Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su Hajjo da maigari duk da halin da suke ciki babu dictator daya kulasu sakamakon rashin kudi' fadawar megari ne suka hada abinda ke jikinsu akabawa doctors din snn aka basu taimako.

"Shiko garzali yana nan cikin garin yasamu ogan d'an daba irinsa shiyasa yanxu abin nasa ya kara habaka sae abinda Allah ba lallane idan kagansa kanesa ba sbd shaharan da yai a bangaren ta'addanci.

"Tunda Habib ya kawo masu shinkafa lokacin lokacin mm tacewa Zahra tadiba da dafa ga kayan nan ta diba.

"Haka Zahra ketashi ta dafa sae dae koda ta dafa bata'iyaci kuma koda dama taci sae ta fitar' dama dama idan garau garau ne tai shine wani lokaci yake zama shidima ba lallane ya zauna ba.

"Da haka tai ta raino cikin har yai girma.

"Kwanci tashi babu wuya Allah ne me kowa me komai me kuma aiwatar da al'amuransa aduk lokacin dayaso uncle Haidayr har sugama training a yau yake shirin dawowa gwambe ga kuma alawe dinsu da aka biyasu hakan yasa zai tsaya a Gwabe tun before ya karisa gida.

"Cikin dare motarsu ya'isa Gwabe karfe uku na dare gani dare yai yasa bekira Habib ya sanar masa ya'iso ba sae da safe bayan sallar asuba snn yakishi ya sanar dashi gashi a a tasha ya'iso.

"Habib yai murna sosae bada bata lokaci ba yaje ya daukoshi xuwa gidan sa suna isowa Habib ya hada masa ruwan wanka yai snn ya canxa kaya ya karya Haidayr sae faman bawa Habib labari yakeyi yana dariya a lokacin ne Haidayr yake shedawa Habib kudin da aka basu.

"Habib yace eh ai dama haka akeyi.

"Haidayr yace to yanxu me kake gani yakamata ayi da kudi?".

"Habib yace abinyi kawai gida zaka kama na haya kaje ka dauko mm da Zahra kafin Allah ya hure maka baka ko ya kake gani?".

"Haidayr yace wlh kamar kasan abinda yake rai na kenan' yanxu dae nabaka waka da mana.

"Habib yace insha Allah zanyi kokari na duba maka area mai kyau wanda akwai tsoro kuma bazai gagareka biya ba.

"Haidayr yace to nagode sosae da irin kulawar da kake bani.

"Habib yace babu komai.

"Haidayr yace amma yanxu xanje na gansu tuku kafin na dauko su kwanta2.

"Habib yace eh hakan ma yanada kyau ai banle ma insha Allahu baza a dauki lokaci ba zasuyi parking su dawo tunda akwai kudi a kasa.

"Nan dae sukai ta hiransu snn Haidayr ya kwanta dan huta gajiya' Haidayr be tashiba sae azahar yana tashi yai sallah snn yace zai karisa gida kyauye 100 hundred thousand yaiwa habib transfer a cikin account dinsa akan idan yasamu gidan ya biya kafin yadawo.

"Har tasha Habib yakai Haidayr be tsaya wata siyayya ba sbd yana tunani barin garin xasuyi" saeda mota su Haidayr ya tashi snn Habib ya koma gida.

"Su Haidayr basu isa ba sae bayan magrib lokacin mm da Zahra kowa yana dakinsa Haidayr yai sallama yashiga gida da sallamarsa kamar a mafarki Zahra taji muryar uncle hakan yasa taki tashi ta leka taga ko waye ke sallama.

"Ita kuma mm tariga ta tada kabbarar harma na isha'i babu halin katsewa shiru da Haidayr yajine yasashi lekawa dakin Zahra yana lekawa ita kuma Zahra tana dago fuska karaf suka hada ido.

"Ihu Zahra tasa hade kokarin mikewa sbd nawin da takeji yasa ta kasa mikewa duk da ba fitane cikin yai ba.

"Gani yadda takeyi yasa uncle shiga dakin ya kamo mata hannu ta mike hade da rungumarsa tasa kuka' shima rungumarta yai yana cewa menene haka kuma Zahra kodae duk cikin murnar ne hannu yasa yana share mata hawaye.

"Mgnr mm ya katsesu da sauri uncle ya saki Zahra ya fita daga dakinta ya nufi dakin mm Zahra na rike da jakarsa suka shiga dakin mm itema tana ganisa fasawa tai da kuka gani haka yasashi rungumarta mm na fadin Aley ashe da rabon xamu sake ganawa.

"Zahra dake itama hawaye takeyi kamo hannu mm yai ta zauna a bakin gado snn Zahra itama ta zauna kusa dashi dukawa har kasa uncle yai ya gaida mm.

"Mm da fara'arta ta amsa hade da tambayar ya aiki.
"Uncle yace alhamdllh' mikewa Zahra tai ta kawo masa ruwa.

"Amsa yai kawai ya rike besha ba' saeda suka taba hira snn sukaje dakinsu.

"Suna shiga Zahra ta kawo masa abinci da ruwan sha' yana Zahra a bakin gado ta duka snn ta gaida shi hade da cewa ya aiki?".

"Uncle yace alhamdllh'kuma ya nasameku?".

"Murmushi kawai tai masa' hannu yasa ya jawota jikinshi Zahra tace uncle kaci abinci mana.

"Budewa tai ta jawo kwanu tuwun gabansa hade da cewa bissmillh.

"Gani miyar wani irin yasa uncle mikewa yace ina xuwa' fita yai yaje ya siyo nama da kayan tea snn yadawo ko daki beshiga sae da ya mikewa mm tana snn yadawo dakinsa.

"Yana shiga ya xauna kusa da Zahra bude manar yai yace bissmillh hannu yasa yafara ci.

"Gani yakai har sau biyu amma Zahra batasa hannu ba' uncle yace kici mana.

"Zahra tace aa' uncle yace why?".

"Murmushi kawai tai masa'gani hakan yasashi daukar naman zai bata da kanshi.

"Da sauki Zahra ta kauda kanta hade da mikewa taje ta kwanta.

"Mmki yakama uncle shima mikewa yai yabar nama' bakin katifar ya zauna yana cewa Zahra meyasa kika ki cin namar kodae bakida lpy ne?".

"Murmushi tai hade da cewa babu komai nakoshine kawai.

"Daga snn besake mgn ba mikewa yai ya dauki buta yaje yai alwala yadawo daki' itama mikewa tai tai nata alwala taxo sukayi sallah tare.

"Suna idarwa uncle ya mike ya rufe kofa snn yaxo ya tube gani Zahra ta kwanta da kaya a jiki yasa uncle cewa tashi ki tube mana.

"Batai musuba ta tashi ta tube snn takoma ta kwanta.

"Tunda ta fara tubewa uncle yake kallon kirjinta gani yadda yakira girma sosae ba kamar yadda ya barsu ba.

"Can bango taje ta kwanta uncle yace xo mana my Zahra yaya kikeyi haka kodae baki kewata ne' hannu yasa ya jawota jikinshi yana shafeta' jin haka yasa Zahra ta kara makalkalewa a jikin mijinta.

"Hannu bibbiyu uncle yasa yana wasa da nonuwarta Zahra na dariya' tsotson da yakeyi matane yasata rikeshi da karfi tana masa kiss.

"Hakan yabawa uncle damar hayawa kansa'da sauri Zahra ta tureshi ya sauka daga kanta hade da tambayar lfy?".

"Shiru Zahra tai' shikuma uncle yasake hayeta Zahra ta kara janye jikinta.

"Koda uncle yasake tambayarta shiru tai bata tanka masa ba' gani haka yasa uncle sa hannu yana shafeta hannunsa na kaiwa cikinta yaji karfi.

"Da sauri yace Zahra menene haka?" Kodae cikine dake?".

"Zahra tace aa babu komai.

"Uncle ya dade yana shafe cikin hade da mmki idan ya d'an na sae yaga ta razana da hakadae yasamu ya biya bukatar sa amma ba yadda yasoba.

"Da safe bayan sun idar da sallah uncle ya karewa Zahra kallon kiranta yai gabansa ta zauna babu irin tambayar da uncle beyiwa Zahra shiru tai takasa bashi amsa.

"Da yagaji kyaleta yai hade da mikewa xuwa dakin mm itama snn tariga ta idar da sallah zauna kawai take tana lazumi uncle yai sallama ya shiga dukawa yai ya gaisheta.

"Amsawa tai hade da tambayar gajiyar hanya".

"Uncle yace alhamdllh.

"Suna cikin hirane uncle yace mm!.

"Mm tace ya akai ne Aley?.

"Uncle yace Zahra ciwone tai?".

"Mm tace me kagani?".

"Uncle yace gani nai duk ta canxa .

"Murmushi mm tai snn tace cikine da'ita.

"Da mmki yace ciki fa mm!.

"Mm tace kwarai da gaske tashiga wata na bakwai kenan.

"Da sauri uncle ya mike yafita xuwa dakinsa.
[7/17, 10:45] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’




GARKUWATA
(RELIANCE)



FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.πŸ’



πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž



DIDECATED TO SIS MARDIYA KA'OJE.




36



"Yana shiga gani Zahra kwance da sauri ya karisa kan katifar hade da kamota ta tashi zaune yana cewa Zahra ashe cikine dake shine kike boyemi Zahra.

"Zahra tace lahhh!" Uncle yawa fadi kama?" Nifa bani da komai.

"Haidayr yake ke!" Bayan yanxu ne mm take fadimin.

"Da sauri Zahra tasa hannu ta rufe fuskanta tana murmushi.

"Hannu yasa ya bude mata natan fuska hade da kara bakinsa a kunninta yana cewa Zahra meyasa kike boyemi eye Zahra ashe nakusa zama bb duk yana mgnr ne yana shafe mata ciki a hankali yace abani na gaisa da baby na ko.

"Murmushi kawai tai masa shima uncle a hankali yake binta har saeda yasamu gamsuwa sosae snn ya sauka hade da cewa ko kefa kinga yanxu baby zaisan bbnshi ya dawo ko.

"Murmushi kawai tai masa a hankali ya jawota ya dorata akan kirjishi yana shafe mata baya shiru Zahra tai kamar bata gun sbd yadda uncle yake mata.

"Shiru da mm taji basu fitoba gashi har kafe tara ya wuce yasata kwada wa innawuro kira"yunkurawa tai zata tashi uncle yace ta kwanta shi yaje.

"Jallabiyarsa yasa hade da gajeran wando yaje jin kiran da mm kewa Zahra' mm tace ruwane yai zafi taxo ta diba ta hada abin karyawa ta karya banaso tana barin kanta da yunwa.

"To kawai yace yajuya ya koma daki dama ba shiga cikin dakin mmn yai ba sbd akwai najasa a jikinsa' yana shiga daki buta ya dauka yaje yai wanka snn yadawo yace taje tai wanka mikewa tai hade da daukar buta taje wanka.

"Kafin ta fito har yahada masu tea ya kaiwa mm nata itama Zahra ije mata yai a gefe tana fitowa matsawa yai alamar taxo ta zauna kusa dashi dauko cup din tea yai ya mika mata.

"Zahra na amsa ta'ije a gefe uncle yace kisha mana.

"To kawai tace amma bata dauka ba' saeda yai mgn baki uku snn ta dauka ta rike a hannu amma batakai baki ba.

"Amsa yai da kansa yakai mata baki da sauri ta kauda kai gani haka yasa uncle daure fuska snn yasake kai mata baki.

"Dole yasa tabude baki tasha daya biyu kafin takai na uku amai ya yunkuro mata mikewa tai zata fita uncle ya riketa da karfi hade da cewa lfyrki klau kuwa Zahra?".

"Kafin ya karisa ta kwaro masa amai a jiki.

"Dole ya sake ta fita waje taje ta amatar da tea din da tasha tas"Haidayr ne yaxo ya xuwa mata ruwa ta wanke jikinta snn takoma daki.

Mmne ta fito tana cewa tayi abinda ta saba ba?" Aikinta kenan koda abinci ne taci ba lallane ya zauna mata ba.

"Uncle yace tana tafiya asibiti kuwa?" Mm tace eh to tunda tatafi da farko bata sake tafiya ba saedae dan jike jike da nake bata amma tunda yanxu kananan kaje ka siyo mata magani kawai.

"Uncle yace aa kibari kawai.

"Share gun yayi tsaf snn yaje daki ya gyara ita kuma tana bcc ya riga ya dauke ta.

"Dakin mm dakin mm yakoma yaje ya sanar da'ita yadda sukai da Habib har mm taso musa masa amma kuma da taga hakan shine daedae cewa kawai tai Allah yasa komawar da zasuyi yazama shine mafi alkairi.

"Uncle yace amin.

"Mikewa yai yakoma dakin gun Zahra gani tayi bcc shine ya fita yaje gidan su maryama yaro yasamu ya aikeshi cikin gidan ya kira mashi maryama tare suka fito da yaron gani uncle da tai ne yasata ihu hade da kiran sunansa.

"Dariya yai mata yana cewa maryama menene abin ihu kuma?".

"Cikin farin ciki tace uncle banyi tsanmani gani a irin wanga lokacin bane shiyasa ai.

"Murmushi kawai yai mata snn suka gaisa uncle yace ya kokari maryama nagode sosae Allah ya saka da alkairi mm ta fafimin irin da wainiyar da kikai da Zahra nagode sosae maryama.

"Murmushi tai hade da cewa babu komai uncle.

"Uncle yace ni xantafi dama godiya nazo yi daga nan kuma da sanar dake insha Allahu zamubar nan zamu koma birni da zama.

"Maryama tace da gaske uncle?" Uncle yace da gaske maryama.

"Jikin maryama yai sanyi sosae duk idanuwarta suka ciko da kwalla matsewa kawai tai tace Allah ya nuna mana lokacin.

"Uncle yace amin snn sukai sallama.

"Washe gari tunda safe uncle ya shirya yatafi birni dan jin abinda ake ciki akan mgnr gidan yana isa office din Habib yanufa direct bayan sun gaisa ne Haidayr yake tambayar yadda akai.

"Habib yace gara ma da Allah yasa kazo sbd guda biyu nasa abar maka kazabi daya daga ciki wanda yai maka'Haidayr yace ai da kazabi daya daga ciki kawai basae nazoba.

"Habib yace aa Haidayr gara dae kazo sbd wanda ni xaimi ba lallane kai yamaka ba.

"Haidayr yace hakane to yanxu menene abin yi?" Habib yace bari na kira mutumi sae yaxo kuje kagani ko.

"Haidayr yace OK babu damuwa' a take habib yakira mutumi yaxo sukaje da Haidayr gidan farko ma kawai da yagani yace yayi masa two bedroom plat ne da fonfo a cikin gidan sae rijiya dake gefe uncle yace wanga ma ya isheshi.

"Suna komawa ya sanarwa Habib Habib ya biya gidan aka basu key din gidan dole yasa Haidayr ya kara kwana bayan Habib ya dawo daga aiki suka kasuwa suka siyo su katifu da labulaiya da kayan aikin gida duk wasu abin bukata sae da Haidayr yasiye sae dae abinda baza'a rasaba.

"Tare suka gyara gidan da Habib karamar katifa shine sukasa a dakin mm ita kuma babban katifar suka kai dakin su snn suka dibi ruwa suka ciccika kayan ruwan gidan tas snn suka rufe gidan.

"Tasha Haidayr ya nufa shikuma Habib ya wuce gida bayan isha uncle ya'isa gida lokacin Zahra na dakin mm suna hira uncle yai sallama jin muryan Zahra a dakin mm yasashi shigowa dakin shima Zahra ta masa snn da xuwa hade da mikewa zata dibo masa ruwa da sauri Haidayr yace tabarshi kawai.

"Bayan sun gaisa da mm gani sun fara mgnr yasa Zahra fita ta basu gun shine Haidayr yake sanar da'ita yasamu gida har yabiya mm tai murna sosae uncle yace xuwa jibi yakeso suyi parking sukoma birni.

"Mm tace aa sae taje ruga gun yar'uwata sunyi sallama snn ta tafi.

"Uncle yace aa tabari bayan kwana biyu da kansa zai kawota sbd birni ba kaman kauye bane idan ba'ajin motsin mutani a gidan za'a iya fasa gidan a kwashe masu kayan daya xuba aciki.

"Mm tace to babu damuwa sae da sukayi hira sosae snn yakoma dakinsu itama Zahra ya sanar mata cewa jibi zasubar garin su koma birni.

Tsanle Zahra tai tana murna da sauri uncle ya riketa yana fadin Zahra menene haka?" Baki gani cikine dake?" Shiru tai bata tanka masa ba taci gaba da wasa a jikinsa.

"Murmushi kawai yai mata hade da biyeta sukaci gaba da wasan tare.

"Washe gari yaje har gidan su maryama ya yaje ya sanar da'ita jibi xasubar garin amma dan Allah yanaso ta rakasu daga nan taga guri' maryama tace to amma sae ta sanarwa bbnta duk abinda yace shikenan.

"Uncle yace tunda hakane kinmin sallama dashi na sanar masa da kaina' maryama tace to.

"Komawa cikin gidan tai tasanarwa bbnta tare suka fito Haidayr ya duka har kasa ya gaida shi' snn ya sanar masa.

"Bbn maryama yaiwa Haidayr murna sosae hade da fatan alkairi yace babu damuwa Allah ya kaiku lfy amma ita maryama yaushe xata dawo?".

"Haidayr yace kwana biyu kawai zatayi snn tadawo.

"Bb yace to babu damuwa.

"Tare suka tafi gida da maryama sbd ta taya Zahra hada kaya uncle yace kayan sawa kawai zasu dauka sbd yaringa ya siye kayan aiki gida.

"Maryama tace tace to kayan sawan Zahra kawai maryama ta ninke ta shirya mata a cikin akwati bayan ta gama taje ta taya mm gyara nata kayan cikin Ghana masgo ta xuba mata nata kayan.

"Maryama bata koma gida ba sae bayan magrib uncle ne ya rakata har gida hade da cewa idan ta dawo daga rakiyarsu taxo ta kwashe kayan gidan yabata kyauta har da katifarsu.

"Maryama tai godiya snn sukai sallama.

"Washe gari misalin shadayan rasu suka bar garin mota daya uncle ya dauka masu suka tafi Haidayr ne a gaban mota sukuma suna baya suna tafe suna hira da maryama da mm ita kuma Zahra tana bcc.

"Da haka har suka isa Haidayr yace drave ya kaisu har kofar gida sae ya kara masa kudin motar.

"Sae da suka isa snn maryama ta da Zahra suka fita daga motar Haidayr ne ya kwashi kaya suka shiga cikin gida suna shiga gu Zahra ta samu ta kwanta daki Haidayr ya bude masu hade kayan ya kai ciki.

" ruwa ya xuxuba a buta yace suxo suyi alwala suyi sallah' mm da maryama suka mike amma banda Zahra saeda suka fara sallah snn uncle ya fita yaje ya siyo masu takeaway ya kawo masu' mm da maryama suna idar da sallah suka dauka suka fara ci.

"Shikuma uncle yaje yai nasa alwala yaxo ya fara sallah' har ya'idar Zahra bata tashiba tana bcc hannu yasa ya dan bubugeta a kafa hade da kiran sunanta bude ido tai batare da ta tashi ba.

"Mmce tace karabu da'ita mana' Haidayr yace mm sallah ne xatayi daga nan kuma taci abinci' mm tace aa karabu da'ita idan ta tashi xatayi babu kyau mai ciki tana bcc a tada ita daga yau kada kasake.

"To kawai uncle yace snn yace to tashi kishiga daga ciki.

"A hankali Zahra ta mike shima mikewa yai yace mushiga dayan dakin ya nuna mata yana gaba tana baya suna shiga ya sauke katifar dake jingine a hango snn ya yage ledar katifar yace ta kwanta gani tana kokarin cire riga yasashi taimaka mata ta tube rigar snn ta kwanta.

"Tsugunawa uncle yai a gabanta gani yadda nonuwarta suke a tsaye yasashi kamowa yana shafewa hade da yimata kiss a ciki' murmushi kawai Zahra tai hade da jan xanita ta rufe nonuwar. Murmushi shima yai snn ya shafe mata fuska hade da mikewa ya daga mata hannu alamar yana xuwa.

"Fita yai parlour gun su mm ya dauki nasa abincin yana ci suna hira' da yamma kuwa maryama tace kada uncle ya siyo wani abinci tunda akwai komai na abinci yaje yai cefanen kayan miya sae tayi abinci.

"Uncle yace to hade da godiya yana fita Maryama tashiga kici ta dauko risho tasa lagwani da kalanzir snn ta kuna sata sanwa' gani shinkafane kawai sae taliya yasata sa sanwan tuwon shikafa.

"Sae da Zahra tai bcc ya'isheta snn ta tashi tai sallolinta mm tace ga abincin ki Zahra tace aa bazata ciba.

"Zama tai sukaci gaba da hira har maryama tagama tuwon ta kwashe snn ta kashe risho tunda uncle bedawo ba' maryama bata dade da zama ba uncle yai sallama shida Habib suka shigo Habib na gani maryama yace oyoyo budurwata gaskiya anache baka kyaumin ba ashe harda budurwata kazo shine baka fadimi ba?".

"Maryama tace waye budurwarka din?" Tana mgnr ne hade da harararsa.

"Amsar kayan miyar tai taci gaba da gyarawa' dukawa Habib yai ya gaida mm da fara'arta ta amsa snn ya juya gun maryama dake gyara kayan miya yace bari na taya budurwata aiki.

"Daukar tattasae yai yafara cire kan hancin daukar karamar wukan dake hannunta tai ta kwada masa a hannu' ihu yasa hade da cire hannu.

"Su Haidayr dake zaune a gun sukasa dariya.

"Bayan Habib ya fitane mm take fadiwa uncle Zahra bataci abinci ba' juyawa kawai yai yai mata wani irin kallo batare da yai mgn ba.

"Dukar dakai tai kasa' da maryama ta gama abincin xubawa uncle tai a plate ta kai masa snn taje ta dauko wa mm nata' koda ta tambayi Zahra Zahra cewa tai aa.

"Uncle najin hakan mikewa yai yashiga daki da abinci a hannu snn yakira Zahra xuwa cikin dakin tana shigowa mikewa yai yaje ya tura kofar snn yadawo ya xauna itama zama yace tai a gabansa dibowa yai ya kamata baki.

"Da sauri ta kaudakanta gefe' gani haka yasa uncle zaro mata ido hade da daure fuska ko kala beceba.

"Dole yasa Zahra bude baki yafara bata tana ci uncle be daena bataba saeda yaga xatayi amai snn ya kyaleta yaci nasa.

"Da dare bayan kowa yai bcc yarage daga shi sae Zahra jingina tai da bango tai shiru' uncle dake kwance tashi yai ya matso kusa da'ita snn yace Zahra meyasa bakisan ci abinci?".

"Zahra tace babu komai uncle.

"Haidayr yace banyarda ba Zahra.

"Zahra tace da gaske uncle kawai dae banaji cin komai ne.

"Matsowa yai kusa da'ita yace to yanxu fadimi me zakici naje na siyo maki shi?"

"Zahra tace babu komai uncle.

"Haidayr yace dan Allah Zahra.

"Zahra tace Allah kuwa.

"Haidayr yana mgnr ne yana kashe mata ido.

"Zahra ta kyalkyale da dariya hade da shafe mata yabar sa' shima dukawa yai yana yimata kiss gani haka itama ta biyeshi hakan yaja uncle ga niman biyan bukatar sa.

"Itama Zahra bata masa musuba amince wa tai'koda yafara ji tai baby dake cikinta gaba daya ya dunkule ya koma gun daya amma bata hana uncle ba' sae dae duk shiga da fitar da zaiyi saeta cije bakinta hade da rikesa da karfi.

"Gani haka yasashi cewa ya! Dae!" Zahra?".

"Zahra tace babu komai. Haka yaci gaba kuma bata daena rikesa ba.

"Gani hakan yasashi sauka shiru itama tai batayi mgn ba' jawota yai ya rungumeta sukai bcc.

"Da safe bayan sun karya da mm takoma daki sae Haidayr ya bita ya sanar mata zaikai Zahra asibiti.

"Mm tace babu damuwa a dawo lfy.

"Yace amin nagode.

"Koma daki yai yace tashirya zasu fita harda maryama' duk kansu suka shirya hade da sallamar mm suna fita napep uncle ya tsare masu zuwa wani pravent hospital suna kan hanya can gefe zahra ta hango wani mutum dake zaune da sauri tace lahh! Uncle kaga wani mutum kaman bb Habu.

"Murmushi yai snn yace Zahra kenan ina kika taba gani wanda ya mutu ya dawo.

"Zahra tace Allah kuwa uncle.

"Banxa da'ita Haidayr yai be tanka mata ba.

"Gani hakan yasata yi shiru maryama dake gefe bata sa masu bakiba.

"Suna isa suka sauka Haidayr yabiya kudi suka karisa ciki Haidayr yai tambayar inda ake awo wata nurse tace kuxonan sukaje gun bayan sun gaisa ne nurse din tace waye ne me cikin haidar ya nuna Zahra snn tace sabon cikine ko tsoho?".

"Haidayr ya fadi watanni cikin nurse tace ina katin ku?" Haidayr yace aa bamuda kati yau ne muka fara xuwa.

"Wani irin kallo tai masa na rainin wayo snn sae kunsiye kati da handlub snn kuma zatayi scanning' Haidayr yace babu damuwa duk tayi lissafi.

"Haka ta hada mata karya da gaskiya ta lissafa tafadi.

"Haidayr be nuna damuwaba haka yabiya snn tace Zahra ta biyota cikin wani daki' mukuma xama sukai suna jiranta ana gama mata komai suka fito akace sujira result din scann.

"Haidayr yace to.

"Dayan nurse din dake gefe tace batada wani matsala ko?" Haidayr yace batacin abinci sosae.

"Tace shine bakai mgn ba?" Dayan dake gefe tace ina zaiyi mgn baki gani yar'kauye ne.

"A take haidar yaji haushi kamata yai da xagi inda yake shiga banan yake fita ba harda kokarin kai mata mari' sauran ma'aikatan gun suka rikesa suna bashi hakuri.

"Duk da haka be hakura. ba mikewa Zahra tai tasa kuka tana fadin please uncle is ok. Please.

Riketa yai ya xaunar da'ita yaci gaba da masifa.

"Babban doctor dake office jin hayaniya yai yawa yasashi fito gani Haidayr na fada yasashi tambayar lfy?"

"Da English Haidayr ya mayar da abinda tai masa' duk nurse din dake gun sukasha jini jikinsu.

"Hakuri doctor din yakama bawa Haidayr snn yace nurse din tabiyoshi office.

"Suna shiga ya hauta da xagi hade da cewa idan haka xata rinkayi to shifa zai koreta a aiki.

"Nan take ta zube a kasa taba bada hakuri harda kukanta.

"Gani hakan yasa Haidayr ya daena masu Zahra hausa saedae English har sukabar asibiti' suna fito yacewa me napep yakai su kasuwa suna shiga shagon zannuwa suka shiga uncle yace maryama ta zabin masa masu kyau.

"Haka tai ta xaba masa duk da bamasu tsada bane amma saeda yasiye kala goma ya biyasu snn suka koma gida.
[7/17, 10:45] Washa: πŸ’ŽπŸ’¦πŸ’Ž
πŸ’



GARKUWATA
(RELIANCE)



FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.πŸ’



πŸ’ŽMMN USWANπŸ’Ž



DIDECATED TO SIS MARDIYA KA'OJE.


27



"Suna isa gida dakin mm yakai kayan ya'ije snn yakoma dakinsu.

"Itako Zahra suna shiga buta ta dauka tai alwala a parlour ta tsaya tafara sallah ita ko Zahra tana shiga daki tubewa tai ta kwanta shima uncle toilet dinsu ya shiga yai alwala yaxo yafara sallah.

"Gani har ya itadar tana kwance bata tashiba kuma ba bcc takeyi ba yace ta tashi tayi sallah'shiru tai bata tanka masa ba saeda ya daure fuska snn yace badake nakeyi ba Zahra.

"Snn ta mike taje tai sallah taxo mikewa yai ya bata gu hawa kan katifa yai ya kwanta ita kuma tafara nata sallah kananu sura tayi sbd bazata iya dade waba.

"Shiyasa bata dade ba ta idar tana sallamewa ko hijab bata cireba ta kwanta gani haka yasa uncle be tanka mata ba tashi yai yajawo hijab din ya cire mata snn ya koma ya kwanta.

"Da yamma lokacin Zahra da maryama suna kici suna abinda shikuma uncle da mm suna dakinta Haidayr ya dauko ledar zannuwar ya fito dasu yace tazaba wanda yai mata guda hudu haka mm ta zabi zukazukan cikinsu uncle yace wanga suyi maki?".

"Tace eh Allah yai albarka.

"Yace amin nagode.

"Daukar

Please Login or Register in order to submit comment