade da cewa har kin shirya?

"Zahra tace ba doleba ina ni ina uncle Haidayr.

"Dariya Maryama tai snn ta ije bokitin dake hannunta sa karkari tashiga ta dibowa Zahra tuwo ta kawo mata.

"Godiya zahra tai snn tafara ci, tanaci suna hira ita kuma Maryama tana shiri.

"Suna gamawa suka sallami mmn Maryama snn suka fita.

"Suna tafe Garzali yana biye dasu batare da sun sani ba.

"Suna isa uncle Haidayr shima ya'isa, bayan sun gaisheshi ne uncle Haidayr ya sake yiwa Zahra practice be barta ta hutaba saeda yaga ta'iya sosae snn yace taje ta shirya.

"Suna farawa su Zahra ne number two wakar Mariya aka sa mata.

"Binshi takeyi kamar ita keyi da gaske, ba karami dadi uncle Haidayr yaji ba gani yadda take bin abinda ya koya mata.

"Har takusa kaiwa karke kenan juyawar da zatai suka hada ido da Garzali, dama ya dade a gun yana kare mata kallon.

"Suna haka ido ya daga mata gira, a take jikinta yai sanyi ta kasa rawar kuma.

"Mmki ya kama uncle Haidayr babu irin siginar da beyi mata ba amma takesa gani uncle Haidayr xai takura mata yasata fashewa da kuka.

"Gani hakan yasa aka dakatar da'ita.

"Rai uncle Haidayr ya baci, jiranta yakeyi su tashi a gun.

"Da haka wasa yatashi, su sukazo na daya a take uncle Haidayr ya washe baki yana dariya.

"Bayan sun tashi ne uncle Haidayr ya kira Zahra yake tambayarta abinda yasata kuka.

"Zahra tace babu komai.

"Uncle Haidayr yace beyarda ba.

"Zahra tasake cewa babu komai.

"Gani ya matsa da tambaya sae Maryama tace dama dama....

"Da sauri Zahra ta bugeta alama kada ta fadi.

"Shima da uncle Haidayr ya lura da haka cewa yai sutashi su tafi.
[7/17, 10:43] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’


GARKUWATA
(RELIANCE)


FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.πŸ’


πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž


DIDECATED TO SIS MARDIYA KA'OJE.


7


"Suna hanyar gida ne Maryama tace Zahra meyasa kika hanani fadiwa uncle Haidayr?

"Zahra tace aa kyaleshi kawai ba matsalarsa bane.

"Koda kin fadi masa babu abinda zaiyi akai.

"Maryama tace hakane kam...

"Wuf yai ya jawota jikinsa ya rungume.

"Ihu sukasa Zahra na fadin waye ne dan Allah?

"Daga kai da xatai Garzali taga yana yimata dariya,hade da cewa ashe dae kin iya rawa haka.

"Kuka Zahra tasa tana kokarin kwace kanta agun Garzali.

"Riketa da karfi yai yana shafeta.

"Zahra najin hakan cixo ta kai masa.

"Itako Maryama rokonsa takeyi da ya saki Zahra sutafi.

"Garzali yace babu ruwanki, Ba jiya guduwa tai ba?

"Yau zanga yanda xatai ta gudu.

"Snn yaci gaba da cewa haba Zahra meyasa kikemin haka?

"Ko dan kinga ina sonki ne yasa kikemin haka?

"Wlh Zahra ina sonki sosae komeya zan'iya aikatawa sbd ke.

"Kuma idan kika yarda kika aureni duk abinda kikeso zanyi maki shi.

"Duk mgnr da yakeyi bakin Zahra a to she yake sbd wari.

"Saida ya kare mgn snn Zahra tace waye zai aureka? Allah ya sauwake.

"Kaciyar dani da haramu, kudin sata kudin xalincin.

"Ni kasakeni natafi.

"Garzali yace waye azzalumi?

"Zahra tace kai da ubanka.

"Duk suna yine Garzali yana rike da Zahra.

"Jin tace ubansa hannu yasa ya matse mata baki.

"Ihu Zahra tasa tana fadin dan Allah kabari, Allah ya'isa mugu kawai.

"Dariyar keta yai yana fadin ko kinada me rama maki ne?

"Karam uncle Haidayr yace gani.

"Nine zan rama mata.

"Saketa dan ubanka.

"Dariya Garzali yai snn yace kai kuma awa?

"Banxa talaka matsiyacin banxa...

"Kafin ya karisa uncle Haidayr ya daukesa da mari,LA fiyayyu guda uku.

"Sbd xafin mari Garzali besan lokacin daya saki Zahra ba.

"Zahra najin ansaketa da sauri ta koma gun Maryama ta tsaya.

"Shiko Garzali cewa yai ni ka mara?

"Uncle Haidayr yace an mareka din, ko zaka ramane?

"Garzali beya gigin ramawa ba cewa yai saina fadiwa bbna.

"Uncle Haidayr yace jeka ka kirasa ina jiranku.

"Gani uncle Haidayr xai bishi a guje yabar gun.

"Snn uncle Haidayr ya juyo kan Zahra hade da tambayar ta meke tsakanisu?

"Shiru Zahra tai ta kasa bada amsa.

"Uncle Haidayr yace ba dake nakeyi ba?

"Shiru tasake yi.

"Gani bata da niyar amsawa sai ya juyo gun Maryama dake tsaye a gefe snn yace Maryama ko kinsan abinda ya hada su?

"Daga nan Maryama ta kwashe komai ta fadi masa.

"Shiru yai ya tsaya yana kallon Zahra.

"Snn yace Zahra dama Garzali saurayinki ne?

"Da sauri Zahra tace aa, Ba saurayina bane.

"Kawai dae bina yakeyi wai yana sona, Amma wlh ba sosa nake yiba.

"Murmushi kawai uncle Haidayr yai snn yace nidae shawarata dake shine dan Allah Zahra kikama kanki.

"Kuma ki rike mutuncinki, Wlh idan kika biyewa Garzali bataki xaiyi.

"Kuka Zahra tasa taci gaba da cewa wlh uncle Haidayr shine fa yake bina kuma wlh bana sauraransa.

"Uncle Haidayr yace oho ke kika sani, nidae tawa shawara ne.

"Uncle Haidayr ya karisa mgnr ne da cigaba da tafiya.

"Suma binsa sukeyi a baya, Har auka kai inda zasu rabu snn sukace uncle Haidayr sae gobe.

"Amsawa yai batare daya juya ba.

"Gidan su Maryama sukaje saeda Zahra taci abinci kamar yadda tasaba snn tai gida.

"Shiko Garzali xuwa yai ya fadiwa bbnsa maigari.

"A take maigari ya aika a kira Haidayr.

"Koda'ya aike sukaje tsayawa sukai a kofar gida sukai sallama.

"Lokacin Haidayr yace wanka mmnsa ne tafita duba masu sallama.

"Tana gani mutani maigarin d'babbane da sauri tace lpy?

"Daya daga cikinsu yace maigarin d'babbne ya aikomu kiran Haidayr.

"Cikin rawar jiki tace wani laifin yai?

"Sae sukace idan yaje zaiji.

"Daedae lokacin Haidayr ya fito wanka jin muryar mmnsa a waje da mutani ya sashi sa riga ya leka.

"Gani mutani maigarin d'babbane yasa Haidayr tambayar lpy?

"Sukace maigari ne yace kaje.

"Cikin tsawa Haidayr yace kuje kuce ba xanxoba.

"Idan har mgnr ta dameshi yaxo da kansa, ina sauraron sa.

'"Daya daga cikinsu yace kasan wanda kake fadiwa haka kuwa?

"Haidayr yace da halilu nakeyi.

"Hannu daya daga cikinsu ya nunawa Haidayr hade da daka masa tsaya.

"Shima Haidayr tsawa ya daka masa hade da nuna masa yatsa.

"A take Haidayr ya zuciya gyara hannu rigarsa yai yafara watsawa yana kokarin kamo mutumi dake daka masa tsawan.

"Gani haka yasa mmn Haidayr jawosa suka shige cikin gida.

"Suma mutani maigari komawa sukai suka sanarwa maigari.

"Koda suka sanar dashi cewa kawai yai kyalesa nasan ta'ida xan bulo masa.

"Mmn Haidayr ta jashine sbd gudun abinda xaije ya dawo.

"Sbd ta riga tasan halinsa tun yana yaro.

"Tun Haidayr yana yaro mutum ne mai naci da iya danbe, Babu wanda besan Haidayr ba.

"Ko'a dandali shakka tabashi akeyi sbd anriga da ansan halinsa idan ya fara bayajin bari.

"Duk samarin garin sun riga da susan da hakan shiyasa suke masa lakani da ANACE, SARKIN NACI.

"Har kudi ake sawa kuma saeya cinje.

"Kafin mahaifinsa ya rasu ya hanasa danbe sbd yanaso yaga Haidayr yai karatu.

**** ***** *****
WAYE HAIDAYR
"Malam Rabi'u shine mahaifin Haidayr.

"Malam Rabi'u haifenfen garin tunga ne shida iyayesa, sanadiyar shigowa tallan nono ne suka hadu da talatu har Allah yasa sukai aure.

"Talatu asalin Fulani ne suna zaune a rugane duk ranar kasuwa suka shigowa talla a kasuwar tunga ne.

"Daga nan suka hadu sukai aure da malam Rabi'u.

"Talatu mafadaciyane sosae babu wanda be santaba gun fada, da naci.

"Shiyasa idan tafara fada ido kawai mijinta yake xuba mata.

"Malam rabi'u yara biyu Allah ya basu shida talatu, Babban itace fadima sae Haidayr.

"Fadima itace babba amma suna kiranta da innawuro sbd sunan uwar mijine da'ita.

"Shikuma Haidayr suna kiransa da Aley, fadima ta rasune waje haihuwa tsakanita da bbnta wata uku malam rabi'u ya rasune sakamakon gajeruwar jinya da yai.

"Malam rabi'u bame kudi bane saedae rufan asirin Allah, wataran aci wataran kuma a hakura.

"Da haka suke zaune da talatu har mutuwa ta rabasu.

"Bayan rayuwar rabi'u mazaje da yawa sun so auran talatu

Please Login or Register in order to submit comment