Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

amma babu wanda ya'iya xuwa sbd duk garin tunga tsoron ta sukeji.

"Itama be dameta ba haka taci gaba da zama ita da aley dinta har yai girma.

*** ***** *****
CIGABAN LABARI
"Haidayr ya tsani Garzali ne tun wani lokacin da suka shiga matsala shida mmnsa na kudi.

"Anan cikin garin tunga Haidayr yai primary da secondary duk a lokacin kudin makaranta be gagaresu ba sbd ba wani kudi masu yawa ake amsa ba.

"Wasu lokutan ma basu biya.

"Bayan Haidayr ya kammala secondary din sane yasamu university of gwambe.

"Hakan yasa suka yanke shawarar siyar da gonar da aka barmasu gado kuma shikadae ne kawai suka mallaka.

"Duk cikin garin tunga basu samu wanda xai siyeba koda suyi talla sae ace babu kudi.

"Hakan yasa suka kaiwa maigarin d'babba tallan ganor, basuyi ciniki ba saeda sukaje sukaga ganor snn sukai ciniki.

"Gani a bukace suke suna niman kudi yasa megari bemasu tayin arxiki ba, suma sun sallama masane a basuda yadda xasuyi.

"Har maigari ya ciro kudi aka kirga xaibawa Haidayr da innarsa kenan karaf Garzali yace haka bb idan kabasu kudin gaba daya ai zasu amfana dashi.

"Kamata yai karaba kudin biyu kabasu rabi idan yaso wani lokacin sae a karisa masu.

"Idan ka dauki kudin duka kabasu wani yakawo tallan wani ganor fa, da wannan xaka biyasu.

"Dariya maigari yai snn yace mgnrka haka yake.

"Raba kudi biyu yai yabawa mmn Haidayr.

"Haidayr yana gani haka yace abar kudin sunfasa siyarwa..

"Da sauri mmn tace aa Haidayr mu amsa kawai in Allah ya yarda sae Allah ya maida maka da dubusa.

"Haka suka koma gida, tun daga lokacin Haidayr ya tsani Garzali kuma yake niman duk wata hanyar da zairama abinda yai masa.

"Washe gari Haidayr ya wuce makaranta a gwambe.
[7/17, 10:43] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’


GARKUWATA
(RELIANCE)


FASAHA ONLINE WRITERS F.O.W.πŸ’


πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž


DIDECATED TO SIS MARDIYA KA'OJE


8


"Da haka Haidayr yaci gaba da karatu.

"Bayan wasu kwanaki yasake dawowa gida sbd kudin hannu ya kare Duk da dama bamasu yawa bane.

"Ga kudin haya tunda besamu gun a compus ba, dole haya ya kama shida wasu acikin gari suna hada kudi suna biya.

"Ga kudin transport gani abinci ganasu photocopy e.t.c.

"Hakan yasa kudin bamasa auki, saeda ya duba ranar da basuda lecture snn yaje gida.

"Talatuwa da murnarta ta tareshi,Bayan ya hutane yake sanar da'ita abinda ya kawosa.

"Saeda tai shiru snn tace to Aley kafi kowa sani halin da muke ciki amma mafita dayane tashi xakayi muje gun maigari mugani Allah xaisa adace.

"Haidayr yace to, mikewa yai shida talatu sukaje gun maigarin d'babba,Suna isa suka sameshi zaune a fadarsa shida fadawarsa.

"Bayan sun gaisa talatu tai masa bayani abinda ya kawosu, Bude bakin maigari da zaiyi sae yace shifa gaskiya idan yace beda kudi yanxu yai karya amma kudin sa bana biyan bashi bane idan yanada abinda xaiyi dasu.

"Babu irin rokon da talatu batai masaba amma yaki basu, idan karin takaici har suto dasu yai yana kargawa a gabansa.

"Mmn Haidayr harda kukanta amma maigari yaki yabasu kudin.

"Rai Haidayr yai mummunar baci kamo hannu mmnsa yai yace taxo sutafi.

"Suna komawa gida Haidayr ya hade kudin dake hannunsa yai na mota yakoma gwmbe, Tun daga lokacin Haidayr yakoma aikin karfi da haka har yakare karatunsa English ya karanta yafito da first class lower.

"Bayan ya kammalane ya koma gida kauye gani yana zaune babu aiki kuma a yadda yakeji bazai iya tafiya yabar mmnsa ba, Hakan yasashi yanke shawara koyarwa a skull din garinsu.

"Dama suna karancin malamin English shiyasa koda Haidayr yaje niman teaching suka daukesa under P.T.A. a hakanma sae sunga daman biyansa.

"Duk da irin abubuwar da suke masa besa Haidayr yai tunani barin skull din ba sbd a cewarsa yana taimakon society din sane.

"Principal din skull din yana jin dadin yadda Haidayr yake teaching sbd bakaramin canji yagani ba a gun students din amma duk da haka besa ya kyautata masa ba.

"Duk koda anxo ana bukatar new teaching anan kyauyen principal da manyan gari basu nuna Haidayr sbd shikansa principal din ba wani isaeshe ilimine dashi ba, shiyasa bayaso a dauki Haidayr yaxo ya fishi matsayi.

"Saedae matsalarsu daya ne da Haidayr idan ya kuduri abu saeyayisa haka kuma idan beyi niyaba babu uban da ya'isa yasashi yi, Duk skull din babu wanda besan Haidayr da haka ba.

"Shiyasa daga principal har sauran staff na skull din suna matukar shakkan Haidayr kwankwaran musu basu bari ya hadasu sbd sunsan ko principal baya iya kamo Haidayr.

"Shima Haidayr yasan da ba English sukeji sosae ba shiyasa da zaran sun fara mgn ko hira sukeyi sae Haidayr yajuya da English, idan sukaga hakan basu tsayawa dogwan hira dashi.

"Zuwan Haidayr skull din ne aka fara assembly da duk wani games da'akeyi a skull, Hakan yasa students suke bashi respect sosae, abu dayane yasa suke jin haushinsa sbd Haidayr babu irin ketar da be'iya ba.

"Gashi idan kabari ya saka a ido kashiga uku, idan students sukai laifi sun gwammaci a basu punishment da ace uncle Haidayr yai masu hukunci.

"Sbd suna matukar tsoron sa sosae.

"Yau Zahra tunda suka tashi daga skull tabiya gidan kani bbnta Habu yau ko gidan su Maryama bata biya ba.

"Tana shiga taga matar bba Habu tana wankewanke da sauri ta amsa tai bayan ta gama tai shara snn tace xata gida.

"Matar bba Habu tace dole sae ta tsaya taci abinci, Itama Zahra batai dogon musuba sbd dama yunwa takeji amsa tai taci bayan ta gama cine ta sallameta ta nufi gida.

"Koda Zahra ta shiga gida babu irin sallamar da batai ba amma shiru kaji babu wanda ya amsa.

"Gani haka yasa Zahra shiga dakin Hajjo gaidata da gida, Zahra na sakai dakin Hajjo maigari tagani akan Hajjo batasan lokacin data sakar masu wata uwar ihu ba snn tafita a guje.

"Shima yanajin hakan sauka yai hade da cewa Allah yayi tsinanniyar yarinya shikenan yau asirinmu ya tonu.

"Kayansa yasa ya fita babu ko sallama.

"Zahra na fita dakinta ta shiga taci gaba da kuka, bata ankara ba ji kawai tai an shako wiyarta hade da nuna mata wuka daga ido da xatai Hajjo ne tagani.

"Hajjo tasawa Zahra wukar tai a wiya tana fadin dan ubanki waya turoki?

"Cikin kuka Zahra tace babu kowa.

"Hajjo tace karya kikeyi manafuka zaki fadi ko bazaki fadi ba?

*"Zahra tace wlh na rantse da Allah babu wanda ya turomi.

"Snn Hajjo tace to wlh wlh wlh Zahra sae nawa na rantse?

"Zahra tace sau uku.

"Hajjo tace koda wasa naji labaringa a gari ko a gun bbnki Habu ko Maryama wlh yankan rago xai maki kinji ko baki jiba?

"Cikin rawar murya zahra tace naji.

"Saeda Hajjo tai mata dukan tsaya snn tafita a dakin.

"Kuma tun daga lokacin ta hana Zahra xuwa skull.

"Maryama babu irin rokon da batai ba amma Hajjo ta hana, A cewarta Zahra ta kare karatu kenan.

"Koda Maryama taje skull saeda uncle Haidayr ya tambayi Zahra.

"Maryama ta fadi masa cewa matar bbnta ne ta hana ta zuwa.

"Uncle Haidayr bece komai ba, Saeda yabari sun tashi snn yace Maryama ta kaisa gidan su Zahra.

"Sae Maryama tace aa uncle Haidayr koda na kaika ba laila bane ta saurareka saedae ko na kaika gidan kani mahaifinta.

"sae uncle Haidayr yace ok duk daya ne.

"Tare suke tafiya suna tafe suna hira nan danan suka isa dama ba wani nisane tsakanisu ba rafine kawai ya rabasu, sae kuma makarantar da babu a garin su Zahra sae kaxo garin su uncle Haidayr.

"Shiyasa garin su uncle Haidayr yazama shine birni garin su Zahra,amma kuma duk suna karkashin mulki mutum dayane sbd tunda maigarin garin su uncle Haidayr ya rasu ba'a nada wani ba sakamakon kowa ya nuna yana bukata idan kuma akabawa daya daga cikinsu za'a iya samon matsala.

"Shiyasa aka barshi a karkashin ikon maigarin d'babba akan idan komai ya lafa sae a duba wanda yadace a bashi.

"Maryama da uncle Haidayr suna isa cikin sa'a suka sami bb Habu bayan sun gaisane uncle Haidayr yake cewa kwana biyu baya gani Zahra a skull ne shiyasa yaxo ya duba ko lpy.

"Bba Habu yace wlh nima bansan kaman bata xuwa skull ba amma dan Allah kayi mata hakuri in Allah ya yarda gobe kafana kafarta.

"Uncle Haidayr yace to babu damuwa Allah yasa mukai.

"Bba Habu yace amin, anan sukai sallama.

"Kowa ya kami hanyar gida.

"Duk da abinda yanaci bba Habu amma haka ya hakura har gari ya waye, yana fita sallar asuba gidan su Zahra kai tsaye yaje.

"Haka yashiga babu ko sallama lokacin Hajjo na kwance bata tashi daga bcc ba.

"Ita kuma Zahra tana shara, Gani bba Habu da sauri taje ta duka ta gaida sa.

"Bayan ya amsane yace taje ta dauko uniform dinta suje gidansa tai wanka taje skull.

"Bata tsaya musuba taje dakinta ta dauko uniform dinta tabashi suka tafi gidansa.

"Suna isa yace ta dibi ruwa tai wanka bayan tafito ne bba Habu yace ta dibi abinci taci.

"Tana gama ci da kansa ya rakata har skull din saeda ya dankata a hannu uncle Haidayr hade da bada hakuri sbd kada adaketa shima uncle Haidayr din cewa yai babu damuwa snn sukai sallama.

"Bba Habu ya dawo gida, Ita kuma Zahra class tashiga.
[7/17, 10:43] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’


GARKUWATA
(RELIANCE)


FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.πŸ’


πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž


DIDECATED TO SWEET SIS MARDIYA KA'OJE


9


"Bba Habu yana tafiya uncle Haidayr yashige class.

"Bayan sun tashine uncle Haidayr yace su jirasa sutara hanya tare.

"Suna hanyar tafiya gida ne sae uncle Haidayr yake tambayar Zahra dalilin da yasa kwana biyu bata xuwa makaranta.

"Shiru Zahra tai kamar bada ita yakeba,Taci gaba da tafiyar ta.

"Uncle Haidayr yace Zahra ba dake nakeba.

"A lokacin ne Zahra tace babu komai.

"Ta bashi amsa ne fuska a daure, Duk da tsoransa da takeji.


"Shima da yaga hakan besake bi takanta ba,Juyowa yai gun Maryama suka cigaba da hiransu.

"Suna tafe suna hira kamar budurwa da saurayi.

"Maryama harda kyalkyatar dariya.

"Da haka har sukai kofar gidan su uncle Haidayr inda zasu rabu.

"Maryama tace to uncle Haidayr sae gobe.

"Uncle Haidayr yace sae gobe Maryama kikula da kanki.

"Dariya Maryama tai hade da cewa to uncle Haidayr nagode.

"Snn uncle Haidayr yashige gida, Suna suka karisa.

"Suna hanyane Zahra take tambayar Maryama da cewa Maryama kodae uncle Haidayr yana sonki ne?

"Murmushi Maryama tai hade da cewa me kika gani?

"Zahra kawai yadda naga yakeyi makine.

"Maryama tace aa babu komai sabone kawai..

"Suna cikin mgn ne saega garzali yasha gabansu.

"Da sauri Zahra takoma bayan Maryama"Shiko garzali kokarin kamota yakeyi.

"Gani haka sae Maryama tace haba Garzali meyene kakeyi haka?

"Garzali yace wlh Maryama sonta nakeyi wlh Maryama ba karamin so nakewa kawarki ba.

"Fuskan Maryama a daure tace haka akeso idan da gaske sonta kakeyi bakasan hanyar gidansu bane ko bakasan iyayenta bane da zaka rinka tsareta a jeji.

"Garzali yace toai itace koda naje kofar gidansu bata fita.

"Duk Garzali yana mgnr be yana layi sbd a make yake.

"Hannu yasa yana kokarin jawota.

"Zahra tana gani haka a guje ta runtuma.

"Shima Garzali binta yakeyi.

"Itama Maryama tana gani haka a guje ta bisu.

"Gani idan tace zataje gida zai iya kamota shiyasa ta shige gidan su Maryama.

"Itama Maryama a guje taxo ta shige.

"A kofar gida Garzali ya tsaya yana hakki, Ji yake kamar yabita cikin gidan.

"Da haka ya tsaya har yagaji,Gani batada niyar fitowa ya tashi gida ya nufa.

"Yana shiga gun bbnsa maigari ya nufa ya fadi a jikinsa hade da nuna damuwar sa a fili.

"Gani hakane yana maigari tambayar Garzali abinda yasamesa.

"Garzali yace wlh bb wata yarinya takeso amma ita bata sona, Bansan abinda nai mata ba bba.

"Karab mmnsa tace to dolene karabu da'ita kanimi wata mana, Sae kace ita kadae ce mace a garin.

"Da sauri Garzali yace wlh mm dan bakisan yadda nake sonta bane.

"Wlh bb bakaramin so nakewa Zahra ba'Har kasa bcc nakeyi sbd da'ita.

"Idan bansameta ba bansan yadda zanyi da rayuwa taba.

"Jin hakan yasa maigari tsorata a birkice yace wata Zahra kake nufi?

"Garzali yace Zahra'ya gidan marigayi Haruna mana.

"Da sauri haule tace kardae kace'ya gidan Hajjo aminiyata?

"Garzali yace ita nake nufi.

"Dukkani su subiyu dariya sukae hade da cewa yaro man kaza, Idan Zahra abu me sauki ne.

"Garzali yace da gaske?

"Mmnsa tace kwarai da gaske.

"Maigari yace idan Zahra ce kamar ka aureta ka gama, Kae karewama nanda wani sati tazama matarka.

"Garzali yace da gaske bb?

"Maigari yace kwarai da gaske...

"Da sauri Garzali ya rungume bbnsa hade da cewa shiyasa nake sonka bba.

"Mikewa maigari yai xuwa fadarsa, bayan ya zauna yacewa daya daga cikin fadawarsa suje su kira masa bba Habu.

"Cikin rawar jiki bafaje yaje kiran bba Habun"Cikin sa'a kuwa ya samesa bayan sun gaisa bba Habu yace Allah sadae lpy?

"Dariya ne bafajen yai snn yace margarine ya aikoni na kiraka.

"Da sauri bba Habu ni kuma? Kodae batar hanyane kae?

"Bafaje yace aa kaedae akace nakira.

"Shiru bba Habu yai yana tunanin kiran da ake masa sbd yasan idan maigari yakiraka to ba alkairi ne.

"Amma babu yadda zaiyi saedae yace juka kace naji ina zuwa..

"Bafaje yace aa cewa yai muje tare dakae.

"Bba Habu yace tofa, mujeto.

"Haka suka jera suka tafi tare.

"Suna isa bayan bba Habu sun gaisa ne sae maigari yace Habu nasan xakai mmkin kiran da nai maka ko?

"Bbu Habu yace kawai da gaske.

"Sae maigari yace dama ba wani abu bane yarona nan yaga'yarka yanaso,Shine yace akiramin kae.

"Koda dae muda muke nima ya kamata mubika to amma kasan yanayin mulki yada yake.

"Bb Habu yace kwarai da gaske"Amma bangane yarinyar da kake mgn akai ba.

"Saeda maigari yai dariya snn yace zahra'u'yar wajan Haruna maragayi nake mgn akae.

"Bba Habu yake ohooo nagane"To amma tunda nake da yya har yarasu bantaba jin mgn makamancin haka dashi ba.

"Kodae amma....

"Da sauri maigari ya tari numfashinsa da cewa wayace maka nataba mgnr dashi?Inda mutaba mgnr dashi yaushe xan tsaya nimanka ba saedae kaji kawai andaura aurenba.

"Saeda bb Habu yai murmushi snn yace haba dae maigari kae awa xaka daura mata aure batare da wani wakilinta ba?

"Kae ba kanin uwarta ba"Kaeba kanin ubanta ba'Banle kace xaka daura mata aure.

"To bari kaji wlh bazanwa zahra'u auren dole ba"Zahra'u makaranta xatayi,Kuma koda auran ne zanmata baxanbawa mashayi'ya ba.

"Fadawar dake gun babu abinda suke cewa sae hattara dae Habu2.

"Daya daga cikinsu yace haba malam Habu idan banda abuka abinda yakamata kae masa godiya sbd zai rabaka da talaucin da aka gada tun iyaye da kaka shine har kakeda bakin cewa aa.

"Habu yace Maude bance kasami bakiba"Ni ba irinka bane mai kwadayin wanda basu babbance halas da haram.

"Nidae bazanwa'yata auren dole ba'Kuma koda auren ne zanmata baxanba da'ita inda za'a ciyar da'ita da haramba.

"Sbd haka maigari kaje kanimawa d'an ka wata matar amma ba Zahra ba.

"Shiru maigari yai har saeda malam Habu yakare mgn snn maigari yace Habu3 sau nawa na kiraka?

"Malam Habu yai shiru.

"Daya dake gun yaje sau uku.

"Maigari yace shinakeso yabani amsa da bakinsa.

"Malam Habu yasake yin shiru.

"Sae maigari yace to wlh bari kaji idan har baka bada hadin kae akae wannan aurenba wlh saena kunla maka shirrin da sae ankoreka a garin nan"Hure xanmaka nasa maka koran kare, Kuma na kwance duk wani abu dakasan ka mallaka.

"Malam Habu yace ta Allah bataka ba'Maigari Allah yafika.

"Malam Habu takarisa mgnr ne hade da mikewa yana tafe yana nazarin mgnr maigari"Yasan kadan ne daga cikin aikin maigari idan har bebiya masa bukatar saba xai iya abinda yafi haka.

"Shikuma tunda yake a rayuwarsa besan ko'ina ba daga nan kauyen sae nan ko cikin garin gwambe betaba xuwa ba saedae yaji labarin garin.

"Gani yadda jikin malam Habu yai sanyi yasa maigari da fadawarsa kashewa da dariya" Suna fadin ranka ya dade idan bebiya kama bukatar saba yara xamusa sukoresu shida iyalansa.

"Maigari yace barni dashi kawai"matsiyacin banxa wanda basu gaji komai ba sae talauci.

"In bandama halin yarinya irin na d'an yau duk matan dake garinga ace babu wanda xai likewa sae zahra'u.

"Daya daga cikin 'ya koren bayan maigari yace idan banda hali irin na Habu kamata yai yaxo yai maka godiya yabada tukuici.

"Dayan dake gefe yace inafa xaiyi godiya kasan duk inda matsiyaci yake saeya nuna halinsa.

"Maigari yace duk kubarni dashi'Aure dae ba fashi" Idan ba'aita arxiki ba xa'ai ta tsiya.

"Sbd ina raye bazanbar d'an na yai kuka da hawayensa ba.

"Da haka har ya'isa gida.

"Yana shiga cikin gida kasa yasamu ya zauna babu ko tabarma.

"Abu na gani haka da sauri taxo gunsa hade da tambayar lpy malam?

"Nan malam Habu ya kwashe duk yadda sukayi da maigari ya fadi mata.

"Kuka abu tasa hade da salati"A take tace aje a kira Zahra.

"Yaro yana tafiya tare suka dawo da usma'Suna shiga gani Abu na kuka yasa Zahra karisowa da sauri tana tambayar lpy?

"Nan Abu takwashe komai ta fadi mata'Itama Zahra kuka tasa tana fadin nashiga uku wlh banason garzali baffa.

"malam Habu yace Zahra koda kina sonsa garzali bedace dake ba"Amma nima banida yadda zanyi ne.

"Kema kisan halin maigari duk abinda yace wlh xai aikata.

"Zahra tace baffa maixai hana bazamu gudu mubar garinba?

"Da sauri bba Habu yace aa Zahra addu'a kawai yakamata muyi Allah ya kawo mana mafita.

"Zahra tace amin baffa.

"Zahra da kuka tabar gidan malam Habu" Sae gidansu Maryama da kuka tashi ga'Ganinta da kuka yasa Maryama taranta da sauri hade da tambayar lpy?

"Cikin kuka Zahra ta kwashe komai ta fadiwa Maryama.

"Mmki ya kama Maryama hade da sake cewa garzali fa kikace Zahra?

"Kuka kawai Zahra keyi"Gani kukan da Zahra keyi yasa Maryama kamo Zahra tana bata mgn hade da hakuri har saeda tai shiru"Zahra batabar gidan su Maryama saeda yamma.

"Tun daga lokacin Zahra tadaena xuwa makaranta uncle Haidayr yalura da Zahra bata zuwa skull"Bayan sun tashi daga makaranta ne yaje har gidan sun Maryama.

"Yaro ya tura ya kira masa Maryama, Tare suka fito da d'an sakon"Gani uncle Haidayr yasa Maryama mmki cikin girmamawa ta gaidashi.

"Shima da fara'arsa ya amsa"Snn yace kwana biyu meyahanaku xuwa skull?

"Murmushi Maryama tai snn tace wlh wasu al'amurane sukasha gabanmu.

"Uncle Haidayr yace. wani irin al'amurane haka da har zasu hanaku xuwa skull?

"Murmushi Maryama tai snn ta kwashe komai ta fadi masa.

"Cikin mmki uncle Haidayr yace kefa.

"Maryama tace wlh kuwa uncle.

"Saeda uncle Haidayr yai shiru snn yace dan Allah rakani gidansu mana na ganta.

"Muryama tace to uncle Haidayr muje"Suna tafe suna hira har suka isa gidan.

"Maryama tashiga cikin gida takira Zahr,Suka fito tare batare da Maryama ta fadi mata tare suke da uncle Haidayr ba.

"Suna fitowa Zahra nagani uncle Haidayr da fara'arta tace lahhhh yau uncle ne a kofar gidan namu?

"Haidayr yace wlh kuwa.

"Cikin girmamawa Zahra ta gaidashi.

"Shima ya amsa"Snn yace kwana biyu banga kuxo skull bane shine nace bari nazo na duba ko lpy? Bayan nazone Maryama take sanar dani mgnr auranki"Na tayaki murna Allah yabada xaman ply.

"Zahra tajin haka tasa kuka'Uncle Haidayr yace menene haka kuma daga murna kuma sae kuka?

"Cikin kuka Zahra tace wlh uncle Haidayr banason Garzali na tsanesa kamar yadda na tsani kwana mutuwata.

"Murmushi uncle Haidayr yai snn yace to yya xakiyi saedae hakuri.

"Zahra tace wlh baxan auresaba da auresa gwada mutuwata.

"Cike da mmki uncle Haidayr yace zahra kinsan abinda kike fadi kuwa?

"Zahra tace wlh uncle Haidayr ina sani.

"Sae uncle Haidayr yace idan baki aureshiba kinada wani ne?

""Zahra tace aa.

"Murmushi kawai uncle Haidayr yai"Snn yace Zahra.

"Zahra tace na'am uncle Haidayr.

"Sae yace daga ido ki kalleni.

"Duk subiyun suka xuba masa ido d'an jin maixaice.

"Shima cikin ido yake kallanta snn yace Zahra kina sona xaki iya xama dani a matsayin mijinki?
[7/17, 10:43] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’


GARKUWATA
(RELIANCE)


FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.πŸ’


πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž


BAZAN MANCE DAKE BA"INA ALFAHARI DAKE MASOYITA ABIN ALFAHARI NA"HAJIYA ZABBA"U UWAR D'AKI TAGARI. BANSAN DA WASI KALMOMINE ZANYI AMFANI DASU WAJAN NUNA FARIN CIKINA BISA ALKAIRIN DA KIKAIMI.

NAGODE NAGODE NAGODE SOSAE ALLAH YAIWA DUKIYA ALBARKA YASA KIFI HAKA YA KARA D'ANKON SOYAYYA KEDA MAIGIDA YARA MAKI YARANKI BISA MAFARKIN SUNNAH"ALLAH UBANGIJI YA''ISAR DA SAKONA IZUWA GAREKI YADDA NAKI YA'ISO GARENI AMEEN SUMMA AMEEN.

HAJIYA ZABBA'U JOS PLATEAU STATE BUKUR PART'YA KIFI.

ALLAH YABAR KAUNA DA ZUMUNCI AMEEN.


DIDECATED TO SWEET SIS MARDIYA KA'OJE


10


"Fur gigi Zahra da Maryama suka daga ido suka zubawa uncle Haidayr.

"Shiko uncle Haidayr murmushi yai snn yasake memeta kalmar da ya furta a baya.

"A take Zahra tafashe da kuka hade da cewa uncle Haidayr kakosan abinda kake fadi kuwa?

"Uncle Haidayr cikin hankalin ka kake mgn?

"Murmushi yasake yi snn yace kwarai da gaske Zahra kodae baki sonane?

"Rau rau rau Zahra tai da ido snn tasake fashewa da wani matsanancin kuka.

"Gani irin kukan da takeyi ne yasa Maryama rikewa tana fadi haba Zahra wani irin kukane kikeyi haka?

"Idan baki sonshi ba dole bane..

"Kafin Maryama ta karisa mgn tunni Zahra tajuya zata shige gida.

"Da sauri uncle Haidayr yasha gabanta hade da cewa ina kuma zaki Zahra batare da nasan makomata a garekiba.

'"Gani yadda yatsaya a gabanta yasa Zahra komawa bayan Maryama ta taboye.

"Maryama na gani hakan tariga ta fahimci abinda kawarta take nufi"Cewa kawai tai ta'amince uncle Haidayr..

Cikin jin dadi uncle Haidayr yace da gaske!!!" Maryama?

"Kai kawai Maryama ta daga masa.

"Cikin muna farin cikinsa uncle Haidayr yace Zahra nagode Allah ya nuna mana yasa ke abokiyar rayuwatane.

Cann kuma da uncle Haidayr yai wani tunani a take murnarsa ya koma ciki.

"Muryama ne ta lura da hakan da sauri tace yadae uncle?

"Shiru yai na dan mintoci snn yace babu komai" Ni xantafi amma bazan samu dawowa ba sbd baniso kowa yasani dagani sae Ku sae kuma kanin bbnta bba Habu.

"Maryama tace to babu damuwa uncle.

"Snn uncle Haidayr yatafi"Jefa kafa kawai yakeyi batare da yasani ba"Sbd tunani.

"Ba komai bane yasa uncle Haidayr tunani ba sae tunani kada a kuma"Sbd yasha niman aure baya samu sakamakon halin mmnsa.

"Sau uku uncle Haidayr yana niman aure da zaran anyi bincike ansan talatuce mmnsa sae a hanashi sakamakon masifar mmnsa.

"Duk inda yaje niman aure idan iyayen yarinya sukai bincike suka gano talatuce mmnsa sae suce aa bazasu bashiba da wanne'ya su xataji da talauci koda masifar mmnsa.

"Hakan yasa duk yadda uncle Haidayr yakai gason yarinyar yake hakura"ba garinsu mgnr mmnsa ya tsaya ba har makotan garinsu susan da labarin talatu.

"Da irin wanga tunani uncle Haidayr ya'isa gida" yana shiga mmnsa ta taresu da sannu da dawowa.

"Yace yauwa snn mm da gida.

"Tace yauwa amma yau kadade baka dawo da wuriba yadda kasaba.

"Murmushi uncle Haidayr yai snn yace nabiya uguwane shiyasa.

"Mm tace wani uguwa kuma?

"Uncle Haidayr yace gidan su Zahra naje.

"Da sauri mmn tace wace Zahra kuma?

"Uncle Haidayr yace'ya gidan malam Haruna marigayi.

"Mm tace amma dae lpy ko?

"Murmushi uncle Haidayr yai snn yafara xaiyana mata abinda ake ciki"Hade da cewa dan Allah mm ki taimakeni kirage fadarga naki, wlh banajin dadi duk inda nawuce ana nunani da hannu gashi sanadiyar hakan ake hanani mata idan naje niman aure.

"Shiru mmnsa tai har saeda ya kare snn tace to in Allah ya yarda za'a gwara"Snn taci gaba da cewa amma Aley kafi kowa sani halin da muke ciki a gidan nan.

Murmushi uncle Haidayr yai snn yace in Allah ya yarda Allah xairufa asiri"Idan akan abinda za"a cine...

"Da sauri mmnsa tace aa Aley kayan akwatifa da kudin sadaki.

"Uncle Haidayr yace mgnr sadaki akwai kudin Badiya da iyayenta suka dawomin dashi bantabasu ba kinga sae a juya ko?

"Mmn tace eh kayi tunani. To mgn akwatifa?

*"uncle Haidayr yace to mm wannan kuma ai nakune na mata amma xanduba nagani.

"Mm tace to yanxu abinda za'ai bari naje na sanarwa kawunka Ibram..

"Uncle Haidayr yace aa kibari ni naje da kaina.

"Mmn tace to shikenan.

"Uncle Haidayr yana gama cin abinci yai wanka snn yaje gidan kawu Ibram"Bayan sun gaisa ne uncle Haidayr yai masa bayani abinda yake tafe dashi.

"Shiru Ibram yai yana tunani kada a kuma"Sbd duk niman auren da uncle Haidayr yake nima Ibram ne yake xuwa nima masa.

"Gani shiru da yai yasa uncle Haidayr yace kawu kada kadamu in Allah ya yarda wanga karon baza'a samu matsala ba.

'"Sbd saeda naiwa mm fada sosae akan abinda takeyi.

"Kawu yace to Allah yasa uncle Haidayr yace amin"Kawu yace tunda hakane tashi muje gidan malam Habu sbd bekamata muyi kasa a gwiwa ba gara muje muji inda aka tsaya.

"Uncle Haidayr yace to kawu"mikewa sukai suka kani hanya.

"Suna isa cikin sa'a suka samesa' bayan sun gaisa ne kawu ya bayyana abinda ke tafe dasu.

"Sbd mmki bba Habu kasa mgn yai"sae idonu kawai daya xuba masu.

"Kawun uncle Haidayr ne yace yadae malam Habu?

"Saeda yai ajiyar zuciya hade da nisawa snn yace wlh koda a mafarkine bantaba kawu hakan ba"amma yau gashi axahirance naga haka.

"Malam Ibram mgnr da kake fadi da gaske ne kuwa?

"Murmushi yai snn yace da gaskene malam Habu"yanxu ina zaune saega Aley yazumin da mgnr shiyasa nace yataso muxo muji ta bakinka gudun kada muyi kasa a gwiwa.

"Malam Habu yace naji dadin wanga mgnr da kazomin dashi"Saeda ba nan sbd maigari yaxo yai mgnr nimawa d'an sa auren Zahra'u amma harga Allah hankalina be kwanta dashi ba.

"A lokacin ne uncle Haidayr yace kada kadamu bba muriga mugama mgr da'ita shine tace nazo na sameka.

"Bba Habu yace to tunda har kundaedaeta tsakaniku alhamdllh"yanxu menene abinyi?

"Nidae a yanxu mukayi mgn da maigari

Please Login or Register in order to submit comment